Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

HAR HANNU A LAGOS
OUMYASMEEN

Episode 1-5
Da sunan Allah me rahama me jin ƙai ban yadda ba wani ko wata suyi mini amfani da wannan labarin ba ta ko wacce siga batare da neman izina na ba
ya Ubangiji ka bani ikon rubuta abin da al'umma zasu amfana
duk wanda ya ga wannan labarin yayi daidai da rayuwar sa ya dauka a rashi ne. 09061890481
Bissimillahir ramanir rahim
Lagos agege
wata uwar miƙa tayi ta saki wata uwar hamma, kamshin gasassun kaji ne yayi mata sallama a kofufin hancinta, da sauri ta sauko kan gadon tuni zulfa'u ta nannaɗe ledar naman ta tace "wallahi Allah halee ba zaki ci ba, ga hanya nan kema fita ki samu naki rabon...,
haɗe rai tayi ta ɗauki wayar ta keypad ta soma dannawa, tace"kinsan ni ba matsiyaciya bace...,
dariya zulfa'u ta sheƙe da ita, cikin rainin hankali tace "au Allah, ai bani da labari...,
dama yaushe zaki samu labari kina can ana kwakular'gindin ki, ta fada tana watsa mata harara
dariya ta kuma sheƙewa da ita tace" kina baƙin ciki ne da irin baiwar da Ubangiji yayi mun ke baki da ita...?,
God forbid wallahi, gwara na mutu banci ba banza karuwa,
Owo dai, wata ta samu a yaba,
tashi tsaye tayi ta jujjuya tace "kalleni da kyau ba abin da Ubangiji be min ba, alhmdullahi na godewa Allah ina neman halilina, kema ina me nusar dake tun kafin duniya tayi miki juyin waina ki tuba,
banza tayi mata kanta ba ɗankwali ta fita, kalaba ce a kan ta ta zubo har gadon bayanta masha Allah, kallo ɗaya zakai wa, halee kasan anyi ubangiji yayi halitta, jingina tayi a bango ta dafe mararta da ta kulle, da alama baƙonta na kan hanya, dogon tsaki taja lokacin da tayi ido huɗu da Monica da Samuel, yana zura mata hannu a riga yana murzar nonuwanta, bakin su hade kamar zasu hadiye juna, ita kuwa hannunta na wandonsa sai aikatashi take,
tsaki ta ja kai Allah ya kawo musu ɗauki su bar gidan nan, kullum ƙazantar gidan ƙaruwa take, tun bata fahimci wacce irin rayuwa ce wannan harta gane, daga karuwai sai yan madigo ne a gidan....
iya kuɗin ki iya shagalin ki, ashe zancan zuci da take ya fito fili, haɗe rai tayi ta nufi dakin ummanta, kamar dai ko da yaushe tana zaune tana karatu, ɗurkusawa tayi tace "umma ina kwana...,
ɗago da kanta tayi tace"halimatu badai yanzu kika tashi ba....?,
ɗan ya mutsa innocent baby face ɗin ta tayi tace "eh amma nayi sallah....,
ai daman tun da naga kin tafi ɗakin zulfa'u, to nasan bacci kika koma, Allah ya shirye ki..
zama tayi tace "umma ba wani abu ne... wallahi yunwa nake ji..?,
ajiyar zuciya ta sauke tace "to haleematou wallahi babu amma Allah zai kawo, tace Allah yasa.

HALIMATU YAR LAGOS

OUMYASMEEN
EPISODE 6-7
Fita tayi ta ɗauki botiki cikin sauri ta faɗa banɗaki, cire kayan ta tayi ta fara wanka, ba zato ba tsammani taji an rufe mata baki, zaro ido tayi ganin sopia ita da promise, koƙarin ihu take amma abin yaci tura, sakamakon matsa mata yan kananan nonuwanta da promise keyi, wani zafi ne ya ziyarce'ta, dan wannan shine karanta na farko da aka taɓa mata su, duk da santsin komfa be hana promise abin da tayi niya ba, ɗurƙusawa promise tayi tana ƙoƙarin ware kafarta, ita kuma cikin zafin mama ta harbata ta fadi kasa,
Allah ne ya temake ta ta kwace hannunsu, towel ta ɗaura ta fara masifa tuni suka gudu, ɗurƙusawa tayi tana kuka hawaye nabin fuskarta, bata san wannan rayuwar ko kadan, tunda ta tashi ita kaɗai ta buɗe ido ta ganta a gurin mahaifiyarta, haka suke rayuwa wata ran suci wata ran kuma ya gagara, gwara ma yanzu da take aiki a wani restaurant, suna ɗan samu su dan rage wata matsalar,
Sai da tayi kuka me isarta tukunna ta ci gaba da wanka, bayan ta gama ta mai da kayanta ta fito, a lokacin tuni yarabawan da ke gidan sun fita kasuwancin su, sai karuwan dake gidan su suke cin karan su ba babbaka, masu shan taba nayi masu shan wiwi nayi, har da masu shan giya da caca, shiga daki tayi har yanzu umma na inda take, ɗago kanta tayi tace
"Haleematou...bakya gudun a kore ki? kinsan da kyar na samo miki aikin nan...?,
ajiyar zuciya ta sauke tace"umma wallahi bansan lokaci ya ja har haka ba....,
to ki maza ki shirya, in zaki fita kar kuma ki manta da addu'a, to umma! umma dan Allah wai mu bamu da yan uwa ne ....?,
runtse idonta umma tayi zuciyar ta na tsalle, tamkar zata fasa kirjin'ta ta fito tace "to uwar tambaya ban sani ba, daga sama muka faɗo...,
Shiru tayi mata har ta gama shiryawa cikin kayan aikin nata, riga fara skirt baki ta tubke kalbar kanta, sannan ta saka baby hijab tace "umma na tafi...,
HALIMATU YAR LAGOS
OUM YASMEEN
EPISODE 8-9
to Allah ya kiyaye, amin ta amsa dashi cikin jin dadi, takalmin ta tasa shima baki combos ne, har ta fita ta dawo tace "umma dan Allah miƙo min wayata akan gado na manta ta...,
tashi umma tace"ungo, wallahi haleematou kin fiye shiririta...,
amsa tayi tana me sakin murmushi
Umma tace "wallahi naga ranar da zakiyi hankali ko sai na yi miki aure...,
Kunya ce ta kama ta ta turo baki tace" kai umma..nidai ki dena wannan maganar..,
Haleematou aure shine darajar mace
Fita tayi batare da tace komai ba, ko da ta fito tsakar gida zulfau ce zaune tana ta buga karta, ɗagowa tayi tace "a'a sister har zaki fita..?,
hararar wasa tayi mata tace "ko zaki rakani ne...,
a'a sai kin dawo
To Allah ya saka
Amin tace ta mai da hankalin'ta Kan cacar da take, tana fita kuwa bata tsaya a ko ina ba sai a gidan su, promise tana shiga ɗakin su ta banga kofa tace "to futsararru nayi muku kama da wacce zaku ci..,
promise ce ta tashi jikinta na rawa tace "kiyi hakuri haleemo...,
hannunta ta fisge tace "wallahi ba wani hakuri da zaki bani, daga yau sai yau kar ki ƙara zuwa inda nake, banza kawai ballagaza...,
tace dan annabin ku haleemo kiyi hakuri
jikin halee ne yayi sanyi tace "bakomai amma kar ku kara yi min haka bana so..,
to kawai promise tace, tare da kurawa nonuwanta ido, ji tayi kan nonanta na kai kayi, ako da yaushe tana kwadayin haleemo, dakyar ta iya cewa mu tafi nima gurin aikin zani, to kawai halee tace mata, kullo kofar dakin ta tayi ta rataya jakarta suka fita, bakin titi sukai me maƙon su tari me okada, sai suka fara tafiya da kafa, promise na yi wa halee hira har suka isa a bakin get suka haɗu da Madam Trisha, da sauri ta fito ta daga motarta ta rungume haleemo, tana cewa your welcome my beautiful lady ta faɗa tana shafa mazaunan'ta, ya tsuna fuska Halee tayi, haka kurum bata son abin da matar take mata, sannan tace "thanks ma...,
sakin ta tayi suka shiga ba a bin da aka fara a restaurant din dan haka da sauri halee ta fara kwaɓa cake tana jin hirar da sauran ma'aikatan gurin ke yi amma bata saka musu baki ba ita ka ɗai ce musulma ola ce ta shigo tace "promise madam na kiran ki....,
wanke hannu promise tayi tace"to...,
bin ola tayi har suka isa office din madam ɗin sannan ta koma tana zaune akan kujerar ta rufo kofar tayi sannan ta ƙarasa shigowa tace "madam gani....,
okay ga guri zauna mana
zama tayi tana jiran me madam ɗin zata ce har ta gama yan rubuce rubucan ta ɗagowa tayi ta kalli promise Sannan ta tashi tace mata zo mana binta tayi har dakin'ta da take hutawa zama tayi akan wata ƙatuwar katifa zama promise tayi, hannu madam takai kan kirjin promise tace "baby gaskiya na gaji da wadannan yan kananan abubuwan naki, ba bakya ganin na haleemo manya da su....,
haushi ne ya kama promise Dan haka ta haɗe bakinsu, dan bata son ƙara jin wata magana ta fito daga baƙin madam trisha ɗin, ɗaga rigarta sama tayi ta fara matsa nonuwan promise, wadanda ko hannu basu iya cika mata, duk kuwa da irin matsar da take musu, haka suka cire kayan su duka, sosai madam trisha ta mai da hankali gurin shan nonon promise, kuka ta fara mata tana janyewa tace "madam har yanzu zafi suke min...,
cire kan ta tayi ta kura mata ido, sannan ta kallesu wanda saboda tsabar tsotso da kullum suke sha, har kansu yayi kato, gata dai ba wata babbar mace bace yarinya ce...
Haleematou yar Lagos
Episode 10-11
hankaɗeta tayi tace "tashi bana son ganin ki, maza fice min....,
cikin sauri ta mai da komai nata jikinta na rawa, sai da ta saita kanta sannan ta fito, Titilayo ce ta ɗago tace kin tafi kin dade, kinsan ga uban aiki na jiran ki..,
bata ce mata komai ba ta wuce, domin bata da baƙin magana, dariya sauran suka sheƙe da ita, cikin harshen yarbanci Ayomide tace "sannu da dawowa...,
suka ƙara sheƙewa da dariya, gaban halee ne ya faɗi jin maganar da suke ƙasa ƙasa, na halin madam din, wato shiyasa kullum sai ta ba promise kuɗi kenan, goge hannun na tayi a jikin towel ta shiga toilet, hawaye ne ya fara bin kuncinta, ta rasa dalilin daya sa mahaifiyarta taƙi kai ta gurin danginta ko na mahaifinta, kuma bata son ayi mata zancen...
Sai da tayi me isarta sannan ta fito, bata da wani zabi da ya wuce ta dena zuwa, gwara su mutu da yunwa da ta ɓata rayuwar ta, sai gurin karfe takwas na dare suka tashi, lokacin yan aikin dare sun fara zuwa, kuma ta tsaya ne dan ta karbi alabashinta amma shiru shiru madam Trisha bata fito ba, kallon promise tayi tace "promise ko tafiya za muyi gobe ma amsa dare na ƙara yi, ta danna wayarta tace "karfe 8:30 fa ....?,
promise ta jingina da cabinet ɗin kitchen din tace "bani da abin da zan karya gobe, ko yau ban karya ba na fito sai anan na dan ci wani abu....,
haleemo tace yau da kika je gurinta bata baki kuɗi bane.....?,
ƙasa tayi da idonta da ta tuna cin mutuncin da tayi mata, buɗe rigarta tayi ta fito da nonuwanta tace "kalli fa yadda su kayi...,
haleemo ta kallesu tace"ni ban ga komai ba....,
mai dawa botiran rigar ta tayi tace"da basu kai haka ba, amma yanzu sun buɗe....,
ba dole su buɗe ba kin sawa ranki jaraba,
Murmishi promise tayi tace "tashi muje ko yanzu ta gama ganawa da su Ayomide...,
tashi sukayi suka je har office ɗin amma bata ciki, juyawa halee zata yi promise ta ruƙo hannunta tace "ina zaki....?,
HALEEMATOU YAR LAGOS
EPISODE 12-13
tace To bata nan zaman me zamu yi?
promise tace tana cikin dakin hutawar ta fa,
kai ta jinjina kudi yayi a rayuwa ta raya a zuciyarta, ɗakin suka shiga tana kwance, tashi tayi ganinsu tace "aa my beautiful lady zo ki zauna....,
zama sukayi ta rungumota tare da shafa kanta tace "me ya saka har yanzu baku tafi ba....?,
haleemo tace baki bamu albashi ba, kuma yau ce ranar biya,
madam trisha tace da kinxo tun ɗazu kin karɓa ai, ta faɗa tana kallon nonuwanta
tace ai tun dazu muna jiranki, saboda munga kin yi baƙi shiyasa
hakane my beautiful lady ta kara shafa kanta, kuɗin ta ta kirga ta bata tasa aljihun skirt ɗin ta, taba promise nata itama
My beautiful baby ta faɗa tana sake kallon kirjinta, bata ankara ba taji hannun madam Trisha a cikin rigarta, da sauri ta riƙe hannunta sai dai madam trisha irin babbar macen nan ce, dan haka bata iya kwace mata, ɗaga mata riga sama tayi tuni taci karo da albarkatun kirjinta, tamkar za sufa sa kirjin'ta su fito saboda tsabar cikar su
Allah ne ya bata iko ta tureta, ta miƙe a guje ta fita jikin ta na rawa har ta isa gida, ko sallama batayi ba ta shiga dakin ummanta ta cire hijabin, umma cikin tashin hankali tace "yanzu nan nake shirin zuwa na nemoki, yau me kika tsaya yi har kika dade.....?,
rungume ta tayi ta rushe da kuka, kafin ta dena zuwa makaranta saboda rashin kudin makaranta har ƙoƙarin fyaɗe akai mata, yanzu kuma yan neman mata na bibiyarta, cikin kuka tace "umma madam yar iska ce, nan ta bata labarin abin da ya faru....,
gaban umma ne ya faɗi tace"innalillahi wa'innailaihir raji'un, ina nan zaune za'a lalatamin rayuwarki? shi yasaka naji hankalina ya kasa kwanciya....,
zama tayi a baƙin ƙaramin gadonsu tace "umma dan Allah mu koma garin mu....,
hawaye ne ya fara zuba a idon umma ta fara kuka har da shashshe, rarrafowa gurin ta haleemo tayi jikinta na rawa tace "dan Allah umma kiyi hakuri na dena tambayar ki....,
rungumeta tayi tace" wallahi ba tambayar da kika mun bace ta sani kuka ba, a'a tuno rayuwar da nayi a baya nayi......,
ba me rarrashin wani haka suka haɗu suna kuka har sukai me isar su, kwanciya umma tayi ta faɗa duniyar tunani....
Shekara goma sha takwas baya...............
Garin adamawa ƙauyen mayo belwa

HALEEMATOU YAR LAGOS
EPISODE 14-15
Shatu shatu
da sauri ta fito daga cikin bukkarsu ta ɗorƙusa tace "baffa gani...,
Shatu ga nonan nan maza ki ɗauka kafin innai ta dawo ta buge ki,
ɗurƙusawa tayi ta ɗauki kwaryar nononan da botikin, jamin kunne yayi yace "saura ki tsaya wasa, kuma karki sake ki dawo ba tare da kin siyar ba....,
kai ta gyada mai jikinta har rawa yake godun kar ya maka mata sanda, tafiya take hawaye na bin kuncinta, inda sabo ya kamata ta saba, bata tashi ta buɗe ido taga mahaifanta ba duk sun mutu, kawu da innai kawai ta sani sai ɗansu ɗaya Usman, sai adda Binta itama tayi aure tana kano, kullum cikin azabtar da ita suke,
shi kuwa dama ya Usman yana cikin garin Adamawa yana karatu, banda makarantar allo da take zuwa ba bokon da aka sata, share hawayenta tayi ganin ta fara shiga cikin mutane, bakin titi ta fita ta zauna a bakin wata bishiya, shatu! da sauri ta juyo tace faɗima kin taho kenan,
harararta yi tace "wallahi shatu baki da kirki, kika ki zuwa mu tafi tare...,
dafa ta tayi tace yi hakuri, wallahi bana so baffa ko innai su yi mun faɗa ne
Fadima tace Allah ya kyauta, in har zaki ci gaba da tsoran su to wallahi kina tare da wahala, mutane kin mai dasu tamkar wasu mala'iku Saboda tsoransu da kike,
ajiyar zuciya ta sauke jikinta yayi sanyi, amma ba yanda zatayi, fadima ta dan kara matsowa kusa da ita tace, ke ƙawata jiya naje cikin gari na haɗu da yayanki Usman
tace Dan Allah fa, a cikin makarantar su?
a'a a wani shago nakai nono, baki ga yadda ya koma ba dan birni dashi
tace Allah sarki, yayi miki magana?
fadima tace tab, Ni zai ma magana kamar baki san halin girman kansa ba? ko ke naga ba magana yake miki ba
Murmishi tayi tace hakane kuma wallahi, suna nan zaune shiru shiru ko wacce mota na wucewa ba wanda ya tsaya ya siya, sai wani daya siya na faɗima da yake nata me kyau ne, na shatu innai na hada shi da waken suya, kallon ta tayi tace "ko za mu tafi cikin gari ko Allah zai sa a siya...?,
fadima tace gaskiya bani da kuɗin mashin.
ƙasa shatu tayi da kai ta jawo dan yalolan mayafina tace "nima bani da shi gwara ke an siya ma....,
fatima tace to muje yar kasuwa mana,
batayi mata musu ba suka tafi, ga yunwa saboda tun safe ba abinda taci, kafin su isa yar kasuwa tuni na faɗima ya kusa karewa saura kaɗan, isa sukai ta zauna gabanta sai dukan uku yake, lah shatu ga yayanki shi da wasu, ɗago kai tayi karaf muka haɗa ido da shi...
Cikin dari dari ta buɗe baki zata mai magana taga ya haɗe rai, ai kuwa taja bakinta ta tsuke
ta mai da idanuwanta wani gurin daban, jin muryar wani tayi yace "sannu yan mata nawa ne nono ƙwarya ɗaya....?,
ɗagowa tayi ashe wanda suke tare da ya Usman ne tare, nace " dubu daya da dari biyar...,
buɗewa yayi ya duba sannan ya rufe, ya kalli faɗima yace "ke nawa ne naki....?,
Duk kuɗi ɗaya ne ta bashi amsa, ciro kudin yayi ya bata ta zuba mai a leda me zane zane, kallan Usman yayi yace "haidar zaka rakani na hau mota ko daga nan gida za ka tafi....?,
yace muje na raka ka sai na tafi nima
tashi faɗima tayi tace " shatu sai mun haɗu a dandali...,
Tace to sai anjima.
Ta tafi suma suka tafi aka barta nan sai raba idanu take, ganin sai zama take ko anzo an taya ba'a saye yasa taji kamar tasa kuka, duk wanda yasan nono me kyau to bai iya siyen nata, ga kuma rana tazo inda take, tashi tayi ta dauki kwaryar nonon da botikin ta koma inuwa ta zauna, tana zaune sai zabga hamma take ya Usman ya dawo, da sauri ta dauke kanta dan kadama su hada ido, har karfe shida tana nan zaune ba wanda ya siya.....
lokacin ta galaɓaita da yunwa sosai, wata mata ce tazo tace ta bata na dari bakwai, ta karbi kudin hannunta na rawa na bata ta tafi, kai har magariba tana kasuwar nan, ganin ana ƙoƙarin rufe kasuwar ne ta tashi, tafiya take tamkar zata faɗi, hanjin cikinta har curewa suke gu ɗaya saboda tsabar yunwa, dakyar ta ƙarasa gida ga ciyayi ga duhu, tayi sallama innai tayi banza da ita kuma ba wanda ya amsa, ashe adda Binta tazo ta ganta zaune da ɗanta, ta ajiye kwaryar nonon tace adda Binta dama zaki zo yau?
toshe hancinta tayi tace "da hallacan matsa sai warin rana kike....,
jikin shatu yayi sanyi ta miƙe, sai taji ance kee....
gabanta ne ya faɗi tace innai ga kudin,
amsar kuɗin tayi ta soma kirgawa, sannan ta buɗe kwaryar ta duba sai kuwa ta ɗauki sanda ta fara bugun shatu da ita, sosai take kuka tana neman dauki amma ko a jikin adda Binta, sai ma danna waya da take abunta ga danta gefe, ganin ba me cetonta yasa ta shige bukkar ya Usman da kullum sai ta gyara mishi, duk kuwa da baya nan, a gigice ta faɗawa kansa ashe yana nan, ya ja da baya cikin faɗa yace "ke wacce mara hankali ce zaki faɗo kai na...?,
tayi ƙasa da kanta tace kayi hakuri dan Allah hawaye nabin kuncinta......
YAR LAGOS
Episode 16-17
Yace Dalla Zo ki fita kin wani tsaya kin tsare mutane da ido, kuma fa ba kallonshi take ba,
hannuwanta ta haɗa waje daya tare da ɗurƙusawa tace "Dan Allah ka temake ni, wallahi ina fita dukana zata ci gaba da yi....,
be ce mata komai ba ya koma ya kwanta, adda Binta ce ta shigo hannunta riƙe da yaronta tace "dan uwarki zo ki fita, banda uban gantali ba abinda kika aje, gidan ubanwa kika tsaya har kikakai dare a waje? kin tsaya rabawa yan tasha gindi ko?...,
Jikinta na rawa ta tashi ta soma bin bango, a lokacin shekarunta 15 bata ma san me take nufi ba, bata da wayewar da zata fahimci ina zancen ta ya dosa, ganin ta kasa fita tace "Usman rikemun yaron nan yau sai naci uban yarinyar nan, sai ta jawo mana abin magana da alama...,
yayi tsaki ya amshe shi yana fadin shegiyar ba, ganin tayo kanta ta ɗurƙusa ai kuwa ta shiga dukanta ta ko ina har ta gaji, komawa tayi ta takure jikin bango ta kasa fita, ɗaukan yaronta adda Binta tayi ta fita ranta a ɓace, ganin ta fita ta koma gefe ta haɗa kai da gwuiwa tana kuka, batasan lokacin da bacci yayi awan gaba da ita ba.
azaɓa ce ta farkar da ita ya Usman ne taji yana daure mata hannuwa ta baya, sannan ya sa mata wani tsumma a baki ya toshe ta yanda kar aji ihunta, ya daga rigarta ya kurawa yan kananan nonuwanta ido, shafarsu ya fara yi gashi ko wani fitowar kirki basuyi ba, ba kunya ba tsoran Allah be dubi yarintar ta ba balle maraicinta ya fara tsotsarsu tamkar ba gobe, sai zogi suke mata shi kuma ba ruwanshi, bata ƙara shiga wani tashin hankalin ba sai da ya cire mata kayan jikinta, a karshe dai sai daya rabata da mutuncinta, tayi kuka sosai har hawayen sun bushe a fuskarta, yace "saura inji kin fadawa wani, wallahi saina ɓatar dake.....,
ta daga kai da kyar alamar bazata fada ba, domin ba ƙaramar a zaba nate ji ba ta ko ina, ya cire mata tsumman daya tusa mata a baki sannan ya kwanceta, ya wurgo mata kayanta ta sa da kyar, be mata Magana ba ya nuna mata hanyar fita ba shiri ta fita jikinta na rawa, bukkarta ta shiga ta kwanta akan tabarmar kaba, ta buɗe kafarta saboda data hade cinyoyinta azaba takeji, har asuba tayi tana cikin wannan hali, gari ya waye innai ce ta shiga kwaɗa mata kira, da kyar ta iya fitowa ta ɗurƙusa cikin dashashshiyar murya tace "gani....,
dan ubanki yau wani salon iskanci kika fito dashi...?, gari ya waye ba ruwan da za'a dora abin kari amma kin kwanta gaki yar hutu ko?
ƙasa tayi da kanta dake tsananin sara mata murya na rawa tace 'innai yau bani da lafiya...,
au ta haka kika biyo? to jeki, Usman Binta ku fito suka fito suna mamakin kiran innai, tace "ku zame min sheda tun da bata ɗebo ruwan da za'ayi amfani dashi a gida nan ba, to wallahi daga safiya har dare bazan bata abinci ba....,
okay kawai ya usaman yace ya koma, ta fita tayi kofar

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment