Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya kama hanyar komawa gidansa cike da farin ciki.


A ranar kuwa duk matan *Kauyen Bandass* sunga canji, kowacce sai mamaki take yi, harda masu shiga gida da sabulun wanki(🤣).


Malam Maude kuwa saida ya tsaya a bayan danga ya 'dauko harawar dabbobin Hinde da ya wullar sannan ya zagayo ya shigo gidan da sallama.


Hinde da ke zaune a gefe mamaki ya cika ta dan rabon da Malam Maude yayi sallama tun tana amarya, bata gama mamaki ba ta ga bullo da harawa bisa kansa, saida ya sauke sannan ya fara mata bayani akan bakon malamin da akayi, kuma ya bata hakuri a bisa dukkannin abubuwan da ya mata.


Hinde taji dadi sosai kuma tayi farin cikin zuwan wannan Malami 'kauyen su.


Malam Maude ne ya Sosa kai yana cewa Hinde dabbobin sun shigo kuwa? Hinde ta ce aa basu shigo ba, nan yace to bari in nemo su tunda ni na kad'asu waje, dariya suka yi sannan ya fita.


Ba jimawa ya dawo da dabbobin Hinde ya mayar ya daure mata kamar yadda ya gansu, nan ya kirawo ta bayan ta zauna ne yake tambayar ta ko tana da sha'awar cigaba da koyar da Mayan 'kauyen, tace ehh malam in ka amince, nan malam Maude yace ya amince, ga waccan dan budaddiyar dangar sai Ku dinga zama a ciki, godiya ta masa da addu'o'i, sannan ya fice zuwa wurin Malam Ja'e.


Haka rayuwa ta cigaba da wakana a *'Kauyen Bandass* cikin jin dadi da aminci.



**** ****

A 'bangaren Innar Badaru kuwa gari yana wayewa ko karyawa bata yi ba ta wuce sashen Badaru, abinda ba ta Sani ba kuwa tun bayan fitar Bahijja a daren jiya ta kira babbar yarta Bilki Wanda syje yar wa da 'kani, jininsu ya hadu da Bilki sosai dan kuwa in ka gansu za kayi tunanin Uwa ce da 'diyarta domin Bilki Babba ce sosai.

Bilki ba ta Barin ta kwana duk Wanda ya tabo ta ko wani nata ya Shiga tasku.


Hausawa suka ce duk sanmakon ka wani a tafe yake kwana, dan kuwa ana idar da sallah Bilki ta sa babban 'danta ya kawo ta a Babur, tana zuwa kuwa ta shiga ciki kasancewar ranar Badaru shima sammako.yayi zuwa daurin aure a Maiduguri, yana fits suka iso.


Bahijja ta yi murna da zuwanta nan suka gaisa sannan ta nuna mata ragowar kayan da Inna ta bar mata.


Tabdijam ai kuwa ta ba ci lalai ba saita maido dasu kaf, dauki sauran ki ajiye kafin gari ya washe.


Inna kuwa a gadarance ta shigo gidan ko sallama babu tana kallon abin yankan da ke rataye a tsakar gidan, duk abin nan da take yi su Bahijja da Bilki suna kallonta ta Taga(window). Bats fi minti hudu da shigowa ba sai ga wani mahauci da ta aika ya zo, da sallama ya shigo, bayan sun gaisa tace ya kunto ragunan, haka kuwa akayi ya kunto su ya 'dora bisa bisa Leda.


Wancan babban ka raba shi kashi biyu ka ware gefe,'karamin kuwa ka cire 'kafafun bayan, yace to, gab da zai fara yankawa Bilki ta daka masa wata tsawa tare da fitowa, ba mahaucin ba hatta Inna da Bahijja saida suka tsorata, Inna galala tayi tana kallon Bilki Dan bata manta artabon su ba lokakin da aka kawo Bahijja gidan.

Bilki cikin fa'da ta fara magana da cewa "shi babban na waye kuma karamin.ma ina za a kaishi".

Ai nan da nan Inna ta birkice Dan ta San Bilki ba ta da dama "dama babban na uwar miji ne day an kuma na uban miji" ta karasa cikin dakiya. Bilki ta ce a wanne dalilin? Inna tace haka a keyi a al'adar su. Bilki tace to na datse wannan al'dar akan yar uwata Ku dai da kuka dauke shi a matsayi tilas sai Ku bada himma, wlh ba yau ba na sake jin labarin an taba mata abin yanka sai an sake, wooo duk fadan Inna sai tayi la'kwas bats tanka ba, Bilki ta 'Dora da cewa kuma kayan da kika dauka ji maidosu ko in Shiga har sashen ki in debo, shidai mahauci yayi gwalam yana kaklin ikon Allah kafin daga bisani su wuce da Inna zuwa sashen ta bayan ta yi wa mahaucin umarnin ya fara yanka musu naman.


A 'bangaren Inna hatta da abin Sosa kunne Bilki ba ta bar wa Inna ba sai da ta karbo, da hantsi yan uwan Bahijja sun hallara kowa yayi mamakin ganin Bilki, nan Bahijjaa ta musu bayanin komai, wuri ya kece da dariya kowa na fadin albarkacin bakinsa.


Bayan sun kammala suyar ne Bilki ta raba ta fitarwa da kowa nashi aka ware na Inna tare da turmin atamfa da kwalbar turaren wuta aka kaiwa Inna, Bilki ce ta kai mata aikuwa faran faran ta amsa suka mata sallama.

Tun daga wannan ranar Inna ta sassauto ta rage wasu daga dabi'unta na *gargajiya* suka zauna lafiya.

A bangaren Badaru ma ya shiryu ba laifi Dan yakan kawowa Malama Ramatu ziyara.

A kauyen Bandass ma zama ake cikin aminci da wayewa irin ta addini.

*ALHAMDULILLAH*


Nan na kawo karshen labarin Dan gargajiya. Allah ya sa mun dauki darasi a ciki. Saimun hadu a sabon novel mai suna *HASSADA*


*JINJINA BAN GIRMA GAREKI NABILA RABI'U ZANGO
(MARUBUCIYAR ZAMANI) *


*UMMU RAHMA*✍🏻

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment