Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hauka,

Yarasa Meya sameta daga fitar shi yanzu, duk ya rude, ganin taki yin shiru kuma baisan ta ina zai fara ba yasa ya mike tareda Cairo wayar shi ya fara neman number yayan ta, dama duk ya matsu yaji halin da take ciki don haka Ba bata lokaci ya dauka yana cewa " how is my sister p.....? Wani irin mikewa yayi domin jin kukan ta, wani irin rawa jikinshi ya farayi ya fara tanbaya cikeda damuwa, " me ya samu kanwata don Allah meke faruwa? Oga Abdul please help me bai kamata tana kuka haka ba bana son ganin hawayen ta suna kona min zuciya, nine gatan ta ni ne maman ta nine baban ta bana son ganin ta a damuwa please please please help me,


Wani irin tausayin shi yaji and Abun ya matukar taba zuciyar Abdul, "don't worry I will take care of her relax. Domin yanajin shima bazai taba son jin kukan su twins ba don yasan yanda relation yake between brother and sister yana son kannin shi shima taurin kai ne Kawai yasa yayi nisa dasu and shi kanshi zai iya tsayawa kannin shi ko ba dadyn su a yanzu just to make them happy,

Kashe wayar yayi tareda jan numfashi ya hurar da iska tareda tattaro jarumtar da dauriya ya zauna a gaban ta ya rikota zuwa jikinshi ya bata sassanyar rungumar da saida kukan ta ya tsaya cak kamar anyi ruwan sama andauke,
Taja wani irin dogon Ajiyar zuciya, saida ya dauki kusan minti talatin a haka yanajin irin yanda jikinta ke wani irin sakewa a nashi , saida yaji ya d'an fara jin wani iri ya daga ta tareda kura mata ido fuskar shi ba wal wala, yafara magana Cikin natsuwa,


"Me yasaki kuka? "Kaine sanadin. Tafada kai tsaye, ba wani kwana ko nuku nuku, " me nayi? " ni kuma? Me nayi , "you are picking her call in front of me, tafada tana mai Kallon tausayin kanta, matse fuska yayi tamau tareda jan tsaki ya mike zurum ranshi a bace ya nuna ta da yatsa " don't even try ina gargadin ki tun wuri ki cirewa kanki abinda ko a mafarki bazai faru ba, please don't waste your time on me inada wadda nakeso inna ce miki I nada single place da zan ajiyeka yaudarar ki zanyi please for your brother sake respect yourself, bazan taba iya miki Abinda kike soba ina sonta nan da kike gani na saboda ita sonta ne sanadin zuwa na nan don haka please let respect each other Kawai, ina godiya da duk Abinda kike min so please let me be bana son damuwa,

"And please kidaina kokarin nuna min wa'innan am not interested don haka ki rufesu bana bukatar ganin sauran wasu, yafada yana zubawa kirjinta dake Cikin wata bra white mai kyau data turo randunan ruwan ta sukayi tula tula, Allah yagani he is going crazy just for seeing them like that sai dai he is a very good pretender, yana kaunar cikar kirji a wurin mace duk da Hafsat dinshi batada shi Amma wannan Sofia din tanada su masu haukata kwakwal wa, da ace baida Hafsat kuma ita natsatsiya ce da ya Aure ta ko don halittar jikin ta,


Saurin mikewa tayi tareda matsawa jikinshi batareda tayi kokarin rufesu ba ta tsaya agaban shi hawaye sharkab a idanun ta, duk pretending dinshi yakasa cire idanun shi akan ta musamman yanzu data mike yana Kallon perfect shape dinta Wato coca cola shape figure dinta is unbelievable domin tsarin jikinta kamar wata model, wani irin bugawa kirjin shi keyi a halin yanzu idanun shi sunkasa fita daga kirjin ta, namijin kokari yake faman nunawa a dai dai wannan lokacin don ba karamar jarumta yake kokarin nunawa ba domin hana kanshi kai mata cafka seeing them like that yanasa shi jin kamar yayi mata fyade, runtse idanun shi yayi tareda matsawa baya " please stop, ki rufe jikin ki ko inbar dakin nan yanzu, duk ya wani rikice ya rude, idanun ta ta sauke akan boxer dinshi dasaita tayi wani irin haniniya ta mike sambal saboda abinda yakeji, tana Kallon yanda duk jijiyoyin jikinshi suka fito na karfi, wani d'an murmushi ta fitar mai ciwo tareda daga hannun rigar ta mayar,

"Open your eyes na mayar, Amma kasa ni ba wani healthy man da ya isa yayi rejecting dina, ni nasan kaina, a sukwane ya bude idanun shi ya sauke mata Cikin jin wani irin zafin Kalmar yace " I reject you, saboda bakida natsuwa bakida tsarin da nakeso a wurin mace you are classless bakida aji ko ince Bakuda Aji keda stupid friends dinki da suke tunanin duk wani namiji zai iya taka rawa karkashin inuwar su, all of you are mistaken I Abdul Rahman nafi karfin inyi rayuwa da irin mata irin ku idan zanbi karuwai nasan inda suke zanje inbisu ba irin ku dakeyi Cikin gidan iyayen kuba kana nan Y'an iska Kawai,



Ya tureta ya fita, Kalmar da tafada mai ta mugun bugun kirjinshi wai ba namijin da zaiyi rejecting dinta so he is right kowa ne jaki da doki bi takeyi, dakinshi ya fada tareda nufar mini firij dinshi ya ciro ruwa mai sanyi ya kwankwada da akwai kwalbar giya ma a yau sai ya daga saboda zafin da zuciyar shi keyi, cillar da gorar yayi da sauran ruwan da ke ciki dako Rabi baisha ba, kirjin shi mugun zafi yake mai wani irin bala'i yakeji da bai tabajin irin shiba ya tokare mai kirji,



Ganin Abin yaki sauki ya ciro wayar shi ya Kira Hafsat, tana picking yace muyi video call baby, ya bude wtsp gaba daya zaka san cewa a rikice yake, bayyanar fuskar Hafsat yasa yasaki ajiyar zuciya ya fara magana a cikin sanyi " please baby ki kula min da kanki kinji don Allah Karki kula wani namiji kinsan am very jealous ko? Inada Kishi sosai inada Kishi baby please ki kula min da kanki kamar yanda nake kulawa da kaina ina kokarin tsare miki kaina sosai kema kiyimin hakan,


D'an karamin bakinta ta bude tareda kura mai ido tace " baby kasan ina sonka ina jiranka kazo don Allah I want to hug you, tafada idanun ta a faffadan kirjinshi tana lashe lips dinta jitakeyi da yana kusa bakaramin buduri zatayi ba a kirjin nan nashi da take Kallon tudun nonon shi dake nan kamar na wata mace saboda grab da yayi,,

Ganin yanda take Kallon shi yasa yaji ranshi ya baci domin she is behaving like irin karuwan nan masu aiki a bar Wato kwararru, tuni yaji zuciyar shi ta fara bugawa da karfi kamar zata fito,
"Baby yafada cikin karaji, zanturo momy na tayi magana da mom dinki let get over it a daura mana Aure, zakizo wurina muyi rayuwa, zaro idanun ta tayi tareda buga tsalle cikeda murna tace "karka mun wasa darling don Allah kace you mean it zaka dawo muyi Aure? "Yes zandawo muyi Aure, yafada fuskar shi sam ba wata fara'a you no saboda ke nabar gidan mu Nazo nan don haka dole zan Aureki , so bye, ya katse Kiran ba wani murna ko excitement a tare dashi,

Tunani yafada yana Kara tono zuciyar shi domin tantancen ainihin Abinda ke damun shi a halin yanzu, amma ba wata Amsa da ya samu , number mom dinshi yafara nema, cikin sauri ta dauka tace " son ya ya kake? "Mom kuje ku nema min Auren Hafsat in kinaso indawo gidan,
Ajiyar zuciya ta sauke tareda yin shiru tana sauraran yanda yake nishi yana fitar da numfashi mai zafi, "Abdul Rahman, takirashi kai tsaye yau, wanda yasan magana ce mai matukar muhimmnci zatasa mom dinshi Kiran sunan shi, "yes mom. " kafada min meke damun ka yanzu? " bakomai mom Kawai kumin Abinda nakeso my heart is burning right now mom please do as I want please,

" is ok dadyn ku ma zai Amince da hakan ya damu kadawo ya tanbaye ni infada mai inda kake banason inyi breaking promise dina ne shiyasa banfada mai ba yanzu zamuyi magana dashi koda baya gida zantafi office dinshi saboda ina son ganinka,

"But to tell you the truth, inaji a jikina kaddara ce Kawai tasa kabar gidan nan bawai don soyayyar Hafsat ba nasan friendship dinku bawai na soyayya bane har yanzu banaji a jikina kana sonta " I love her mom shiyasa natafi idan kinaso indawo ki bari in Aureta, "kasan banida matsala da Auren ka da Hafsat baban ku ne kuma yanzu ya sakko don haka come back soon please,
"I will momy, ya katse kiran har yanzu baiji daidai ba tashi yayi ya fita cikin sauri domin duba halin da take ciki, domin yanzu yake tuna cewa ya barta in shocked da kalaman da ya yaba mata,
Yana fitowa yaci karo da Suzanne da sauran friends dinsu suna kokarin shiga dakin, ji yayi ranshi ya Kara baci, su kuwa zuba mai ido sukayi suna ganin gayen da ya hauka ta musu kawa domin sun san shine wannan,

Daga yanayin shi sukasan shi din ne Kawai gayen da duk fadin barikin zai iya rikita musu Sofia, sun kasa dauke idanun su akanshi, saboda gayen su kansu ya rikita su, tsaki yaja ya koma Kawai, wanda saida suka tsorata suka fada dakin,
A baje take sai juyi takeyi tayi kuka har muryar ya ta shake. " my god zaki kashe kanki ne Sofia? Suzanne tayi saurin dagota ta rungume ta cikeda tausayin kawar tata tace " take it easy my friend banga laifin kiba wannan gayen ya kai mace ta haukace akanshi, blessing tace " I beg of you ki manta da gayen nan daga gani zaiyi wulakanci wallahi kina Kallon tsakin da ya buga mana yanzu abeg ki Kama James yana mahaukacin sonki sosai now look at you kalli hannun ki yanda ya kunbura me ya sameki haka ? Zubaida tace " for goodness Sofia ki kyale gayen nan Karki wulakanta kanki akan wani banza Kawai........ "Get out All of you. Tafada tana mikewa tareda nuna musu hanya " kutafi Kawai bana bukatar ku yanzu ku wuce kubarni in mutu Kawai ba ruwan ku Amma zagin Abdul yanasa inajin tsanar ku har cikin zuciya ta,


Zabura zubaida tayi " don Allah kuzo mutafi ku kyale banza ta karata mara zuciya Kawai. Kuka ta kuma saki tareda zubewa takara volume din kukan ta cikeda tausayin kanta, Suzanne ce ta ce " please Kubita a hankali bakwa ganin tana Cikin damuwa ne, let help our friend don Allah kunji,
Tafada cikin hawayen tausayin Sofia, wayar ta ta ciro tareda Kiran James tace yazo zasu kai Sofia hospital she is sick, cikin rawar jiki yace yana zuwa,
Dagata tayi tareda rakata bathroom ita ta hada mata ruwan wanka blessing ta ciro mata simple doguwar riga da Iner da taimakon su suka shirya ta tareda fito da ita

James yazo ya rungume ta a jikinshi jikinta zafi rau ko kukan yanzu batayi sai ajiyar zuciya, daidai ya shirya zaifita yana rufe kofar yaga fitowar su suna rufe nata dakin, wani irin kallo ya watsa musu kafin ya idanun shi su isa gareta tana lafe luf a kirjin James idanun ta rufe amma jin kamshin shi ta bude idanun ta ta kalle shi tareda kawar wa, ya mata wulakanci a yau saboda Kawai ta wulakanta kanta akanshi, don haka zata gwada fita hanyar shi Allah ya taimake ta zuciyar ta karta kwafsa mata


Kasa matsawa yayi ko motsi ya bisu da kallo har James ya gaida shi bai iya Amsawa ba gaba daya ji yake kamar an sauke mai duk wani bone dake jikinshi yarasa abinda yakeyi Kawai dakin ya bude ya fada a sukwane ya bude window ya ga Y'an da yake zaunar da ita a gaban motar har yana kissing goshinta tareda gyara mata seat belt, saurin sakin labulen yayi yace " wannan yarinyar zan jimata ciwo wallahi banza mara Kamun kai Kawai,
Wani irin saita iPhone dinshi yayi da bango ta tarwatse........ 🖊





My wtsp number domin turo katin ku ko shaidar ku ta turo naku kudin 09011251444




*Matar soja*
[6/23, 1:20 PM] +234 806 628 8263: 🌻🌻 *MUK'ADDARI* 🌻🌻
(Auren soja)




Free page

*Alhmdulillah masoya ako ina ina muku fatan Alkhairi Allah yabar kauna ina ganin kulawa da yabawar ku tun banyi nisa da rubutun wannan labari ba don haka ina matukar godiya baki bazai taba iya bayyana muku farin ciki na ba saidai ince Allahu Yabar kauna, "my vip wow wow wow kaunar ku bata faduwa domin tun banfara littafi ba kuka fara antayo kudaden ku batareda kunji ma nawa zansiyar dashi ba don haka ina yinku over over wlh*

*not free book kibiya ki karanta in peace in kina bukata send your 200 ta account number na 7304736012 nafisa sani Fcmb ko katin mtn ta wann number 09069200154*



1⃣3⃣&1⃣4⃣



.......................... Ganin tsayuwar da yakeyi batada Amfani ya kuma dukawa ya kwashe sim cards dinshi ya fice ba tareda ka fahimce me yake nufi ba, mashin ya tara ya haye zuwa mami wajen sayar da waya ya nufa, yana isa yace abashi latest iPhone ran nan nashi a jagule, aka fito mai da wata mai kyau gayen yace oga ai kasiya wannan ba ma iya siyo wa'innan saboda sojoji basa iya siyen su saidai manyan ku, wani irin mugun kallo ya watsa mai tareda jan tsaki yace in bakada latest just tell me inda zansamu yanzu,

"Oga saidai plaza gaskiya cikin gari, juyawa Kawai yayi tareda fita ya haye mashin zuwa plaza, saida ya zabi latest ya mika musu ainihin ATM dinshi na gida aka cire makudan kudi batareda da ya damu ba ya karba ya bude tareda sanya sim, number zaid ya fara dialing yana ganin Kiran Abdul ne ya daga, cikin zafi ko gaisawa babu yace " god will judge you saboda bazaka iya rike Amanar da aka baka ba you leave a girl in your house batareda mace ba tana Abinda taga dama
In bazaka iya ba ka kaita cikin Y'an Uwan ku mana"

Ya kasa ma controlling zuciyar shi saboda ya tsani mace mai yawon ta zubar in badon matan Arewa sun zama abinda suka zama ba ace mace na rungume namiji any how ba wani tunanin haramci ko kiyaye Addini saikace ba hausa fulani ba, katse Kiran yayi batareda ya jira Amsar zaid ba yayi dialing mom dinshi, tana daukar wayar yace " mom please kisa ido akan twins karsu rika fita any how idan nadawo nagansu da wasu zan ji musu kifada musu momy,
"Wai meke damun ka ne son?" "Nothing mom please ki kula dasu, "ai kasan dadyn ku nasa ido akan gidan shi, amma me ya sameka? Idan akwai abinda ke damun ka son tell me! I'm your mother I know something is wrong".
Ajiyar zuciya ya sauke tare da tattaro natsuwar da ta fara dawowa jikin shi,
"Mom nothing, kinyi magana da dadyn? "Yes! he is happy, yace ka kirashi kaji?"
"Zan kirashi momy hope baki fada mai inda nake ba?
"No na bari kai kafada mishi da kanka, "ok momy bye", ya kashe wayar shi tareda runtse idanun shi yana Kara tattaro jarumtar shi, ya rasa meke mai dad'i daga nan direct wani store ya shiga na wine ya kwaso Kala Kala masu tsada harda Alcohol ya wuce gida Kawai yana bukatar ya d'an kora high drink yau ko zaiji dad'in bacci,


Yana dawowa barrack saida ya kalli kofar dakin ya ganshi a kulle da sauri ya bude nashi ya shige ciki, ya leka window yafi sau goma a wannan yinin, ita kuwa Sofia wani private hospital James ya tafi da ita nan take suka duba mata hannun tareda bata special treatment ganin zazzabin dake jikinta yasa suka bata gado tareda daura mata ledar ruwa, gaba daya friends dinta suna zagaye da ita suna kula da ita har ta yi bacci ta tashi, James ma duk ya rude ganin love of his life najin jiki duk ta fita hayyacin ta cikin lokaci kadan,
Sai kayan ciye ciye James ke kwaso mata, bata iya cin komai saboda wani irin daci bakinta yake yi saboda ciwon da zuciyar ta keyi, saita matukar baka tausayi idan kaga classic Sofia a hargitse saboda son masoyin wani,

Gefen AA kuwa har dare ya kasa samun natsuwa ya rasa meke damun zuciyar shi ya Kira mom dinshi yafi sau biyar yana bata gargadi akan kannen shi, duk ta rasa gane kanshi, kuma yaki gaya mata komai, to ma meye zai fada mata? Bayan shi karan kanshi baisan damuwar shi ba,

Shidai ya tsani mace mara Kamun kai a rayuwa, karfe shabiyu idanun shi biyu yana Kallon wayar shi tana ringing yaki ko Kallon inda take, tashi yayi tareda duba ledar da ya shigo da ita kwalbar giyar shi ya ciro tareda zuba mata ido yana tunanin rabon shi da ita tun a UK gashi, kuma ko acan ba wani sha yakeyi sosai ba saidai shot Kawai don haka bawani tunani ya balle hancin kwalbar ya daga ta sama saida yayi Rabi ya Ajiye, yayi baya tareda bajewa saman gadon shi yana jan numfashi, kamar wanda yasha gudu,
Cikin minti biyar yayi high sai wani lumshe idanun shi yakeyi Alamar ya fita daga duniyar masu imani ya haura ta shedan,

Bai Kara sanin inda kanshi yake ba saida garin Allah ya waye ya tashi da zazzzafan ciwon kai, dafe kan yayi yana salati tareda nufar bathroom ya watso ruwa yayi sallah, saida ya hada lemon juice yasha tareda neman maganin ciwon kai ya watsa kafin yaji dama_dama.
Shiryawa yayi cikin sauri ya fita, leka kofar dakin ta yayi ya ganshi a rufe haryanzu, yaja ya tsaya cak yana hadiye wani kululun bakin ciki birkita wa yayi ya koma dakin shi ya duba miss call's din da yaki kulawa jiya mafi yawanci daga Hafsat ne sai na zaid da mom dinshi,
Zama yayi ya fara dialing number zaid, " hello, yafada yana dafe goshi, " Oga Abdul barka da safiya, jiya nakira kayi bacci,dama zanfada maka ne ina nan tareda sister na anyi admitting dinta tunjiya Nima sai dare nasamu shigowa, zabura Yayi tsaye " wane hospital din? Ya fada mai, cutting call din yayi tareda naushin iska " Damn it, ya fada da karfi "please don't make it difficult for me, ya furta can kasan makoshi, bazaka taba gano ina ya dosa ba gyara dressing dinshi yayi ya fita tareda kulle daki hular shi ta kaki a hannu ya riketa yafito cikin haiba da kamala kakin na matukar karbar shi, mashin ya tsayar ya fada mai inda zai kaishi batareda tunanin zuwa office ba ya nufi Asibitin,


Sofia taji sauki da safen don tasamu kulawa tun kafin zuwan zaid domin Suzanne ta kirashi tunjiya kuma zuwa yamma ya iso hospital din, yayi matukar jin dad'in yanda suka kula mai da ita don haka ya musu godiya tareda Sallamar su yace zai ci gaba da kula da ita,
Wani irin lallaba ta yakeyi sai famar tanbayar ta yakeyi Abinda ya sameta taki fada, idan ma ya cika magana sai ta saka mishi kuka dole ya hakura ya kyaleta Amma Allah kadai yasan damuwar da yake ciki,

Da kanshi ya hada mata ruwa da safe tayi wanka singlet Kawai ta iya mayarwa doguwa iya guiwarta ta shige cikin d'an blanket din gadon tace bazata iya mayar da kayan da ta wuni dasu ba.
Ya hada mata hot tea yace tasha bari yaje ya kawo mata kaya a gida, daga mai kai Kawai tayi ta gyara zama hannun ta mai ciwo yana gefe an daure shi da bandage haryanzu bai sauka ba, kaida kai take Kallon hannun tareda tuna waye silar faruwar lamarin, tana jin wani irin ciwo a zuciyar ta itada tata kaddarar tazo mata da wani irin salo domin zataji dad'i ace yau baida wata a rayuwar shi tasan dole ya sota Amma yanzu tasan ya mata nisa, wasu hawaye ne masu dumi suka fara saukowa daga idanun ta, tayi saurin sharcewa tana girgiza kai, " nooo Sofia bazaki kuma kuka ba akan wani wanda baisan value dinki ba enough is enough,
Bazan kuma wulakanta kaina ba zan nuna maka ni mace ce mai Aji da kuma mutunci ba zan taba bari zuciya ta tasa na k'ask'antar da kaina a gareka ba,

Wani irin karfi taji a zuciyar ta ya gyara zama tareda Kallon kirjinta dake cike tam da dukiyar fulani sunyi jajur a hade gwanin burgewa da ban sha'awa d'an dora cup din tea dinta tayi a baki zata fara sha aka turo kofar, wani irin bugawa kirjinta yayi domin ko bata dago kai ba tasan waye ya shigo, this guy is unbelievable, zai wulakanta ta kuma yazo wurin ta? Kasa dagowa tayi kuma ta kasa cigaba da shan tea din, she can feel his presence All around her body impact All around the room, saboda kwarjinin shi da cikar haibar shi uwa uba wannan kafirin kamshin turaren nashi mai birkita kwakwalwar mace,
Yana turo kofar ya ja ya doge tareda kura mata ido, wani irin haske tayi goshinta na kyalli ga kitson kanta kanana ya zubo gefen wuyanta Sumarta baka wuluk a hankali yake Kallon gaban goshin ta da bai taba lura dashi ba dake dauke da cycle na sallah baki sidik,
Bazaka taba gane me fuskar shi ke kunshe da ita ba, saida ya sauke idanun shi akan kirjinta da blanket din ya sauka daidai cikin ta domin a kishingide take,

Wani irin dogon numfashi ya ja tareda hade rai ya kulle kofar ya nufi gefen gadon, kujerar dake ajiye a gefen ta ya ja ya zauna tareda cigaba da Kallon kirjin nata, jin shirun nashi yayi yawa yasa, ta dago kanta domin sanin me yakeyi, da idanun shi tafara cin karo yana kare ma kirjinta dake cikin shimi kallo, he can see her nipples a cikin rigar yanda sukayi tsini kadan, Ajiye cup din tayi tafara jan blanket din, fuskar ta itama sam ba Annuri Amma har kasan ranta wani irin rawa takejin zuciyar ta nayi bata da jarumta a gabanshi domin shike mulkin zuciyar ta, Amma tadauki Alwashin zata hora zuciyar ta koya mata saboda rashin shi koda zata mutu yanzu,
Saurin dago kanshi yayi yana mamakin yanda ta rufe kirjin nata yau tana kokarin juya mai baya,

Wani irin haushi yaji har zai mike yayi magana wayar shi tayi Kara, mom, dafe kai yayi ya manta yaga miss call's dinta dana Hafsat da safe yarasa dalilin da yasa ya manta da kiransu, cikin sauri yayi picking tareda komawa ya zauna idanun shi a kanta, ta juya mai baya, " good morning momy, " morning son meke damun kane wai jiya kake sakar min sambatu? Idanun shi akanta zuciyar shi tayi nisa sosai wajen tunani yace " breast mom...., yayi saurin hadiye maganar domin katobara yaso yayi saboda karo da yayi da hot body dinta early morning tanaso tasa shi sakin layi, "what?" Ta faÉ—a cikin rashin fahimta "Nothing mom" "Kafa sakani a damuwa kadawo Kawai babanka ma har sunyi maganar Auren naka da Hafsat kuma Alhmdulillah everything is Alright, amma na fada maka ka kira shi

Please Login or Register in order to submit comment