Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da sauran sa.

"Baby nah!"
Ya kira sunan ta

Kasa amsawa tayi sai, 'Uhmm' da ta fada.

Dankwalin kan ta ya zame, yana shafa gashin kanta.

Magana ya fara a hankali ya ce,
"Baby na yanzu kin yadda ban rabu dake dan son rai na ba. Dan Allah kiyafe min. Wallahi ni mai son ki ne, ina kaunar ki Husnah"

Magana Asma'u ta fara a hankali, ta ce,
"ka yafemin don Allah ka yafe mu, muyi rayuwarmu cikin farin ciki, wayyo naa shiga uku na cutar da masoyinah, a rashin sani, duk bacin ran bari na da kayi ne, ka koyamin rayuwa dakai, lokaci daya ka guje ni, a lokacin nayi zaton mutuwa zanyi idan har baka tare dani, nasha wahala Yaa Aslam don Allah ka yafe mun ka gafararka mijina."

Sambatu kawai take ita kadai, tana kuka, kwantar da kanta ya karayi saman kirjin sa, tana shessheƙar kuka, ji tayi yaa kara matseta a kirjinshi, yaa daura hannu saman kanta.

"Baki min komai ba Asma'u duk a rashin sani ne. Na yafe miki Asma'u bazan taba kin yafe miki ba. Ke da abinda kika min da wanda zaki min a gaba duk na yafe miki Asma'u. Ina kaunar ki Asma'u nasan bazan taba iya hada son ki da wata ba. Nai miki alkawarin daga ke ba kari ni naki ne ke kadai. Kamar yadda kike tawa ni kadai. Ina kaunar ki Husnah"

Kuka kawai Asma'u take. Dago da fuskar ta yayi yana lashe hawayen fuskar da harshen sa.

Sai da ya tabbatar da ta daina kukan sannan ya dago ta sukai daining a cinyar sa ya daura ta ya dinga bata abinci a baki.

Sai da ta koshi sannan, ya fara ci yana ci yana santi.

Suna gamawa suka koma falo.  Rungume juna suka karayi, cikin wani irin yanayi na so da kaunar juna.

**** ****
Drop ur comment.

*MS Indabawa*
[1/18, 14:41] Maryam S Indabawa🥰: *LABARIN RAYUWAR*
*ASMA'U HUSNAH*
PART *2*

BY *MARYAM S INDABAWA*
*MANS*

*HAJOW*
*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITERS*

DEDICATED TO *MY LOVELLY MUM*


*116-120*



**************

Da dare nan Asma'u aka kalkale jiki aka sha gyara akai wanka cikin ruwan turare masu dadi da rikita duk wanda ya shaka.

Dan ko da Aslam ya ganta kasa gigicewa yayi. saida sukayi sallah raka'a biyu na godiya ga ubangiji, sun dade Aslam na kwararo musu Addu'o'i, na zaman lafiya da zuri'a dayyiba, sannan suka shafa ya tashi ya barta har lokacin tana addu'ah.

Sai data gama ne yace
"wannan irin dadewa haka? Me aka rokar mana ne?"

Murmushi tayi ta ce,
"Ina roka Allah, ya kare mu da sharin mai sharri ya raba mu da duk wani rashin fahimta dazai shiga tsakaninmu, kaine mutum na farko, kuma kai kadai na fara so a zuciyata, ina fatan zamowa matarka har a aljanna. Sannan uwar ya'ya."

Yace
"Ameen Allah yasa, farin cikinah, idan har Aljanna a tafin kafata take, na rigada na daga miki, ina Sonki sosai Husnah na!"

Hannunta yaja yahadata da jikinsa yafara kissing din bakinta, wuyanta da goshinta nan yafara rudata da soyayyarsa tareda janta zuwa gado acikin dabara ya rabata da kayan jikinta nan yafara shakar kamshin dake fita ajikinta, wasannin daya saba yi mata yafara amma na yau yasha bamban dana kullum nan Asma'u tafara fita hayyacinta saboda wahalar yadda yake murza nafulanin ta.

Duk kukan da Asma'u take yi bai sashi kyaleta ba dan idon sa ya rufe, sosai yake kokarim shigar ta.


Asma'u ta jigata sosai ga azabar datake ji ajikinta, dakyar Aslam yadan kyaleta ta huta in banda hawaye babu abinda take yi, tana dan hutawa Aslam  yafara shafarta tareda kokarin maimaita abinda yayi domin ba karamin rudashi Asma'u tayi ba.

Nan kuma tafara kokarin hanashi amma takasa dan jikin ta yayi sanyi, sai da yajishi zamzam sannan ya iya hakura amma dakyar ya iya barinta, dakyar tayi masa magana da dasasshiyar muryarta, bani ruwa nasha cikin sauri Aslam yadauko mata babbar robar ruwa yabata tana karba tafara sha bata ajiyeba sai data shanye ruwan ciki tas.

Ajiyar zuciya ta sauke. Ta lumshe ido, bacci wahala ya dauke ta. 

Zuba mata ido Aslam yayi yana kallonta hakika Asma'u ita ce sashe na rayuwarsa,
'Allah sarki yau namiki rashin tausayi Asma'u,'

Ya fada acikin zuciyarsa, magana yacigaba da yi, a ransa,
"Lallak Asma'u ta daban ce, komai nata daban ne, haka ma ni'imar ta da ban ce, dan yasam ba kowa ke da irin ta matarsa. Yadda yaji ta ya kara dada masa ganin darajar ta da kimar ta. Ta wuce duk inda yake tunani.

Amman yasan yai mata ba dai dai ba, tana budurwa yayi sau biyu a lokaci daya. Duk da shi likita ne,

To ya zaiyi ya kasa controlling kan sa ne, kallon ta yayi ya ce,
"Allah sarki Husnah ki yi hakuri."

Juyi tayi, tana mai kara saukar da wata ajiyar zuciyar dan ta sha kuka.

Tashi yayi yashiga toilet yayi wanka yai alwala. yafito yasa kayan baccin sa.

Sallah yai tayi ta godiya da Allah ya jima yana sallah kafin ya hau kan gadon yaja ta jikin sa.

Wani bacci mai dadi wanda ya dade yana mafarkin irin sa ya dauke ta.







Sai da Asuba sannan ya  tashi yayi sallah amma bai tashi Asma'u  ba. yazauna zaman jiran Asma'u ta farka, gefenta ya kalla duk wurin yagama baci kai
'Asma'u  yau kinsha wuya'

yafada yana shafa gashin dake kwance a hannunta ahankali tabude idanuwanta wadanda sukayi ja kamar jini.

Jin jikinta a mace kanta tadauke bata kalli Aslam ba tai Yunkurin saukowa daga kan gadon tayi  amma ta kasa.

Aslam yai sauri ya karasa gun ta yana fadin
"Sannu kin tashi."

Hararar sa tayi tafara saukowa ahankali amman sai ta kwala wata irin kara.

Toilet ya kai ta ya hada mata ruwa dai dai wanda zata iya shiga.

Yana saka ta, ta kwala kara ta kamkame shi tana zubar da hawaye.

Duk yadda taso ya cire ta a ruwan ki yayi, sai da ya ji ya huce sannan ya kara hada mata wani ruwan. Nan ma kuka tayi masa. Sai da yai mata ruwa uku duk tana kuka sannan ya barta.

Ko a haka ya tabbata yayi aika aika kenan.

Wankan tsarki ya taimaka mata tayi yai mata wanka sannan ya fito da ita ya shirya ta.

Doguwar riga da hijab ya saka mata. A zaune tayi sallah.

Kan gado ya dauke ta ya mayar. Baccine ya daukesu wanda yake cikeda nishadi da annashuwa sai wurin 11 sannan Asma'u farka.

Aslam baya dakin kasa sauka tayi daga kan gadon.

Idon ta ta runtse, sai ga hawaye. Dakin aka bude, daga kai tayi tana kallon sa.

Da sauri ya karasa wajen ta yana ce mata sannu.
Daukar ta yayi ya kai ta bandaki.

Ruwan wanka ya hada mata. Shi yai mata wanka ya fito ya nado ta cikin towel.

Kwantar da ita yayi, ya  zare towel din jikin ta, da sauri ta kamkame jikin ta tana masa kuka.

Jawo ta jikin sa yayi ya ce,
"Husnah ba abinda zan miki, duba ki nake son yi."

Kuka ta saka masa. Ba yadda zai yi haka ya kira Dr Yasmeen dan tazo ta duba ta.

Kwalliya yai mata ya saka mata kaya falo ya dauke ta  ya kai ta.

Kirchen ya shiga ya dauko basket. A kasa ya jere musu kayan abincin.
Janyo ta jikin ta yayi ya hada mata tea.

Doya da kwai ce, sai farfesun kayan ciki da kunun gyada.

Kallon sa tayi ta ce,
"A ina ka samo abinci?"

"Momy na fadawa baki da lafiya ta aiko mana dashi"
Da sauri ta dago ta marairaice fuska ta ce,

"Kece me yake damuna?"
Murmushi yayi ya ce,
"Abinda ya faru man.!"

"Wayoo Allah na, na shiga uku, Kai Yaa Aslam yanzu haka kacewa Momy"
sai ta sa kuka.

Lallashin ta ya fara yi, ya dauko ta ya zaunar akan kujera.

Wayar sa ce tayi kara, dauka yayi, ya ce,
"Ki shigo sai ki shigo kofar dake hannun dama."

Yana rufe baki sai ga sallamar ta nan. Amsawa yayi.

Asma'u dake jikin sa idon ta arufe ta bude idon ta.
Murmushi ta sakarwwa Dr Yasmeen.

Zama Dr Yasmeen tayi, suka gaisa da Aslam.
Asma'u ta kalla suka gaisa. Aslam ta kalla ta ce,
"Me yake damun ta ne?"

"Duba ta nake so kiyi, taki bari na na duba ta."
Ya fada yana mikewa.

Fita yayi ya barsu a dakin. Bedroom suka sshiga.

Duba tayi ta girgiza kai. A ranta tan cewa,
"Dr Aslam sai kace ba likita ba."

Kallon Asma'u tayi ta ce,
"ina zuwa?"

Ta fita. Aslam na ganinta ya mike ya ce,
"Lafiya?"

"Eh taji ciwo ne zan dauko abu a gida."
"A'ah ga first aid box nan."

"No traditional ones za ai amfani dashi."
"Ok"
Kawai ya ce ta fice.

Daki ya shiga ya tadda Asma'u kwance. Sannu yai mata. Murmushi tayi masa.

Tausaya ya dinga mata. Dr Yasmeen bata dade ba ta dawo.

Sai da ta sanar masa sannan ta dawo dakin.

Bandaki ta shiga ta hada mata ruwa sannan ta taimaka mata ya shiga cikin ruwan.

Sai da ta gasa ta sosai sannan ta hada mata wani ruwan maganin.

Sai da ta kara gasa ajikin ta sannan ta dawo daki tana wata irin tafiya.

Zama tayi akan gado, sai da tai mata dinki. Abin tausayi Asma'u dai hawaye take. sallama Dr Yasmeen tai masa, tana fada masa magani da allurar da zai mata.

Dakin sa ya shiga, ya dauko First aid box magungunan da zaiyi amfani dasu ya diba ya tafi dakin ta,

Dakin ta ya shiga, tana ganinsa ta sunkuyar da kanta,
"Sannu Baby na ga magani nakawo miki kinji,"

Fuska ta bata ya ce
"please kiyi hakuru ki sha kinji."

karba tayi na dan taso ba tadauki ruwa tasha maganin, ya ce,
"To sauranki allura."

Ai kuwa nan tace bata san zance ba, maganin ma dan tana jin jiki ne.

Kuka ta saka masa, rumgume ta yayi cikin dabara ya zame zanin jikin ta ya tsira mata.

kuka ta saka masa bakin ta yai saurin rufe wa da nashi wata iri sumba yai mata.

Sai da ya tabbatar tai shiru sannan ya kyale ta.

Ranar dai yinin jinya yayi, komai shi yake mata.

Abinci kuwa daga na safe har rana da dare Momy ce ta kawo musu.

Washe gari da rana suna zaune a falo Asma'u kwance tai dai dai da ita kan Aslam, suka jiyo knocking.

Mikewa yayi ya buda kofar Momy ya gani. Nan da nan ya bata hanya, yana amsa jakar ta.

Asma'u na jin muryar ta ta mike, a hankali ta karasa wajen ta ta rumgume ta.

Zama sukai, Aslam ne ya kawo mata lemo da snack duk dan kar Momy ta gane tafiyar Asma'u.

Momy bata dade ba ta tashi ta ce tafiya zatai. Hijab har kasa Asma'u ta saka ta rakata bakin mota.

Amman duk da haka sai da Momy ta gane tafiyar ta ba dai dai ba.

"Ciwo kika ji a kafa ne?"
Momy ta tambaya.

"Eh dan bigewa nai dazu."
"Ayyah sannu kina kula, zan aiko miki da musu aiki ma."

"Kai Momy nagode amman ni zan iya ai ba wani aiki."

"Kin tabbata?"
Kai ta gyada ta ce,
"To duk da haka dai zan kawo miki ko daya ce ta taimak miki da wani abun."

"To Momy."
"Sai ku ajiye ta a boys quaters ko?"

Kai ta daga. Sallama sukai ta tafi tana mai musu addu'ar zaman lafiya.

Duk yadda Aslam yake jin bukatar ta hakura yayi dan yasan yai mata aikin rannan sosai

Sai da ta watsa ke sanna ya fara nuna mata bukatar sa.
Sosai Asma'u ta tsorata amman kuma ba yadda zatai hakkin sa ne.

Tin yamma yake rawar jiki da lallabata.
Da dare bayan sun ci abinci, da kansa ya dauke ta sukai bangaren sa.

Tare sukai wanka duk da Idon Asma'u a rufe yake dan ita wata irin kunyar Yaa Aslam take.

Tana mamaki in yana mata wani abu. Takan ce daman haka Yaa Aslam yake.

Ya iya soyayya mai tsawa a zuciyar wanda akai wa.

A wannan ba karamin wahala Asma'u taji ba, dan ji tayi kamar daren su na farko.

Duk jikin ta ciwo, washe gari da asuba tare sukai wanka ya tafi massalaci tai sallah a gida.

Bacci suka koma sai sha daya ta tashi ta janye jikinta ahankali tayi kissing din kumatunsa tatashi ta shiga.

A hankali take tafiya tana dingusa toilet ta shiga tayi wanka tafito ta shirya ta tsara kwalliyarta cikin wata yar doguwar riga mai hannun shimi ja bata da nauyi ta bi shape din jikinta. Ta feshe jikin ta da turaruka masu kamshi.

Kitchen ta tafi ta hada musu break, ta jere su, tadawo dakin inda Aslam yake lokacin ya bude idonsa, hannu ya mika mata cikeda kunya ta karaso tashiga jikinsa. Dan in ta tina yadda suka kasance a jiya wata kunya take ji ita kadai.

Kiss yafara bata tako ina yana shakar kamshin jikinta wanda yayi mutukar rudashi, gashin kanta yafara shafawa, ahankali tace
"kaje kayi wanka kaji,"

"uhm uhm nidai kece zaki yimin."
yafada cikeda shagwaba dariya Asma'u tayi tasake kamkame shi.

Sai da ya gama jagwalgwala ta sannan suka shiga wanka suka cudi junansu sannan suka fito suka shirya, sabuwar kwalliya Asma'u  tayi cikin material kore mai kyau wanda yayi mata kyau tayi kwalliya sosai tasha turare shi kuma Aslam kananan kaya yasa thee quarter da bakar riga, hannunta yakama suka fito falo.

Dining suka nufa, ya zaunar da ita asaman cinyarshi, abinci ya zuba musu soyayyiyar doya da kwai da farfesun kaji da kunun shinkafa ga wainar da kayan tea, abaki yafara bata har ta koshi. Sannan ta fara bashi a baki wani lokacin idan ta bashi sai yaki sakin hannun nata ko ya dan cijeta da haka tagama bashi.

Daukarta yayi yakaita cikin falo ya ajiye ta akan carpet ya kwantar da ita ajikinsa hannunsa yasa acikin rigarta yafara laluben na shanunta ganin rigar jikinta zata rage masa jin dadi yasashi janye zip din rigar hannunsa Asma'u ta rike, ta ce,
"Yaa Aslam kabari mana dan Allah "

Dariya yayi ya cire rigar ya dora bakinsa akan dukiyar fulaninta yafara wasa dasu da harshensa haka ta kyaleshi har yagama sha'aninsa sannan ya rabuda ita, wunin ranar nan Aslam bai iya koda leka kofar gida ba. Jin sa yake kamar yau ne ranar amarcin su.

Don't forget to vote pls

*MS Indabawa*
[1/18, 14:41] Maryam S Indabawa🥰: LABARIN RAYUWAR*
*Asma'u Husnah*

Part *2*

Na *Maryam S Indabawa*
*Mans*

🌐 *HAJOW* 🌐

Dedicated to *My lovelly Mum*


*121-125*





washe gari tunda wuri ta tashi tafara gyara gidanta, da falo tafara ta gyarashi fes sannan ta gyara part din ta da nashi.

Ta shiga kitchen ta gyara, dama daga ita sai yar karamar rigarta mai kamada shimi milk colour shara shara da dan karamin gajeren wandonta iya cinya.

Dankali ta dauki ta fara ferayewa, caraf taji hannun mutum akan kirjinta tana jiyowa atsorace taga Aslam ne,  tsaye yana yi mata dariya daga shi sai gajeren wando fari da farar best ta maza, ajiyar zuciya ta sauke,  duka takai masa ya goce, ta ce,

"shine zakazo ka tsorata ni ina aikina?"

"Am sorry my Baby love, nima aikin nazo na tayaki to kuma sai naga bamu gaisaba."

Murmushi ta dan yi, ta durkusa ta ce,
"Ina kwana?"

Kallon ta yayyi ya ce,
"Ba irin wannan ba."

Ya fada yana jan ta jikin sa.
juyawa tayi taci gaba da aikinta.
"Ni dai ka bari na gama aiki na tukkuna."

Hannun sa ya daura akan dukiyar fulanin ta, juyowa tayi ta ce,
"Haba Honey love,"

"Ni ki barni na gaisa da su."
Hararar sa tayi ta juyawa, ta ce,
"Kai dai Allah yashirye ka dai sam bakajin kunyata,"

Murmushi Aslam yayi ya ce,
"Ina jin kunyarki mana."

"A hakan?"
Ta fada tana yin aikin ta.

Kara jinsa tayi a jikin ta. Ta ce,
"To yau baka jin yunea ne?"

Murmuahi yayi ya kashe mata ido ya ce,
"Indai zan same ki ai ba wata yunwa da zanji."

Juyawa tayi ta tana murmushi.
Shiru tayi ta kyaleshi saboda tasan idan ta biye masa bazai barta tayi aikin ba.

Fita Aslam yayi zuwa harabar gidan har an share an bawa shuka ruwa.

Ciki ya koma ya nufi  kitchen din ya sameta lokacin tana soya kwai har takusa kammala hada breakfast din duk gidan ya gauraye da kamshi abayanta Aslam ya tsaya ji yake kamar ya rungumeta amma kuma tana aiki, ci gaba da tayata aikin yayi har tagama bayan tagama ta debo kayan ta jera akan dining taja hannunsa ta ce,
"zo muje muyi wanka."

Jan hannun Aslam, tayi zuwa dakinta inda ta shiga toilet ta hada musu ruwan wanka suka shiga sukayi cikin so da kaunar juna. suna fitowa ta shiryashi cikin Ash din trouser da bakar t-shirt ta fesa masa turaren ita kuma ta shirya cikin wani leshi pink and ash colour ta gyara fuskarta tasha kwalliya tasa jan janbaki tayi jagira tafesa jikinta da turare takafa daurin dan kwali sannan taja.

Aslam da ya zuba mata ido ya kasa ko da motsi dan kyaun da tai masa. Juyowa tayi ta sakar masa murmushi.
Hannun sa ta kama jikin sa ya ja ta ya rumgumo. fuskar su ya hada da ta shi, light kiss ya manna mata a wuyan ta.

Murmushi ta saki ta ce,
"Allah love na biye maka baza ka bar mu muci abinci ba."

Murmushi yayi ya kama hannun ta suka nufi falo. suka hau kan dining table ta zuzzuba musu abincin tahaye kan cinyarsa tafara cin abincin tana fadin muci, Kai ya makale, ya ce,
"A'ah ni ki bani."

Murmushi tayi ta fara bashi a baki suna ci yana zuba mata shagwaba.

Suna gamawa ta ce,
"Yaa Aslam yanzu ka dada ci, karage cin abinci kaga nauyinka yayi yawa gashi sai kiba kakeyi,"

Murmushi yayi ya ce,
"waya fada miki abincine yake sani kiba?"

Kallon sa tai da mamaki ta ce,
"To meye yake saka?"

Daukarta yayi cak ya nufi dakinsa da ita yana fadin muje na nuna miki abinda ke sani kibar, akan gadonsa ya direta ya shige jikinta Yana ya mutsa ta.

Ya ce,
"kece kike sani yin kiba sugar love,"

Murmushi tayi ta ce,
"Oh ashe ni kake tsotsewa kai kana kiba ni ina ramewa ko,"

dariya yayi ya kama bakinta ya tsotsa. Ya ce,
"Kina son kiba ne?"

Kai ta gyada ta ce,
"Wai na dan dada kaganni fa."

Murmushi yayi ya ce,
"Menene baki da shi Hussy, komai na jikin dai dai da shekarun su, basu yi kadan ba. Bama nan."

Ya fada yana shafa kirjin ta.
"Da nan."

Ya shafo kugun ta. Wani yar taji. Murmushi yayi ya ce,
"Kuma kinsan me?"

Kai ta girgiza, Ya ce,
"Sweet din ki ma daban yake, kullun kara dadi kike,"

Ido ta rufeda tafin hannun ta. dariya yayi ya janye hannun ya ce,
"kinsan wani abinda yake bani mamakin?"

Kai ta girgiza, ya ce,
"A duk lokacin da na kusance ki jin ki nake, kamar a lokacin na fara sanin ki diya mace, kina daya daga cikin matan da suke daban wanda da an gama kusantar ku, wajen ke rufewa ya koma yadda yake,"

Fuska ta rufe tana murmushi. Hannun ta ya janye, ya ce,  "Husnah ke yar baiwa ce, samun kamar ki sai an tona, da na rasa ki da bansan yadda zanyi ba. Ke farin cikin raina. Ina son ki, ina kaunar ki, ki yafen duk abinda nai miki."

Ya fada yana shafar dukiyar fulaninta rungume shi tayi tafara kissing dinsa, tasa harshe tafara lasar kowanne sashe na jikinsa shidai Aslam duk tagama ruda shi, kunya ta ajiye agefe tashiga nuna masa soyayya. yafara kokarin cire rigarta, nan ya shiga romancing dinta.

Sai da suka shayar da junan su da soyayyar su sannan sukai wanka.

Wasu kayan Asma'u ta dauko masa shadda fara kar da farin takalmi da hula tabashi. Da yake ya ce, zai je gun Momy.

Da kanta ta shirya shi,  ta fesa turare yayi kissing din bakinta yafita, har bakin gate ta rakashi sannan ta koma gida.

kitchen ta shiga ta dora girki ta shirya jallop rice with salad tayi farfesun danyen kifi ta zuzzuba acikin flasks tajera akan dining.

Ta shiga wanka tafito tayi sallah ta shirya cikin wata riga da skirt na english wears, rigar kalarta pink mai hannun shimi da babban botir guda daya agaban rigar daga kirji sannan ta matse ta sosai ta bayyana surar jikinta skirt din kuma iya gwiwa ne, black kala. ya kama mata hips dinta sun fito.

Ribon ta sakawa kanta kawai, ta zubo da gashin gadon bayan ta. tafesa turarruka da humra kala kala tayi kwalliya a fuskarta sannan ta fito falo.

Zama tayi ta kunna TV. Can ta mike ta shiga daki. tana fitowa Aslam yana shigowa dagudu taje tafada jikinsa ta rungume shi tafara kissing din bakinsa, fuskarsa, goshinsa da kumatunsa, hannunsa takama zo muje karage kayan nan kazo kaci abinci, kayan jikinsa ta cire masa ta dauko masa, three quater da ramar riga.

Shi dai kalon ta kawai yake, sosai tai masa kyau ta kuma ruda shi.

Abinci ta zuba musu yana fara ci, yafara yi mata santi yana bata labarin mai Momy.

Sun gamawa ya  yadauketa zuwa dakinsa agadonsa ya direta yakai hannu yacire botir din dake gaban rigar tata nan yafara wasa da albarkatun kirjinta. Sai da komai ya lafa sanan Aslam yashiga wanka yafito lokacin bacci ya dauke Asma'u.

Zama yayi yana kallon ta yana sa mata albarka.

Kiran Sallar La'asar da aka kira shi ya sa ya fara shafa kan Asma'u.

Ido ta bude, ta kalle shi. Murmushi ya sakar mata ya ce,
"Baby na ta shi ki wanka an kira sallah."

Mikewa tayi a hankali ta shiga bayi. Kaya ya saka ya fita massalaci.

Haka zaman Aslam da Asma'u ya kasance cikin nunawa juna soyayya da kauna da tattalin juna har watanni suka shude kwanaki suka tafi, yau watan su biyar da aure.

Tana kiran Mami haka Yaa Buhariin ya shigo Abuja yana zuwa ya ganta.

Asibitin ta yana hannun Ya Buhari da Sir Sabir. Suna kula mata dashi.

yau tunda wuri Asma'u ta tashi bayan tagama koduwa a hannun Yaa Aslam.

Kitchen ta shiga tafara kiciniyar hada musu breakfast yayinda shi kuma Aslam yana can yana gyara musu bedrooms dinsu sai da yagama sannan ya fito.

Asma'u tunda tafara fasa kwai taji zuciyarta tafara tashi haka tadaure tafasa tahada ta kada tafara soyawa. Ta soya daya biyu ana uku nan taji zuciyarta tana tashi cikinta yahau juyawa dasauri tadauke kaskon ta nufi dakinta da gudu ta shiga toilet tafara sheka amai kamar zata amayar da kayan cikinta.

lokacin da Aslam yashiga ya tarar bata gama ba. Karasawa yayi ya soya. Yana gamawa  yabita dakinta a toilet yajiyota tanata aikin sheka amai dasauri yabita cikin toilet din ya riketa har ta gama aman ta kuskure bakinta, a kafadarsa ya daukota ya kaita kan gado ya kwantar da ita, bargo taja ta lulluba saboda sanyi taji tana ji kamar me.

Sosai Aslam ya fara yi mata sannu dasauri ya fita yaje ya dauko first aid box dinsa yazo inda take ya zuko allura asirinji ya yaye bargon data rufa tana ganin allurar tafara kuka nan ta hau magiya.

Dariya Aslam yafara ya ce,
"kinjiki matsoraciya to ranar da zaki haihu yaya zamuyi?"

Hawaye tafara taki yarda lallashin duniyar nan yayi taki yarda matseta yayi ajikinsa wata kara ta callara da sauri ya hada bakinsa da nata ya kankameta yajanye rigar jikinta ya soka mata allurar nan tafara fusge fusge amma bai barta ba sai da yayi mata allurar, kwanciya tayi tafara nishi daga nan kuma bacci yayi awon gaba da ita.

rigarta Aslam yadaga yafara shafa cikinta da rabon dai Asma'u zaki haifa min yara ya fada yana kissing din cibiyarta. Goilet ya shiga ya gyara sannan ya dawo ya zuba mata ido.

Ta jima tana bacci kafin ta tashi tana tashi Aslam ya matso
"me zakici maman baby?"

Fuska ta yamutsa ta ce,
"Maman me?"

"Maman Baby na ce."
Murmushi tayi ta ce,
"Ni din?"

Kai ya daga yai murmushi ya ce,
"Baby love insha Allahu kin kusa ajiye min Baby. Zan yi farin ciki in har Allah ya azurtani da d'a daga gareki."

Kallon sa take da mamaki ta ce,
"Sweet love kenan."

Ta fada tana mikewa. Toilet ta shiga. Wanka tayi ta fito.

Zama tayi tana shafa mai. Gefen ta ya koma ya zauna. Ya ce,
"Sannu Baby love."

Murmushi tayi ta ce,
"Ni fa bana jin komai. Zuciya naji tana tashi kawai."

Ta mike ta dauki wani dogon wando tied ta saka, sai yar karamar riga da ta saka. Ta bade jikin ta da kamshi.

"Muje kaci abinci."
Ta fada tana kama hannun sa.

Fita sukai. A falo ta zauna ta hada tea, shima ta hada masa.

Dankali ta zuba musu da kwai, ta zuba musu farfesun kifi.

Hannu ya sa ya fara ci, tea ta sha kawaai kallon ta yayi ya ce,
"Zo nan."

Mikewa tayi ta hau kan cinyar sa, dankalin ya dauko ya bata abaki.

Amsa tayi ta ci, kwai ya gutsuro ya bata.
Tana sawa a baki, taji cikin ta ya hautsi na.

Mikewa tayi ya janyo ta jikin sa, kafin tai magana ta fara kelaya amai.

Sai da ta wanke shi tas sannan ya lafa mata.

Daukar ta yayi ya nufi daki bandaki ya shiga da ita yai mata wanka. Shima yayi sannan ya fito Ya canja mata kaya.

Rawar sanyi ta fara kamar dazu, da bargo ya lullube ta.

Kallon ta yayi ya ce,
"To me kike so kici? Kinga baki ci komai ba."

"Wainar shinkafa."
Ta fada tana kara shigewa bargo.

Mikewa yayi ya zauna yana jijjiga ra. Ya jima dan sai da bacci ya dauke ta sannan ya tashi.

Please Login or Register in order to submit comment