Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD

ne idan zai iyatashi yaje yanemi iyayensa tare da neman gafarar duk wadanda ya cuta,```

```hmm rayuwa kenan```





```yaune sadakar uku, dan haka bayan anyi akafara tashi, domin a addinance babu wani sadakar bakwai, kwana ukun nanne dae kawae, wanda kuma akaso idan zaayi sadakar ukun ayi sadaka da ruwa domin annabi yace shine mafificin sadaka dan haka haka su umar sukayi bayan angama kuma gida yakoma sukadai yan'uwa na gida,```



```tabbas umar najin rasuwar nan, dan har yau bai dawo daidaiba, sana kofita bayayi, ya koma wani iri, toh ai dole, lokaci daya yarasa mata da diya```



```ladidi yanzu jikin yadanyi sauki hakan yasa bayan tafiyar su samual, ta tashi duk wani daki nagidan sai da ta bincike, aikam, kudade masu yawa ta samu hakan yasa tayi kiran wata da suke shiri, itace tayi masu komi tare da samar musu damar dawowa kasarsu, haka suka kama suka dauki, mamah sai airfrt cikin karamin lokaci jirginsu yadaga sai nigria```




```yau sati biyu da rasuwar Rabi'a sana yau umar yashirya dan fara aiki, a kamfaninsa, kamar yadda momynsa tace, sai dae yana bukatar zuwa asibiti dan tafiya da abokinsa```




```karfe 2:30 jirgin su mamah ya sauko nigeria, bayan sun sami taxi takai su unguwarsu, tare da taimakon mai taxi aka shigar da mamah Gidansu, sai dae tunkan akaiga ajiyeta mahaifinta yace karsu ajemasa ita saboda yadade da yafeta, dan haka tunda lokacin da tanada lpy bata zauna ba kuma bataji maganarsa ba yanzu ma bazai zauna da itaba, babu yadda mai taxi da mutanen unguwa basuyiba akan ya hakura amma yaki ganin haka yasa, ladidi tace suxo sutai gidan su```





```toh nan dinma duk daya dan ita ladidi mahaifiyarta da tsinu da duka ta korosu, hakan ne yasa suka bar unguwar tare da xuwa suka kama haya, wani gida, batare da sundamu da yadda sukayi da iyayen nasuba kasancewar suna ganin akwai sauran jin dadi garesu tunda suna da kudi,```




```karfe 3:1pm barayi suka shigo gidansu mamah duk wata dukiya dasuke takama da ita barayin sun kwace baysn sunyi masu dukan tsiya, wanda kowaccen su sai da tasamu```




```su samual da sunday kuwa bayan sundawo gida suka tarar babu su mamah, hankalin su yatashi nanfa suka fara duba kudadensu, suma babu su, iya tashin hankali da rudani sunshiga sbd atsarin kungiyar indae suka samu mata suka kwana dasu har takai ansa ma mace wannan tsutsa to bazasu guduba da zran sungudu toh fa awannan lokacin su samual zasu fara hauka tuburan sana daga baya dodo yashanye jininsu, wannan ne yatada masu hankali nan take kuma suka fara hauka, baji bagani```



```Allah ya kyauta dama karshin mugu da macuci kenan```



```su mamah kam basu tashi ba sai da haniyaniyar mutane ta tadasu, ba wacce taiya koda motsi, kowacce najin azaba da danasani mara amfani, asannan ne suke kuka tare da nadamar cutarwa da sukai ga saddiqa, da kuma kinbin iyayensu da sukai, asannan ne sukasan hassan ya cutar dasu da rayuwarsu,```




```wani bawan Allah ne ma yadaukesu yakaisu asibiti, gwajin farko aka gane kowaccensu tanada HIV Sana gawasu cuttutkan dake tare dasu musamman ma mamah, kuka suke sosai, daidai lokacin kuma saddiqa tazo duba marasa lpy,```



```sosai ta kadu da ganin aminan nata awannan hali, sukuma sunji dadin ganin wannan dama anan suka nemi yafiyarta bayan sunbata labarin komi, tayi kuka sosai takuma tausaya masu, tare da yafemasu sana tasa ashiryasu zasuje neman yafiya ga iyayensu,```




```anacikin masu shiri, umar yashigo dakin, daidai lokacin kuma sukayi karo, kowanne fuskarsa da tsantsar farincikin ganin dan'uwansa, har sujada sai da saddiqa tayi na godiya ga Allah daya nuna mata abinda tadade tana jira```




```har shima su mamah sunnemi yafiyarsa sana sukatai amotarsa, duk warin da suke hakan baisa ya kyamace suba, har klcikin gida sukaje suka neman masu yafiya, kuma Alhamdulillah iyayen sunyafe masu ,damasu sunfi jin irin cutar da sukayima saddiqa, toh tunda ta yafemasu suma aisai yawuce tare da neman tsarin gaba,```




```labari su mamah sukabada akan yadda tafiyarsu kasar waje tayi da kuma bayan dawowarsu nan, antausaya masi tare da yimasu nasihu masu shiga jiki akan hassada da cutarwa, kuma sunyi nadama sosai,```





````taron mutane nagani ana kallon wani mutum, cikin sauri saddiqa tafita dan duba ko lpy da zuwa ta tarar da hassan ne kwance rai hannun Allah amma dukda haka baibar neman yafiyar wadanda ya cutaba, Allah sarki nantake saddiqa tayafe masa, takumayi Alkawarin neman masa yafiya gasu mamah, cikin kukan jindadi yake mata godiya, har zuwa lokacin da taji yayi shiru anan ne taduba taga Allah yayi masa rasuwa,```





```bayan takoma gida kamar yadda tayi alkawari taje tanemi yafiyarsu ga hassan kuma sunyafe masa,tare da fatan masa samun rahma




```wata biyu kenan da haduwar saddiqa da umar kuma wata irin soyayya suke nunama junansu har manya shin shigk maganar, batare da bata lokaci ba kuma akasa ranar aure```







```Ranar da saddiqa da umar suka dade suna jira yau Allah ya kawota, sunyi farinciki matuka, dan fanin sunzama mallakin juna, anan umar yake bata labarin abinda yafaru tundaga sadda yatafi, lallai saddiqa nada kishi san sai da ta nuna kishinta akan Rabi'a, sana itama tabasa labarin komi, har ganin da tayi masa alokacin da zasubar kasar,


akuma ranar ne aka sanar masu da rasuwar su mamah da saddiqa```





```kuka sosai sukayi tare da neman masu rahma wajen ubangiji, toh AllAh yabaku Zaman lpy da zuri'a dayyiba,```



*AlHAMDULILLAH😞*


```kuyi hkr da jinkirin da kukaita samu, sana da kuma yadda labarin yazo nayi tunanin in takaotasa, saboda dalilai, ina fatan zakuyi amfani da abinda kuka amfana, dashi, inason inji mikuka fahimta game da wannan labari, ngd maku da jimirin jirana, SAI MUN HADU ASABON BOOK DINA!!!```




```ina matukar godiya ga group din tarkon so1
Tarkon so fans group,
Ummyn yusra group,
Surayyams group
Taskar surayyams
Taskar meelat
Nida kawata,
Yaki da rashin gaskiya
Online writers```


```K
ai kuna Da yawa aradu ina sonku sosai masoyana```



*MOMYN MUFEEDAH*


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment