Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ita zuwa compund na hospital ɗin tare da sanya ta a back side ya ƙwantar da ita, Joseph shima mazaunin drever ya zauna tare da yiwa motar key yana jin Jabir ya shiga, Jabir side ɗin mai zaiman banza ya zauna yana zama Joseph yaja motar da gudu suka nufi hotel ɗin da suka sauka a cikinsa,gaba ɗaya hankalinsa ya gama yin gida ga ɓangare na zuciyarsa yana fargabar shiga da Zulfa cikin birninsu,dawa zata zauna?wane zai yarda da ita? tayaya zata zauna a cikin mutumane irin na birninsu, Joseph ne ya tari numfashinsa yace "oga You need to think,amma aƙwai haɗari a zuwanta birnin NUFAR hatta shugaba ba zai yadda ba,kai zai iya kasheta fa akan dai ya zauna da mai saɓanin addininsa"jinjina kai Jabir yay yace "i knew,but he is my father dole nasan weakness nasa,dan haka you don't have to worry, a cikin wannan daren suka gama komai na tafiyarsu yadda gari na wayewa zasu ɗauki hanya, Zulfa kam hanyar yanzu bata san a duniyar da take ciki ba,duk irin a.c'n dake kaɗawa a ɗakin hakan bai yana jikinta zubar da wata zufa mai yawan gaske ba,fita sukai daga ɗakin suka kama na kusa dashi domin he never sleep with a women in the same room ba hakan tasa yabar mata ɗakin ba tare da sanin abinda zai iya faruwa cikin dare ba.

Bayan tafiyar su Mama Alhaji Kabeer miƙewa yay tare da nufar upstairs har yaje last tsep sai kuma ya dawo da baya zuwa inda Mameey ke zaune tare da Jalal,ba tare da yay magana ba yace "bani JALAL" kallonsa tayi tace "tayaya zaka iya kula dashi bayan kasa a koda yaushe zai iya neman a abinci?"ganin tana wasting time ɗinsa kawai ya sanya hannu ya amshi JALAL dake ƙwance cikin showel yana bacci,a haka ya nufi saman bene dashi yana zuwa ya nufi part ɗinsa dake farcing part ɗin Mameey, direct can bedroom ɗinsa ya shige yana zuwa ya ƙwantar da Jalal a saman bed ɗin kana shi kuma ya shige bathroom,taken shower yay tare da ɗaura al'wala domin sai lokacin ya tuna bai sallar isha'i ba,cikin saurin daya rage masa yay shirya cikin farar jallabiya tare da fesa parfume ɗin da yake fesawa yayin sallah,paryer mat ya shimfiɗa ya gabatar da salla sosai yay addu'a tare da roƙan Ubangijin Allah ya bai yana masa Zulfa cikin kwanciyar hankali da kuma ishasshiyar lafiya,lumshe idanunsa yay hakan ya bawa hawayen dake maƙale a cikinsu damar fitowa,abubuwa da yawa sun haɗe masa ba tare ɗaya san menene silar faruwarsu ba,tabbas a ace yasan wanene shi babu shakka da a yau zaije ga danginsa amma rashin sani ya zauna al'umma na jifansa da kalamar marasa daɗi da kuma ma'ana,sai a yanzu ya fahimci kuɗi baya siyan farin ciki, kuɗi baya siyan ƙwanciyar hankali,da ace ya nayi da a yau kuɗi sai yay masa maganin damuwarsa,wata zuciyarsa ke faɗa masa anya Zulfa ba tana sane ta gudu ba,da sauri ya girgiza kansa tare dasa hannu ya share hawayen dake bin saman fuskarsa,yasan zuciyace kawai ke gaya masa hakan amma babu yadda za'ai Zulfa ta tafi ta barsa yay amana da irin soyayyar dake tsakaninsu,sosai ya ɓata time yana tunanin akan abinda baya da mafita wajan 3:00 na dare yaji kukan Jalal da sauri ya miƙe ya isa garesa,tarwai yaga ya buɗe idanunsa sai juyasu yake musamman idanun nasa da suka kasance manya masu blue ɗin balls,hannu yasa ya ɗauke sa cikin sanyin murya ya fara yi masa wata daddaɗar waƙar "uwa tana da daɗi mahaifiya tayi mana komai" shuru Jalal yay tare da tura ƙaramin yatsarsa (kinsar) a ƙaramin bakinsa cikin nutsuwa ya fara tsotsar yatsantsar tamkar ana feeding nasa,wasu sabbin hawayenne ya kara fitowa daga idanun Alhaji Kabeer sabida tausayi ɗan nasa cikin wata narkakkiyar murya yace "Bobona haka rayuwa tayi dakai tun kana baby ko,don't worry everthing will be fine in sha Allah,dole aƙwai ƙalubale cikin rayuwarka Bobona Am so sorry my love" ya faɗi hakan yana kai bakinsa saman goshin Jalal ya sumbata da sauri ya miƙe tsaye tare dayin waje da gudu,yana zuwa parlour'n sama ya fara laluban inda Zulfa ta saba ɓoye masa idan tayi laifi,yayi hakan a tunaninsa ko tana nan,haka yayta dubawa amma ko alamunta babu a gidan, Jalal har yanzu idanunsa biyu da alama irin yaran nanne da basa bacci da dare,jin ana jijjigashi yasa ya fara kuka "inyaaaaa yaaaaa" cikin sauri Alhaji Kabeer ya fara jijjigashi amma ina sam baya ganewa,hakan tasa ya nufi part ɗin Mameey cikin Sa'a yaga part ɗin a buɗe da sallama ya shiga sosai yay mamakin ganin glass cup a saman ƙaramin table, girgiza kai kawai yay har juya zai ya hangi fidar da aka Jiƙawa bobo zam-zam da dabino ɗauka yay ya bashi bayan yasha ya jijjigashi cikin ƙaramin lokaci yay bacci a kuma lokacin aka fara kiraye-kiraye sallar asuba ganin daren Lahadi ne washegari ya tashi Litinin ya ƙarasa fridge ya ɗauki gorar ruwan swn ya ɓalle murfin yasha sosai, kana ya ɗauki niyar a zumi, bedroom ɗin Mameey ya nufa sabida jiyo nishi da yay sama-sama handle ɗin ƙofar ya murɗa tare da tura kansa ciki saurin ja baya yay sabida abinda yaga Mameey nayi...




free pages dai babu yawa ahhha😝 08119237616
6/10/21, 1:03 PM - Buhainat: _�? UNCLE NE ✨_







_✍�? NIMCYLUV_

*7-8*






Juyi take sosai akan makeken royal bed ɗin ta sai nishi take sama-sama hannunta dafe da mararta,wani zafi da raɗaɗi ta keji a ƙasan mararta,cikin tauyawa halin da take ciki ya samu bed side inda wata sofa ke ajjiye ya ƙwantar da bobo, jiki a sanyaye ya ƙarasa inda take a ƙwancen cikin sanyin murya yace "what is going on dear?"ya tambaya yana miƙa hannu domin taɓa inda take riƙewa,cikin zafin ciwo tace "don't touch me Abbou Jalal" da mamaki ya kalleta yace "mene yasa? bayan kina halin ciwo" hawayen da take ɓoyewa ne suka shiga fita daga cikin idanunta kafin taja numfashi tace "babu abinda zakai min,duk da nasan ciwo na kaine maganinsa amma a yanzu kai ɗin kamar gidan ashana ne babu ashanar ciki"ɗan waro idanu yay da mamaki a kan fuskarsa kamar bazai magana ba sai kuma yace "yana da ƙyau nasan mene matsalar ki,koda bazan iya yi maki magani ba" kafin yay wani dugun tunani yaji tasa hannu ta jawoshi jikinta tare da ƙoƙarin haɗe bakinsu waje guda da saurin ya juyar da kansa gefe guda tare da faɗin "azumi zanyi alrdy nayi sahur so ki rabo dani" kanta ta sunkuyar gefe guda ba tare da tace komai ba,yasan tabbas yana shiga hakkƙinta amma yaya zai yi,a duk sanda yay sex da ita yana jinsa tamkar a gidan bread yaya take so yay mata, dalilin hakan yake danne abinda ya keji a game da ita sabida bayaso ya nuna mata banbanci a tsakaninta da zulfa,hannu yasa ya ɗago ta zuwa jikinsa cikin sanyin murya yace "look dear kalleni"ɗago kai tayi ta kallesa cikin fahimta ya shafi kanta yace "ba tun yanzo ba nasha gaya maku aƙwai infection jikinki,wanda shine yake ƙara sanya maki ciwon marar, and ina da tabbacin shine yasa har yanzo baki samu dace da haihuwa ba"cikin mamaki take kallonsa kafin tace "wanne irin infection kuma?"murmushi yay yace "nifa doctor ne dear kuma na tabbatar kina dashi domin ina jin haka a tare dake"
infection kashi uku ne.
Ciwon sanyin da ke damun mata kala kala ne. Amma zamu takaita akan guda 3 wanda sune suka fi cutar da mata.

1- Wanda bacteriya ta ke janyowa (Bacterial vaginosis)

2- Wanda fungi ke janyowa (Yeast Infection ko Candidiasis)

3-wanda ake kamuwa ta hanyar jima'i
"yanzu dear bana cikin nutsuwata kema sheda ne" hannunsa ta jawo ta dora5 saman mararta tare da cusa shi,lumshe idanunsa sabida bai son abinda take buƙata a tare dashi "but i need you"hannunsa za zare zare da miƙewa ba tare da yace komai ba ya nufi inda Jalal ke ƙwance yana bacci ɗaukar sa yay tare da dawowa inda take ƙwancen a gaban ta ya anjiyeshi tare da faɗin " i don't mean to hurt you please try to understand me ko babu yawa,ko nace zan maki abinda kike buƙata nai ƙarya you alre6 knew Zulfa is missed"shuru kawai tayi masa tana kallon bobo dake bacci harya gama maganarsa ya fice.


A can Golden tuilp jericho hotel fitowar Jabir kenan daga bathroom yana sanye da ƙaramin towel a waist ɗinsa sai kuma dari blue a hannunsa ya goge jikinsa dashi,cikin sauri yake gudanar da komai tym to tym ha kan jaa tsaki kaɗan,gaban dressing mirrow ya ƙarasa tare da tsurawa kansa idanu, ɗan waro idanu yay ganin a wuni guda ya faɗa sam ya bata rabonsa da abinci tun jiya da safe,ya mutsa fuska yay tare da faɗin "look Jabir control ur self komai zai dai-dai everthing will be fine but yaya zanyi da Papa?yanzu nasan suna shirya bikin haɗa samari da ƴan mata domin tantance wanda suka isa aure tabbas naje da waccen yarinyar sai a haɗata da wani shin yaya zanyi ne,ohh God help me"wayarsa ce ta fara ringing alamar kira yazo masa,murmushi ya saki tare da picking call ɗin ya manna a kunnansa yace "Selemu alaika" dry Katarina tayi sabida wata hausa da taji yay mata "hello brother how Are you?" lumshe idanu yay yace "adey fny na and u?" miƙewa tsaye tayi sabida tafiyar da taji a bayanta cikin sauri ta shige cikin bathroom tace " Papa ya sanya a saka maka idanu indai harya tabbata ka musulunta ko kuma anga kana sallah a tsireka da kibiya i don't want to lose you dan Allah kada ka dawo"wani murmushi takaici yay yace "all this akan na musulunta ne? dole zan dawo i will back you"cikin Muryar kuka tace "but..."ohh ya rabbi see lrt" yana faɗin hakan yay rejecting call ɗin cikin sauri ya fara shiri yana gamawa Joseph yana zuwa ticket ɗin ya nuna masa harda na Zulfa jinjina kai Jabir yay yace "good job" trolley kayansa ya bawa Joseph kana ya gama shiryawa cikin wasu ƙananun kaya masu ƙyau, direct Joseph wajan motar hotel ɗin ya nufa yana zuwa ya zoba kayan a Boot ya shiga gefen drever ya zauna, Jabir kansa ya tura cikin ɗakin a zaune ya sameta gaba ɗaya ta hargitsa gashin kanta ga kuma pillow data rungome sai cusa masa kyawawan breat ɗin ta a baki sai jijjigashi take tare da shafa saman pillow'n like tana shafa kan babynta(jaririnta) shuru yay mata yana kallon ikon Allah ganin tym na tafiya yasa yace "ohyyya Madam come Les go" da sauri ta ɗago kanta tare da ƙanƙame pillow'n hannunta cikin wata iriyar murya mara daɗi tace "ya rahamanu" ƙarasa shigowa ciki yay tare da zama kusanta yace "bani babyn muga ko"jin abinda yace tayi sauri faɗawa jikinsa gaba ɗaya da sauri ya runtsa idanunsa tare da faɗin "subuhanallah" domin itane kalmar da yafi Zama a bakinsa,hannu yasa ya cireta a jikinta ɗan waro idanu yay sabida ruwan nono da yaga yana zuba cikin sauri ya kawar da kansa yace "mai da ciki riga"Zulfa kam sam bata fahimtar abinda ya kece mata domin ganinsa take tamkar Alhaji kb,hannunsa ta kama ta fara ƙoƙarin ɗurawa a brest ɗin ta baki ya buɗe zai mata tsawa sai kuma yay saurin rufe bakinsa cikin dauri ya saka hannunsa a saman brest ɗin ba tare da wata manufa ya mai dashi cikin riga da idanunta kawai take binsa,ganin bata wani buge buge bare duka yaji daɗin hakan vail ɗin abayar daya siya mata jiya ya ɗaure kai tashi kana yasa hannu ya miƙar da ita tsaye nan fa tace sam bata san wannan ba,haka yay ta fama amma fur taƙi fita koda ya matsa mata saita shiga nuna masa wajan ƙofar fitar, ganin baiga komai yasa yashi sauri ɗaukar ta cak ya nufi waje da ita,abinda bai sani ba,da zarar ya nufi fita da ita sai taga wata ƙatuwar halitta na kusanto inda take tsaye hannunta ɗauke da wasu manyan ƙaho dalilin da yasa taƙi fita kenan,a haka suka ƙarasa mota ta tura ta a back side shima ya shiga,yana shiga ta faɗa jikinsa tare da faɗin "ya rahamanu" kanta ya shafa cikin ƙasa da murya yace "sorry" a haka motar ta nufi airport dasu suna zuwa ana kiran masu tafiya cikin sauri Joseph ya nuna ticket ɗinsu Jabir da Zulfa a vip side Joseph kuma a normal side,lumshe idanu Jabir yay yana jin sabuwar shafin ƙaddararsa na ƙara kusan to shi,bayan yasa wayarsa a airplane mode ya fara duba sabbin message ɗinsa na email,tym to tym yana kallon Zulfa data ƙanƙame sa idanunta na fidda ƙwalla a haka jirgin ya fara tafiya dasu zuwa sararin samaniya to Zulfa a sauka lafiya ki ɗan bamu a ron wasu shekaru kafin muzo gareki.



to abufa kamar wasa gaba ɗaya Alhaji kb baya cikin nutsuwarsa koda yaushe cikin falkin Zulfa yake gefe guda kuma da wani irin yanayi da yake gani cikin falkin wanda har yanzu ya kasa tantance wanne abune,ko ina an baza rahotanni akan ɓatan nata ko ina maganar Zulfan ake,hatta su mama6 da Jamal da Lamir cikin posting picture nata suke a I.G, Twitter, facebook, Whasapp, ga kuma vedio ɗin ta da suke sakawa a tik tok,dukkan Wasu kafafen sadarwa cikin neman Zulfa Zubair amma shuru koda wasa ba'a samun wanda yace yaga mai kama da ita tamkar an kulle bakin jama'a yauta kasance ranar sunday sati biyu ta ɓatan Zulfa Alhaji kb na zaune da bobo a hannunsa yana masa wasa,cikin sauri ya saki bobo daga hannunsa tare da safe saman forehead ɗinsa dake sara masa,da hanzarin Mameey ta tare Jalal kafin yaje kasa "innalillahi sakinaa fa kayi Alhaji yanzu da yaji ciwo fa,koda yake kai babu ruwanka domin ni jama zasu zaga musamman dangin Zulfa"saurin kallonta yay cikin ɓata fuska yace "what!? wanne suna kika ambata?"da mamaki take kallonsa tace "ehhh Zulfa nace kuma nasan kaji"ta faɗa tana jijjiga bobo dake kuka yana ƙoƙarin saka ya tsanshi a hannu, miƙewa yay ya tare da amsar Jalal har yaje wajan strais ya tsaya yace "koda wasa kada ki sake ambatar sunan Zulfa idan ba haka ba..." cikin tashin hankali tace "kamar kada na sake ambatar sunan Zulfa?idan da wanda yafi da cewa yaji sunanta to bayanka yake bi ai kuma Zulfa ai.."da wata gigitacciyar tsawa ya tari nufashinta "my friend shut up i hate this name na tsanani sunan Zulfa na gaya maki" yana faɗin hakan yay saman bene abinsa yana tafe yana jijjiga bobo,washe gari tun da sassafe ya fice da gidan bayan ya kai mata bobo ka san cewar a wajensa yake ƙwana kai tsaye wajan Mama yaje ya nufa yace mata yana son yazo takwashe kayan Zulfa daga gidan,zaro idanu tayi domin bata tsammaci abinda zai faɗa kenan ba, murmushi tayi tace "kamarya ya kenan kb? shuru yay mata sabida bai san abinda zaice mata ba,gyara zama yay yace "hankali na yana tashi idan naga kayanta kullum gani nake kamar zata dawo"tsaki Lamir yay yace "munafiki dai sam baiji daɗin halinsa ba wlh" kwaɓe fuska Jamal tayi tace "ayya bro Lmr babu ƙyau fa"wata harara ya watsa mata yace "kee dalla gafara kema ai munafukar ce sai kace ubanki hala kema yakai jininki an tsaface"Jamal bata ƙara cewa komai ba taja bakinta tayi shuru, "kai Allah ya rabamu da halin gado kai dai Lmr babu inda ka bar kakanka wlh wannan la'antaccen halin ba'a nono na ka tsotsa ba,Kabeeru ina son Jamal ta maye gurbin ƴar uwarta Zulfa ko babu komai Jalal zai tashi hannun ƙanwar Mahaifiyarsa,jinjina kai Alhaji kb yay yana mai danne zafi da raɗaɗin daya keji akan ambatan sunan Zulfa da suke"amma Mama how can that happen?tayaya zan zauna da Jamal bayan ban saki yayarta ba? numfashi ta sauke tace "yanzu waya san inda Zulfa take Kabeeru?baka da tabbacin tana raye dan haka idan ka amince a gobe sai a ɗaura auren ta koma mazaunin yayarta ita ta buƙaci hakan da kanta" miƙewa yay tsaye yace " shikenan na amince"yana faɗin hakan ya fice daga gidan,a hanya ya biya inda ake samun masu aiki mata yay dace da samun wata matashiyar budurwa,bayan yay parking ya fito baba Habu yace "mai gida wannan abar fa?"zaro manyan idanunta karime tayi tace "wace abar?"washe baki yay shima sai da gatsonsa ya bai yana yace "ke mana wlh ko alahira aka bawa mutum ke yasan bai aika abin arziƙi ba wai ina ruwan duba"haɗe rai tayi tace "wallahi nasan na fika ƙyau jini baki haƙora a waje duk gansa kuka"Alhaji kb danne dryarsa yay yana sauran maganar su,baba Habu ne ya ɗauki goro ya cilla a baki yace "wallahi wannan bakin da kisa ɗaya zan kasheki, Allah sarki innata tasha tsotso ina ruwan Kabilu😂, ganin basu da alamar gamawa yasa Alhaji kb yay shigewarsa cikin gidan.

tofa kamar yadda Mama ta faɗa haka washe gari aka ɗaura auren Alhaji kb da Jamal akan sadaki duba hamsin sosai Lamir yay baƙin cikin faruwar hakan dole yay shuru domin anfi ƙarfin musamman da baba Kamis yay magana yayan Mama kenan.
haka shekaru suka dinga zuwa suna shuɗewa tamkar yadda a kullum nake rubuta page ɗin labari ina tafiya wani page ɗin yanzu muna da kimanin shekaru biyar kenan Jalal ya zama ɗan shekara biyar kyakkyawan yaro fari tas kamar ɗan larabawa ga shegen surutu da wasan tsiya,amma masha Allah aƙwai ilimi musamman na addini baya wasa hakan tasa Alhaji kb yake alfahari dashi,a wannan lokacin Mameey ta haifi yara maza guda uku a lokaci daya ƴan uku kenan Imran,Irfan,Aryan inda Jalal ya basu tazarar Shekara uku kenan a wannan lokacin suna da sheka bibbiyu su kuma, Jamal kuma tana ɗauke da ƙaramar babynta mace mai suna Nihila sosai Jalal yay murna da samun babyn kullum idan ya dawo daga makaranta haka zaita ɗaukanta yana mata wasa,yanzo ma yana zaune yace "Mumy Nihila muna kama ko?" dry tai masa sabida baya gajiya da surutu wani chocolate ta ɗauka tace "maza kaiwa su Aryan"amsa yay da sauri cikin nutsuwa ya nufi part din6 Mameey ganin babu kowa yasa ya shige bedroom ɗin arba yay da wata roba tamkar zuma ce a ciki yana zuwa ya buɗe ya shaye tasss, ganin kusan awa guda bobo bai dawo ba yasa Mummy (Jamal)zuwa part ɗin Mameey a zaune ta samu Mameey ita dasu Irfan suna ganin Mummy suka tashi da gudu suka nufi wajan "eyee ƴan samari an girma ina yayanku? tun ɗazo ya shigo nan babu labarinsa?"Mameey ce ta miƙe tace "nikam ina part ɗin Abbou Jalal su Aryan kuma Yanzu aka kawosu daga school kafin Mummy tai magana Imran yazo da sauri wajan Mummy yace "Mummy ayaa can"ya faɗa yana nuna mata bedroom ɗin Mameey da sauri suka ƙarasa wajansa wata kara6 Mummy tayi sabida ganin Jalal ƙwance a ƙasan carpet kumfa na fita a bakinsa...


kash😢na gaji idan babu comments gobe babu UPDATE zan hudu
_Kamar yadda mace liffafin UNCLE NE na kuɗi a bayan nai free book guda biyu nace zanyi PAID book guda biyu to nayi THE NEW EMIR wannan shine cikon na biyun mai son UNCLE NE zai biya 300 da nace 400 amma na rage sabida naga kuna son shi da yawa,idan kuma kana bukatar vil inda zaka samu duka littafan dana rubuta na kuɗi kuma a nan zan dinga posting sai biyu a rana zaka biya 600 babu yawa ai nayi ƙoƙari da 1k ne, idan kuma ta prvt kakeso ana baka wannan kuma 1k shima zaki turo ta wannan asoson 0116886423 sulaiman naima a unioun bank,shedar biya 08119237616 ƴan Niger suyimin magana ta waccan number dana bayar wannan tafiyar daban take dan Allah idan ba siya zaki ba kada kimin magana, and kuma Ni bazance kada afitar ba kawai da kusan hakƙin da bana ku ba.
6/10/21, 1:03 PM - Buhainat: _�? UNCLE NE ✨_







_✍�? NIMCYLUV_

*8-9*





_Wannan littafin na kuɗi nake rubuta shi da dukkan zuciyata,lafiyata,basirata kuyi hqr da a abinda littafin ya ƙunsa haka nashi salo yake,babu wanda naiwa dolen karantawa Sai wanda yay niya sabida haka masu faɗin kuɗin littafin yay yawa bance dole ku karanta ba ku barni da abina😂daman book ɗin ba irin naku bane na ƴan ajin tubar kalla ne,don haka i don't care about what people say to me,coz i have i confidence,kuma Allahamdulillah i have what i want kmar yadda nake so *UNCLE NE* bamu shiga komai ba a littafin har yanzu shimfiɗa nake *wannan page ɗin sadaukarwa ne ga dukkanin matan dake shan maganin feeling kuma suke anjiyeshi a inda suka dama ba tare da sanin halin da yaransu zasu shiga ba* ki biya kuɗi akan farashi mai sauƙi 300 idan kina buƙatar vip inda za'a ke posting sau biyu a rana kuma zaki samu sauran paid book ɗina ciki zaki biya 600 ta wannan asoson 0116886423 sulaiman naima s unioun bank proof of payment 08119237616 ƴan Niger suyimin magana ta Whasapp Please account za'a turo ko aje p.o.s musamman ƴan vip wanda bai da account yaymin mgn_

labari ko wanne da salonsa da kuma sigar da zai faɗakar musamman wanda suka sama ranse cewa dan su faɗaka zasu karanta domin ance fazakkir fa'innal zikira tamfa'ul mu'uminun.








cikin tashin hankali Mummy ta ƙarasa inda yake ƙwancen tare da saurin saka hannu ta jawoshi zuwa jikinta, jijjigashi ta fara yi tare da kiran sunansa "Jalal Jalal" shuru babu magana kuka ta fara sabida daman raguwar zuciya gareta da sauri Mameey ta amshi Nihila a hannunta ita kuma Mummy ta ɗauki Jalal tayi waje dashi da gudu tana kiran sunansa da ƙarfin gaske,tana fara taga strais ɗin benen Alhaji kb na shigowa ganin hannunta ɗauke da bobo ya sashi sauri sakin jakar dake hannunsa hannu yasa ya amshi Jalal dake hannun Mummy ya ƙarasa dashi wajan duguwar sofa cikin wani irin yanayi yace "mene yasha"?kafin Mummy tayi magana Mameey tace "a ɗaki na aka samesa a ƙwance yaje kaiwa su Irfan chocolate kuma tym ɗin bana part ɗinka ina gyarawa" cikin damuwa ya miƙe tsaye ya nufi part ɗinsa frist acid box ɗinsa ya ɗauka cikin sauri ya fara bin cikar abinda ya sanya shi wannan duguwar sumar da kuma kumfar dake fita a bakinsa,wajan 30minutes ya ɗauka yana dubawa gaba ɗaya ya haɗa gumi sai zufa yake zubarwa, numfashi ya sauke tare da kai dubansa ga Nihila dake kuka hannun Mameey cikin kulawa yace "kina jinta dai ko?mene yasa baki son bata abincinta ne"cikin son danne kukan da take tace "bana da ƙwanciyar hankali Abbou Jalal kalli bobo a ƙwance ban san ra sashi"jinjina kai yay dan shima ba ƙaramin tashin hankali ya shiga ba musamman daya fahimci abinda Jalal ya sha,kallonsu yay 1 by 1 kafin ta kalli ƴan uku da suka rungome juna suna kuka musamman Aryan domin yafi shaƙuwa da Jalal "wane ya ajjiye maganin feeling a cikinku?" da mamaki suke kallonsa kafin su haɗa baki wajan faɗin "maganin feeling kuma?" da sauri Mameey tace "ayya wallahi na ajjiye saman dressing mirrow i almost forged"girgiza kai kawai yay kafin yace "kin san illarsa ga yara wanda basu da sinadarin sha'awa bare maganin yay aiki a jikinsu,kin san halin da yake sanya su Salmerh innalillahi"kukan Mummy ne ƙaro kafin tace "yanzu wanne hali yake ciki?"goge zufar dake zobu masa yay kafin yace "yana halin Neurological disoders" shuru sukai gaba ɗaya kafin Mummy tace "me kenan?" hannu yasa ya ɗauki Jalal yace "Wasu lokatan Maganin Yakan Tursasa Kwakwalwa take bada Umarni wa Gangar jiki Barkatai sbd aikinta zai karu fiye da yadda takeyi sbd Sinadarin Adrenaline dayake a cikin maganin, haka zaisa shi yaron da bashida feeling sai maganin yanemi ya taba kwakwalwarsa saiyake kamar ana sashi yayi abu, kansa zaiyi masifar ciwo sbd babu Sassan da maganin zaiyi aiki a jikinsa direct kwakwalwa zai tafi"zubewa tayi wajan tare da faɗin "na shiga uku Ni Jamal wannan wanne irin abune meke shirin faruwa da Jalal ne?hakan na nufin zai dinga abu kamar mara hankali ne ko kuma me ya ilahi wacce irin lukutar masifa ce wannan yaro ƙarami ya fara samun matsala da brain ɗinsa to inaga ya girma basu san abinda hakan zai dinga jawowa ba,basu san mene zai dinga aikatawa ba"da sauri ta miƙe tafi bayan Abbou Jalal tana

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment