Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

╨╧рб▒с>■  ╟■   АА                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                                    ¤   ─    

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~БRoot Entry         └F╚ WordDocument    1r0Table        hData
            ■   ье┴ЙИ P┐*KSKSд1rТ      дrr╫╫╫╫з╗Зlє┤╫╨BBBBBBBBD$з▓Y*r╫╫BB╫╫╫╫BГ┐╗ГB╗BГ╗BB╫╗ [10/31, 6:05 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: *=╪J▌■SADAKA YALLA!=╪J▌■*
_(Baraa ko karuwanci! Love, Funny, romantic and sympathy story)>╪&▌
@&■_


*Idan kashiga Damuwa da kunchi ka tuna Allah...*


Free page
001



*AUNTY AISHA MMN TEDDY*


_Bismillahir rahmanur raheem_
***

_LONDON_


Tafiya yake yi tare da hayewa stairs Win dake tsakiyar falon ,wanda hannun sa Waya na a kunnen sa da ya dafe wayar sa Щirar iPhone x Wanda ko ba'a ce ba kasan kira yake mai muhimmanci ,tun daga yanda ya natsu yana sauraren mai maganan ...Sangare guda kuma na Wayan hannun sa handkerchief ne mai Wan girma ,wanda yakai girman madaidaicin Towel yana sa hannun sa tare da tsane zufan dake sauko masa ba ЩaЩЩautawa...kallon sa nayi ina Wan Щare masa kallo ,namiji ne wanda yafi kama da sura da ┤an dambe don gamSan sa ka kalla yanayin girman su sai kaji tamkar ka sa gudu kabar inda yake ,ga fuskar sa Waure babu alamun rahama . Hannun shi yakai yana shafa sajen da ya bari a fuskar ,yana hura iska tare da furxar dashi ....Abdul Ahaad shine kalmar da ya kuma katse sa ,wanda ta kira shi murya babu wasa. Lumshe lulun daЩwa daЩwan idanun sa yayi kamin ya amsa Wayan Sangaren kirar da Na'am Ammie". I say you should come Back". Wannan itace magana ta ta Щarshe . Ni nasa ka, kuma nayi maka tilas ka taho London a lokacin da baka buЩata! And now all is gone , is past so what next? Ka dawo gida nageria. Shekara Waya kenan aka shugaban Щasar Nigeria yace " Шasa ta yafe maku zunuban ku , don haka ka dawo gida ,shekara kusan goma kana London...sai dai mu ┤an uwa idan mun matsu muna Son ganin ka muna aiki da saukar jirgi? Na gaji bakai kaWai ba duk wani soja ma tuni Щasa ta yafe maku akan guduwar da kuka yi a aikin soja! Nasan Ni na saka ka kayi hakan ba'a Son ran ka ba,amma ka sani Ni uwace kuma Ni na haifeka ,bazan bari na yarda ina gani da idanu na na rufe a turaka daji halaka ba...baka rasa gatan uwa da uwa ba. Wannan shine dalilin faruwar komai don haka Pls Abdul come back Nigeria now. Ta Щare maganan tana yin shiru tare da sauraren jin na bakin sa...wanda kusan mintuna biyu bai ce mata komai ba ,sanin waye shi da baЩin ma miskilancin sa yasata yin shiru ba tare da tayi fushi ta sauke wayar a layi ba.


"Бangaren Abdul Ahad kuwa nisawa yayi yana ware idanun sa da suka sauya daga fari zuwa jah a lokaci Waya Ammie". Ya kira sunan ta cikin wani irin murya na Son fahimtar da ita...kana yace " Wai yanxu Har Nigeria abun yarda ne, da don sun faWi abu since ya wuce shikenan ya wuce? Wallahi Щarya sukeyi , kuma duk wani wanda yabar Nigeria ya gudu daga shekarar mu akan Boko Haram sai yanzu zuwan kidnappers Ace mu dawo mu yi yaki mu koresu ,wani yayi kuskurar dawowa to wallahi kashe shi za'a yi har lahira Ammie,kar Fah ki manta rantsuwa mukayi kan zamu tsaya mawa gida Nigeria koda zamu rasa rayukan mu .an kashe da yawa daga cikin mu ,wanda mu saboda mun shiga soja da kuWaWen mu wannan yasa da muka ga baxamu iya ba muka bar Nigeria , and now na riga na zama cikakken Wan Щasar London there is now more Ammie ,na fi jin daWin rayuwar nan a yanzu.


Abdul Ahaad! Ta kira sunan sa cikin convenient voice Kamin tace " Yanzu Fah su wa ke mulkin Nigeria? Abie ne fa! Mahaifin ka! Pls pls Ahaad ka natsu shekarun ka Fah yanzu yaci ace kana da iyali 34 ba wasa ba... Ammie! Ya kira sunan ta yana katse ta ba tare da yajira jin me zata faWi ba...Ammie yanxu suruka kike buЩata ,so I have many girlfriends here , Wanda Ni suke jira a ko wani lokaci...there's Shirley and angeleka so... Ya Isa wannan shashancin banzan ya ishe ni haka! Ba angeleka ba , Allah yasa Angel ne Mala'iku n zare rai ban yarda ba ,ban kuma amince ba...kai nake so ka dawo! Kuma bana sha'awar yin surukuwa da wata Щabila da ba ta Hausa Fulani ba finale.

No Ammie shikenan na fahimta yanzu Ni dai duk wacce kuke so ku aura mun ita , akawota London shikenan ,amma Ammie ko mutuwa nayi ina roЩon ku kar a dawo da gawata Nigeria". Kasa basa amsa Ammien tasa tayi kawai saboda takaici sai datse kirar tayi tana cilla wayar gyefe tare da dafe kai. Yau ta gama nadama akan abubuwa da yawa da itace sila yanzu ya tayi...nisawa tayi tana miЩewa tare da fara takawa tana kai kawo a tsakiyar Щayataccen falon nata ,kamin kaman zauwatacciya ta fara magana da cewa " Abdul Ahaad nasan ka jarumi ne Щwarai , Ni nasaka maka komai dake maka shakku , lokacin da kayi soja da kanka ka kai kan ka saboda jarumta. A lokacin da mutuwa ke maku ЩwanЩwaso tunkarar ta kayi kai tsaye ,wanda Ni na tare ka...nasan komai Abdul , ka saba da shashanci ne na Щasar waje wannan yasa ka kake Щin dawowa Щasar ka ta haihuwa . Har kake tunanin Auren baturiya....kaiii Yah Allah! Tayi furucin tare da Waga hannayen ta sama. Kamin tace " ko nawa ne zamu biya mu fansa diyar ka Abdul ,kai ke nan mana Wa Waya tilo,idan bamu kareka ba meye amfanin arxiЩina ? Dana mahaifin ka da yake ministan kuWi a Nigeria a yau? . Huuuuu nisawa tayi tana nufar window side Win ta tare da sa hannu tana matsar da cotton Win windown tare da kallon ilahirin farfajiyar gidan da girman sa da tsaruwan sa ya wuce misali.


***

Wani irin gudu shanayen keyi garke guda...Щananu da manya , sun tarwatse sun banzama suna shiga cikin gari ,da wannan dare wanda yasa mutane n cikin garin gwargwaje dake nan zaria kowa faWin na bakin shi ,don ko ba'a faWi ba kasan wanda suka koro wa'annan shanayen Sarayi ne garke garke don sun fi dubu ...mahmuda ne me napep yajah ya tsaya yana Furta innalilahi waina ilaihir rajiun...kai Allah ka iya mana! Bai Щare maganan tasa ba , yaji wata murya na faWin Sadaka yallah bawan Allah! Cikin Wan sauri ya juyo yana kunna hasken kekensa ,wanda yasa shi Щare mata kallo ,irin buzayen fulanin nan ne na daji , wanda suka baro Щasar su suka zo cirani don Wan matsololi n su .

Mahmuda ne ya fiddo da ido yana cewa " Au Wai Dama ku mutanen SADAKA YALLAH har yanzu kuna nan? Eie . Ta basa amsa cikin gurSatacciyar hausan ta , wanda kai tsaye mahmuda yace " To jeki gaba nima almajiri ne,baki ga Щarfe goman dare ina aiki ba?". Amaimakon tayi gaba sai gani yayi ta Щwashe yalolon mayafin dake jikin ta tana banЩaro masa nonuwa gaba tare da cewa" Sadaka ko Karuwa! Шurrr Mahmuda yayi ma na shanun ta ,don wani abu yaji yana masa yawo sam ya manta da mutanen da ya Wauko...sai dai Muryar wata mata a kujerar bayan napep Win nasa yaji tana doka Salati da salallami tare da faWin " Aiko kuwa dai kunyi asara... Malam zaka kaini inda zani ko na sauka na hau wani???.


Cike da borin kunya mahmuda yajah napep Win cikin sauri, wanda itako wannan sadaka yallah idon ta a tsatstsaye babu alamun kunya ko nadama...gaba naga tayi tana nufar wani rumfar mai sayar da lemu inda mazan mutane irin drivovi da sauran su sukayi cin cirodo.....


***


Shatu Fulfulbe!! Sunan dana ji ana kira kenan cikin wani arrogancy voice wanda yasa Shatu sakin Шwaryar nonon tana matsawa da jikin ta sosai jikin bukkan , tare da ЩanЩame jikin ta....Gaba Waya fulanin kidandan ne tsugunne masu fitsari nayi masu mutuwar zaune nayi. Yayin da Sarayin shanun suka Щwantar da mazan Fulani shida suka kashe nan take da bindiga. Wannan yasa Shatu tsorota duk jin ta da take kaman namiji ba tsoro yau ta firgita. Gashi babu sunan wanda suka riЩe ya kama bakin su sai na Shatu FULFULBE. Кaya daga cikin su ne ya kalli Baban Shatu wanda take kaka ga Shatu yana cewa " Baaba dama mana furar da nono. Wanda sai a yanxu na duba ga Baaba dake ta murxa hannun ta da luddayi Щasa , tana aikin damu a tunanin ta a Щwaryan dake gaban ta ne ,bata san tsoro yasa ludayin aЩasa take turbitsa shiiiii....Щara magana yayi mutumin yana dariyar mugunta tare da faWin Baaba dama mana furar da nono. Jiki na rawa tana kaWa kai cikin gwarancin ake hausan ta wanda bai fita take faWin " Mi addama maka nakeyi Wan nan=╪▐ . Dariya suka sheЩe dashi da sai da kaf ilahirin dajin rugar ya amsa kana su kuma cewa " Baaba ki dama mana furar da nono mu sha! Itako Щara faWin " Mi addama maka nakeyi!





#Symphaty
#Romantic
#Love
#Comedian
#story



_Hahaha ko nima Fah na dara , Baba taga mutuwa dole tace mi addama maka nakeyi>╪#▌ .

_Ban ga lefin Abdul Ahaad ba ko kun gani? Nigeria wanda yabarta waxai so dawowa>╪7▌
@&■ dole yace ko gawarsa kar a dawo dashi Nigeria>╪#▌=╪▐



_Littafin na kuWi ne kamar yanda kuka sani Regular paymentж 300 VIP membership ж ж 500 spc 1k...Zaki iya turo da kuWin ki ta wannan asusun bank account 6037312299 ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi nawa 08081202932 ┤an Niger zaku biya 600f katin airtel._

*Masoya na nasan kunfi billions kumun share iya iyawanku=╪▐=╪Г▄*

*Mmn teddy*
[11/1, 5:28 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: *=╪J▌■SADAKA YALLA!=╪J▌■*
_(Baraa ko karuwanci! Funny, romantic and sympathy story)>╪&▌
@&■_


*Idan kashiga Damuwa da kunchi ka tuna Allah...*


Free page
002



*AUNTY AISHA MMN TEDDY*


_Littafin na kuWi ne kamar yanda kuka sani Regular paymentж 300 VIP membership ж 600 Spc 1k...Zaki iya turo da kuWin ki ta wannan asusun bank account 6037312299 Mohammed A'isha Keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi nawa 08081202932 ┤an Niger zaku biya 600f katin airtel..._

***

Mi addamawa kike Baaba?? Кaya daga cikin su yayi maganan yana kallon Baaban Shatu dake ta murza liddayi a Щasa tana damun fura ,kan ta a sama tana kallon kidnappers Win tsoro yagama dirar mata ita duk a tunanin ta AЩwaryar nono take damun, bata san a Щasa ta sanya liddayin ba...ohk yayi Baaban fulfulbe dama mana furar musha ya Щare maganan tare da miЩa hannun sa yana matsar mata da Щwaryar nonon ,wanda sai a sannan ta farga da ludayin ba a cikin Щwaryar yake ba! Yi haЩuri Wan nan tayi maganan firgit ,ganin ludayin hannun ta a Щasa. Dariya suka sheЩe dashi suna miЩa bindigansu sama babu imani suka saito inda Кan Fulani ke tsaye da mashin Щarfe Щarfe a hannun sa ...duk wannan masifan da akeyi kuma suke ciki shi bai saki mashin Win nashi ba. Abun ka ga fillo da shegen Son Abun Duniya. Kai bafullo kawo mana duk abun da ka mallaka mu bar ka da ranka!


Muryar Waya daga cikin su mai amsa kuwa ya daki dodon kunnuwan su ,wanda yasa Кan Fulani kallon Shatu dake tsuma tana masa alamun ya miЩa mashin Win ,amma sai Wan Fulani ya zube yana cewa " Aradu Bani da koshishi...ban aje ba,ban da komi sai wannan Щarfen. Kuma daga binni Baba ta ta aiko muni dashi. BuWe baki ┤an kidnp Win sukayi ,kamin wani mai kai sol sol yace " Shakumdu sauke bindigar ka maza! Ashe ma har ┤an uwa suke dashi masu kuWi ? To yanxu ku Wauko mana shi , kamin nan a tattara kowa na wannan ruga ki tasa Щyeyar su muyi cikin daji.

Inalallahi wai'ina ilaihir rajiun shine abun da Кan fulanin ya faWi cikin dasasheshiyar hausan sa ...kamin ya juya ga ┤an uwan sa Fulani yana sauya harshe zuwa fulatance ,su dai ┤an kidnping sun ga fulanin ne duk sun miЩe tsaye , kawai sai kika ga kowa ya fashe ciki harda Кan Fulani wanda ya Wauki mashin Win cak ko nauyin ta baiji don shi bata shanayen sa yake ba...cilawa yake da wannan mashin a dajin rugar kowa yasan shi ga faharin yana da ┤an uwa a binni. Takaici ne yasa ┤an kidnping Win buWe masu huta kashe bayin Allah kawai suke ,masu darewa nayi a wannan dajin Allah duk sun watse sun bar rugar su ,da ko man su. Кan Fulani kuwa dirawa yayi ta wani katanga tare da hayewa mashin Win wannan shine dalilin da Allah ya Щaddara Щwanan sa a gaba .


Gudu suke yi a haka suka fito titin farara , a wannan tsakiyar dare . Wanda suka mace a hanya sun mace ,wanda aka kashe an kashe ,haka wanda Sarayin suka kama sun kama. A gyefen titi Shatu ta zauna tare da lafewa jikin Baaban fulfulbe ,kowa ka ganshi a cikin tashin hankali ,amma abun haushi mutane kowa yana zuwa wucewa yana yin ido biyu da fulanin nan me yakon su tsaya a masu agaji ,sai kaga abun hawa ya wuce da wani irin matsiyacin gudu fiiiiiiiiiii ,kowa na tsoron rayuwar sa ,don sun san kidnpers ne kaWai zasu koro su a wannan tsakiyar dare n.


Allah sarki bayin Allah Fulani namu , duk wani juyayin iska , bugun abu ko wani irin sauro dama wannan sun saba da cizon shi haka ma yau sukayi kwanan ido biyu a titi , suna jirar wayewar gari su koma rugar su ,a cewan su basu da inda zasu je da ya wuce nan.

***

Шwance yake Щarfe 10:03am ya miЩe Щafafun sa a kujerar mai kama da restchair , idanun sa na akan wayar hannun sa da yake IG hankalin sa Щwance don ya manta da faWan da Ammie ta kirashi a jiya tayi masa na ya dawo Nigeria. Post Win hoton sa yayi a page nashi , cikin shigar sport Wanda ko ba'a faWa maka ba kasan hutu da Щwanciyar hankali sun zauna a wurin nan... AHAAD JAGABAN! da haka kowa kebin sa da comments wanda fellowers Win shi shi kan sa bai san iyakan su ba...daga celebrati ya koma soja don haka dole ya samu masoya ga Щyau ga miskilanci ga aji shi yasa kowa ke kirar sa da JAGABAN! Sam ya manta da Shirley dake zaune tana masa surutan ta , da bai sauraren ta sam. A hankali ta matso jikin shi tare da kai hannun ta tana Wago da fuskar sa dake a kan screen ...lulun idanun sa ya zuba mata masu firgita marar kunya kamin tace " Pls Abdul Ahaad ! Kauda kansa yayi daga kallon ta yana ЩoЩarin cigaba da latsa wayar sa. Nan yaji takai bakin ta tana Waurawa bisa laSSan sa tare da fara sgueezing nashi tana tsotsan laSSan nashi in a romantically . Kusan minti uku suka Wauka a haka ba tare da ya dakatar da ita ba... Wanda babu abun da kake ji na tashi a wurin sai Щarar AC dana tsotse tsotse ka Wauka alawa ta samu mai Wan karar daWi. Ganin bata da alaman zame bakin ta daga nasa yasa shi sa hannu yana kauda kan sa tare da zare bakin sa .


Wani irin gauron numfashi ta sauke , kana takai hannun ta tana riЩe nashi kaman zata sa masa kuka , don ta lura baya jin biye ma iskancin ta na yau! IG ta Wauke masa hankali . Shafa gyefen fuskar sa tayi tana shafa sajen fuskar sa a hankali tare da faWin " Pls My lab.. No shirley Shine kalmar da yayi mata ,tare da haWe girar sama da Щasa yana kallon ta tare da Wan lasar laSSan sa na Щasa kana ya buWe bakin sa nan take hushiryar sa suka bayyana na sama kamin yace " I have alot to do now ok?.

Shiru ta masa , wanda ganin ya cigaba da aikin sa yasata kai hannun ta tana kama nasa hannun tare da cewa " lemme do massage for you! Кan Waga mata kafaWa yayi na she can do". Wanda ganin haka yasa shirley fara matsa masa fingers Win sa a hankali tana masa tausar hannun don tasan daga nan ne tafiyar zata miЩaaa.

Yanda take bin jikin sa da wani irin salo wai adole wannan shine tausar? Niko nace ta ┤an iska dai. Jawota yayi jikin sa kai tsaye yana haWata da Щirjin sa....kallon ido cikin ido suke wa juna kamin ya sakar mata Wan murmushi yana ЩoЩarin haWa bakin shi da nata wayar sa ta fara ruriii yanayin ringing tone Win da yakeyi na Ammie hayaty yasa shi saurin dakatawa da duk wani abu da yake yi ...yana Waukar wayar tare da saurin karata a kunnen sa...Ammie brk da sfy. Bata amsa sa ba ,sai cewa tayi ' Abdul inaso yanxu ka hau tashar labaran arewaci kaga mai ke faruwa a Щasar ka ta Afrika. Kamin yayi magana ta katse kirar . Wanda lokaci Waya shirley taga sauyi daga garesa. Hannun sa yakai yana rabata da jikin shi tare da miЩewa zaune yana gyara zaman sa.


***


Mutane basu fara taruwa ba sai wuraren tara ,wanda kamin jami'ai su taho tuni ┤an jarida sun hallara don watsa labarai. Magana duka ake mawa fulanin akan meke faruwa? Amma sai dai kashh basu da ЩwaЩwЩwarar Hausa a tongue Win su , wanda wasun su masu rauni kuka kawai suke...suna miЩewa tare da Nufar dajin da suka fito. Wani Wan jarida ne yabi bayan su cikin sauri yana haWa su da Allah su tsaya suyi masa magana ,tare da Tambayar idan sun koma cikin dajin basa tunanin halaka?. Wannan ne yasa Shatu fulfulbe juyowa a zafafe tana kallon Wan jaridan kamin ta fara magana da gurSatacciyar hausan ta tana cewa " Idan ba koma rugar mu ba ,ina zamuje...shin ku da muka fito kun bamu ma sauki? Ina manyar Щasan suke? Meye amfanin su na shuwagabani a gare mu ,bayan sun kasa mana komai. Sun kasa mana taimako da mahalli bare abun da zamu ci muyi rayuwa! Gomma mu koma mu mutu a dagi yafi mu mutu a titi mutuwar wulaЩanci. Kawai sai ta fashe da kuka tana cigaba da cewa " Sun kashe wasun mu! Sun mawa wasun mu illah da rauni! Sun kwashe dukiyar mu! Meyayi saura shikenan rayuwar mu! Zamu kai masu shima su amsa idan su Allah ne! Tana faWin haka ta juya tana nufar inda sauran ┤an uwan ta sukayi ...wannan lbrn shike yawo gari gari Щasa Щasa ana yamaWiWi ga halin da Nigeria ke ciki. Duk abun da ya faru a idon Abdul Ahaad da shirley wanda ita dai bata jin komai sai Ahaad da ya miЩe tsaye.


A hankali ya fara takawa tare da kaiwa da komowa a tsakiyar falon "Abdul Whats wrong?". Kamin ta Щarika maganan ne taga ya nufi inner room Win shi ,wanda cikin sauri tayo bayan sa.....A tsaye ta gansa yana haWa kayan sa ...wanda cike da fargaba da tsoro take tambayar ina zashi? Wanda kai tsaye ya bata amsa da Gida Nigeria! Fiddo ido waje tayi tana kallon shi kamin tasa rigimar bai isa ya tafi shi kaWai ba tare zasu tafi ayi masu aure a can. Bazai tafi ya barta ba". Nidai ganin haka farin ciki yasani saurin fichewa daga wurin ina nufo gida Nigeria kai tsaye don nayi mawa Ammie busharar dawowan sa , don addu'ar ta yau Allah ya amsa.


***


Major general naji samarin falon na faWi suna dariya....wanda Abdul Ahaad dake zaune yana ganin komai sabo a gareshi yau kwanan sa biyu kenan da dawowa . Labari ya gama waWe dangi ┤an uwa ,kullum gida mutane ,wannan kuma shike damun sa ,don ya rabu da jin hayaniya irin haka. Wannan yasa shi kullum ka ganshi hankalin sa na akan wayar sa ,don shugaban sojojin arewaci ya umarta yana Son ganin su nan da Щwana uku . Duka falon abokanan sa ne duk sojoji kuma manya kowa da yaran sa ,kuma babba ne ...dariya Samir ya bushe dashi irin na manyan sojojin nan marasa imani yana Waukar lattr tare da kunna sigari yana kaiwa bakin sa , sai da ya zuga sannan yace" Yanzu Jagaban no more going back kenan? . Dariya Abdul yayi wanda tun da ya dawo sai yanxu yayi dariyar,tuno masa da takensu na soja da Samir yayi....kai kashe karar sigarin nan Kar Ammie ta shigo da baЩin ta. Rabu da Wan iska Щila ance masa a daji muje . Yahya yayi maganan yana dunkula hannu tare da dokan Samir . Suna a haka kuwa sai ga Ammie da gayyar Щawayen ta sun zo ganin Abdul Ahaad da har ya gaji da gaisuwa. Kowa sai dai ya tafi da cewa " Wannan wulaЩantaccen dama da soja ya dace ba da wani abun ba.

***

Шarfe tara da rabi na dare Ammien Ahaad ta shigo Bedroom Win sa ,don sanar masa da kirar iyayen sa yayyun sa Щanin sa da suke falon Grandma ana jirar isowar shi suyi meeting... Fitowan da kenan daga bathroom da rigar wanka .yana comb Win suman kanshi . Ammie brk da dare! Brkn Son ya Щwanan gida Nigeria? Tayi maganan tana murmushi tare da nufar waldrop Win sa ...don fiddo masa da kaya. Mirror ya nufa yana fara shafa jikin sa da mayuka masu Щamshi da turaren sa da ya zama masa Wabi'a ,don shi mutum ne ma'abocin Son Щamshi...


Ammie ne ta Kai hannu tana fiddo da wani yadi da ta ganta fara Щal. Cike da rashin fahimtar meye ? Ta fiddo shi waje tana kallon side Win da yake kamin tace " Abdul wannan yadin Fah ? Na meye?. Кan kallon inda Ammie take yayi kamin cike da nuna ko a jikin sa yace " Ammie likkafani ne na siya ,koda na mutu kun huta sai kumin sittira dashi..................




Abdul Ahaad likkafani=╪.▐>╪#▌babban magana tofa!


_Littafin na kuWi ne kamar yanda kuka sani Regular paymentж 300 VIP membership ж 600 Spc 1k...Zaki iya turo da kuWin ki ta wannan asusun bank account 6037312299 Mohammed A'isha Keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi nawa 08081202932 ┤an Niger zaku biya 600f katin airtel..._



*Masoya irin billions kumin share zuwa grps naku =╪O▐*



*MMN TEDDY*
[11/2, 4:39 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: *=╪J▌■SADAKA YALLA!=╪J▌■*
_(Baraa ko karuwanci! Funny, romantic and sympathy story)>╪&▌
@&■_



Free page
003



*AUNTY AISHA MMN TEDDY*


_Littafin na kuWi ne kamar yanda kuka sani Regular paymentж 300 VIP membership ж 600 Spc 1k...Zaki iya turo da kuWin ki ta wannan asusun bank account 6037312299 Mohammed A'isha Keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi nawa 08081202932 ┤an Niger zaku biya 600f katin airtel..._

A'╨A'?'?'

*Masu buЩatar wannan littafan nawa duka zaku same su complete inshaallh*
Bafullatanan Ruga
│ar waye
Walijaam
Siyasata
Gidan Щwarata
Dijama
│ar Aiki
Шwarton manya
TaSara
│ar maula
Habibi daiman
Bintoto da dai sauran su ;.
Ware idanu Ammie tayi tare da saurin cille da yadin Щasa tana faWin " Abdul Ahaad kana hankalinka kuwa?. Ganin yanda Ammie ta firgita yasa shi sakin dariya yana yi yana Щarawa harda zama gyefen gadon sa...tsayawa Ammie tayi tana kallon Abdul da yanxu ta fara masa kallon marar hankali. Ammie kin san fa kulli nafsin za'ikatul maut...duk kan wani mai rai watarana zai mutu , tun ban san mutuwa ba nakejin sunan ta a bakin ki ,sai yanxu don na aje farar likkafani shine ki...kai Wannan wani irin shashanci ne? Kana hankalin ka kuwa Abdul ? Kodai a can Щasar wajen Kafara afaafen nan ne ta zamani. Dariya yayi yana miЩewa tare da nufo inda Ammien ke a tsaye. Hannun ta ya riЩe yana kallon ta cike da so da Щaunar mahaifiyar tasa Щasa yayi da muryar sa kaman wanda yake buЩatar wani Abu daga gareta ogently yace " Ammie ki yarda dani bana shan komai sai sigar..... Ya isa Allah ya shirya mana ku baki Waya". Murmushi yayi don yasan sigarin
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment