Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
+2347039625239
MOTAR KWADAYI-
Page1-to-end
OCTOBER 20, 2016 | RASHIDATKARDAM | 2
COMMENTS
[8:13AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
Bismillahi rahmanu rahim.
Dukkan yabo, godia da tsarki, Mulki, sun
tabbata ga ubangijin Al’arshi maigirma.
Sauri2take tafiya, duk da saurin da
takeyi, hakan ba zai hana ka gane, cikin
nutsuwa ta ke tafiyar ba, sanye take da
hijab dinta har kasa, kalo daya zaka
mata ka gane yarinyar yar mutumci ne,
kuma tana da hankali.
Kalo na kai duba zuwa ga fuskan ta ba
laifi, tana da dogon hanci, gata da
yalwan gashin gira, wanda ko da batai ja
gira ba, hakan ba zai boye kyan da Allah
ya mata ba, tana da yar kamar baki, sai
manyan idonta masu fisgan mutum, tana
da haske dai2 gwargwado, ko dana kara
kalonta, tana da dan zayi san’nan ba
za’a kirata da guntuwa ba, ba kuma
za’ace mata doguwa can ba, tana da
jikin ta dan dai2, abun sai wanda ya
gani.
A hankali ta rinka tafiya, har ta iso
gurin masu sai da icce, sallama ta musu,
tace baba mai ice aban dami daya, nan
ta mika masa naira hamsin, ta zabi mai
kyau, wanda tasan zai yi ci, daukowa
tayi, ta nufo gida, sauri takeyi don yau
basu daura girki da wuri ba, kasan
cewan yau Umman ta ke da girki, sauri
take har ta iso dan ma dai2cin kofar
gidansu, sam bata lura da addah Safiya
tana zuwa ba, sai ji tayi sun karo da
mutum, ga iccen ya bugeta soaai wani
uwar ashar ta narko, Ayshat tuni ta san
kame agurin, cikinta ya soma dura ruwa,
don ta san yau ta jaza musu kwandon
bala’i, bakin ta na bari, tafara Adda dan
Allah kiyi hakuri bada sani…… Ai bata
karasa ba ta ji saukar dun’du, a bayarta,
Inna safiya ce, tace wato bakin halin ki
da na uwarki da kika gado, ya sauko kan
tilon yata, yar gwal ko don kunga ku
bakin jini ya muku yawa, kin rasa mai
tayawa shiyasa za’a sauke akan diyata,
to ahirr… Bazaku iya ba, tayi muku nisa,
nan takama hannun safiya suka nufi
cikin gd, safiya sai wani karai raya
takeyi, ita ala dole mai kyau, kallo na
tsaya kare mata, ba laifi tana da kyau
dai2 gwargwado kuma farace ainun
amma ta hada da man bleaching, san
nan ga duk wanda yasan kyau, Aisha tafi
Safiya kyau ita dai safiya farinta yayi
yawa, gashi ta hada da man bleaching.
Aisha ta dau iccenta, jiki ba kwari ta
nufi cikin gd, da sallamarta, tashiga
dakunsu, nan ta tarar da ummanta, ta
zabga uban ta gumi da sauri tayi gunta
idonta fal da hawaye, tace ummah
banson kina wan’nan yawan tunanin zai
iya jawo miki matsala, wataran sai lbr,
kuma duk abunda yayi farko zaiyi
karshe, sai da ta tabbatar hankalin
umma ya kwanta, ta nufi kitchen don ta
musu aikinsu, Aysha kenan yarinya mai
hankali da nutsuwa.
…………. Na…..
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:13AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
BY
Rash kardam
&
Khadeeja Candy
Bayan sallar i’sha aysha na zaune tsakar
gida ita da qawarta karima suna fira,
Safiya ta fito sanye da wani material
riga da saker kayan sunyi mugun kama
jikinta ga wani shegen Show ur back
daya fitar mata da rabin waya waje sai
wani munafikin gyale data dora a
kafada ringing wayarta tayi da sauri ta
dannan receive ta kara a kunne ” gani
zuwa yanzu ”
Ido aysha da karima suka bita dasu tana
kashe wayar ta watso musu harara ” to
kashedi dai wlh nan gani nan bari nafi
karfin mutum tsaye da kyau zaune da
kyau son kowa kin wadda ya rasa ” ta
karasa maganar tana ya mutsar fuskar
Ta nufi kofa tana wani yauki wai ita ala
dole ga mai farin jini
Ajiyar zuciya aysha ta sauke karima ta
kalle tace ” tayi abunta banga laifinta ba
tana da daraja dan shiyasa a
samarukanta baba talaka ” kallon tsoro
aysha ta mata ” haba karima ai darajar
macce kyau tarbiyarta da kula da kare
mutuncinta ba wai tara samari masu
kudiba ko saka suturar banza ba dan
kinsan duk namijin kirki bazai zo yace
yana sonki ba kuma duk wadda ya ganki
cikin wannan shigar bazai ga mutuncin
kiba ” karima tace ” kuma fa hakane dan
wani lokacin zakiga yan iskan ma matar
kwarai suke nema in suka tashi aure
Allah dai ya shirya mu ” aysha tace amin
wannan ai zubarda kimane ( hmmm ina
ma yan matanmu zasu gane wannan ba
wayeba bane )
Karima ta tashi tana fadin maganar kifa
haka take amman fa gamai hankali
nikan na tafi aysha saida safe to saida
safe karima na gode sai mun hadi
school,
…………NA……
Rash Kardam
&
Khadeeja Candy
[8:14AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
Safiya ko tana fita, na hango wata
katuwar mota dan nesa da gidansu,
wanda garun gidan ya tsufa wani gun
ma har ya zube, sai wani yauki takeyi
tana karairaya kamar bazata taka kasa
ba, bakin nan yaci wani uban janbaki
24hrs, gsky ba laifi safiya tana da kyau,
shi yasa yake rudinta take wan’nan
rayuwan,( yan mata ina kira gareku da
babban murya, kar kuga Allah ya hore
muku kyau, ya rudeku ya kaiku ga wata
rayuwan da bata da amfani, rayuwa mai
cike da nadama acikinta, kusani duk
wanda ya hau “MOTAR KWADAYI” zai
sauka, tashar wulakanci, Allah ya
kyauta, ya Allah kabamu ikon tsare
mutuncin mu da kimar mu, dana
iyayenmu, Ameen).
Ta isa gurin motar nan ta bude kofar ta
shiga,ko da na kali na cikin motar
matashine baki ne sosai, yana da dan
kauri, baya da tsayi sosai, bai wani
haduba, in ka kalle shi ka ganta kasan
kudinsa tabi, don basu dace ba, Safsey
yau kin so ki bata lokaci, cikin yanga da
karairaya tace, sorry Mubson na dan
tsaya wani abune, yace, kai ya kada don
ya san halinta yana cewa zai nuna fushi
zata fita a motar, motar ya ja suka bar
unguwan.
Malam Muhammadu da ke nesa yana
kallon yarsan, kai ya kada zuciyarsa cike
da bakinciki amma bai isa ya tanka ba
uwarta zata mishi ba dadi, kwalla ne ya
cika idonsa, “mun tausaya masa.
………….Na………
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:14AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
Suna fita ostrich suka nufa, nan suka sha
ice cream dinsu, bayan sun danyi hira
kafin ya mata sayya sosai a laida, safiya
abun nima ya samu don duk lokacin da
saurayi zai kashe mata kudi, to saken
fiskanta da ban ne, gari suka zaga sai
10:00pm ya ajiyeta a kofar
gidansu,hakan ma saida suka danyi hira,
kafin ta marairace ta kashe murya tace
my mubarak dina, daman akwai wasu
yan kudi nakeso kaban zanyi amfani da
su, sai da yayi jim kafin ya ciro 10k ya
bata, bata waniyi murna sosai ba, sai
dan kawai bata da kudi ta bude kofar
motar ta fita ko godia babu, tana fita ya
girgiza kai safiya kenan ko godia babu
kamar ita ta nemo su,(kira gareku mata
kisani duk kan kancin kyautar da
mijinki zai miki kizama mai yawan
godia kina masa adu’ah da fatan alkairi
hakan na kara soyayya, bawai sai matar
aure ba, harda yan mata kina yawan
yima saurayin ki fatan al’kairi, riba biyi
ga yin masa adu’ah, gashi kikara saye
zuciyarsa ta yanda zaiji sonki sosai,
kuma zaiji dadi).
Tana shiga gida, ta ga ummin aysha
tafito daga bayi da buta a hannunta,
wani kalo mata kafin ta saki shewa
hehehe wasu bakin jini ya musu yawa ko
mashin shini babu, haka za’a kare acin
towo miyar kuka, su da cin mai dadi sai
dai suga anayi, “kunu a wani gida”,
umma ko ta kanta bata bi ba tashiga
daki, mamanta ne ta foto tana mata
kirari sai ke yar albarka, kin gadoni ga
farin jini ga kyau yar halak, sai wani isa
take ita a dole tafi kowa kyau da farin
jini, suka nufi dakinsu cikin murna.
WAYE MALAM MUHAMMADU, DA
IYALANSA?
Malam muhammad Sabo asalin sunan sa
kenan, malam haifafen cikin garin
kaduna ne unguwar tudun wada layin
yan kosai, yataso cikin so da kauna gun
iyayensa duk da talakawa ne amma suna
iya bakin kokarinsi su kyautata masa.
……Na……..
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:14AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
Haka suka dage masa gurin karatun
addini, ahaka har yayi saukansa na
Al’qur’ani mai girma, bayan shekara 8
da saukarsa Allah yayi ma babansa
malam sabo rasuwa, bayan ya rasu haka
zaije yayi aiki ya dan samo musu na
abinci, ana cikin haka Allah ya hada shi
da uwargidansa wato Amina soyayan su
sukeyi sosai dakd irama iyayenta ba
wasu masu kudi bane, cikin ikon Allah
bai samu wahala gurin aurenta ba, akayi
biki dai2na talaka a ka kai amarya.
Suna zaune cikin kwqnciyan hankali da
soda kaunar junansu, haka rayuwansu
yayi ta tafiya har suka kai 4 yrs da aure,
amma shiru ba wani lbr ko batan wata
bata taba yiba, ana haka mahaifiyar
malam muhammadu ta tashi da
matsanacin ciwon ciki tun kafin akaita
asibiti Allah ya karbi abunsa sunyi yan
koke, bayan rasuwarta da shekara 2
yan’uwan mahaifin shi suka daga masa
hankali wai sai ya kara aure, don
matarsa juya ce su kuma suna son ganin
jikan dan’uwansu, duk suka tsan gwami
amina bata isa tayi abuba su mata caaa
a kai, wataran tayi kuka ta koshi harsai
ta gode Allah, san’n kulum tanata rokon
Allah ya bata yaya na gari masu
Albarka.
Wasa-wasa yau anshafe shekara da yin
maganar aure bako alamar haihuwa,
nan suka hura ma muhammadu wuta
dole ya sa ya fara neman shawaran
Amina ganin ba sarki sai Allah yasa tace
ya kara aure kawai, tasan Allah na tare
da ita, ciki ba kwari ya fara binciken
wace zai aura wanda bazata takura ma
Aminarsa ba, ana haka har Allah ya
hada sa da Hafsat tayi aure watan 9 da
aure ya mutu, sabida tsaban fitinarta,
ahaka dai aka lallaba akayi auren ta
tare, tun da tazo tasoma tsiran iskanci
dayake taji yana son haihuwa. Da gan2
zata fito tasoma sheka amai, ko in amina
ce da abinci tace bazata ci ba wai bata
son warin iskanci kala2, wai ita a dole
cikine da ita, ana hakako bai dadeba
Allah ya bata na gsky, karkuso kuga
farin ciki agunta.
………..Na……
Rash Kardam
Khadija Candy
[8:14AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
Tunga wan’nan lokacin hafsat ta dawo
hausa wa amina, ga wulakanci iri-iri,
wata rana kawar hafsa mai suna asabe
tazo nan suka kule adaki, hafsa ta bata
lbr gd, asabe tace hafsatu ae bazama
zakiyi ba, tashi zamuyi mushiga
malamai kisamu kan mijinki(yan’uwa,
wai itasamu kan maizatayi dashi? Mata
muringa jin tsoron Allah zuwa gun boka
ba abunda zai haifar wa mutum sai
danasani da tsananin nadama, ga kuma
tarin zunubi, mata muji tsoron Allah
adaina biye ma kwayen banza masu
bada gurbataciyar shawara, Allah ka
tsare mu da zuwa gun boka ameen).
Nan hafsa tasa shewa aiko tace inaga ko
yau muje,sukaje gun bika ya basu duk
wani kule-kule da zai basu, tun daga
wan’nan lokacin malam muhammadu ya
canza wa amina, har hafsat ta haihu
akasamu mace duk da baya da karfi
saida tasa yayi abun fitan kunya,
yarinya taci sunan Safiya.
Safiya tana samun kula daga innarta da
malam, duk abinda hafsatu tasa shi
yakeyi baya musu, amina kam ta dawo
yar kalo a gdn bata iya katabus, abinci
ma sai am samata wani sa’in, haka
sukayita rayuwa a dafe har shekara
tazago da watani, amina tana hakuri
tana kuma rokon Allah ya bata ikon cin
jarabawar da yamata.
Safiyar ranan alhamis amina ta tashi da
zazazi mai zafi ga komai taci sai ta
amayar dashi, ga yawan tara yawu,
kwanata uku tana jin jiki kafin ranan
yarta tazo dubata taga halin da take ciki,
nan tayita fada sosai a gdn, kafin ta
kaita asibiti, gwajin farko aka saida
musu tana dauke da juna biyi na wata
daya da sati 2, godia tayima Allah,( ni da
candy muralna fal cikin mu, haka
rayuwa take mutum yakasance mai
hakuri da gode ma Allah a kowani hali
kake sai ya maka sakayya da kyauta
mafi kyau, kamar yanda yayi wa
Amina).
Ko da suka dawo gd, aka shai da sa
malam ba karamin murna yayina akasar
zuciyarsa, amma afili yakasa furwa.
……….Na……
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:15AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
Hafsatu kam batayi murna ba don
batado hakaba, amina tayita rainon
cikinta har takai wata tara, inna hafsatu
tasa shi yasayi kayan haihuwa kadan
san’nan ya saya ma safiya na fitar suna.
Ranan jumma da daddare na kuda ya
taso ma amina, tarasa ya zatayi da kyar
ta rarrafa take kofar dakin hafsatu tana
dukar kofar, malam ya taso zai bude tace
bari ta bude ko da ta bude amina ta gani
cikin daga murya tace ke lfy kike tashin
mutane da daren haka, sai da ta ciza
labbe kafin tace marata ke ciwo ina
tsammanin na kudane, mtss taja zaki ta
mayar da kofar ta rufe, malam ya ji
abunda sukayi da kyar ya roki hafsat
akan sukaita asibiti kar ta mutu,
“azuciyar ta ko cea take ae da ta mutun
da sai na fi kowa farinciki” da kyar ta
barshi ya kaita asibiti, suna zuwa ba a
dau lokaciba ta haifo yarta kyayawa
tubarkala, sai wacce ta gani, ko da suka
dawo gd safe yan’uwanta suka zo nan
aka bar babanta ita tazauna mata ajiki,
haka sukayi kwana shida ana gobe suna
malam ya sayo katon rago nan rikici ya
tashi inna hafsatu tace ita nata akuya
aka yanka dan haka ba za’a yanka ma
amina rago riki sukayi har saida yamata
alkawarin zai bata kudi ta hakura, ranan
suna yar taci sunan Ayshatu sunan
mahaifiyar malam, yan’uwan amina
sunyi iya kokarinsu, sun mata Kaya ita
da babynta masu kyau.
Kwanaki sun tashi wata ya shude,
shekara sun wuce, haka rayuwan gd ya
kasance, yara kuwa sunyi wayo sosai,
sun girma, duk wanda yazo gd kuwa sai
ya gane irin ban2ci ake nuna ma amina
da yarta, ga hafsatu ta kalamae malam
da asiri bai isa ya ja da maganarta ba,
sai abunda ta tsara, wani lokacin in tana
masa masifa sai dai ya sukuyar da kansa
kasa yana jinta, intagama ya bata
hakuri, abun gwanin tausayi.
………Na……..
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:15AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
Haka rayuwan gidan ya kasance, yau
dad’i gobe ba dad’i. Malam Muhammad
yasa safiya da Aysha, a primary sun fara
zuwa kamar a’bun kirki safiya tace”ita
bazata iya zuwa ba. ta gaji da wani
zuwa makaranta. Da ky’ar Malam
Muhammad”ya lallaba safiya taci gaba
da zuwa kama ranta, har suka gama
primary.
Aysha kam ta kasance mai son karatu
bata wasa ko a class ita ke zuwa musu
na d’aya, hakan bak’aramin tayar ma
safiya hankali yayi ba, wani sa’in kam
cewa take “Aysha tana satar amsa ne
take cin jara bawa.
Ko da suka tafi secondary Safiya na Jss2,
Aysha ke Jss1,Malama’i sun santa sabida
k’okarinta, jarabawar da tayi na na
zango farko, ita tazo na d’aya. Ta samu
ky’autu’tuka.****kw’anak’i sun ja,
watan’ni sun shud’e, shekaru sun tafi.
Safiya ta dawo cik’ak’iyar budurwa mai
ji da kanta, makaranta ma sai ta ga
dama take zuwa, ita ce gun party, da duk
wani gurin hutawa ta san da zamansh’i.
Sam bata harka da yaran area su, sai
ya’yan masu kud’i. Samaru kanta kuwa
bazaki ce ga yawan su ba, don in dai
zaka bata kud’i ko nawa ne zata
sau’rareka, shiyasa ni da Candy “mun
mata lak’ani da Lashe Money…lol… Bare
kuma in kana da mota ae kaine abun so
da k’auna.( kira gare ku Yan’mata, karki
d’au son duniya da ky’ale’ky’alen cikinta
su rud’e ki, kina biye ma Samarin
Zamani, don zasu kaiki su bari ki,
Samarin yanzu ya’wanci su yan’karya
ne, kuyi hattara).
Aysha ko tana da ky’au sosai don duk
wanda yasan sirri ky’au to ta fi Safiya,
sai dai Aysha baka ce bakuma irin baka
wuluk ba, tana da haske ga bakinta mai
shining ne, k’irjinta sun cika gw’anin
bur’gewa, ga maza’unata das-das da
su.tana da diri mai ky’au, tamkar ita
tayi kanta.
……. Na…..
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
Aysha tana da nitsuwa ga hankali,
bata da k’awaye daya, bata cika son
hayaniya ba, k’awarta d’ayace, “Karima
yar makw’abtan su, tana da hankali ga
kok’ari itama. Sh’iya yasa k’awance yazo
d’aya. Duk ranar girki Amina. “Aysha
keyi musu girki.in girki su “Safiya ne
sam abinci ba ka’i, sukanyi harda na
mugunta, sab’ani su Aysha”da sukeyi
mai k’yau ga dad’i.
“Safiya kulum sai taje yaw’onta da
dad’dare zata dawo musu da kayan
mak’ula’she su ci, sai sun ga dama suke
cin abinci gidan.Su Safiya”kulum sai
sun’yi g’ori ma su Aysha, mai bak’in jini
ta gada a gun uwarta, kar’ana sa musu
ido, nan gani nan bari d’um’amen
mayya. Sam bai damunsu daman sun
saba shiyasa hidimar gabansu suke yi.
CI GABAN LABARI
Safiya zaune take gaban mir’o, tana
kwaliya nuna ma sa’a don jiran
sau’rayinta za’izo, yau zasu fita, sosai
tayi ky’au dogon riga tasaka bak’i da
ratsin golden ba karamin ky’au tayiba,
ga fiskan ta sha mai har yana ja-ja. ta
fesa turare Black Bond sai k’amsh’i take
zubawa, ta zauna zaman jira iso’warsa.
Idris mai Car wash, gaye ne na
karshe gun ky’au ba laifi, yana da ky’au
abu d’aya ya masa cikas shine kud’i.
Tun yamma ya wanke motar Bala da ya
kawo masa wanki, yace”ka bari a gunka
zan tafi zari’a gobe in’na dawo zan’zo in
k’arba. Da murna ya amshi key din don
yau zasu fita da Sofy. Aiki yayi ya kirga
kud’i yaga 5k ne lallausar mur’mush’i ya
saki, don ya san kud’i zai ish’esa in ya
had’a dana gd.
Yana barin gun aiki kasuwa ya nufa, ya
say’o sabuwar rigansa na 1k, yana
dawo’wa gd ya gogeta da sabuwar jeans
dina black colour, sai dare yayi
wankansa ya fesa turaren sa
Professional da Askiya kamsh’in suka
had’u sai ka dage ka gane wane irin
turare yasa.
Motarsa ya ja sai k’ofar gidan su Sofy.
Wayanta ya kira tace “gani fit’owa My
luv, Ba ta dad’e ba ta fito. Sai wani
ya’uki takeyi, ganin motar daya ke ciki
k’arshe ne. Wani lallausan mur’mush’i ta
saki tana sh’iga motar ya tayar suka bar
unguwan, Malam Muhammad da ke gefe
ta kaici ya ish’esa”wai yata ce zata na
wan’an halin, tamkar bani na ha’ifeta
ba”, Ya Allah ka shirya min ita, ka musu
Albarka.( kira gareku iya’ye duk halin da
kuka ga yaranku, ku na r’oka musu
sh’iriya, a gun Allah, sh’iyake
sh’iryarwa, Ya Allah ka sh’iryar damu
baki d’aya Ameen). Tunda suka fita, basu
suka daw’o ba sai 10:00pm parker motar
yayi, cikin salon ya’udara ya rik’o
han’nuta my Swt Hrt yace “yanzu sai
ya’ushe?. Safiya “kai ta rausaya, sai na
jika. All rights!!. Zaki jini a waya ok!!
Tace, han’nuta yak’ara rik’ewa, ta kashe
masa ido. Da ky’ar ya barta, tashiga
gida.(Kira gareku Yan’mata duk dad’in
ki da sa’urayi karki bari ya fara rik’e
han’nuki daga nan zai soma zarcewa,
kin bash’i k’ofar da zai samu damar taba
jikinki daga nan kuma shai’dan zai
ingiza ku ga fadawa halaka, ayi hattara
Yan’mata).lai’dan da yayi mata sayayya
ta da’uka ta masa bye-bye ta nufi gida.
Dakin kwan’su ta nufa kasan’cewar yau
Malam na dakin maman ta ne, ganin
Aysha na bacci da gan-gan ta take
k’afarta don ta tash’i ta bata haush’i,
sanin halin Safiya yasa bata kulata ba.
Safiya “ta karaci habaicinta ganin Aysha
bata amsa mata ba. Ta dau ledar
mamanta taje kai mata. Kafin ta fita
tace”saura b’era ya min sata. Aysha “ko
kalon inda kayan yake batayi ba, ta sake
kw’anciyarta.
……Na……
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Safiya rayuwa ta mata dad’i,ayarta
take shekewa, yanzu har gun party, take
zuwa ko ‘karfe nawa ne, zata kai ba tare
da ta damu ba. In ta dawo gida innarta
bata damu da taji inda ta tsaya ba, tun
sau d’aya da ta tambaye safiya, ina rake
kwana?. Safiya tace”sunje bikin kawarsu
ne dare ya musu, shine suka dawo gdnsu
‘kawar suka kwana, tun daga lokacin
inna bata k’ara tambayarta ba. Malam
da yayi magana sai tace”dun yaga yarta
tana samun naira shine yake jin haushi,
kuma tasan zuga sa akeyi, ana musu
bak’in ciki. Yayi fad’an ya gaji don Inna
masife shi takeyi, shiyasa ya zuba musu
ido, yaga gudun ruwansu. Duk wani gun
hutawa, na garin kaduna ta san da
zamansa, amma ko dawasa duk son
kud’inta bata yarda ta bada mutuncin ta
ba, yawancin samarin da suke nimanta,
jikinta suke farauta, ba son gsky bane.
Duk soyayyan da zakuyi da ita, sai dai
ya tsaya a kiss, hug, da makaantan su, ko
a gaban waye kuwa bata kunyan namiji
ya tabata, ta saba da hakan, bata kunyan
kowa, kana kalonta kuwa idonta a
tsatsaye suke, na rashin kunya, ba komai
ke rud’n ta ba face farin da take dashi
da kyanta da ya bayyana.
Ayshat kuwa, karatun ta take, ba
wasa aciki, yanzu haka tana SSS3, gata
da ‘ko’kari, in debate ko competition, ita
ake d’auka, ga yawan kyautar, da take
samu daga makaranta. Hakan ya kara
bata kwarin gwiwa, da zage damtse, taka
tasamu result mai kyau. Umma ta kuwa,
kulum fatan alkairi rake ma d’iyarta.
Safiya ce ke shiri, don yau suna da
party ‘kawarta, kuma till down zasuyi,
kud’i ta d’auko ta saka a jakarta, ta nufi
kasuwa, wasu matsatun kaya tasayo riga
da wando, daga kasuwa kuwa, shagon
saloon ta nufa, aka gyara mata gashinta
mai kyau, da kyali. Bata dawo gida ba
sai bayan magriba. Wanka tashiga, sai
da ta d’au 15 minutes tana wanka, kafin
ta fito ta tsane jikinta, ta d’auko kayan
make-up d’inta tasoma kwalliya, ni Rash
nace”wanan irin gayu ne haka, kamar
mai shirin ganawa da shugaban kasa,
hmm. Sai da ta kusa 1hrs tana make-up,
kayanta, da tasayo ta sanya, duk wata
hallita na jikinta ya bayyana, sun
matseta kamar zasu yage, ta kalli kanta,
a katon madubin da ke d’akin, tun daga
nesa na hango S.A Azeez, da Zee hrt sun
saki baki, suba kalonta, nima Rash na
tab’a Khadija Candy, nace”wai mai su
Zee suke kallo ne?. Juyawa mukayi, tare
da bin gurin da suka zuba ido da kalo,
dan muga mai suke ma, irin wannan
kalon, bamu san, lokacin da muka had’a
baki tare da cewa”Ohohoho mai karatu
kunganta kuwa, ai ko Falmi bazata
gwada mata kyau ba…lol.. Allah yayi
halita a gurin. After dress, ta d’auko ta
d’aura akan kayan data sa, in ka ganta
bazaka ce tayi banzan shiga ba.
Tuurarukanta masu sanyin ‘kamshi ta
d’auko ta fessa, take gurin ya d’au
kamshi. Labulen d’akin Innan ta, ta
d’aga tare da ce mata”na tafi gun party
Seema, to sai kin dawo, labulen ta sake
ta fita. Napep ta shiga, sai gidan su
Seema. Duk k’awayen su, sun had’u ita
ake jira tana shiga, cikin gidan aka fara
mata kirari, Mai kyau da kasai ta,
hayakin taba, yar duniya, Sai ke Safiya
lashe money, wani fari da ido tayi tare
da juya jikinta ta ko ina.
…….Na……
Rash Kardam
&
Khadija Candy
[8:17AM, 10/23/2016] Rash Kardam:
MOTAR KWADAYI
By
Rash Kardam
&
Khadija Candy
~
Kirari suke mata, nan take taji kanta ya
kara girma.Babbale botilan After Dress
d’in tayi, take, sura jikinta suka
bayyana, kayan jikinta sun mata kyau,
shewa suka saki,tare da fad’i yar duniya
cikin ki, mrar kyai wajenki mai kyau.
Wani lallausan murmushi ta saki, Seema
ce ta d’aga waya, ta kira KB ta sanar
masa sun shirya. Ba’a dad’e ba sai ga
motoci uku sunzo, duk wacce bata da
motarta, sai ta shiga wanda aka kawo,
sai karfe 11:30 suka bar ‘kofar gidan
Seema, sun yi tafiya mai nisa, kafin suka
isa Silver Sand Hotel, dake cikin garin
kaduna, an kawata gurin gwanin
burgewa, sun isa 12:7 don har sun
makara, wanda suke da mota har sun
hallara, manyan guys masu ji da kansu
ne a gurin, suna isa bayan sun sauka,
wayar Safiya ce Goinee M3 tayi ‘kara,
tana d’agawa sunan Mubson ta gani a
scream d’in wayan, cikin shagwaba ta
d’aga, tace” nayi fishi tun da ka bar
k’asan baka k’irana kamanta dani. Cikin
tattasausan murya yace”kiyi hak’uri,
aiki ne yamin yawa, amma yanzu na
shigo 9ja yau sai kin gaji da ganina. Cike
da murna tace”haba mumushi ya mata,
tace”ina wani abu zamiyi waya d’an
anjima, ok! Ya kashe wayarsa. Ko da ta
duba, su Seema sun shiga, tun tana waya
ta mudu alamar su fara shiga. A hankali
ta fara takawa, zuwa cikin hall d’in, duk
wani matashi mai ji da naira, da kuma
tashen rashin kunya, to ya hallara a
gurin, yawancin su

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment