Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a ciki?" Abinda ta tambayi kanta kenan.


Tana zaune Sa'ud din ta shigo ta cire hijjab dinta tana murmushi tace “tashina kenan daga bacci kika kirani kinga ko rigar baccin ban cire ba na zari hijjab na fita" kawar da kanta tayi gefe saboda batason hayani ko surutu itama bata qara yimata mgnba ta bude daya cikin qofofin ta shiga bata jima ba ta fito ta bude dayan dakin tace “bloody ki shiga ki kwanta kafin na sama mana abinda zamuci nasan zuciyarki tana cike da zargi na da tarin tambayoyi akaina da kuma tunanin meyene yasa na daukoki na kawoki nan to kiyi hqr zan baki amsa nan da yan mintuna"



Tana gama fada mata haka ta riqo hanunta suka shiga dakin data bude mata mamaki ne ya cika zuciyar Umaimah ganin dakin a shirye tsaf kamar na matar aure gado wadroop madubi da bedsat komai dai akwai sai wata qofa da take nuna alamun bathroom ne qarewa dakin kallo tayi kafin ta zauna a gefen gadon ita kuma Sa'ud ta fita ta shiga daya qofar ta fara hada musu abinci.


*************************



Kusan awansu hudu da zuwa asibitin amma har yanzu bai farfado ba ko numfashi baya iyaye saida taimakon na'ura daga Hajiya har Aunty Zarah ba qaramin tashi hankalinsu yayi ba sun ma manta da baiwar Allah Umaimah da halin da zata iya shiga sai kaiwa da komowa sukeyi tare da likitocin a haka har dare yayi sai goma saura Zarah ta dubi Hajiya tace “Hajiya wai meye yayi coorsing din matsalar nan ne Ina matansa da banga kowacce a gurinnan ba?”
Gaban Hajiya ne ya fadi ta miqe da sauri tace “na shiga uku na Zarah amanar Allah wlh na manta da ita" tana fadin haka ta fita da sauri ta tari dan sahu ta nufi gdan tun daga parlourn ta fara ganin gdan a hargitse dakinta ta nufa tana qwala mata kira amma shiru tura kanta tayi a dakin ta fara dube² amma babu alamar mutum a gurin kunna light din dakin tayi idanunta ya sauka akan inda Umaiman ta zauna dazun taga yanda jini ya bushe a gurin da sauri ta shiga ta banka qofar bandakin amma babu wata alama ta an shiga toilet din sake fita tayi tana kalle² a parlourn sai yanzu idanunta ya kai kan Nihal da Maliha da suke kwance a qasa kan tiles suna bacci matsawa tayi da sauri gurinsu tana haskasu fuskarsu duk tayi jirwaye da alamun kuka sukaci har sukayi bacci hankalinta ya dada tashi ta nufi wajen gdan ta fara qwalawa me gadi kira ya iso da gudu ya rusuna tace “ina Umaimah?"



Da sauri ya kalleta yace “banganta ba nidai bayan ansa yallabai a mota kun tafi naga wata motar tazo amma banga wanda ya ke ciki ba kuma bata dade ba ta fita...”bata tsaya bata lkcn sauraron shirme ba ta juya gdan tana safa da marwa itakam taga ta kanta da yaran daga nema musu sauqi ta jangwalo fitina yanzu ina Umaimah ta tafi wata sani a garin wa take dashi a garin bayan su da zata wajenshi ta zauna? Tambaya ce mara amsa Hajiya take yiwa kanta har tana runtuma tuntube saboda tashin hankali.
Debe yaran tayi ta kaisu dakinsu ta kwantar dasu ta kuma shiga dakin Umaiman itace leqe har qarqashin gado miqewa ta kumayi tana rarraba idanu ya shege a rabon gado sai yanzu ta lura ma duk wani abu da yake mallakin Umaimah babushi a dakin zubewa tayi a qasa tana karanto Innanillahi wa innah ilaihir raji'un kanta yana wata muguwar sarawa a fili tace.



“Na shiga uku ni Zulaiha yau naga bala'i me hakan yake nufi Baby ta gudu saboda na rabata da abinda zai cutar da ita? Allah ka sani bada wata muguwar manufa nayi hakan ba Allah naji tsoron kada yaron nan ya hallaka ta ne Allah ka fitar dani kunyar duniya ka jefa marainiyar ka hanu na qwarai” tana maganar tana kuka me ban tausayi wayewar garin yau tayi danasani tafi dari tilon danta yana kwance baisan inda kansa yake ba ga marainiyar Allah ta gudu “wallahi saboda ni bazaka rayu cikin tsinuwar mahaifiyar kaba Hameed ka sakeni saika sakeni Hameed ba wannan dalilin ne kadai yasa takeson ta rabamu ba akwai wani qulli a zuciyarta...” kalaman Umaiman ne suka rinqa dawo mata tare dana Hameed din lkcn da yake kuka yana cewa “ki barni na rayu da farin cikina Hajiya nayi miki alqawarin bazan qara kusantar Umaimah ba har abada Hajiya ita kadai ta ragemin wadda takejin tausayina Hajiya kada ki rabamu tana sona kuma kema shaida ce inasonta babu wanda ya isa ya raba tsakanin hanta da jini…..”



A matuqar sanyaye ta miqe ta fita zuwa dakinta ta dauki wayarta ta fara kiran wayar Umaiman tun kiran farko aka fada Mata a kashe wayar take amma bata daina Kiran ba har saita charging wayar tata ya dauke ta koma ta kwanta zuciyarta tayi mata wani mugun nauyi daidai lkcn kiran Daddy ya shigo a tsorace Hajiya ta daga cikin rawar murya tace “hel...lo Daddy" bai iya amsawa ba yace “nakira wayar babana najita a kashe na kira ta Umaimatu itama a kashe nayi miki Miss call yafi ashirin baki daga ba Zarah ta kirani tacemin babana yana asibiti cikin mayuwacin halin da baisan wake a kansa ba meye yake faruwa ne".......









*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*




[1/15, 8:46 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/


*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*®FAUZAH*




[email protected]



Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241;
Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:




*PAGE TWENTY-SIX*



Cikin in..Ina Hajiya tace “ba...babu komai Alh kawai dai dama bashi da lfy ne kawai ita kuma Umaimah batajin dadi don harma tayi bacci” haka kawai yaji bai gamsu da abinda take fada ba amma bayason musu da ita saboda haka ya ajiye wayar da qudurin gobe zaiyi asubanci ya diro Kano tunda dama ba nisa yayi ba South Africa yaje.



*************************



Kwance take saman kujerar parlourn washegarin ranar da abin ya faru zuciyarta tana mata wani irin suya tanajin takaici da tsanar Hajiya data rabata da farin cikinta taji shigowar Sa'ud miqewa tayi da sauri tana kallon Sa'ud din dake sanye cikin rigar bacci ta zauna a kusa da ita tana miqa tace “jiya bamu samu zama ba na shiga naga kinyi bacci da wuri yanzun dai me zakici?"



Idonta a lumshe yake amma hawaye take fitarwa tace “Abdulhameed” kallonta Sa'ud tayi tana mamakin kalmar bakinta tace “kinsan kuwa me kike cewa bloody" bude idanunta tayi tar akan Sa'ud tace “nasani Sa'ud shi kadai nakeson ci shi nakeson gani kuma shi nakeso naji a jikina jiya ban iya bacci ba Sa'ud saboda tunanin halin da mijina yake ciki yanzu shikenan na tabbata sakakkiya na tabbata ba matsayin matarsa ba wannan wacce irin rayuwa ce meyasa banida saa a rayuwata Sa'ud son Hameed shine zai kasheni a jinina yake ya zanyi na rayu babu Hameed Sa'ud na saba dashi.....” kukane yaci qarfinta Sa'ud ta kamota ta rungume ta tana sharar hawaye cikin kuka itama tace “yanzu Ina Uncle din yake" kuka takeyi sosai tace “yana asibiti bansan halin da yake ciki ba inajin tsoron kada na rasashi Sa'ud ruhi nane a jikinsa nasane a jikina Sa'ud farin cikin Hameed shine nawa bazan taba iya rayuwar da babushi a cikinta ba”


Daqyar Sa'ud ta rarrasheta tayi shiru tare dayi mata alqawarin zasu tsayawa juna kaida fata wajan dawowar farin cikin rayuwarsu rungume juna sukayi suna kuka Sa'ud ce tace “Umaimah rayuwarmu tana fuskanta matsala sati uku kenan da su Hajiya suka koreni daga gdansu saboda nace bazan auri Yaya Auwal ba Umaimah banida da kowa a Kano bansan kowa ba saisu haka na dauki kayana na fito bansan inda zan dosa ba gashi babu waya a hanuna saboda tun kafin wannan lkcn aka karbe wayata aka iyakar layin ne a hanuna nayi tunanin zuwa gdanki sai naji tsoron kada naja miki matsala kema a wajan yan garuwar unguwar mu na ari waya nasa layina na Kira Anwar nake fada masa halin da nake ciki banyi tunanin samun taimako daga gurinsa ba saboda irin cin mutuncin da yan uwana sukayi masa shida mahaifinsa amma ga mamakina sai naji hankalinsa ya tashi yacemin na jirashi gashina baifi minti biyar ba ya iso ya daukeni ya mayar dani gda amma Hajiya da Abba suka rufe ido sukaci mutuncin mu qarshe suka koromu harda cemin ai dama karuwanci nakeyi abinda ya karbeni kenan saboda haka naje nayi abinda na zaba karna qara sanya kaina cikin zuri'ar su"



Dakatawa tayi saboda muryarta dake shaqewa saida tayi kuka me isarta sannan tace “muna fitowa Umaimah Anwar ya figi hanuna a fusace ya cillani motarsa yaja muka nufi wani hotel dake na'ibawa mai suna Rayhan ya kama mana daki suit anan muka kwana dagani harshi babu wanda yayi bacci kwana yayi yana rarrashina daqyar ya samu nayi shiru muka fara abinda muka saba.
Da safe ya fita yace zaije ya nemamin gdan da zan zauna kafin komai ya daidaita tunda ya fita sai yamma ya dawo yacemin ya samu gda anan Farawa layout harya siya ya biya kudin komai akwai a cikinsa ban wani bata lkc ba na taso muka taho tun daga ranar shima ya dawo nan da zama kasancewar dama aikine ya kawoshi nan asalinsa dan kaduna ne Umaimah kowa dake unguwar nan dauka yake zaman aure mukeyi da Anwar bayan ke babu wanda yasan zaman dadiro mukeyi dashi Umaimah banason rayuwar nan da mukeyi amma ya zanyi haka qaddara ta zabamin”


A hankali Umaimah ta janye jikinta daga na Sa'ud tana girgiza Mata kai tace “meyasa Sa'ud meyasa kike da qaramar kwakwalwa meyasa baki tafi Niger gurin dangin mamanki ba wlh danice ke bazanyi wannan qazamar rayuwar ba" rufe Mata baki tayi tace “kinsan nasan komai Bloody laifin da kayishi tsakaninka da ubangijinka me sauqi ne da ace haqqin wani na dauka ko giba nayi shine zai zamemin matsala kiyi hqr bazan saurari uzurin da zaki bani ba Umaimah inada burin fansa akan abubuwa da yawa na farko korar karen da akayimin na biyu haqqin gadona da Abba da Hajiya suka cinyemin dole zanyi fito na fito dasu domin qwatar yancina”



Tana fadin hakan ta shige kitchen ta dora musu abinci ta gama ta fito ta zube musu a parlourn itadai Umaimah bata iyacin na kirki ba ta tashi ta shige dakin da aka bata ta kwanta tare da daukan wayarta ta cire layukan saboda batason kiran kowa yanzun tananan kwance tajiyo dariyar Sa'ud tana qyalqyala dariya tana cewa “nikam honey ka kyaleni gindina ya gaji jiya ko baccin kirki baka barni nayi ba" tashin hankali take Umaimah taji nata gindin yabada wani zut² tayi saurin dafeshi tanajin wani yar a jikinta yau ga ranar Uncle Hameed tunda suke tare bata tabajin feeling ba saboda ko yaushe cikin qwaqularta yake rub da ciki tayi cikin wani irin yanayi tana sharar hawaye Hajiya ta cuceta data rabata dashi yanzu da tana nuna masa alama zai gane ya rigata karbar saqon ma.



Tun tana jiyo yananiyarsu har tajisu shiru sun shige daki sun kullo itadai Umaimah juyi kawai takeyi ita kadai tasan abinda takeji duk da jinin da har yanzu bai tsaya Mata ba amma tanajin tsananin buqatar mijinta bayan kamar minti talatin taji sun sake fitowa tana cewa “ka gajiyar dani yau wai me kasha ne ni naga wani qarfi kakeji” mamaki ne ya cika Umaimah wai ya gajiyar da ita to wannan mema sukayi ai ko rabin lkcn wasan Uncle baiyi ba balle akai ga sex.
Tabe baki tayi tanajin Sa'ud na cewa Bloody ki fito ku gaisa da honey zai fita" komawa tayi tayi luf kamar me bacci har ta qari kiranta ta hqr tace “ta koma bacci kasan ba cikkakiyar lfy ce da ita ba saidai idan ka dawo kwa gaisa"



Haka Anwar ya fice ita kuma ta koma ta dalama Umaimah duka tace “shegiya ai nasan ba bacci kikeyi ba kawai iskanci ne ya hanaki ki fito ku gaisa da gwarzona" juyowa tayi tayi tsaki tace “me zaisa na fito mu gaisa bayan ba mijinki bane" bata kuma yimata mgn ba tabar mata dakin ita kuma taci gaba da kwanciya har zuwa wani lkc sai yamma sannan ta fito daga dakin suka zamna a parlourn bawai don tanajin dadin zaman ba saidon kawai tanason rage tsayin lkc zuciyarta da hankalinta gaba daya yana gurin Hameed inda ita kuma Sa'ud ta dage cusa mata raayin qin komawa gdan tana cewa da ita ta bari sai sun gwaru wajen nemanta sannan ta koma tun hudubar ta Sa'ud bata shigarta harta fara shigarta itama ta fara yarda tunaninta abinda yake qara burge Umaimah game da Sa'ud duk iskancin ta bata wasa da sallah duk sanda aka kira sallah saita tashi tayi.




Suna zaune a parlourn da daddare wayar Sa'ud tayi ring tana dubawa taga baquwar number ta saita nutsuwarta kana ta daga tayi sallama a daya bangaren aka amsa da sauri ta shiga taitayinta jin muryar dake mata mgn cikin in...Ina tace “Eh aa banganta ba rabona da ita tun zuwana na qarshe gdanku ina take Hameed meye ya faru.....” qit taji ya kashe wayar ta juyo sukayi ido hudu da Umaimah data kafeta da ido cike da mamaki tace “meyasa kikace masa bananan Sa'ud bashi fah da laifi ko daya cikin lamarin nan kuma shima abin tausayi ne" Kallonta tayi murmushi tace “bazaki gane ba Umaimah yanzu idan yasan inda kike bazai haukacewa Hajiya ba balle ta fahimci tayi kuskure ki qyaleni dashi da kaina zan fada masa inda kike amma sai naje naga yanayin da yake ciki zuwa jibi kinga kafin nan hankalin kowa ya tashi”









*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[1/16, 10:02 AM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/


*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*®FAUZAH*




[email protected]



Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241;
Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:




*PAGE TWENTY-SEVEN*



Ajiyar zuciya Umaimah tayi ta kwantar da kanta akan kujera tanajin wani abu mai wuyar fassarawa yana bijiro mata game da Uncle dinta hawayenta yaci gaba da malala tabbas gsky Sa'ud ta fada idan yasan suna tare hankalinsa bazai tashi ba to amma batason tashin hankalin nasa ga kuma batun zubewar cikinta wanda ya kamata ace ya sani.



Miqewa tayi ta shiga daki da sauri ta dauki wayarta ta hada ta kunna kamar dama jira ake ta kunna saiga kiran Hajiya ya shigo tana gani har tayi ring ta gama bata dagaba katsewarta kenan kiransa ya ta daga jikinta na rawa tace “Uncle ya jikinka?” wata muguwar ajiyar zuciya yayi tare da miqewa kasancewar tun yamma aka sallamosu daga asibiti tunda ya farka yake nemanta Hajiya ta kasa bashi gamsashiyar amsa qarshe tace masa ta tafi Maiduguri shine ya fice ya koma gdansa ya kwanta da niyyar gari na wayewa zai tafi gurin matarsa amma zuciyarsa taqi nutsuwa da abin data fada masa dalilin da yasa ya kira qawarta kenan.



Cikin muryar da take nuna sonsa da yasan gsky yace “kina ina Baby meyasa kika yanke shawarar tafiya ki barni bayan kinsani na fada miki duk juyin da zamani zaiyi ke tawace ni naki ne raba aurena dake bawai yana nufin rabuwarmu kenan ba munanan a tare har abada ko Ina matsayin mijinki ko bana wannan matsayin” ajiyar numfashi tayi tace “bansan inda nakeba Uncle amma inason ganinka don Allah kazo…”
“Dole zanzo Umaimah kina ina tambayi sunan gurin ganinan” yana fadin haka ya kashe wayar ita kuma ta fita parlourn ta zauna tare da tambayar Sa'ud sunan unguwar batayi tunanin komai ba ta fada mata har sunan unguwar ita kuma ta rubuta ta tura masa sannan ta tashi ta shiga dakin da take ta fada bathroom ta sakarma kanta ruwa tayi wanka saboda tun jiya rabonta da wankan ta fito tasa doguwar riga ta zauna tare da doka uban tagumi tashin hankalinta ta yanda zata fara sanar dashi cikin daya qwallafa ransa akansa ya zube.




Tana wannan tunanin wayarta ta fara Ring ta dauka ganin sunansa akai yasa gabanta faduwa tadai daure ta daga yace “ina qofar gdan” miqewa tayi ta zari mayafinta ta yafa ta fito lkcn Anwar ya dawo dole badon tasoba ta tsaya suka gaisa yanayi mata wani irin kallon qurullah batabi ta kansu ba tayi waje Sa'ud ce ta biyota tana kiran “wai ina zaki bloody?" Batare data tsayaba tace “Uncle ne yazo” yanda take rawar jikinne yabama Sa'ud dariya itadai Umaimah batasan ma tanayi ba ta bude get din ta fita a jikin mota ta ganshi ya harde hanunsa yana qarewa unguwar kallo sosai unguwar ta birgeshi tun fitowarta ya zuba mata ido yana tunanin abinda ya canza a jikinta harta iso gabanshi ya janyota da sauri ya hadata a jikinsa batare da tunanin a waje suke ba ko wani zaizo wuccewa ajiyar zuciya suka sauke a lkc guda sunajin wani sanyi yana ratsa zuqatansu a hankali Umaimah ta bude bakinta tace.



“Inasonka Uncle kwana daya tak ji nakeyi kamar na shekara bani tare dakai” kama hanunta yayi suka shiga mota ya zaunar da ita yana qare mata kallo yafi minti biyar yana kallonta itama tana kalllonsa ya rame sosai ga daurin bandeg din da akayi masa a kansa anyi masa rawani dashi matsawa yayi sosai ya dora hanunsa saman rigarta yana matsawa jikinta har ya hade bakinsa da nata ya lumshe ido yanajin wata nutsuwa na ratsashi a hankali ya sanya hanunsa ya saqalo qugunta tare dasa dayan hanun ya fara sauke kujerar har saida suka kwanta dukka itama ya kwantar da ita yana tsotsar Sweet lips dinta yana jan numfashi tare da qara qanqameta a jikinta yana goga qirjinsa a saman nata a hankali ya fara qoqarin balle bottle din rigarta tayi saurin janyewa tana mayar da numfashi tace.



“Kada kayimin haka Uncle idan ka tashi hankalinka ka tasarmin nawa ya zamuyi" kallonta yayi da lulu eyes dinsa yace “abinda mukeyi mu samu relief baby ina buqatarki wlh na dade banyi sex ba” yanda yake mgnr ne ya bata mamaki da tsoro tace “amma kasan niba matarka bace” ta fadi muryarta na rawa riqota yayi da qarfi yace “koda ace jiya keba matata bace a yau kedin matatace ko anaso ko baaso dole a barni dake” kiciniyar qwacewa takeyi tana cewa “niba matarka bace Hameed mahaifiyar ka batason zamana dakai tayi amfani da qarfin ikonta tasa ka sakeni saboda tashin hankali har nayi barin cikin dake jikina cikin dana qwallafa raina akansa”



Sakinta yayi da sauri yanayi mata wani irin kallon tuhuma baisan sanda ya shaqota ba I sukayo waje cikin daga murya yace “ke...kika zubar min da ciki Umaimah akanme me nayi miki wannan shine irinson da kikemin dama ashe qarya bakya sona...” saurin rufe masa baki tayi cikin kuka maicin zuciya tace “wlh azeem Uncle bani na zubar makada ciki ba bayan Hajiya tasa ka sakeni ka fadi nataho zan riqeka Hajiya ta hanani na ja jikina na koma daki na zauna kawai sai naji marata ta kama ciwo a daidai lkcn ne kuma wayata tayi ring ina dagawa naga Sa'ud ce shine na fada Mata halin da nake ciki tazo ta taimaka min da niyar zanbar gdanku tunda Hajiya batason zamana dakai kawai sai naga jini ya batani muna zuwa unguwarnan muka tsaya a asibiti suka karbeni likitan yace miscarrege zanyi nidai bansan komai daya faru ba sai da dare dana farfado likitan yake sanar dani”



Dafe kansa yayi cikin tashin hankali bai iya mgn ba sai girgiza kai kawai da yakeyi ta sake komawa ta lafe a jikinsa tace “yanzu shikenan Uncle na rasaka na rasa ribar soyayyarka Uncle inason hada jinina dakai don Allah ka sake yimin ciki kaji” hanunsa yasa saman bayanta ya dora kansa a saman kanta wasu hawaye masu zafin gaske suka zubo masa a fili yace “Allah kanaji kana gani Allah ka isarmin Allah ka sakam....” rufe masa baki tayi da sauri tana girgiza masa kai cire hanun nata yayi yace “kada ki hanani Umaimah na rantse bazan yafewa duk wanda yayimin sanadin cikin nan ba koda kuwa nine Umaimah meyasa qaddarorina suka zafi akanki meyasa banajin son haihuwa da kowacce mace bayan ke meyasa aka kasa yimin adalci Umaimah so biyu kenan anamin sanadin cikina kawai saboda son zuciya meyasa suka kasa fahimtar kedin farin cikina ce?”



Yana fadin haka ya janye jikinsa daga nata yace “keda waye a gdannan?” qasa tayi da kanta tace “gdan Sa'ud ne da qaddara ta zaba mata” shiru yayi yanason yace taje ta kwanta amma zuciyarsa bata nutsu da gdan ba gara barnar da zaiyi da kansa da wadda wani zaiyi masa musamman akan Umaimah.
Yana gama wannan tunanin yayi ma motar key tayi saurin kallonsa yanda yake wani irin hucine yasata shiga taitayinta tana gani yayi ribbers ya figi motar a 160 suka fita daga unguwar kai sunyi tafiya mai tsayi kafin ya rage gudun batare daya kalleta ba yace.



“Hankalina bai kwanta da zamanki a gdan nan ba zan nema miki gda zuwa gobe na siya miki a unguwar naga alamun zatayi sirri zamuci gaba da rayuwarmu babu rabuwa har abada koda aure ko babu aure ke matatace Umaimah zan iya biyan sadaki a sake daura mana aure amma bazan biya ba harsai wani lkc dana dibar mana sannan koda wasa bazan nunawa su Hajiya nasan inda kike ba kamar yanda sukame tunanin sun rabani dake haka nima zan rabasu da farin ciki banida mata ko daya a zahiri na saki Sadiya kwanaki uku da suka wucce jiya Hajiya ta rabani dake amma muna hade bazamu rabuba Umaimah kiyi believe nawa bazan taba cutar dake ba Umaimah saina horaki kin zama irina wannan dolene a gurina bazan sake yimiki ciki ba har sai kin zama irina harija first class”



Tunda ya fara mgnr gabanta yake faduwa yau taga ta kanta bata ankara da inda ya kawota ba saida taji ya bude qofar ya fita ya murda mata key murmushi tayi tana kallon gurin da taga an rubuta Central Hotel tayi ajiyar zuciya a fili tace “dama ka barta a bude babu inda zani nayiwa kaina da zuciyata alqawarin ni dakai babu rabuwa har abada nima inason horonka don da alamar kaidin dabanne”


Dawowa yayi ya bude qofar ya ruqo hanunta ta fito tana sane ta goce kamar zata fadi yayi saurin riqota ta sauke hanunta a daidai mood dinsa wani irin numfashi yaja tare da matseta a jikin motar memakon ta saki masa sai kawai ta fara qoqarin zura hanunta cikin wandonsa tayi murmushi tare da cewa “inason naji lafiyar yarinya ta Uncle mun dade bamu hadu ba”




🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈🙈


_Nikam Umaimah ta bani kunya nayi nan_

🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣






*UMMUH HAIRAN CE...✍🏻*
[1/16, 3:20 PM] UMMUH HAIRAN CE...✍🏻: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/


*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_



*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)


*SHORT AND TRUE LIFE STORY*



*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*®FAUZAH*




[email protected]



Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan account number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241;
Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:




*PAGE TWENTY-EIGHT*


Riqeta yayi gam a jikinsa yanajin wani mugun feeling dinta yana bijiro masa daqyar ya iya janyewa suka nufi upstairs din ya bude qofar suka shiga ya mayar ya kulle tare da dagata cak ya dorata saman gadon ya zare mata mayafin kanta ya cire band din tare da tura hanunsa cikin gashinta ya dago fuskarta ya daura bakinsa saman nata yana tura Mata wani sabon saqo me wuyar mantawa riqeshi tayi tana tsotse bakinsa tare da shafa saman kansa zuwa qirjinsa suna sauke ajiyar zuciya a tare cikin wani irin yanayi ta riqeshi sosai saboda hanunsa daya tura cikin rigarta.



Miqewa

Please Login or Register in order to submit comment