Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwalliya suka sake tasaka yellowar atamfa shi kuma yasa blue kalar shadda.

Mayafi ya dauko mata suka fice daga gidan. Hanyar cikin gari taga sun nufa.

Kallon sa tayi tace,
"sai ina?"

Murmushi yayi ya ce
"Rufe idon ki!"

Idon ta ta rufe. Parking yayi ya fito ya bude mata site din da take.

Hannun ta ya kama ya ja ta. Dai da suka tsaya samnam ya ce,
"Open ur eyr my queen."

Ido ta bude, wani katon asibiti ta gani a gaban ta.

Kai ta daga, ta ga an rubuta *ASMAAAF CLINIC*

Ido ta bude ta ce,
"Means?"

Murmushi yayi ya ce,
" *ASMAAAF* Means, Asma'u, Suleiman, Muhammad Aslam, Amina, Asma'u, Fatima."

Rumgume shi tayi, ta ce,
"Yayi kyau!"

Murmushi yayi ya ce,
"Naki ne!"

Kallon sa tayi da mamaki ya ce,
"Kin wuce haka a guna Asma'u. Kece farin ciki na rayuwa ta cikar buri na. Banda abinda zan saka miki da shi sai dai ina miki addu'a Allah ya biya miki bukatun ki na alheri Allah ya hada mu a gidan Aljanna dani dake da yan uwan mu musulmai baki daya."

Rumgume shi ta yi sai kuma kuka, ba wanda ta tino sai da Dady da ya ke ce mata Ko baya raye ya bar mata farin ciki. Farin cikin ta kuma sune Aslam da Yaa Buhari da Mamin ta.

Lallai yau ta dada yadda Yaa Aslam da Yaa Buhari da Mamin ta sune farin cikin ta. Tana kara godiya ga Allah da ya mallaka mata Uwa kamar Mami.

Ya bata Yaya kamar Yaa Buhari mai burin ganin farin cikin ta. da kyautata mata kullum burin sa ganin ta bata da damuwa tana cikin farin ciki da walwala

Sannan ya bata Miji Yaya kamar Yaa Aslam wanda samun kamar sa sai an tona. Kullim.cikin kaunar ta da nuna kata kyautar ta yake. Bai da buri sai.na yaga ya kyautata mata. To.ita kuwa mai zatayi in ba addu'a gare au ba. Tare da Dadyn ta da Mami da Yayun nata.

Daga nan gida suka yi. Suna komawa ta shiga kitchen. Ita ce girka wancan dafa wancan.

Dan karamar walima ta hada musu a gidan aka ci aka sha akai hoto. Sannan ssuka zauna kamar yadda sukai akai hira anan kuma. A zauna ai karatun al kur'ani wanda duk dare kan a kwanta da asuba in an tashi sai anyi izifi daya gaba dayan su. daga nan  za ai ta bada labari bama Husnah da kullum sai ta basu labarin Dadyn ta.

Wanda suke ji daman yanan ja suma ya nuna musu tashi kalar soyayyar. Duk akn su sun san Dady kuma kullum akai sallah sai an masa addu'a Allah jikan sa.Nawal kuwa da ba wayo takan ce
"Ummu ki ka' ni gun Dadyn ki."

Sai dai Asma'u tai murmushi ta ce,
"Zamu je gun sa amman sai munyi aiki na gari a rayuwar mu. Dan Dady mutum kirki ne."

Abibda Dady ya roka ta cika masa dan yaran sun tashi da son sa da masa addu'a in kaji ana labarin Dadyn Asma'u sai kazata yana da rai wani abun.

Sun jima sannan kowa ya je ya kwanta.
Sai da tai wanka sannan ta fito daure da towel Aslam ne yashigo dakin.

Tsayawa yai abakin kofa ya harde hannu a kirji.
Kallon ta yake yadda kugun ta yake juyawa. murmushi tayi ya karasa wajen ta.

Turare take shafawa ya karasa,
kugunta ya rike yace
"shekaru goma sha uku kenan amman har yanzu kina nan a yadda kike, ko ma nace kinfi da dadi."

Ya karasa maganr yana rada mata wani abu.
Juyowa tayi ta daura hannun ta asaman kafadar sa, ta ce,
"Kai ma haka!"

Bakin su ya hada, ya fara bara wani irin zazzafan kiss.
Sai da yayi iya yin sa sannan ya dago ya ce,
"Kece Farin cikina Husnah"

Ido ta lumshe, tayi lamo a jikin sa.

Ya ce,
"Yau xamu samowa Nawal kani ko kanwa, tinda naga kamar tsarawa kike duk sai sunyu four to five years ko."

Duka ta kai masa tana shigewa jikin sa.  Nan ya shiga ga nuna mata zallar so.

*ALHAMDULILAH

*Dukkan godiya sun tabbata ga Allah da ya bani ikon rubuta wannan littafin lafiya. Ina kara godiya ga Allah.*

Duk abinda na rubuta ba dai dai ba Allah ubangiji ya yafe mun. Wanda na rubuta dai dai Allah ya bamu lada baki dayan mu. Ameen

Ina godiya gareki Mahaifiya ta abar alfahari.
Wannan littafin kacokan naki ne, uwa ta gari.

*Mahaifiyatah*
Banda kamarki a duniyarnan, Allah ya barni dake ya kuma kara miki tsawancin kwana, Allah ya biyaki ya saka miki da gidan Aljanna.
*Ameen*

*Mahaifinah*
Allah ya kara haskaka kabarinka mahaifina, Ya sadaka da rahamarsa
*Ameen*

*Kannenah*
Abin alfahari na. Allah ubangiji ya muku albarka. Allah ya kara mana zumunci.
*Ameen*
*My Nusy and Yasmeen (Autah)*

*Anty nah*
Anty Rash ina godiya gareki. Godiya ta baza ta taba karewa a gareki ba.
Ke daban ce. Allah ubangiji ya saka miki da mafificin alheri. Allah karawa iyayen ki lafiya da nisan kwana. Allah kawo miji na gari. Allah baki zuri'a daiyiba.
*Ameen*
soyayyar ki ta daban ce a cikin zuciyata. Allah ya bar mana zumunci.
*Ameen*

*Hajiya Nafisa,*
Maman mu maganin kukan mu Allah ya ja da rai Ya raya zuria
*Ameen*

*My Barrister*
Barrister Sady. Nagode sosai jin jina gareki. Allah ubangiji ya bar zumunci Allah ya biya miki dukkan bukatun ki na alheri.
*Ameen*

*HAJOW*
*Hakuri da juriya Online writer's*
Hajiya Nafisa (Momyn mu)
Alawiyya Ado (Antyn mu)
Sadiya Mohd (My Barrister)
Fatima Mohd Kibiya (Sisinah)
Maryam Ipteen (My swt Namesake)
Maryam kabir Bako (My sis)
Aina'u Gyaranya (Anty nahh)
Hauwa Mohd (My slimsmall)
Rukayya Zubair (Rukkybae)
Maryam Aliyu (My Namesake love)
Sumaiyya secret writer (sisinah)
Rukayya Isa
Nusaiiba Ummu Aysh
Amina Abdulmajeed (Mamah nah)
Sadiya Alhassan Ummu Affan
Hindatu
Sadiza Sardauna
Ameerah Gwadabe
dukkan ku ina kaunar ku Allah yabar zununci ina yin ku. Allah kara basira Ameen.

*Sauran marubuta*
Ina kaunar ku gaba daya. Allah ya kara mana hadin kai basira da ilimi.
*Ameen*
Na gaishe ku.

*Masoya nah*
A koda yaushe ina godewa Allah da ya bani masoya kamar ku.

Banda bakin godiya sai dai ina muku fatan alheri kamar yadda kuke sona da littafai na da labarai na nima ina son ku gaba daya.

Allah ubangiji ya sada mu a gidan Aljjana.
Kuna da yawa sosai.
Amman bazan manta da ku ba yan
*INDABAWA HAUSA NOVEL*
*HAKURI DA JURIYA ONLINE WRITTERS*
*RASH KARDAM HAUSA NOVEL 1 & 2*
*RAZ NOVELLA*
*DOKIN KARFE WRITTERS FANS*
*KHALEESAT HAIDAR FCBUK*
*ZAMA NA AMANA 2*
*MARYAM SALISU MAI DALA*
*INA ZAKI DAMU FANS*
*SURAIYYAHMS FANS*
*ZEE MAKAWA NOVEL 2*
*HAUSA NOVEL*
*KASAITUTUN MATA*
*MARAHMAD CHATTING*
*ZUWAIRAT NOVEL FANS*
DA SAURAN SU DAI.

Ummu Ayda, Bela'u, Fatitih, Aina'u, My sisto Kibdiyya, Hannatu, Mrs Arab, bbb, Zahra da duk yan Facebook gaba dayan ku masoya littafai na da kin comment da masu like. Haka nan yan wattapad masu voting suma ina godiya gare su. Masu karantawa ba vote kuma duk nagode.

*KAWAYE NAH*
A koda yaushe kuna raina. Nagode da kwarin gwiwar da kuke bani Allah ya bar mu har a gidan Aljamna tare
*Ameen*
A koda yaushe kece farko ko a ina ma haka a zzuciya ta. Hauwa kamilu Zimit (Mrs Bashir) Allah bar kauna Ameen.
Zainab Umar Kunya (Kunya)
Rabi'at shuaib idiris (Rabrah)
Khadija Taiywh Na'abba (Taiyeb)
Aisha Shuaib Hussain (My Asha)
Rukayya Muhammad Abdullah (Kawata)
Amina Ibrahim Adam (Mamanah)
Halima Abdusamad Muktar (Sadiya)
Aisha Mika'il
Amina Sabo (Meenaroshan)
Naima Aminu Barde (Barade)
Nusaiba Khalit (Nusysy)
Maryam Aliyu Yakasai (Merrymoney)
Zainab Ahmad ukasha
a ko da yaushe kuna raina Allah yabbarmu tare Allah ya sada mu har a aljanna gaba dayan mu da daran da ban lissafo ba.

Amrah A Mashi Princess Amrah jinjina gareki.
Hauwa A Usman Jidda na gaishe ki
Aisha A Bagudu Allah taimaka
Zauwairt Isma'il Ummu Maryam Allah ya dafa.
Zahra'u Muhammad Mahmud Surbajo ina kaunar ki Allah ya dafa.
SuraiyyahMS Ina kaunar ki. Allah dafa

Zainab Makawa Allah ya taimaka. Da gaba daya Writer's ina kaunar ku gaba dayan ku.

Daga marubuciyar
1)NI DA YAA MUSTY
2)MIJIN UMMUNAH
3)NAJWA
4)KOMA KAN MASHEKIYYA
5)ASMA'U HUSNAH

*SAI MUN HADU A CIKIN SABON LITTFI NAH*

*WANDA NA BATA WA YA YAFE MIN NI NA YAFE WA KOWA.*

*FATAN ALHERI DAGA YAR MUTAN INDABAWA
MARYAM SULEIMAN HARUNA INDABAWA (ANTTY)*
MANS

NAGODE

LOVE U ALL


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment