Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gun Iyayensa da Y'an Uwansa, Saidai duk wannan d'aukin bako Alamar Small mom tanacan tana k'unci jidda kuwa tini tazo itada mijinta domin tajima da Aure, Kuma Sam batabi halin Uwartaba shiyasa suke Shiri Sosai da ASHRAF dama Mommy da Zuciya d'aya take zaune dasu,


Abinci sukafaraci dukansu sai A Lokacin small Mom tashigo tana kame kame Wai Aiki ya rik'eta Shidai ko kallonta baiyiba Dan yasan Sarai basonshi takeba, wani gefenma yana ragamata ne Saboda mutuncin jidda domin tana bala'in bashi girma duk Abunda zatayi saitayi Shawara dashi hakan Yasa Shima yakeji da ita yake iya fad'amata damuwarsa,

Mik'ewa yayi tareda dafe Kansa Yana Shirin fad'uwa da sauri Omar yarik'e Yana Fad'in"kagaji haba, muje kahuta Kan kasomemuna Anan, kusan mutumin Ajeboter's ne bayason wahala,"

Dariya sukayi dukansu banda small Mom data d'an tabe Baki Kawai,


"Eh kuje Kam yahuta daga baya Ayi firar aiyayi k'ok'ari ko yanzu," Cewar Daddy



"Khamis waiya banga Abokinka ba gashi kuma Son yadawo,"?


"Wallahi Mommy bansani ba Ad'azu munatare sai yace zaije yadawo kuma bansake Sanin Yarda yayiba Ninama d'auka yab'atane saboda Yawan mutane amma gashi haryanzu wayarshi kashe,"



"To tinda ya iso lafiya kuma kaganshi saikaje kaduba kagani ko lafiya, mutanen nada kirki gashi Haris Yana k'aunarka Dama Uncle d'inka,"


"Hakane Mommy Bari naje yanzu, sainadawo,"


"Yawwa to kagaida Iyayennasa,"


"To mommy"



Koda ya Isa gidan bakowa, harzai wuce saga Abba Yafito daga wani layi Yana sauri, k'arasawa inda yake yayi cikin mutunci suka gaisa Nan yakejin khamis suna Asibiti shima Abu yazo d'auka zaikoma ne,

"Subhanallah Abba wace Asibiti,"?

"Tanan city"

"Ashsha Abba d'auko Abunda zaka d'auka saimuje ko,"


D'aukar Abunda yayi sannnna Sukawuce tare,


Kwance yake And'aure k'afar sai Sannu suke masa, Amma A hakan rik'e yake da wayar Ashna Yana kallo yarda Ashraf yadawo Domin tuni anbaza Hotona da videos tana gefe sai masifa take Amma shikam ko Ajikinsa,


"Oh my friend Ashe Ciwo kaji haka,? Cewar khamis Cikin tausayi


D'aga masa Hannu Kawai yayi Yana murmushi Kafin yace"Uncle ya iso Ashe,"?


"Oh my friend kana d'auke daciwo Amma tawani champion kake,"?

"Kaima dai kafad'a masa danshi baisan indayake masa ciwoba tasilarshifa yaji wannnan Ciwon Amma Saboda mayata Wai haryanzu k'aunarshi yake, Ni wallahi na....."


"Zakimin shuru kosaina fasa bakin,"? Cewar Umma data k'atseta cikin fad'a

Mik'ewa tayi Had'ida wafce wayarta tabar d'akin tana tura baki,



Murmushi Kawai khamis yayi Dan yagama lura Sam Aunty Ashna Bata Uncle d'insa gaba d'aya.


"Kayi hak'uri rabu da ita shashace" Umma tafad'a tana Basu guri


Sosai sukayi fira baibar wurinba Saida Yakira gida sukamasa Sannu sannnna Yawuce Kan gobe zaidawo.................................


_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617
*ASHRAF_LOVE 💞STORY*

_PAID BOOK 300 ONLY_


_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ASHRAF_LOVE STORY PAID 300*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._



*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*



........................................


*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*




_FREE PAGE 16 TO 20_


```KADAFA DAD'IN LITTAFIN YASAKU KUMANTA KUSAKE K'AFA KUMANTA CEWAR NA KUD'I NE, 300 NE KAWAI BA K'ARI KUMA BA RAGI, LITTAFIN FA YANA BADA CHITTA NINA TABBATA DOMIN NIMA KAINA WRITER 📝 DINSA CIKIN SHAUK'I DA ANNASHUWA NAKE RUBUTASHI GAME DA FARINCIKI, ALLAH YASA KUMA HAKANE READER'S 300 NE RAKK DAN MALLAKAR NAKA NAKI ASHRAF_LOVE 💞 STORY, SUNAN LITTAFIN. Adai cigaba sani Cikin Addu'a Allah yabiyamun dukan buk'ata Allah yacikamun burukana na Alkhairy, yakareni daga mak'iya dama Shaid'anu, kuma Allah yabani Lafiyar idanuwana, ya k'aramin baseera dama d'aukaka da lafiya zuwa cikawa da Imani dukkanmu, kada kumanta dayimin wannnan Addu'ar Ina Gdy 🙏 Allah yabar zumunci daka k'auna ❣️ Duka Masoyanaaah..........```



........Kwance yake Kan makeken gadonsa dagashi sai gajeren wando d'akin duk ya d'auke Sanyin AC kasancewar yasaba da Sanyi shiyasa duk sayakejin zafi Sosai, fuskarsa d'auke da murmushi gadikan Alama Dai yanajin dad'in baccin, wata Mata yagani tabiyoshi da wuk'a Fuskarta rufe burinta kawai tasoka Masa wuk'ar gudun yake tanabinsa itada wasu Sauran d'auke da manyan wuk'ak'e dukansu fuskarsu sanye Cikin safar fuskar, sosai yake gudu yananeman Agaji amma bawanda zai'iya jinsa balantana bashi d'auki Domin dajine manyan itatuwane Kawai Cikin Dajin, sunacikin hakan d'aya dagacikin mutanen Yasami damar jifarsa takasa Aikuwa saik'afarsa tahard'e yafad'i k'asa Kan yatashi har Matar tacimmasa Sauran mutanen suka zagayeshi, yanaja baya a zaune tareda cewa"ke wacece? Menamiki? Meyasa kikeson d'aukar raina bayan bake kikasamunshi ba,"?

Bata kulashiba tad'aga wuk'ar daniyar sokamasa Aciki cikin sauri saiga wata kyakykyawar budurwa takara tasoka mata ita Acikin jini yatsartu budurwar tasake k'ara da fad'uwa k'asa, cikin sauri yamik'e tareda k'ok'arin kamasu amma saisuka ruga, binsu yayi amma Ina baisamesuba Domin shirye suke suna shiga Mota cikin sauri wani yaja sukabar dajin, koda yadawo inda budurwar kuwa saidai itama batanan jini kawai yagani, nemanta yafara Amma Sam baigantaba, yana Cikin neman yaji Anatashinsa, mik'ewa yayi Zaune zumbur duk da Sanyin d'akin hakan baihanashi shirga gumiba, Addu'a yake Karantawa Cikin Ransa tareda rarraba Ido,.


"Uncle lafiya kuwa,"? Cewar khamis

Zubamasa ido kawai yayi nad'an lokaci Kafin yamik'e yashiga toilet ruwa yasakarwa kansa jikinsa duk yayi week wannnan wane irin mafalkine? Suwaye ke neman rabashi daranshi? Wacece wadda keneman taimakonsa hartake k'ok'arin bada Rayuwarta Domin taceci tasa,? Ganin baida ansar tanbayar yasa yayi Waka yafito Still khamis nazaune gurin, sake magana yayi domin ganin duk mood d'in yayansa yasauya, "Uncle waime faruwa dakaine,"?

Shi harma yamanta da zamansa maganarsa tasa yajuyo, ganin damuwa sun bayyana Kan fuskar k'anen nasa yasa yasake d'anguntun Murmushi yace"I'm okay khamis kawai nagaji ne Kuma kazo katasheni,"

Sakin fuska khamis yayi tareda gyara zama yace"Uncle kofa zama guri d'aya zai iyajazamaka gajiya tinda kasaba motsa jiki mussamman Ball kazo mutafi ganin Abokina danake baka Labari Ashe yaje tarbonka kuma Acan Aka bugeshi harma yaji Rauni yanzu Haka Yana Asibiti"


"Oh khamis Sarkin surutu waikai ko gajiya bakayi, ai dama ganinka nasan dawani Abu, naji zanje amma ba yanzuba Domin Ina fita wata hayaniyar zank'arawa kaina,"


"Hayaniya Kam ai kagama tarawa son tinda kake Ball gashi katara Masoya Masha Allah, hak'uri Dai zakayi yanzu kayi breakfast saimuje Dukanmu harda Daddynku ma Yashirya,"


"Wai Sweet mommy meye tsakaninku da mutanennan haka saifam jidasu kuke,"?


"Zanbaka Labari kaima inkaji natabbata zaka sosu bugu dak'ari Idan kaga kirkin mutanen gashi saboda kainema Yaron yaji ciwo,"


"Shikenan sweet Mommy ganinan zuwa idan nashirya saimuje,"

Ficewa sukayi danbashi damar Shiri,
Tamkar macce Haka yab'ata Lokaci wurin Shiri shafa wannnan goga wannan kusan 20 minutes sannan yafito, gaida iyayen nasa yayi shima k'anensa suka gaidashi, kad'an yasha tea d'in sannan suka fito sanye yake cikin wani milk d'in yadi yasa Bak'in Aiki kad'an gaban rigar sai hula takalmi ago duk Iri d'aya yasha Kyau dai bak'in glass dake b'oye fuskarsa babba yasaka wanda yak'ara Masa Kyau, sabuwar motarsa k'irar Range Rover yashiga escorts d'inda 4 suka shiga suma sai khamis daya Shiga baya tareda yayansa sai Husna Sarkin surutu da k'aud'i itama inda yake tazauna sai surutun school take zuba masa,

Jan motar sukayi sukafito sukahau hanya dayake motarsa Bak'in tinting ne bawanda yagane shine ciki harsuka Isa, can yagane Ashema Asibitin Omar ne, suna Isa duk suka fito taresuka nufe d'akin can saiga Omar yafito daga d'akin theater aikuwa da murna ya'isa garesu yanatanbar meyakawosu Nan suke fad'ashi, wayar ASHRAF tasoma ringings kawo masa d'ayan escorts d'insa yayi ganin Coach d'insu ne yasa yamatsa daga kusadasu yakoma baya Yana ansa wayar, sukuma tare suka Shiga d'akin, mutanen har Hankalinsu yadawo kanshi mata kuwa tsaye Sukayi suna kallonshi suna nunashi bawanda keda izzar zuwa indayake domin suna tsoro kodan wad'annan jibga_jibgab escorts d'insa ko wanne rik'e da bindiga Kuma kamar sun rako wani Babban soja, Saida yagama wayar yabashi tareda cewa"ku koma mata Kawai kujirani," yanagama Maganar yawuce wata Y'ar k'aramar Hanya yabi domin yagaji dayawan kallon mutanen,


Cikin saurin tabiyo k'aramar Hanyar shortcuts d'auke takeda k'aramar kula tayiwa Haris dahuwar kayan ciki sunsha manja sai sauri take tabasu tawuce makaranta danbasu gama exam d'inba, Atare Suka shigo kwanar shidai Hankalinsa nakan Asibitin yana kallon tsarin yanayinta inda itakuma take ansa waya da k'awarta tana faman kiran tayi sauri, bawanda yalura da d'an Uwansa kawai suka bige juna, sakin kular tayi aikuwa kular tayi wani tsalle sama tabud'e tindaga Kan Ashraf zuwa k'asan wandonsa duk farfesun yawanke masa jiki, ga zafi Y'ar k'aramar k'ara yayi tareda tureta domin jikinsa tafad'a, k'asa tafad'i itama farfesun ya d'anzubar Mata A yatsa Aikuwa saitasa Y'ar k'ara tana yarfe Hannu hakan yasake bawa manjan damar sake kaiwa Fuskarsa, cikin tsiwa tarik'e kunkuru tace"Kai makahon inane zakabiyo hanya baka duban gabanka yanzu dube kasani Asarar girkina kuma kab'atamun lokaci gashi kasa hark'onani yayi bakada Hankali ne ko.......,"



Cikin tsananin fushi da fusata yasa hannu yad'auketa Mari bata dawo daga duniyar jinzafinba yasake d'auketa wani, zai k'aramata wani Khamis da Omar Suka iso Cikin sauri Omar yarik'eshi Yana bashi hak'uri"haba Abokina dukan macce? Ina kasami wannnan d'abi'ar, inaduka tausayinka, waima meye zafi,"?


"Uncle meya b'ata muku kaya Musamman kai? Meya had'aka da Aunty Ashna Itace yayar Haris fa Wanda mukazo gani,"


D'ago jajayen idanuwanta tayi take Cikin y'an seconds saida fuskarsata tayi ja kamar tashi dukansu kallo d'aya zakamusu kasan sunacikin b'acin Rai da tsanar juna, Cikin Raunin murya tace"Ni zaka mara,"?


"Eh namareki d'in sokuwa mahaukaciya village girl," cikin k'unar Rai yayi maganar



Cikinjin zafin kalamansa tace"wllh kad'au bashi kabuga wasanda bazaka iya nasaraba bandamu kokai waye ba Amma wallahi saikayi danasanin marina ko Kai waye,"



"Aunty Ashna kiyi hak'uri shine Uncle d'ina wanda yadawo daga Canada jiya shine champion Ashraf d'infa,"


"Dalla rufamin baki koshine meyefa? Damacan natsaneka wallahi tinkan naganka Domin kasani fad'uwa dayawa duk tasilarka har d'an uwana yaji Ciwo Kuma kasa nayi loosing Exam Nasamu carry over wallahi saina d'auke mataki kanka wannnan Marin dakamun bakaci banzaba dan wallahi saina d'auke fansa kanshi, Kuma kasani NATSANEKA!! Makaho kawai,"Mtssswww dogon tsaki taja tabar wurin



Shek'ek'e Ashraf yayi yana kallonta zuciyarsa kuwa zafi Sosai Wai yarinya k'arama sai Rashin kunya harda fad'amai waita tsaneshi toshi cemata yayi tana burgeshi ne? Wai dashi zatayi takon sak'a wannnan village girl d'in, dama matan 9jar Haka suke basuda kunya tsagera,?


(Niko nace a'a ASHRAF kada kamuna Kud'in goro wallahi bahaka mukeba itakanta Ashna Kawai b'acin raine Amma tanada kunya dama mutunci kodayake muje zuwa zaka Fahimta Agaba kad'an)



"Abokina muje office kayi Wanka kasauya wannnan kayan sunb'aci Kuma tinyajin baisoma illatakaba," fisge Hannunsa yayi cikin fushi yace"wallahi saina koyawa village girl d'innan Hankali saina dawo ita hanya,"


"Naji yanzu kayi hak'uri mujedai,"

Saida yakaisa office d'insa yayi Wanka yabashi kaya ya sauya dak'yar suka Samu yashiga duba Haris, sosai Haris yaji dad'i yake Murna hakama Iyayensa sai Albarka suke samasa Abunda yasanyaya ranshi Kenan ganin iyayenta dama k'anenta da kirki Amma ita mara Kunya zaiyi maganintane wallahi, Kud'i Masu yawa yabasu harda photo suka d'auka da Haris dama Khamis sannnna Sukawuce, Saidai Ransa cikeda tunanin wane mataki zai d'auka Kan village girl............................




_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617
*ASHRAF_LOVE 💞STORY*

_PAID BOOK 300 ONLY_


_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE 💞STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *ASHRAF_LOVE STORY PAID 300*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._



*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*



........................................


*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*




_FREE PAGE 21 TO 30_


.........Huce Kawai take harsanda suka fito Exam d'in, capteria sukaje sukaci Abincin Amma ita sai hucitake takeci, kallonta Aysha tayi tace"Wai Lafiya besty tindakikazo kike wannnan fushin haka,"?

Shuru ba ansa saicin magani take, "oh besty fad'amun yau waya tab'aki? Dubejikinki harda Sauran manja amma haka Kika fito makaranta higher school Kuma bama secondry ba,"


"Besty wani banzane shinefa yab'atamun jiki,"?


"To Wai shi waye besty,"?


"Wannan banzar mana Wanda tasilarshi Narasa Exam d'ina,"



Azabure Aysha tamik'e Zaune daidai hartana k'warewa da Ruwan bakinta"Wai kinanufin Champion? Wai kunhad'u da champion Ashraf face to face,"?


"Haba besty jikina neman wankeni da ruwan baki dankawai nayi maganar wannnan banzar, shine mana,"


"ikon Allah Wai kunhad'u da Champion Harda magana Dashi,"?


"Mtswww, saikace wani Abunkirki Dan Kawai nahad'u dashi? Shifa ganinsa bazaimun wahalaba tinda shine yayan Khamis Abokin Haris"


"taya kuka had'u dashi,"?


"Asibiti yazo duba Haris,"


"Ikon Allah Tabbas kinyi sa'a dahar kikayi magana dashi Wanda ganinsa yake wahala ma? Kumashine kike tinanin gwabza wasa dashi maid'auke da k'ura, wllh Ina gargad'inki Besty daki daina wannnan shashan tinanin domin kece zaki wahala tayama Zaki iya da wannnan babban mutum,"


"Kinga Besty indai bazaki ban Shawara Kan yarda zand'auke fansa ba, to wallahi kirabu Dani domin wllahi baici banza ba marinda yamun saina rama,"


"Amma kecefa bakida Gaskiya besty kece Kika b'atamasa jiki Kuma Kika fad'amasa Magana dan yamareki ai balaifi bane Kuma....,"


"Is ok besty indai bawata Shawara kirabu dani kawai, kisa Ido kiyi kallon yarda Wasan namu zaikaya,"


"Allah Yasa daga Wasan kumannewa juna kudawo Soyayya har kuzama Abu d'aya da soyayya Mai k'arfi da.....,"


Mtswww"ai kin banza mezan dashi? Allah yatsareni Ni wallahi bankomai dashi"


"A'a fa kada Watarana kudawo dukanku Kuna kuka Saboda Soyayyar juna,"


"Ke natafi gida inada Abunyi, gobe munada k'aramin shagali A simra holl na walimar Aunty husaina nak'arin girman mijinta da za'ayi gobe"


"Ok saimun had'u goben Mrs champion,"


Harara tawatsa Mata sannnna tawuce, itakuwa Dariya Kawai take,




Suna Shiga gidan baima shiga party's d'in Iyayensa ba nasa kawai yawuce yana Ayyana Abunda zaimata Dan Huce takaici,

Yana shiga tin palourn yasoma cire kayan jikinsa saida yadawo dagashi sai boxes sannan yazauna tareda shan lemu maisanyi wanda idan kaganshi ka d'auka giyane Amma idan kakafe kwallo a Ido zakagane ba giya bace Domin harda rubutun Non Alcoholic akarubuta da k'ananan Rubutu, yanacikin Sha ba Excuse ba Komai kawai saiyaji wata tafad'a jikinsa tana k'ok'arin hugging d'insa da kaimasa kiss A goshi,

Cikin K'arin fushi yayi wurgi da ita harda buguwa tayi Kan kujera, mik'ewa tsaye yayi cikin sauri Yafad'a d'akinsa yazura jallabiyarsa Yafito cikin fushi, yanzu tana zaune cikin kujerar tana wanicin cingam, tasha kitson Attachment hargadon bayanta,

D'aure fuska yayi taredake d'aukar belt d'insa yasoma zubamatashi tako ina,
Ihu take tananeman Agaji shikuwa sai laftamatashi yake, gashi daga part's d'insa zuwa nasu danisa bawanda zai iyaji, tadaku sosai Amma baida niyar daina dukanta Omar ne Yashigo cikin sauri yak'arbe belts d'in Yana fad'a dashi, sai Alokacin tasamu tabar d'akin da dafe bango domin tadaku sosai ba kad'anba,

"Haba Ashraf waimeke damunka Cikin kwanakin Nan daga d'azu zuwa yanzu duk kawani firgice saiwata halayya Wadda bansanka da itaba kake, can kadake wata nanma kasake Kama wata da duka Kamar zaka hallakata inda banzo Kan lokaci bafa,"


Cikin Huci yace"Dana kashe shegiyar Wallahi Dana Hallakata," Zama yayi gefen gadon yanadafe kansa,


"Oh My friend waikana cikin hayyacinka kuwa,? Meye amfanin biyewa Zuciya idanta waccan tama laifi ita wannnan to metamaka, dukan Mata Bata cikin halin Namiji nagartacce Kuma karage Zuciya,"



Tana samun barin d'akin part's d'in Small mom tawuce Saidai tashiga tasake saka kuka da k'arfi tana fad'awa jikin Umma k'arama,"subhanallah meke faruwa rauda? Ba lafiya nabarki yanzuba meya sameki haka,"?


Cikin kuka tace"toba Uncle Ashraf bane dankawai naje parts d'inda Masa Sannu dazuwa shine yarufeni d'aki yanata dukana saida abokinsa Omar yazo yakwaceni, Mom wllh yakaryamun Hannuna,"takama hannun tanasake fashewada kuka,


"Wai kina nufin Duka wannnan dukane kuma wannan d'an iskan Yaron yamiki wannnan lahanin,"?


"Eh wallahi Umma Ni bansan menayimasa Sam bayasona ya tsanenini Kullum saiyaci zalina innazo gidannan,"


"Tashi, nace tashi muje inda uwartasa domin bazan yardaba Wallahi tad'auki mataki koni na d'auka domin ke bajaka bace,"

"Aina fad'amiki Lami indai wannnan Yaronne bakiga komai ba Saida nace kizo muhad'a k'arfi da k'arfe muyak'esu Amma kikak'i yanzu ga irinta Nan,' Cewar small Mom

"Aikuwa wallahi Basu isaba dashi har uwartasa, maza tashi muje can,"

Saida sukafita tasa dariya tace banma gama had'aku masifaba wallahi harke zanyi maganinku dukanku Dani kuke zancen shashasu Kawai duk amfani daku zanyi..



Tare, sukaje har Part's d'in mommy ko sallama basuyiba suka fad'a tafara kwad'awa mommy kira"Hajiya Kubra Hajiya Kubra Hajiya Kubra Wai kina inane,"?

Cikin saurin mommy tafito sanye da hijab d'inta domin sallame sallarta Kenan tajiyo ihun Kiran Hajiya lami, indasuke tak'araso tana Fad'in"lafiya kuwa Lami irin wannnan Kiran haka,"?

"Bansaniba nace bansaniba, dube jikin Yarinyar Nan dazuwanmu yanzu dube yarda tak'adarin Yaronnan yamaidataka kamar tayi Hatsari,"

Ituwa sai kuka take tana yarfa Hannu da wani langab'ewa, kamota zuwa jikinta Mommy tayi tana Fad'in"Subhanallah rauda meya sameki haka waya miki haka had'ari kikayi,"?


Cikin kuka tace"a'a Mommy kawaifa dannazo gurin Uncle Ashraf yimasa Sannu dazuwa shine yayita dukana Yana zagina harda Rufe k'ofa Saida Abokinsa Omar yazo shine yaceceni dabadashi ba da Yanzu yakasheni, Nikam Mommy bansan menayiwa unlce ba yatsaneni Sam baya K'aunata," kuka tasake rushewa dashi,


Lallashinta Mommy tafara dak'yar tasamu tayi shuru,

Umma k'arama tace"wallahi Hajiya Kubra inaganin mutunci domin ke matar yayanace kiyiwa Yaron magana kuma kijamasa kunne muddin Yasake saka Hannu kan rauda wallahi sai Anyi tashin Hankali cikin gidannan,"


Shigowa Daddy yayi da sallama Aikuwa Umma k'arama tanaganinsa tafashe dakuka,


"Subhanallah lafiya Lami meya faru," cewar Daddy domin Yana k'aunar Y'ar uwarsa ba kad'anba kusan itace Kawai taragemasa a duniya, kuma Amanarta Hanunsa iyayensu suka Bari,


Cikin kuka tace"shikenan Yaya so Ake arabamu k'arfi dayaji Nikam nagaji da tarin matsalolin Gidannan daga zuwanmu yanzu ga matarka ko Ruwa Bata bamuba Dan Kawai rauda taje yiwa Yaron Nan Ashraf Sannu da Zuwa shine Yakamata yamata wannnan dukan Wai batasami Tarbiyabiya ba Dan kawaifa tashiga d'akinsa, yo nice jininka zai Aibata yace banida tarbiya, Nikam zandaina tahowa gidan Nan Duka wallahi" kuka tasake sawa,


Duban rauda yayi Dake wani langab'ewa jikin Mommy Tabbas tadaku domin duk kwanciyar belts yazauna jikinta Abunka da farar fata,

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment