Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zaa kar6o mata? Ni kuma bari inje inmata sassaukar abinci"

"A'ah ni ina tareda twinkle,baridai isuhu driver yaje "
"Aah kar a bashi expired ya kar6o,nikuma inason abata da wuri"

Dan Jim yayi kafin ya mike "toh shikenan ,take care Bby"
Murmushi nayi tareda daga masa hannu na waving bye.

Yina fita ta kwasa mun harara tareda doka mun tsawa qasa qasa
"Tashi ki bamu waje ,shu'uma ,nice zan maki girki? Har Abadan ,saura in yadawo karki ce masa kece kikace kar inyi"

Atake hawaye suka zubo mun shau shau
Ina tunanin yanda zan zauna cikin gidan tareda tsangwamar momy.


Kamar munafukai saigasu sunzo ,ta riko kasan siket da jaka a hannu guda ,har bakin kofa ,saida suka rungume juna kafin tace.
"I will be missing you love".
" miss you too" inji Shahida ,sannan cikin Sauri da alamun rashin gaskiya ta fita.


A wajen jxn din shiga layin suka had'e da motar P.A a take ransa yayi baqi ,ya rasa alaqar matarsa da wannan matar mai kalar En duniya
Kodai Madigo suke yine? Wani sashe na zuciyarsa yayi masa wannan tambayan


"Haba ina, I trusted my wife ,bazata iya wannan qazantar ba ,beside ma,me na rage ta da shi?"



Inajin tsayuwar motarsa nayi d'akina da Sauri naje na lafe akan gadona mai lallausan zanin gado ,da tarkacen manyan teddy bears pink da milk
Komai na dakina abun burgewa ne ,kamar yanda na kasance abun so da sha'awa a wajen kowa ,dukda nidin ba kyakyawa bace ba can,kuma ba mummuna bane ba ,komai nawa tsaka tsaki,kamar yanda fatar jikina yike mai santsi da taushi kamar na jarirai ,a takaice dai ni irin yaran nan ne da sai ka zauna dani zaka Dada shakuwa dani ,a takaice dai kyau na irin sassanyan kyaune,mai rasa jikin mutum a hankali tareda haifar wa mutum da zazzafar sona mai wuyar fita .


Inajin dady zai shigo nai maza na kulle ido kamar me barci
Leko fuskata yayi tareda tofamun addu'a
"Allah ka karemun yarinyata ,har inje in dawo"
Gam gabana ya fad'i
"Ina dadyna zaije yikemun wannan addu'ar Wanda bai ta6a yimun irinsa ba?


Inaji ina gani yafita dakin ,Bansan daliliba kawai saiji nayi hawaye na tsiyaya mun a ido ,inajin tamkar in ya tafi bazan sake ganinsa ba.
Da Sauri na durko akan gadon ina safa da marwa ,goye da hannu a bayana

" Allah ga marainiyarka banda kowa sai wannan bawa naka,Allah karka nisantani dashi ,shine bangona Allah ka taimakeni,ka karemin dadynah"


**
Tunda ya Shiga d'akinsa ,ya kwanta akan sofa ransa inyayi dubu to a tashe yike ,harga Allah baiji dad'in wannan tafiyar gaggawar da aka kirasa ba dukda dai kwangila zai amsa. Amma sai ji yayi sam ransa yak'i natsuwa,kodai mutuwa zanyi a hanya?


Kiyyyy ,ta turo kofan dakin ta shigo cikin rantsatsen kwalliya kamar wacce zata tafi dinner party .cikeda kissa ta nufo inda yike,ta ra6a ta kwanta a kan kafad'arsa

"Honey yadai? Ya jikin babynah?"

Birkitota yayi zaune tareda kasheta da ido
Tsorone ya kamata

"Honey akwai damuwane?"

Wata qaqqarfan ajiyar zuciya ya sauke "Farida yane matsayin Su'adah a wajen ki,kiji tsoron Allah karki rufeni"


"Haba darling she's daughter to me"
"Ki gyara furucinki ,ki saka a da,nikuma ina nufin yanzu ne"
A take ta fara sharce k'wallan munafurci
"Yusuf har yanzu matsayin babynah tana nan daram a ruhina bazai sauyaba"


Ajiyar nimfashi yayi "Na yarda dake faridahta,Inason insanar dake an bani wata kwangila mai gwa6i daga gurin v.p ,sannan gobe inshaallah zan wuce Cotonou don shigo da motocin aikin da za'a fara....yanzu wani Alkawari zaki d'aukarmun gameda rikon daughter?"


"Allah sarki mijina ina maka fatar Alheri tareda addu'ar daukaka a koda yaushe,itakuma baby su'adah zan cigaba da kula maka da ita kamar yanda zan kula da cikin jikina"


Murmushi yayi ya rungumeta
"Nagode da Allah ya bani mace tagari ,fitillar gidanah"
"Ina Alfahari da samun ka matsayin miji gwarzon zuciyata"


**
Washegarin ranar kuwa tafiyan mazajen ta tashi a duk gidajen uku
Wato shugaban kasa,Vp da PA

Da fari PA yafara wucewa tun duku dukun subahi a yayinda president da muqarrabansa zasu bi jirgin karfe goma Wanda harda VP cikin En rakiyar shi kuma daganan zaibi jirgin karfe biyar na yamma


Tunda Abbahna ya fito Nike kuka ,a jikina Nike jin yanzu zan fara d'and'anan ukubar da ban sanshiba ,saida ya rarrasheni ya tabbatar da na hakura sannan ya tafi ,tareda gamsar dani akan Zamu ringa waya akai akai.


**
Bamu dawowa ba saida muka ga tashinsu ,saidai tun a hanya momy kemun fiffizga har mukaje gida ta wuce d'akinta ta kwanta ,nima na tafi nawa

Bata farkaba sai karfe Tara da rabi na safe ,Nima kuwa a lokacin kicin na shiga na samo chips da ice cream nazo dinning inaci,tunda momy bata yarda inkunna gas

Amon fitinarta ya dakatar dani da shan ice cream din da nikeyi
Dagudu take sakkowa daga stairs kamar zarrariya
"Ke don ubanki wayace ki d'aukarmun ice cream kisha?"

Kwallane yayi saurin taruwa mun
"Sorry mom yunwa nikeji ,kuma naga akwai wani ice cream d'in"


"Su'adah har nakai matsayin in fad'a ki fad'a?
Tin yanzu inada kin riqa?
Ah lallai se duka
To waima bari in tambayeki,shin nan gidan ubankine... Nan fa gidan uban yarana ne da suke shirin zuwa duniya nan bada jimawa ba,amma na zo da nufin insha vanilla ice cream naga wani kalan daban? Waye ke ? Uban wa kike taqama dashi?"


Shiru nayi na sunkuyar da kai batareda na tankataba ,sai hawayena dake d'iga cikin robar ice cream din

Da Sauri tazo ta shaqoni taje ta gwarani da bangon kusada water Despenser, a take goshina ya qwalu jini ya fara zuba


"Ke!
Waike wayeke ,da ina magana kina jina?"

Qara na saki ,da Sauri na dafe goshina da naji wani abu kamar ruwa nabin kuncina

Mai zan gani ? Jini!!!

"Wayyo momy jini kin fasamun kai"
"Na fasa din ,kuma wannan kad'an nayi maki ,wallahi in baki fita a rayuwata Dana Gidana ba sai watarana na sabautaki"


"Momy to ina zanje kiyi hakuri bansan kowaba anan duniyar saiku ,kece komai na ,kisoni momynah ,zaki sameni maima duk umurnin da kika bani kyakyawar tarba,kuma zan maki biyayya iya iyawata.."

Bige bakinta tayi
Yimun shiru,rufemun baki makira,Ke wai bakisan cewa ke shegiya bace ,a gidan marayun Zaria na hanyar tukur tukr ba muka d'akko ki? Kije can ki nemi iyayenki mana,inaga ai zafi da naciya a gidan mutane ,Wanda watan watarana kowa zai gano usulinki ,harta Saudat zata daina Hulda dake don babu tarayya tsakanin d'an sunnah da d'an kwararo


Sosai maganar ta ta sokar mun zuciya ,ni yarinyane amma naji INA kishin mahaifiyata dukda bansan ko wacece itaba,koma da gasken ita karuwarce.

"Toh momy shikenan, nagode da soyayya da tarbiyyar da kuka bani,zan tafi yanzu ,zanje innemo asalin iyayena ,inkuma bansamuba ,zan zarce gidan marayu ,tunda nan ake gwanjonmu nasan tabbas su zasu kar6eni....Nagode I love you momy, I am still loving you with all my heart"


Tsaki taja to a gayas ummah tagaida aisha,ga hanya" ta nuna mun hanyar fita

"Mum hijabi fa ,don Allah ki bani sadakar hijabi da takalmi"

Tsaki ta kuma ja"Minti biyu na baki kizo ki fita"

**
Tafiya nikeyi ,nama rasa ina zanje ,Ashe haka duniya takeda fad'i?
Wayyoh Allah rayuwa!

Kuka yaci karfi na ,idona sun daina tasiri hawaye sun kauda ganina,inajin karar horn din motoci bisa kaina amma na kasa tantance inda kaina yike daga k'arshe dai sai tsintar kaina nayi na afkama titin,kuma a take motar tayi k'wallo dani , hannuna ya shige kasar tayan ,nan take qashin hannuna ya dagargaje tamkar dagwagwajan kwalbaa


Qara d'aya na saki jikina ya saki ba alamar Nimfashi


"Subhanallah Su'adah!"
Kalmar da tazomun na karshe kenan nimfashi na ya d'auke


**
VP fasa rakiyar shugaban kasa yayi,sakamakon motarsa ne tayi facafaca da su'adah

Tuni suka karya akalar motar zuwa khalesat Hospital

Ana kaita emergency Dr.Khalid ya shigo ,a zafafe ya hau masifa

"A'ah what a sudden?"

Saida sukayi mata iya abunda zasu iya kafin ya fito yasa a kira Wanda suka zo tare,VP ne yaje ,don ya amsa ita din diyarsa ce.


Gyaran murya Dr Khalil yayi "Excellency ,kace su'adah kuma 'yarkace?
Koda yike yarinyar PA dinka ai er kaceko?...

" eh hakane saidai na aiki babanta Cotonou yau d'innan ,sannan a saanda zanje rakiyar me girma shugaban kasa itakuma wannan iftila'in ya saukar mana,ni yanxuma mamaki na ya akayi yarinyar har aka barta ta fito ita d'aya? "

"Ranka ya Dade zamuyi magana ne official, so kasan cewa yarinyar nan ba diyar amininka bane face adopted daughter, kuma uwargidansa ta nuna bata bukatar kasancewar ta a gidan ta.?
Ranka shi Dade ,jiyan nan muka samu shawo kan matsalarta da kyar bacin taimakon Allah da kuma ina Asibitin da me kake tunanin zai faru? Likitocina suna qoqarin kaita psychiatric...sai gashi very recent an kuma dawo da ita da irin case din jiyan,to ranku shi Dade ,yanzu kwalwarta yina under control daga yanzu zuwa shekara goma in hakan takuma kasancewa akwai yiwuwar ta rasa memoryn ta d'ingurgum."


Salati da salallami vice president ya kamayi
"Oh ni Ahmed ,yanzu shiko yusuf yina mene ake aikata wannan ta'asar a gidan sa"

"Plz excellency a 6oye wa familyn yarinyar nan samuwarta,inba hakaba,zasu kara bijiromata tawani salon kuyi taimakon da kuka saba kaga ita yarinyace"


"Karka damu su'adah kawar yarinyatace Saudat ,kuma tanada sunan yarinyata da Nike matukar so a rayuwata"

**
*Bayan kwana biyu*

Hankalin Yusuf y tashi bayan yadawo ya riski 6atar su'adah

Ya zagi faridarh ya tozartata daga karshe yace ta tafi gida har sai anga Su'adah sannan zai komar da Aurenta

Saudah har karamar hauka tayi,yanzu haka ba ci ba sha ita lallai a nemo mata Aminiya

Kafafen watsa labarai talabijin Dana redio duk inda ka murda cigiyarta akeyi

Hakan ta kasance a safiyar yau din ,bayan 6atanta da kwana hudu
VP na zaune a falon sa yina kallon labaran CNN
Minti biyu suka ratse cigiyar kamar yanda aka saba ,mikewa yayi don ya d'akko remote ya kashe,Saidai cak kwalwarsa ya dakata na wucin gadi,sakamakon hotunan yarinyar da aka ringa nunowa tunda ga na birthday dinta na wannan shekarar har zuwa na shekaru biyu(,birthday dinta na farko kenan a wajen su)

Saikuma wanda take jaririya baa dad'e da haihuwarta ba

Nasan zamuyi mamakin yanda suka samu hotonta tana jaririya?

Sun kar6o copy din shine a wajen En gidan marayun bayan sun laburta masu cewa


A ranarda waccan matar da takawo su'adah ta kawota, sannan tanada shekaru d'aya da rabi ne,shine ta had'a masu da sunan ta da wannan hotonta na jarirai tace a ba Wanda zasu kar6eta sukuma inta girma a bata,meye dalilin wancan matar ? Basu sani ba.
Shine,sukuma da su farida sukaje amsa suka kar6o in case


Dalilinsu na nuna wainnan hotunan kuwa,a yanzu saboda cigiya baa San inda za'a dace ba.

saboda a ranar da zata tafi ,ita su'adar tayi ikirarin komawa gidan marayun da aka d'akkota ,don haka intazo zasuyi saurin ganota.


A furgice Vp ya Kira hajja ,matarsa ,mahaifiyar saudat
"Ki kamo CNN yanzu kiga abun mamaki, su'adah yarinyar muce da ta 6ata shekaru goma da suka wuce Allah ya bayyana mana hassanar Saudat"


Wannan Rikicinma ita ta kasance a gidan sarautar ,a yayinda Gimbiya diyanah ke had'iyar maganin mahaukatan da ake bata, karaf idonta ya sauka akan hoton jaririyar da ake haskawa cikin talbijin din.


Wani razanannen qara Gimbiya Diyanah ta saki tana nuni izuwa ga hoton Su'adah sanda tana jaririyar na jikin telebijin ,kafin ta furta "yarinyataaaaa!!!" Suuuuu
Ta fad'i sumammiya.



*Tan tan tan*
*Ga 6arawo ga me kayan,Yusuf (PA) na nemar d'iyarsa Su'adah ,Saiga Allura ta tono garma shima Ahmed(VP) yace yarinyar tasane, Itakuma ga mahaukaciyan matan sarkin can a gidan mulkin ,ta firgice ,ita Alankatafir Su'adah yarinyar ta CE*


*To tambaya*
_Wanene Asalin Mahaifin SU'ADAH?_

*Ahmed? (Vice president)*
*Yusuf?(Personal adviser na VP)*
_Ko ko_
*Sarki mai martaba?*

_Sannan A gefe guda ya ya makomar soyayyar da Dr yikewa Su'adah ,sannan ma ina Su'adah takene?_

_Kuma ta yaya Gimbiya Diyanah da take makauniya kuma mahaukaciya zata iya ganin hoton yarinyar a TV har tayi iqirarin yarinyar tace?_


_Yaya labarin Alhaji bilya,Matar mataimakin shugaban kasa, farida da shahida En madigo ,sannan kuma ya labarin Gimbiya zulaikha, da jakadiya da boka? Sannan menene Abunda boka ke nunawa Gimbiya zulaikha cikin kwaryar tsafi?_

09065990265


*DUK MU TARA A LITTAFI NA BIYU✌️ CIKIN FARASHINMU SASSAUQAN GASKE👌 KAMAR HAKA👇*

Normal payment #100
VIP #200
Spc #300


Ta account fcmb
7782217014
Mohammed Hassana


Ko atuntu6i wannan numbovin don saka kati na MTN ko VTU transfer

09065990265
08081202932


Amma kuma kasancewar littafin nan zazzafane cikin zafafan alkhairi mun tattara jimillar kudi mai arha kamar haka


_*K'WARYAR SAMA🙄* zazzafa daga Alk'alamin *Maman teddy🧸*_


_*JININ SARAUTA(the gorgeous royal blood)* zazzafa daga Alkalamar *Hassenart Bamalli(oum Aphnan)*_



_Idan kinason biyan *NORMAL PAYMENT* ne ,to kowanne littafi d'aya *#100* ne duka biyun ne *#300*_



_Idan kuma *VIP* ne kikeson biya toh,kowanne daya *#200* ne ,in kuma duka biyunne *#500*_


_Idan kuma *SPC* ne kikeso toh kowanne d'aya *#300* duka biyun kuma *#700*_


_Zaki iya biyan kudinki ta daya daga cikin wannan hanyoyin biyan:_


_*BANK PAYMENT*_

7782217014
Mohammed Hassana
Fcmb


_*VTU TRANSFER*_
09065990265


_*MTN CARD PAYMENT*_
09065990265


_*SAI KI TURA SHAIDAR BIYANKI TA HANYAR SCREEN SHOTTING EVIDENCE DINKI TANAN👇:*_

08081202932



_SAI MUN JIKU MASOYAN AMANA,KUYI ZUWA DAYA KU KAFCI RABONKU CIKIN SASSAUK'AR FARASHIN GASKE🤌_


_Maman teddy🧸_
_Oum Aphnan takuce_

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment