Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA.

¥esmeen Tafeesu

Page 1 to 5

*kuyi hkr masoyana nayi matukar missing enku sosai...Kwanakin baya nayi novel bankarasaba saka makon wata Yar'karamar matsala'dan bazance babba bace*

*Amma yanzu insha Allah zakuna jina Kamar koyaushe damuka saba Ensha Allah*




"Kauye ne Wanda shigarshi ma inkana bako sai Yabaka tsoro' saboda wasu irin dajijjika dazaka shiga'" masu duhun gaske...

Ga ramuka Abun sai Wanda Yagani..
"

"Wasu Fulani ne masu matukar kyau" a wannan K'auye masu Kuma wata irin Al'ada'

' *Kauyen Balli* Cikin rugar dasu dasuke kira da kauyen Balli ...Rugace me tarin ni'ima ga shuke shuke ga Yayan itatuwa'

Gaba dayansu suna fadar ardo" wato shugabasu a Kauyen'''

Yawage murya" Yana fadar" fisabilillahi ace Duk hudubar danakeyi a wannan ruga tamu me Albarka' .

':Bakuji kullum sai anma kananan Yara fyad'e Abun da baasanmu dashiba...masuyin Abunnan kuji tsoron Allah kudaina...

Sannan matan Auren wannan gari Kuma kucanza halaiyarku taya za'ace kuna sakin Yara sakaka....Suna fita dole adinga musu wannan Abun..

Ardo nacikin Fada ga jama'ar shi saiga babban danshi Yashigo garin ..


Kykkyawan matashi ingarma mai matukar kyau da zati....Gashi dai baki amma yanadakyau sannan shida Ardo Kamar antsaga kara'"

Shikawai ardo yafishi farine" durkusawa yyi harkasa Yagaida Baban nashi tare da tsoffin dasuke wurin.

"Ardo cike da murna Yake kallon Yaran nashi" Amma yakasa hada ido dashi kunya irin ta Fulani"

."Ardo Yabasu hakuri sosai Yace za'a binciko Masuyi insha Allah .....


"Haka suka rankaya kowa yayi gida cike da Alhinin" Abun


"Amar" Da sallama Yashiga Yar'bukkar tshon nashi maicikike da kayan Alatu....

Daidai zamanshi mahaifin nashi yashigo'

"Amar Kaine a kauyen namu..Yau Yakabaro kawun naka?..

"Lfylau Baffa suna gaidaka..Yauwa taron me akeyi naga Kamar duka kauyen sunzo?

Numfasa wa yayi saboda Yasan tabbas zai famoma Dan nashi Wani miki dake ranshi tun Yana karami...Dalilin dayasa Yayar'mahaifiyar shi tadaukeshi yakoma birni da zama...........

" Amar Ya katseshi da cewa baffa kayi shiru?

Uhmmmm Amar..Abunnan da akasaba yi shine Yayi kamari Yanzu badama Yara su fito wasa koda kuwa Yan she kara uku ne Sai anyi lalata dasu ...Kuma wai anrasa maiyi""

"Hawaye Yakeyi sharkaf....Karfin hali yayi Yamike baffa tokai wai zaman me kakeyi a garinnan? Shekara da shekaru kazo mukoma can kaga duk sauran Yan'uwana suna kewarka"

:'"Hararar shi ardo Yayi me kake nufi inbar mahaifata saboda Ku? Nasha fada maka cewa kadaina wannan maganar kaki....

"Kallon tuhuma Amar yabi mahaifinshi dashi shikenan Baffa kasa Yara. Sufitar ma da kayan abinchi a mota nizan koma...

" Harkaji haushi kaidayake bakason gaskiya...murmushi amar Yayi inada aekine baffa"""

"". Zaune take tahada kai da gwiwa Mahaifiyarta" tafito daga daki...

"Amira...tunani bazai sakeki ba..Haba Amira" bafa kanki farauba Kiyi hkr da kaddara..

Anma Yan'shekara biu wannan Abun wasu sun rasu wasu da ransu...ke kingode kintsira danaki ran...Yanzu kusan wata shidda....kinkasa hakura?

Amira ta kalli Innar tata. .daketa kumfar baki..Datasan meke ranta datafi hka shiga damuwa...saboda harga Allah ....


Tunda akamata wannan fyaden....Jitakeyi Kamar bata da nasara a rayuwarta' tana Yar shekara tara'amata wannan cutar?

"':Inna kisani boko ko irinta Yaron ardo..Murmushi innar tayi insha Allah zakiyi makaranta amma kijira lokaci...

": Sallamar dillaliya Dije.takatse musu fira.. Tazauna tana washi nagaji shigowar kauyen nan naku aekine ..


Gasu ba imani dan ma Allah na tsareni...saikuma fuskar tausayi sannu Amirah. .. Allah dai Yasaka miki wlh...

'Kodayake naji kishin kishin wai harda ardon Ku ake haye yara'"

"A sukwane mero ta danne bakin dillaliya...keni rufan asiri..karkijamun balae...

Yanzu yaushe zaki koma Amira nakeso kiwuce da it a....tunda kincemun lallai..Za'asata boko inda zaki kaita .....

" dije tace ae inhar tashirya yanzu zan wuce zakiga sako akai akai insha Allah....

Maimakon kukan rabuwa sai murna da Amira keyi zata bokoko....

Haka sukayi sallama suka durfafo hanya....mashin suka dauka zuwa bakin titi....mota takwashesu...Sai garin Abuja"...













*tafeesu CE*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

Page 5 to 10

*Na sadaukar da wannan page En zuwa Ga TAFEESU NOVELS Inayinku sosai*


:'Sun sauka a matukar Gajiye...Itadai Amira sairaba ido.takeyi saboda kyan anguwar dasuke ...suke shiga'"

Washe baki tayi ta.fara raba ido.

Ahaka harsuka kai anguwar da dije take zama"Mai suna *JABI*

Wani matsagaicin gida suka shiga gidan hawa daya mai bene'

"Dije dillaliya tayi sallama...daya bayan daya suke zuwa suna gaidata'

Itadai Amira tana rakube agefe...saboda mamaki takeji yanda suke yawo kamar tsirara"

Sai sunkuyar dakai takeyi Alamun jin kunya"

Hararar ta dije tayi keni budemun ido munafuka meye baki saniba bayan kinji dadin shi? Kinsan me akeji""

Wata gambasheshiyar hajiya tayi sllama tashigo falon da murna Dije ta amsota"


Suka rungume juna. .Gaba daya Yan"Matan dakin suka fara gyara zama"saboda kowa nason hajia ta zabeshi...


Bayan sun gaisa Hajiyar gwal ta waiga gefen Amira. .waro ido takarayi...

Ke dije inakika samo wannan Abu haka ko gamo nai?

Tace... Kwantar da hankalinki..gida naje na darzota nace zatazo aekatau"

Kuma kinsan haka nake cemusu"

Uhmmmmm"Dije inason wannan Yarinyar gobe za"a daura mana Aure'

"Gaba daya falon yyi tsit saboda duk kyansu hajia taki zabensu sai wannan Yarinyar?

Koda yake suma sun yaba da kyanta"

"Dije ba'a son rantaba tace gaskiya hajia bazanyi wannan kasadar ba...gadai Amira nan kifara gwada nemanta"

.
Innayi haka banyi adalci ba. Intakara wayau saikuyi aurenku'
.
Murmushi hajiyan gwal tayi...naji amma banyarda kowa Yarabetaba?

Wannan ma banda iko saikin ijje komi nata tukunna".....


Badamuwa karki damu indai wannan ne...amma burin mahaifiyarta karatu zansata a boko".


"Hajiyan gwal tace zan aeko da mota gobe da duk abun dazata bukata" saidai akaira makarantar kwana"


Nizan wuce ga wannan ....naira miliyan biyu ne banfito da kudiba sainazo"

"Tunda hajia ta wuce kowa ke harararta a falon. Wannan Aljanar Yarinyar daga zuwanta"

Itakuma Amira dayake Allah yazuba mata wayau irin namu na Fulani""

Tunani takeyi dama akwai mata masu auren mata"

.
Washe gari takasance Monday ranar akagama komi Amira tafara zuwa makaranta".


"Amar yakoma Abuja cike da bacin rai" Dakuma dumbun zargin mahaifinshi' meyasa tsawon shekaru ake bidala Yakasa hanawa?

Meyasa hatta mahaifiyarshi anmata fyade yakasa Neman wayayi..?

Duka kauyen za'a iya kirgasu amma tabararsu tayi yawa...

Lallai inhar son samune Yakamata suma garinnan basajar shiganshi shida mutanenshi"

"
Yana bakin cikin kasa ceto rayiwar bayin Allah na kauyensu"



"Hajiyan gwal ce kwance daga ita sai wata Yaloluwar Riga da ita da babu duk daya


Gefenta wata Budurwace kwance ...hannu hajiya tasa ta lalubota" Amrah...tashi kiyi wanka muje inmiki shopping dinki"...


Shagwabe fuska tayi mummynah..bani kudin kawai naje nayi. Karkifita kije kisamu wata"....


Suna cikin drama aka kira wayar Hajiyan gwal"

Yes'shigo Alhaji...Wani tafkeken Alhaji ne Yashigo...Dakin'.....

Hajia ta taso tarikoshi....Katon banza haka Yabiye mata Yagama Yakoma kan Amrah....Dagyar hajia ta tureshi....

Tashi karka kashemun diya"Wata katuwar daria yayi..Hmmmmm

Hajiya zakiban aronta...zata rakani Dubai"

'"Shikenan ajimun da bbyta...

Mamaki Yakama Amrah tasan tabbas Inda Dane bazatabar Alhaji suyi tafiyaba...
Anya ba new bby tayiba?


"Amar zaune a falon gidanshi...Abun dunia Yadameshi....Rukky na gefenshi sai lallashi takeyi"


Haba my love. Kayi hkr kadainasa damuwa a ranka ni zantayaka yakar masu mugun halinnan a garinku insha Allah....a matsayina na Abokiyar aekinka:.

Idonshi ya kada yayi jajir...

Hannun shi tariko maicike da Taushi yayin da ya janyota jikinshi kamaar zai ballata ji yake kamar Yakoma cikinta"









*Tafeesu ce*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

Page 10 to 15

"Yau amira tadawo a matukar' gajiye hakan tasa tundaga get...takwabe hular makarantar tata"

.
Gaba daya gashinta yazubo Yasauka a bayanta"

"Kwazo da hazakarta datayi tsawon shekara Uku' Shiyasa suka yanke shawarar ta rubuta Ssce kawai"

"':Haka tafado falon saidai Abun data gani...Yasata awani Yanayi Dan tun randa akamata fyade...


Takeso takara aekata Abun yamata dadi duk dacewar tasha azaba...

"Shekararta Yanzu tashiga ta sha hudu amma Wanda besaniba zaice takai 16 ko 17

,,,Kawarta Ummi kwance da wani katon Alhaji a kan kujera sai shafa juna sukeyi"

":Haka tafada daki a kasalance tana shiga taga tatarda Su ma hakan..

Fitowa tayi tanufi kicin ta dauko',Abun dazata sha..


Haka ta wuni sukuku'";

Gari na wayewa tayi shirin makaranta" Driver ba lfy haka tafito da niyar samun taxi...

Hartagaji da tsaiwa saiga wata hadaddiyar mota ta faka a kusa da ita"

Kai Yazuro Kan"wata baki latti ba kuwa zo in saukeki mana...

Tana dago ido gabanta yafadi itako ina tasan wannan guy din?

Haka Amar Yakaita har get. In antashi zanzo na daukeki karkibi kowa".....


Hmmmm ae za'azo daukata ok tom bani number enki. Tace banda waya'
.
Baki yarike alamun mamaki tom shikenan gatawa zankiraki inyaso inzanzo zanzo miki da wata in amsa wannan.

";Haka tashiga Makaranta cike da tunanin amar....nifagashi ko sunana bai tambayab..

Baima tsoron ingudu da wayar"?

Hajian gwal ne zaune tazo gdan ance. Ba'akai Amirah ba tahau masifa danme zakubar mun Bby a titi wlh karka yarda wani Abu yasameta...


Hajiya kiyi hakuri banda lfy ne.ina ruwana da ciwonka?
":

Suna cikin drama...motar Amar tashigo harabar gidan Yan'matan suna tsaitsaye saboda tayar musu da hankali da Hajiya tayi


Hankalinsu Yakoma wurin motar suga waye?

Hannun Amira Yariko D lfy kuwa nagansu haka?

Tace labari ne maitsawo barin inje ""...


Yadauko kwalin waya iPhone X yamika mata. Gashi zankiraki nahada miki komi...

" Ok barinje zanyi missing enka Dan'uwa


"Haka tafito a motar" gaba daya kallo Yakoma kanta.....

Hajia tayi kicin=kicin da fuska...Sannan ta kalli Amira bby daga ina kike?

"'Cikin natsuwa take mgn da Dan karamin bakinta'

Wlh nafito ina jiran taxi dayake driver ba lfy...shine naga malamin mu yaragemun hanya"

':Ajiyar zuciya Hajiya ta sauke'Aiyo to muje ki huta anata jarabawa ko?..
.

Falon suka koma dukansu"suka zauna Dije takalli Amira amira jeki watsa ruwa kici Abinci Yau zakije ma hajia Hutu tunda Yau juma'a

"Bayan tagama komi tadauko wasu Riga da wando tasa acikin tsarabar da hajia Tamatane dataje Dubai..

Saboda tace bata yarda Amira tasa manyan kayaba"

.Dan haka wandon iya gwiwa haka rigar tafi babu...tagyara gashin kanta yazubo saitasa hula hana sallah...

Da takakalminta me rufi...intsaya fadar Kyan datayi aekine saboda tamfar Diyar larabawa Dan kyau haka tazama".
.
Tana fitowa Hajiya ta mike sauranko sakin baki sukayi....

Kamota hajia tayi aeko dole saimunje shopping tukunna".
...


Murmushi Amira tayi suka fito a mortar hajiyar suka fito wani tamkamemen Super market suka shiga tadinga jidarma Amira kaya duk kanana....


Suna fitowa...zata shiga mota tanadaga ido suka hada ido da Amar yahada rai ya figa motarshi Shifa baiyarda da matarnan ba...

Hankalinta Yatashi sosai..

Muryar gajiyan gwal ta katseta bby Malamin nakune kikagani hankalinki yatashi.

"':Karkidamu zansa a koreshi Yasunanshi!?

Tafara lalubar waya" Murmushi Amira tayi aa wlh bashibane aeni banmasan sunanshiba yadai taimakeni kawai"...


":;Hmmmmm tom bby nadauka Ya matsamiki ne tabbas..Da Yau saiyaga wulakanci nama kaina Alkawari duk Wanda yanemeki Yajama Kansa balae...


Tom bare kuma Wanda zaitakura miki....


Itadai Amira sai murmushi takeyi na Yake hankalinta na wurin Amar"














*Tafeesu CE*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

15 to 20.

*Ku kara hakuri masoyan tafeesu*

Hajiyan gwal jikinta har rawa yakeyi saboda yau zata amarce da bby ta"

Saida ta tsaya tajida kaji gasassu da nama yaji hadi"......Nidai tafeesu nace nawa ido"


"Tankamemen gidan hajiyan gwal suka shiga...

Mamaki yakara kama"Amira cike da tunanin wani irin kudi take dashi irin wnnan gida haka??


" Hajiya tariko hannun Amira suka shiga falon Nata...

Suna zama hajiya ta riko hannun Amira tace zomuci Abinchi sai muje muyi wanka"


"Sun kammala tsab: hajiya tariko hannun Amira har cikin toilet. .

Hannu tasa tana cirema Amira kaya tun tana nokewa saikuma tasaki jiki ....


Saboda lallashinta hajiya takeyi ae ke yatace ganinki nake kamar jaririya".

Nai daria nace Hajiya sarakan wayau"

":Ahaka tama Amira wanka tanayi tana lalubarta"

Gabadaya kamannin hajiya ya canza....Hannu tasa ta dauki Amira cak"


Har kan gado takaita"saidai tana direta wayar da Amar yasiyama Amira tafara kara"


Da sauri Amira ta daga wayar"Cike da murna Dan uwa?

Yace fito ina harabar gidan hajiya....

Hajiya ta k'ulu waye ke kiranki awaya mikewa tayi hajia ina zuwa Dan Allah....

"Tom haka zaki fita wayema Yakiraki awaya wai?


Da gudu ta sauko kasa tana daria inazuwa kedai...


Bashi a harabar gidan Dan haka" kofar gida... Tafito bayan tacema me gadi zata amsowa hajia sako...


Yabita da kallo ....

Tana fita ta hangoshi Yana tsaye ajikin motarshi da gudu taruga ta daneshi ...

Shima rungumeta"yayi kafin Ya kalleta...Bby mekike naganki dagake sai tawul ajiki...?


Kunyace ta kamata"saboda mamaki saikuma tafarajin kunya Allah Dan"uwa bansan haka nafitoba dokin ganinka ne" barinje in sa kaya"



No hannun ta yariko yaturata a Mota muje gda akwai kaya acan...


Gaba daya."...Hankalin hajia yatashi tassn bawanda zaikira Amira sai Dan iskan Yaronnan"

.dole tadau mataki da sauri tafito tana rangaji ae tana fullowa get"

Motar Amar na hawa kan titi"

"Hannu ta Dora ....akai tana cizon Yatsa...


":Dole Yau ta lalubo Yan'mata uku ko huduma...dasu zata kwana'


" Amar na parking Yaruk'o Amira tanata Dan jan jikinta"

Shiko tunda Yaganta"Gabadaya hankalinshi yagama tashi ...

"'Suna shiga falon ko rufe kofa beyiba...

Ya fizgota take tawul din Yafadi....Nidai baya na juya"..... Daidai ihun Amira danaji....Waigowa nayi a rud'e...


Subhanallahi mezan gani haka???🤔






















*Tafeesu CE*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

Page 20 to 25..

( *Wannan page din na sadaukar dashi gareku masoya na....Tare da jama'ar dake tafeesu novels*)

'Kwance suke' akasan kafet gaba daya basu San yasukeba saboda Yan'da..


Jikin Amira Yake wani sulbi da santsi"

:"Hannu tasa Allah yabata saa ta ture shi....memakon Yabari cigaba Yayi"

:'Ya danna mata karfinshi gaba daya tana tureshi ...Ahaka har ta fara jin dadin hakan..

Hannu tasa acikin gashin kanshi tana Yamutsawa..


Sosai mutumin Yakara rikicewa ahaka harsaida Yasamu Ya cinma burinshi...

:'..Sosai hakan Yamai Dadi..hannu Yasa Yakara kankame Jikin Amira kamar wacce zata gudu..


:''''Itama lumshe ido tayi tana karajin kaunar Amar aranta"


Jitake ko mutuwa vazata rabata da amar dinta ba.

"':wanka sukayi Yadauko mata wata doguwar Riga me kyau kuma kamar angwada ta"


"':falo suka dawo Ya kalleta bby mekikeso Kici intashi indama famiki.?

Lalala Tab Brother wani irin girki zakamun kuma?

Nizanma..Amma zaka maidani gidan hajiya?

Hadarai Yayi yace indan kinfadamun gaskiyar cewa meke tsakaninki da ita kenan..?


Hmmmmm inane kicin dinka?

No bby muje muci abinci daukomun key dina Yanzunnan...



'"*;'Hajia ke safa da marwa a falonta...kafin Yan matan datakira suzo su sameta"" Da murna tataresu duk dacewar ko kama kafar Amira basiba...

Haka ta janyosu suka shiga aekata masha'a...

'":;Zuciyarta cike da tunanin mugun Abun dazatama Amar tarasa dame Yake takama...amma ...


*K'auyen balli*..Rayuwar dasuke abaya haryanzu acikinta ake ....haryazama jiki ga Yan'matan garin..


'":inba'a nemesuba da Kansu suke kai Kansu ayi amfani dasu...

.innar Amira gaba daya hankalinta Yatashi...dukda cewa DJ wani zuwa datayi tafada mata Amira na makaranrar boko ne..


'":Tana yawan mafarkinta...sannan ga aike kullum sai ardo ya aiko nemanta...Abun ya tuazzira sosai Yakeson yaga Ya kebanta da Inna..














*Tafeesu CE*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

*Page 25...*


"Yau satin Amira biu agidan Amar ..

Hankalinsu kwance makarantar zuwa yyi yabiya mata kudin Jarabawa....

" Yace datayi saisama mata admins..

"Rayuwa suke tamkar Mata da miji basa ko tsoron Allah..


" Tun da Ya idar da sallar asuba..Yake shiri saboda xai sallami Yaran dazasuje maiduguri..


"A cikin Barracks ensu..

Bayan Ya kammala Yariko hannun Amira..

Bby zan wuce..kizo kirufe gidan innadawo ina da key"


Gaba daya jikinta"daga ita sai kayan bacci...shafo kanshi tayi. Dear"


Saikadawo zan rufe" Innatashi...shi gaba daya" Ya manta bashi kadai keda key din gidan ba..


"Baccin ta take cikin kwanciyar hankali ..Kamar a mafarki taji ankai mata duka da sauri tamike tana kallon Salma"

"Dake sanye da kayan sojoji..gata da kyau amma fuskar nan ba fara'a


Hannu tasa ta figo Amira tafara marinta ko ta ina..


": Bemataba tasa belt tafara dukanta saida tamata lilis..

"Sannan ta janyo gashin Amira har wurin datayi parking cikin motar tajefata a lokacin jikin Amira yyi zafi


Ga zaxxabi ya rufeta ...Aguje ta figeta gudu take na tashin hankali


Amar bayan Yagama komi...ji yayi kirjin shi na bugawa"


Yakira wayar bbynshi bata daga ba baisan iyakaba..


Mota Ya dauka ya nufo gida..yana zuwa gidan tundaga get..

Yaga"Alamun gidan sai ahankali...aguje yayi cikin palon saboda ganin shi a bude"


"':Gaba daya Ya burkice wani me kasadar ne Yadauki bby??

"';Dube dube Yafarayi har idon shi yakai kan TV anan Yaga wayar salma..

Saboda sauri ta manta da ita"


";'Hannu yatura akanshi tabbas "Ya manta salma nanan kuma: zata iya komi akanshi saboda tunda....Yasamu Amira Yadaina daukar wayarta"


°•:Yanzu ina zaiga salma?.


Da sauri yakara fitowa daga gidan Yafiga motar shi gidan salma Ya nufa arufe yasamu gidan'"


"°•`Ya d'uke a kofar gidan wayar shi tafara kara da sauri Yadauka..

Saboda ganin sabuwar number salma..

Salma kina ina ..ina kikakai musu Yarinyar mutane?

:" kina tunanin zanbarki wlh duk abun daya samu Amira sainamiki mafiyin shi..


":°•`°Dariya tayi sosai lalai Amar kakai Mara kunya nizaka. Tozarta?


"'Nizaka ma haka akan wannan Aljanar yarinyar..to daga Yau kagama ganinta har abada...


Duk abun dazakayi kadade bakayiba::::






*Tafeesu CE*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

*Page 30*

"Can kuma hajiya tamkar zararriya kami yatsaya mata cak...

Amatsayin amar datayi bincike anya zata iya dashi kuwa?

Amma kuma dole ta amsa Amira ahannun shi saboda abun dake kara damunta ko dandana bby batayiba yazo yarabata da ita"


":' Hakan ne yasa jikinta yakara daukar zafi akan Rashin bby akusa da ita"

Gefen cikinta taji yayi zafi gaba daya kamar anwatsa mata wuta"

Hararar cikin tayi Dan matukar damunta jikin keyi da zafi..




*K'auyen Balli*

":...Ardo ne ke sanda cikin dare yayin da jama'ar gari Suke binshi abaya..

'" Har cikin gidansu innar Amira ..


Buga kofa yafarayi ahankali cikin tsoro tafara fadin waye waye?

Akwai maganar danazo muyi maza budemun ardo ne"


Budewa tayi takoma tayi tsaye lafiya kuwa ardo cikin darennan??

":'.Magana nakeso muyi àkan Abun dake faruwa a wannan karkara tamu...

Mutane sunfara zargina kuma harda ke aciki....nikuma ba wannan bane damuwata..


Tun da akama mahaifiyar. Amar fyade tarasu ..

Naga tunda ke kawarta ce aminiyarta mezaihana mu auri juna?

Kiyi hakuri nasan zaki damu da bayanina..

Mikeewa tayi ta furzar da miyau a..


Allah ya kyauta in aureka ardo bayan kowa yasan cewa dakai ake aikata mugun Abun dake faruwa agarinnan..

: Amma ga danka can yazama me matsayi yanata harba bindigogi bayan gaka Wanda yakamata aharbekama..


Mikewa ardo yayi a fusace ya daga hannu zai mareta....

Jiyai anrike hannun ..Mutum biun dasuka biyoshi baisanibane"


" Dayake ardon da sauranshi fada sukai ya kufce yayi gida aguje.


Gari na wayewa yana zaune saineman wayar amar yake amma garin ba network..


'"Hayaniya yaji takai takawo agarin yanata saurare ae saigashi har a kofar gidan ardo..


":Abun dayakara bashiamaki saidai masu rigimar biu ne ..

Damasu goyon bayan ardo damasu kin halayyarshi duk dacewa haryanzu zaargi sukeyi...


Kankace me...fada ya kaure a garinn sai jima juna ciwo suke masu kararren kwana kuma since ga garinkunan...

Tofa wannan rigima iya ina zata tsaya?



''Acikin masu gadin gidan da Amira take wani yalabe yakira shi a waya...Yabashi address..


Dagyar yakawo gidan gaba daya ko gani baiyi ...

Sukansu yaranshi sun tsorata da kalar ogan nasu yau"


Da karfi ya afka falon Tana kwance tana chart'


"Ji tayi anfigota dukanta yake ko ta Ina yana hauri kankace me yahadama salm jini da majina"


"':Yak'eta yayi Ke karamar karuwa CE..yanzu ko a mafarki akace miki zan aureki zaki yarda?


'" In Auri me? In aureki mezan aura bayan kuma kullum inatare dake.?.


:;"Wulakantacciya irinki ubanki na garinnan haka uwarki amma saboda aiki kinbarsu kinbar gidanku...


Azaba da mamakin maganganun Amar sunkara dagulamata lissafi"


'"::'Ina kikakai Bby? Dagyar ta nuna inda tasata sakinta yayi saboda tsananin azaba ..
Kasa tafadi ba motsin kirki.


Tunda yatura kofar dakin...Yaga yanda bby takoma a kwana biyu..


Gaba daya komi ya kwance mai..Da Sauri ya figeta"

Yayi mota da ita asibiti..Ya mika bako alamun...Numfashi ajikinta..

"':Asibiti yanufa yana shiga suka tareshi suka amsheta'


Taimakon gaggawa suka fara mata..na tsawon awowi...


Sai safa da marwa yakeyi yakai ya komo?

Yanaso yaje gda acikin kanninshi ya dauko daya amma yana tunanin ai aurenta zaiyi sannan zasu tambaya meyasameta?


"':Kwanan Bby uku a asibiti ta warware tas tawani kara haske saboda kular datake samu awaurin amar...




























*Tafeesu CE*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

*Page 35*


Tunani Amar yayi Tunda Amira ta warware mezai hana yatambayeta asalinta?

Inyaso sai Ya kaita yaga Yan uwanta...

Saidai shi yana yawan tunanin ina yasan fuskarta??


Bayan sundawo gida ..Ya zaunar da ita bayan tayi wanka ta ci abinci ..

Yake tambayarta inane garinsu?

Saidai mamaki ya rufeshi dayaji cewa garinsu daya da ita"

Tonima bby anan nake nabar garin tun banda wayau sakamakon fyade da akayima ...ummata kuma da aurenta;

"Halin Dana Shigane yasa kanwar ummata ta daukoni tadawo dani nan..

Dayake mijinta Dan kasuwa ne..

Itama haka take kallonshi yanzu kana nufin Kaine yaron ardo dayake zuwa Mara dariyar nan😃?


Hararar wasa yamata bayan daria kuma aegashi kingama ganin komi awurina..

": Bby yanzu shiryawa zakiyi muje can K'auyen inmaidaki gida kuma in shigar da batun



Aurenki koya kikagani?

Ta gyada kai hakane'" Amma karatu nafa?

Yace kyayi agida ko bby .


"Yau ce ranar dasuje kauyen"

Dan Amar yace da zafi zafi ake Neman Abu'


"Tunani yayi yasa yaranshi su rakashi..


"':Haka akayi sukajera motoci biu suka rakashi...sunyi nisa da barin Abuja..


Sukaga an hada wani mugun hatsari...jiki na rawa Amar yafita..


Saidai yana zuwa abun dayagani ya matukar gigita tunaninshi..


'";: Hajiyan gwal ce tare da dije dillalliya kwance cikin jini...


'": Kanta yafashe gaba daya.. Badai kyan gani..


Haka yadawo jiki a sanyaye tsoron Allah ya kara kamashi...


Yana Shigaa mota .Amira ta kamo hannun shi yana mgn saida nacema muwuce kaki ...


Da sauri ya janye hannunshi ji yayi kamar ta zubamai wuta ajiki..

Sakamakon da dakafin tarikeshi yariketa ...


Kallo tabishi dashi cike da mamaki...Murmushi yamata...


Bby kinsan yanzu aure zamiyi dole munisanci juna...


Tafiya sosai ta kusan wuni ta kaisu *k'auyen balli*

Saidai hankalin Amar yatashi dagyar suka kashe wutar dake garin yayin da wasunsu duk sun samu raunika...


Wasu kuma sun rasu....Bayan komi yalafa yakai Amira gida..


Yana dawowa yatarar da wata tawagar a kofar gidan ardo...


Sun koramai bayanin cewa suna zargin ardo da shi ake akaita mugun Abu a kauyen Nasu...


Agigice Amar ya waiga cike da tuhuma yana kallon ardo.....


*Muje zuwa...kuyi hkr kunjini shiru Yau....anmun rasuwa me*
















*Tafeesu ce*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

*Page 40*

"Ardo Ya kalli Amar...Sannan Ya sunkuyar dakai..

Kasani bama kaiba har dangin mahaifiyarka suna zargina da Aikata laifi irin wannan..

"Inbaka mantaba saboda abun da akama mahaifiyarka na ja jiki nakaika binni bama Dan raina nasoba saidan karka tashi

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment