Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

馃摎AMATULLAH馃摎

漏锔� JARUMAI WRITAR's ASSOCIATION 馃摎馃摎鈿滐笍 J. W. A馃枊锔�


By

Hafsat Umar dangoro 馃摉鉁嶏笍





Godiya ,


Dasunan Allah mai rahama mai jin kai tsira da amincin Allah sutabbata ga shugaban halitta annabi muhammad S,A,W da iyalansa da sahabbansa baki daya.





Sadaukarwa.
Na sadaukar da wannan littafi n mesuna AMATULLAH wa ni kaina wadda na kirkiri labarin kuma na rubutashi.Fatan alkawari zuwa ga dubun dubanar masoya na kusa dana kewaye,ina muku Fatan alkairi dafatan Allah yasa kugama lafiya , inagodiya da gudummawar da kuka bani har nakawo wannan kan matsayin danake kai ayanzu,ina godiya ga uncle usama,Allah ya bar zumunci,ina godiya musa baffa,Allah ya baka abinda kakeso duniya da lahira,ina godiya ga mahaifiyata abarkaunata,Allah ya sanya ki a aljanna madaukakiya, daduk wanda bansamu damar ambaton sunan shi/ke ba suma ina matukar godiya Allah ya bar zumunci.

Godia metarin yawa agareki my confidence mom





Wanan littafin mai suna AMATULLAH narubutashine badan komai ba saidan gera ga al,ummar musulmai,domin fadakarwa , nishadanvtarwa,ilimantarwa,duk acikin wanan littafin mai suna AMATULLAH , kamar yadda rayuwa,da duniya , ta juyawa AMATULLAH,Baya ,duniya ta ko mamata tamkar ma kabarta a zuciyarta, AMATULLAH kenan baiwar Allah




****************************************************************************************************************************************************Wannan littafin kirkirarran labarine,ban rubutashi dan na muzan ta wani ba kodan na bayyana sirrin wataba, no ba hakabane, littafina kirkirarsa nai kuma nasan hakan tana faruwa, amma duk wadda taga yayi shige da labarin rayuwarta, arashin sanine.

Gargadi,

Ban yarda wata tajuyamin littafinaba, kokuma adinga siyarmin da littafi batare da saninaba, banaso, banyarda wani ko wata sukarantamin book ba ,batare da iziniba ,ngd.



Ban amince wani ko wata akaranta min littafi ,ayi adio dinsa batare da izinina ba ngd.






Pege 1


________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________________Baffa,baffa,baffana ,ayya baffa inatai maka magana kamin shiru,tana magana cikin harshen fulatanci,ganitai har lokacin baffan nata bai kalli in da takeba, cikin jin haushi da damuwa ta fashe da kuka ,tana jijjiga baffan nata,shikam kauda fuskayayi yana jinta amma yau mata shiru,yarinyar ce tamike da sauri tana kwadawa diyam Kira wato "yar uwar ta kenan,abin dayasa suke kiranta da diyam shine,gagakuri ,da fara a ga sassanyar zuciya,hakanne yasa ake kiranta da deyam,jiyowatai takalli AMATULLAH tace meyafaru ne baiwar Allah,waye ya tabamin ke,ai dajin hakan AMATULLAH ta kara fashewa da kuka,tace baffane, rungumeta deyam ta yi tafara jijjigata tana aikin rarrashi,


Yana zaune Inda AMATULLAH ta tafi tabarshi tana jin haushin shi sakama kon ya ki yimata magana,hanne yasa baffa yaji babu dadi,yasan yanzu AMATULLAH tana can tanayin kuka,wata matashiyar budurwace tazo hucewa,daga gani daga dakin YA WURO tafito,dasauri baffa ya kwalla mata kira yace,'d'anejo ,danejo, naam baffa,waare,ta karaso da sauri,ta tsaya kedagargar aka,baffane ya bata rai,yace jodaa,dasauri ta zauna,tace baffa iyalli jam?jamkalam,kinga bengelkuwa,wallahi baffa bangan taba saidai naje na nemota,to maza jeki nemo min ita,danejo ta mike ta juya tace,min delle tayi gaba,


Tafe take tana zagaye gaba kidaya rugar tana kwallawa bengel kira,inna wuro tagani ta fito daga ruga,dasauri ta tsuguna ta gaisheta tace,inna wuro inyalli jam,?jamkalam inna wuro ta amsa,cikin fara,a sanan tace danejo wakike nemane,wallahi inna wuro,baffane yace na kirawo Masa,bengel,ayya kunyi sabani,dazunan naga sunyi gurinku da ita da deyam,to shikkenan inna wuro sai anjima,


Danejo tana shiga bangarensu ta shiga kiran bengel itako bengel shuru taimata ,dan tatsani akirata da bengel tafison acemata AMATULLAH,ko kuma baiwar Allah,kuma sarai danejo tasan AMATULLAH batasan sunan amma ta ke kiranta dashi,dadai danejo tagaji da kiran bengel dan taga batada alamar amsawa, kawai saitafara cewa AMATULLAH,Kira daya AMATULLAH ta ce naam,afusace danejo tashigo dakin tace, bengel iffede'ima,ta haderai cikin tsiwa AMATULLAH,ta mike tace,nima bance kina wasa daniba, ai ,yaza ai ki dinga cemin bengal saikace wata yarinya,ooh lallai yarinyar nan wato baffane ya tabaraki ko har kika raina mu, to kije injishi, AMATULLAH ba takara cewa bengal komaiba, taja hannun deyam suka hada baki,suka ce yA WURO sai jamgo, basujira amsar ya wuro ba suka fuce,

Nima nace natafi inhuta


AMATULLAH da deyam suna isa rugarsu , AMATULLAH batabi takan baffaba domin taji yunwa wuro ta hango abakin murhu tana ta faman aikin hura wuta,dasauri ta saki hannun deyam ta karasa gurin taje umma wadannan meyadde marori,iyabbe,kash bengal kedai kina son shinkafa da wake,to kiyi hakuri yau saidai kici inyirii,bashinka fa da wake mukaiba,amatullah dakin haka ta baje agurin tashiga burgima tana cewa,ni wallahi umma bazanci tuwoba haka kurim ni marori iyyabii zaki bani,hmmm inna wuro tai kofa ta mike ,tabar amatullah agurin, deyam ce ta karaso gurin dagudu sai ko amatullah tace deyam,cikin sauri deyam tace dumee, mene,inna wuro ce ta kigimana shinkafa da wake,to kiyi hakuri,yanzudai ware min delle jangirde amatullah, amatullah ce ta harari deyam tace sai gengo,kai bazaki ba sabida inna wuro ta bata miki rai,ee bazani makaran tar ba,ta mike ta nufi gurin baffa,


Rugar BAFFA rugace mecike da tarin abubuwa da dama acikinta ,rugar da babu fada babu gaba saidai kwanciyar hankali da nishadi da farinciki,shekaru dadama rugar BAFFA ta kafu acikin jejin tun kaka da kakanni,suna tsaka da rayuwaru, a rugarsu dake gaban play over datake a gaban naibawa yan lemo,inda aka fusani da BAKIN rafi,ananne rugar su amatullah take ,watarana kwatsam govnatin dake ci alokacin ,suka bada congilar tashin su daga gegin baki daya,baffa ya ga tashin hankali ranar saka makon idan suntashi daga rugar basu san inda zasuba,babu irin rokon da baffa beyi musuba amma sukace nanda sati daya idan suka dawo duk kan abinda yafaru da baffa da iyalansa su suka jawo,bakaramin tashin hankali baffa yajiba shiyasa kullum baffa bashida aiki sai tunanin mafita,


To yau kam su AMATULLAH suna tsaka da yin kiwonsu cikin nishadi da kwanciyar hankali,saiga wata katafariyar mota me kyan gaske ta turo kai gawasu motocin suna biye da ita,sunan zuwa daidai Inda AMATULLAH da DEYAM da kuma DANEJO suna fira a bakin wata bishiya suna Shan ,isaka shanunsu kuma suna can gefe sunacin ciyawa,motar ta karaso tai parking,suma ragowar motocin parking sukai ,wani matashin dattijo yafito daga cikin motar,ya bada izinin akawo Masa danejo da deyam,aka ko akai hargabanshi a ka kaimasa su ,tare da basu izinin su xurasu amota,bayan sunsasu amotane, AMATULLAH taga za ,atafi da yayan ninta cikin sauri tashiga bin motocin da gudun gaske tana kuka,amma sam basu tsayaba,suma danejo da deyam kukan suke suna ,zuro hannayansu ta cikin hundon motar suna kuka akan tataimakesu amma takasa cimma motar,babu yadda AMATULLAH ta iya haka ta zauna a gurin tashiga rusa kuka,wuni guda babu ci ba sha,harsu baffa sukagaji da jiran dawowarsu,suka biyo baya,suna zuwa gurin da baffa da inna wuro,suka ganta ita kadai,cikin tashin hankali suka shiga tambayarta ina su deyam,amma babu abinda take nuna musu sai hanyar da mitocin suka bi, baffane ya zauna yashiga rarrashinta amma kememe, AMATULLAH takiyin shuru,inna wurace tace ranta abace,takalli AMATULLAH aradu bengel wala hankali ko dod'd'ah,nashe ki kwantar da hankalinki,Allah zai cetosu aduk Inda suke,ohhhh wayyo ayya baffa,nasiga uku,wala deyam,wala danejo,tana tsaka da kukan saiga motocin sundawo a guje,suna karasowa gurin suka bu'de but saiga bengal da danejo sun fado duk jikinsu jini,musammanma danejo,sannan motocin suka juya batare da suncewa baffa komaiba, wayyoooo Allah na munsiga uku,sunkashemin yarana,shidai baffa bawan Allah yarasa me zaice,sai hawayen dake zuba acikin idonsa.



Nasiga uku umma ,sun kasemun danejo sun kasemun deyam ,wallahi bazan kelesuba mai suka maida fulani ne,mumafa mutanene ba dabbobiba Allahn da ya haliccemu siyake songaninmu a cikin jejji ba mutum dabba kamar irinsu azzaluman canba wlh. Inna wuro natsane su,nanfa tafara sumbatu tana cewa,ware miwarma ,ware miwarma,ware miwarma,inna,inna wuro tafahimci AMATULLAH ta zare,shiyasa take cewa suzo ta kashesu,basuda zabi daya wuce su hakura su turawa ubangiji lamarinsu dan sunsan amatsayinsu na fulani babu mai taimakonsu tunda a jejisuke rayuwa,


______suna cikin wannan yanayin damuwarne su danejo suka bu'de ido hawaye masu dumi da azaba yana futo wa daga idonsu,cikin murya mai rauni danejo ta ce,inna wuro,sun yankamin gabana,sun samana wani abu mekama da muciji acikn gabanmu,inna wuro ba su da tausayi,sun lahantamu mutuwa zamuyi, 馃槶deyam ta dora da cewa,umma suncire Mana suturarmu ,sunga tsaraicin mu,abinda ubangiji ya haramta,sunyi zina da mu ,umma me mukai musu,ko mun musu wani abu bamu saniba,ai bamu cancanci wannan hukunci ba,runtsa ido inna wuro da baffa sukayi jin irin wulakan ta su deyam da akayi,jiki babu kwari umma tace kuyi yakwai Allah yananan yana kallon mu shidin zai taimaka Mana,馃檹馃槶


Hakane duk wanda aka cuta ubangiji shine mai taimako 馃檹馃槶


Bayan su AMATULLAH sun koma gida baffa ya fadawa ya wuro abinda ya faru da diyarta danejo,habawa zokaga tashin hankali,agurin ya wuro,kuka tasaka kawai ta huce daki,kunsan fulani akwai kunya da kara,ko da bama wannanba,ada idan danka yakasance dan farine baka nuna masa soyayya,sai abanzatar da yaro kamar ba ke kika haifeshiba,hakanne tasa ya wuro takasa cewa komai akai,kuma da din da dawama,baffa sirikin tane tunda danshi take aure,

Rugar su baffa fa ta hargitse kowa jimamin abinda ya faru sukeyi,jauro ne da shafi,u suka dawo daga kiwo,sai suka tarar da wannan mummunan labarin,atare suka furta,oh oh oh,amma wanga kad'o ya shushemu,alla ya isanmu,kai ma baffane,sheda nashe maka kabamu aure n deyam da danejo kace mana ba yanzuba,ai ga irin ta nan,don aradu bani auren danejo,tunda kad'o yamata shiki,cewar jauro,caraf shafi,u ya cafke zancen shima yace,aradu baffa banni auren bahilatana kamar deyam,ban ni aurenta salon ashe ,matata,karuwashe ,aradu ba daniba,baffane ya kallesu gaba dayansu yace,kunshi ubaku,jauro nashe kadda baba mata,kajini da shashashun yara irinku,iffidde,I'ma ,shafi,une yace,haba baffa mune yau kake zagi akan mun hod'e gaskiya, aha kajifa jauro wani mu baffa ya ke cewa jemun uwarmu da ubanmu,lalahhhh kelashi shafi,ubarni dashi na sheme tsohon nan a kasa tana fada tana daga sanda,jisukar motoci na tahowa har suka karaso rugar, mutanan cikin motarne suka soma fitowa suna zagaye rugar baffa,shiko baffa tun fitowarsu ya jikomai yakara cakudema sa,yarasa inda zaisa ransa yaji dadi,tabbas bazamanta fuskar wadannan mutanenba,domin sune wadanda sukeson rabasu da wajan zamansu wato ruga,ko nace wuro da fulatanci,daya daga cikin mutanenne ya fara takowa gaban baffa yace ,bakujiba ko idan kanason rayuwar ahalinka ka tattara iyalanka kubar gurinnan,inason zangina kasuwa anan gurin,baffane ya tsuguna yana rokonshi yace kataimaka yaddabai kabarmu a rugarmu,wallahi tun kaka da kakanni muke zaune a gurinnan,idan kuka ta shemu daga nan bamusan inda zamu nufaba,mu ba fulanin tashibane,zaunannune yallabai,baffa ya saka kuka kamar karamin yaro,shiko mutumin baffa yana rokonshi amma kamar yana hada shida wani ba Allah ba,dariya yasaka yana cewa,wallahi saikun tashi daga wajannan tunda ba gadon ubanku kuka ciba,nabaku nan da sati daya idan baku tashiba,duk saina koneku da ranku,sannan ya juya ya tafi yabar baffa a tsugune yana ta faman sharar hawaye,yana cewa ,nasiga uku dame zanji,da wulakantamin "yaya da akai ko kuma da wannan cinmutunci,ina zamuje muzauna,ni baffa馃槶.


__ __a hankula AMATULLAH ta karaso kusa da baffan nata ta dafa kafadarsa tace, kayi hakuri baffana kadaina yin kuka banason naganka kanayin kuka, a hankula ta saka hannun ta share Masa hawa,sannan ta cigaba da magana, baffa tabbas nagane wadanda suka cutarmin da su danejo,wannan mutumin nagaba shine wanda ya daukarmin su ,sukaje suka musu feyde, cikin sauri baffa ya kalle ta yace kin tabbata bengel, AMATULLAH ta daga kai alamar eh" ahankula ya mike tare da sakale hannun sa ana AMATULLAH suka nufi dakin inna wuro,suna shiga zaune suka sameta tana tafaman aikin raira kuka mara sauti,a sanyaye baffa ya karasa kusa da ita yace kiyi hakuri inna wuro,insha Allah ubangiji zai sakamana abinda wadannan ka'd'on suka Mana,.


To shafi,u bangaren su danejo ya nufa ,a kwance ya sameta hawaye na bin kekkewar fuskarta,gefenta ya samu ya zauna yace Allah rakko ma jam, danejo, danejo ta amsa da ameen gorko an" nan danan shafi,,u ya hade rai yace waye mijin naki,aradu bani aurenki tunda kad'o ya miki shiki,oh oh oh,aradu,danejo wala hankali ko sod'da, nuhumki na aure ki kenan,ay yanzu maganar aure ta kare a tsakaninmu,babu ni babu kai, cikin muryar tausayi danejo tace,haba gorko an,karkamin haka dan kaddara ta shameni, aji tausayina Mana,baka ganin jauro ahaka zai hakura ya auri deyam,karya keke danejo aradu bani auren bahilatana kamar deyam,cewa jauro daman dai dai lokacin ya shigo,fashewa da kuka danejo tai suko su jauro suka fice suka barta a gurin tana faman aikin kuka,



To yau su baffa kwanan da aka basu yaceka, AMATULLAH ta na rafi tana wanka ta ji ihu a guje ta daura zaninta ta fito,a guje,sai ruga,tana karasa wa me zata gani,rugarsu ke ci da wuta ga danginta gaba kidayansu aciki sai ihu duke suna neman taimako,ga baffanta a kasa gangar jikinsa sai ci take da wuta,a guje AMATULLAH ta ruga gurin baffanta tana kuka,tana cewa baffa karka mutu kabarni. Be wulini yan baba an,sun konamin baffana, be walini yan baba an馃槶馃槶馃槶be walini yan bandirabe an" sun kashemin dangina,wayyo Allah ni AMATULLAH,be walini yan bandirabe an"sun kona min dangina,jitai kamar baffanta yana magana,cikin nutuwa ta ce baffana,baffane yace AMATULLAH durum kirjin AMATULLAH ya buga,dan tunda take batataba jin baffanta yakirata da suna AMATULLAH ba saidai yace baiwar Allah,ko bengel,tana shashshekar kuka tace,baffa baffa karka mutu,baffane yakara cewa, AMATULLAH,inason ki gudu karsu kasheki kema ina bukatar ki rayu kodan kidau fansa,ki gudu,mutanan da suka kona rugar su AMATULLAH ne suka ce ga wata yarinya bata mutuba,ku ka mota,daidai lokacin baffan AMATULLAH ya cika,da kalmar shahada,atake idanuwan AMATULLAH suka canza daga fari zuwa ja,alamar tsoro tafita daga idanuwanta, ta kudiri aniyar koda za ta rasa ranta bayanzuba,saita dau fansar jinin danginta,juyawa tai taga wadanan mutanen dagaske dosota suke ,zasu kasheta,atake tai wani mahaukacin juyi ta zuba a guje tai cikin jeji,suma bimta sukeyi da gudu.......




....gudu take suna binta tana dada tusa kai cikin jeji,yayida kayoyi ke cokalinta a kafafuwanta,jini sai zuba yake,amma AMATULLAH batajin zafi kokadain,ita kawaii zafinda ke ruruwa a zuciyarta guda dayane shine daukar fansa, dan wallahi ta yi rantsuwa da ubangijin annabi musa da harun,bazata taba gushewaba saita daufansar jinin ahalinta.


Bakaramar wahala AMATULLAH takeshaba amma duk da haka mutanan basu daina bintaba ,kasancewar ita yarinyace suka kasa kure mata gudu ,harta samu mafaka ta buya,acikin ciyayin jejin,Allah sarki tsabar gudun da take zannin nata ma a hannu ta rikeshi domin daurin kirjin da tayi ya kwance.


Dube__bude mutane sukashiga yi amma sunkasa ganin AMATULLAH sun rasa Inda ta shiga,kirane ya shigo wayar daya daga cikinsu wanda shine ya kasance oga acikinsu,cikin sauri ya aga wayar yace, hello yallabai,daga can bangaren aka bashi amsa dacewa,kungama aikin?eeh yallabai mun gama,to me kuke jira kubaro gurin nana?no oga akwai sauran guda daya ,ta tsira yanzuma zancen dana kemaka munnemeta munrasa,macece ko namiji? Macece karamar yarinya bazata huce shekara 13ba"okay kutaho kawaii ku barta,nasan shekarunta bekai ta iya sanin abinda akai mataba, har ta dau fansa,ku barta kwai ,dakanta zata mutu idan ta ji wuya a jejin,. To oga angama ya kashe wayar tare da cewa ragowar ,abokansa,sutafi kawaii,.

Haka suka juya suka tafi suka bar gurin,itako AMATULLAH,tundaga kan ogan nasu ahar ragowar babu wanda bata ganeba,susu biyarne cif,ba kari ba ragi ,duk naci alwashin sai naga bayansu,kana ta tashi da ker tacigaba da taka kafarta,da ker,sakamakon ta kumbura sosai ga kayoyin da suka shiga kafarta,ga jini yana zuba a kafartata,abu ya gadar mata goma da ashirin, haka ta cigaba da tutsawa cikin jejin tana zama tana hutawa,gani tai tafiyar ta gagara bazata ita ta ka kafartaba, hakanne yasa ta durkusa ta shiga yin rarafe,wayyo Allah yarinya abin tausayi,haka guwoyinta suka shiga karcewa da dutina da kuma kaya,da dai sauransu,tana rarrafen tana faman runtse idonta har tafito bakin titi,ana gurin ta zube kasa ko motsi batayi,sabida wahalar da tasha.


Haka AMATULLAH ta wuni cir a BAKIN titi,ko wa yazo babu me taimakonta wala na kafa ko matafiya,saidai kallo kawai kunsan a zamaninnn tai mako yayi karanci,tafi__tafi saiga AMATULLAH har karfe 10 nadare agurin a kasa sauraye suka samu nama duk sunbi sun baibaye ta sai faman gasa mata cizo suke Allah sarki baiwar Allah kenan.



************ana tsaka da haka saiga wata bakar motanan ta taho a million kirara american,me Kyau baka kirin gilas din jikin motar shima bakine baka iya gano wanda ke cikin motar wala mace ko namiji ,motar har ta huce gurin saikuma tadawo dabaya ,ta tsaya daidai inda AMATULLAH take ,nacikin motarne ya bude kofa ya fito ,kafarsa ce tafara fitowa,wow duk da darene hakan be hanani karewa kekkewar kafarsa kalloba me kelli fara tass taji geyra da hutu,wow karasa fito wa yayai daga cikin motar masha Allah,iya haduwa gayen ya hadu ,dogone,me faffadan kirji,ga lallausan gashi bakikkirin sumar sai kelli take,idanuwansa fararene tas kwayar idon sa kamar na mage,eysh color,hancinsa dogo kamar biro ,bakinsa karamine kamar gidan tsutsa dan tsuet jajur .......



Yana karasa fitowa daga motar yadan sauke idonsa kan karamar yarinya dayagani a yashe a kasa,duben jikinta yayi tundaga sama harkasa,farace tass,gashinta ya barbazo gadon bayanta da fuskarta ya rufe fuskar ta,kafafunta ya kalla wadanda tuni sundade da kumbura,ga jini dayake zuba a jikin kafafunta,gakuma sauraye sunyi da ira da cinnaku sai gasamata cizo suke,batare da tasaniba,a hankula wannan saurayin yasa hannu ya dage gashin da yazubo a fuskarta,ai yana dagewa yayi Baya cikin razana bakinsa yana furta wa innahu sulaimanu wainnahu bismillahirrahamanirrahim innalillahi wainnailaihirraju un,faruk!!! Faruk ,kafito nayi gamo kataimakeni,ai agigice faruk ya fito daga cikin motar yana cewa,lafiya lafiya meyafaru?fadamin yana dafa saurayin yana dan kwantarmasa da hankali ,faruk wallahi aljanace kaduba ka gani,a hankula faruk yaje ya bu'de fuskar AMATULLAH,yagani ,can kuma saiya fara tuntsirewa da dariya habaぃgaskiya kai ko mugun matsoracine,kai yanzu SUDES menene na aljananta a fuskar wannan yarinyar,hmm sudes yay kwafa yace,bansaniba ,bakaga irin kyaun taba nidai nasan wannan yarinyar daga jinsin aljanu take,ba mutum bace,kai faruk inban da ka rainamin hankali ka kalli wannan yarinyar kace babu abin tsorata a fuskarta, yarinya gata dai ahaka kamar mutum amma ,aljanace,to ni daman Allah yagani daniyyar taimako nazo nan ba daniyyar komaiba,Allah ya baki hakuri yarinya Kinga babu abinda mukaimiki,faruk tasomu tafi tunkan takirawo ragowar mukarrabanta cewar sudes, metsstssssssssssss wlh sudes tsorannan naka yana bani mamaki,kaigaka dason taimakon mutum ,amma sai tsoro,to wallahi tunda ka tsayar damu,sai mun taimaki yarin yarnan muntafi da ita,馃槼ina zamu tafi da ita cewar sudes yana zaro ido 馃槼,wallahi to ba,a motar nanba, kai ka isa kadau aljana a motata,waini bama ninai niyar taimakonba to nafasa , dagayauma nadaina taimako gaba daya ,wannan aljanar ta jaza musu,yana magana yana nuna AMATULLAH da hannu,faruk ne yace to muzuba nikuma sai muntaimaketa ko dakuwa shugabar aljanuce,yafada yana kinkimar AMATULLAH tare da dorata a kafada,yayi jikin motar,nanfa sudes yayi tsalle ya dire baza a sa AMATULLAH a motarba,haka suka dinga fada,Idan faruk ya turo AMATULLAH,sai sudes ya juya Baya yasa duwawu yaturasu daga ita har faruk din,馃ぃabinda yasa bazai turasu da hannuba waidan kar AMATULLAH ta ruke hannun sa takaishi duniyarsu.




Suna tsaka da wannan fadan saiga AMATULLAH ta dan bu'de ido cikin rashin kuzari,tafara magana cikin harshen fulatanci tana cewa "be walini yan baba an 馃槶 be walini yan bandirabe an馃槶馃槶rugurugurugu hanjin cikin sudes ya murda a million ya zuba aguje ya nacewa munshiga uku,shikenan faruk tafara kiran sunan "yan uwanta aljanu ,saida nafadamaka ka rabuda ita muyi tafiyarmu kaki ga irintanan,yana karashe maganar saigashi akan wata bishiyar tsamiya ya daneta,yana maida numfashi,saida yagama maida numfashi,sannan yaji kamar wani abu na tafiya asama, agigice ya daga kansa,mezaigani micijine a kwance a kan reshe yana zubamasa ido yana kallonsa馃悕ay sudes besan sanda ya kurma ihu ya duro daga kan bishiyar yana furta duk abinda ya shigo bakinsa daga cikin addu,oin da yayi harda addu,ar shiga bandaki saida ya karanto馃ぃ yana zuwa ya fada cikin motar ya bunko kofa ,shima faruk dayaji sudes yana ihun muciji馃悕dagudu ya bu'de murfin Baya ya saka AMATULLAH,sannan yadawo gurin zaman me tuki,ya kunna motar suka cigaba da tafiya,shiko sudes bemasan awace duniyar yakeba tsabar tashin hankali sai yanzu yadawo cikin hayya cinsa yace ,faruk niko ina wannan aljanar agurin kabarta ko?wayasa ni duba gefanka zaka tabbatar ko nabarta ko ban bartaba cewar faruk,uhmm ,faruk kenan ina kaga hankalin dakkota bayan muciji 馃悕 ya biyomu, kai Allah sarki aljannarnan na tausaya mata ,yana yi nana "yar dariya,can kuma saiyace ni barima kaga nadan kishingida anan,yana kwanciya yaji kamar ya kwanta a kan mutum ,a,a kawai ya daga kansa sama kadan saiyaga AMATULLAH,a kishingida,idonta a lumshe,besan sanda ya fasa wata uwar karaba yace ahhhhhhhhhhhhh馃槴馃槴馃槴aljana ,saiya sume a gurin,shiko faruk tsabar tsorata dayayi da karar da sudes yayi besan sanda yaja burki yatsaya jikiki wani kiiiiiiiii,yakusan bige wani mutumi,........




...haba bawan Allah kadinga kula,yanzu da ka bigenifa?,hakurifa kawaii zakabani.

Faruk ne ya bude mota ya fito yashiga bawa mutuminnan hakuri,da ker ya hakura yatafi"

Da wowa yayi ya bude motar yashiga ya zauna ya kifa kansa a sitiyarin motar, yana tunani,shi abin ba karamin mamaki yake bashuba,ko meyasa sudes yake da tsoro haka ,shi kota kota bega abin tsoro a fuskar AMATULLAH ba amma duk yabi ya tsorata, dan kyau yarinyar tanada kyau sosai,yadda baka zato,dan shidai tunda yake betaba ganin me irin kyaun AMATULLAH ba ko da kuwa a mafarki,yaje kasashen waje da dama amma sam babu wadda ta taka kafarta a kyau,shima daya fara ganinta saida ya dan tsorata kawaii dannewa yaye karsu zama daya dashi da sudes din arasa gane kansu Daga shi har sudes.


To gani yayi wannan suruton

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment