Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

๏ปฟ*๐Ÿ…ฑRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's.}_





๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ






~written by saleehat{s&s beauty}~






*TSOKACI*

_"wannan littafin mei suna asama zan rubutashi ne badan ciwa wani fuska ba kuma zan rubuta shi dan fadakarwa, nishadantarwa, ilimantarwa,labari ne mai dauke da ban tausayi da kauna yana dauke da abubuwan mamaki da darusa masu anfani,dakuma nuna yanayin rayuwa,badan naci fuskar wata ba zan rubutashi._



*GARGADI*

_"banyarda wani ko wata ba ya sauyamin sigar labari tako waca hanya ba duk wanda yayi hakan zeiga sakamako._



*WANNAN LITTAFIN FREE BOOK NE BANA SIYAR WABANE BA*





_*Nasadaugar ga wannan page ga kungiya daya tamkar ga dubu {BRILLIANT WRITEN'S ASSOCIATION} ga dukan wanda yake cikinta๐Ÿค๐Ÿผ๐Ÿค๐Ÿผ๐Ÿฅฐ๐Ÿฅฐ*_






_page 1-5_


"Wani tamfatsetsan gida ya nufa yana mahaukacin horn,wangale masa get din akayi yashiga da gudu kiris ne bei buge get man dinba,ko parking space beijeba ya fito yana taku cikin isa da kasaita yasha mur fuskarnan ko annuri babu acikinta sei cika yake yana batsewa,nan yan aikin gidan suka hau miko gaisuwa da masa sannu da zuwa,sharesu yayi kamar badashi suke ba.

*ASHMAN* kenan matashi meji dakansa kyakyawa kin kowa san wanda yarasa,dan gata agun mahaifansa,saurayi mei cikar haiba mai gwarjini da farin jini aguri mutane bare kuma aje ga 'yan mata *ASHMAN* dan kimanin shekaru 27 kyakyawa ne na karshe,dogo no sosei kuma fari jajir dashi yana da yalwar gashin kai tare da saje mai daukar hankali lufluf kamar na turawa,eyes dinsa masu daukar hankali da zara-zaran eyes lash girarsa kiris ne bata hadeba tsabar cikarta,shiba dogo ba kuma ba siriri ba,yana da jiki kalar na jaruman maza masu ji dakansu,mutun ne miskili marasan magana,in takaice muku ban ganar kyau shi kat ne,miskili ne na'ajin farko baidamu da kowa face kansa da iyayansa mutun ne wanda besan darajar nagaba dashiba musamman ma talaka,ya dauki talaka tamkar hanyar wucewarsa ya takasa,tarbiyyarsa da tangara acikinta,shoshalewarsa kawai yakeyi yasha sha'aninsa da duniyan cinsa,bashi da mutunci akan duk wanda yashiga al amuransa,yaraina mutane da dama ganin yafisu da arziki dukiya da kudi sun gama ratsashi gani yake yafi karfin komai a duniya.


"Shiga wani katafaran palour yayi wanda yaji kayan alatu koni bantaba ganin irin haduwar wannan palour ba ya tsaru iya tsaruwa ba a magana,nan yan aikin cikin palour suka hau miko gaisuwa,tsaki yaja tare da zuba musu harara,sanin halinsa yasa sukaja jiki suka fice,zama yayi daya daga cikin kujerun wanda inga zauna tsavar laushin su sei kajika wata duniyar,lumshe sex eyes dinsa yayi sanyi a.c na ratsashi da sanyayan kamshin mai dadin ji.

"Wata matashiyar maca ce tafito mai kimanin shekaru 38 suna mutukar kama *ASHMAN* kamar tasu ta baci itama kana ganinta kasan jin dadi ya zauna ajikinta,da murmushi ta karaso kusa dashi tana zuba murmushi ta zauna sit din dayake ta dafa shoulder dinsa tace,my son lafiya naga fuskarka babu annuri? Bude eyes dinsa yayi ya sakar mata murmushi wanda seida yabaiyana siririyar hushiryarsa yace Nothing my mom,oh my son baka saba min hakaba maike damunka ne? Momy wallahi kijawa wa'anan dabobbin gidanan kunne inba haka zan cici uwarsu dukansu...cikin damuwa momy tace,mai suka maka?mtwss momy tunda dai nafada ai basei kinji mai sukamin ba tunda naga kema rai zaki batamin kinga tafiya ta,mgn momy kemasa tana lalashi yayi banza da ita yayi gaba abinsa zuwa room dinsa,murmushi tayi tace my son kenan allah ya shirya min kai.

'Direct part dinsa ya nufa seicin magani yake,tundaga palour sa ya fara cira kaya dagashi sei siglet da boxe ya shiga bedroom dinsa,wata yar matashirya budurwa ce sanye da uniform pick colour daga gani itama yar aikin ce,gyara bed din take haka yasa bayanta kawai ake gani,tsawa ya buga mata mai razanarwa.


"Tsabar furgita da tsoro batasan lokacin da ta haye bed dinba taja bedsheet din ta gudundune aciki tayayimi pilo tana rufe jikinta dashi.


"Bura ubancan kedan uwarki bed dina kika hau?kofa yaja yanasawa kofar key....cikinta ne yaja kugi jin yasa key a kofar na zufa tashiga karyo mata take zuciyarta ta tsinke hawaye suka fara zubo mata dan tasan yau kashinta ya bushe agidan nan.


"Beiyi wata-wata ba yahau bed din tare da fisgota kara zata saki ya hade bakinsa da nata ya danneta....mutsu-mutsu tafarayi ganin zata kawo masa yawwa yasa yakuma danneta yanaji wani abu na ziryar tarsa wanda yakasa musaltashi tuni yafara zare mata rigar jikinta.........





_*TO YAKUKAJI ACI GABA KO KWA? COMMENT DINKU SHIZAI SA NA CIGABA INAJI SHIRU KUMA KUJI SHIRU๐Ÿ˜…๐Ÿ˜˜๐Ÿฅฐ*_






~โฃWritten by saleehat{s&s beauty}โฃ~


*๐Ÿ…ฑRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ–Š*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_





๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ






~Written by saleehat{s&s beauty}~





_Naji dadi sosei ganin book yasamu karbuwa,shiyasa nayi miku typing kan lokaci da dama,dama wasu sun sanni ina mai kara godiya gareku fans kar ayi sanya da yin comment in kukayi haka nima zakujini lakwas๐Ÿ˜‚๐Ÿคช_






*"wannan page dungurugun na sadaukar dashi ga mahaifiya ta (ina alfahari dake uwa daya tamkar ga dubu duk duniya bani da kamarki ummina abar alfaharina)*






_page 5-10_


....jikinsa har rawa yakeyi yanajinsa aduniyar maji dadi,sosei take kokarin kwatar kanta dan tasan bashi da imani yanzu seiya keta mata hakkinta,sake danne ta yayi ganin taki tsayawa,rigar yajefar agefa ya sa hannunsa biyu ya cafko dukiyar fulaninta yahau matsatsu cikin mugunta gawani dadi dayaji yana ratsashi tun daga kansa har yatsan kafarsa,kuka takeyi ba kaukauta tana yarfe hannu jin zafin ddatakeyi har tsakiyar kanta,daker tasamu ta zame bakinta cikin shashekar kuka tace....yalabe kataimaka karka tarwatsamin rayuwa ta ka ruguzamin farin cikina ina da buri yalabe kayi hakuri tafa kuka nacin karfinta.


"Shikwa shan'sha'aninsa kawai yakeyi yana mimikewa,baimasan tanayi ba,dogon wando jikinta yafara kokarin cire mata,firgita tayi suka fara kokwa,kusan dei karfin mace da namiji ba daya ba nan yasamu nasarar rabata da dogon wondon ta daga ita sei pant.


"Innalillahi wa'ina'ilaihi raji'un ita kadai take fada jimta ajikin wani wanda ba muharaminta ba zigidir ya ilahi allah gani gareka ka kubutar dani karya ruguzamin farin ciki ta fashe da kuka...yalabe....dan allah kayi hakuri bani dagata karka rabani da budurcina alfaharin kowace budurwa takai budurcinta gidan mijinta yalabe kaji tausayina ka agazamin wannan abin shi kadei nake tutuya dashi nake tun kaho kayi hakuri.


"Nan yashiga shafata yana lumshe ido mirsisi yayi dan kwa yaji duk abin data fada murmushin mugunta yayi yafara zamai mata pant,wani karfi ne yazo mata ta karsa masa cizo a kunnensa da sauri yayi kara ya saketa,wuntsulowa tayi daga kan gadon tana zubda hawaye ta dauki rigarta ta na kare kirjinta wanda ke mata radadi jikinta sai rawa yakeyi ta make ajikin bango tana rawar sanyi.


"Ransa yayi masifar vaci cikin zuciyar sa yace yarinya kin tabo ruwan dafa kanki tunda har kazamin bakinki ya tafa skin dina(kujifa wani raini hankali fans yasan karamin bakin ne ya tsotseshi๐Ÿ˜‚)gadan-gadan....ihu zata kurma yayi sauri ya buga mata tsawa yana mata nuni da hannu yace...kina kara seina farfasa miki jiki...dan uwarki ni zaki ciza dan inajin dadi dake to wallahi kinci daraja daya bana zuna da yau seina koya miki hankali seina kyeta miki haki shegiya keda bama taste zakiyi ba wata kucaka dake seide aji lami babu dadi wawiya kawei jaka talakar banza yar gidan talakawa matsiyaciya mara asali kidahuma...kuma wallahi tallahi kinji na rantse maki kika kuskura kika fadawa wani abin dana miki seina sa anyi repin dinki yanda baxaki muruba kuma yanzun ma funishement nayi miki da abin dakika aikatamin na hawamin bed kucaka kawai yaja tsaki yawuce toilet abarnan mike a wando......๐Ÿคญ(hmmm mara kirki kawai harda wani cewa beji dadiba)


"Mutuwar tseye tayi maganganunsa namata yawo aka,hawaye na zuba a idonta tace shikenan shi talaka bashi da gata bashi da galihu bamaijin kan talaka seide dan uwansa talaka meiyasa? Ga cin fuskar dayayi min ga tozartani dayayi yagama gani tsaraicina sannan ya zaxageni......wallahi karki kuskura nafito nasa mi dakin nan da dadi kuma kafin nafito kificemin a room yaja tsaki,da sauri tasa kayanta ta gyara masa room din tanajin tsanarsa a zuciyarta ko kaunar kallon face dinsa batajin zata iya duk duniya babu wanda ta tsana kamarsa hamdallah kawai takeyi dabe keta mata haki ba,cikin ranta tace....dan iska kawai waishi baya zuna kawai dei allah ya kwace ni....ji tayi alamar ze fito da gudu ta fita a part dinsa gani tayi atara duk yan aikin gidan palour dur kushe gaban hajiya layla(momy).


"Kallon tuhuma momy tabida dashi ganin duk kayanta sun ya mutse tace....ke kuma daga ina kike?sei sumi-sumi kikeyi dakai.....kirjinta ne ya buga hawaye da take makale dasu suka zubo tana in ina tace....hajiya daga gyaran dakin yalabe nake......ke kinji min munafukar 'ya uban mei aka miki kaka fara kuka ko shi baban nawane yamiki wani abin....tunowa tayi da gargadin dayayi mata yasa ta girgiza kai....mtwss dallah zo inyi muku last warning kaba dayanku....zuwa tayi ta durkusa kamar yanda 'yan'uwanta sukayi .


"Ina mai gargadinku wannan shine na farko kuma na karshe duk warca ko wani ya karyamin doka to seiyabar gidan nan bacin anyi masa hukumci da abin daya aikata...dagayo yazama rana na karshe duk wanda yakuma batawa *ASHMAN* rai to abakin aikinsa abi doka a zauna lpy ku tashi kuban guri..daya bayan daya suka dunga fita ke zonan...jikinta na rawa tazo ta durkusa gaban hajiya tace gani ranki ya dade...cikin kulawa hajia ta kalleta tace mei yaron nan yayi miki ne?(dan duk cikin yan aikin hajiya tafi sonta saboda yarimya ce mai hankali da nutsu ga ladabi uwa uba ga tsafta baka taba ganinta da darti ko karya doka akwai bin doga shi yasa hajiya layla kesanta kawai dei bata nunawa gaban *ASHMAN* dan ta sanshi da kyamar talaka yanzu seiya fara fada yana cewa azubar musu da mutunci ankula talaka wannan kenan)

"Cikin dashashiyar murya warca tasha kuka tace babu abin dayayi min.....dakata *ASHMINAL* bansan karya fadamin gaskiya..wallahi babu abin dayayimin kawai daii.........






_*more comment more typing๐Ÿ˜*_









~written by saleehat{s&s beauty }~



*๐Ÿ…ฑRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ–Š*
_{Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_





๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
*"SANADIN GIDAN AIKI"*
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ






~Written by saleehat{s&s beauty}~






*"NASIHA CE๐Ÿ‘Œ๐Ÿผ*_komai yayi zafi mganin sa allah,dan haka mukasance masu hakuri akan dukan nin al'amuran mu,mu fawalawa allah lamuranmu shine zeimana maganin komai,karmuce yau dan allah ya jarabemu mu butulce masa muce baya sanmu har mukwance hanya mubi bokaye da malamai dan mu warwarewa kanmu matsala cikin sauqi(inji masu fada)hmm kuji wani shirmai don allah,shin shi bokan ko malam din da muke tutiya dashi waye ya hallice sa?allah ne ya hallice sa kamar kowa kawai dei tsafe-tsafensu ne sukeyin kayansu wanima karya yakeyi seide ya amshe mana kudi yaci kaji ya barmu 6ayau๐Ÿ˜ญ muji tsoron allah aduk inda muke kuma mu kauracewa bin bokaye da malamai dan biyan bukata(dan yanzu hakan yazama ruwan dare abin dake faruwa a novels na kirkira shi yake faruwa yanzu a gaske๐Ÿ˜ญ)musani allah keyin komai kuma kowana bawa da kalar tashi kaddarar dan haka mukasance masu bin dokokkin ubangijimu mu kauracewa hudubar shedan domin mu gyara aljannarmu"musamman ma mata muji tsoron allah masu yiwa kishiya asiri ko mallake miji yazama naki ke kade mtwsss๐Ÿ˜ ji shirme dan allah kenanma in hakane baki cika mace ba tunda har zakije gurin boka,in so kike ki malake mijinki mallaka ta har abada ga hanyoyi da damana wanda allah bei haramta ba,mace fa yar kissa ce ma da yanga da shagwaba pls dan allah mu dinga aiki da ilimi mana mudeina jahilci cikin al'amuranmu wallahi mata ku kuke zubar da mutunci ku da kimaarku ta 'ya'ya mata warce allah ya baku haba mu kile mu waye mu goge anma ba hanyar bin malamaiba da bokaye,allah ubangiji yasa mudace duniya da lahira yasa mana hakuri da juriya yabamu ikon cinye kowace kalar kaddara ce ameen ya allah๐Ÿคฒ๐Ÿผ๐Ÿ˜(ban fadi haka da wata manufa ba nasiha ce๐Ÿ‘Œ๐Ÿผkuma mu gyara don allah,dama ita gaskia daci ne da ita nikwa koza akasheni seina fada๐Ÿ˜๐Ÿ˜…)_





_page 10-15_


......kawai dai mai?dafata momy tayi tace,kinga fadamin bajin tsoron komai zan dau mataki kinji kisan dei ni ina sanki sbd ke yarinyar kirkice kuma tamkar 'yata kike k........what mom kinsan mai kike cewa kuwa yanzu wanar kucakar yarinyar kike hadawa dani? Oh *ASHMAN* mai yasa kake hakane?shima fa talaka mutunne kamar kofa kadaina fadarhaka bamusan muma ya allah zeiyi damuba nangaba.......tabdijan lallaima mom zaki fara mana bakinaki to wallahi nidei seidei cigaba anma baci bayaba,kuma dama nasan wannan kinibabiyar yarinya tafare hure maki kunne to wallahi inde zaki dunga hudardasu gidan zan bari sbd bazan dauki rainiba ace mahaifiyata tana mgn da talaka maganarma ta fahimtar juna abin dabaze taba wuyiwaba su irin wa'anan bama mutane baneba dabobbine kuma kaskantu haka zalika ki kiyayye......oni layla yoni nakejin yaro....ok hakazaki ce ko mom?kisan nidei sare bana doguwar magana rabona danayi harna manta sei yau to pls basan shouting kindeji abin danace abi doka azauna lpy yana gama fada ya zubawa *ASHMINAL* harara yayi ficewarsa.


"Sosei momy taji haushi anma tasan halin danta yanzu seiya hadata da mahaifinsa ya cashe mata dan ko digo daya baya ganin leifin dansa mom itama tana biye masane dan azauna lpy,nuni kawai tayiwa *ASHMINAL* alamar tatafi,hawaye ta goge ta fice,sosai takejin tsanarsa ko kadan beisan darajarmu ba muma talakawa ai muna da 'yanci bashi kadaine mutunba....bangaransu ta nufa dayake agidan suke kwana.


"Tagumi tayi cikin dakinsu tana ta zubar hawaye abin dayayi mata yaki barin idonta da zuciyarta kuka takeyi harda shasheqa...dafata taji anyi ta juyo taga Aisha ce abokiyar aikinta nan ta juya taci gaba da kukanta....haba yar uwa maiya saki kuka haka?kiyi hakuri kifadamin kisandei duk gidan nan bani da kamarki kuma kema haka dan allah kiyi shiru kukanki na taban zuciya nima saiki sani kukan tafada a raunace....share hawayenta tayi anma sunki tsayuwa cikin muryar kuka tace Aisha wannan damuwa tace bataki ba kibarni inyi kukana shikadaine zeisa naji sanyi araina....haba kekwa yanzu seikiqi fadamin damuwarki baki taba boyemin komai ba kidaure kisanarmin kobazan miki komai natayaki da ardu'a tafada tana dafata.


"Aysha basan lokacin dazan daina zubda hawaye ba tunda nazo duniyar nan banta6a samun wani farin cikiba kullin cikin kunar rai nake cikin bacin rai da takaici ninasan nida farin ciki har abada seide a lahira.....hawaye aisha itama keyi tace,kideina fadarhaka dama kowana bawa da kalar kaddararsa kidaure kicinye taki kuma insha allahu komai zeiyi dai-dai yanzu dei maiye dalilin kukanki?


"Hawaye ke zuba a idonta tace,waishin talaka ba mutunneba?koma shiba allah ne ya hallicesa ba kamar kowa?maiyasa masu kudinmu basu dauki talaka komaiba?.....hmmm *ASMINAL* kedanasa wannan abin aranki domin yalabe da halin masu kudi dasu hajiya da alhaji duk 'yan iskane musamman ma wannan shegen aljjanin dan nasu yafi kowa iskanci๐Ÿ˜‚ni wallahi da ina da dama seina sa bindiga na harbe shege tafada tana waigawa dan kar'ajita,kuma wallahi inde wannan ne kideina damuwa inba hakaba zaki kashe kanki abanza yakamata kisaba da halin gidannan tam kinji nafada miki dai....jan majina tayi tsabar kuka tace bazaki ganebane nafi kowa takaici bakisan koni waceba shiyasa kika fadi haka ba iya abin gidan nan ke batamin raiba ina tuno rayuwata ta baya ina shiga kunci da takaici ni rashin gatana da komai nawa asali ya biyo ko anmin wani abin agidannan nasan ba gidanmu bane ba anma gidan ubanka ma aikamaka bare banaku ba aikinga bajin haushi....pls kifadamin abin dayake saki kukato kuma zanso naji labarin dama shine kawai bansaniba inji aisha.


"Zan fada miki koni wacece aisha kuma zan baki Asalin labarina wanda dukan mai imani seiya tausayamin tabbas aisha naga rayuwa tafada hawaye na zubomata sharesu tayi tafara dacewa..........๐Ÿ˜





*shin wacace *ASHMINAL?* *kuma mainene Asalin labarinta?* *sannan waca rayuwa tagani?* _duk amsarku na page nagaba kudai kukasance dani dan baku amsoshinku daga beauty๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜_





_*more comment more typing*_





~#pls share~






~Written by saleehat{s&s beauty}~


*๐Ÿ…ฑRILLIANT WRITER'S ASSOCIATION๐Ÿ–Š*
_{pens of freedom,home of exceptional and magnificent writer's}_






๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
*"SANADIN GIDAN AIKIN"*
๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿคฆ๐Ÿปโ€โ™€๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™†๐Ÿป๐Ÿ™†๐Ÿป
๐ŸŒน๐ŸŒน๐ŸŒธ๐ŸŒธ๐ŸŒผ๐ŸŒผ๐ŸŒบ๐ŸŒบ






~Written by saleehat(s&s beauty)~





_*โฃhmmm๐Ÿฅฐ๐ŸŒนbanmasan ta'ina zan fara yabanki ba Sweetheart,alherin allah yakaimiki smart feenart marubuciyar wannan shahararan book dinnan mei fadakarwa ilimantarwa tare da nishadantar,sa mei hawan jini saukwa ayayin dayake karantawa(WAHALA DA GATA)kai duk wanda baya karantawa yabar dadi kuma anbarshi atasha dankuwa book ne mai dadin gaske da nishadantarwa,duk inda dan halak yakai Sweetheart kinkai wllh,murucin kan dutse baki fitoba seida kika shirya anbiga dake anbarki seide gani da ido mai gwarji a idon al'umma tare da farin jini"allah yabamu yataki sis alherin allah yakaimiki yanda kike samu nishadi allah ya biyaki ninkin baninki,amincin allah yaje miki my sweet sis๐Ÿค๐Ÿผ๐ŸŒนโฃ๐Ÿ‘๐Ÿผ*_




*"WANNAN PAGE DIN NAKINE SWEETHEART KIYI YANDA KIKESO DASHI MALLAKIN KINE,NIMA KAINA TAKICE BARE BOOK DINA KUMA DUKANMU MALLAKAR KINE,KOMAI ZAI IYA BAKI INDEI INA DASHI INAJI DAKE A ZUCIYA TA I LOVE U SO MUCH ALHERIN ALLAH YA'ISAR MIKI HAR GIDANKI๐Ÿ˜๐Ÿ˜˜๐Ÿ˜€*






_page 15-20_


.....iyayena yan Asalin garin yobe state ne,mahaifina yana cikin kauyen yobe shi kadaine agurin iyayensa a lokacin dayake shekaru goma sha shida akafara nema masa aure kisan kauye da auran wuri haka aka daura masa yar gidan aminin babansa sunanta lantana,lantana yar kimanin shekaru sha biyu macace jarababiya mara imani gata mara kamunkai bata da hakuri ko kadan masifa harda ta siyarwa tana da'ita har bin maza take suyi anfani da ita abiyata,mahaifina duk yasan wannan anma sbd biyayyar iyaye ya aureta dankwa ba auran soyayya baneba,bayan auransu da wata shida,allah yayiwa mahaifansa rasuwa ba cuta ba komai kuma lokaci daya suka mutu ajali kawai,tahir sunan mahaifina kenan anma a kauye anfi kiransa da tahiru,sosai abbana yayi kukan rashin mahaifansa lokaci guda gashi basu barmasa komaiba sakamakon talakawa fitik su,haka yaci gaba da rayuwa da lantana warce bata ganin kimarsa ko kadan kuma yawwan barbada bata dainaba kullin sei anyi fada da ita a unguwa,bayan shekaru hudu abbana yana da shekara ashirin lantana nada sha shida ganin abincin dazasu ci yana gagararsu yasa ya fara zuwa wani kauye cikin garin yobe yana yar fica-ficarsa ya rarumo abin daya samu ya dawo ahaka allah ya rufa masa asiri suke samu suci,anma sam lantana bata da godiyar allah abbanmu hakuri kawai yakeyi da'ita domin bei isa yafada tajiba,haka aka sake shekaru biyu lantana ko batan wata bata ta 6ayiba abbanmu yadamu anma yasan komai na allah ne,Alhamudillah yanzu abbanmu yana samu sosei dan hartaimaka marasa shi yakeyi daidai gwargwadonsa,a kauyen dayakeyin sana'a ya hadu da mahaifiyata nan suka fara soyayya mai karfi,mahaifiyata kuakyawace ta ajin farko mace jinin fulani gaba da baya yar fulanin yobe ce kamar balarabiyya haka take hausama kadan takeji seide fillanci mace mai alkunya da hakuri da kawaici,ba'aja lokaci ba akayi aure aka kawota kauyen su abbanmu.


"Nan lantana ta dauki karan tsana ta daurawa fatima sunan fahaifiyata kenan anma ana kiranta da falmata,kullin seita tsokaneta da fada anma ko tanka mata bata tabayiba hakan ba karamin batawa lantana yakeyi ba dan babban burinta ta samu abokin fada a sunga gwabzawa kamar karya,bangaran abbana iya mutukar san Innata agaban kowaba nuna mata yakeyi yana santa har gaban lantana domin kuwa innata nayi masa tsantsar biyayya gashi kuma auran so,tun abin baya damun lantana harya fara damunta nan taje gurin abokiyar shashancinta ta zizigata akan ta dunga dukar innata harta gaji tabar gidan,haka lantana tadau shawara,ranar da abbanmu yabar gari yakoma kauyan su innata lantana tazo kofar dakin innanmu rike da kugu.


"Cikin ladabi innarmu tace yaya sannu wani abu kikesone?bata ankareba taji duka kota ina dayake lokacin innarmu nafaba da laulayin cikina yasata kasa aiwata komai sei hakurin datake bawa lantana kawai,seida tayi mata lilis har jini yafara biyo kafafun innata,nan lantana tace,ohoo shegiya har ciki kikayima kenan ko? Gashinan na zubar dashi ko dari zakiyi seina zubar da shege tafice abinta daga gidan tabar innata cikin wani hali mai wuyar fasarawa,tana cikin wannan halin makwanciyarsu tashigo nan ta dauketa ta kaita wani asibiti dayake cikin kauyen allah yataimaka cikin jikinta bei zubeba seide gala baitar datayi,tun daga lokacin innarmu tashiga tsoron lantana tana kaffa kaffa da cikinta kar lantana tagani koda abbanmu yadawo innata bata gaya masaba.


"Cikin innata na wata hudu ashe lantana ma nada ciki ita nata watan shi shida ma anma anbanmu yace banasa baneba itakuwa ta zage tace nasane kuma a zahirin gaskiya banasa baneba,haka ya hakura dan kar aji agarima,bayan wata uku lantana ta haifi diyarta mace maisuna hansai sak kamarsu daya dankwa lantana ba kyakyawa bace ba ko kadan,nan duk kudin da abbanmu yata nada domin haihuwar innata nan lantana tasa kahon zuka seida aka kashe matasu tas tsakanita da innata nama ko yanka daya,cikin innata yatsufa haka take jimilim aikin gida kwannan lantana talatin innata ta haifeni nan abbanmu yarasa ya za yayi bashi da kudi a hannunsa daker yasamu yasai dan akuya akayi hakika dashi nan yazage sunan innata yakeso asamin wato fatima yana kirana da zara innata kuma *ASHMIMAL* tana mitikar san sunan shiyasa akasamin shi matsayin nikname abba kuma yace shi bazei iya fadaba yayi binnanci da yawwa,kamarmu daya da innata dan kwa harna fita kyauma yanda ake fada,sosei lantana ta dauki tsanar dunia ta daurawa innata dani azaba kullin keba innata in ababanmu baya gari,tun ina jariri lantana ke mintsinnina dagangan seita daukeni ta jefar dani kasa tace rashin sanine itakuwa innarmu seide taita aikin lalashi.


"Bayan shekara daya da wata goma,atare su innarmu suka yayemu da hansai nan lantana ta bazama bin bokaye ganin yanda abbana ke nunamin kauna nida innata,nan ta mallake abbanmu ko kaunar ganinmu bayasan yi nida innata kusan kullin seiya yiwa innarmu shegen duka nima ya bibigeni nida bansan maima akeyiba,duk mai yararuma lantana yakeyiwa da hansai innarmu tazama yar aikin gida

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment