Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

inda zata soma karanta wannan rashin kunyar ba.

Ɗaure fuska yayi kamar ba shiba

“Uhum business meeting zamuyi ko kin manta so assume normal”

Saisaita fuskarta tayi tafara magana as official Iftihal khair

“Ina bukatar sanin yanda ka gano bayani a kaina”

“Bincike nayi in brief amma kafin mu tashi zaki bani in detail”

Kallonsa tayi ta hararesa ,sai kuma ta cigaba
“Kaje feji na huɗu Number na 5 ” da sauri ya fyallo wajen

“Ehem”

“Ka soke maganar ɓulin cibi da na vagina”

A hankali yasa biro ya soke

“Kaje feji na shida maganar vaginal secretion (Ni'ima) bakasonshi ka soke”

Baice komai ba ya soke

“Ammm ....wai bakason nishi a yayin Sex yes na yarda amma kasan is a natural phenomenon ko? Don haka matsawar kanason zaman lafiya in ka aura matarka karka tauyeta da nishi yayin Sex ” kafeta da ido yayi yinajin abu mai girma sunan Sex din da kawai ta kira ,muryarsa a sarƙe yace

“Me ya kamata Inyi?”

“Ka soke shi”

Sa biro yayi nan ma ya soke.

Haka tayi ta cire masa abubuwan da bataso tana bashi shawaran ya cire bazai daidai da ra'ayin mace ba ,daga nan ta tsaida idonta akansa tanaso tayi magana tana jin kunya

“Kace baka yin romancing mace kuma ba ka yarda ai romancing Dinka ya ? What of if she fuck you😉🙈 ka yarda mace zata iya cinka?” tayi maza ta rufe ido saboda jin kunyar maganar da ta faɗi .

Daidai nan ma'aikatan wajen biyu suka shigo hannunsu dauke da kofin cofee da snacks . Don haka da sauri ta sauke hannun a fuskarta ,sun tunanl masu da meeting fa sukeyi

Ajiye ma Adnan din nasa sukayi a gaba itama aka ajiye mata ,a sanyaye tace
“Thank You”

Suka juya suka fita

Gyaran murya tayi
“A ƙarshe naga ka rubuta akwai damar gyara ko sauyin ra'ayi wanda hakan Yike nuna rabuwar mu....Me kake nufi?”

“Bana takurama wanda muke tare shiyasa na barshi a bude idan sharuddan da na shimfida basuyi Maki ba zamu rabune kawai...so nayine don jin daɗin zamanmu dake”

Yamutsa fuska tayi “Ni kuma?”

“Eh ko baki sona?” zumbur tayi ta miƙe ,fuskarta ƙunshe da tsantsan farinciki sai washe baki take ta kasa rufewa amma,da gudu tayi hanyar lifter da zai saukar da ita ƙasan floor ɗin ,tana girgiza masa kai gamida cewa “Noooo🐱”

Miƙewa yayi da sauri yabi bayanta suka shige lifter case ɗin a tare ya maida ya rufe dasu

Tsaye sukayi carko carko kowa na haki a cikin lifter ɗin

“Ki kace baki sona?”

Ɗaga masa kai tayi tana washe baki

Hakan ba ƙaramin burgesa yayi ba komai nata mai kyau ne ,da sauri ya kai hannunsa ɗaya ya riƙe duk hannayenta biyu gamida ɗagasu sama

Batayi aune ba kawai taji bakinsa akan leɓenta .
Nauyine taji ya danne mata ƙirji ,tanason tayi magana amma ya danne mata halshe da halshensa .

Fuuuuuu😂sukaga an wangale ƙofar lifter ɗin ,da sauri ya cikata suna sakarwa junansu murmushi ,maza huɗu cikin suit suka shigo gamida wayancewa tamkar basu san abinda suke ƙoƙarin yi a cikin lifter ɗinba.

Rungumota yayi sosai a jikinsa saboda matsatsin wajen bayason wani ya raɓi jikinta sam.

A hankali ta zare jikinta a jikinsa “HARAM!”

“Shikenan fada mun yaushe kikeson ayi bikinmu inason mubi ideal way ne kamar sauran ma'aurata” da Hausa yayi mata magana saboda yasan wanda sukashigo basa jin Hausa

“Baka sanni ba ,ban sanka ba sai wani maganar aure hu’ummm”

Kai bakinsa kusa da kunnenta “I'm eager to fuck you...Na ƙosa in ciki😉”

Rufe ido tayi,tanajin ina ƙasa ta shige ,bata buɗe ba saida suka kawo down floor sannan ne suka fito dukkansu ,nan take ya wani haɗe rai ,saboda ma'aikatansa da ya gani a wajen .

Gaban helicopter🚁ɗin shi ya nufa ya buɗe mata murfin jirgin “Oya shiga” wangale baki tayi “Ina zamuje?”

“Nace maki banason musu ,zan kaiki a yankakine” dammm gabanta ya fadi a ranta tace ku masu kudin nan zaku iya

Da dubara ta shiga jirgin ba sa banba

Shima ya kewaya ya shiga ya zauna ya rufo jirgin ,ba itaba harta ma'aikatansa sunyi mamakin matsayinta a ransa ,mutunin da ba'a taba ganinsa da mace ba yau shi yake bude ma wata ƙofar jirgi kamar yaronta.

Suna zama a jirgin kallonta yayi “Sorry ban iya hawa mota ne shiyasa kuma Inaso in Baki lift”

Jinjina kai tayi batace komai ba

A hankali ya kamo belt ɗin kusa da ƙugunta batayi aune ba taji ɓass ya kulle mata ƙugu

“No kabar taɓani”

“haka zakiyi mun koda munyi auren?” kafin ta bashi amsa ya jawo belt ɗin wajen kafada ya haɗe da na wajen ƙugun shima ya rufeta .

Saida suka shirya a jirgin sannan ya ɗauko Aviation headset🎧 ɗin da pilot suke sawa a kunne ya saka nashi itama ya bata ta saka. Filfilin saman jirgin yafara wainawa

Lumshe ido yayi yina magana ta abun bakinsa

“Helicopter 36529 yina shirin tashi yanzu”

Ta can ɓangaren aka basu amsa da “Akwai kyakyawar hanya daga Nigeria zuwa India a halin yanzu”

Washe baki ifty tayi kamar wawiya

“India zamu yanzu?” waigowa yayi ya kalleta yina murmushi

“Eh zamuje kiga jikin mamanki ”

Duddulo ido tayi waje “What ? Wata maman tawa? Mamana fa tana ƙauye mu ƴan ƙauye ne and she got paralysis of her lower limb ”

“Yes ai na sani 😄 Na kaita shan magani India”





FAƘAT FEJIN KYAUTA YA ƘARE ,KI MALLAKI NAKI DON MORE KARATUNKI
KAMAR YANDA KUKA GANI YANZU ZAA FARA LABARIN DAI
GASHI BA TSADA BANE DASHI
REGULAR 300₦
VIP 500₦
SPECIAL 1000₦

ZAKI IYA BIYA DA KATIN MTN KI TURA MA WANNAN NUMBER
09065990265

KO TA BANKI NA
7782217014
MOHAMMED HASSANA, FCMB BANK

SHAIDAR BIYA TA 09065990265

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment