Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*MUZUBA MU GANI*


Oum yasmeen





*Bisimillahir Rahamanir rahim*



```Da sunan Allah me jin kai ya ubangiji kabani ikon gaba littafin nan lafiya```


Domin samun cigaban sa kuyi following ɗin channel ɗina


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k





*MARUBUCIYAR*

AFIF FREE BOOK

YAƊIN MAGE FREE BOOk

RASHIN SANI FREE BOOK

BINTA YAR JAGALIYA PAID BOOK 300#

MUZUBA MU GANI PAID BOOK 300#






5:30 pm


Unguwar kuntau kano ko ina tsabtsab kallo ɗaya zakai wa unguwar kasan unguwar masu hannu da shuni ce ga wata sassanyar iska dake ƙaɗawa bishiyu sai rangaji suke da yake lokacin da muna ne alamu na nuna ko da wanne lokaci ruwa na iya kecewa wani lahi na shiga inda akasa *abdulmajeed Ahmad bajeedah street* da alama wani babbane a garin ko ma ƙasar baki ɗaya

wasu irin gine gine ne yawa a ƙasar waje daga gani kasan estate ne daga gani kasan family house ne gaban ƙatan gate na tsaya jikin bangon gidan an yi rubutu da golding colour ansa bajeedah estate

cikin estate ɗin na shiga iya tsaruwa ya tsaru ya tsaru wani matashi na gani ya ɗurƙusa yana bawa shukoki ruwa da ga wani bafilatani yana zaune a kan benchi ga butar shayi a gaban sa horn yaji da sauri ya tashi domin yasan me zuba uban horn din nan ta na ƙasar alhaji khalil ya ɓallo musu wahala domin shi ya dawo da ita yanzu inbe buɗe ba zai jawa ƙansa aguje wata mota ash colour yar gidan benz tayo ƙansu da sauri suka tashi dan ma allah ya rufa musu a siri estate ɗin babbane sai mota ashirin ta zauna ɗaya bata goge ɗaya ba taka burki tayi wata ƙafar ta ta fara zurowa ƙasa tana sanyi da taƙalmi heel pink colour ga sarƙar ƙafa da tasa ƙafafuwan ta sunsha ƙunshi sosai ƙunshin ya hau kan farar fatar ta tubaraƙallahumma ahassanul kaliƙin masha Allah

saƙar biro na nayi a ƙasa saboda irin ƙyanta yawa ita tayi kanta tana sanyi da riga pink colour free size sai jeans blue sosai wandon ya ɗameta ya fitar mata da halittar da allah yayi mata dan ma rigar tana da dan tsayi ta rufe mata hibs ɗin ta ƙanta yaci ƙalba ƙanana sai ka ƙura ido sosai zaka gane gashin ta ne bawe ƙarin gashi tayi ba har gadon bayan ta ɗan ƙaramin veil blue da tasa dashi gwara babu iya kanta da ƙirjinta ya rufe mata ba abin da ke tashi a cikin motar sai kiɗa kai kace a shahararran club kake na ƙasar america fara ce sosai har yellow fatar ta keyi hutu da jindaɗi sun zauna a cikin huyan ta nicklace ce ta ɗanyan gold sai ƙyalli take tana da manyan idanuwa dara dara gashin girarta ya ƙusan haɗewa baƙinta ɗan ƙarami abin sha'awa pink da su kai kace pink ɗin jan baki tasa

zuwan gun da tayi tuni ƙamshinta ya baje ko ina ƙai kace ɓarin turare akai a gun jaƙarta ta dauko yar gidan ciristan dior blue colour ba zaka taɓai mata kallon bahaushiya ba kuma musilma ba za kai zaton balarabiyar turkiya ce cikin izza take taku kamar me tausayin ƙasa hannuta ruƙe da wayar ta iphone 15 rufe motar ba a kamar me ciwon baki tace

"kai ,

Cikin rawar jiki me bawa shukoki ruwa ya ɗur ƙusa yace


"gani,


ya mutsa fuska tayi ta hullo mai key ɗin motar ta

dauka yayi domin ya gane nufin ta wayar tace tayi ƙara alamun shigowar kira duban screen ɗin wayar ta tayi ganin sunan uncle khalil da sauri ta ɗaga tace

"hello uncle na dawo fa ,


A jiyar zuciya sa yaki yace


"RAMLAT RAMLAT RAMLAT nan fa ba kamar cambridge bane da zaki din ga yawo any how ba kin fita ko bodyguard baki fita da suba please mamana ki dinga jin magana ina floor sitti ki same ni a can ,


xum ɓuro bakin ta tayi yawa yana gaban ta tace


"okay uncle Allah isa ba wani abu wannan tsohuwar tace nayi ba,


hmmmm yace



"bye sai kin xo,


Okay bye


Hajiya ga key ɗin nake


Harara ta zabga mai yawa idanuwanta zasu faɗi ƙasa tace


"we ku me isa gida dawane da hallacan bani key na ka tsaya sai kallo na kake ,


Jikin sa na rawa ya bata ya miƙe ya bar gun

kai tsayi main floor ta nufa zaune ta sami hajiya rahama ta ci uban ado cikin baƙin cikin halin da nasreen ke ciki tace


"Nasreen we me isa kullum kina girma kina shiga dawa kin shi go ko sallama babu ,


zu bawa mahaifiyar ta ido tayi ta rasa dalilin da yasa a ko da yau she mamy da uncle suyi tayi mata faɗa tace


" sorry mamy i forget ,


ban zama mamy tayi mata domin kab ɗabi'un ramlat ba me kyau Allah ya gani ta gaji yanzu wa ze aure ta a haka duk alhaji ne ya ja mata ba yasan a yiwa nasreen faɗa ko kaɗan su da uncle khalil ɗan yana raga musu amma da na waje ne da tuni ya ci musu mutunci

ganin mamy tayi shiru yasa ta dubi halisa tace


"ke ki faɗawa me aiki taka womin abinci na ɗaki yau bazan yi dinner da ku ba ,

Mamy tace


"khaleesat jeki ki faɗa mata baki ga haleesaba karatu take gobe zata bada hadda,


"Ooo ban luraba wanne course ne zata bada hadda?,


cikin zumuɗi haleesa tace


"fiqihu zaki koya min ?,


uhmmm ke kika sanshi da ace present verbs ne ko grammatical amma ni bansan wannan ba tayi gaba ta bar mamy da sa ƙakƙen baki


ganin kiran uncle yasa da sauri ta daga tace


Uncle pls shower zanyi yan zunnan zan fito


"okay,


yace ya kashe wayar ƙarasawa hadaddan bedroom ɗin ta tayi kana gani kasan ta cika yar gata komai me kyaune mahaifinta yana sonta bata da shamaƙi da dukiyarsa cikin sauri ta shiga cire kayan ta ta shiga toilet domin ta watsa ruwa ganin uncle khalil na jiran ta yasa tayi sauri bata da ɗe ba shafe shafe tayi ta bata da lokacin sai ta kira me kula da ita ta dauko mata kaya yasa ta dauko riga duguwar riga me rawa amles milk colour da adon flower golding sosai tayi kyau sai zuba ƙamshi take ba wata kwalliya a fuskar ta amma ta sa lips gloss bata kai har ƙasa ba ta ɓare chiwengum ta sa a bakin ta ta dau wayar ta ta fita tasa slippes me kyau irin na zaman gidan nan kai tsaye floor sitti ta shiga tace


''uncle good evening ,


dubanta yayi ya kalli huyanta domin kanta ba dan ƙwali yace


"Nasreen me nake gani tatu kikai ?,


toro baki tayi a shagwaɓe fuska tace

"uhmm ta sami gu ta zauna bata lura da wadda ke floor ba ,


ɗanne ɓacin ransa yayi yace


" daughter dan Allah ki nutsu kin ga wannan ɗabi'ar ta turawa ne marasa tarbiya ,


to inya fita bazan ƙara yin wani ba shikkenan ko


"Eh nasreen baki ga bako ba ?,


da sauri ta juyo ta fasa sa earpon da zata sa a kunnan ta kallo ɗaya tai mai ta dauke idonta saboda ƙwarjinin sa da ta gani tace


"ban lura da shi ba uncle wane shi ?,



shine wanda zai fara koya miki karatun addini saboda nalura ba abin da kika sani a addini


cikin sauri ta cire chiwengum ɗin bakin ta ta ƙaremai kallo kyakkyawane kallar shi irin ta black america yana sanye da yaɗin kubta brown colo hular sa milk yana sanye da glass medical ga ƙashumba da ta kwanta lublub da ita kallo ɗaya za kai mai kasan in garmar namiji ne yana da cika da kalama kau da idon ta tayi tace


"uncle yanzu wannan abunne zai koyamin karatu ai nasan na sallah ko tana ƙoƙarin danne hawayanta domin a gaskiya uncle ya disgata ,


my princess ki haƙuri ya ɗinga koya miki wallahi da ƙƴar ya ya yarda zai din ga koya miki karatu ba a nan yake ba yana unguwar madabo malamin du fauzan ne saboda yana malinta yana zuwa kasuwa


shi kuwa ya shek tsayawa yayi yana kallon ikon allah tun da yake be taɓa ganin sangartatciyar yarinya irin ta ba anya kuwa zan yarda in koya mata katatu


da sauri ta tashi ta fita domin ba zata yarda ba wannan me kama da basa mudan ya koyamin karatuba tab daddy daddy wayyo daddy na kana ina


duban ya shek yayi yace


"dan Allah kai haƙuri ina so nasreen ta gyaru ta zama kamar ko wacce ƴa'mace dan Allah kai min alƙawari duk runtsi ƙar ka barta ,

shiru yayi domin ya na ganin mutuncin alhaji khalil lumshe kyawawan idanuwansa yayi ya buɗe yace

"insha allah yaka bazai gagara ba amma ina tunanin balalle ta iya tsayawa ta koya ba ,

Zan taushe ta amma in ta mahaifinta ne abin da tace shi yake so ......✍🏼
*MU ZUBA MU GANI*



_story and writing_


```By```

*OUM YASMIN*




Domin karanta novels ɗina da irin su 👇🏻





https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k




*AFIF* tun daga farko har ƙarshe


*RASHIN SANI* tun ga farko har ƙarshe


*YADIN MAGE* tun daga farko har kar she


*BINTA YAR JAGALIYA* tun daga farko book one har ƙarshan sa


*MU ZUBA MU GANI*


Ƙar ku bari a baku labari



Dan Allah ku daure kuyi min share ɗin channel ɗina

Ku temaki yar uwar ku musulma ku duba uzuri na bana son posting banza da ake wani ma laifin ka yake gani ka rufe group a din ga yi maka ƙorafi🙏🏻🙏🏻







Sheikh Adnan turaki yayi shiru anya zai iya da yarinyar nan anya zata gyaru kuwa a jiyar zuciya ya yayi aboye yace


"Insha Allah zanyi ƙoƙari iya iya wata ,


Dadi Alhaji Khalil yaji yace


"Nagode sosai,

Ba komai yace ya tashi ya yi yace

"Ni zan tafi ,


Allah ya yi maka albarka

Ameen yace ya fita sitti tace


"Ɗan nan dan Allah kayi haƙuri da halin Ramlah ko kaɗan bata da ƙirki ,


Tausayi tsohuwar ta bashi yace


"Ba komai wallahi fitowa yayi inda ya ajiye baburɗin sa jancan duk ya ji jiki fara burgawa yayi kamar ance kalli tayar baya yaga an ɗatsai mai ita da huƙa duban salele yayi yace

"Malam Dan Allah wa kaga yayi min aikin nan naga gidan nan ba ƙana nan yara ?,


Duban gabas yayi ya dubi yamma yace


"Kaga nayi nan ba za'aji mutuwar sarki a bakina ba wacce tayi aikin nan tafi tsohuwar mota hatsari ,


Me bawa shukoƙi ruwa shima ya tashi yace


"Ya Sheikh dan Allah nide in ka tashi baƙar addu'ar ka ƙar ka sadani wallahi bani da iƙon hanawa ,


kallon su yake yawa wasu gumaka ya rasa gano baƙin zaran maganar su kowa yazo yayi magana cikin magana ya tafi yace


"Ai mu malamai ba ma baƙar addu'a ,


Uhmm ya Sheikh tafiya yayi ya bashi da kallo



Ɗana


Juyowa yayi yace


"Na'am baba


Butar shayinsa ya ajiye a ƙasa yace


"Kai haƙuri ka ɗauki abin hawan ka ka tafi gida hukuma ce tayi wannan aikin ,


Tuninani ya shiga yi a zuciyar sa ko wace hukuma amma bata da ƙirki kawe ta tashi ta fasamai taya yace




"Baba wace hukuma ?,



Rawanin sa ya gyara irin na buzayan nan yace

"Ramlat nasreen ,


Zuciyar sa ce ta tun zura wannan wacce irin yarinya ce ya tabbata ko zakiyyah yar autar su ta girmeta da ace yayi aure da huri zai iya haifar kamar ta ko wacce bata kai ta ba yace


"To baba ba matsala zan iya barin sa a nan ?,


Fitowa tayi hannunta ruƙe da mukullin motar ta da akwati tana ja khaleesat haleesa suna bin ta ganin haka su salele da suke gefe suka matso domin yau akwai drama Alhaji Khalil ne yazo domin Ramadan har ya je ya faɗa mai yace


"Daughter lafiya na ganki da akwati ?,


Ajiye ta tayi ta gyara gashin ta da ya zobo tace


"Uncle gwara inbi daddy America in ya tashi dawo wa mu dawo tare gidan nan ciiwon kai tayi wa da yake ita ba rainon nan bace hausar ma ba sosai ta iya ba ,


Duban ta yayi baki a sake anya lamarin Ramlah ba da aljanu ba ko sa hannu rashin jinta yayi yawa yanzu yasan ta faɗane kawe daga American wata ƙasar zata huce sai lokacin da tayi niyar dawowa yace


"Haba uwata ta kaina yanzu ba mun rufe babin tafiya wata ƙasar ba ,


Cikin rashin fahimtar me yake cewa tace


''uncle ban fahimta ba ai kafin ta ƙarasa sukai ido hudu da Imam (Adnan ) tace,

Me ya kawo bare a maganar dangi Please uncle Ka cemai ya fita



Tsawa uncle ya daka mata yace



"Ramlah Ramlah Ramlah sai kuma yayi shiru ganin motocin da suka ƙunno kai gidan da gudo ta tafi wajan wata baƙar mota tace

"Your welcome daddy,


Fitowa yayi daga kagan sa kaga Ramlah ba abin da ta barsa ya washe baki yaga rabin jikin sa ya ware mata hannu rungume shi tayi tana dariya yace


"My princess ,

Daddy


Suka sheƙe da dariya idonsa ya rufe bega su sitti ba zai huce Hajiya Rahama wacce ta cika tayi fam tace


"Alhaji,

Juyowa yayi yace


"Kufa bakwa rabo da tashin hankali lafiya naga kunyi cirko cirko ,


Alhaji Khalil ne yayi ƙarfin halin cewa wani abu Ita kuwa Hajiya rahama ta rasa bakin magana yace


"Daughter ce ta taramu we cewa tayi bin ka zata yi ,


Ƙirjin sa ya dafa ya zaro ido yace


"Na shiga ukku yanzu wannan tatsitsiyar yarinyar kuka tarawa mutane takura mata kukai shiyasa tace zata bini yanzu ke rahama da ƴarki kike kishi ni wallahi da asibiti kika haifi nasreeen da sai ince canza miki ita akai ko son ɗa da uwa ba kƴamata ,


Sitti tace


"Abdulmajeeed wallahi kafi ta a idona ,


Da sauri ya ɗurƙusa yace


"Hajiya na same ki lafiya ya ƙafar taki......✍️

*MU ZUBA MU GANI*



_story and writing_


```By```

*OUM YASMIN*








Domin karanta novels ɗina da irin su 👇🏻


*AFIF*


*RASHIN SANI*


*YADIN MAGE*


*BINTA YAR JAGALIYA*


*MU ZUBA MU GANI*


Ƙar ku bari a baku labari


https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k


Dan Allah ku daure kuyi min share ɗin channel ɗina

Ku temaki yar uwar ku musulma ku duba uzuri na bana son posting banza da ake wani ma laifin ka yake gani ka rufe group a din ga yi maka ƙorafi🙏🏻🙏🏻




Wannan littafin paid book ne 300₦ ne
ku hanzarta siyan naku ba zan dade ba ina free page




👉👉👉👉👉👉👉👇👇👇👇







Hararsa tayi tace


"Abdulmajeed har sai yau she zaka fahimci gaskiya ka dena biyewa Ramlah duniya ba matabbata bace,


Alhaji abdulmajeed yace


"Insha Allah zan gyara ,

Ya Sheikh kuwa gyara baburdinsa yayi ya fara tafiya ya fara har ya fito bakin titi adaidaita tasahu ya tara yace


"Za kaje unguwar madabo?,



Gyara hularsa me daidai ta yayi yace


"Eh zan kai ka a dari ukku kasan yanzu mai yayi tsada,


Shiru yayi domin duhu daya ce a jikin sa gaskiya yarinyar nan ta gama dashi ɗa zo yasha man dari shidda a Black market (Yan bunburutu) ya ƙara da nasa na cikin baburdinsa yan zu sauran dari hudu in ya bada dari ukku sau ran dari ajiyar zuciya yayi yace


"To muje ,

Shiga yayi ya fara danna carbinsa yana istigifari da hailala abakin lahinsu aka ajiye shi ya sauka miƙo mai kudin sa yayi ya fara tafiya wani gida ya nufa da rumfa kallo daya za kai mai kasan gidan malamai ne kuma me dan rufin asiri ga almajirai wasu suna rubutu wasu na karatu wani tsoho yana zaune yana karatun Alqur'ani da irin bugun da me falle falle yana sanye da babbar riga milk colour da rawaninsa durƙusawa hayayi har ƙasa cikin girmamawa da nuna tsantsar biyayyar sa ga mahaifin nasa yace


"Malam barka da yamma,

Ajiye karatun yayi ya ɗago ya dube Sa yace


"Barka dai imam in ka gama abin da kake kafin ka zauna karatun dare ina son ganin ka ,


cikin ladabi yace

"To,

Shiru malam yayi yana so ya tambaye shi to yana jin nauyin sa a zamanin nan in baka hadu da ya'ya na gari ba kana cikin wani hali shi yanzu ƙarfin sa ya ƙare ga girma ya cim masa ba shi da wata sana'a sai me ƙarfi da yayi sana'ar gini to yanzu ba ƙarfin yin ginin kaf ƴaƴansa ba Wanda Allah be rufawa asiri ba amma ba abin da suke kawo masa shi yasa yake son imam ko yaya ya samu sai ya bashi duk da bashi ya haife shi ba amma yasan girman sa yana girmamashi ko ƴa'ƴan da ya haifa ba sa ganin girman sa kamar sa gashi bashi da wani ƙarfi


Ganin yayi shiru yace


"Malam mene fadamin ,


Ajiyar zuciya ya sauke yace


"Imam auran Khadijah ne ya matso bana so wannan karon ma a daga gashi ba abin da nayi mata sai abin da mahaifiyar ku ta ɗan siya,


Cire takalmin sa yayi ya zauna yace


"Malam kar ka damu insha'Allahu za a sami mafita zan siyar da babur ɗina sai inna baka kuɗin nasan a yarda komai yayi tsada zai kai dubu ɗari da hamsin kaga ko hamsim muka cika ansami na gado tun da kace umma ta siyi wani abun ,


Allah yayi maka albarka amma imam da me zaka dinga saro kayan shago yana yi maka fa amfaniya


Ƙasa yayi da ƙansa yace

"Amin malam ƙar ka damu na dinga arar na Abdullahi,

Badan ya so ba yace


"To Allah ya ƙaro buɗi,

Amin yace

tashi yayi jin horn ɗin mota ya gane wa ya zo gidan be juyoba ya shige cikin gida sallama yayi


Umma dake cikin kitchen tana girki tana ganin sa ta taɓe baki ba wanda ta tsana a duniya sama da wannan mutum ta rasa yadda zatayi da shi yar wakar habaici ta fara be kula taba ba saboda inda sabo ya saba ɗakinsa ya buɗe ya shiga komai tsab yawa mace ga ƙamshi sai tashi yake

Yar katifa ce irin ta yan boarding me tudu tasha zanin gado fari kal ga wata locar littafin sa ne a ciki na addini sunfi yawa koda yayi degree a ɓangaran Arabic islamic yayi takalmin sa ya cire ya zare zallabiyar sa daga shi sai gajeren wando tambas Ramlah tayi gaskiya da tace mai me kama da samudawa jikin sa duk a murɗe yake fatar sa har wani sheƙi take yawa wani wanda hutu ya zauna mai wayar sa ya ciro a aljihu vivo jin ƙarar kira da sauri ya daga ganin me kiran sallama yayi


Wanda ya kira yace

''wslm abokina kana gida ne ?,


Cikin nutsuwa yake fidda sauti me dadin sauraro yawa baya san magana yace


"Eh ina gida yanzu na shigo,


Yauwa abokina gani nan zuwa


To yace ya kashe wayar jallabiya yasa ya fito da botiki a hannunsa yan matan duk suna zaune a kan tabarma har da aleeya tayi kicin kicin ta haɗe rai ita malam ya bashi yace ya aura amma ita da uwar ta basa so sauran yaran ne suka gaishe shi ban da ita tana ta charting taci ado saurayinta ne zai zo gidan anty rabi take zuwa anan suke xancan saboda malam amsa musu yayi ya buɗe jarkar ruwa zai ɗibi ruwa da sauri umma ta fito har tana tuntuɓe tace


"Haba yanzu nayi magana malam ya ga laifina dan ruwan da su ilu suka samomin shi zaka ɗebe kayi wanka da shi ?,

be ce mata kala ba ya juya zai fita da sauri Khadijah ta ce


"Yaya Imam kawo in ɗebo maka ,


cikin so da kaunar yarinyar bata dauko halin mahaifiyar ta ba da yan uwanta yace


"Khadijah Nagode zan sa wani ya ɗebo min nayi tunanin akwai ruwa a gidan ne ,


tashi aleeya tayi ta yafa mayafi duk rashin kunyar su suna tsoron Imam baya sakar musu fuska ta wuce shi ta fita tace umma sai na dawo



Cikin jin dadin yar da ƴarta take samomata abin duniya tace

"Allah ya tsare ki ya gare idanun talaka akan ki domin ke kalal gidan hutu ce wallahi duk wani talaka sai de ya ganki da ganesa ba a gidan sa ba yo ina ƙudan balle romansa ,


be nuna yasan da shi take ba ya fara tafiya bangajeshi ridwan yayi yana baza babbar riga hannunsa ruƙe da ƴarsa be kula shi ba yayi gaba a soro sukai kiciɓus da farida kallo daya yayi mata yayi gaba abinsa sai wani hura hanci take ala dole ita matar manya ce su nafi'u ya sama suna zaune suna hira yace


"Nafi'u zo ka ɗebomin ruwa,

Cikin sauri al'amarin ya tashi da yake suna girmamashi suna kallonsa kamar malam yace


"To ya Sheikh,

Malam ne ya dakata da rubutun da yake a allo yace


"Imam ba akwai ruwa a cikin gida ba?,


tun da ya taso malam ya tsoratar da shi dayin ƙarya ya hane shi duk ɗacin gaskiya sai ya faɗe ta ɗan haka yace


"Akwai na amfanin sune ,


Girgiza kai kawe malam yayi domin yasan halin tabawa ba zata taɓa canzawa ba amma yana jiye mata ranar nadama ranar da zata san ko wane Imam wannan rana yana tsoranta duk da yasan komai daran da ɗewa gaskiya zatayi halinta mutanan da kowa yake gani da mutumci ranar fatar akuyar da suka sa suka rufe matar kura zata bayyayana ranar kowa zai san matsayin sa tun da tace zata dawo yasan tana sane da ɗanta sai de maƙiya sun yi tasiri a rayuwar su Insha Allah iya wannan ne a kwai ranar nadama

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment