Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bakuwata ku gaisa"


Dawowa tayi kafin ta shigo dakin sosai,saida taja katuwar madubin idonta k'asa ,zuwa kusa da bututun hancinta ,ta watso mata daqwa daqwa tana mata kallon raini ,sannan ta gyara madubin idonta

Jiyawa tayi takai bakin kofa ,sannan ta dago mata hannu tareda cewa "hey"


Shanya baki tayi cikin mamaki,motsi ta kasayi har sukaji tashin motarsu,kafin Shahida ta iya cewa

"Waye wannan fitsararriyar yarinyar, Kodai ma ta gane mune?"


Kame baki tayi "Ke Saudah kenan ,d'iyar vice president (v.p),May be ta gane ne ,to seme,inma tagane da uwarta ma yi mukeyi,mtsew yara En kuci kuci sai raini tam a cikinsu itafa ko 11yrs din ma batayiba inajin sainanda kusan 2 months tazo wajan waccan yarinyar ce"


"Af ina ita kishiyar taki?...Nidai tunda nazo akace mai gidan bayanan na kutso ciki,kinsan mune mazan in mijin bayinan"

Tsaki taja "kinga Shahida na fada maki banson wannan wasan "
"To ai gaskiya na fada kuma mu zuba mu gani,zaki bani labari gaba kad'an"


"Ai shi yasa ma Nike kokarin saita mata hanya tun da wuri ....." A take ta kwashe komai da yafaru ta bata labari


Hannu suka had'e suka tafa "Gwara da kika ci ubansu duka,ta baki iska kiji dadin rainon cikin ki ba takura,To ma wai in ba'a fada mata ita shegiya bace ba yanzu to sai yaushe? Ai gwara tasan Inda dare yayi mata tunda ta nuna itama ta kawo kai"


"Hum barni da abun haushin nan ,wato innatuna abunda ya faru a wajen birthday d'innan ,ba karamin zafi da suya zuciyata ke dad'a yiba"


"Ai shi yasa nace ki d'auki mataki don sakacin daga mijinkine ko shakka babu"



_Nasan makaranta zasu so jin dalilin wannan fitinar,kuma menene ya faru a wajen wannan Birthday d'in_



A sanda Su'adah takai shekara goma,a Germany akai mata birthday ,kuma anan ne aka dauko wata kwararriyar me make up data ke training din students daga qasa qasa na duniya don ta tsarawa ,momy fareeda da k'awayenta tsararren make up, tundaga nan Abun ya burge Su'adah ,tasoma yiwa abbahnta magiyar yasata a make up school din wannan Matar tunda a lokacin ta gama primary shinefa yaki ,wai tayi kankanta ta bari sai ta gama js sai taje tayi training din kafin su Shiga ss.
Aiko lokacin da zatayi make up na 11yrs tasa aka nemo wannan me make up din ta tsara mata fitaccn make up,ta saka mata wata doguwar Riga,mai kamada weeding gown,fari tar ,tana tafe jelarsa na sharar k'asa,tahau wani dogon takalmi mai tudun gaske
An ciccika rigar da wani abu taciki kamar katifa
Hakan ya saka ta zama kamar wata babbar yarinya ,haka ta jeru dasu on the step kamar amarya tana walwali tamkar wata Daren goma sha biyu,gefenta na dama da hagu dadynta da Aminiyarta Saudat ,sai gefen dady momy fareedah,anyi abubuwan da ya kamata sannan takarbi kyaututtuka a wajen mutanen iyayenta kafin aka soma daukar hotuna.


Cikin k'araji m.c yasoma surutun kiran Su'adah wajen yanka cake.


Saida dadynta,saudah da momynta suka kama mata hannu kafin ta yanka cake din a hankali,in a triangular shape ta d'ago cake d'in,da nufin ta saka a bakin me rabo.


Da sauri mc. Yazo gabansu ya tsaya,sannan da muryar m.cn kamar na kare yahau kwazozoton "Ga birthday girl d'inmu nan ta yanka cake,zata saka abakin Wanda tafiso na hak'ik'a a wannan shekarar"
A hankali ta saka cake din a bakin dady

Sannan ta soma magana ,tuni wajen ya d'auki shiru ,sai k'arar siririn muryarta ke fita ,tareda amsa kuwwa a hall d'in

"He is my first love.......
My happiness....
My champion....
He gave me care,he gave me support and he gave shelter
He teach me how to find a true love and how I will be beloved......
Banida bakin gode maka dadynah,saidai kawai in iya rada maka two singleton words ,Wanda sune you + love ,wanda idan kajuyashi zai baka babbar Kalmar I LOVE YOU"
A take hall din ya kaure da sowa dayi mana tafi.
Ba abokanansu dady da momy Nah ba masu bin ak'idun yahudu da nasara ba harta, turawan da suka shigo saida na burgesu .


Wannan sowan nasune ya bani damar fadawa jikinsa na rungumesa

Shima din rungumeni yayi tsam a kirjinsa yina juyi a filin idonsa a runtse ,cikin murya k'asa k'asa yike furta mun
"I love you too daughter,and happy birthday with more blessed years ahead"



Ja da baya Mr mc din yayi zuwa wajen speakers dinsa da gudu,don bawa sauran mutanen Hall din daman ganin ,soyayyar baba da daughter sa,Bayan sun gama jiyo muryarta

Yina yi yina watsa hannuwa tareda nunawa mutanen wajen ni dady on the step


"Wow,what an Amazing ,ta baiwa her wonderful lover of the year ,cake a baki and ta gode masa da kalaman nuna tsatsan soyayya,don Allah Ku basu hannu .RAF....RAF... RAF"


Tsaki taja da dan ficilin bakinta ,kafin tace "hey listen"

Cikeda tafiyar yauki tareda juya En madaidaitan mazaunanta,Wanda aka fi kiran wannan tafiyar da cat walk ,don sai gogaggun mata suke iyawa
Da wannan salon tafiyar da kamar k'ugunta zai rabuda k'asan cikinta taje ta karbi mike din a hannun m.cn
Kafin ta soma da cewa
"Master of ceremony, point of correction am not a girl ,as you can see..."

Ta rik'e kugu tana lallauya masa jiki,kafin ta cigaba da cewa

"Ni babbar yarinyace......."

Wannan yarinya ta tafi da imani da kwadayin ilahirin manyan mata da gawurtattun Alhazan wajen,don alhaji bilyamin har yawu na dalala daga bakin sa,Wanda ba kowane ya luraba sai Shahida dake ,daga gefe nsa sheheda ce,a take ta galla masa harara
"To Alhaji sai ka maida maitarka ,don bashi yuwuwa aci uwa kuma aci 'ya"


Kunyane ta rufesa ya hau Sosa bakin talliyar kansa daketa faman shek'i.






-----------------------------------------------------
```Kardai Ku sha'afa 🤩 Wannan littafin Zazzafa ne daga cikin gwarazan zafafan Alheri writers....Wanda suka had'a da:```

_*K'WARYAR SAMA🙄* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddy🧸*_


_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum Aphnan)*_



_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne *#300*_



_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_


_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_


_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_


_*BANK PAYMENT*_

7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb


_*VTU TRANSFER*_
09065990265


_*MTN CARD PAYMENT*_
08081202932


_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI TANAN👇:*_

08081202932



_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN SASSAUK'AR FARASHIN GASKE🤌_


_Maman teddy_
_Oum Aphnan takuce_
[7/12, 2:02 AM] Bamalli✌️: _*🕊️JININ SARAUTA💍*_
_(The Gorgeous Royal blood)_



_With_



_(Pure love, sex and Romantic)_




_Page 5 & 6_
_*Alheri writers Asso* ._




Na...Oum Aphnan
*Marubuciyar:*
Qasaitattun Mata
*Rayuwar Afredarh*
Ramuwar Gayya
*Bagidajiya*
Laylerh
*Jarababben Namiji*
Namijin kishi....dss





*Gargadi*
Littafin matan Aurene in bakida aure karki karanta dangirman Allah,muna kokarin gyarawa ne ba 6atawa ba



*Previous*
🌴"To Alhaji ai sai ka maida maitarka don bashi yiwuwa aci uwa kuma aci 'yarta"
Kunyace ta rufesa ya hau sosa bak'in talliyar kansa da keta faman shek'i


*Cigaba*
"Hajja Shahida kenan ,har yau kun kasa ganewa mu din kullum golayene a gaban dak'walen En mata wa'inda manyan 'kurji basu fara fita masu a k'irji ba,to irin wainnan dak'walwan sun fi gard'i"
Ya bata Amsa cikin wani gazargazar din turancinsa masu manyan vocabularies ,Irin na wa'inda turawa suka koyar dasu d'innan.


Zaro ido waje Shahida tayi
"Alhj bilya ,Yanzu a gaban idona kake fad'amin mu bamu da teste sa'oin yaran cikinmune En shekaru sha biyu keda dad'i?"


Kame baki yayi saurin yi
"Kai haba ? Wannan shekararta sha biyune ? Sai tayi kamar En sha shida irin marasa cikan kirjin nan"


"Caf to sha d'aya ma take,wannan da kake gani duk dollof ne ya cika kirjin ba komai"


"Hmm nagane to ya batun mu ,a'ina ta kwana"
Ya fada yina sako kansa gurin kunnenta
"Kabari zamuyi waya"



Alhaji bilyamin Mashahurin dan siyasane kuma gogaggen dan kasuwa,da fari tufukin Almajirine talakan lilis,Dan garin kanone unguwar d'oraye,iyayensa suka turasa almajiranci garin Maiduguri,Amma fir yaki zaman karatun sai wuri wuri gidan masu kudi ,a haka ya soma aiki a gidan Wata mata er Ghana wacce take lakcarin jami'ar garin ,tunda ya soma aiki da ita ya soma gogewa yina daye sabbin kaya ,a take En uwansa almajirai suka soma yimasa cinne wajen malaminsu ,aiko ba shiri ya gudu yabar ladansa ,itakuwa hajiyarka ta basa mazauni a gidan ta ,anan yake mata aiki tana basa abinci da duk wasu bukatunta amma ko kofa bai fita,itama kuma da ta dawo aiki zata garkame kofa bata budewa sai safe inzata aiki .


Dafari ta kwantar dakai tana masa abu kamar tsakani da Allah, saida ya saki jikinsa daita kafin tafara fiddo da tsurfa nasaita aikesa saikaga ta saki zani ba wando ,shi kuma malaminka iyayen jaraba haka zata yaudaresa ya shashance wajen kallo.Har saita gaji don kanta saita gyara ,a take zakaga ya yi gigif,ya wani dawo hayyacinsa ,sannan ya bata Abunda ta aikesa.
Haka taita zurmashi har Wata rana tana falo tana kallon labarai da daddare ,lokacin sha'awarta na kololuwar sama ,don azahiri tana mugun sha'awarta bilya.


Telephone din dake kan teburin falon ta janyo ta murza ta kira dakinsa

Bajimawa ya d'aga "Hajiyar makkan da madina ,akwai aikene?"

Cikin dausasashiyar muryarta "Mal.bilya banda lafiya ,ruwan maganina nikeso kazo kadan daukomun a cikin dakin barcina gani a falo"


"Subhana ,gani nan ranki ya dad'e"

A gaggauce ya k'araso dakin nata
Da sauri yaje ya nannema ya dawo "Babu ranki ya Dade"
Lumshe ido tayi kafin tace "Ayyah na manta ya kare ,zo taimakeni yimin tausa kozanji dama dama"

Dan Jim yayi kamar ya kiya

Murmushi tayi "Malam bilya kai kamar Dane a gareni ,kaga bantaba haihuwaba ,kuma ni Ghanian ce banda kowa a kasan nan dazaimun jinya in banda lafiya na taimakeka matsayin dan aikina na kawoka cikin gidana yanzu ko din wannan bazaka bani tausaba?"


Jiki a sanyaye ya matso ya kama mammatsa mata ,nishi taringa saukewa "Aushhhh Ahshhh" a hankali ta fara kware zani tana tale k'afafu kamar a zafin ciwo ,a take faffad'an durinta mai zugegiyar 'yar tsaka ta bayyana ,wani yayyaukan ruwa na malalowa.

Nan take jikinsa ya fara kyarma ,kar! Kar!! Kar!!

A hankali ta dauki remote ta chanja tasha zuwa Wanda ake turo videos din xxx


Wani nishi yaji yina fita ta TV Kaman na wacce ake ci,Aiko da sauri ya dage kansa ya kalla tvn ,aiko da sauri ya sunkuyar da kansa .


"Bilya nan" ta nuna masa saman cinyoyinta

Jikina rawa yace "au nan ? Nan....toh" da sauri ya kai hannun wajen,a hankali ya sake daga kansa yaga yanda ake murzawa wannan er baturiyar Nono,a take ya Shiga murtsika mata cinya kamar nan ne nonon

"Aah bilya ,ba nan ba nan" ta kuma nuna masa cibinta,tareda janye rigarta jibga jibgan nononta suka bayyana


Wannan karon bai iya maganaba saidai ya kai hannu zai ta6a cibin amma kafin takai ya fad'a kan faffad'an durinta ,rintse ido yayi ,batareda ya motsa hannunsa ba.


Muryarta ya kumaji tana cewa "A'ah bilya ba nan ba nan"
Ta nuna masa kan kirjinta


"Auu nannnnnnn" ya fada kamar gaula
Kawai ya gofana a kasa ya fara matsasu da kyau .
Azzakarinsa ta mike car ,kamar cokali ta mike ta turo rigarsa


Hannunta ta saka ta matso da ita ya fado jikinta ta hanyar janyo d'agaggen azzakarinsa

Er kara ya saki yina mutsu mutsu da kafa
"Wayyo hajiya inajin karfi a zakarina "


"Kasha mun nonona da kyau ni kuma zan wari maka kafata ka jefa matashin azzakarinka ciki ,kana fara sukuwa karfin zai ragu"


Aiko a take ya fara mirzasu yina tsotsesu kamar dama can ya k'ware yina furzo nishi zufa na tsatsafo masa


A hankali ta ringa janye masa Riga ,tana zuwa wajen hannu yayi maza ya d'age mata hannuwan ta zame rigar .
Da sauri ya mike yina kwance zariyar wandonsa ,kafin ya dawo kanta da sauri


Murginawa tayi ta mike zaune
"Kaga Malam bilya ,Muje daga kan gado yanda zakafi jin dadin cina"


Da sassarfa yabi bayanta zuwa bedroom din ,kunsan gardi da jaraba ,bare yaga gindi kwasha kwasha....lolz


Kwantawa tayi ta bude kafa ta baje masa kayan harka,Aiko yina zuwa ya haye kanta ya kwanta plat a kanta ,Sandar girmansa na tokarin cinyarta.


Da sauri ta gotar da cinyar ya fada tsakankanin cinyoyinta ,ta maida kafafuwanta ta matse shi tsakanin manyan cinyoyinta ,zillo ya farayi yina dawowa ,kamar yina cikin gindinta ,can yafarajin zir! Zir!


Da karfi ya hau ihu fadi yike "Hajiya kimun alfarma in Shiga wannan katon gindin "

Da sauri ta ware kafarta yako samu dama "sukuf ta shige ya fara facalniya a ciki.


Tundaga ranar suka sarke ya zama tamkar miji a gareta ,tako sakar mashi kudi yina wadakarsa ta saka shi makarantar yaki da jahilci.


Ananan har watarana tayi baki kawayenta,sunzo meeting daga kasashe da dama musulmai da kafurai suka sauka a gidan ta har a k'are kwanakin meeting, tunda ya gansu yasan ya samu manyan kai,a take yaje ya kwa6e kaya ya soma karakaina tsakanin falon da tsakargidan daga shi sai singlet da gejeren wando mai fad'i ,Wanda kana lura zakaga gindinsa na tsalle kamar maciji ta cikin wandon. Lallai bilya ya tada hankalin manyan mata ,Wata matane daga cikin su ,er somaliya matace meji da isuwa ta mike tabi bayansa


" Malam zo in aikeka Shago in akwai nan kusa"

Tana ke6ewa dashi ta d'akko daurin En 1k guda biyu ta mika masa

"Hajiya mai mai zan maki dasu?"
"Ka rik'e na baka ,kuma nayi alkawarin baka kyautan 500k ,indai ka jiryar dani dad'inka ,har mu tafi..."


Hannu na rawa ya karba saida ya wawwaiga yaga ba me ganinsu sannan ya cusa a aljihun jikin wandon me zif


"To hajiya kizo dakina gayican tunda ga yau da daddare,amma ina tsoron hajiya ta karta kamamu"
"Karka damu"



Dare nayi saiga Mrs bello tazo,anan suka fara watsa Ashanar tsiyarsu.....bayan kwana biyu ta basa kudinsa da tayi masa alkawari takuma basa complimentary card dinta ,wai in zai biyota qasarta tana bukatarsa don wasu harkokinta na sirri dazai ja mata ragamarsu.
Baikiba ya karba ,kuma bayan suntafi da sati biyu ya yashe hajiyarsa tas ,don harta gwalagwalenta baibarta da suba ,ya fyalla somaliya

Aiko Mrs bello taji dadin ganinsa haka ta saka shi a makaranta ta dashi harkokinta na safaran En mata wa manyan maza ,da kuma samarwa manyan mata samarin shanawa,sosai ya kware ,zuwa wannan lokacin ya zama babbar alhaji ya fara watsa kudinsa amanyan kamfanonin kasan waje batareda saninta ba.

Saida yaga ya kafu kuma kasancewarshi namiji yasa yasan En duniya masu kudin zarce tunani Wanda ita bara sansuba,anan shima ya barta bayan ya janye mata customer kafin.


Garinsu ya dawo aka bashi tsaleliyar mata ya aura ,ganin ya zama Alhaji kuma ga turanci jau jau a baki ,amma mutanenmu in sun ganshi saikaji ana " uhm uhim ,dare d'aya Allah kanyi bature ,wai bilya ne yayi kudi haka"


Tundaganan ya soma bunkasa kudinsa a Nigeria,yanzu yinada babbar share a compononi da dama a companoni na gida da wajen kasan nan ,banda manyan private university ,na kasashen ketare dayikeda percentage a ciki
Ya rike mukamin minister gona, yayi dan majalisa ,bayan dogayen karatun da yayi a kasar waje duk a bangaren agric ,yabude gidajen gona da sauran su


Yanzu haka Alhaji bilya ,yina cikin masu kudin da bazaa kirga mutane gomaba a kasan nan cikin masu kudiba,dole a saka shi.
Kuma shine kwarton Momy fareedah da kawarta Shahida ,wannan kenan


***

Hudubar tsiya da famfo iri iri Shahida ta ringa yiwa Fareedah,akan lallai in bata rabu daniba sai Nayimuta k'wacen miji


Haushinta ne ya kama farredah "Haba Shahida ,don na aminta dake na fada maki sirrina shine zaki watsa mun kasa a ido ta hanyar nunawa duniya ni juyace bazan iya haihuwa ba?"


Matsowa kusa da ita tayi ta dafa kafad'arta
"Cool down my friend, ai lokacine ke sawa a zagi d'an sarki, shakuruminki bazan sake miki xancenta ba ,amma na baku shekaru biyar zaki kawomun mintin gayyatar Aurenta da mijinki"


Dam gaban fareda ya fadi don Allah ya zuba mata azaban kishin mijinta ,kuma akansa zata iya yanke halak'a da koma waye.

A sanyaye tace "Yanzu kina ganin Yusuf da Baby zasu iya cin amanata?"


"Au zauna nan ,ashema ke qaramar er barikice ,yo kin ta6a ganin inda tsintacciyar mage tayi mage?
Wannan fa yarinyar shegiyace ,so har Abadan jinin Iskanci a jininsu yike ,baki lura da kwarkwasan da take ringa yiwa mijinki,ga kalamai da salo ,tun yanzu da take er mininiyarta? Lallai to kisani kina rainon makishiyarki CE......."


Shiru tayi sakamakon zuwan Su'adah da dadynta ,ya riko mata hannu

Tana karasowa tahau doka kafa tana tsalle da ciccila hannu sama

"Yeeh momy kinga kyaututtukan da na samu kuwa? Ban ta6a samun kyauta kamar wannan ba don ko dadyn besty (Tana nufin mai girma V.p) saida ya bani kyautar mota ,momy guess Wata kala....👂


Hankadata tayi da kirjinta " dallah leave me johhhh..... nonsense ,kina abu sai kace mai motsuwa a kwalwa"


Zaro ido dukkansu sukayi ,tsakanin Su'adah da dadynta


Zaraf Shahida ta mike "Bara inje in masu alhaji bilya sallama yanzu zasu wuce"


"Uhm ni jirani,Muje in masu godiya mah"
Suka wuce suka bar Su'adah da dadynta tsaye sagale da hannu cikin tsakanin mamaki


Tundaga ranar Tsana ,kyara gamida tsantsan kiyayya shi ya maye gurbin soyayyar da ke tsakanin Su'adah da Momynta.




**

*KHALEESAT INTERNATIONAL HOSPITAL*

Yau Asibitin a hargitse ma'aikatan cikin ta suke,kowa kagani akan aikinsa yike cleaners sun goge ko'ina k'al k'al ,dukda koda yaushe amma nayau ta dabam ce, hakan zai tabbatar maka da cewa zaayi gagaruman baki a asibitin ,ko kuma NHIS zasu zo bincikar asibitin kanta.

Asibitin benene hawa uku ,tafkeken gaske, ko'ina farin fenti da ratsin brown akayi sai glasses da suka daure ilahirin Asibitin,A zahiri kashiga bakada banbanci da wanda yaje turai.don haka kowa kawai kagani a Asibitin to babbahne
Don haka akwai tsaro sosai na sojoji da En sanda horarru ,tunda ga farkon get din sojojine da bindigogi suke gadin Asibitin ,ba irin gajiyayyun mazannan da ake sawa ba da er sanda abasu uniformba a sauran Asibitin .



Tunda dadyn Su'adah motarsu ta shigo ,basu tsaya a parking lot ba saida suka kai har gaban reception kafin ya kinkimota,ya shigo cikin da gudu yina kwalla kiran "Nurse!"




Da sauri Nurses suka gungurata akan Wata gado me taya aka shige da ita wani station da naga Ansa A/E, daga down floor .

Cikin gaggawa doctors suka rufa A kanta,da sauri suka manna wani na'ura a kirjinta da naga an rubuta Resuscitating machine, Suna jijiga kirjin ta,haka take sama da k'asa .........kafin taja wata Ajiyar zuciya tareda fashewa da wani gigitaccen k'ara.
Wanda hakan yasa dady burmowa dakin batareda ni takan likitocin da ke kokarin dakatar dashi ba


**
A daga wajen Asibtin kuma,wasu lafiyayyun motocine guda Hud'u suka shigo harabar asibitin ,dukda kasancewar Khalesat Hospital asibitin private ne,Amma kaf ,cikin garin Abuja babu mashahurin asibiti kamarsa da yikeda hororrun likitoci ,Wanda indai cuta ta gagara warkewa anan ,to saidai a bar dashi k'asar.

Don ko chief doctor dinsu ,medical doctor ne kuma surgeon,shine kuma mamallakin Asibitin,Yakasance JININ SARAUTAr masarautar Azrajat , Wanda Sam bama ya zama a garin Abuja ,kai kasar ma sai jifa jifa yike zama a cikin ta ,donshi SARAUTA bata cikin tsarin Dr KHALEED

Don, ko asibitin sa inkaga yazo to An kawo case d'in da yafi k'arfin kafatanin likitocin ne.

Kamar koda yaushe hakan ne ta kasance da Dr.Khaleed Bamalli,shine kuma dalilin zuwansa da tawagar mabiyarsa cikin wainnan motocin hudu,don duba wani Ambassador na kasar burtaniya da yazo wajen shugaban kasa,saikuma cuta ta samesa.
Ankira wayarsa da nufin yaje ya dubasa a gidan gomnati yace shi lalle saidai akaishi Asibitin sa inko ba haka ba ,a nemi wani likitan da zai dubasa ko a maisheshi kasarsu
Kaji babbar likita da gadarar izzah,and a youth averaging age 29

Don dole aka kawo ambassador din asibitin,shi kuma bai dauki wasu Awanniba yabiyo jirgi daga university of victoria na kasar Uganda inda yike a matsayin visit lecturer dake daukarsu Med.surge ya taho nan garin Abuja ,Guards dinsa suka daukosa a motocin da suka dace zuwa wannan Asibitin


Motocin tunda suka shigo suke sheka gudu akan kwaltan asibitin inda wani irin titi ya nade Asibitin kamar yanda matakalan bene ke nade bene ta wannan titin suka dinga gudu sukadai batareda ko da me keke ya biyo bayan su ba,har saida titin ta sada su da bene hawa na ukun ,


A take ukun suka dakata a dan wani fili ,yayinda aka shige da cikon dayar Wata varendarh maidaukeda flowers cikin tukwane da Acs kota ina ,da wasu irin kujerun silver

Hmmm nan ne inda bakin Dr KHALEED kezama kafin su samu damar isa ofishin sakatariyarsa dake cikin falon ,sannan kakai nasa office d'in


Motarsa na tsayawa ya6alle murfin kofar batareda ya tsaya jiran a bude masa ba ,cikeda kuzari da zafin nama yafito

_Tsarki ya tabbata ga allah mahaliccin kyau da kyawawa cikin mutane.......chinikeeee🤔 Lallene wannan kyakyawan giant saurayin ne,ya maida Kansa busy haka?,Sam yafi kamada masu zaman Ac suna bada umurnin,Ma'ana kowa Allah yina saka shine a gidan da ya dace dashi,saiga Khalid ya sa6a daga nasa suffar ,na gaisheda wannan horzillar💪_


Bai tsaya amsa gaisuwar kowaba face daga masu hannu daya ringa yi har ya dangana da office d'in sa
Sannan yina Shiga bai had'e minti biyarba ,ya fito cikin shigar kayan theater ,bayan office dinsa yabi ,sakatariyarsa na bayarsa rikeda files da laptop tana koro masa bayanin case din patient din,har suka Shiga wani karamun lifter room ,ya danna lifter zuwa floor dinda yikeson zuwa ,yiuuuu suka fara k'asa sakatariyarsa still tana masa bayanin cutar nasa ,filter din tana tafiya dasu


"He has the history of strock sir,Ya samu sauki bayan daukan shekaru biyu yina kar6an therapy, sannan ya cigaba da harkokinsa

A halin yanzu kuma ,mun samesa da signs and symptoms na gangrene, which wannan ne case na biyu da aka ta6a samu na cutar a kasar nan, yanzu kana ganin theater ne zaayi mai ko kuwa yaya,tunda sir likitoci dai sunyi ittifakin gangrene bayida magani tukuna."


Cikin muryarsa mai madarar izzah ,sassanya can kasa ya soma magana
Hakan yasa tai saurin kanga kunnenta saitin sa yanda zata iyaji

"Waya fada maku gangrene yake dashi,yet investigation on progress,amma ina mai tabbatar maki ba gangrene bane and zai warke inshaallah"


A daidai nan suka fito wajen level 0 daga level 3 d'in, baikuma bi takan sakatariyarsa ba,yasa taba wata nurse kayan files din ,sannan ya bada umurnin a shigo da Ambassador din


Daga nan direct operating theatre ya nufa ,da sauri ya wanke hannunsa yanda akeyi ,ya fito ma'aikatan na zura masa theater gown din akan kayan sa shi kuma yina tafiya ya zare normal takalminsa a kofar dakin theater yina Shiga dakin ya zura boot din d'akin da glass da komai.......



---------------------------------------------------
```Kardai Ku sha'afa 🤩 Wannan littafin Zazzafa ne daga cikin gwarazan zafafan Alheri writers....Wanda suka had'a da:```

_*K'WARYAR SAMA🙄* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddy🧸*_


_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum Aphnan)*_



_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne *#300*_



_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_


_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_


_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_


_*BANK PAYMENT*_

7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb


_*VTU TRANSFER*_
09065990265


_*MTN CARD PAYMENT*_
08081202932


_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI TANAN👇:*_

08081202932



_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN SASSAUK'AR FARASHIN GASKE🤌_


_Maman teddy🧸_
_Oum Aphnan takuce_
[7/12, 2:02 AM] Bamalli✌️: _*🕊️JININ SARAUTA💍*_
_(The Gorgeous Royal blood)_



_With_



_(Pure love, sex and Romantic)_




_Page 7 & 8_
_*Alheri writers Asso* ._




Na...Oum Aphnan
*Marubuciyar:*
Qasaitattun Mata
*Rayuwar Afredarh*
Ramuwar Gayya
*Bagidajiya*
Laylerh
*Jarababben Namiji*
Namijin kishi....dss





*Gargadi*
Littafin matan Aurene in bakida aure karki karanta dangirman Allah,muna kokarin gyarawa ne ba 6atawa ba



*Continuation*
Koda Na farfad'o daga doguwar suman da nayi ,gashidai inajin muryoyin mutane, ciki kuwa harda muryar dadynah yina k'wallah kiran sunanah ,ammah idona bana iya ganin komai sai matsanancin duhu ,saiko muryar momy sanda take tabbatar ma dady da kasancewata shegiya da ke dawomun tar tar a kunne kamar yanzu Abun ke faruwa.da karfi na rik'e kaina.
"No momy ,no ! Kicemun ba gaskiya bane abunda naji momy ,kicemin mafarki nakeyi ba gaske bane ,innalillahi wa inna ilaihir rajiun"


Da sauri dady yazo ya kama hannuna
"Su'adah! Su'adah ,tashi ga dadynki a gefenki ,wasa momynki take muki kedin er muce ,er mu ta cikin mu"


Shiru nayi ba tareda na cema dadyn komai ba amma

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment