Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

chocolate colour , sai ƙyalƙyali fatar takeyi irin na hutu da jin daɗi ,saye cikin doguwar riga Maroon mai azaban kyau yasha adon duwatsu baƙaƙe don haka cover ɗin takalminta ,agogon iWatch ɗin ta suka kasance baƙaƙe.

Aalima jinjina mata kai tayi "Ok ga car key ɗina ki je a ciki"

Ƙara daka tsalle tayi ta rungumeta "awwwwn kina sona fa da yawa li_li... Bye"

Ta ɗauki makullin motar a kan table ɗin karatunsu ta fice da sauri .

A gaban premises ɗin Hostel ɗin motocin ɗalibai ne reras kyawawan mata masu lekcan safe sai wucewa suke a kafa wanda ajujuwansu ke nesa da Hostel suna zaro motarsu a inda suka saba adanawa suna ficewa .

Iftihal ma haka tabi sahun sauran ɗaliban ta je ƙarƙashin wata bishiyar dalbejiya ta fiddo motar Aalima ɗin _Marcedes C320_ baƙa wuluk tayi masa key ta fice da gudun gaske saboda har 8.15 am tayi

Tazo giftawa ta wajen department ɗin su wasu rukunin ƴan mata su hudu na tsaye da lekcaransu Sir Dauda ,suna ganin ta dumfarosu suka bushe da dariya suna nuna motar da take ciki

"Malam gafa mutuniyarka ko ina zata je oho " zarrr yabi motar da ido har saida yayi nasarar lalubo ganinta ta saukakken glass ɗin motar .

Sosai Iftihal ta tsargu don tasan gang ɗin su Fari'at basu da Alkhairi ,bare taji labarin jiya malam Dauda yazo kiranta a aji bataje ba,don haka da sauri ta ƙara ma motar wuta fuuuu ta wuce.

Wani sassanyar Ajiyar zuciyar sir. Dauda ya ajiye "Gaskiya yau tafi ko yaushe haɗuwa "

"Mtseww malam duk kayan Aro ne fa ,wallahi daidai da wayoyin da kake ganin tana fafa dasu na Aalima ce ka ganta ƴar matsiyata ne na gaske don inajin ana binta bashin kudin makaranta na shekaru uku kenan...yawwa misali baka ganta baƙa ba ? Ka na ganin ƴaƴan masu kudi bakake ? Sai ƴaƴan wahalalu masu dambe da kwanon tuwo"

Aikuwa suka doka shewa suka ƙyaƙyace da dariya

Dafe baki malam Dauda yayi "Aihooo ai na aza ƴar masu dashi ne ,ina binta tana Gara Ni ,Kinga da ta kwantar da hankali da ko kudin makarantar ne ban biya mata ba..."?

Tsaki Salma tayi "Mtseww baka dandanƙara mata carry over bane,Dama naga kanta na fizga ana kiranta da _brain box_ tana yinma mutane kallon hadarin kaji ...amma tana ganin ruwan carry over zata daina bin ta rich kids I bet u"

***
Tunda Ifty ta isa mahaɗan Victoria Island ba abunda kake iya hange sai Dogon ginin gilas da gilas ɗin A&D group of companies ,shi kaɗai kake hangowa wanda tsayinsa ya shiga har cikin jido, benene mai nisan gaske an lulluɓeshi gabaɗaya da gilasai masu ruwan sararin samaniya.

A gaban kamfanin ta faka motarta da taga ya zama tsohon yayi cikin lafta laftan motocin da suke wajen. Fitowa tayi hannunta riƙe da file tana ƙarewa dogon ginin kallo amma ta kasa ƙirga benen hawa nawane ma,sosai ta zama ƴar ƙauye makuwa yina neman kamata,aro mazantaka tayi ta daidaita natsuwarta sannan ta iya shiga Companyn ,tasha tambayoyi da bincike kafin a barta ta isa floor ɗin da ofishin ADNAN yake saida aka amshe komai na hannunta daga ita sai jotter da waya guda ɗaya,sannan ta sadu da secrataries ɗin sa su biyu

“Kince shine ya Baki verbal appointment yace kizo yau ko?” jinjina masu kai tayi saboda tasan tana buɗe baki za'a gane ƙarya tayi,rubutu sukayi a jikin computocin gabansu suka tura masa saƙon zuwan Ifty,da cewan da tayi shi yace tazo

Mamakine ya kamasa don shi bai baiwa kowacce mace appointment din ganawa dashi yau ba. Da har zaice a koreta Kuma sai yace a barta ta shigo

Na'uran tantance mutum aka ɗauko aka kara mata a jiki ,da sauri ta daga hannunta sama baiyi ƙara ba wannan ya tabbatar masu da bata ƙunso komai na sharri ba don haka ,PA ɗinsa wacce ta kasance baturiya ta tasa ta har gaban office ɗin sa.

Office ne sunan office ne amma ba'a yi shi da bulo koda guda ɗaya ba,zallan frame work ne na gilasai a ɓangarorin ginin guda huɗu wanda na ciki yake ganin komai dake gudana amma shi ba'a ganinsa .

Ifty ana bata izinin shiga kawai ta sa ƙarfi ma ƙofar da nufin ta tura ta shiga,saidai naurane yayi magana da turanci wanda ya sata firgita ,kawai ƙofar ya buɗe siyyyy .kamar wanda aka hankaɗo sai gata kif ta kife a ƙasa.

Adnan dake tsaye jikin window yina kallon yanda gajimare ke gudu a sararin samaniya har yana ɗan dakan gilas ɗin windown sa wani zubin ,hannunsa riƙe da cup ɗin coffee ,bazato yaji faɗin wani abu mai nauyi gamida ƙarar mace
Cikin karsashi ya waigo ganin ta watse a ƙasa yasa yayi saurin zuwa ya kamo hannunta ya miƙar da ita tsaye ,da wani kalar murya na kamilallun maza mai kama da raɗa yace mata
“Easy”

Kamar zata nitse don kunya haka tace
“Thank you”
Cak ya tsaida idonsa a kanta,hannunta riƙe a hannunsa ,yina mamakin ƙaryan da ta masa ,shidai tunda yake bai taɓa ganin mai kama da ita ba


“Lafiya? Wacece ke?” yayi magana a dake kamar boss

Ruɗewa tayi kwarjininsa ya cika mata ido baza ta iya masa ƙarya ba kuma,don haka muryarta a take ya fara rawa kamar za tayi kuka

“Ni ɗalibar jarida ce mai sanin makamar aiki nazo ne In maka wasu tambayoyi ”

Kallonta yayi da lumsassun idonsa kamar na mai jin barci,sai kuma ya maza ya sakar mata hannu ,cikin karsashi yace “Sure?” jinjina masa kai tayi ,kawai sai ya juya yayi taku biyu kafin yace “Plz have a seat”

Saurin cin masa tayi gamida daidaita tsawonta dashi cikin hikima tayi,wacce duk tsawonta komawa tayi gajera can ƙasa dashi da kaɗan ta gota cikinsa. Mamaki fal ranta ta samu kujera ta zauna “Nagode yallaɓai”

Kafeta da ido ya sake yi wanda ya sata tsarguwa tayi maza ta sunkuyar dakai tana wasa da ƴan yatsun hannunta da ya gama gauraya da ƙamshinsa

“Ehem”

Ya bata alama da ta soma maganarta .
A ɗarare ta buɗe jottern hannun ta da ta shirya tambayoyin ta ,sannan ta kunna wayarta domin naɗan rahotanni ,sai kuma ta tsaya tana dawara tunda babu biro.

Cak ya miƙe ya dawo gabanta ya manna bayansa da teburinsa ya ciro biro guda daya daga cikin tarin birukan da aka rubuta sunan kamfanin a jiki ya mika mata.
Jikinta ya sake mutuwa ya akayi yasan biro take nema?

Amsa tayi gamida yin masa godiya sannan ta rubuta kwanan wata (Date)

Gyaran murya tayi gamida washe baki
“Ready?” (Ka shirya?”

“what ever you want”(Duk abunda kike so) ya bata amsa hannunsa dogare akan table ɗin yina tsaye a gabanta

“Wannan hiran zanyi da kaine a matsayina na ɗalibar jarida mai sanin makamar aiki dake ƙoƙarin kammala project na degree ɗina daga nan jami'ar uni lag. Ina fatan ...” katseta yayi

“Shiyasa kuka hada baki da ƙawayenki don kece me livern tunkarata amma ba don makaranta ta saki ba ko?” ɗauke wuta tayi ,ya akayi ya sani? Ta tambayi kanta,share maganarsa tayi don Batada amsa sannan taje tambaya na farko

“you’re very young wasu ma suna cewa shekaranka 31 amma ka shiga sahun masu kuɗin duniya...”
Katseta yayi ta hanyar ƙarasa mata abunda takeson faɗi

“Ta yaya nayi nasaran zama multi billoniya?😎”
Buɗe idanuwa tayi cikin mamaki ,sannan ta basa amsa da
“Yes😳”
“Kin tabbata haka kike nufi?”
Jinjina masa kai tayi ,kawai sai ya tashi daga inda yake tsaye ya fara tafiya ,taku uku sannan ya tsaya gamida juya mata baya

“Wannan ya danganta da yanda mutum yayi aiki tuƙurune ”

“Hum kodai kana da sa’a yallaɓai”

Juyowa yayi ya kalleta

“Ban ƙaryata ki ba ,amma ki sani the more you work the more you luck,so karki yaudari kanki da tunanin masu kudi a huce suke samun kudinsu sun fiki jajaircewa ne sai Allah ya taimakesu........So work hard and be honest that's my key to success”

“Ok sir, kai ɗin matuƙin jirgi ne abunda ka karanta kenan ,ya akayi kuma ka buɗe kamfanin ƙera motoci ,helikwafta da airplane gadgets? ”

“Ventures”(kasada ce)

Girgiza kai tayi “Ban gane ba”

“Duk wani business da kikaga an farar dashi da kasada,ake farawa to hakan ne ma anan,ko har yanzu baki yarda ba?”

Ɗan Tsurewa tayi ganin kamar yayi fushi “Naga kamar ranka ya ɓaci kayi haƙuri”

“Mutanen da suka Sanni suna kirana mutum mai tsananin kirki da hakuri ”

“me yasa?”
”saboda sun Sanni sosai. To karki expecting dariya a wajena bazaki samu ba I'm very serious man”

“I'm sorry sir....ammmm mutane suna tuhumar ka da rashin aure ko budurwa bakada meye gaskiyar maganar ?are you a GAY?”

Ware Ido yai da sauri “A gay? gay fa kikace? But wow”

Jikinta rawa ya farayi “Don Allah kayi hakuri ba nufina inci fuskarka bane ba kawai tambaya ne”

“Bana luɗu”

“To amma me yasa ...”

“Tambayoyin sun fara ginsana ”

“I apologize”

Tsam ya taso har inda take ya jawo kujera gabanta ya zauna har sunajin tashi da saukar numfashin juna

“Ke fa?”

Ware ido tayi “Now time to ask you ,wacece ke?” ta kusa ƙwarewa da miyaun bakinta ,saboda yanda tambayarsa yayi shocking nata. don haka ta fara tari ƙwal ƙwal! Bai ko motsaba ,bare ya nuna ƙosawarsa ,har ta gama. kana yace “Careful”

Gyaran murya tayi “Thank You...”

“Wacece ke?”

“Sorry sir ba wani labari da zakaji me daɗi game dani ,bayan abunda na fada maka a farko ”

“Me yasa Ni kikazo ki ka tambaye ni?”

“Saboda kai ɗin namijin duniya ne ,kowa zai nishadantu da tattaunawarmu dakai in ya saurara,amma nikuwa babu wani abu na cigaba da zaka samu in kaji labarina sai tarin haushi”

Buɗe baki yayi zai magana sai ga D.A ɗin sa ta turo ƙofa

“Excuse me miss ,lokacinki ya ƙare wani zai shigo”

Ɗagowa yayi ya kalli DA ɗin sa,cikin ƙosawa “Ki dakatar da ko wanene sai mun gama”

Ƙanƙan da kai tayi cikin ladabi “Ohk sir”

Da mamaki a fuskar Ifty tace “Me yasa?”

“kin kunna mun fitilar son sanin ko ke wacece,ki saki jiki dani kamar abokai ,ki bani labarin rayuwar ki ta yanda zan fahimta”

“friends? Look at me” (kalleni )

“Yes I am...sunanki ,iyayenki komai na rayuwarki”

Rumtse Ido tayi kawai sai ga hawaye na gudu daga jijiyoyin idonta da gudu taja hanci ta soma ƙoƙarin maida hawayen

“Iftihal_khair Mohammed ,Na fito daga garin Gombe, makaranta ya kawo Ni Lagos da na gama zan koma wajen sick mother ena...” shesheƙa ta soma yi hakan ya dakatar da ita ga ƙara sa maganar ta .

“Sorry ok ? Take heart”

Jan majina tayi kawai ta mike da sauri ta ɗauki jotter ɗin ta zata fita

Bin bayanta yayi da sauri amma ina har ta kai ƙofa ,kuma ƙofar ya buɗe,har ,ta taka ta fita gilass ɗin ya fara ziyyy zai rufe

“Me yaja ra'ayinki wajen interview dani ?Baki bukatar tallafi a harkar karatun ki?”

“Tambaya kayi na baka amsa amma bana buƙatar taimakon kowa sai Allah”

“Ina da ƙarin tambayoyi da zan maki”

“Tambayoyi kuma?” kafin ya bata amsa ƙofar ya rufe da ita a waje don haka ta wuce ta fita kamfanin da sauri .




Akwai murɗaɗɗiyar cakwakiya a kwance ,keep following💃


Littafin kuɗine dai ina jin daga page din nan har mu gama zai kasance sexy frame work🤩 ,so in ke ba matar aure bace karki karanta🤗


*DAGA PAGE DIN GABA PAGES DIN KYAUTA SUN ƘARE DON HAKA KI BIYA KUƊIN KI TA ƊAYA DAGA CIKIN WAINNAN HANYOYIN*

REGULAR 300#
VIP 500#
SPECIAL 1000#

7782217014 , MOHAMMED HASSANA,FCMB BANK
KO
KATIN MTN SHAIDAR BIYA TA NAN 09065990265
🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌
_(Billionaire's paradise)_
3️⃣


Na...
Oum Aphnan ✍🏽


```NA JIMA BAN NISHAƊANTAR DAKU DA LITTAFI IRIN JARABABBEN NAMIJI🤩,GIDAN DAƊI🥰 DA HARIJI😘 BA..HAKAN NE YA SAMUN SHAUƘIN RUBUTA WANNAN LITTAFIN.DON HAKA IN HAR BAKI BIYA KUDIN KI BA MAZA KI BIYA AYI TAFIYAR DAKE ,THE FREE PAGES WILL BE 3 ONLY🤗```

______________
Talla!!!
Ƙawata ina kika samo wannan garin maganin mai ƙarfin gaske? Cokali daya rak nasha da madara oga yayi ta zuba sambatu😘

Hmm kedai bari kawai ƙawata wajen maman Shuraim ƴar mutan sokotawa ne na siya Emergency kenan ake fada maki ,ai bama garurrukan magani kadai take saidawa ba

Akwai Tsumi
Tabaje
Zuman mata
Sa buzu kuwwa
Gumban ridi
Gumban dabino
Dahuwar ƴan shila
dahuwar kajin amare
Cicciɓi
Matsin dawo da budurci
Maganin Nono
Maganin baya
Maganin ƙiba
Maganin rage tumbi
Nonon raƙumi

Kai magungunguna dai gasunan birjik ,gashi abun burgewan ana aika kaya duk inda kike a fadin ƙasar nan,har ma nijer siyan daya ko sari

Wani albishir ɗin ga masu sarin kaya da masu siyan kaya masu yawa kayanku za'a kawo maku har garin da kuke ba ko sisin kwabonku .

Ina kuke mata ƴan ƙwalisa masu son ganin sun burge mazajensu su lukumesu a ɗaki aita aiki a bed😉

Ina mata masu kishiya masu son zama mowan mata ,kiyi ma kishiyarki zarrah? 🥰
Maza garzayo ki amfani da kayan maman Shuraim ƴar Sokoto ki more ki bada labari har ma ki kawo ƙawayenki ....Mun gode🤩💃

_____________

A daddafe Ifty ta shigo Hostel ,still Lili tana gaban laptop ɗin ta tana typing project dinta ,a gajiye ta cire Abayan jikinta ta sauya zuwa bom short🩳 da er T_shirt taje ta dauki pure water leda ɗaya ta kwankwaɗe . Duk halin da take ciki Lili na kallonta ta wutsiyar ido . Har saida ta dawo gefenta ta zauna yaraf tana jan numfashi

“Lili na gaji”
Dakatawa da typing din da takeyi tayi ,ta ɗan tsaida Idanuwarta akanta cikin kulawa tana tambayarta

“Ayyah sannu ,hope kin samu ganinsa? Ina nan ina jiran kira daga police station”

Dariya ifty ta fashe dashi “Sai kace wata ɓarauniya ...Na sameshi” sai kuma tayi shiru

“Ehen ya kukayi ya Yike?”

Caɓe baki ifty tayi “He's fine” ta bata amsa a daƙile

“He is fine??? Just fine?” ta tambaya cikin neman ƙarin haske

“To mutumin yina da basira ,smart ...kuma ...kuma he was clean...amm handsome ”

Cikin mamaki Lili ta katseta “Ifty kinsan kuwa me kike cewa? Clean fa kikace ? Ki bani labarin hiranku da muka ɓata darare muna hada tambayoyi ba kyawunsa ko gayunsa ba”

Washe baki tayi cikin dariyar yaƙe ita kanta batasan me ya sauyata ba “Eh ina nufin mutum is smart”

“Ahnnnn🤨”

Tsarguwa Ifty tayi don haka tayi saurin tambayarta “Meye kike mun irin wannan kallon?”

Caɓe baki tayi “uhm uhm babu komai ko kin tsargune?”

“ko daya bari in Baki komai in detail ” ta miƙe taje ta ɗauko wayarta ta kunna mata hiransu dashi .

Lili dariya ta dingayi “Multi billionier for that matter ,ta Yaya bazai kasheki da tambaya ba? ”

Itadai komawa tayi ta kwanta tana tunano gigantic body ɗin sa ,wani abu na fizgar ranta .

“Hajiya mr dauda ya aiko har Hostel yana neman ki ,anya baki samu matsala da result ɗinki ba?”

Zumbur ta miƙe zaune ,wani natsuwa ya shige ta

“bana tunanin samun matsala da jarabawa ta saidai in har kudin jarabawa da nayi maneouver ban biya ba ne aka gano Ni,kinsan kuwa sai na biya da penalty gashi ban dashi”

“kar dai kiyi saurin yanke hukunci ki fara zuwa kiji da wanne yazo don kinsan dai mutumin nan bayi da Alkhairi”

“Ni zan faɗa maki hakanan don yau kna ganinsa da ƙungiyar algunguman Hostel ɗinmu”

Ɗan haɗe gira tayi cikin rashin fahimta “Su wane kenan?”

“Su waye masu kai gulman ɗalibai wajen malamai ? Wainda in ana fada zasuzo su kwantar da kai sai sunji mafarin labarin sannan suna tashi ki jishi a bakin management”?

“Auu wai su fari’at?”

“su fa”

“Ba abunda zasu iya karma kiji kin damu yanzu dai ki tashi ki sauya kaya ki tafi.
****
Mr Dauda's office

Sha’awanatu ɗalibace ƴar 100lvl jikinta har kyarma yakeyi ,shikuwa ya kwantar da murya gabaɗaya kamar na Allah

“Sha’awanatu mai sunan larabawa ,daga jin sunanki har naji sha'awana ta motsa ...sha..sha..sha’awanahhtuuu”

Hawaye ne ya wanke mata fuska “ Malam don Allah kayi mun haƙuri wallahi Ni ba ƴar iska bace ba”

“Sha’awa, kiyi hakuri nima ba ɗan iskan bane kawai kinmun ne kuma wlh sha'awa nayi Alƙawarin bazan Maki da zafi ba ,Ni in ma kina tsoron yi a office ɗina ne ,sai ki faɗi duk hotel ɗin da yayi Maki a garin nan muje in kama maki,nidai nasan wannan kwankwason dole ya tara ruuwa”

Noƙe kafada tayi “Uhm uhm Ni dai kawai kayi hakuri” ɗaure fuska yayi kamar ba shine mai dariya ɗin nan ba “To bari in Baki wani labari,anyi wata ɗaliba mai suna farida,yarinyar nan ga kyau iya kyau jajirrrr da ita maka malam kamar tumatur,nonuwan nan sutun sutun kamar buredi ,ɗuwaiwuka ko ba'a magana kamar wani beredi waishi kujeran Hajiya.
Wato yarinyar nan ta tsole ma malamai da yawa daga cikin mu ido ,wato in muna ajinsu gabaɗaya a burkece muke In bakayi wasa ba kafin ka fita lekca sai ka cika wando da abin al'amari....naga fa bazan iya ba gashi kowa ya kasa tinkarar ta tunda ƴar ajin farko ne irin ku. Shikenan na kira yarinyarka da labarin harka amma ta murje ƙasa kamar yanda kike son yi taƙi,ban mata dole ba na barta ta tafi.........kinsan me ya biyo baya?

Saida aka manna jarabawa taga an manna mata W/D a ƙarshen sunanta
Abunka da JJC batasan menene w/d ba ,tabi tana tambayar dalibai ƴan uwanta meye WD ,kowa ya kasa gaya mata daidai nazo wucewa sai gata nace ya result dinku tace Alhamdulillah an samun wd amma Ni bansan menene shiba ,malam menene shi ,ban korar baki ba wajen sanar dashi maanarsa an koreta nan ta daura hannu aka zata fashe mun da ihu na yi maza na kwaɓeta ,sannan na tuno mata wulakancin da tayi mana,na daura da faɗa mata wannan dalilin ne yasa muka haɗa kai da sauran malamai ƴan uwana muka manna mata rututun carry over Wanda yawansu yaja makaranta ta koreta .

Yarinya fa ta rushe da kuka tana roƙona inda taimakon da zan mata In mata ,saida na maida farida kamar Matana kullum tana tunanin za'a gyara mata matsalar ta ,Amma inaaa! Ƙarshe haka ta kwashe kayanta ta koma garinsu ba boko...!”

Wannan labari na malam Dauda ya tayar ma Shaawanatu da hankali don tasan wannan kamar jurwaye mai kamar wanka yayi mata ,itama wato in taki yarda dashi haka zai faru da ita.

Saurin goge hawayen fuskarta tayi “Malam Ni dama ba virgin bace ba, Accidentally na rasa budurcina a wani operation da ƴan fashi suka kawo gidanmu so amma ba taɓa zina ba,wallahi malam zan yarda da abinda kake so matsawar bazan samu matsala da karatuna ba”

Tafa hannu malam Dauda yayi

“Ahaaa ƴar gari ,in kinso daga yau karki sake bude littafi nayi maki Alƙawarin Upper credit ,ke kizo ma da ƙawayenki duk akwai malaman da zasu taya”

Ifty dake bakin ƙofa ji tayi kamar ta fasa ihu saboda takaici batasan sanda ta bankada labule ta shiga office ɗinba.

“ke lafiya kika shigo mun office babu sallama?”

“Sir ance kana nemana”

“Fita sai na nemeki”

“Ok sir ina jiran ka a bakin ƙofa ku gama da ita”

“Ki koma Hostel,zan aiko a kiraki ko zo ki sakamun numberki a nan ” cabe baki tayi “Ai banda waya”

“Ke banson rainin hankali Ni saurayinki ne ko ance maki ina sonki ne da zaki ja mun aji ,jibeki baƙa mummuna!”

Wani abu mai kamar lomar tuwo ta haɗiye da kyar wanda ya kafe mata a maƙoshi

“Sir I'm sorry wayar lalacewa tayi not mean something bad”

“shikenan jeki zan aiko a kiraki”

“Thank You sir ” ta juya ta fita har tasha kwana amma ta kasa tafiya tana tuno hadisin Annabi (s.aw) ‘Man ra'ah minkum munkaran fal yugayyiruhu bi aidi hi waillah bi lisanihi...’ har zuwa karshe ma’ana wanda yaga abun ƙi a cikinku yayi ƙoƙarin kawarwa da hannunsa ,in bazai yuwu ba da Halshensa in bazai yuwu ba ya ƙyamaci abun a zuciyarsa amma wannan shine mafi raunin imani'.


Juyawa tayi tana kaiwa nan a tunaninta ta bankaɗa labulen ta shiga .

Yarinyar mutane ta gani akan cinyarsa ,ya rungume ta bayanta ya haɗe da ƙirjinsa yina latse mata nonuwa kamar zai ciresu .

Sunajin an turo ƙofa ya cikata da gudu ta mike tana gyara zaman siket dinta ,wani kallon banza ifty tayi mata

A fusace malam Dauda yace “Ke uban me kike mun a office ɗina shashasha kawai sakarya”

“Malam ubana kuma?”

“Eh nace ubanki da abinda zaki iyayine shegiya fitsararriya er gidan talaka”

“Gaskiya zan jure komai amma banda zagin iyaye ,wallahi malam in ka sake zagin ubana sai taci kujeran aikinka in kuma kana ganin ƙaryane kace iftihal khairi ubanki,zakasan wanene ubana a Nigeria banza ƙaramun ma'aikaci Almajiri ƙazami”

“Lalala kinsan wanda ke gabanki kuwa”

“Jacan yimun shiru wawiya sakarya ,an maki barazana da carryover Zaki zubar da mutuncin ki har kina faɗa masa ke ɗin ba budurwa bace ba ko ,ƴan fashi sun maki fyaɗe....to ki mun shiru in Gama dashi kafin In dawo kanki...don duk abunda kuka tattauna nayi recording ɗin sa a wayana”




Littafin kuɗine
Regular 300₦
VIP 500₦
Special 1k
Zaki buya kuɗinki ta Asusun banki na
7782217014
Mohammed hassana, fcmb bank

Ko katin mtn ta nan 09065990265

Da naso gamawa a page 3 amma yanzu zankai 5 don jin daɗinku
Ayi maza a biya kudi kafin kuji ya yanke don na saka masa matakan tsaro masu jiran na bari da ikon Allah bazaku samu ba.


*🤝 SDEENDTM DATA SERVICES🤝*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ₦300. 1GB = ₦300
2GB = ₦600. 2GB = ₦600
3GB = ₦900. 3GB = ₦900
4GB = ₦1200. 4GB = ₦1200
5GB = ₦1500. 5GB = ₦1500

*GLO* . *9MOBILE*
1.5GB = ₦500. 500Mb ₦500
2.9GB = ₦1200. 1.5GB ₦8000
4.1GB = ₦1600. 2GB ₦1600
5.8GB = ₦2100. 3GB ₦2000
7.7GB = ₦2700. 4GB ₦2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
*🪀08066268951*



Oum Aphnan Cares
*09065990265*
🏘️ _*BANANA ISLAND*_🍌
_(Billionaire's paradise)_
4️⃣
*Fejin kyauta na kusa da ƙarshe*


Na...
Oum Aphnan ✍🏽


```NA JIMA BAN NISHAƊANTAR DAKU DA LITTAFI IRIN JARABABBEN NAMIJI🤩,GIDAN DAƊI🥰 DA HARIJI😘 BA..HAKAN NE YA SAMUN SHAUƘIN RUBUTA WANNAN LITTAFIN.DON HAKA IN HAR BAKI BIYA KUDIN KI BA MAZA KI BIYA AYI TAFIYAR DAKE🤗```

______________
Talla!!!
Ƙawata ina kika samo wannan garin maganin mai ƙarfin gaske? Cokali daya rak nasha da madara oga yayi ta zuba sambatu😘

Hmm kedai bari kawai ƙawata wajen maman Shuraim ƴar mutan sokotawa ne na siya Emergency kenan ake fada maki ,ai bama garurrukan magani kadai take saidawa ba

Akwai Tsumi
Tabaje
Zuman mata
Sa buzu kuwwa
Gumban ridi
Gumban dabino
Dahuwar ƴan shila
dahuwar kajin amare
Cicciɓi
Matsin dawo da budurci
Maganin Nono
Maganin baya
Maganin ƙiba
Maganin rage tumbi
Nonon raƙumi

Kai magungunguna dai gasunan birjik ,gashi abun burgewan ana aika kaya duk inda kike a fadin ƙasar nan,har ma nijer siyan daya ko sari

Wani albishir ɗin ga masu sarin kaya da masu siyan kaya masu yawa kayanku za'a kawo maku har garin da kuke ba ko sisin kwabonku .

Ina kuke mata ƴan ƙwalisa masu son ganin sun burge mazajensu su lukumesu a ɗaki aita aiki a bed😉

Ina mata masu kishiya masu son zama mowan mata ,kiyi ma kishiyarki zarrah? 🥰
Maza garzayo ki amfani da kayan maman Shuraim ƴar Sokoto ki more ki bada labari har ma ki kawo ƙawayenki ....Mun gode🤩💃

_____________
Dukda malam Dauda yaji zafin zagin da

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment