Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

tsaki saida yaƙare mata kallo off and down sanna yayi kyaran murya, batakula shiba yazo inda take yazauna dab da ita yazauna ,

matsawa tayi saboda tafara jin tsoro "Allah yasani taso tadaure amma bazata bari wani gardi yataɓamata marta bartaba basadaki.

Tashi tayi takoma ɗayan kujerar dake ɗakin dama bakin katifa tazauna .

juyawarda tayi shiya fallasa asirin manyan hips ɗinta,

Aiko yana tozali dasu yawu yasar ƙeshi yahau tari baƙakƙau tawa, taso tashare saikuma ta ga rashin dacewar hakan

Amma ai baiyimiki sallamaba wata zuciyar tagaya mata hakan yasa tashare ,

Ganin yafita yasa tasake kallon jikinta, bazatace garanar datasanya kaya masu kyauba irin wannan.amma tanaji kamar dama tasaba sanya kalar kayan.

Sake shigowa yayi yazo inda take, baizaunaba sai cewa yayi

"Am dafatar hajiya tayi miki bayani,

"Bayanin me kenan"

Yanda tayi da bakinta yafi komai riki tashi.

Kinada kyau wannan yarinyar Allah yazuba miki kyau,

uwar gida batayi ƙaryaba keɗin tadabance kizo kibini zakiyi mamaki dan zan sakar miki kuɗi,

zan baki duk abinda kikeso aduniyar nan matuƙar zaki yimin abinda nakeso.

Awannan karonma taso shareshi amma takasa azafafe tafara magana "waikai kanada addini kuwa? Murmushin ƴan duniya yayi yace me kika gani?

Nantake zuciyarta takwaɓeta

"Ambakomai zanyi maka yanda kakeso ɗin. "

Yaji daɗin amsarda tabashi hakan yasa yazauna kusada ita yace "kinga yanzun rana tasomayi dan ana neman ƙarfe 11:30 ne kozaki bini muje hotel "

Yaƙarasa maganar yana kanne mata ido ɗaya 😏

Abin dariya mayabawa Maryam "gashida girma kamar buhun masara kumawai soyake na aminta dashi kamar wani mijina,

kutt Allah bazai yiyuba wannan kan ai zan iya mutuwa"🤣

"Kina kallona kobazakije bane

Saurin saita kanta tayi sannan tace

"Bakomai muje "
Tayi maganar cikeda tsoro haryasoma ganewa yace

Kisaki jikinki baby akwai kuɗi

"Shiwai atunanin sa kuɗene nazo nema uhumm , ko zannemi kuɗi bata wanna hanyarba "

duk wannan maganar tanayintane azuciyarta.

Miƙewa tayi tanufi ƙofa, shima bin bayanta yayi suka fita, sosai gidan yasake cika damutane.

"ikon Allah sai kallo "

maryam tafaɗa cikin maɗau kakin mamaki, ganin ƴan daudun dasuke kwasar rawa ana musu liƙi.

Jin ankama hannun tayasa tayi saurin juyowa, karaf suka haɗa ido yayi saurin kauda nasa idanun.

"Kinga kidaina kallona da kwala kwalan ida nunnan naki😃, nitsoro suke bani."

yayi maganar da iya gaskiyarsa.

Sosai wannan karon takasa ɓoye dariyarta saida ta murmusa

Wow kunga wani irin kyau da dariyar tayi mata😘

Ahankali tacire hannunta daga nasa tayi gaba ƙirjinta nawani irin bugawa naraahin sabo tanaso ta ƙarfafa zuciyarta sosai tayanda zata cimma manufarta

"Allah kajiƙaina kasa wannan shine ƙarshen shiga ta wannan baƙin gidan "

Wata arniyar mota tagani a fake daidai motar tatsaya ,

Saurin ƙarasowa yayi yabuɗemata.

Shigar ta motar yayi daidai da saukar hawaye akuncinta, lokacin dayashiga bailura dahalinda take cikiba yatayarda motar

Baby bangaya miki sunanaba ko,
"Uhumm" kawai tace saboda wani ɗacin rai dake ɗawai niya da ita

"Sunana Alhaji surajo, Amma ana kirana da Alhajin manya danni bakowace mace bace nake kulawa saiwadda tasan kanta acikin mata,kamardai ke ɗinnan ,

Nibaƙone daga Nigeria nake ina zaunene a Abuja nida iyalina.

Yaɗan tsagaita dacewa "kinsan komeyasa nake yimiki wannan bayanin inason inhar zaki amin cemin na aureki🙉

*Abuja Nigeria*

Damisalin 9:20 nadare marwan nezaune a parlourn sa mom na tsaye da alama magana take yimasa

"Nidai Allah yasani bazan iya zuwa koinaba, Please mom kuje kawai inya iso gida ai zan gansako? " cike damamaki mom take kallonsa.

Marwan dady nefa za'a tarba bawaniba, kumakace bazaka je tarbarsaba.

" Mom dan Allah kuje kawai banason haya niya wallahi"🥺

Mom ko aranta cewa take kodai yafara zaucewane bamada masaniya.

Kamar yasan metake faɗi yace
"Nifa dahankalina kawai banajin ƙafafuna zasu iya kaini airport ne".

"Uhumm Allah yashige managaba" kawai mom tace tajuya .

Airport babban farin dattijo maijikar kamala da da Dattaku , cikeda natsuwa yake saukowa daka ma tattakalar jirgin,

tunlokacinda yafara saukowa yake baza idanunsa dangani ta inda zai hango farin cikinsa kuma sah lelensa,

Bamaya takan ƴan jarita dasuke son yin magana dashi, gamamakinsa mom kawai yagani itada securiti's.

"Momyn boy inaɗan naki? ". yafaɗa daidai yaƙaraso inda suke .

Uhumm marwan Sarkin rigima yana gida waibazai iya zuwaba, inaji bayajin daɗinji kinsane.

Afirgice dady yace "what, bayajin daɗi kuma kika barmin shi agida
Haba momyn boy kinsan kalar ciyonsafa sokike natarar yamutu kome "

yafaɗa da ɗanjin zafinta ganin yafara masifa kuma agaban securiti's yasa tashige Mota batare data tamka mishiba.

Shima motar yashiga tareda kallon ta yace

" sorry momyn boy naman ta a inda muke kinsanfa boy shikaɗaine gareni dolena tashi hankalina."

Bakomai kanada gaskiyar ka.
dady baigane wace gaskiyar take nufiba yace yawwa momyn boy .

Tunda suka baro airport yake jin badaɗi yamatsu yaje gida yaga wane hali boy ɗin sa yake ciki

Allah mayasoshi yau duk kwakkwafin yanjarida basu samudamar magana dashiba dan basuma ƙaraso inda yakeba,

hakan yasa ya isa gida da wuri kaitsaye pat ɗin marwan yanufa buɗe ƙofarda dady yayi

Yasa yayi daidai da lokacin da marwan kecewa

"Wallahi nikam nagaji da wannan rayuwa haba my soul, mena miki dakika zaɓi cutarda bawan Allah, wallahi na azabtu fiye da tina ninki , dan Allah kidawo gareni zuciyata daf take da bugawa muddin nakasa samunki arayuwata 😭

sosai yake kuka kamar mace 😥, numfashinsa na ƙoƙarin tsayawa yana fizgarsa jirine yafara ɗibansa aiko yatafi luuu.

Dasauri dady yaƙaraso indayake amma inaa jiri yaɗaukeshi nan yazube yana dafe zuciyarsa 😢

Sosai dady yashiga tashin hankali da ɗimuwa ganin tilon ɗansa naneman rasa rayuwar sa...

Menene ra'ayin ku awannan page?

Anya Maryam zata amince da buƙatar Alhaji surajo nason aurenta kubiyoni a next page danjin yanda zata kayaaaaa😏🙏
Kunason ganin post duk bayan kwana uku

Kubiyoni a facebook group na maisuna

BATOOL KAMBA NOVEL'S✍️

Taku har kullum

Fatima Abdullahi

Please share

💋*SON KI NE ƘADDARA TA *💋

🌹Your love is my destiny🌹

STORRY & WRITTING

BY

___________________________✍️jijjikashi yake yana kiran sunan sa my boy!! My boy!! Please wake uf Please my boy wake uff

Ganin ko num fashi bayayi yasa dady sakin wani ihun da yakaraɗe gidan ,

Ihunda dady yayi ne yajanyo hankali securiti's,

dasauri suka nufi part ɗin, dama a falour suke nan take suka isawajen ganin halin da yake ciki ne yasa suka ɗauki marwan suna bawa dady haƙuri duba da yanda gabaki ɗaya yawani fita daga hayyacin sa .

Mota akasanya marwan dady yazauna gefensa yana wani irin kuka tamkar ƙaramin yaro abun kwanin ban tausayi 😢

Koda suka isa hospital kaitsaye heart attack aka sanyashi nan doctor's sukarufu akansa sunamai ƙoƙari wajen ganin numfashinsa yadawo daidai, abundake bawa doctor's mamaki duk lokacin da yashiga wannan hali baya suma saidai ayi masa allurar barci.

Dady nanan a riseftion sai safa da marwa yake, securiti's ɗinda suka biyoshi basa wani mamakin ganin Alhaji Sani Muhammad Kebbi inkiya {S M k } cikin wannan halin dan wannan shine karo na hudu hakan na faruwa

Bayan da basuyi ba akan yayi haƙuri yazauna amma ina yakasa

# TUSHEN LABARIN #✍️
💫💫💫💫💫💦💦💦💦💦✍️

Alhaji Sani Muhammad Kebbi, haifeffen garin birnin Kebbi ne, su uku iya yensu suka haifa, shine babba sai ƙanwarsa Khadijah, sai autar su Ruƙayya

suntasone cikin tsangwamar matar uba, kasancewar mahaifiyar su tarasu tun wurin haihuwar Ruƙayya Sani shike kula da ƙannan sa kasancewar duk basada wani girma dan kwata kwata Sani baifi shekaru goma aduniyaba Khadijah ce mai shekaru shida Ruƙayya nahannun maireno ,

Lokacin da Ruƙayya tafara girma sai abin yayiwa Sani yawa dan bawanda Ruƙayya take yarda dashi sai shi Sani,

Takai har school saida dabara yake tafiyar yabarta matar baban su mai suna A'isha mace ce azzaluma dan har abinci take hanawa Sani da Khadijah, mahaifinsu malam Muhammad bamazauni bane yakanyi tafiye tafiyan garu ruwa daban daban, yana zuwa kano saro kaya yakai ƙasar Niger kamar su Niamey da sauran garuruwa.

# *BAYAN SHEKARA GOMA SHABIYAR*✍️💫💫💫💫

Wataranace ranar juma'a ranarda Sani bazai taɓa manta da itaba akayiwa A'ishah da number Muhammad tana ɗaga wayar taji bashi bane kantayi wata magana wanda yakira sai cewa yayi mai wannan wayar yasamu accident ahan harsa ta zuwa Sokoto, Yanzu haka muna asibiti kankace me magana tayaɗu ƙanin malam Muhammad ne yaje yaduba halinda ake ciki tatar da shi cikin mawuyacin hali

Tashin hankalin da Sani yashiga baya faɗuwa domin yaga uƙibar rayuwa dan yazamo ainahin maraya yazamo uwa uba ga ƙannesa ,

Duk dukiyar da mahai finsu yabari danginsa sun kwace kuma akarasa wanda zai ɗauke lalurarsu.

Sani yazama wani ri saboda ko abinci shike fita yane momusu Wahala tayiwa Ruƙayya yawa gata dama batada wata isash shiyar lafiya nan tafara ciyo kamar zata mutu , gani inhar yayi wasa zai rasa ta , wannan yasa yaje gurin ƴan uwan babansa dan kawai su taimaka masa amma kowa sai cemasa yayi basjida kuɗi ,

Cikin wani irin baƙin ciki yadawo gida yasamu Ruƙayya ta gala baita kamar zata mutu Khadijah na rungume da ita tana kuka shima rungume su yayi yana kuka, 😢

Yarasa ta ina zai fara , cikin kuka Khadijah tace ya Sani dan Allah kataimaka kar narasa Ruƙayya Please kayi wani abu, Cikin wani sabon tashin hankali yadaga Ruƙayya yafita da ita anguwar layin sarki kan titune hakan yasa baiwani shawaha lar samun napep ba yashigarda ita Ruƙayya nabiye dashi

Asibiti yakaisu Ganin yanda suke arikice yasa mai napep bai tsaya tambayar su kuɗin saba yatafi

Cikin asibitin yaje nan take aka karɓesu akashigarda Ruƙayya Emagency kasacewar hospital ɗin da malam Muhammad ke kawotane

Lamarin yayi tsamari, doctor yafito dasauri Sani yataresa , kallon sa yayi yace biyoni office.

"Sani meyasa kabari ciyonnan yaci ƙarfin yarinya ,

kasan lokacin abbanku duk ƙarshen wata yake kawota meyasa kaima bazakayi hakanba "

Cikin rauni yace
Kayi haƙuri doctor bamuda kuɗin zuwa asibiti kuma naje gurin dangin baba sunce su basada kuɗin dazasu bani kuma ni banada kuɗi dan Allah doctor kataimaka mana.

Cikin tausa yawa yace ok bakomai ammafa jikinta yayi tsanani sosai yanzudai bari naje muga yanda Allah zaiyi dan munyi iya namu ƙoƙarin .

Yanakai nan yatice daga office ɗin tagumi Sani yayi
Ya Allah ka kawo mana ɗauki

Komintuna goma bairufaba doctor yadawo office ɗin jikin sa asanyaye

Allahu Akbar kulli nafsin zaa ikatil mauut

Haka kawai doctor sadiq yacewa Sani , ida nunsa na zubda kwallah 😢
wani marayen kuka ne ya kufcewa Sani, nan itama Khadijah tashigo tana kuka tamkar ranta zai fita 😭 ,, dan tun awaje tagayanda doctor yafito yana hawaye saitayi saurin kutsakai cikin ɗakin ganin yanda akarufewa Ruƙayya jikinta har fuska ba inda kake gani hakan yasa tafahimci batada rai.

Tausayinsu yakama doctor sadiq ganin yanda suke kuka kwanin ban tausayi, shima dayake babba kuka yake yamakasa rarrashinsu, dakyar doctor ya share nasa hawayen yashiga rarrashinsu da kalaman kwantarda hankali.

Kiran ƴan uwan mahaifin su Khadijah doctor yayi yagaya musu suzo Allah yayiwa Ruƙayya raduwa
Nan wasu daga ciki suka yanke hukuncin mutum biyu ne zasuje hakakuwa akayi bayan ankai Riƙayya gidan tana gaskiya doctor sadiq yanemi alfarma abashi yaran yariƙe su su Khadijah kena bawani ja inja aukace aun bashi duniya da lahira sun mallaka masa su.

Wannan shine sanadin canzawar rayuwar su Khadijah domin doctor sadiq yayi musu gata

💋 SON KINE ƘADDARA TA 💋

🌹 Your love is my destiny 🌹

STORRY AND WRITING
BY

F🌹 A 🌹 K

_________________________________________________________________________________________________________✍️

_________________________________________________________________________________________________________✍️wanan shine sanadin canzawar rayuwar su Khadijah domin doctor sadiq yayi musu gata yabiyawa Sani kuɗi yaje London dansamun karatu mai inganci Khadijah ma tacigaba dazuwa school, Dantana ss2 ne

Matar doctor sadiq hajiya Habiba macece mai karamci dason mutane, tariƙi su Riƙayya tamkar ƴaƴanta tanada ƴaƴa uku Umar shine babba yanada shekaru 28 ya kammala degree ɗin sa da master's a ɓangaren low yanzun haka yana aiki agarin Kano sai Hajara mai shekaru 10 sai ƙaninsu Haruna mai shekaru 7 kasancewar lokacin da ta haifi Umar tasha wahala saida akayimata aki doctor's sun tabbatar bazata sake haihuwa ba saboda tasamu matsala amahaifa,

Saida wani ikon Allah Umar nakai shekara 18 taɗanyi zazzaɓi doctor sadiq na dubata yaga ciki bai gamsuba hakan yasa yayita aunata harso babu adadi ganin dan dagaske cikin ne yasa yafara muurna bayan ta haifi Hajara da shekara Uku saiga cikin Haroun daganan kuma har yau dayakeda shekaru 7 batasake ko ɓatan wataba.

Soyayya ce ta ƙullu tsakanin Umar da Khadijah lokacin da doctor sadiq yaji yayi matuƙar farin ciki bai tsaya wani kace naceba yagayawa Sani, shima yayi farin ciki, doctor yaso yagayawa ƴan uwansu na mahaifi amma Sani yace ai su basada wasu ƴan uwa sai shida mamee ( hajiya Habiba kenan ) ba'a ɗauki dogon lokaci ba aka sanya rana wata ɗanya.

Ƴan uwan malam Muhammad sunyiwa doctor tijara lokacin da sukaji labarin zai aurar wa ɗansa Khadijah batare da izinin suba ,

Maganafa ta girmama dan har kotu saida suka je nan Sani yasha yardasu mamaki , agaban alƙali yace,

"Ni Sani nine waliyin Khadijah domin nine yayanta bamada wasu ƴan uwa sai baba doctor dan haka anan nakeson alƙali yazama shaida nabawa Umar auren Khadijah , kuma anan nakeson aɗaura auren matuƙar shi Umar ashirye yake "

"Kallonsa alƙali yayi yace bakada wannan dama saboda kanada ƙan nen mahaifi "

"Yamai girma mai Shari'a nagayama bamada wasu ƴan uwa "

Cikin ƙunar rai yashiga karantowa alƙali duk abinda aukayimasu yaƙara dacewa "tundaga ranar nayan ke alaƙata dasu yamai Shari'a ayimana adalci so suke su salwan tarmin da rayuwar ƙanwa kuma wallahi ko da sunce zasuje da ita ni bazan yardaba, dan yanzu Allah yamana sutura yabamu baba doctor , danhaka aduba mana.

Alƙali yagamsu da baya nan Sani yabuƙaci ganin Khadijah dan ya tabbatar shin tanason auren ko bataso, bawani ja inja ta amsa da tanaso anan alƙali ya umarci wakilan da sufito, alƙayayiwa Umar wakilci yayinda doctor yayiwa Khadijah anan cikin kotun aka ɗaura aure

Wannan auren shiya ƙarasa yanke alaƙa tsakaninsu da ƴan uwan babansu hatta ɗangi danda suka bar musu ada yanzun sun kwace acewarsu babansu baida wani gida Wannan gidan baba Salisu ne yake zama dan haka yakarɓi abinsa .

Baba salisu ƙanin malam Muhammad ne uwa ɗaya uba ɗaya sai baba Isyaku wanda suke uba ɗaya.

Doctor yaso yayi magana amma yashare Sani ko ajinsa , tunda sunyine dan su cusa musu baƙin ciki ,sai suka nuna ko'a takalmin ƙafa bale akwalar riga.

Umar da amar yarsa Khadijah suntare a babban gidansu dake rijiyar zaki agarin kano

# AGUR GUJE

Bayan shekara bakwai haryau khadija bata taɓa ko ɓatan wataba, lamarin na damunta amma Umar yana nuna mata itafa hai huwa Allah ke basheta alokacinda yaso, akuma inda yaso , gawanda yaso, danhaka lokacin samun tasu haihuwar baiyi bane,

Ikon Allah sai kallo Khadijah tasamu ciki haryakai wata Uku bata ganeba shima Umar baiwani luraba saida sukaje Birnin Kebbi babbar Sallah doctor yake cewa Umar dafatan kana kula da jikan nawa, nagama baya wahalda maman tasa unbon Chile ɗin naku ɗan baiwane.😜

Cikin rashin fahimta Umar yace "baba doctor mekake nufi? " Kasancewar haka suke Kiransa ina nufin cikin da khadija ke ɗauke dashi.

"Ciki Kuma?
Khadijah ce keda ciki? "
Ganin kamarma raina masa hankali zaiyi , saiya share maganar shima Umar baisake maganaba.

Zaune suke a farlour gabaki ɗayansu karuna nakan ƙafafun khadija, fira suke cike da nishaɗi

"Baba doctor Allah kwana biyun nan banajin ƙarfin jikina kuma inajin marata tayimin nauhi sosai.

Duk kallota sukayi, baba doctor ne yafara magana

" Wai dagaske bakusan kina cikiba? Waro idanu tayi cikin jin kunya tace

"Ciki kuma baba doctor? "

"To idanma kunsani kuke raina mana hankali abar maganar ranarda kuka shirya faɗamana saiku faɗa "

"A'a baba doctor wallahi bansan khadija nada cikiba saida kafaɗa "

Mamee dai kallon ikon Allah kawai take Haruna ne "yace anti khadee zaki haifa mana baby ko "

Cikin kuka tace

"Eh harun "

Mamee ce ta kallesu dukkan su

"Waiku kuna nufin dukka ninku bawanda yasan dacikin? Amma khadija kinbani mamaki kamar ba maceba? yaushe rabon kiga piriod ɗinkin"

" Cikin kuma tace wata uku da sati daya "

"Amma kika kasa fahimtar komai "

Faɗa ammee tayi musu sosai akan rashin kula da lafiya, dan da suna kula da sun fahimta

Baba doctor ma bakunya tsakaninsa da Umar dan haka yabashi sha war warin yanda zasu kula da cikin.

Kwanci tashi asarar mairai cikin khadija yashiga watan haihuwa sundawo birnin Kebbi mamee tace saita haihu tayi arba'in sannan sukoma satinsu ɗaya da dawowa tahaifi ƴarta mace,

Ana gobe suna da dare misali 1:20 nadare, hayaniyace tafara tashi kaɗan kaɗan baba doctor nakan sallaya yaji an banki ƙofar ɗakinda suke ciki baiyi auneba yaji bindiga akan maƙo garonsa bazoto bare tsammani ɗaya daga cikin ƴan fashin yaharbesa a'hannu ƙarar harbin ita ta tayarda duk wani maha luki dake gidan.

Tarasu sukayi a parlour gaba ɗaya, Sani ɗaya daga cikin ƴan fashin yaƙira, cikin wani ma ɗau kakin mamaki yace na'am kasan me mukeso?

" A'a" wannan mutumin mukeson ka kashe mana.

Arazane yaɗaga kai yakalli baba doctor

"Me!" Yafaɗa arazane yana kallon kowa dake perlourn

Eh so muke ka kashe manashi saimu tafiyarmu batareda munta ɓi kowaba, idan kuma kasan ya mana taurinkai zamu kashekune gabaki ɗaya muyi tafiyarmu,

Babban cikinsu ne ya ƙurawa hajara ido don kayan barcinda ke jikinta sunlafe sosai sun fidda duk wata sura tajikinta. ke babban ɗan fashin yadakawa Hajara wata raza nanniyar tsawa tashi muje narage zafi yafaɗa yana lasar leɓe

Cikin wani aza babben tashin hankali Sani ya kalleshi

"Mekake nufi? yafaɗa yana kafesa da ido

Tambaya makake kubashi amsa faɗin hake keda wuya wani ya harbi baba doctor a ka, ko shurawa baiyiba, ihunda yasoyine yamaƙale saboda wani harbin dayaji tare da ihun khadija, baigama tan tan cemeke faruwaba yaji wani ihun kanyasake wani yunƙuri yaji ihun Hajara yadda wannan ɗanfashin yake keta mata rigar mutunci batausayi bare imani 😢😢😢

MUHAƊU A PAGE NAGABA DAN JIN YANDA ZATAKAYAAA ..............

💋 SON KINE ƘADDARA TA 💋

🌹 Your love is my destiny 🌹

STORRY AND WRITING
BY

F🌹 A 🌹 K

_________________________________________________________________________________________________________✍️

_________________________________________________________________________________________________________✍️wanan shine sanadin canzawar rayuwar su Khadijah domin doctor sadiq yayi musu gata yabiyawa Sani kuɗi yaje London dansamun karatu mai inganci Khadijah ma tacigaba dazuwa school, Dantana ss2 ne

Matar doctor sadiq hajiya Habiba macece mai karamci dason mutane, tariƙi su Riƙayya tamkar ƴaƴanta tanada ƴaƴa uku Umar shine babba yanada shekaru 28 ya kammala degree ɗin sa da master's a ɓangaren low yanzun haka yana aiki agarin Kano sai Hajara mai shekaru 10 sai ƙaninsu Haruna mai shekaru 7 kasancewar lokacin da ta haifi Umar tasha wahala saida akayimata aki doctor's sun tabbatar bazata sake haihuwa ba saboda tasamu matsala amahaifa,

Saida wani ikon Allah Umar nakai shekara 18 taɗanyi zazzaɓi doctor sadiq na dubata yaga ciki bai gamsuba hakan yasa yayita aunata harso babu adadi ganin dan dagaske cikin ne yasa yafara muurna bayan ta haifi Hajara da shekara Uku saiga cikin Haroun daganan kuma har yau dayakeda shekaru 7 batasake ko ɓatan wataba.

Soyayya ce ta ƙullu tsakanin Umar da Khadijah lokacin da doctor sadiq yaji yayi matuƙar farin ciki bai tsaya wani kace naceba yagayawa Sani, shima yayi farin ciki, doctor yaso yagayawa ƴan uwansu na mahaifi amma Sani yace ai su basada wasu ƴan uwa sai shida mamee ( hajiya Habiba kenan ) ba'a ɗauki dogon lokaci ba aka sanya rana wata ɗanya.

Ƴan uwan malam Muhammad sunyiwa doctor tijara lokacin da sukaji labarin zai aurar wa ɗansa Khadijah batare da izinin suba ,

Maganafa ta girmama dan har kotu saida suka je nan Sani yasha yardasu mamaki , agaban alƙali yace,

"Ni Sani nine waliyin Khadijah domin nine yayanta bamada wasu ƴan uwa sai baba doctor dan haka anan nakeson alƙali yazama shaida nabawa Umar auren Khadijah , kuma anan nakeson aɗaura auren matuƙar shi Umar ashirye yake "

"Kallonsa alƙali yayi yace bakada wannan dama saboda kanada ƙan nen mahaifi "

"Yamai girma mai Shari'a nagayama bamada wasu ƴan uwa "

Cikin ƙunar rai yashiga karantowa alƙali duk abinda aukayimasu yaƙara dacewa "tundaga ranar nayan ke alaƙata dasu yamai Shari'a ayimana adalci so suke su salwan tarmin da rayuwar ƙanwa kuma wallahi ko da sunce zasuje da ita ni bazan yardaba, dan yanzu Allah yamana sutura yabamu baba doctor , danhaka aduba mana.

Alƙali yagamsu da baya nan Sani yabuƙaci ganin Khadijah dan ya tabbatar shin tanason auren ko bataso, bawani ja inja ta amsa da tanaso anan alƙali ya umarci wakilan da sufito, alƙayayiwa Umar wakilci yayinda doctor yayiwa Khadijah anan cikin kotun aka ɗaura aure

Wannan auren shiya ƙarasa yanke alaƙa tsakaninsu da ƴan uwan babansu hatta ɗangi danda suka bar musu ada yanzun sun kwace acewarsu babansu baida wani gida Wannan gidan baba Salisu ne yake zama dan haka yakarɓi abinsa .

Baba salisu ƙanin malam Muhammad ne uwa ɗaya uba ɗaya sai baba Isyaku wanda suke uba ɗaya.

Doctor yaso yayi magana amma yashare Sani ko ajinsa , tunda sunyine dan su cusa musu baƙin ciki ,sai suka nuna ko'a takalmin ƙafa bale akwalar riga.

Umar da amar yarsa Khadijah suntare a babban gidansu dake rijiyar zaki agarin kano

# AGUR GUJE

Bayan shekara bakwai haryau khadija bata taɓa ko ɓatan wataba, lamarin na damunta amma Umar yana nuna mata itafa hai huwa Allah ke basheta alokacinda yaso, akuma inda yaso , gawanda yaso, danhaka lokacin samun tasu haihuwar baiyi bane,

Ikon Allah sai kallo Khadijah tasamu ciki haryakai wata Uku bata ganeba shima Umar baiwani luraba saida sukaje Birnin Kebbi babbar Sallah doctor yake cewa Umar dafatan kana kula da jikan nawa, nagama baya wahalda maman tasa unbon Chile ɗin naku ɗan baiwane.😜

Cikin rashin fahimta Umar yace "baba doctor mekake nufi? " Kasancewar haka suke Kiransa ina nufin cikin da khadija ke ɗauke dashi.

"Ciki Kuma?
Khadijah ce keda ciki? "
Ganin kamarma raina masa hankali zaiyi , saiya share maganar shima Umar baisake maganaba.

Zaune suke a farlour gabaki ɗayansu karuna nakan ƙafafun khadija, fira suke cike da nishaɗi

"Baba doctor Allah kwana biyun nan banajin ƙarfin jikina kuma inajin marata tayimin nauhi sosai.

Duk kallota sukayi, baba doctor ne yafara magana

" Wai dagaske bakusan kina cikiba? Waro idanu tayi cikin jin kunya tace

"Ciki kuma baba doctor? "

"To idanma kunsani kuke raina mana hankali abar maganar ranarda kuka shirya faɗamana saiku

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment