Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

daga sharri yabaka mata tagari,*

*```princess hajara, aishatu yakubu, my dear feenat, and my faty tijey, inajin dadin comments naku sosai da sosai, kunasani karajin indage ingama maku,```


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

```bayan tafiyar umar bai tsaya ko inaba sai gidan kawar momynsa, an sanar da zuwansa dan haka akayimasa iso, zuwa dakin baki, baidade da zamaba sai gata tafito,```


```budurwace amma natsattsa, kanta akasa ta gaidasa, sana tazuba masa drink, ta mikamasa,```



```haKika duk inda mace take toh Rabi'atu takai nan, dan kyau dae kam nesa ba kusaba tafi saddiqa, sai dae ita black beaty ce, sana tana da kunya, hakan yasa umar yaji zai iya aurenta, sundan gaisa daga baya yayi mata sallama yatafi,```



```, yau tunsafe ladidi keta faman shiri dan zata fita da hasan, hakan yasa aka bata lokaci wajen yin make'up, bayan tagama shiryawa yazo yadauketa suka tafi```




``` bangaren mamah kuwa yanxu jitake tafi kuwa domin, yauma taso suhadu da hasan amma sai yacemata yana da uzuri, kudi kawae mamah tasa gaba, dan tanaganin tunda ta hadu da hasan tagama matsalar kudi```



```ayaune baban saddiqa yatashi da wani matsanancin ciwo, wanda yatada hankalin mamar saddiqa, lolacin saddiqa bata gida, babu abinda ke fita bakinsa kamar akira masa saddiqa yanemi gafararta yasan mutuwa zayayi, yanacikin haka sai ga saddiqa tashigo```


```hankali tashe ta nufesa tana kuka shima cikin kukan yake neman gafararta , hakika saddiqa nasan na cuceki, na zalunciki, na bata miki rayuwa, hakika duk wanda yadauki duniya, abokiyar tafiyarsa tabbas wataran zata gudu tabarsa, nadauki duniya abarjin dadi, sbd haka nabata tarbiyar yata banmiki tarbiya kamar yadda Allah yace ba, kamar yadda uba nagari zaima diyarsa hakika bankasance uba nagari gareki ba, dan haka inaneman yafiyarki,```



```san Inaso kisani bakida masoyi kamar umar, umar masoyinki ne na gaskiya, kiso umar ki kaunace shi natabbata zaibaki jindadin rayuwa,```


```juyawa yayi wajen mama sana yayi murmushi tare da cewa maman saddiqa nasan kinajin ciwon abinda nakema saddiqa, bakison batamin ne yasa bakitaba cemin ingyara ba, ngd amma inaso kisani, babu biyayya ga abokin hallita awajen batawa mahalicci, da kin ta kwatantamin kila dana gane da wuri```



```kuka take itama tana fadin tabbas malam nasan munyi kuskure sai dae Allah ya yafemana```


```Ameen yafada nantake yafara kalmar shahada sana yacika, toh baban saddiqa muntayaka murn a allah yajikan rai```



```ayau ne akasa bikin umar nanda wata biyu, dukda cewa son saddiqa na aransa ganin bata nemesaba yasa ya kyaleta, balaifi yana son Rabi'atu domin tanada halayen da zaa sota,```




```wannan karan hasan gidan hutunsa kawae ya wuce da ladidi, anan yake sanar da ita cewa, inzata ince masa, zaibata dukiya mai yawa, sana zai aure ta, batare da damuwa ba ladidi ta amunce, bayan mai aikuwa ta auku, yabata makudan kudi, sana yakaita har gida```



```bayan rasuwar baban saddiqa alokacinne saddiqa takamu da san umar so mai tsanani duk wata hanya da zata hadata da shi nema take amma inaaa, takasa samunsa,````




```alokacin kuma umar yabar gasar shida Rabi'atu dan bazai iyazama anan ba, saboda bazaiso yarika ganin saddiqa ko yaji labarin auren taba```



```muje zuwa yanzu aka fara, dan Allah kumin hkr wlh bana lpy sosai, idan inajin sauki zakuga post dina idan kuma jikin yayi tsanani kumin afuwa ,sai naji sauki ina kaunarky duka```


*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRIALLIANT WRITERS ASSOCIATON*

{pens of freedom home of exceptional and magnifient writers}

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH*๐Ÿ˜˜


*โฃTARKON SOโฃ*
*page 8@9*



*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*



~ina godiya kwarai da addu'arku nagode sosai.~~ ~alhamdulilah jikinmu da sauki sosai ngd kwarai~,
~Wannan dage din gabaki~ ~daya nakine sis~ ~feenaert~


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


```iya kokari umar nayi ganin yaso Rabi'atu, baya cutar da ita yana zaune da ita ne tsakani da Allah, sbd kawawan halayenta, hakan yasa haryafara sonta```



```kullum batada burin da yawuce ta farsnta masa, hakan yasa yakejin dadin zama da ita, bangaren Rabi'atu kuwa Allah yasa mata san mijinta, macece mai hakuri da kawaeci, bazaka taba fahimtar bacin ranta ba, koda yaushe tanaba farincikin mijinta muhimmanci akan nata```



```saddiqa ce zaune idanunta dauke da hawaye, hannunta kuma rike da waya number umar taketa kira, amma kullum amsar daya wayar bata shiga, duk inda take tunanin ganinsa ko samunsa tayi amma takasa samunsa hakan yasa take cike da nadama da danasani shine dalilin zubar hawayenta kowace rana na rashin masoyi babba```



```mamah ce cikin motar hasan, yau kam kwana yake bukatar suyi, bata da matsala da hakan dan yanzu ba kananun kudi ta ke dasuba kuma dukta dalilin hasan, hakan yasa bata damuwa domin dae yamaidata kamar matarsa```



```ladidi ma likkafa tacigaba dan yanzu harma da wasu mazan irinta take muamala, domin yanxu tasan dadin kudi acewarta zama da hasan kadai, bacewar rana ce```



```yau saddiqa ta shirya zuwa wajensu mamah da ladidi, kuma cikin sa'a ta taradda su atare sai dae daga irin kallon da sukai mata yasa tasha jinin jikinta,```


```bayan ta zauna ne take cewa mamah lekowa nayi mu gaisa kwana biyu kunbar xuwa```


๐Ÿ˜ผoh haka fa kwana biyu kinjimu shiru koh? Yanxu abun ne yayimana yawa, bama zama gida, kinsan yanxu mu ba irinki bane, yanxu ba kamar da bane.... Karar wayarta ne yasa bata cigaba da maganar ba, dagawa tayi tare da cewa```

Ok beb ganin zuwa, tana ajiyewa ta fita babu ko mayafi,```


```kallonta saddiqa tayi har xuwa ficewarta, sana tamaida hankalin ta ga ladidi, ita dinma wayarta aka kira, batare da tadagaba ko tayima saddiqa magana tayi ficewarta```



```kallon su take cike da mamaki, lallai kam mutane yanxu babu amana, yanxu itace ta koma haka awajensu?```


```tabbas umar yayi gaskiya dayace mamah da ladidi ba kawayen arxiki bane, sai yanzu take danasani```


```ganin zaman bazai mataba yasa ta tashi tanufi gida zuciyarta cike da tunanin abinda yafaru```




*BAYAN WATA UKU*


```Mamah ce cikin wasu kananun kaya, kaida ganinta sai kadauka cewa ba musulma bace, hankalinta kwance, hannun ta rike da wani namiji, suka shiga zuwa hotel rayuwarta duk ta canza bazaka ce diyar musulma Bace, sana yanxu bata tsayama hasan kadaiba, yanxu samari dayawa take kulawa```






```muje zuwa```


*MOMYN MUFEEDAH*
*๐Ÿ…ฑBRIALLIANT WRITERS ASSOCIATION*

{pens of freesom home of exceptional and magnificent writers}

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH*๐Ÿ˜˜

*โฃTARKON SO*โฃ
*page 9@10*


*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*


~wannan page din gabaki daya nakine sis FATIMA, saboda jin dadin comments naki, lallai na jinjina miki, da wannan sharhi~


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€

```cikin hotel din suka shige, tana ta wani karairaya, sana ta kwantar da kirjinta saman saurayin wanda shikuma yake ta faman shafa mata baya da gashi, ahaka har suka isa ,cikin daki, nan fa labari ya canza,```



~Mudai ba'asan mu da fadar batsaba masuyima Allah yashirya yasa sugane basai kasa batsa mutane zasu so book dinkaba~



```Rabi'atu ne da umar kwance saman gado, suna fira, dukda cewa yawancin firar Rabi'atu ce keyi, amma dae sunajin dadin firar, cikin sauri Rabi'atu ta tashi danjin wani irin amai daya tafomata, cikin sauri, ta tafi zuwa toilet, shidinma da sauri yabita har toilet din, bayan tagama yataimaka mata, yagyara wajen ruwan wanka yahada mata sana yayi mata wankan , har kan gado yakaita sana yadawo yakara gyara toilet din yasa masa kamshi```



```washe gari tunda safe, yace tashirya, yakaita asibiti, bataso zuwaba amma bata iya yima mijin nata gardama hakan yasa tashirya, aikam bayan sunje likitan yabasu tabbacin tanada shigar ciki na wata 3, wohoho murna wajen umar ba'a magana, nanda nan yakira momynsa ya gayamata itama murna tayi sosai sana tace toh yakamata yadawo ,saboda ayi rainon cikin , tunda su basusan kan cikiba```



~jin haka danayi yasa nafara murna ina taya saddiqa murnar zataga masoyin ta, murna tace takoma ciki jin da nayi umar yanacewa~


```gsky momy bayanxu zandawo ba akwai abinda nakeyi, innagama zamu dawo, kuma zankawo wata nurse ta kula da ita, karki damu, da dae dadin baki umar yasamu momy tahakura```



```kulawa sosai umar keba Rabi'atu, soyayya sosai yake nuna mata, wanda ita kanta hartake mamakin hakan, tana kuma rokon Allah dayasa hakan yacigaba da faruwa```


~team Rabi'atu kufuto kutaya mu murna umar yafara sonta nidea kam natayata murna~


```saddiqa makaranta takoma kuma alhamdulillah, tana karuwa sosai, yanzu take samun ilmin da da tarasa, yanzu take danasani akan rayuwarta ta baya, wani lokacin har kuka take inta tuna rayuwarta ta baya```



```samari ne yanzu suke kawo kansu wajen saddiqa, amma ko kadan bata basu dama kullum zuciyarta tana wajen umar, bata tunanin xata iya rayuwa batare da shiba, amma kullum kuma tunaninta ta'ina zataga umar , bayan yamata nisa, duk damar dayabata, alokacin amma batayi amfani da damar ba, tana danasani matuka```


*BAYAN WATA BAKWAI*





```Gamai cutar HIV yana da bukatar duk wata ko bayan wata biyu yaje asibiti domin arika duba lafiyarsa, saboda haka, ake samun matsala sosai ga wadanda basusan suna dauke da cutar ba bazasu ankara ba har sai tagama bin jikin su```



```hakan ne yakasance da ladidi da mamah domin dae ciwo najinsu amma basuda masaniya akan hakan,```


```ciwo ne kadan kadan yafara kamasu, daga wannan sai wannan amma saboda duniyar na rudarsu yasa basuyi tunanin neman aduba lafiyar suba, ahalin da akecikima yanxu haka suna shirin fita kasar waje, saboda wani saurayi da abokinsa da sukeson mamah da ladidi, kuma ba ma musulmai bane, , ganin irin kudin da suke kashe masu ne yasa ko kadan basu damuba suka bisu zuwa, kasar su, kasarda basusan kowa ba, mamah da ladidi ganin haka yasa suka yi shawarar sutai da kudaden su dan sufara kasuwanci```




```cikin Rabi'atu ya shiga wata bakwai dan haka momy ta matsa masa akan ya maidota gida dan akula da ita, dan haka yau umar ya gama musu visa da komi insha Allah yau zasu shigo nigeria```



*MAKARANTAR DA SADDIQA TAKE*


```suka zabe ta cikin wadanda zasuje kasashen waje, wata gasa da zaai, akuma yaune ake bukatar sutafi dan yaune jirginsu zaitashi,```



*MASU kARATU YAUNE UMAR ZAIDAWO , SANA YAU SADDIQA ZATABAR KASA*



*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*


muje zuwa
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATON*

{pens of freedom home of exceptional and magnificent writers}

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€



*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH*๐Ÿ˜˜

*โฃ TARKON SOโฃ*
*page 10$11*


*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*


*Wannan page din nakune kuyi yadda kukeso dashi*

*MY AUNTY ASEEYA*
*AISHATU YAKUBU*
*PRINCESS HAJARA*
*MY DEAR FEENERT๐Ÿ˜˜*
*SIS FATIMA, KINDE CE KINYI HIJIRA, KINKOMA TEAM DIN UMAR AND RABI'ATU*
*AMMIEN AYDAH~*



*WAE DAN ALLAH BABU TEAM DIN SU MAMAH DA LADIDI, YAKAMATA FA KUFITO TEAM DINSU, KO BAKWASON TSARABAR KASAR WAJEN*๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


```sauri kawae take dan ta shirya da wuri saboda anata kiranta cewar ita akejira, cikin kankanin lokaci tagama shirinta, tatafi inda zaa hadu sai atafi airport```



```kwance take saman kafadar umar da alama barci, take ahankali yake kallon matar tasa, tabbas shiyadace mata, sosai, Allah ne yacanza tsarin sa ,yabasa wacce baitaba tunaninba, ahankali yashafo kanta yana maijin tausayin ta saboda cikin nata yayi wani girma sosai, akuma daidai wannan lokacin ne jirginsu ya sauko, ```



```bayan gama fitowar su daga jirgin wata motace da momyn su ta aiko, dan daukarsu suka, nufa akuma lokacin ne saddiqa suke tunkaro wajen dan shiga jirgi, har suka xo suka wuce juna batare da dayansu yaga dayaba```



```lokacin da saddiqa tashiga jirgi lokacin ne umar yayi saurin juyowa dan yanaji kamar zaiga saddiqa,duk waegen da yayi baigantaba hakan yasa yakoma cikin mota```



```ita kuma adaidai lokacin ta fito daga jirgin cikin sauri sauri, dan hango wani da tayi kamar umar, sai dae duk iya duban ta batagansa ba, hakan yasa takoma cikin sanyin jiki๐Ÿ˜”```



```akuma wannan lokacin ne jirginsu yatashi, dukkan su, aransu sunajin tamkar sunga junan su, sai dae sunkasa gasgastawa tunda sunduba babu, wanan dalilin ne yasa saddiqa kuka sosai tana gani har sai yaushe zataga umar, haryaushe mafarkinta da burinta zaicika, sana tana fata yakasance haryanxu ita kadaice azuciyarsa, batare da wata ta shigaba, bata bukatar ganinsa da mata, domin tanada zazzafan kishi```



```bangaren mamah da ladidi, tare da samarin su, samual and sunday, suna rayuwa ne tamkar mata da miji, wanda su mamah suke ganin wani cigaba ne suka samu dan haka suke tunanin yakamata sufara tura kaya kasarsu kamar yadda suka tsara, sai dae su samual sunce masu, bayanxuba, sune yakamata suyi masu wannan business din dan haka sukace sukawo kudinsu kawae su ajemasu```


```mamah da ladidi suna masu kallon marasa wayau, yayin da sukuma suke da wani mummunan kudiri akansu mamah, sae dae idan ba sunfadaba bazaka taba ganewaba domin irin kaunarda suke nunamasu da kuma kudin da suke kashe masu```




```Ayaune kuma wani mummunan labari ya iske hasan damun iyayensa sunyi tafiya, haryanxu baasan inda suke ba, yau sati guda kenan```



```bazamuce baiji ciwon batan iyayensa ba amma wani bangaren murna yake sosa ganin cewa yanxu duk dukiyarsu tazama tasa, wulakanci sai abunda yakaru,```


.```har tsawon wata guda babu labarin su hakan yasa, hasan yafara wadaka da duk wani kadara nasu da dukiya```



```kuma babu wanda ya'isa ya gyara masa, yanxu yazuba ruwan rashin mutumci, tunda yanxu dukiya da mata suna rudarsa```




```sosai Rabi'atu kesamun kulawa wajen momy, tare da umar kokadan basa barinta yin komi, kullum kuma kokarinsu susata farinciki, hakan nakara samata kaunar mijinta,```




```sosai su saddiqa suka dage duk wani abu da zaai itace kezuwa na daya hakan yasa tasamu kyaututtuka masu yawa, kuma aka rago musu lokacin da akasa ganin kumi natafi cikin sauri, yaxamana komawarsu nannda wata daya ne```




*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION*

{pens of freedom home of exceptional and magnificent writers}

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€



*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*



*โฃTARKON SOโฃ*
*Page12$13*


*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*



~gabaki daya masoya TARKON SO ina godiya kuma inajin dadi sosai, sako daga saddiqa tace kutausayamata pls kusa baki umar yadawo gareta๐Ÿคช~




๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


```hasan hidimarsa kawae yake da kudi duk wasu kadarori, ya cinyesu kudinma kadan suka rage saboda yadda yake ma yan mata ruwan kudi, saifa alokacin ne yafarga, sbd idan kudin suka kare jikinsa baya samun gyara, toh fa yasan lokacin canzawarsane```



```-_-mamah da ladidi, kam sunfara ganin canji daga samarin nasu, domin yanxu agabansu suke kawo wasu matan yan'uwansu, kuma agaban su zasuyi sexing nasu sai dae abunda kedaure musu kai baiwuce yadda suke saduwa dasu tabaya ba, suna mamakin hakan, gashi yanxu ko fita sun hanasu, kuma babu wasu isassun kudi hannun su, dan haka suka yanke shawarar dasuke ganin tadace dasu```



```yaune su saddiqa suka dawo, Alhamdulillah sundawo da alkhairai masu yawa, ciki kuwa harda miji da saddiqa tasamu, balarabe, sai dae ita sam baya damunta har lokacin zuciyarta naga umar, sunkuma bata damar duk sadda takeson zuwa makka kota zauna can, toh sunyi mata (igama) maana tazama yar kasar, saboda hazakarta, sana zatana rika masu aiki```




```cikin Rabi'atu yashiga watan haihuwa, duk wata kulawa suna bata, cikin dare nakuda takama Rabi'atu, basu bata lokaciba xuwa asibiti, cikin gaggawa aka karbesu, aka shiga da ita tun suna tsammanin haihuwar harsuka dangana domin dae bata haihuba sai dae wahalar da take tasha, kowa yatausayama ta umar kuka yake sosai yana jin kara sonta, yayin da ita kuma take ta addu'ah dan batamasan inda kanta yakeba, duk adduar data zomata yitake```



```maman saddiqa taji dadin ganin saddiqa, sana tana alfahari da ita, ganin yadda yau tazama mai taimakon al'umma, bayan komi ya lafa kuma take kara neman yafiyar saddiqa, cikin murmushi tace bakomi mamana Allah ya yafemana```




```mamah da ladidi rayuwa tafara juyawa dasu domin duk wani shiri nasu baya tasiri, abunda basu saniba su samual suna da cc tv camera, suna jin duk wata fira tasu, ahakanne suka bullo masu da son saduwa dasu ta baya, iya tashin hankali su mamah sunshiga duk wani kokarin kare kansu kosu gudu duk sun kasa```


~nikam nace kadan kenan kuka gani, badai cin amanaba, da son kudine burib ku~

*MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜ breakfast ne*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION*

{pens of freedom home of expectional and magnificent writers}


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*



*โฃ TARKON SOโฃ*
{page 12-14-15}


*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*



~ina mai ba masoyana masoyan wannan book hakuri akan jinkirin da kuka samu kwanaki hakan yafarune sanadin~ ~rashin lafiya danayi~ ~amma yanzu~ ~Alhamduliah, kum Insha Allah book yakusan zuwa gangara, book duk gajerantarsa indae zakayi mai maana yafi da kajasa da tsawo kuma ba maana har ya gundiri mutane~


ยฎ ~godiya mai tarin yawa ga masoya masu juriyar bibiyar wannan novel~

*yar uwa ina godiya da sadaukarwa gareni na novel dinki ZABIN IYAYENANE, Munajin dadi muna biye dake, sis feernart kema muna jira, sis meelat pls kifara mana KWARATA*


_masu cewa dan Allah kar akashe Rabi'atu, kuyi hkr da yadda labarin zaizo maku Allah baya barin wani dan wani yaji dadi ina fata kungane๐Ÿ˜ƒ_

๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€



```har washe gari Rabi'atu bata haihuba, hakan yasa likitocin suka yanke shawarar ayimata aiki dan bazata iya haihuwa da kantaba, babu bata lokaci umar yasa hannun dan ayimata aikin, sana aka shiryara tare da shigar da ita, toh sai muce Allah yabada saa yasa ayi cikin nasara```


_ladidi ce kwance bata lpy, duk tayi fari ta rame, takoma tamkar kwarangol, kai inba mugun sani kayimata ba bazaka gane taba, mamah ce zaune kusa da ita, tayi tagumi, dan ita ciwon ladidi na damun ta, kullum ciwo, gashi tanason takaita asibiti amma su samual sunki yarda, yaudae ta yanke shawarar tunkararsa ko Allah zaisa suyarda_



```bayan dawowar su samual mamah taje ta samesu akan bukatarta, batare da bata lokaciba sukace sunyar da, amma da sharadin zata amince da bukatarsu, ta son saduwa da su ta baya, idan harta amince toh har makudan kudi zasu bata tare da kaita nigeria itama ladidi idan zata amince zasumata yadda sukacema mamah```


*hmm bari muga mai hi zai canxa halinsa mamah zata amince ,suyi sana subata makudan kudi ga kuma zasu mayarda ita kasarta batare da kawar tafiyarta ba, tunda dae ga halin da ladidi take ciki*




```cikin tunani mamah ke hango cewa ladidi fa batajin zata wani dade arayuwa, sana inma ladidin ce tasamu wannan damar tasan zatayi ne kawae, yoh ni miye ma nadamuwa , bayan kudi zasici uban nada, ai amincewa zanyi danyi daya, idan suka ban kudin zankara harda dauke nasu inyi tafiyata ainasan bazasu kara jina ko ganinaba```



```nan. Take mamah Ta amince da wannan shawarar zuciyarta, tamika kanta, ga su biyun, iyakar azaba da wahala mamah tasha har tayi danasanin mika kanta, sai dae tundaga sadda suka gama yakasance ko motsi bata iyayi, kwance take kamar gawa, yayinda su samuak suka rika keta mata dariya```



*SHIN WAE SUWAYE SU SAMUAL DA SUNDAY?*


```wasu manyan arna ne kuma matsafa, wadanda suka maida zina abin neman kudi, dazaran sun sadu da mace ta baya toh har abada bazata iya tashi da kantaba komi sai An mata, yayin da sukuma alokacinne suke samun wannan damar duk sadda suka sadu da mace ta baya suna dibar ruwanta tare da zuba mata wani abu tamkar dae koko ko wani abu mai yauki ta yadda duk sadda sukaso saduwa zasuyi cikin sauki,```




```wannan harka tan kawo musu kudade masu yawan gaske, da itane suke shiga duk inda sukeso, the worth part of it shine wannan ruwan da suke zubama mace yana jawo mata tsotsa acikin wajen, wannan tsotsa kuma baTada abinci sai soperm dinsu samual itace sirrin asalin tsafin, wannan tsotsa tana tafiya cikin jikine tana lalata gabban jiki ta yadda kullum zatayi ta yawo son ranta batare da an takurata ba, babbar matsalar kuma cikin kankanin lokaci, idan tsutsar tacinye duk wani abu mai amfani ajikinki tana fita zaki fara wari bazaki iya kashiba, sana cikin kankanin lokaci zaki tafi kasantuwar tacinye abubuwa masu amfani ajikinki```




_Wayyo mamah๐Ÿ˜”๐Ÿ˜ž team mamah kufito lokacin ku yaxo_



*Momyn mufeedah๐Ÿ˜˜*
*๐Ÿ…ฑBRILLIANT WRITERS ASSOCIATION*


{pens of freedom home of expectional and magnificent writers}


๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


*STORY AND WRITING BY MOMYN MUFEEDAH๐Ÿ˜˜*


๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š๐Ÿ”š


*โฃTARKON SOโฃ*
{page 15- 16- 17-}


*DEDICATED TO FATIMA TIJJANI*



๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€๐ŸŽ€


```tun bayan gama saduwar da sukayi da mamah bata kara sanin inda kanta yake ba sai da tayi kwana uku sana, ta tashi, sai dae fa ko kadan bata iya motsa kowace gaba ta jikinta, hakan yasa take kwance kashi nan fitsari nan, ga ladidi itama ba lafiya, so duka sai suka hade bamai iya taimakon wani, dan ayanzu gwara ladidi ma akan mamah```



```kuka kam yazama abincin mamah domin ganin yadda rayuwarta takare ahaka, sai dae wani abin takaici bawae tana kuka bane dan tarin laifukanta? A'ah tana kuka ne ganin yadda takoma yanzu bazata mori rayuwarta ba```



*BANGAREN RABI'A KUWA*



```tun bayan shigarsu da ita, basu fito ba sai da suka dauke lokaci mai tsawo sana suka fito, fuskarsu babu walwala, hakan yatadama Umar hankali matuka tare da momy, cikin sauri umar yabi likitan zuwa office dinsa,```


```bayan tsawon lokacin da likitan yadauka sana yake sanar dashi cewa,```


```gyaran murya likitan yayi sana yafara masa nasiha, da cewa kowane dan adam da irin tasa kaddarar sana, kowane mutum dakake gani aron lokaci da kwanaki harma da rayuwar Mahaliccinmu kebasa, dan haka dan Allah tadauki wani ba abun tada hankali bane da kuka, a'ah yafimu sansa shiyasa, atakaice dae unmar Allah yayima Rabi'a rasuwa tare da abinda ta haifa!!```



```matukar razana tashin hankali firgici umar yashiga awannan lokacin, baimasan sadda yamike tsaye ba zuwa waje batare da ya saurari kiran da dr kemasa ba```



```kai tsaye dakin yanufa ganin yanayinsa yasa momy binsa zuwa dakin```

*INNA LILLAHI'WAINNA ILAIHIR RAJU'UN*

```dukkan mai rai mamaci ne kuma kowane mutum sai ya amsa kiran ubangiji. Kuka umar yasanya yana tuna yadda yayi rayuwa da baiwar Allahn nan hakika Rabi'a matace tagari, kuka yake sosai tare da rungumar Matarsa da diyarsa, hakan ya sosa ran momy sosai dan ta tabbata dan nata yayi rashin mata ta kwarai, cikin kankanin lokaci momy tayi waya nan da nan rasuwar Rabi'a ta zagaye ko ina kasancewarta macr tagari kuma mai son Mutane wacce take da yawan kyautatawa,```


```toh fa Alumma dazaran mutum yarasu halinsane da dabi'arsa da murane zasu fara kafa sheda akansa, dan haka muyi kokarin ganin munsami kyakkawar sheda muyi mu'amala da mutane mai kyau, mu kyautatama ubangijinmu kamar yadda ya umarta sai musami dacewa```



```bayan andauki Rabi'a da jinjirarta, aka shiryasu xuwa gidansu na gaskiya, masha Allah domin mutane ne wandanda iya lissafi ma wahala zaibaka akaje rufo su, bayan andawo aka fara zaman gaisuwa,```




```sai dae fa har lokacin umar kuka yake tare da ambaton Allah jiyake duk duniya babu Wanda yakaisa Rashi hakika yayi rashin mata ta gari, wacce baitaba zaton samuba, sai gashi Allah ya amshi abinsa, tabbas yana mai taya Rabi'a murna domin yasan tayi dace tsakanin ta mahaliccin ta da kuma mijinta tare da Al'ummar ta```



*WAI KO INA SADDIQA*


```tun bayan dawowar saddiqa daga kasar waje hankalinta gabaki daya yana kan wani asibiti datake aiki, acikinsa, wannan asibiti kuwa shine asibitin da Rabi'a ta rasu, alokacin ba aikin ta bane shiyasa batazoba, sai dae dayake mai asibitin abokin umar ne kuma dan uwansa yasa nemi dukkan ma'aikatan asibitin dasu zo suje yimasa gaisuwa,```



```kuma awannan lokacin ne suke shirin tafiya saddiqa cikin motarta ita da wasu frndz nata sai wasu motoci uku dake tare dasu, har kofar gidan suka isa, abinda yasa saddiqa bata gane gidanba sbd bata taba sanin inane gidansu umar ba tunda alokacin bata da makiyi kamarsa,```




```kamar yadda suke tsammani mazane a harar gidan suna amsar gaisuwa ciki kuwa harda umar, isa sukayi dan yin ta'aziyya ga mutunen, akuma wannan lokacin ne umar yatashi dan shiga gidansu, batare da ya ankare da zuwan nasu ba```



```har ciki suka isa garesu sukayima momy gaisuwa sana suka tafi , batare da sunsami ganin umar ba, sbd yashiga toilet,```



```haka saddiqa takoma gida jikinta asanyaye saboda tsantsar kama datagani ta umar wajen momy, tabbaa yau ciwon son datakema umar yatashi hakan yasa, takasa aikin komi,```


*BANGAREN HASSAN*


```komi yakare masa, saima wani irin ciwo dayake fama dashi, wanda yayi sanadiyar barin kowa daga garesa, duk yadda yakaiga neman taimako, babu wanda ke kulasa, duniya tayi masa zafi, yau yarasa gatansa, babu dadyn babu momy, sai yanzu hankalin sa yatashi tare da tunanin ta'ina zaifara nemansu, domin azabar dayake sha tawuce misali, HIV din tayi masa muguwar damka, sana sai Jarabta ta Allah tabbas wannan yana daga cikin hukuncin Allah tadalilin cutar da bayin Allah dayake, duk iya yadda kakai ga sanin hassan awannan gabar bazaka ganesaba domin duk halittunsa sun sauya, baya komi sai aikin kuka, gidan dayake zaune ma yasaida saidai awaje yake kwana, yana kuma son koda saudaya
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment