Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

Queen"
A sanyaye na amsa kamar Zan kurma ihu
"Na'am sojana.....Me kakeyi?"
"Kina kukan ne ko? Shikenan ai na fito wanka yanzu Zan shirya ki tsammaceni within few hours "

"Honey....." Sai Kuma nayi shiru ,din Nima fa na Matsu mijina ya taho gareni ,saidai ban masa adalciba in na Hana masa Barci ,saboda mere buƙatata da yau da gobe ai duk na Allah ne sobreen....cewar wani ɓari na zuciyata.


".....Baby are you alright?"
Firgigit nayi
"Yeah ,dama..... dama sonike ince plz karka taso yanzu dare yayi ,you have to rest ....kaganima ka lallabani nayi Barci Wannan turn ɗinkane ,plz mijina kaji ,ka huta kayi Barci goben ka taso don Allah"


Ajiyar Rai yayi tabbas ba alamun kuka a muryata ,so hakan ya sashi Jin nutsuwa



"Alright baby ,na haƙura and yanzu na samu strength ɗin Barci "
"Yaewa Alfaharina nagode dakaimun Wannan Alfarman.....I love you😍"


"Love you so much baby" " honey ,kayi mafarkina kaji " Nayi magana Ina langaɓe Kai tareda kanne masa ido guda kamar yina kallona


"Ok to faɗamun wani irin mafarki kikeso in Yi dake?"
"Uhhhmmmm to..." Nayi shiru kamar Mai tunani
"Kayi mafarkina muna cin abinci tare ka dawo Nigeria "




"Ohhohhhh Ƙaryane bashine a ranki ba and Zan iya canka"
"Bbbbuuubbb ,na cije kunnenka,,,kaji Mai wayo ,to naƙi wayon "


"Yes am serious nasan abunda ke ranki"
"To faɗa inajinka nabaka gari"
Rarrabe maganar ya shigayi
"Bae....baey ...nah ....tanaso....Aci...Mata ....gindi...koba hakabane?



Tsalle nayi na fara doka ƙafata a ƙasa
"Honey banson sharri gaskiya baka cankaba"
"Hhhhh Abu Mai sauki ai Aiki da hujja nayi tareda formula,kince munacin abinci tare.... Meye abincin da yafi kowanne,bura cikin duri😉"


"Wayyo kasanaji kunyarka ,saida safe " na faɗa a sangarce


"Hhhh to shikenan matata Tana gudun bananarta "
"Honey bazaka bari ba ko,kasani ganinan na rumtse ido inajin kunya....kayi barcin Tom dare ya fara Nisa kar ka makaran zuwa airport kazomun late"



".....To gashi Nan maganata ya fito ,shikenan bara insaka pyjamas "
"Tom in ka saka ,ka daukarmun kanka hoto cikin blanket sai ka turomun kaji other half💖"


"Angama Rabin Rai"



*******


Zaunawa nayi akan sofa Ina wulwula kafcecen wayata ,Ina ƙissima abunda zanyi a gobe don in burge mijina....Tsam na miƙe naje na buɗe deep freezer cikin kichin ɗita har store ,Akwai komai da Zan buƙata.....ok saura gyaran jikina , inaso inyi steaming gashina aimun curling gashin ,sannan inaso ayimun lallen da zai burge mijina ,ga uwa uba inason inyi ma mijina gyaran ciki da waje,hupppp inban sauriba a sulbin jikina zai zo ban gamaba.


Wayar Mai min lalle nakira nace tazo Bayan la'asar ,Daganan na fara tunanin yanda Zan haɗin Tabaje da dahuwar kaxa da ƴan shila shaf shaf.....


Hijabin sallah ta na zurmuka da silifas ɗin ɗaki na gangaro ƙasa na leƙa ta hanyar BQ bakowa a farfajiyar gidan sai tsuntsaye daketa shawagi a ƙarƙashin gyararun fulawar dake gidan da aka aske su ,Bayan anyi decorations ɗin folawar da sunana Dana mijina .....hakanko ya farune tun wajen shukasu aka shukasu da haruffan sunayen mu......kallon wata ɓangare guda nayi na hango tsintsayen kanarina acikin kejinsu guda biyu daga can saman mu dake hasko gaban gidan .



Murmushi nayi kurum inajin son mijina na ƙaruwamun arai
"Mijina Abun Alfaharina Mai yin komai don farincikina,ka bani soyayyarka Wannan shine Abu mafi soyuwa a gareni ,Bayan Nan ka kawarmun da ƙishin kewarka ta hanyar 2 4 7 muna tare a waya ...sannan ka dasamun furannin da zasu rinƙa tunamun sunana da sunanka.....a ƙarshe Kuma ka ƙawatamin gidana da duk abunda kasan shi nakeso , nagode mijina , Allah ya bani ikon faranta maka akoda yaushe" wasu hawayene da bansan ko na menene ba suka shiga zubomun a ido da ban shirya zuwansu ba.....Hmmm dole in tuna baya Sobreena baiwar Allah , lallai na karɓi Wannan sunan......


Motsinda naji a bayana ne yasani saurin share hawayena
Jalila Mai aikina ne tafe
"Barka da fitowa anty"
"Yawwa jalila ,shirya maza kiyiwa Ado driver magana zai aikeku kasuwa"
"To anty....Ina kwana"
"Lafiya ƙalou yasu baba"
"Since a gaisheki "
"Yaewa toh Ina amsawa ....har ta juya zata wuce nace "Af jalila in zaki wuce gida ,ki tunamun inbaki saƙo ki kaima baban taki"
"To anty"



Jalila yarinyace da bazata wuce shekaru Sha shida ba ,aikin mamanta take zuwa Yi a makwafinta kasantuwan maman bataji daɗiba,Amma dayike ma wanke wankene da ƴan shara sauran ayyukan da Masu Yi sai Abun ya zomata da sauƙi.


Haurawa samata na Yi tareda dialing wayar mijina
"Hello amaryata"
Yafaɗa cikin muryar Mai Barci
"Angona Barci yazone....shikenan Asuba tagari bara in hau online Inga hoton cuty sojana💋" murmushi yayi kurum Akwai wauta Sobreena

"Honey baka kasheba ,ganinan inata maka tausa kaikuma ka lumshe ido ,harma najamaka bargo ,byeeeee" Nafaɗa tareda kashe wayar


Juyi yayi yaja pillow ya ruƙunƙumesa tsam tsam a ƙirji yinajin tamkar nice ya rungume
A Haka Barci ɓarawo ya sureshi cikeda tunanina



*_Asuba ta gari🥱_*
_💞MUBREEN💞_
[7/27, 5:38 PM] Bamalli✌️: *✨✨NAMIJIN KISHI ✨✨*






_By... Oum Aphnan_




_Marubuciyar_
*JARABABBEN NAMIJI*
Dasauran su...





*ALHERI WRITERS ASSO.📚*






~Ban turasasaki ki karanta littafin Nan ba ,inkuma kika karanta kome kika gani on your own😏~



Page 9&10




______Tuni na tada hankalin gidan da Aiki ,nine Yi Wannan sa ayi Wannan,dudda banida son jiki Kuma banson datti ko ina ƙal yike Amma still nasa house maid sun ƙara ƙalƙale koina , kafin na bada list ɗin abubuwan da Zan buƙata na girki daganan na yo wanka cikin Shirin tafiya saloon ,yanda Ina dawowa sai ayimun lallen, don nasan dawowarsa sai ɗagowar hantsin gobe.


Hijabina Mai kamar Riga na saka akan English wear ɗina , na Riga da skirt dogo har ƙasa ,na Suri key ɗin motata ,sai wayoyina guda 3 ,daga haka na gangaro babbar parlourn na gidan ,na fara ƙwallawa jalila Kira tazo ta rakani.


Dagudu ta sheƙo hannunta riƙe da hijabinta da Bata samu sakawa ba
"Gani anty"
"Ohk saka hijabinki muje ki rakani"
"To anty ... Amma..."
Sai Kuma tayi shuru
"Uhm Amma mene"
"Anty Amma da kince zamuje da ado kasuwa"
"Oh common ,kinji muje nama manta ,kawai inajin nishaɗin fita da mota Ni ɗayace and banaso in fita batareda ƴar rakiya ba"
Jinjina Mata Kai kurum tayi kafin ta zura hijabin mukayo hanyar compound.... tundaga ƙofa Naga balaƙi....kut
Sojojine Masu jajayen ido riƙeda manyan bindigogi ,cikin rashin damuwa suka dunga raɓamu , Bayan kowanne su ya sunkuyar da Kai alamun girmamawa.

Parking lot na nufa ,saida nashiga gurin driver na saka belt kafin na karɓa ƙaramar wayata keypad a hannun jalila..... dialing number sa nayi saidai harya yanke bai ɗauka ba ,hakan ya tabbatar mun da still yina Barci ya barta a silent dama nasone in shaida masa na fita.


Da hakan na tada motar muka bar compound ɗin.....
Tafiya mukayi Mai ɗan tsayi kafin muka Isa gurin saloon ɗin,bamu ɗebi lokaci Mai tsayiba aka gama mun gyaran gashi alokacin agogon hannuna ta bugamun ƙarfe ɗaya, sallamar su nayi kafin muka shiga motar mukabar wajen ......


Tirƙashi Abun assha😩 Adaidai gurin junction ɗin dazai ɗauke hanyar zuwa Asibitin maitama , Ina cikin tuƙi naji hancin motata ya tokari wani Abu da ban tantance ko menene ba......Jan burki nayi ƙuuuu na tsaya , dasauri jalila ta sa hannu ta runtse kunne na ɓallo ƙofa kenan itama ta ɓallo zata fita


"Aah jalila Karki futo bara in duba"Da azama na fita ,saidai garam naji an dantse hannuna da wani Abu kamar hanƙwa,kafin in Yi magana an nanemun baki da wani salatif Mai ƙarfi yellow ,a Haka suka hankaɗa Ni Bayan motarsu suka cancani hanya,kamar zararriya Haka jalila ta fito hannu aka Tana ƙwala ihun
"Kutaimaka mun sun sacemun anty na"

......................


Salati duk Wanda yazo bakina nikeyi , Numfashi na tuni ya fara barazanar ɗaukewa ,dama nasan inada matsalar rashin son zafi a take Numfashi na yashiga seizing Ina cizgecizge......

A take anan na some ban Kuma farkawa ba sai a wani gida mara ɗakuna face kewayayyen katangan waya Mai tsayin gaske,Wanda na waje na iya ganin na ciki Haka ma na cikin.


Tashi zaune nayi akan dandamalin dutsen kusa Dani sannan na fara jujjuya idanuwana , don insan inda Nike ,gyaran murya naji a ta bayana da sauri na waiga ,mutum nagani cikin baƙaƙen Kaya ya naɗe fuskarsa da hizami ya ƙara da face mask, Akan wata kujera Tana jujjuyawa dashi ,hannunsa watse akan kujeran....zuru da ido nayi inaso in tantance ko ganinsa ne, Amma Ina! Ƙafarsa sanye suke cikin ɗima ɗiman boot ɗin takalmi kamar na sojoji ga hannunsa sanye cikin handgloves irin na nasu welder Mai ƙarfin gaske na roba


Zaro ido nayi kafin in miƙe cikeda tsiwa na motsa ɗan mitsilin pinkish ɗin bakina


"Waye Kai Kuma me kakeso a wajena?"
Da alamun murmushi a idonsa ya miƙe yafara takowa inda Nike tareda kokawan cire facemask ɗin fuskarsa



...........


Jalila Kam mutanen garine suka ɗauketa ofishin ƴan sanda mafi kusa ,anan ta shaida Masu abunda ke faruwa....daganan aka wuto da ita gida
Ai kafin ta Isa ,har labari yakaiwa Mubarak da bashi ƙasar ,don tuni labarin sace Sobreen yagama fantsama a lungu da saƙon ƙasarnan.
Akuma halin yanzu sojan yakamo hanyar dawowa tareda bada umurnin a tsare duk wani Mai Numfashi da ya kwana ya tashi a cikin gidan ciki kuwa harda jalila!



........


Ɗaye facemask ɗin fuskarsa yayi a take kyakyawar fuskarsa na zallar bafullate ya bayyana a idona ,da murmushi fal fuskarsa.
Runtse ido nayi nakuma buɗewa


"Abbassss!"
Ɗage mun giran sama yayi min a take na fashe da kuka
"Abbas me nayima a rayuwata "
"Kinji matsalata dake kuka,which nadaɗe Ina muradin gani ,Kuma kullum ina neman da zaisa in tsotsi Wannan zazzaƙar pink ɗin bakin naki" yina kaiwa Aya ,yasa hannunsa ya lakuce laɓɓan nawa ,yakai hannunsa bakinsa ya manna mar kiss ,yina lumshe ido tareda Jan Numfashi sama


Tsaki Mai ƙarfi naja kafin na Tara yawun bakina na tsirtar a gefe
"Allah ya isana Abbas , wuta balbali Kuma Ina baka shawara da kayi gaggawar sakina kafin sojan mijina ya iso ƙasar Nan,don in kabari kuka haɗu to kasani taka ta ƙare"


Balaƙi Atake Naga ya rumtse idonsa ya buɗe ya watso akaina ,jikinsa na ɓari cikin zafin nama ya kafceni da Mari ..... wani gigitaccen ƙara na saki a take fitsari ya shiga tarara mun,ba zafin Marin ne ya bani tsoro ba, aah jajayen idanuwarsa danayi arba dasu


Komawa da baya da baya yayi yaje kan kujeran sa na farko ya zauna ,yasa yatsan hannunsa biyu yina ƙwanƙwashin kujeran
Kafin can ya ɗago ya kalleni dama shi nake kallo ,Bayan nayimasa tsuru da ido , kumatuna yayi jajir ya suntume himmm!




"Hmmm kinyi kuskure ,to ai inbaki saniba ,ki sani banshirya in na kawoki Nan ki fitaba....Kuma maganar soja kike ko miji? Humhum bazai taɓa ganinki ba har abadan ,don Nan kamar yanda kike gani bakawai ankewaye da katangar waya bane ,aah wayar tsafine,Kuma kisani tantagaryan daji muke da duk mahaluƙin da ya fita saidai dila da sauran namun daji su gama dashi ,Amma Kuma tsafin wayarnan suma namun jajin saidai su kewaye su wuce don ko ganinmu da ƙamshinmu bazasuji ba,so inajiransa....."



Yina dasa Aya ya miƙe ya tsaya akan sawayensa ,kafin ya ƙwala Kiran
"Heyyy kukawo Mata hijabinta"

Shiru nayi ina ma kaina kallon tsaf ,watoma har sun ciremun hijabi....jinjina Kai nayi cikin zafin rai , atake na hau furzar da hucin zafi
"Zan baka mamaki Abbas zan tabbatar maka da cewa matar sojama ,sojace"






_Flash Back✨_
_Tuna baya_


Zurmuƙeƙen allura 10mls ya cika da ruwan alluran ,yina zaune akan kujeran falon 2 seater Wanda Nan ne wajen zamansa na dindindin


A nutse ta turo ƙofar kitchen ɗin dake jone da falon sanye cikin Riga da wando pencil ,sai hijabina ya gotta cinya.....har ƙasa nazo na tsuguna a gaban sa
"Sannu da dawowa"
"Yaewa Hassana s. Ya gidan"
"Lafiya ƙalou"
"Yawwa to maza a bani ruwa insha " da "to" na amsa kafin na miƙe da nufin in tafi


Wani Wawan cafka yayimun kafin in Ankara ya banƙara Ni ya turbutsa mun alluran agefen hannuna.....ƙwalla ƙara nayi kafin nayi luuuuuuu na zube a sama cinyarsa
Tundaganan ban Kuma sanin inda kaina yikeba saidai aune nayi najishi yina faman turbutsamin gabjejen sandar girmansa,ba tausayin Ni budurwace haka ba Imanin ƙanƙantar shekaruna,zafi ɗau nikeji ,naso in ƙwalla ihu saidai kafin hakan ya samu ya datse bakina cikin ƙazamin bakinsa ,kokawa na shigayi da Numfashi na kafin suuuuu na daɗa somewa.
Ko a jikinsa yacigaba da kukkurɗa jikinsa cikin nawa ,tun Bayan magriba yike aikin Abu ɗaya saidai inyayi release ya sauka ya huta ya koma har ƙarfe shida na safen washe gari.....wani Numfashi naja Mai kamada shaƙuwa kafin na buɗe idona Ina kukan da bako ɗigon muryata a waje .......Kallon idona dasuka jeme yayi ganin na buɗe ido yasa ya juya Dani ya kifa ta bayana ya ɗakko Vaseline ya goga agabana da kan Azzakarinsa ya Kuma nitsawa ciki yina cigaba da thrusting Banda zogi ba abunda nikeji ,jikina ba ɗigon ruwan sha'awa,saida ya ga gari ya fara wayewa sannan ya daɗa released ya zare jikinsa tareda hamɓareni,yabarni a yashe kamar marar galihu ya je ya ɗaurayo jikinsa ya bar gidan.


Sai a sannan na fara kuka ,Ina kallon yanda gindina ya tale ya yagwalgwale,Amma dukda hakan bako ɗigon jini da ya zuba dukda kasancewata budurwan da takai budurcinta yau a wahalce.



"Wohoho Ni Hassana s.me nayiwa bawan Nan a rayuwa ne? A ƙananun shekaruna just Sha biyar anmun auren wahala ,ya ilahi"







Oum Aphnan
[7/27, 5:39 PM] Bamalli✌️: *✨✨NAMIJIN KISHI ✨✨*






_By... Oum Aphnan_




_Marubuciyar_
*JARABABBEN NAMIJI*
Dasauran su...





*ALHERI WRITERS ASSO.📚*






~Ban turasasaki ki karanta littafin Nan ba ,inkuma kika karanta kome kika gani on your own😏~



Page 11&12




______Naci kuka harna gode Allah ,ba gabana ba hatta cinyoyina har zuwa ƙafafuwana sun kumbure ,don Haka motsi na kasayi...a Haka wani wahalallen barci ya Kuma sureni ,ban farkaba sai ƙarfe biyu na azuhur shima jinayi kamar an ɗakamun duka ,don Haka a gigice na farka,Ina wuri wuri tareda neman abunda Zan suturce jikina


Wani almurin tsawa ya daka mun," keeeee! Don ubanki tashi ki kawarmun da najasan jikinki ki zo Ina buƙatarki"


Mamaki abun ya bani a take hawaye suka faramun farati
"Ba dake Nike maganaba?"
"Yaya kayi haƙuri banda ƙarfi vazan iya tashiba"
Kamoni yayi ya hankaɗoni ƙasa ai da rarrafe na shige toilet,zama nayi akan gefen jacuzzi Ina maida Numfashi,kafin da ƙyar na Soma wanke jikina da ruwan ɗimi daganan na zarce da wankan sabulu da ruwa Mai zafi zafi,Ina cikin wankan tsarki ya daɗa ƙwalla mun Kira
"To bazaki fito bane saina cinmaki a toilet ɗin"
A gaggauce na fito kaina na ɗiga da ruwa,ina tsanewa


Fincikata yayi ya mannani a ƙirjinsa yina sauke ajiyar Numfashi,jikinsa zirrr ba sutura da ƙarfi na runtse ido
"Ke Algunguma meye na kulle ido? Ƴar iska ,kin gama yawan bin mazanki , wato Kinga gindi kala kala ko? To na tabbatar baki taɓa ganin kakkaura kamar nawa ba, shegiya jarababbiya ƴar mininiyarki Wai ke kinsan daɗin ɗa namiji..."

Ƙwalwata ne ya tafi hutun wucin gadi "nice ƴar iskar? Yaushe ya ganni nabi mazan hummm"


"Dayallah kin wani mun sandarare kamar taɓarya saura in zura guga inji bai cindumo ruwaba , wallah zaneki zanyi ,don na lura keɗin muguwar makira zaayi"


Yana kaiwanan ya cillani kan gado ,ba romance bakomai ya shafe saman alƙamarsa da Vaseline ya turbutsa ciki,Nishi nayi a hankali murfin gabana ta ɗage sama shi Kuma ƙofar ta buɗe kaɗan ,da ƙarfi yake Danna ta ciki yina Nishi yina taune laɓɓan sa na kasa


Nikam tun inajin zogi kurum sai zuciyata ta ƙeƙeshe ,na daina gane komai sai idanuwana dake walainiya ban ganin komai dukda kasan cewarsu a buɗe.


Ko sanin awani hali Nike baiyiba ,saida ya ƙwaƙule Ni tas kafin yaja ajiyar zuciya ya tureni gefe ,kawai Kuma sai ya rafka tagumi tareda tsinkewa da kuka
"Wai Meye amfanin rayuwata ,nida Nike namiji ,naci burin inkaiwa matata Ni fil aleda banyarda nabi ko wacce maceba sai gashi matar aurena na sameta fasiƙa....oh Allah kace fasiki da fasiƙa ,mazinaci da mazinaciya ban saɓeka da Wannan ba Amma Allah na riƙe jarabawata Kai ka jarrabeni Bazan saketa ba ,Kuma Bazan sake aure ba Amma ... Ɗiɗɗɗ" kurum sai yaja muguwar ƙwafa , tareda girgiza Kai.



Tunano Daren farkonsu yayi ,fir jairan taƙi yarda Dani ko gado ɗaya Bata Bari mun kwana ba ,a zatona rashin sabone nacigaba da rarrashin Raina Ina ɗage Mata ƙafa , kowacce amarya kazar amarci ɗaya takeci nikuwa na kawo ba adadin,kallo Basu isheta ba,Ashe tasan ta yasar da Abun cikin ƙwanne a waje Meye na siyan kaza...? Allah kasakawa Major da Alheri Kai ka bani plan ɗin in Mata alluran Nan ,Bayan shafe fiyeda wata uku da mukayi ba abunda ya shiga tsakaninmu ,Ina Mata kallon ustaziyya kullum cikin hijabi Ashe jaira ce.......😭"


Anan ya barni cikin wani hali ,ban farkaba sai wajen biyar ,jikina duk a tsamame ,shima hajiyar da muke hayane a gidanta da taji bataji motsina ba ,taxo tayi ta bugun windown bedroom ɗina,da rarrafe na ƙaraso hanyar babbar ƙofar da zai fitar Dani tsakar gidan ,Ina buɗe Mata ƙofa na faɗi rikica anan bansan inda kaina yikeba......



Da salati hajiya ta ƙaraso ,dukkan alamu ya nuna na suma ,da sauri ta Suri butar da ta idar da alwala ta ɗebi ruwan ta watsa mun a fuska,Ajiyar zuciya nayi kafin na fashe da kuka


"Subhanallah hassana bakida lafiya Amma Abbas ya kasa faɗawa kowa ? Tashi in kaiki Asibiti kinji ƴannan"


"Hajiya Bazan iya tashiba ya ɓararrakani ,cinyoyina komaina raɗaɗi sukemun"


Sallalami hajiya ta ɗauka "ƴannan kardai tun tsawon aurenku da Abbas baki basa haɗin kaiba? To ai ke kikajawa kanki ,Ni ko naji yaro salihi magana dukiya Sam ba halinsa bane mugunta ,tokinga dai yau haƙurinsa ya ƙare ,ba dole ya fanshe hushinsa ba...tashi muje ingani"


Lallaboni tayi ta Kai kan 3seater ta shimfiɗe a hankali ta kwance towel ɗinda nayi ɗaurin ƙirji


Ƙara ta saki "Nashiga uku Ni a'i Mai yayi maki har Haka , kwana nawa ya ɗauka yina haƙarki? , Wannan aika aika namene ,ai ko me haihuwa Bata tattale hakaba ,Ina dalili Ina Nan aje ayimun kisa a gida?"


Juyawa tayi zata fita Tana sharce hawaye da gefen zani
Da sauri na kamo hannunta


"Hajiya ki taimaka mun ki gyarani,ki kaini gidanmu, wallahi yina dawowa ƙarawa xai Yi"


"Eyyehhh ??? A hakan?"
Nidai shiru nayi Mata , matse baki tayi alamun jimami ,kafin ta shiga ta haɗa mun ruwan magani na gargajiya jajir dashi ya tafasu takaini toilet ɗina nashiga ciki ,ba wani raki dukda zafin ruwan tsabagen ciwo,daga Nan ta ɗakko rushi a kasko ta watsa wani garin magani da wani dunƙulallen Abu kamar ƙanƙara Aiko Tana sakawa ƙamshi ya rikice Ina fitowa daga wanka tasani na tsuguna akai Bayan ta saka a cikin bucket nikuma na zauna akai......Bayan Nan takawo maganin ɗauke zogi wato Diclofenac ta bani nasha ,ta haɗomun tea zauu yaji Zuma na shanye .


Aiko Bata bar ɗakinba sai da na fara gyangyaɗi a take Barci ya sure Ni



.......
ƘETAREEEE


Jirgin su Mubarak bai gama samun matsuguni a filin jirginba ,ya sabo jakar bayansa na sojoji ya tsaya a bakin ƙofa shine na farin fita......


A bun ban takaici ƴan jaridane sukayi dafifi suna jiran sakkowarsa ,koma wa ya sanar dasu zuwarsa oho..........








Oum Aphnan
[7/27, 5:39 PM] Bamalli✌️: *✨✨NAMIJIN KISHI ✨✨*






_By... Oum Aphnan_
_(Hassenart Mohammed bamalli)_



_Marubuciyar_
*JARABABBEN NAMIJI*
Dasauran su...





*ALHERI WRITERS ASSO.📚*






~Ban turasasaki ki karanta littafin Nan ba ,inkuma kika karanta kome kika gani on your own😏~



Page 13&14




______Kowani ɗan jarida ka gani rububin son cusa abun ɗaukar maganarsa yikeyi a gaban konal Mubarak tareda tambayar "ranka shi daɗe Mai zaka iya cewa game da ɓatar amaryarka a jiyan Nan. ....Wai wasu suna cewa garkuwa akayi da ita yayin da wasu kecewa ba garkuwa bane muradun ɗaukan fansane ,meye gaskiyar lamarin?"


Shiru yayi tareda ɗauke wuta na ƴan sakwanni ,kafin ya zabura ya kauda kan Abun ɗaukar maganarsu batareda yabi takan jawabansu ba.....tuni sojoji suka rufa masa baya , kowanne riƙe da zungura zunguran bindigogi har inda aka faka motocinsu , Tambayar sa ɗayane.....dama da gaskene an sace tan? Dama da gaske ne Sobreenansa Bata gidansa?


Wasu zafafan hawaye ne suka cika masa ido,da sauri ya Danna kansa cikin motar da aka buɗe Masa samfarin EOD ,daganan ya bada umurnin a wuce da su hanyar maitama wato inda aka saceta.....


Dakansa ya fito ya tsaya Akan titin yina kalle kalle ,komai yike naxari oho? Daga Nan suka ɗauki hanyar police station,saida yayi compiling duk wasu bayanai kafin ya wuto gidansa


"Kuyi ta gana Mata azaba har Sai ta faɗa muku inda suka kaimun matata"
Abunda ya iya furtawa kenan , daga Nan ya fita ɗakin da aka kulle jalila ana gana mata azaba.


Bin bango yakai ɗakina ,tsuru yayi Akan teburun karatuna yina kallon takardun da na gama amfani dasu na aje ,da ƙarfi ya furta

"Sobreen !!!! Sobreen ya za kiyi mun Haka? Ashe bamuyi alƙawarin bazaki sake rabuwa Dani ba ? Why? Why this sudden?...."

Kawai sai ya fara murgina kansa ,nan take maƙoshinsa ta tsage a take ya buɗe baki jini na tattatsi Akan farin takardan gabansa


Zuciyarsa ne ta fara harbawa fat fat da sauri ,a take ya danne saitin ƙahon zuciyarsa da take masa raɗaɗi,wanna shaidane da zai nuna Masa ciwon zuciyarsa ta motsa


Da sauri ya tattaɓa teburun har ya lalubo tarho ya Danna emergency call,Aiko minti kaɗan sai ga sojojin a ɗakin


Alokacin tuni ya gama fita a hayyacinsa ,ziyyy aka ɗaukesa aka saka a mota sai Asibiti

Da allurar Barci suka Soma bashi Bayan an basa duk wani taimakon da ya dace ,daga bisani suka bar ɗakin



"Bae Ina kika shige ne Wai,Kinga maririn mijinki kuwa yina neman salwanta....bakya tausayawa condition ɗina ne ehe"


Cikin kuka da rauni na ce "honey nayi kewar ka ,kewar muryarka dariyarka, soyayyar ka ,Kai I missed everything naka,,,,baby love kazo ka ƙwaceni hannun azzalumai since bazasu sakeni ba"

"Koda mun Basu kuɗin da zasu buƙata ?"
"Ba kuɗi sukeso ba ni sukeso Ni matar ka ,Ni zasu riƙe ba kuɗinka ba" tsawa ya daka mun "To kina inane nace"
"Honey bansaniba ,kayi tracing da tinted blood ɗinda ya Zubar maka a takardana inkabi zaka ganoni"
"Baby how?...."


Kafin ta bani amsa kurum saiji nayi nurses na niyyar gyara mun oxygen

Tsaki nayi na durko Akan ƙafafuna Bayan na cizge Abun oxygen ɗin da Abun ƙarin ruwan


"Ku gafara bakune maganina ba"
Da ihunsa yafito harabar Asibitin ,yina bawa sojojin umurnin su juya kan motar.....yanda muryarsa ke amsa kuwwa tamkar a fagen daga


Duk likitocin lanƙwashe hannu suka Yi har suka bar Asibitin
Ɗakina yayi da sauri baidamu da haɗa matattakalan da yikeba ,Haka bai damu da Numfashinsa dake barazanar ɗaukewa ba ,har saida ya shiga study room ɗina
Burkita takardun ya shigayi ,wayam ba Mai tattatsin jinin


Da ƙarfi ya Doki tebur ɗin
"Kince yinanan to Ina yike???!!"
Dagudu sojojin suka shigo ɗakin , Amma kowa ya kasa tunkararsa


Sassauta murya yayi "Sobreen Ina takardan jinin?"
Tausayinsa ne yayi bala'in kama wasu daga cikin sojojin tuni wasu suka fara share ƙwallah , wasu na girgiza Kai


Can waninsu ya dafe Kai kafin ya zabura yaje gabbage bin,ya ƙwakulo dunƙulalluyar takardan jinin da suka yarda.


"Easy sir! " Ya faɗa tareda Sara masa haɗi da ƙamewa ,sannan ya miƙo masa takardan


Ai jiki na ɓari ya karɓa tabbas shine ,dasauri ya warware ya ɗauko pencil ya fara bin dot dot ɗin jinin yina plotting graph ,a take wani ƙwarmaɗaɗen zanen graph yafita.


"Get out!"
Abunda ya Basu umurni dashi kenan ,Aiko da sauri suka firfita tareda sakayo masa ƙofa


Laptop ɗinsa ya zaro a take yayi browsing ɗin taswirar jihar Abuja ,ɗal ya fita ... A take ya jojjona saiga hanyoyi taltal ,ɗaukar information ɗin yayi ,a take ya juye a wayarsa ya Kuma shiri ya ja wasu sojojin suka fita ,gudu sukeyi a motar yina kallon taswirar,har suka kawo gurin mararrabar da aka saceni daga Nan ya ɗauki hanyar dajin.....ɗal Sai gashi a tantagaryan dajin

Yina tunanin abunyi suka Yi ido huɗu da mayunwaciyar kura
Ja da baya sojojin suka farayi ita Kuma kuran nayo kansu.....da ƙarfi yayo kukan kura ya afka Mata . ... . ....Gigif na farka a Barcin na jiƙe nayi sharkaf da zufa Banda salati ba abunda nikeyi



"Allah karka taɓa sa Wannan mafarkin ya zama gaske a garemu, Na shiga uku , Abbas dama baka fice a rayuwa ta ba kamar yanda Kai Alƙawari.... Allah karka bar Wannan Abu ta faru kodun miskiniyar yarinyar Nan jalila... Hummm ya zanyi idan ciwon mijina ya tashi lallai mafarki ba gaskiya ne ba,da gaskene da tayaya me cardiac arrest zai iya moving around?.....Humm Allah ka ceceni, ka duba niyyata na fita Ni kaɗai ba tareda guide ba ,sai ka kawomun Barci don ya Ankarar da Ni Abun da bansani ba...."
Haka nayi ta zancen zuci kafin na miƙe da ƙyar dukda har yanzu tsoron bai gama sakina ba ,na fito zuwa falon ƙasa......



"Jalila" Na ƙwallawa jalila Kira
Lami ce taxo da sauri Tana shaida mun sun fita da ado driver


Zumbur na miƙe "yin mene a kasuwa ? In fact wa ya aikesu?"
Sassauta murya tayi while Tana bani amsa , don yauce rana ta farko da taga
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

1 Comments On NAMIJIN KISHI
avatar
fatima-8-2

7 months ago

Reply

I really love your novels oum aphnan Allah ya bar mana ke

Please Login or Register in order to submit comment