Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

daidai*





_This buk dedicated to masoyana🥰_





#Vote
#Forwards
#Comments
[7/27, 5:41 PM] Bamalli✌️: *✨NAMIJIN KISHI*✨






_Alheri writers asso._




*Free buk*




21 & 22




_Tambaya anan, wacece sobreen? Kuma wacece Hassana s. Meye alakar students dincan da Mubarak soja???_


Ni sunana Hassana Ibrahim amma 'yan gidanmu sunfi kirana da sobreen ,don kuwa shine sunar da mamana take mun lakabi dashi.
Nidin ba En biyu bane,saidai naci sunan kakatace mahaifiyar babana .
Nice diya ta farko a gurin iyayena,bayan ni ,inada kanne hudu maxa biyu mata biyu,kenan mu biyarne a dakin mu
Gidanmu babban gidan gadone ,na kasa Wanda da ginashi yakai karni(shekara goma ,shine karni daya) karni takwas din haka ba maganar kyawu cikin wannan gidan,gashi kafatanin magada gidan yawancinsu matane,don haka ba Wanda ya damu da yayi zuciya ya gyara gidan ,sai Babana da wansa sukuma ba masu karfi bane,amma a hakanma gwara babana da wansa tunda shi har yinada mashin roba roba tunda gaskiya babana dan kasuwane kuma ya fisa samu

Da fari babana da wansa suna zaune lafiya,kafin matarsa ta farrakasu ta hanyar asiri,kuma ta mallake kafatanin alummar gidan ,bamai iya cewa fus,in ta saka doka. Tsana kuwa ta duniya ,ta sauke a wajen mamana ,tunda daidai gwargwado babana yina kokarin sauke duk hakkin mu ,sabanin wanshi baba Ayuba ,dayike malamin makarantan primary, Wanda daga zaran ya karbo Albashinsa ,tofah yina zuwa zai juyewa mama sala ,haka nan zata cigaba da ciyar dasu har Wata watan ta kewayo,don haka haikam ta tashi da sanaar abincin saidawa kuma ba laifi Allah ya buda mata


Mama sala tanada yara don duk kusan a Jere Duke haihuwa da mamata ,amma Sam yaran basu makaranta,babana da fari ya hada mu da yaranta ya kaimu ,itakuma ta buda wuta ta ciresu.


'Yan dakinmu ,mun tashi cikin azabar rayuwa,karma ki tone ni da Nike er fari, haka har na girma na isa musali.
Samari kuwa ba fariya ba ,banayin 'ya'yan matsiyata ,saidai abun haushin da sunzo zaa korasu,ko wakemun wannan zagon Kasan? Allah ne masani.


A haka har nakai shekara goma sha hudu ,karki tambayi girmana kamar er sha takwas ,na zama er gayu dani ,mamata zataki ci da sha ta siyamun sutura da duk wani kayan k'ele k'elen diya mace ,Abu dayane bata bani ba ,cream .A cewarta bazan ta6a shafa maiba bare in sauya kalar fatana dukda kasancewar inada d'an haskena.
Yanzu haka ina aji biyu na babbar sakandire kuma farinjini alhamdulillah ,din harta malaman makarantan mu daidaikune basu sona, bamu da karfin makarantar kudi ,din haka babana ya sani makarantar gomnati na Chindit barrak,wato dai na sojojine ,tabbas makarantanmu akwai karatu ,kuma Nima ba bayaba ,makarantanmu suna Alfahari dani ,akwai k'ok'ari ammafa akwai rashin ji.
Don ko ayau rehazal din gasar rawa da waka da zamuyi na makarantu mukaje yi a can filin polo ,shinefa dan Acaba ya fafaroni ta hanyar GRA ,Ashe rabon zan hadu da me magani na ne.



***Mubarak tunda yayi tozali dani duk wani lissafin rayuwarsa ta birkita ,tsohuwar ciwon mararsa da ya sabayi tun yina dan sakandire da ya ragu masa yanzu da kaso kusan 80% ya dawo masa haikam.
Ranar farko ganinta ya tayarmun da mugun liki,kishinta nike ko ko sonta Nike,ko kuwa sha'awarta nikeyi kurum"


_"Ja muje malam"_
Ji yayi zazzaqar muryarta mai cikeda tsiwane yike masa amsa kuwwa a kunne tamkar gatanan yanzu take furtawa,A sanda take bawa dan acabarta umurni...
Wani muguwar ruwane yazo ya tarun masa a Mara ,katakam ta kulle masa Mara,tuni zufa ya fara keto masa yina nishi sama sama.


Jan jiki yayi da sauri ya bude jakarsa ,cikin mutuwar jiki ya kamo kasan jakar bayan ya zazzage duk kayan ciki, yasa hannu uwa motsatse ya barbajesu,wani tabs ya dauka mai dan girma ya rarrafa ya dakko ruwa ya fincine bakin Goran ya saka tabs din a baki ya kora da ruwa,yinasha ya watse a wajen ,sauran ruwan ya kware masa a jiki,ji yayi tamkar karan tashin jirgi ana wujijjigasa,kamar ana tsitsinka masa jijiyoyin jikinsa,hakan yasa kowata jijiya ta jikinsa d'agawa ,gurnani yikeyi yina burgima da salati
Ya kwashe mintoci a haka kafin yaji tamkar an fasa masa Mara,a take wani irin malolon ruwa mai yauki ya shiga fita ta gabansa,saida ya jike masa Wanda jam6ar.
Numfasawa yayi domin yasan wahalallen ruwan jarabarsa ta fita
Tuni jikinsa ya sake wani wahalallen barci yahau fizgarsa



______Mubarakkkkk?
Kazo zai kwace maka ni,Sojana zai rabaka da farin cikin ka"
Wawwaigawa ya shigayi cikin wannan makeken dajin mai tsaunika,cikin wani bakin rami ya hangota tana miko masa hannu alamar ya fifiddota,ga wani bafullatani rikeda zabgegen sanda ,a bakin ramin yina mata muzurai tareda fad'in
"Kwanta!!! Hegiya nine nan Ajalinki"
Dagudu ya tunkaro inda take bai damu da sandan da bafullatanin ke fyado masa ba ,shidai burinsa ya ga fuskarta
Aiko Allah ya basa saa,idonsu ya sarke cikin na juna
Bakinsa na kyarma hannunsa na makyarkyata yake furta "ke ! Wayeke? Me ye hadina dake a rayuwa uhummm?"
Cikin shesheka take cewa
"Nice Hassana s.,wato sobreen matarka!!!! Shine wannan yikeson rabamuuuu"

Bata karasa maganarba tayi luuuuu ,ta Burma ramin dungurgum
Ihu ya kurma shima ya zura hannu don ya cafko hannunta ,saidai ina kafin ya Ankara wannan bafillacen ya shemeshi da sandarsa



A take ta baje a wajen tareda zabga wani irin gigitaccen ihu Wanda saida ya farkar dashi daga mafarkinsa
Ya jike yayi shakaf,har yanzu yinajin radadin zafin sandan a gadan bayansa



"Sobreen!!!"
Tabbas akwai wani Abu da Allah yike nufi da haduwata da it a,kila Allah ya nifeni ne da shiga rayuwarta don in taimaketa,,,,,in hakane barama in kira wannan yaron inji yanda suka Kare dasu
(Yina nufin sojojin da suka biyomu)












Oum Aphnan
[7/27, 5:41 PM] Bamalli✌️: *✨NAMIJIN KISHI*✨






_Alheri writers asso._





23 & 24




____Wanka ya soma shiga don ya kauda najasar jikinsa ,saannan ya shirya cikin Native shiga ,shadda mai ruwan ma'kuba ,sosai ya Amshesa .
Saidai koda ya saka dariya yayi ta yiwa kansa
"Oh ni da hajajju ,rigimarmu bata k'arewa daga dawowata kin aikomin da wainnan kayan saikace banda kaya,in k'i sakawa ai rikici....Bara in saka koda sau dayane tagani taji dad'i.
Da sak'ar zucinsa ya fito part d'in mazan gidan da yike rukunin farko na jerin rukunkunin gineginen gidan, cikeda karsashi yike tafiya yina shak'ar sassanyan iska ingantacciya na dasassun furannin da sukayiwa gidan k'awanya
Mashaallah gida dad'i,da a NDA ne saidai ka shak'i tsami da warin wullawa En inazaku training INA kuka dawo harbi.....Haka har ya k'arasa gurin get d'in inda cuncurundon sojojin ke taruwa.
Tun kafin ya karaso wasu sojoji mutum uku dake kan benci sukai zimbur suka mike tsaye tareda k'amewa
Ko a jikinsa baima San sunyi ba
" INA wainda na aika su bimin En makarantar nan ,na Babur? "
Isiyakune yayi saurin cewa "gamunan sir"
"Follow me"
Da hanzari ya soma bin bayan sa ,kwaf kwaf da tsohuwar takalminsa kamar me fareti.
A nutse yike tafiya yina kakkama barankacen da suke reto jikin bishiyarsu ....amma ga mu lay mutane gani zamuyi tamkar Tina zabga sauri.
"Ya kukayi da su?"
"Oga mun bisu dasu Joseph duk sun Arce ,amma ni saida nabi wannan tsagerar da taimaka rashin d'aa a baya da Acab'a ,don haka har gidan su ,kai har tarikhinta saida na binciko
Cab'e baki yayi kurum Alamar labarin bai burgesaba ,amma cikin ransa amsawa yayi da " Good ,haka akeson Aike"



Jansa zuwa wajen Adana motocin gidan yayi saida suka shiga Wata karamar corollar hajjaju kafin ya tuna ba key a wajensa,da sauri ya shiga cikin gidan
Hajjaju na kishingide tana d'an gyangyad'awa alamar barci nasan sureta ya shigo
Idonsa ya rufe ya k'osa ya sake tozali da sobreen, ko ya sama damar natsar da ziciyarsa guri guda,don haka ,bai Ankara da hajjaju barci tasomaba
Yinazuwa ya zauna a gefenta tareda cafko hannunta da karfi
"Hajjaju ina key din wannan corollar taki Ash?"
A tsorace ta mike zaune tana Neman hularta da ya zame
"Haba ..... Haba kai kuwa ,wallahi ka fadarmin da gaba a barci"
"Ayyah sorry hajjajuta ,uzurine fitane ya kamani"
Tangararan ta bude idon
"Ba inda zaka daga dawowa ,au ba cemun akayi kana dakinka kana hutawaba ,to ina zaka daga zuwa"
A rude ya fara mata magiya ,saidai tsaki taja ta mike zuwa hanyar wani d'aki dake jone da falon
Da sassarfa ya mike yabi bayan ta
"Hajiya don Allah ki bani "
"Kai ina bukatar Hutu karka shigomin d'aki" daidai taja kofanta zata rufe ,da sauri ya rike ,kafin ya tafi su ,akan gwuiwoyinsa


Sakin baki tayi cikin tu'ujubi "Lafiya??
A'ah ba lafiya kalau kakeba"
"Shikenan zan bi na haya inje duk inda zani kafin dady ya bani key din tawa motar ,Na wuce"
"Aah Mubarak ganganci,zo ka karba"


A hanya kam isiyaku yasha tambayoyi kala kala har saida yakaisa har gidanmu tukun,kuma isiyakun yasa akayi kirana ,ban wani jimaba can na fito ,saidai Abun takaicin wayam bakowa ,haka na k'arashi waige waige na ,na koma gida
Wanda tun fitowata duk a idon Mubarak ta cikin mota,Hamdala yayiwa Allah a zahiri,tabbas yanzu ya gamsu tana cikin koshin lafiya,daganan suka karya akalar motar suka kwano gida





Tunani ya ringa yi mai zurfi yanda zai k'ulla alak'arsa da Sobreen har yasan damuwarta ,kafin sati biyun hutunsa su k'are ,amma ya kasa samun dama
"Nidai ba sonta nikeyiba bare inje gidansu insa a kirata,Amma kuma na rasa gane dalilin da yasa ,duk in nayi tunaninta da duk wasu surorinta masu jan hankali Nike tunata ,Wanda yasani koda yaushe kasancewa a jik'e,kullum cikin fitar maziyyy,to me hakan ke nufi ,sha'awarta nikeyi??
Lallaine ,to kuwa tabbas saidai sha'awarta ya zama ajalina ,don Samartakana ,na adanawa matar Aurena ne,itace nan zata 6areni a Leda in munyi aure Din haka yaya zanyi?"



Damuwar fa Mubarak ta tsananta don harta a gida an soma ganewa ya rage walwala ya rame a fuska ,ya rage shiga cikin jama'a ,hakan yasa duk hankalin En gidansu tashi ,saidai tambayar duniya ,amsa d'aya yike basu shi lafiyarsa k'alau kuma baya tareda Wata damuwa.
Don haka suka hak'ura Amma sun Alak'anta sauyawarsa ,saboda zaman gidane ,baya makaranta.




Bayan kwana uku da faruwar Abun suna cikin waya da wani class mate dinsa a secondary Wanda shi bai samu sojanba ,sai ya wuce University gashi yanzu haka ya gama Tina bautar k'asa....Anan yike tambayarsa wani hoton da sukayi da kaf En ajinsu lokacin da suke ss3 second term,aiko a take yayi masa Alkawarin zai zo masa dashi gobe yazo ya kar6a a makarantan da yike bautar k'asa.


Washegari wajen k'arfe sha d'aya na safe ya shirya cikin normal shiga na kananun kaya ,yahau motarsa zuwa makarantan Chindit barrak,Tunda ya shiga yike kiran sa a waya amma tayi ringing bai dauka ,har yayi zuciya ya juya cikin motarsa,karaf yajiyo miryarta ta bayansa tana bawa Wata k'awarta labari
"Bar wannan young teacher din da guntun gemunsa,Nifa Abun nan yina bani mamaki,kaga yaro ba'a gama yimasa tsarki a gida ba ,ya fito waje yina wani imfizi,har ya iya tare garjejiyar budurwa kamata wai yace yinasonta, ko din yina tak'ama ya saka kayan masu yiwa k'asa aikin lebura ? To indai NYSC ne muma kantafi kan isa ,me wuyardai mu gama secondary din"


Tabbas itace wannan ,ko cikin dubu bazan Gaza ga iya fidda muryarta d'innan ba me cikeda tsiwa da kuriba.


Da sauri na fito na tunkaresu kafin su 6acemin
"En mata Ku d'an jimana"
Cikeda tsiwa da murgud'a baki nace
"Yaje koyo sallama"
Wani tuk'uk'in 6acin Raine ya rik'e masa muk'oshi ,me yarinyar nan take tak'ama da shine? Wannanfa dududu bazata wuce Saar kanwata ta uku ba.
Bai ankaraba ya gansu suna k'ok'arin shiga aji


Da sauri da gudu gudu ya cimmasu "Sorry plz tambaya nikeyi,Jabir nike nema yazo nan yina NYSc....."
Ai be rufe bakiba ,suka bushe da dariya suka had'e hannu suka kashe.


"Kinji Ghaniyah young j fa yike Nema"
"Hmmm ai na gane ,nima tin ganin farko nasan a Rina ,bakiga ninshi d'an tsirit dashi kamar wancan yaron"
....Je ki kaisa office din Vp don yanzu INA shiga Zamu tsiyace ,Kinsan shima yanzu yina layin En soyayyar"
Zaro ido ghaniyya tayi waje
"Kai haba qawata duk tsaurin vice,tsofai tsofai dashi yina Neman jarirai En cikinsa,inama laifin ya barma su young j. Din"
"Bar mugu ba zalama bane, ai da ersace akayiwa haka da Kinjishi,Amma ki bani dashi saina karya maku Alk'adarin zaluncinsa a makaranta........"



Wani bahagon tsawa ya dokamuna duka
"Kai banason shashanci kunji,ya ina naku magana kuna firarku ta banza da hofi,soyayya dai soyayya ,kuci naman wannan malamin kuci na wancan ,yanzun nan zan saku kuyi tsallen kwad'o tareda kewaya makaranta nan harsainace ya isa"



Dam !!! gabana ya fadi ,INA nasan wannan tsawar????
A hankali na d'ago kaina don insaci kallonsa ,karaf! idonmi ya had'u cikin na juna

Aiko da gudu na ci hanya,fad'i nake "ghaniya shine sojan rannan ,yabiyomu har makaranta min Shiga uku.....















NAMIJIN KISHI ZAI RINGA ZUWA MAKU SAU UKU A KOWANNE SATI ,INSHALLAH
[7/27, 5:42 PM] Bamalli✌️: *✨NAMIJIN KISHI*✨






_Alheri writers asso._





25 & 26




____Waro ido waje tayi" Kai don Allah " Aiko a sukwane suka falla da gudu,maimakon ma su shiga aji sai suka yanki hanya tah tah


Mamaki ne yakamasa "This garl she's smart ,Akwai basira ga dukkan Alamu bata gane face d'inaba,Amma jin tsawata kad'ai ya tuno mata da had'uwarmu.....Saidai kuma meye na gudu da class dinsu da komai?"


Dafe kai yayi "Oh Allah, yarinyar nan tanada matsala ,ni sojane a koda yaushe ina buk'atar mace wacce zata zamo mun panadol a cikin rayuwata,wannan shine ya sakani Sam bana iya kula En matan yanzu,but y me? Zanzo Ina kula wacce zata zamemun headache giver?....Inbahakaba ayi mace batasan darajar budurcinta ba,Rannan na ganta kan babur a bayan k'aton nan,yau kuma gata da shek'a gudu a filin makaranta,ta yasar da duk ajin da take tak'ama dashi because of her useless tsoro,mtsewwww!"


Juyawa yayi zai shige motarsa ,da sauri Jabir yasa gabansa "Sorry Aboki banga kiranka ba ina class ne ,ina punishing wasu stubborn ss2,zan biyo Kiran kuma na hangoka shine na tako"

Ta6e baki yayi "Hmm aini da juyawata zanyi ,da ka kara minti biyu bazaka sameni ba "


"Sorry Aboki mu k'arasa staff room"


A nutse suke takawa suna ta6a hira jefi jefi har suka isa staff room din.ruwa ya dakko masa a freezern wajen ya aje masa a gabansa


"Bari in d'auko maka "
Ya fad'i tareda mik'ewa ya nufi Wata loka ya zaro jakar bayansa ya daura akan wani tebur,ya zuge zip din tsakiya ya zaro hoton ya tako zuwa inda yike.


Tun tafiyarsa Mubarak ke k'arewa wajen kallo ,hotuna ne ya gani kala da iri na students tsoffi da sababbi kowanne da shekararshi a jiki.cak ya tsaida idonsa akanta ,saye take cikin sport wears green mai ratsin fari,da dogon wandonsa, sai sunan makarantan rad'a rad'a a gaban rigar da er baje ,ta saka barrat fari,Wanda hakan bai hanawa gashin kanta bajewa a kafad'untaba zuwa gadon baya dukda ta lankafe da dan band daga tsakiya.. hannunta d'aukeda tik'ek'en k'wallo da akafi kiransa da tango ,tsaye take a tsakiyar wani k'aton fili a haka aka dauki hoton fuskarta da dan murmushi.



Har saida jabir yazo gefensa ya zauna tareda rafka tagumi yina kallon abunda yike kalli shima,ransa na Azalzalarsa yina fatar kar Allah yasa Abokinsa ma yina cikin masu fad'awa tarkon soyayyar wannan halittar!


Jan k'akkarfan Numfashin da Mubarak yayi ne ya katsewa Jabir zancen zucinsa
"Yadai Abokina naga ka Lula Wata duniyarne?"
Bagarar da tambayarsa yayi ta hanyar kar6an hoton hannunsa,A sanyaye tamkar Wanda k'wai ya fashe mawa a ciki yasa hannu ya goge hoton yina wurga ido don son ganin inda zai hango kansa cikin tururuwar d'aliban,d'an murmusawa yayi kafin ya mika masa hannu suka yi musabiha while yina kokarin mikewa


"Job weldone Abokina "
"Bakomai the great soja,karka damu"


Tako masa yayi har gaban motarsa ,saida yayiwa motar key ,shi kuma ya juya baya don tafiya,kafin yace
"Jabir tsarin makarantan kune ya bada damar a dauki mace budurwa tsirara a aje a staffroom?"



A mamakance ya waigo ya kallesa
"Me kake nufi Mubarak?"
Gyada masa kai yayi don ya tabbatar masa da Abunda ya fad'i hakan yike nufi


"Naga hoton Wata yarinya cikin shigar kayan kwallo an dauketa hoto ita daya jal an aje a staffroom dinku,Is she not a student? Me yasa zaku aje hoton ta ita daya a maimakon suyi hoton a gabadaya team dinsu?"



Dariya Jabir yayi "Mtseww ni wallahi har kasa na tsorata na fara tunanin ko Zamu kira psycho doctor ne,idonka ya fara gane maka ba daidai ba,To dai bari in baka Amsar tambayarka don mu fita daga tuhumar babbar soja
As you see wannan dalibarmuce sunan ta Hassana S. Ibrahim yarinyar tanada kwazo takowane 6angare baa harkar karatuba ko na wasanni,Sun saba fitowa gasa kala kala,kamarsu quize debate da sauransu
Sannan takan fito gasan k'wallon raga na mata,da akeyi tsakanin makarantu ,haka zalika gasar rawa da wak'e na Hausa club duk tana fita...



Dakatar dashi yayi da hannu " My man ba tambayr ka nayi labarin yarinyar cikin hotoba,Sam! Na tambayeka ne dalilin da yasa kukasa hoton ta ita daya bayan ga sauran dalibai En uwanta"


Murmushi Jabir yayi ,don Sabin kansane yasan Mubarak da wutan cikin tuntuni,a zatonsa yanzu ya sauya,Shi yasa masu iya magana ke cewa,in kundad'e Baja ga mutum ba tambayesa halinsa



"Oh no ves ,Wato yarinyar tafito gasar kwallon kwandone ,na gabadaya makarantun mata na jahar kaduna kuma ita ta lashe gasar ,shine muka aje hoton,A matsayin unremarkable......."



"Oh shut up!!!!" Ya daka masa wata Almurar tsawa ,Sam yama manta da abokinsa yike ,bada yaronsa ba



"And so? Shikenan sai Ku dasa hoton mace ,Matar wani,kuma uwar wasu anan gaba a staffroom matsayin abun tunawa,saikace girmamawar ta sauke Alqur'ani? Wannan ai 6ata mata tarikhi kukayi ,kwalllo!!? A matsayinta na budurwa this is very Annoying.....Jabir akwai tulin gyara a sha'anin discipline da Administration na makarantanku,don haka zanje zan samu principal dinku yanzu ba sai gone ba,I need a minor vacancy da zan zama senior discipline master na school d'innan of just sati biyu ,kafin hutuna ya kare in tafi ,saboda wannan lekrut din sojojin basuda wani Amfani ma ko A shaanin tarbiyyar d'alibanku......and dole akwai abubuwan da za'ai amending a tsarin school d'innan musamman fitar mace gudanarda wasa kowacce irine"


Shidai jugum Jabir yayi yina saurarensa ,har ya gama
"Abun mamaki Toni zaka kama yiwa tsiya? Daga zuwa cin Arziki sai cibi ya zama 'kari ,nifa ba kowa bane a cikin nan makarantan face kwafa,Na insane in chanja masu tsarinsu da nazo na tarar dasu akai?....Sai katafi can ofishin principal din kai mata korafi in zata saurareka"


"Shikenan ai dama ba cewa nayi zanje in ce subar abunda sukeyiba nine nan zan gyara masu da aikina ,sai su dauki hasken,yanzu dai muje kaini office din nata" ya fada yina kashe motarsa


"Aah basai na rakakaba gayican ,ka Shiga" ya nuna masa office din da yatsa



Tanka masa bai kumayiba ya wuce office din,Bayan sakatarenta ya fada matane ta basa izinin Shiga


Bayan ya gaishetane ta basa wajen zama ,ya Ciro Id card dinsa ta cikin Riga ya mika mata
"Ni sunana Mubarak M.G ,kuma ni student ne a Nan NDA kaduna ,kamar yanda kikagani a id card dina,so mun sama hutune shine nazo wajen Abokina Jabir don ziyara ,sai naga tsarin makarantan Ku,Wanda wasu sun burgeni ,sannan wasu suna bukatar gyara ,so plz inaso a bani damar Aiki matsayin discipline master na sati biyu kacal a makarantarku nagode"


Shiru tayi tana rikeda id card dinsa a hannu ,idonta kur a kai ,tana jujjuyawa akan kujerarta me tayoyi ,saida ta kwashe kusan sakwanni goma kafin tayi gyaran murya


"OK Malam Mubarak ,I accepted your request ,hope zakayi aiki in team da discipline master dinmu harzuwa tafiyarka"


Jinjina mata kai yayi tareda godiya,suka rabu akan gobe Talata zai soma zuwa Aiki


******

Kwantawa yayi rigingine akan shimfid'ed'en gadonsa ya tada kansa da filo yayinda hannunsa suke kame a kansa


"Oh Allah!
Daga hawa Babur sai gudu a tsakar hanya,daga gudu sai k'wallo, wannan wata irin Aljanar yarinya ce?
Kenan indai haka take kullum zuwa zata ringayi da abubuwanda zata rusawa kanta martaba ,dakanta dakanta."
K'wafa yaja
"Hmmm zan gana maki azaba na tsawon sati biyun nan ,zamuga karyan rashin ji"










_*Listen plz🙁,Banajin comment na ratsani👊 ,Sannan bani gani littafin nan ana watsashi yanda ya kamata💃 ...............Kufa sani sharhinku shine kwarin gwuiwata karkuyi tunanin don Baku biya kudiba,ai wannan na free ne basai munyi sharhiba ko munyi sharing dinsa zuwa wasu groups ba ,To kusani zan iya dakatawa da rubutawa kwata kwata ,ko in mai dashi na kudi wacce tabiya on her own.....so plz ruwan comment nikeso da shares a duk GRP dinsa Nike*_
[7/27, 5:42 PM] Bamalli✌️: *✨NAMIJIN KISHI✨*




Pg 27/28



Washen kari Tuesday ,tunda ya farka da subahi bai iya komawa barci ba ,ya rasa dalilin zumud'insa ko don yasan zai soma zaluncine oho.,Haka oya oya ya shirya qarfe 7:00am na safe a assembly field yayi masa ,yina sanye cikin kayan sa shadda bugagge tana maiqo yana walwali duk inda ya gifta dole kace gaye kaji kudi.,ba a fara taruwa ba sai wajen bakwai da rabi, shidai yina tsaye ransa in yayi dubu a 6ace yike,ace training school amma baa taruwa sai qarfe takwas? Ba anan mamakin nasa ya dad'u ba saida yaga anfara Assembly ba walqiyan principal.


Kasa daurewa yayi ya sakko daga step din da malaman ke tsatsayawa ,ya fara kurd'owa tsakanin layi da layin d'alibai kamshin turarensa na dukansu,kyawunsa kuwa furgitasu yayi ,kowacce budurwa tunda ga SS1 har 3 burinsu ,wannan gayen yayi dating dinsu koda soyayyar shan mintine bata aure ba.

Bai gushe yina kurdawa ba ,saida ya dangana da wajen VP ,wato vice principal dake tsaye a ta bayan Assembly din da wasu tsirarun prefects da captains, kowanne riqe da zabga zabgan dorinai


Jansa gefe yayi suka fara magana kasa kasa
"Sir ba attendance book din zuwan malamai ne da suke sa hannu da lokacin zuwansu? Sannan ba wani horone da aka tanadarwa malamin da ya makara? Sannan wani hukunci za'a yankewa daliban da suka makara,ko kuwa ba hukunci aji zasu shige?"


Quri quri yayi da ido ,to waye wannan ? Kar yazo ya gasa masa magana sakamakon wannan tambayar rainin wayon da yike masa ya zama ,an turosa bincikene daga ministry


"Ehto muna da su sir,saidai kasan shaanin education din qasar,kowani malami ka matsa masa sai ya fada ka da tsiyar ba a biyasu albashiba,dole suma yaran mu qyalesu ,tunda in babba ya karya doka shima dole yaro ya karya."


"Da kyau me girma vice, to dai a takaice ni sunana Mubarak ,kuma ni discipline master ne na riqon kwarya ,just 2 weeks a wannan makarantan ,fatan zaku bani hadin kai,ni sojane" ya zaro I'd card dinsa ya nuna masa

Bakomai malam Mubarak Allah ya bada sa'a

"Ohk inason in an gama assembly a bani dama in gabatar da kaina wajen students ,shima ba komai sir"


Assembly bai qareba sai qarfe Tara da kwata,daga nan vice ya kauce don ba discipline master dama yayi jawabinsa kafin a rufe da national pledge


"Attention!" Ya furta da qarfi kikaji sawayensu ya bugu a kasa raffff
"Attention!!" Rafff
Daganan ya soma koro jawabin gabatar da kansa yina zayyano doka da dokokinsa
"Zanyi aiki kafada da kafada da labour prefect din makarantan nan ba mutunci ga dokokina

Assembly na En js 7:30 ss lokacinsu 7:00 duk Wanda yazo lokacin nan ya wuce doka ta hau kansa.


Tsafta ,duban wanki da guga ,safa yagaggun kaya silifas ,jakar Leda duk bamu yarda dashi ba


Ba saka matsatsen wando,Tara gashin namiji zamuyi aski da kwalba ,sannan mace zamu bada style din kitso in bakiyiba zamu kwashe gashin da scissors. Bayin lalle Tara kumba da sauransu,


Monitoci in malami bai shiga ajiba laifi a wuyankuuuuuuu... Jan Kalmar sa na karshe yayi tareda riqe kwankwaso ,duk sakamakon ganin tsayuwar mashin dina a tsakiyar filin makarantan ,kowa waigawa yayi yina son ganin abunda ya dakatar masa da maganar sa.


Ko a jikina ban damu ba ,na sallami mai mashin dina ina takowa ,cikeda izzah ,yanga da girman kai . don in da sabo na saba da shan kallon dalibai,to yaya za ayi sai hakuri na rigada nayi zarrah ,malaman duk sona sukeyi ban ta6uwa ,dalibai kuwa duk yawanci sun zama mahassadana.


Ina dab da shiga assembly din ya kwalla mun kiran da saida ya hautsina mun En hanji
" keeeeeeeeeeee!" Qyam
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

1 Comments On NAMIJIN KISHI
avatar
fatima-8-2

7 months ago

Reply

I really love your novels oum aphnan Allah ya bar mana ke

Please Login or Register in order to submit comment