Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ka da wata magana ae tare mukai tafi yar kai ma sannun ka,
Munyi wanka ina shirya wa ya kalli starshine ta mudubi na kalle shi Na'am ya akai yace bakomai riga nasa mara nauyi sannan nace ina jin yunwa fa sosai ciki na har kuka yake OK zo muje abincin yana Palo,hk muka ci yar da junan mu cikin kulawa


Duk wata damu da Ke tare dani sai da muhseen yasan yan da yai ya cire min ita watan mu daya a UK, Ashe ina da shigar cikin wata biyu ban sani ba, da yake ba abunda Ke damuna sai yawan cin abinci da kayan kwadayi ga kasala,

Muhseen na dawo dg waje. Aiki yake daukana mu tafi wajen shakatawa,hk weekend bama yi a gida,da ka kalle ni Kasan ina jin dadi ga wani kyau dana kara yi sosai,

Ina kawance ina kallon sa yana shirin fita office, ya akai irin wannan kallon ko da magana,yana fada yana karasowa inda nake da sauri na tashi nace a'a dan yanxu ba karamin aikin sa bane ya tsaya,
Amma gaskiya kadawo da wuri tom shikke nan baby yana ga ka zauna ka tashi,
Kamo hannu na yai yace baby ni fa gaba daya kin canja kinyi wani kyau ga haske murmushi nai nace kawai weather din garin ne ya karbe ni anyya kuwa,
Eh mana kaima Kaga yanda kai kyau kuwa ina fada ina shafar sajen fuskar sa amma ae ban kai ki ba,anya kuwa shiru yai sannan ya Dora hannun sa akan cikina ya akai sai naji kamar akwai ajiya a ciki ba wani nai saurin fada tare da tashi,ina lura fa dake tunda mukai aure banga kina fashin sallah ba shiru nai ina tunani dan wata biyu ke nan bn ga mensis dina ba,kuma tunda muka xo kullum kike cikin lalaci Rannan fa cewa kika kina son zogale,
To ka tafi karka makara amma fa ina dawo sai munje asibiti an yi check opp naki naga lpy baby na,

Har mota na rakashi sannan na dawo ina tunani nima naji sanji a jiki na sosai, bacci na koma sai 11 sannan na ta shi sai da nai wanka sannan na fito nashiga cikin raguwar kayan breakfast din da muhseen ya naci ina kwance a Palo duguwar riga ce a jikina dan na fi jin dadin ta wasu matan turawa suka shigo kallon kallo mukai da su a tura wan ma dg ganin su Kasan yan duniya ne taso zaune nai sannan nace lapiya,

Zama sukai suna taunar cingam suka Dora kafa daya kan daya

Wata me Jan gashi irin na yar tsana ce ta fara magana akan wannan muhseen yake wulakan tani,Mary ce ta magana ba laifi Ashe a bakake a kwai masu kyau kin haduwa fa wata harara Angelina ta watsawa Mary tare da cewa muyi abunda ya kawo mu............
[2/15, 7:20 PM] β€ͺ+234 703 962 5239‬: πŸ’•πŸ’•πŸ’• *LABARI NA* πŸ’•πŸ’•πŸ’•





*written by*✍✍✍
*Salmah Ali Wada*
*(Aunty)*







Page 210-215





Tsaye suka tashi me gashin yar tsana ta matso dad da ita kece wadda ta dalilin ki ne muhseen yake wulakan tani ko to yau zanyi maganin ki ta kai hannu zata taba ta ta sauri damke hannun ta wllh kika tabani sai kin Ji ba dadi,

Hanka da mufeeda tai da karfi taga taga tai zata fadi tai sauri tsayawa,tana dagowa wasu tagwayen mari ta sakarwa Angelina wanda har sai da bakin ta ya fashe dambe ne sosai ya sarke a tsakanin su,ita kuwa Mary tana tsaye ta kasa ae watar da komai dan tunda ta ga mufeeda taji ta kwanta mata,

Duka suke kai wa junan su,wani naushi mufeeda ta kaiwa Angelina a fuska sa da ta ga duhu sai da ta dibi wasu seconds sannan ta fara gani take ta fara kai ma mufeeda duka a cikin ta baji ba gani ruwan lemon da yake kan center table ta watsa mata a fuska,amma a banza tun mufeeda na kokarin tashi har ta daina wani irin azaba take Ji ga marar ta kulle tana mata wani irin ciwon da bata taba yi ba kokarin tashi tayi amma Angelina ta danne ta ta cigaba da dukan ta,

Da sauri Mary ta karaso ganin Angelina tana kokarin yin kisan kai dan nunfashin ta da kyar yake fita,iya karfin ta tasa ta hankade ta sannan ta tashi,mahaukaciya Ke zaki kashe ta kallo fa yanda kike mata sai a sannan ta kalleta.wanda har jini ya fara zuba duk da ta tsorata amma ta dake tana zagin Mary ita ma rama wa ta fara tuni fada ya harke a tsakanin su Jakarta ta bude ta daukko wani abu tana shirin watsa mata Mary ta fisge tai j fa da kwalbar tun ta fadi ta fashe,

Wukar ta raruma tayo kanta ae karfin Mary da na Angelina ba daya bane tuni ta kwace ta fara dukan ta tana zagin ta tana duk masifar da ta daukko ta kare mata ita kadai,

A guje Angelina ta fita,Mary ta dawo wajen mufeeda ta jijjiga ta Ji shiru tini hankalin ta ya tashi dan Tasan muhseen in yaji labarin da ita aka zo masa gida to ita kanta sai ta shiga uku,

Da sauri ta nufi freg ta dauko ruwa ta yayyafa mata amma shiru,

Ganin haka yasa tai saurin tattara kayan ta ta fita tana sane ta ki daukan jakan Angelina tana fita ta labe a wani dan sakon inda baza a ganta ba, a gogon hannun ta ta kalla 2 o'clock ta san yanxu yana hanyar dawo wa,
Wayar ta ta dauka ta kira shi sai da tai Sau uku sannan ya dauka wake magana cikin sauri yake yana tattara wasu takardu so ya ke ya tawo gida,dan ya tsagu ya zo ya ga starshine nasa, am daman yanxu Angelina taje gidan ka what yai fada da karfi har sai da wayar hannun ta ta kusa faduwa,
eh taje ta daki matar ka,kamin yai magana tai saurin kashe wayar gaba dayan ta ko 15minutes ba tai ba sai ga motar sa ta danno cikin layin gaban tane ya fadi, ganin irin gudun da yake yi yana shiga ta fito a guje tai hanyar gidanda suke,

Shikuwa ko motar sa be gama parking ba ya fita da gudu kofar parlon a bude take da sauri ya karasa wajen ta inda take a kwance kamar matacciya, jijjaga ta yake da karfi amma ko alamun motsi batai ba wata kara ya saki Wllh Angelina kika kasheta saina kashe ki ko zan gama rayuwata a prison,

Kuka yake sosai yana jijjaga starshine dan Allah ki tashi Karki mutu gaba daya hankalin sa yabar jikin sa Yama rasa me zai mata sai can yai sauri ya tashi ya sure ta ya fita gudu yake na ganganci wanda ya jawo hankalin security masu kula da hanya suka dafo masa baya wasu suka sha gaban sa da sauri ya taka burki, tambaya suka fara masa kasa magana yai kawai yana nuna musu cikin motar koda suka leka suka ga mace aciki ga jini na xuba tuni suka fara tambyar meene alakarsa da ita da kyar ya budi baki yai musu jawabi,releasing motar sukai sannan ya tafi yana isa aka karbeta akai emergency da ita, sai da aka shafe wajen 3hrs sannan likita ya fito yace ya same shi a office
[2/15, 7:20 PM] β€ͺ+234 703 962 5239‬: πŸ’•πŸ’•πŸ’• *LABARI NA* πŸ’•πŸ’•πŸ’•





*written by*✍✍✍
*Salmah Ali Wada*
*(Aunty)*







Page 230-235





Suka kara sa wajen inda Naseer kanin sa yazo daukan su dagan nan sai gidan su,sai da suka fara zuwa gida sukai wanka sannan suka shirya suka je gidan Hajiyan sa daya Ke basu da nisa sosai,hajiya taji dadin ganin su gashi har mufeeda ta kusa haihuwa,bayan an gama gaisawa da hiran sannan suka bawa Hajiya tsarabarta ita da 'ya'yan ta sannan suka wuce gidan umma acan y barta shi kuma ya dawo wajen hajiyar sa sai dare sannan ya dawo ya dauke ta suka tafi haka yan uwa da abokan arxiki sukai ta zuwa suna yi Musu sannu da zuwa,na'ima da shukrah sun zo kowaccen su tayi aure,


Satin mu biyu da dawo wa da yamma ina zaune,na yi shiru dan tun safe nake jin ciwo amma na Ke daurewa, muhseen yana ya fita ya dawo can ciwo ya fara yawa wayata dage gefe na dauka nakira shi da kyar nake magana kana ina ne ina gate yanxu zan shigo naka she wayar sai gashin da hanzari ya shigo ganin halin da nake yasa yai sauri karaso ya ya kamani ya kaini mota ya dawo ya daukko akwatin kayan baby sai a sibiti muna zuwa a karbe ni akai labour room dani,

Tunda muka je ya kasa zaune ya kasa tsaye yana ta zirga zirga gashin tace kar a fadawa ko abari in ta haihu a fada musu dan kar a tashi hankalin su

kamin 30minutes na haifi santalelen yaro,

Nurse ce tafi to tace inai maka murna madam ta sauka lapiya,ta haifi baby boy cikin farin ciki yace alhamdulillah,da sauri yai hanyar dakin
Yana kokarin shiga ta dakatar da shi tace yanxu za akai su dakin Hutu, sai sannan ya fara yiwa gida waya ana fito dasu ya karbi jajaririn yana kalla wasu hawaye farin ciki ya zubo masa mene kuma abun kuka yai saurin rike hannun ta ni na rasa dawacce kallama ma zan miki magana Allah ya baki lafiya,ya rungume su gaba daya cikin farin ciki da jin dadi asibiti ya koma kamar gidan biki sabida kowa so yake ya zo yaga babyn da aka Haifa dan ana fadar kyaunsa sosai likitane ya basu sallama aka wuce da ita gidan ta muhseen yai ma yaro huduba da sunan mahaifin sa kuma maifin ta ita ma wato Muhammad,wanda suke kiran sa da suna *noor* ranar suna anyi shagali sosai inda umma ta hada walima a meena restaurant har muhseen din ma sai da yaje.









*****
Noor dan shekara biyar ne ya biyo Humaira yar shekara biyu da gudu zai kwace mata chocolate dinta kan mufeeda ta fada wadda take zaune tana gyara meeme gashin ta,Ke mene haka bakwa gani ne zaku danne mi 'ya ku matsa ku ban waje baku da aiki sai fada mome shine zai kwacen chocolate dina da aunty fadila ta kawo min ta fada cikin gwaran cin ta,bani ta kwace ta bata kuka yasa muhseen ne ya shigo lalala waya taban dady kai ma zomu fita na siyo ma taka,daukan sa yai zasu fita yayi ma Humaira gwalo itama kukan ta sa ajiye shi yai ya Dora ta a cinyar sa yace su shirya har Momeen nasu su fita shan ice cream,

Sun shirya sunyi kyausosai sannan suka fita domin yi siyyaya, cikin soyayya da jin dadi suke tafe bayan sun gama daga nan suka huce gidan photo vella akai musu falimy din alhaji muhseen da Hajiya mufeeda.




A nan na kawo karshen wannan littafin nawa me suna *LABARI NA* sani abu na cikin littafin ya faru a gaske bakomai ne kirkirarre ba idan akwai wanda be Ji dadi ba to ayi haquri in nai kuskure a yafe ni,nagode da kaunar ku wanda masoyana masu yimin Fatan alkhaeri sda addu'a nagode Allah ya kara zumunci sai mun hadu wani littafin na gaba,

Ta ku har kullum


*Salmah Ali Wada*


Love you all my fans miss you too😍😍😍😍😍😍😍😘😘😘😘😘😘😘😘



Bye bye
[2/15, 7:20 PM] β€ͺ+234 703 962 5239‬: πŸ’•πŸ’•πŸ’• *LABARI NA* πŸ’•πŸ’•πŸ’•





*written by*✍✍✍
*Salmah Ali Wada*
*(Aunty)*







Page 220-225



Doctor ka gayan halin da take ci,ka kwantar da hankalin ka an samu an ceto rayuwar ta da abun da Ke cikin ta wanda bincike ya nuna dan wata biyu da sati daya da da ba ae saurin kawo ta ba daga ita har babyn zasu iya rasa ransu,

Dan bugun da ta sha ya galabaitar da ita sosai wani gumi ya share to ductor yanxu ya jikin nata eh to mun dai mata alurori sannan an sami nasarar tsayar da jinin dake zuba,

Yaushe zata farka gaskiya jikin ta yana bukatar Hutu sosai zata iya kai wa dare ko ma fin hakan,
Ga list na magunguna sai kai maza kaje pharmacy ka karbo,

Tunda ya shiga dakin ya kasa zaune ya kasa tsaye can ya zauna a gefen gado kuka yake kamar karamin yaro,ya rike hannun ta kam yana mufeeda ta dalilina akai miki hka ko,kiyi haquri magana yake kamar tana jin sa

Yana zaune ko da akai salla a dakin yai tasa sannan yai addu'ar Allah yaba ta lpy,

Yana zaune yana rike da hannun ta yana tunanin irin hukunci da zai yanke wa Angelina,

Gashin kanta ya gyara mata wanda ya zubo a fuskarta har ta rame ga wanj fari da ta kara,

Kwafa yayi Angelina zaki gane baki da wayo har dare bata farka ba,

Bacci barawo ne ya sace shi cikin baccin yaji kamar hannun sa na motsi yana tashi yaga ta farka amma idon ta a rufe hawaye na fita ta gefen idon ta,ko da ya duba a gogon dakin 2:45am


Starshine kin tashi sannu ya jikin shiru tai cikin ta wani irin ciwo yake ga yunwar da ta huni da ita duk da a cikin drip din Ansa ta abinci,

Bude idon ta tai a hankali kamata yai ya zaunar da ita sannan ya samata pillow a bayan ta sannan ya hada mata shayi yana bata a baki har sai da ta koshi ya miko mata magunguna ya bata ta sha tun da ta tashi yake mata sannu yayi ta yafi a kirga,ina so nayi sallah ta fada temaka mata yai ta tashi ya kai ta toilet da kan sa yai mata alwala sannan ya kamota ya sa mata hijab sallar ma a zaune tai tun dg azzahar har isha'i sannan tayi shafa'i da wutiri tana idarwa ana fara karaye shima alwalar yai yazo yana jera nafilfili haka har akai asbah sannan yai tai makata ta kwanta shi,sai da gari yai haske sannan likita yazo ya kuma duba ta,sannan ya fita yai ma wata nursa magana yace ta kula da ita kan ya dawo Ok badamuwa sai ka dawo shigowa tai ta zauna suna dan taba hira har bacci ya gaba da ita, shi kuma yaje office yai complain daga nan yaje gida yai wanka ya debo mata kayan da zata sa,
Sai da ya fito Palo sannan ya kula da inda kwalbar ta fadi ta fashe durkusawa yai yana kallon wajen har yayi baki alaman acid ne ya zube lallai Angelina bayan dukan da kikai mata har kinso ki illata ta,Kwafa yai sannan ya gyara wajen cikin hanzari,yai sauri ya gama ya koma asibiti,




Ya dawo yai ma nurse godiya ga wannan ya miki mata kudi aa ka barshi ae aikina ne eh na sani kawai kyautace na baki ta karba nagode sannan ta fita,

Sai da tai Kwana biyu a asibitin sannan aka basu sallama,

Koda suka dawo wata irin kulawa yake bata sabida doctor yace ta daina wayan aiki da zai sa ta gaji,
Komai shi yake mata har tausayi yake bata,

Yau Sati daya da sallamo ta suna zaune a Kasan carpet yana mata tausa a kafafunta dear sannu da kokari ya dago ya kalleta da akai me fa da irin abinda kake min mana,ja mata hanci yai yace in ban miki ba wa zan ma,
Dazu kana wanka mukai waya da umma tana gaishe ka na ma kira hajiya tace Kwana biyi baka kirata ba lapiya,me kika ce mata cewa nai aiki ne yai ma yawa a office yawwa dan bana son kowa yasan baki Ji dadi ba sabida kat hankalin su ya tashi, turo kofa akai aka shigo tunda ta shigo nake kallon ta sai a sannan shima ya juyawa Ke me kika zo yi min a gida,

Durkusa wa tai tana bashi haquri,shutoff yace mata cikin tsawa bata re kuka zo gidan ba tare muka zo ta fada muryarta na rawa,ban san abinda zata yi ba Ke nan nadai haka tace nazo muje muga matar ka,kuma ni na hanata zuba mata acid din da zata yi,

Naji ya fada yana tsareta da ido yanxu tana ina tunda abin ya faru ban kuma zuwa gidan ta ba,amma nasa in take tana ina ya fada da sauri nan take ta fada masa.cikin azama ya tashi zai fita na kira swthrt ina zaka zanje naji dalilin da yasa tazo har gida taimika haka kayi haquri ka dawo ka kyaleta ko gama fadan banyi ba ya fita sai na dawo,har ya fita ya dawo ya dau jakar ta ya fita da sauri

Ya bar mu nida Mary sannu madam ta matso daf dani ta rike hannu na tana bani haquri komai ya huce,Karki damu suka cigaba da hira sama sama can ta tashi ta tafi,tace zata dinga xuwar min in bata da skul nai mata godiya ta fita,


Shi kuwa yana zuwa kofar gidan ya danna door bell zai kuma dannan wa aka bude,
Halfbest da wani mini skirt a jinka ta, tana ganin sa gaban ta ya fadi zata rufe Ke nan ya hankadata ya shiga ciki sannan ya rufe kofar je fa mata Jakarta yai sannan yace me yasa kika je min gida har kika taba min mata,zata yi magana ya Dakar mata bakin ta to yau ko ubanki wane a garin sai jikin ki ya gaya miki ta juya zata shiga daki a guje cikin zafun nama ya zanyo gashin ta da karfi ta saki kara,kafa yasa ya hankada faduwa tai kan ta ya bugi center table,ball ya kuma yi da ita taje ta bugi kofa sabida a zaba kasa kuka tayi, betl din jikin sa ya jaro ya fara dukan ta da wajen kan tun tana kokarin guduwa har takasa shi kuwa beda na dukan ta ba sai da ya gaji sannan yace kya kuma karambanin zuwa gida na sai na miki wanda ya fi wannan,karuwar banza ya fita ya barta ya kuma targaden da yai mata,


Sai da tai wajen awa a haka kamin wata kawarta ta zo ta kwashe ta tai asibiti da ita,

Cikin ta yakai wata bakwai zai shiga na takwas su zaune a Palo suna hira,albishirin ki tace goro yace next month zan gama aikin da nazo yi,da sauri tace haba yace eh mana amma baza mu koma ba sai kin haihu tab ae kuwa koda baka gama ba a gida zan haihu a nan wazai kula dani,
Nuna kan san yai gaba ni ba dariyata tace da anyi danyen jego,

Tun dg wannan lokacin kullum sai sun fita tayi exercise daga nan suje suyi siyayya,tun tana zabar kaya ita da baby har ta daina dan siyayyar daya ke yi tayi yawa,
Sai da cikin ya shiga wata na tara sannan zasu dawo rananr da zasu tashi farin cikin ta ya kasa boyuwa,

Haka Mary da abokan sa suka rako su airport suka shiga jirgi dgan nan sai Nigeria, jirgin na sauka ta tashi da dasauri ya riko ta haba starshine Ke ko Nayi jikin ki bakya kawai so nake naje naga umma a haka suka fito yana rike da ita har inda mutane suke suka kara sa wajen
ο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»Ώο»ΏCopied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Arewa hausa novels
Novels villa
Duniyan novels
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
+2347039625239


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment