Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuwa ta samesa yana yana ɗaurawa bobo drip a hannu bayan yay masa injection,zuciyarta ce ta buga da ƙarfi sabida gaban Jalal da taga ya tattare waje guda ga fatar wajan ta ya mutse tamkar ba'ai masa kaciya ba,cikin sauri ta ƙara inda yake ƙwancen takai hannunta zuwa saman mararta sa saurin saki tayi tare da fasa ƙara sabida ba tayi tunanin abin har yaje ga haka ba,da sauri Abbou ya jawota jikinsa ya fara rarrashinta cikin sigar lallashi yace "mutum baya tara sani ga Allah Jamal, ƙaddara kutse ta kewa rayuwar ɗan adam ba tare daya shirya amsar ta ba,kamar yadda bamu san yaje ya ɗauki wannan maganin ya sha ba,haka bamu san sanda ƙaddarar zata rabu daga jikin bobo ba,nasan cewa jiya ta huce yau tazo kuma muna jiran ganin gobe to itama ƙaddarar da aƙwai lokacinta,ki ɗauki matsayin wata jarrabawa daga rabbil arshir azeem komai zai zama dai in sha Allah"wasu hawayenne suka ƙara fitowa daga cikin idanunta cikin tausayin halin da Jalal ke ciki ta kalli Abbou tace "amma kalli yadda gabansa ya..." sauri ɗaura labɓansa yay saman nata tare da rungome ta sosai a jikinsa sabida yasan halinta yanzu zata iya birkice masa bayanta ya bubbuga yace "na gani basai kin faɗa ba kiyi masa addu'a kawai"kaita ɗaga masa tace "in sha Allah"sumbatar lips ɗin nata yay yace "that why i always love you babyna" tun ɗazo take tsaye ba tare da tace komai ba sai yanzu da taga zasu tafi wani abun tayi saurin bubbuga ƙofar gaba ɗaya suka juyo suna kallanta idanunta fal hawaye tace "wallahi bada wasa na ajjiye wannan maganin ba,kamar yadda bazan so rayuwarsu Aryan ta lalace ba haka bazan so rayuwar Jalal ta gurɓata ba,domin wata rana shine Garkuwa yarana shine zai zame masu gata dan Allah kada ku zargeni akan wannan abin yadda ban taɓa cutar da Zulfa haka bazan taɓa cutar da jinin ta ba"ambaton sunan Zulfa da tayi yasa Abbou saurin dafe kansa da yaji yana sara masa lokaci guda yaji duniyar na juya masa,ga wata guguwar tsanar Zulfa data ƙara bunƙasa a zuciyarsa,cikin sauri ya shige bathroom ya sakarwa kansa shower gaba ɗaya jikinsa rawa yake idanunsa sun sauya kala a hankali kuma bathroom ɗin ya fara juya masa kafin daga bisani yaji wata iriyar murya kamar ta mage tana faɗin.




"dole ka manta da Zulfa kamar yadda ta gudu ta barka duk da irin soyayyar da kake mata yeeeeeehuuuuuu ka manta da Zulfa a rayuwarka ka manta da ita shine ƙwanciyar hankalinka idan ba haka ba sannu zamu fara...."bai bari an ƙarasa maganar ya fasa ƙara wacce ta karaɗe cikin amma ga mamakinsa shi kaɗai yaji ƙarar domin ko su Mameey dake bedroom ɗinsa basu jita ba, cikin ficewar hayyaci ya tari ruwa a wajan sink ya watsa saman fuskarsa cikin zafin rai da ƙunar zuciya ya buga kansa da bangon bathroom kafin ya samu damar faɗin "na sani daman nasan gujeni kikai kamar yadda ban san waye ni haka kema na manta dake a cikin rayuwata na tsaneki Zulfa na tsaneki" ya ƙare maganar cikin kuka mai tsuma zuciya tamkar ba namiji ba,haka suka ƙare hunin ranar babu farin ciki Jalal shima haka ya huni da wani a zabbban ciwon kai har firgita yake sai dai Abbou ya ƙara ɗaura masa drip da allurar bacci ko abinci ƙin ci yay,haka ƴan uku banda kuka da kiran sunan ahyyyaaa wai yaya babu abinda suke da kƴar sukai rungome juna sukai bacci, Abbou kam bacci gagarar idanunsa yay zuciyarsa fal tausayin bobo saboda shika ɗai yasan matsalar data samu Jalal yaƙi gayawa Mummy ne sabida bai son ta tashi hankalinta,haka shima Jalal har abada bazai taɓa gaya masa wannan tashin hankalin ba,washe gari da safe bobo ya farka jiki da sauƙi cikin nutsuwarsa ya fara tafiya part ɗin Mameey yana zuwa ya nufi bathroom room ɗin kayan cikinsa ya cire tas tare da ƙarewa surar jikinsa kallo, Mameey da gama shirinta kenan zata kaisu makaranta sabida Abbou tun safe ya tafi office hatta huce bathroom ɗin ta sai kuma ta dawo da baya sabida wani nishi da gurnani da taji yana fitowa daga cikin bathroom ɗin a tsorace ta fara buga ƙofar amma sam taƙi buɗewa cikin haka taji wani wani sexcly sound ya fito daga bathroom ɗin ƙara ƙasa kunnu tayi taji an ƙara faɗin "ahhhyashhhh"


guys what did you expecting?
GAREKU IYAYE MASU SHAYE-SHAYE MAGANIN SHA'AWA SANNAN KU AJJIYE SHI INDA KO KAGA DAMA....YANA DA AMFANI KUMA YANA DA ILLAH *MUJE DAI ZUWA HAR YANZU SHIMFIƊA NAKE*
6/10/21, 1:03 PM - Buhainat: _�? UNCLE NE ✨_







*9-10*







Zaro idanu waje tayi cike da mamaki da sauri ta miƙe tsaye tare da zuge wata ƙaramar ƙofa dake jikin door ɗin bathroom ɗin,a hankali ta leƙa a tsaye ta hangesa yana kallon mirrow ba tare da tasan abinda yake ba kasan cewar ya bata baya,cikin ƙwanciyar hankali tace "Jalal.."dadaran idanunsa ya ɗaga wanda sukai jaa sosai ya zubawa mirrow'n idanu, ta mirrow'n kuma yake hangen ƴar Kofar da Mameey ke leƙensa lumshe idanunsa yay tare da sakin murmushi har saida beauty points ɗinsa suka loma,ba tare kuma da yace komai ya ƙarasa wajan ƙofar ya murza key ya fito,ajjiyar zuciya tayi tace "kaban tsoro bobo what did you do inside the bathroom? girgiza kai yyi yana nufar parlour yace "babu fa" itama ba tace komai ba tabi bayansa har zuwa parlour'n, gaba ɗaya su Imran suka tawo wajansa da gudu suka rungomesa "ayyya bafiiii ciwooo ko" cewar Irfan, ɗan waro idanu bobo yay tare da shafa kan Irfan yace "shirme kawai naji sauƙi fa"kallon Aryan yyi daya kafesa da idanu yace "ohh hello darling"ya faɗa ya tafa hannunsa kwaɓe fuska Aryan yyi kafin shima ya shige jikin yayan nasa suka haɗe su huɗu waje gudu abin sha'awa "ohhyaa guys Les go" Mameey ta faɗi hakan tana yin gaba, binta sukai a baya ya zamana Jalal shine na ƙarshe yana tafe kamar baya son tafiya hannunsa dafe da mararsa sai lumshe idanu yake,kai tsaye makaranta ta kaisu kafin ta dawo zuwa gida.
da yamma misalin ƙarfe biyar Jalal ya fito compund cikin shigarsa ta farar jallabiya kansa ya sha gyaran da Mummy tayi masa, direct wajan baba Habu ya zauna yana mai sauraran wani news da akeyi a gidan redio a nan yaji mai labaran yana faɗin "hukumar gwamnatin ibadan tana neman yara masu kimanin shekaru biyar zuwa goma domin ɗaukan su zuwa karatu a ƙasar Paris as valunteer,haka kuma duk yaron daya fito da 1st class hukumar zata ɗauke sa ta bashi aikinyi wanda yaga dama" haka yaci gaba da jin labarin a kuma lokacin ya haddace email ɗin da suka bada domin kowa ya tura baya nan sa, baba Habu ne yyi saurin faɗin "wa yaga al'ƙawarin ƴan nepa..., atoo kuyi komai lokaci ne mudai ana watsa mana ƴar yafin shinkafa zamu kaɗa maku ƙuri'a" kallonsa Jalal yay ba tare da yace komai ba, ƙara gyara zama baba Habu yyi yace "sannu boba kai a rasa sunan da za'a saka maka sai na wannan abin zuƙar,ina ruwan ɗan Maraya aida idanuna biyu aljanun suka ɗauki mamanka da gora zan rakasu,ai kaga tun lokacin basu dawo ba,yoo to nima ɗin ai Sheikh ne a ƙauyan mu kaji siminin da ake karantawa aljanun ko NASI KO FATIHA ai saba'in ɗin nan na hadda ce ta"miƙewa Jalal yyi tare da gyara zaman farin glass ɗin idanunsa yace "sittin dai"yana faɗin hakan ya shige cikin gida sabida kiran magrib da akai,babu kowa a main parlour sai Imran yana bacci tashinsa yyi yace "time for paryer" da sauri ya kama hannun bobo suka nufi upstrais part ɗin Abbou suna zuwa yana fitowa daga bathroom al'wala suka ɗaura Jalal kuma ya nufi bedroom ɗin Abbou ya fesa parfume kana ya biyosu a baya,dwonstairs a nan suka samu Aryan da Irfan gaba ɗaya suka nufi masjid ɗin dake wajan gidansu.



gaba ɗaya a zaune suke saman babban daining table suna dinner "mene? hauka ake da za'a bar bobo karatu har zuwa paris babu inda zashi" Mummy ta faɗa lokacin da take kai glass cup bakinta da niyar shan lemon inibin da tayi masu ɗazo, haɗe rar Jalal yyi tamkar babba kuma tsill ya gagara faɗin ko "A" sai juya strawberry ɗin da aka yanka masa ya kasa cin koda ɗaya ne, Abbou ne ya kalli Mummy yace "idan yaro yazo da abu ba'a gwasalesa da a kudu ne iyaye sunwle suke neman shawara wajan yaransu sabida hakan na ƙara buɗa masu ƙwaƙwalwarsu, Ni anawa ganin abarshi yyi abinda ya keso is better" cikin yanayin damuwa Mummy tace "amma tayaya ne zai iya kula da kansa? kai kanka wani lokacin birkici maka yake,yaya kake ganin ace babu wani family nasa.." ta ƙarasa maganar cikin raunin zuciya,domin har zuciyarta bata son tafiyar,girgiza kai kawai Abbou yyi domin daman yasan za'a sha wahala da Mummy "manyan makarantu irin wannan aƙwai kula,domin abinda za'ai wa mutum acan ko gaban iyaye sai haka, addu'a shine kawai ya dace da Jalal" cewar Mameey,ganin da gaske kuka Mummy kesonyi yasa Jalal miƙe ya ƙarasu inda take zaune, murmushi yyi kafin yace "my ambition is ur ambition too zaki farin ciki wata rana"gaba ɗaya kallonsa sukai domin Jalal idan yay magana saika rantse ɗan shekara Ashirin ne bayan ko 6yrs bai rufe ba,yana faɗin hakan ya shige part ɗin Abbou,abinda masu sani ba Jalal ya daɗe da tura baya nansa ta email ɗin da suka bayar.

washegari da misalin 8 aka kira Abbou tare da tambayarsa shine mahaifin Muhammad Jalal? da "eh" ya amsa masu nan sukace ana nemansa shida Jalal yanzu a gidan Gwamnati, murmushi kawai yyi domin ya tabbatarwa kansa Jalal ne,a gurguje yaje islamiyyarsu Jalal Lokacin yana tsaka da bada hadda ya nemi permission wajan malam,ganin babu wata matsala daman saukarsu saura wata guda yasa yace "suje kawai" a parking spaces na gidansa yay parking anan ya tsaya yace Jalal yaje ya sauya kaya, baba Habu na zaune yaji ana buga get da sauri ya ɗauki gorarsa yace "huuu yau naga tsiya iyayenku su nome sannan kuzo aci daku,atoo ina dalili nima dai naje na ɗauko su Iliya a makarantar su daina cin na mutane.." murmushi Abbou yyi yana jinjina abin dryar getman ɗin a haka Jalal ya fito cikin blue black ɗin jallabiya sosai tayi masa ƙyau sabida farar fatarsa,a duniya yana son jallabiya dan duk rabin kayansa sune.


yana zuwa Abbou ya buɗe masa side ɗin kusansa ya zauna,key yaywa motar ya nufi wajan get da ita,a nan baba Habu yace "Allah ya kiyaye,ahaa yama kiyaye ai domin tasss na tofe wannan motar da siminin sama" gaba ɗaya Abbou da Jalal suka saki murmushi lokaci guda,da haka suka bar gidan,sosai sukai cike-cike na takaddu kuma a nan akace nan da wata guda tafiyar,hakan yaywa Abbou daɗi domin har Jalal yay sauka kafin tafiyar,suna kammalawa suka nufi gidan Mama,a parlour suka sameta tana jin motsi tace "naga shegun ƴan wutan da suka yankemin waya" da sallama Abbou ya shiga ganinsa yasa ta washe baki tare da faɗin "lale lale ashe Kabeeru ne da ango na"direct bobo wajanta ya nufa yana zuwa ya haye cinya yace "grandmother badai masifa ba"baki ta saki tare da tafa hannu tace "yau naga tsiya to ubanka Kabeeru shine mafifaffe"sai kuma ta saki dry tana faɗin "hehehe Allah ya jiƙan Laure badan ta mutu ba,tasha jibga Musamman a ruga" zamewa Jalal yyi daga jikinta ya nufi cikin bedroom yana faɗin "kawai kice kinci zali" sai a lokacin Abbou yace "mun sameki lafiya Mama? ya mutsa fuska tayi tace "kadai sameni lafiya, wancan fitsararran ina yake ta lafiyata...,har yanzu ƙafarce ke damuna da ciwo" cikin damuwa Abbou yace "sai hqr ai Mama,kin san shekaru sun fara jaaa"da sauri ta miƙe tsaye tana faɗin "dama na sani to wallahi nida mutuwa munyi hannu riga,yooo nida nake shirin aure zaka jawa masifa jaa ɗanka kuyi gaba" danne dryar dake cinsa yyi yace "ba haka nake nufi ba,amma kiyi hqr"nan ya shaida mata tafiyar Jalal zuwa ƙasar Paris,dryar tayi tace "wlh yaje na sarara ina dalili baka haifa na wani ya addabeka"kafin Abbou yace wani abu bobo ya fito hannunsa ɗauke da fara roba ya cika dambun nama a ciki,sannan ya ƙulle wani a leda yace mata nasu "darling ne"su Aryan kenan "wlh ubanka ka jawa a sara"ta faɗi hakan tana kuntu wata farar sabuwar Naira biyar ta bashi,wannan ƙa'ida ne saita bashi,a haka Abbou ya fito da dubu biyar ya bata kana sukai mata sallama,suka tafi.


Komai aka sawa rana yana da lokacinsa,sai dai idan ba'a saka ba,a yau Jalal sukayi saukar Alkur'ani mai girma,tare da hadisai,fiqhu,sira, umdatul ahkam,farin ciki wajan Abbou da Mummy harda Mameey ba'a mgn, haka suka dinga walima da ɗaukan photo da allon Jalal ha Kur'ani,har shedar kammalawa, Jalal yasha babbar riga Tamkar babban mutum,a kuma wannan ranar yini yay da a zababban ciwon kai,ta zarar kwana biyar tsakanin jirginsu Jalal ya shilla zuwa Paris, Mummy kuka hadda majina shima a lokacin ji yyi kamar kar yaje,su Irfan daman ba'a zo dasu airport ɗin ba,sabida kukansu akan idanunsu jirgin ɗaliban ya tashi. _(a gurguje)_

after 24yrs

wata ƴar kyakkyawar budurwace mai kimanin shekaru 16 ta fito daga wani part jikinta sanye da wata lafiyayyiyar abaya wacce kalarta kawai zaka gani ka fahimci tsadarta,domin abaya shigar girma da mutunci ce,wanda ya san asalin abaya bazai tuzarta ta ba,wani babban falt ta nufa a wannan flat ɗin wajan side huɗu ne,side ɗin farko ta fara shiga,tun daga ƙaramin parlour'n tasan yana nan bai fita wajan motsa jiki ba,a hankali ta tura kanta cikin bedroom ba tare da tayi sallama ba, idanunta ta shiga juyawa ganin baya bedroom ɗin,ganin komai tsaf yasa tayi murmushi,daka bayanta taji anyi mata cakul cikin sauri ta zabura ganinsa a bayanta yasa ta turo baki tace "naji tsoro" kai ya ɗauke yace "uhm ko..? mene ya kawoki side ɗina bako sallama da ido kamar na mage"kwaɓe fuska Nihila tayi tace "to ba Abbou yace min na gaya maka can yamma za'a je airport ɗauko bobo ba"zaro idanu yyi yace "what!? bobo zai dawo wow"lumshe idanu Nihila tayi tace "Finally zanga kyakkyawan gidan nan yau,zanga bobo na" drya Irfan yyi yace "to uwar iya fice kiban waje" a can Paris jirgin daya ɗauko su Jalal babu inda ya tsaya sai wani gari mai suna *_Malta_* a wani yanki da ake kira da *_birnin nufar_* wani yanki na Yahudawa, idan kaga yadda mutanan suke babu musulunci saika rantse tafiyarsu ɗaya da ƙasar *_Israel_* domin yadda shuban garin yake abu babu tausayi saika ɗauka halinsu ɗaya da *_Ben jamn netanyahr_* wato shugaban ƙasar Israel yaransu na Jewish kusan tafiyarsu ɗaya,basa taɓa yadda da Musulmi bare har suyi tunanin haɗa Aure tsakanin banbancin ƙabilun, ban bancin dake tsakanin Birnin nufar da Israel shine Israel ƙasar larabawa ce domin a nan aka haifi Annabi Isa a Kashi a shirin na Annabawa duk a can aka haife su,amma gaba ɗaya mutanan ƙasar basa da tausayi da imani a ransu,kuma baza su taɓa musulunta sai mai rabo,domin sune suka buƙaci a saukar masu da abincin a sama,kuma akai yadda sukace amma hakan bai saka sun miƙa wuya ba,sam basu yadda da Annabi Muhammad ba,amma abin mamakin yadda suka san Kur'ani ko musulmi sai haka,jew (Bayahude) ɗaya yafi profeser ashirin ilimi, (Jewish) shine sunan yaransu ƴan Israel kenan,to suma ƴan birnin nufar haka suke.

a hankali wata lafiyayyiyar mota ke tafiya zuwa hanyar wani yanki dake birnin nufar, wani kyakkyawan farin matashin saurayi ne a bayan motar,kana ganinsa kasan ilimin addini ya ratsa ƙwaƙwalwarsa,farine tas mai faffaɗan jiki musamman ƙirjinsa,yana da ƙyan suru ga haiba da kwarjini,ga wani kyakkyawan saje da yaywa fuskarsa ƙawanya,pouting red lips ɗinsa yay kana ya gyara zaman dark blue ɗin shaddar dake jikinsa,cikin nutsuwa yake operating system ɗin dake saman cinyarsa yana bin cike akan ƙwayar cutar sicler,wani wawan birki drever'n yyi hakan tasa matashin ware labɓansa cikin Muryar nutsuwa yace "meke nan?" a razane drever'n yace "Dr wata yarinya ta tari gaban motarmu fa" zare glass ɗin fuskar wanda aka kira da sunan Dr yyi,a hankali ya ajjiye system ɗin zuwa gefen sa, bai sun su ɓata lokaci a yau yake son isa ƙasar su, burinsa ya ƙwana gefen Abbou'nsa,juya blue eyes ball ɗinsa yyi ganin da gske yarinyace gabansu sai ɗaga hannun take sama tana ƙunƙuni,sosai Matashin ya karanci yaran kuraman da take masa a kuma lokacin ya fahimci ita ɗin kurmace, fitowa yayi daga motar ya nufi inda take tsaye ganin ya fito yasa tayi saurin ƙarasawa garesa,jaa baya yayi tare da girgiza mata kansa shi su yake yace ta basu hanya sauri suke,a nan itama su take tace masa "ya taimake ta wasu ne suka biyo ta zasu kasheta" da hannu yay mata nuni da suwaye,ganin yadda jikinta ke rawa ga kuma yadda pech lips ɗin ta ke motsawa gaba ɗaya ya jiƙe da yawo,hakan yasa bai san lokaci data ƙarasu gabansa ba,zaro idanu yay tare da buɗe baki zai magana yaji ta faɗo jikinsa ta ƙanƙame sa,da sauri Dr Jalal Kabeer bobo ya runtsa idanunsa sbd wani sarawa da kansa yyi..




end of free page..mu haɗe a paid grp
you can start ur payment 300 for nrml grp,600 for vip zasu samu the new emir,da izzar so,da sai na aureta,duk a 600 ga posting sau biyu account number 0116886423 sulaiman naima s, unioun bank, proof of payement 08119237616 ƴan Niger suyi magana ta number, thanks for the love and care Allah yay maku albarka da rahama🥰show me some love.
6/10/21, 1:04 PM - Buhainat: _�? UNCLE NE ✨_
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment