Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

suyi halin uwar su ba,har gwanda mazan,ni wllh umma har Maman ma haushin ta nake ji,
Dan ita ce bata tsawatar musu,
shiya sa sai na fi sati ban shiga bangaren su ba,
to Allah ya sawwake ta kuma cigaba da kare mu Ameen,

Mu tara ne 'ya'yan umma aunty Jidda,aunty mas'uda,sai aunty Farida,aunty zainab sannan kuma ni mufeeda,sai kanina Abdul yayi candy Sadiq yana last year a secondary Muhd yana ss1 sai kuma fadila a jss1, ita kuma mama tana da mata hudu maza uku,
Mayan 'ya'yan Abban mu su uku ne Maman su ta Haifa ta rasu maza biyu mace daya,da yake ummana ce amarya😜

Su fadila har yanxu basu taso dg ismaliyya ba,sarakan fada yanxu zaki Ji su dan lokacin ta shi yayi su har yanxu basu gama hankali ba,
Kin ji ihun su kai Allah ya shirya,
Ni dai umma bari na shiga daki na yanxu sai su sama mutane ciwon kai kyaji da shi Ke dai Kice zaki ki je ki sana'ar taki ta bacci kai umma na dade ban baccin rana ba,

A bangare muhseen kuwa yana zaune yana karanta jarida mukhtar abokin sa ya turo kofar tare da sallama,
Ah abokina Kaine tafe haka ba dole na zo ba,kai da na nace ka jira ni gani nan sai zuwa nai na tarar ka katafi to ba dole na tafi ba,
Ka shanya ni kamar kayan wani to afuwan aboki ya huce,yanxu ya akai uhmm abokina ban baka labari ba name kuma,
Uhm ae tsayawar da nai jiran ka,ya zamar min alkhaeri ko me ya faru cikin sauri mukhtar ya tambaya,
Na hadu da wata yarinya,me hankali,nutsuwa ga kuma kyau,
kai Kace wannan tai sa'a,tai sa'a ko nai sa'a ae ba irin wannan emmatan bane wanda ka sani wannan ta hadu,to yaushe zamu na ganta ne,saurin me kake haka ne ae ko fada mata banyi ba,sai da nai dabara sannan na sami number dinta da address na ta,nan ya kwashe labarin abin da ya faru ya fada masa,to ya kuma za kai da Angelina tsaki yai sannan yace kaima Kasan wannan ba son ta nake ba ita kanta ta sani koda ina kasar su bana biye mata bare yanxu dana dawo,ta cigaba da shirmenta har ta hakura ta daina,to amma ya kamata ka fada ma madam din taka kar kaje wani ya riga ka bayan kai kuma ka afka,zan je har gidan na su muyi maganar,bari naje duk yanda kukai da ita ka fadan Allah ya bada sa'a Ameen in ma da iskanci ka fada,

Ko da yamma tai ina kitchen ina girki ina tunanin muhseen ni ba abin na kira ba nace masa me,
Tuwon alkama miyar kubewa tare da busasshen kifi nake shirya mana,ina cikin dogon tunani na waya ta dake gefe ta soma kara ina dubawa na ga muhseen ne,cikin farin ciki na dauka amma sai da ta kusa katsawa sannan nai picking iri dan Jan ajin nan namu na mata😜,

Cikin muryar sa me dadi yai sallama na amsa masa,
Kwana biyu kin buya murmushi nai sannan nace ina nan amma baki nema na,
uhmm ya kake lapiya ya umma tana nan kalau, kina ina haka ne,me kaji kawai tambayar ki nai ina gida ina girki,
Har da zance miki zan zo, uhmm tom in na gama ba sai ka zo ba, tom shikken me kike girka mana haka tuwon alkama miyar kubewa woow delicious asa dani tom sai kazo,

Ciki sauri na kammala girkin na zuba a flask sannan naje na cema umma zanyi bako,cikin mintinan da ba su fi 20 ba nai wanka na shirya cikin doguwar riga ta atamfa blue me adon pink,ina kan sallaya na idar da sallar magariba ya kira yace ya kara so,
Na tashi na kuma gyara fuska ta sannan na feshe jiki na da turare,na kira fadila nace takai shi dakin baki sannan ta jera abinci a dakin,
Sannan nace ma umma zan fita haka kawai na Ji gaba na yana faduwa,na daura na karasa bakin dakin nai sallama na shiga sai da ya katse wayar sannan ya amsa sallamar......
[2/15, 7:20 PM] β€ͺ+234 703 962 5239‬: πŸ’•πŸ’•πŸ’• *LABARI NA* πŸ’•πŸ’•πŸ’•

*Written by*✍✍✍
*Salmah Ali Wada*
~*(Aunty)*~

Page 120-125

Tsayawa yai yana kallona a haka na nemi waje na zauna,cikin sanyi murya nace ina huni lpy lau gimbiya ya kike,alhamdullilah sakkowa na katsa na fara zuba masa abinci nan da nan kamshin miyar ya cika dakin, ina dagowa muka hada ido da sauri na dauke nace ka sakko kaci abinci,too gashi kuma a koshe kake ah haba bayan kai Kace na sa da kai in baka ci ba bazan Ji dadi ba,to zuba mana muci tare dawa 😳 na dago da sauri hakan da nai shi ya bashi dariya yace da star shine cike da mamaki na maimaita sunan star shine uhmmm,a koshe nake ban yarda ba naci kamin na fito,
Anyya ma kuwa kina cin abinci yadda ya kamata,
me ka gani kalle ki kamar iska ta bushe,a hakan kalle ni fa na fi ka kiba dariya yai sosai sannan ya fara cin abinci ya ci yana xuba santi, sai yau na kare masa kallo lallai muhseen kyakkyawa ne a jin farko gashi har ya fin fari,
Kallon me kike min haka ne,ni ba kallon ka nake ina kokarin zuva masa kunun aya,amma ba Ke kikai girkin nan ba, me kaji yai dadi sosai na dade ban ci abinci me dadin sa ba,kadai kawai kana santi na mika masa kunun ayar bayan ya sha,
yai hamdala sannan yace bazo muyi magana amma kin cikan ciki da abinci anyya zan iya magana ma kuwa,
to me zai hana ammm mufeeda amsawa ne batare dana dago ba dan jiki na ya bani ni yake kalla,gaskiya na ya ba da halin ki da nutsuwar ki kuma tunda muka hadu naji zuciya ta ta kawo min wani bakon lamari, fatan Allah yasa ba wahala zan sha ba,tunda ya fara magana ban daugo ba sai yanxu nace wahala kuma yace eh ina nufin, Allah yasa wani be rigani ba,
Dan idan haka ne ban san dame zan bawa zuciyata haquri ba,mufeeda zuciyata ta kamu da son ki ta farat daya, da sauri na dago muka hada ido sai naji naka sa cema sa komai,
saukkowa yai kasa ya zauna ya cigaba da Fatan zuciyata zata sami abokiyar rayuwa,pls mufeeda wllh ina sonki ki taimakan ni wllh da aure nake son ki bana son a ja dogon lokaci,ban san haka so yake ba,dan bana kule kule
Kinyi shiru kiyi magana mana cikin sarkarkiyar murya nace masa to kabani lokaci zanyi shawara,haba mufeeda Wacce shawara,
Kawai Kice kin yarda aa kabari sai nayi tunani zuwa nan da 1week da sauri yace me? Sati fa kika ce gaskiya is too long sai dai in baki sona shine zaki ce haka,amma na baki zuwa nan da gobe aa Kwana uku dai uhmm tom shikke nan,bari na tafi sai munyi waya,
Ga wannan kya siyawa fadila sweet aa ka barshi karbi aa nagode ba sai na karba ba, ajiyewa yai ya fita sai na kira,

Cikin sanyi jiki na kwashe kayan na kai kitchen daki. Umma na nufa sallah na tarar tana yi,
nima toilet na nufa nai alwala na dawo dakin umma nai salla sannan nake fada ma umma yanda mukai da shi,sannan na nuna mata rafar en dari dari da yaba yar a bawa fadila to ki bashshi a wajen ki in zakuyi wata bukatar sai kuyi amfani dashi nace to,

To mufeeda ya kika ga halin sa gaskiya umma ni banga wani hali mara kyau a tare dashi ba, yana da nutsu gaskiya a yanda na fuskan ce shi,
To Allah ya tabbatar da alkhaeri nace Ameen mun dan taba hira sannan na tashi na shiga daki nai wanka nai shiri bacci amma juyi nake naka sa bacci sbd tunani,
A gaskiya ina tsoron kar sai shima na fara son sa ya yaudaren,kuma gashi muhseen ya yimin dan komai nasa burge ni yake yi,

Da sauri na tashi na shiga toilet nai alwala sannan nadawo nai salla raka biyu ta neman zabi a wajen Allah,
akwai addu'ar da ake karantawa idan an idar da sallah kamin ae sallama tana nan a cikin husnun musleem na dade ina addo'o'i sannan na shafa,
Na kwanta ina tunani har bacci ta kwashe ni,
Da asuba har makara nai sabida ban samu ishashshen bacci ba da daddare
[2/15, 7:20 PM] β€ͺ+234 703 962 5239‬: πŸ’•πŸ’•πŸ’• *LABARI NA*πŸ’•πŸ’•πŸ’•

*Written by*✍✍✍
*Salmah Ali Wada*
~*(Aunty)*~

Page 110-115

_na sadaukar da wannan page din ga duk en Hausa novels group_

Ba wai irin massage din ne ba a taba yimin ba a'a an min wanda ya fishi ma sai dai komai na muhseen burge ni yake,

Muna zaune ni da umma tana aiki a system dinta ni kuma inai mata hirar dunyi nace umma kinga su bakara (wadda muke uba daya dasu)
Gani suke asirin da sukai min ne yai ta siri uhmm basu san Allah ya fisu ba,umma tace kaf din su ba suyi halin uwar su ba,har gwanda mazan,ni wllh umma har Maman ma haushin ta nake ji,
Dan ita ce bata tsawatar musu,
shiya sa sai na fi sati ban shiga bangaren su ba,
to Allah ya sawwake ta kuma cigaba da kare mu Ameen,

Mu tara ne 'ya'yan umma aunty Jidda,aunty mas'uda,sai aunty Farida,aunty zainab sannan kuma ni mufeeda,sai kanina Abdul yayi candy Sadiq yana last year a secondary Muhd yana ss1 sai kuma fadila a jss1, ita kuma mama tana da mata hudu maza uku,
Mayan 'ya'yan Abban mu su uku ne Maman su ta Haifa ta rasu maza biyu mace daya,da yake ummana ce amarya😜

Su fadila har yanxu basu taso dg ismaliyya ba,sarakan fada yanxu zaki Ji su dan lokacin ta shi yayi su har yanxu basu gama hankali ba,
Kin ji ihun su kai Allah ya shirya,
Ni dai umma bari na shiga daki na yanxu sai su sama mutane ciwon kai kyaji da shi Ke dai Kice zaki ki je ki sana'ar taki ta bacci kai umma na dade ban baccin rana ba,

A bangare muhseen kuwa yana zaune yana karanta jarida mukhtar abokin sa ya turo kofar tare da sallama,
Ah abokina Kaine tafe haka ba dole na zo ba,kai da na nace ka jira ni gani nan sai zuwa nai na tarar ka katafi to ba dole na tafi ba,
Ka shanya ni kamar kayan wani to afuwan aboki ya huce,yanxu ya akai uhmm abokina ban baka labari ba name kuma,
Uhm ae tsayawar da nai jiran ka,ya zamar min alkhaeri ko me ya faru cikin sauri mukhtar ya tambaya,
Na hadu da wata yarinya,me hankali,nutsuwa ga kuma kyau,
kai Kace wannan tai sa'a,tai sa'a ko nai sa'a ae ba irin wannan emmatan bane wanda ka sani wannan ta hadu,to yaushe zamu na ganta ne,saurin me kake haka ne ae ko fada mata banyi ba,sai da nai dabara sannan na sami number dinta da address na ta,nan ya kwashe labarin abin da ya faru ya fada masa,to ya kuma za kai da Angelina tsaki yai sannan yace kaima Kasan wannan ba son ta nake ba ita kanta ta sani koda ina kasar su bana biye mata bare yanxu dana dawo,ta cigaba da shirmenta har ta hakura ta daina,to amma ya kamata ka fada ma madam din taka kar kaje wani ya riga ka bayan kai kuma ka afka,zan je har gidan na su muyi maganar,bari naje duk yanda kukai da ita ka fadan Allah ya bada sa'a Ameen in ma da iskanci ka fada,

Ko da yamma tai ina kitchen ina girki ina tunanin muhseen ni ba abin na kira ba nace masa me,
Tuwon alkama miyar kubewa tare da busasshen kifi nake shirya mana,ina cikin dogon tunani na waya ta dake gefe ta soma kara ina dubawa na ga muhseen ne,cikin farin ciki na dauka amma sai da ta kusa katsawa sannan nai picking iri dan Jan ajin nan namu na mata😜,

Cikin muryar sa me dadi yai sallama na amsa masa,
Kwana biyu kin buya murmushi nai sannan nace ina nan amma baki nema na,
uhmm ya kake lapiya ya umma tana nan kalau, kina ina haka ne,me kaji kawai tambayar ki nai ina gida ina girki,
Har da zance miki zan zo, uhmm tom in na gama ba sai ka zo ba, tom shikken me kike girka mana haka tuwon alkama miyar kubewa woow delicious asa dani tom sai kazo,

Ciki sauri na kammala girkin na zuba a flask sannan naje na cema umma zanyi bako,cikin mintinan da ba su fi 20 ba nai wanka na shirya cikin doguwar riga ta atamfa blue me adon pink,ina kan sallaya na idar da sallar magariba ya kira yace ya kara so,
Na tashi na kuma gyara fuska ta sannan na feshe jiki na da turare,na kira fadila nace takai shi dakin baki sannan ta jera abinci a dakin,
Sannan nace ma umma zan fita haka kawai na Ji gaba na yana faduwa,na daura na karasa bakin dakin nai sallama na shiga sai da ya katse wayar sannan ya amsa sallamar......
[2/15, 7:20 PM] β€ͺ+234 703 962 5239‬: πŸ’•πŸ’•πŸ’• *LABARI NA* πŸ’•πŸ’•πŸ’•

*Written by*✍✍✍
*Salmah Ali Wada*
~*(Aunty)*~

Page 130-135

*Ina godiya ga duk kan masoya na da masu Fatan alkhaeri, nagode da addu'ar ku Allah ya bar kauna*😍😍😍

Ina zaune akan sallaya ina kammala azkar ya kira ni,da kamar bazan dauka ba, na dauka dai,fatan kin tashi lapia na bashi amsa, ya rashin bacci kuma,ya akai Kasan ban yi bacci ba,ae daka jin muryar ki ansan bacci be ishe ki ba,to ni nayi bacci haka dai kika ce bayan da tunani na kika kwana,kamar yanda tunanin ki ya hanani bacci,
Uhmm to ki samu ki kwanta kamin lokacin skul yayi kya dan rage kar kan ki yazo yana ciwo sai anjima zan kuma kira nace tom,

Tsawon Kwana uku kullum sai ya kira ni amma be samu wata gamsashshiyar amsa ba,a wannan lokacin kullum sai nayi istikara, tsawon Kwana uku wani son muhseen ne yake karuwa a zuciyata,

To ya zanyi gashi kullum son sa gaba yake, daga hannu na nae sama ina addu'a ya Allah kafini sanin komai na rayuwa ta Kaine masanin gaibu,ya Allah idan har muhseen ne alkhaeri a rayuwata to Allah ka tabbatar min dashi,wasu hawaye ne suka zubo min sbd tunawar da nai da abubuwan da suka faru dani,
Allah na barma komai,

Koda muhseen ya kira cikin hikima da dabara ya samu amsar sa, tun daga wannan lokacin soyayya me karfi ta kullu a tsakanin mu,

A haka har muka fara exam,bayan mun fito shukrah tace kawata wai baki lura da mufeeda bane Kwana biyu ta fan canja kuma ga yawan wayar da take yi ko dai kin saukko da ka kan kujerar nakin da kika hau,
Ku dai kun fiye sa ido a'a ae kece kamar wata me iskokai lamirin ki sai Ke,
ni'ima tace wane ne yai sa'a haka ya janye ra'a yin ki bamu labari,
Kudai kun fiye son jin gulma muka zauna,
duk yadda suka so jin labarin muhseen ba su Ji ba,
na dai fada musu su nan sa,
To gashi anfara exam ya ake ciki,
ae kayan da zamu sa kamar kala biyu ya isa ko,eh yayi daya Musa muzo dashi,da kuma in za'a partyn da aka hada to hakan yayi,
ni'ima akan Mama ki zabo mana kizo dashi gobe sai mu gani,

Mun fitar da atamfa irin fashion din nan me kalan ja,sai kuma leshi yellow wanda akai masa adon fulawa blue, ni na karbi kayan na kaima mai yima na dinki nace yai mana iri daya a atamfa yayi doguwar riga a leshin riga da siket,gwajin shukrah na kai itace kawai ta dan fi mu kiba da kadan amma ni da ni'ima kai daya aka yima na,
Ran e gobe mu gama exam gidan mu suka zo suka karbi kayan su kai amma dinki yayi kyau daman ae ya iya dinki sosai kace gobe zamu dau wanka,
yawwa ga wannan kayan shukrah tana fito dashi daga jaka inji yaya Isma'il yace gudunmawar sace dogayen riguna ne dg Dubai ya tawo mana dasu jiya ya bani yace nabawa ko ta ta,
Da sauri na zari wata blue me adon dutse pink,
Allah yasa mara kyaun kika dauka,
eh naji komecece na fison ta to da ma baki sauri ba ita yace a baki, sbd Nina ce ya siyo mana Ke ni'ima ga taki orange me adan lemon shukrah ta ta pink ce da adon purple, kai amma sunyi kyau, to yanxu kaya sun karu sai mun san ja tsari gaskiya, kyau wannan dogayen rigu nan Musa in za'a party gaskiya,wannan leshin koma gobe muzo dashi a jikin mu,haka muka gama tsare tsaren mu gwanin sha'awa. Haka na raka su titi kowacce ta tafi gidan,

Washe gari exam sai 2-4 ce sai da nagama shiri na tsafa ni'ima ta biyo min nasa leshin na daukko blue din mayafi da jaka blue takalmi ma blue haka itama ni'ima,
kinga zo mu tafi kinga
tun dazu waccen uwar azazalar take kira muje Kila ta kara so,
Muna zuwa muka ganta a bakin gate tana jira haba kunsan ana jiran ku kun ki fito wa ina tsaye kowa sai tambayen lafiya to muje ayi haquri, duk inda muka huce sai an kalle mu masha Allah wanka mu yafita,wasu ma har magana suke, mufeeda ina nikaf din ki,tsaki tayi sannan tace gashi sbd kallo har tun tube nake yi,
suka sa
dariyar keta ku kunfiye tsokana muje kar a shiga muna nan, fatan kowaccen mu tayi karatu kunsan wannan malamin ba sauki y iya murda question, ae ni jiya ban yi wani bacci sosai ba to Allah ya bamu sa'a ameen,
muka kara sa exam hall duk hadin kan mu amma in za'ae exam rabewa muke yi,

3:45 aka fara submitting ana fitowa muna fito duk wanda kagani maza da mata fuskar dauke da fara'a a haka aka fara pictures da sauran friends din mu, ku kuna nan kuna pictures gashi monitor yana raba invention card ga naku nan,OK next week ne ma,Allah ya kai mu, ya kamata kuzo mu tafi ga yamma yayi,haka aka yi exchanging number da en class sbd wasu baza su dawo party ba.................

Love u all my fans😘😘😘😘
[2/15, 7:20 PM] β€ͺ+234 703 962 5239‬: πŸ’•πŸ’•πŸ’• *LABARI NA* πŸ’•πŸ’•πŸ’•

*Written by*✍✍✍
*Salmah Ali Wada*
~*(Aunty)*~

Page 150-155

Cikin jin dadi suka gama hirar su san ya daukko wani karamin akwati ya mika ta ga gitf dina ta gama exam kai gaskiya ni bana san irin haka wllh ni ba zan karba,
To in ban baki ba wa zan bawa,kawai ka barshi kin san dai ba kyau me da hannun kyauta to na gode,

******

*Wane muhseen*

Muhseen dane ga alhaji muhammad, haifaffen garin kano ne,su bakwai ne a wajen Hajiya Aisha Aunty Bilkisu ce Babba sai huda,sannan muhseen sai kanin sa Naseer, sai kanwar su me sunan hajiyar su Aisha suna ce mata mama itace sa'ar mufeeda,sai husna,sai autan su Ahmad, sun taso cikin kulawa da so,anyi bikin matan Bilkisu da huda,
Muhseen a UK yai karatu inda ya karanci business administration, acan ya hadu da wata yarinya Angelina wadda ta Ke tsananin son sa amma shi koda wasa baya son ta sbd bata d hali ga shi Christer ce kuma duk wani gidan giya ta san shi, a haka har yai karatun sa ya gama farkon haduwar su ta dauka irin abokan harka ta ne,amma ina sai gashi shi kuma ba wanda ya tsana kamar ta,

Yau ma haka yana zaune ta kira Shi haba dear me yasa wai baka sona ne nace zan dain shaye shaye zan daina duk wani abun da baka so pls, yaushe zaka dawo UK sai da yai murmushin takaici sannan yace ba yanxu ba sai na aure zan zo kuka ta sama sa ta na ba shi haquri,
Kashe wayar yai gaba daya ma dan karta dame shi,

Ranar partyn su mufeeda a gidan su na'ima suka hadu dagan suke wajen make-up duk anyi musu sunyi kyau amma mufeeda tace bata so basai anyi mata ba,
Haba mufy kiyi haquri ko kaka ayi miki mana ni ki kyale ni bana so,
Sai da kyar.sannan ta yarda akai mata light make up tayi kyau sosai ta yane kanta da mayafin doguwar rigar shukrah ta ja motar suka tafi,Fatan dai duk kun daukko kayan da zamu je photon ko,eh to yan uwa mufara zuwa muyi photon sannan mu karasa sbd in muka ce sai an tashi ba lallae mu sami damar zuwa ba,
gaskiya kam ina zamu muje studio24 yafi kusa,am musu sunyi kyau kai kace labarawa ne sbd kyau daga nan suka karasa wajen da za'ae party suna shiga kallo ya dawo kan su,
Kowa na fadin albarkacin bakin sa,muhseen ne yaje gida ya tarar bata nan ta tafi party,kai star shine me yasa kika tafi bayan kin san tare nace zamu,kiran wayar ta yai amma bata dauka,a lokacin suna can ana musu photos,
Yawwa fadila zo nan ina aunty ki kamar zatai kuka tace ta tafi party kuma bayan tare tace zamu tafi,na dawo dg ismaliyya na tarar ta tafi, to yanxu zaki eh mana to sauri Kije Kice ma umma zamu tafi tare in Muhd yana nan shima ya shirya mu tafi tare da gudu ta shiga gida tana murna ta fadawa umma, umma tace su haqura kawai,kuka ta fara sannan umma ta yarda suka shirya suka fito da yake yaran suma suna da kyau, ba karamin haduwa suke ba,yawwa ku taho mu tafi suka ciga yaja suka tafi,
Koda suka je tuni an fara party,suka nemi waje suka zauna,sam be gano mufeeda ba, ita kuwa samun waje tai taje ta zauna inda ba haya niya,sbd wajen a cike yake kuma tunda taje maza suka fara yi mata magana
Can aka fara bata award wanda suka yi fice a shekarar,
Duk wanda aka kira sai yaje ya karba tana zaune taji ana,yanxu zamu kira dalibar da tafi kowacce daliba a wannan shekarar shigar mutunci da kamun kai sunan ta Taji an kira gaban ta ne ya yanke ta fadi,
Na shiga uku cikin wannan jama'ar zan fita,
Shukrah ce tazo ja hannun ta suka je sai da suka karasa tsakiyar wajen sannan ta tafi take aka fara tafi,wasu na daukan ta a photo shikuwa muhseen wani farin ciki ne ya lullube shi,ganin yadda maza suka zagaye ta ana photo yasa fadila taje ta kirata,
Ke yaushe kuka zo tun dazu Ke da wa nida ya muhseen da Muhd,to muje kamin ta karasa wajen aka kuma kiran kawayen da suka fi kowannen kawance mufeeda,na'ima da shukrah nan ta koma aka basu award din su,
[2/15, 7:20 PM] β€ͺ+234 703 962 5239‬: πŸ’•πŸ’•πŸ’• *LABARI NA* πŸ’•πŸ’•πŸ’•

*Written by*✍✍✍
*Salmah Ali Wada*
~*(Aunty)*~

Page 140-145

Ina daki a kwance ni da fadila muna gani pictures din da muka yi,na gaji sosai fadila amma aunty gaskiya kunyi kyau, me yasa Ke baki jagira ba,tunda muke kin taba gani nayi wata jagira, kuma da kinyi kyau zakiyi wllh,aunty wai ina ya muhseen ne,ban sani ba tashi ki fita ki bani waje kin cikan kunne, ga gajiya ga surutun kin sai ki samin ciwon kai,to aunty bani wayar ki nayi game,bazan baki ba,Lah kin yi min alkawari fa,to gata amma Kije can parlor kiye ni bacci zanyi,kai umma fa ta hana baccin magariba wllh in baki fita zan kwade ki,miko min waya na, na fasa to yi haquri fadila ta fita tana dariya,

Koda ta fita gyara kwanciya nayi abinka ga wacce ta gaji tuni na fara bacci,
Waya ta dake hannu fadila ce take ringin,kai wannan ya katsa min game dina ni Allah yasa kar ae min game over, ko ya muhseen ne bari na dauka,hello au kanwata ce ina aunty taki tana can dakin ta,
Ni kuma ta bani wayar ta ina game to maza ki kaimata, to da gudu fadila ta shigo dakin jinai an fado kaina cikin bacci nake magana fadila mene haka kin san ban son hayaniya in ina bacci ko ya muhssen ne yace naka wo miki wayar,

Kabarba nai star shine na kira daya wayan naki

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment