Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shiga cikin falon ,da sukazo hawa steps kuwa ,saida sukayi nisa tawaigo ,ai sai ta nemi rikitowa." Subhanallah rike nan mana"yanunama inda ake rikewa ,amma ina santsin silvern da zufan hannunta ,yasa hannunta tahau zillewa.karshe dai da rarrafe ta karasa shigewa ciki.

Alokacinne kuma mom tafito jin shiru ,bataga
K'yallin indo ba.gurus tayi tareda Rike baki "aifa namanta auta batasan gidaba...ji yanda ake taitayoki,sai kace tsohuwa"
Hussaina ce takaraso wajen
"Hmmm yaya haidar dama ka kyaleta ne,mugani juyawa zatayi ne?...ai nida Hassana na muna hangota ta window"
"Hussaina autan kikema haka....ko ,aidaidai daku take .bata bukatar atare mata"

"A'ah fatsima kefa kikejanmun raini,Sam basa ganin girmana, gadanga kadai kece mun ,anty shi yasa,nakeshimasa albarka akoda yaushe"

"Vassu kinji antyna ta kaina ni daya nama isheki,baki bukatar tadan yuyuyu" yadai lallabata suka shige ciki.don yalura ana dab da tsiyacewa itada Hussaina.




Vote
Share
Comment
[8/19, 10:14 AM] Haisahhtttttt💅🏻: *👠👠💅🏻BAGIDAJIYACE👠👠💅🏻*


*©️HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*(Home of peace, joint entertainment to educate and enlighten our readers)*



Story and written by✍🏻
Hassenart
☎️090 -659 -902 -65


*Dedication*
*pejinnan nakune 'yan k'asar nijer musamman 'yan damagaran da Agadaz.kuyi duk yanda kuka so dashi,tukwuicin soyayya🤸‍♀️🤸‍♀️🧚‍♂️*

*Ina 'yan nijar masu buk'atar biyan kudin Littafaina ,sun rasa yanda zasuyi,Ku garzayo Da shirin biyan kud'inku,donko 'Yar uwanku tabaku solution don ita tuni ma tabiya nata,karki bari abarki a baya inkin shirya Bini ta p.c*


Aradun Allah ink d'ina yafara gigir-gigir🙄,don haka ina dab da gama free pages, wainda kuka biya kunhuta,keda baki biya ba #200 ne ake biya na katin MTN sai a turama wannan number 09065990265 ,inkuma VIP ne #300.



*Free page1️⃣3️⃣~1️⃣4️⃣*

"Waikai haidar yanzu kai har zaka iya rayuwa da wannan bagidajiyar yarinyar a gida d'aya,kui using spoons da cups daya ?....h'ummm,katab'a k'arema hak'oran bakinta kallo kuwa?abu very greenish dagani baisan yanda ake gurza mai brush ba....haba gaskiya in nine wallahi daina mu'amala da komai na gidan zanyi har sai tatafi,innemi sabo kawai"

Sukuti haidar yayi batareda yatankashi ba,don shi harga Allah yana son Aisha, kuma baya iya ganin laifin ta don shi komai natama dariya yake bashi,kawai ya dauka yanda mutane ke mu'amalantarta shi yakesa take muzantasu in return...

"Abokina bakace komaiba ?"
"To mezance ,kadaisan bazan tab'a nunawa k'anwar mom ,k'yamaba....so aje magana tagaba kawai"

"OK nafahimceka,aliyu kanuna mun akwai banvanci tsakanina dakai ko ?,ai shikenan"
Azuciye yabar masa d'akin yayi ficewarsa,shi adole ya gaya masa magana
"Mtseww kahad'iyi garwashin wuta k'arewar zuciya...."
Jin shiru bai dawo d'akinba yasa yatashi ya nufi gidansu,shima.

************************
"Wohoho ya shafi ya kafi,yau wallahi zasu kashe mu da yunwa,aradun Allah banna iyawa..." Jan k'afarta tayi har kitchen d'in gidan ,iya ladi tagani tazage tana soyan plantain,wani takaici ne ya zo mata wuya ya k'ume ta

"Hod'ijam,menike gani hakane wai?, kina sane bayin Allah naji ranki da abinci kinzo kina soya ayaba,uwar me zakiyi dashi?iyeeh tambayarki nakeyi,koko silar mugunta da k'eta?...
kina cinnaro mun wa'innan 'yan micimicin idonuwan naki kamar k'wark'wata....hmmm yo gida babu dole azo nan anasoya ayaba gobema lemo zaki soya kenan ko...dake nakeyi"

Damuwane ,ya bayyana k'arara a fuskar iya ladi,batasan sanda tasoma yi mata magana tsawa tsawa fad'afad'aba

"Ke waike,wacce irin ja'ibace...kinzo kintasani gaba da sassafe kina cimun fuska?kamata nakusa jika dake zakina tsinata....to hirrrr d'inki donko inada marasa kunya irinki agida ringis,waenda zasuyi mun maganinki....
Maganar abinci kuma ki had'iyi hanjin cikinki,inbazaki iya jira k'arfe goma tayiba..."

"Caskalin kanbura'ube,nikeke zagi haka,yau zankoyama uban bakin nan naki hankali inyaso kya iya kiran me rama maki...."

Juyawa iya tayi tacigaba da suyan plantain d'inta ,irin tabarma banza ajiyarta d'innan

Cikin rashin zato tafyallota ta kafafunta ,jikake timmm!,kanta ya k'umu da kitchen cabinet, kafin k'ugunta yadaki k'asan tiles d'in wajen.

Wani k'ara ne na azaba ta k'walla,wacce batasan yafito ba.hakan Wanda saida yaja hankalin ilahiran mutanen gidan buuu,sukayo hanyar kitchen d'in,inda suka juyo k'arar

Waige waige tashigayi kamar zararriya ,can Allah yabata sa'an hango ladle agefe,dasauri tasura tasaka acikin mai d'in ta tsamo plantain d'in da tafashen mangyad'a yaroyaro,tayo bakin iya zata d'ura mata shi haba,kankaceme tuni tanemi zugin datake ji a k'eyarta tarasa, tafita a atamanin ,tana kururuwan Neman dauki

binbayanta tayi da spoon d'in, daidai sunfito sukuma da zuwan su farouk da aliyu,ai da gudu suka take masu baya.

ganin zasu kamota bata fansheba,yasa tayi watsi da ladle d'in plantain d'in mai cike da mangyad'a, tafinciko rigar iyan tabaya,daga daga tayi zata fad'i...

Daidainan farouk yazo bai saurari komaiba yashek'eta da mari.

Wani kururuwar ihu tasaki kamar zata cire masu dodan kunne
Tuni muryanta ya d'ashe,Nan tahau danna mai ashar kamar jikan maguzawa

Iya ladine datasha da k'er ta tsaya tana falaifalai da baki,tana karkad'a jibga jibgan albarkatun k'irjinta wanda suke har cikinta.tana lankwashe murya tana bashi hakuri,adole antare mata d'innan,tasamu fada.

Batai auneba saidai taji tayi kukan kura tayi caraf ta cafki nonuwarta.da duka hannayen ta biyu lilo takeyi kamar tasama jaka,dama ga abu zudun zudun kamar jarka,

kururuwa iya tashiga yi ji take kamar za'a yage mata k'irjin .

Salati da sallallami su baba me gadi suka d'auka lantai maishara kam dariyarta takeyi son ranta,don ita bata tab'a karo da irin salon fad'an indoba ,dama gashi sunada jik'ak'k'a da iya ladi.

Anyi juyin duniya tasaketa tak'i saki ,saima k'ara damk'arsu datayi uwa tasamu igiya.sukuma gasu maza ba abun su rababa,ita me rabawar kenan lantai ,tayi gefe abinta tana dariya.

Ganin ba sarki sai Allah, yasa farouk ya finciki indo tagaba,aliyu ya finciki iya tabaya

Nan iya tawatse yaraf a wajen kamar tsumma.
"Jama'a kukallanmun kirjina nonuwa na sunanan,ko sun fita?"

Indo nadak'wak'wo gula gulan idonta ta je gabanta ta tsaya tana numfarfashi,"don uwar mace tasake yi mun magana...alkur'an sainacire ma mutum hanci ...kinyi sa'a ba wuk'a kusane... Dakin sha yanka,nid'in nan dakike gani cikakkiyar 'Yar dabace,ina jiran yaran naki darabon lakhira tayi bak'i"

"Lamarin ashe babbane,tabbas kwalwar yarinyar nan ba lafiya" cewar farouk kenan cikeda al'ajabi

Ganin shikaran kansa ya jinjina ma al'amarin yasa ma'aikatan gidan dayazo kowa yafara ja baya yina sulalewa,kar tama hango fuskar shi ,bugun jujunta,nagaba tayo kansa.











I needs more and more comments so,
Vote
Share
Comment
[8/19, 10:15 AM] Haisahhtttttt💅🏻: *👠👠💅🏻BAGIDAJIYACE👠👠💅🏻*


*©️HIKIMA WRITERS ASSOCIATION*
*(Home of peace ,joint entertainment to educate and enlighten our readers)*


Story and written by
Hassenart
☎️090 -659 -902 -65



Happy marriage life💞
Nafeesah,Allah ubangiji yasanya albarka acikin auranku,yakauda duk wata fitina,yabada dawwamamiyar zaman lafiya,da 'Karin k'aunar juna,yakawo zuri'ar da al'ummar annabi (s.a.w) zasuyi alfahari dasu.
Congratulations dear🤝🏻



*Last free page*

*Daga wannan page d'in pajin kyauta ya k'are ,duk wacce takeso kibiya kudinki ,ki karanta #200 zaki biya na katin MTN zaki turama wannan number, 09065990265* *saiki screen shot as evidence ki turama wannan number dai*
*Inkuma VIP kikeso #300 ne, shima wannan number dai nasama zaki tura mawa*


1️⃣5️⃣~1️⃣6️⃣

Indo kam tunda tashiga gidan zaman lafiya yayi masu k'aura,yau da wannan gobe da wancan basu samu arzik'iba saida anty safiya takwasheta tamaidata garinsu saboda admission d'inta na cigaban karatunta nagabada primary yafita

Iya ladi kam tanaji tana gani haka tunda suka sami wannan matsalar da indon,dole tahak'ura tabar aikinta.
Don tace watarana indo zata iya d'aukan ranta.kowa yayi jimamin rashin ta don dai ba laifi suna jin dad'in girkinta,amma daga baya suka share aka sama wata da zata maye gurbin na ta.
************************
*WANENE UMAR FAROUQ*

Umar mak'ota suke dasu haidar anan GRA dukda dai dama tun su haidar na hanwa kafin su dawo nan d'in,Abokai suke ajinsu d'aya a makarantansu tundaga Js 1 suke tare har ss3
So,lokacin da suka dawo GRA sai sukazamo makota nan shak'uwarsu takuma k'arfi har yazama komai tare sukeyi cin abinci ,kaya iri d'aya komai don hatta bacci baya rabasu,don idan wannan yaje gidansu wannan ya kwana yau ,gobe wancan zai je gidansu d'ayan su kwana,abotansu shi ya had'a kawancen iyayen su suma .
Farouk su biyu ne rak wajen iyayen su,shi da k'anwarsa maryam maryam sa'oine da en biyu.

Baban farouk major general ne a NDA don haka,koda suka gama secondary takardunsu kawai yakarb'a yanemar masu NDA .
shi haidar da fari bayason soja amma farouk nason yagaji babansa,kuma baison su rabu,dole yacanja ra'ayin abokin nasa ,haidar yabi bayan abokinsa aka Neman masu navy acan d'in yanzu haka a wannan shekaran suka shiga .
Farouq jarababben yarone,ga miskilanci baison magana mai tsayi balle hayaniya

Tunda indo taje gidan ya janye jikinsa da gidan saidai haidar shi yaje.
Bai saki jikinsa da gidan ba saida yaji indon tatafi.
********************
Indo anshiga makaranta cikin nasara,anfara karatu cikin farinciki gunin ban arziki,kafin daga baya komai ya kwab'e.
Tazamar masu bala'i a makarantan k'ungiyarsu akeb'e yake na zallah marasa ji maza uku sai ita da aminiyarta rahane.
Basa shayin tab'a koma waye harta 'yan ajin gaba dasu in sukayi cacan baki to ranar hanyar makarantan in an tashi zama yake kamar filin badar tsabagen rigima,tunda set d'in su indo suka shigo makarantan seniority yawatse ,kowa yasamu liberty yayi duk abunda yaso.

Akwai gonakin mutane ata bayan makarantan suma kaf sun gallazesu da sata daidai da masara saisun karye masu sun gasa inbeyiba su zubar.6arna yadda kasan 6eraye.
Ba laifi tana d'an k'ok'ari tunda daman bawai batada k'walwar bane rashin maida hankali ne.
Saidai kuma me,tunda tashiga makarantar ta bud'e sabon salon tsinin balaga ga rawa uwa mazari duk kalar wak'ar dayafito ta iya rawarshi.
Tuni tashiga sahun 'yan gaba gaba a Hausa club na makarantan su,daita ake zuwa makarantu fadan rawa don aciyo Kofi.
Kad'an kenan da aikin indo
*******************
*CIGABAN LABARI*
"Haidar bi iznillah yau a gida zan kwana...I missed ma mom"
"Kaima kafad'a haka bareni....ni danake so har zuntu inje a hutun nan...kawai ka shirya zuwa anjima mubi motan dady"
Harhad'a komai nasu sukayi ,suka gyara ko'ina .very important abubuwan su suka d'auka a jakan bayan su na sojoji,daganan Zaria tayi kira.basu shaida ma kowa ba saidai kawai gidan sukayi masu tsinke .gidansu haidar suka soma sauka,nan gida yarikice da murna "gasu yaya,gasu yaya" lokacin indo tanata baccinta batasan bidirin da akeyiba
Suna sauka basu tsaya 6ata lokaci ba suka shige gidansu farouk ,basu kuma fitowa ba saida sukayi wanka sukayi sallah don har abinci acan sukaci.sannan koda suka dawo farouk d'akin haidar ya tafi,shi kuma haidar ya wuce sashen dadynshi ,dayake dawowarsa kenan.

Indo da farkawanta barci labarin dawowar haidar ya risketa
Ai da fyallelen zaninta tayi sashen shi dagudu.
Gab da zata shiga tafara slow tunawa da abokinshi datayi,"kardai suna tareda wannan mai k'irar samudawan... Mutum kullum fuska gintse sai nace an aiko masa da sak'on mutuwar uwansa?... To wannan karon da cikinka nazo kana mun kan kara zan idasa maka Dana gumagumai"

Sand'a tasoma yi,ta tura k'ofar a hankali,cikin d'akin ta kutsa kanta tsaye,me zata gani.....

Farouk tagani kwance shemesheme a katifa daga shi sai boxer da singlet,gefen sa laptop d'insane yana kallo ,Sam hankalinsa yayi nesa a kallonsa baisan ma tashigo ba dayake yabama 'kofar baya

Wani irin gurnani ne ke fita tajikin laptop d'in.
Daddalo idanuwarta tayi waje ganin mace zir da namiji suna aikata masha'arsu ,suna wani irin murning kamar kuraye.

K'ara ta k'walla mai aka tafita da gudu,hanyar bq tayi

Dafarko yaso share ta ,amma yana tuna surutunta ya zabura ,yayi cikin BQn da gudun gaske shima don bai fatan ta tons masa asiri and she can do that....

Caraf ya damk'eta ,zare ido ya hauyi waiko y furgitata.

"Ke dan gidanku meye yasaki gudu har kike kwalla mun ihu aka?"

Ware duk idanuwarta tayi tana kantara masa rashin kunya

"Abubuwa marasu asanin kyan dubiya... Hmmm andai d'uma abun kunya...."

Borin kunya yahau k'okarin yi

"Ke lallai kinada aljanu,ko kuma kin fara kur6awa,inko ba hakaba,kije ki kuma nazari ....nida kika shigo kika sama ina istigfar .....zaki sa mun magana?"

"Sankaci? Ashe haka kuke mazan bunni?...ina kallonma idona ace bahaka bane.....koda yake ba laifina bane ba nakaba ....kasan inada laluran jinnu ,gasuda hegen tonon silili

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

1 Comments On BAGIDAJIYACE
avatar
abdulkadir-lawan-yusuf

9 months ago

Reply

Tsarin labarin yayi

Please Login or Register in order to submit comment