Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da wannan dabiar...


"; Sunjamun kunne cewa inhar nace zandau mataki akansu tabbas za'a wayi gari aga sunmun yankan rago"


Haka zalika su suka hanani bin ka binni saboda suna ganin cewa zan tona masu asiri"


";Amar Ya kara kallon mahaifin nashi baffa kana nufin kasan suwa suka kashemun mahaifiya?


D'aga kai yayi tabbas akwai shine wazirin kauyen yanuna....mikewa yayi..zaigudu aguje sojojin suka zabura suka rikeshi..":


"; rikon da akamai kadai saida yasashi Sakin fitsari"

Wannan kawar mahaifiyarka da suka ganni agidan Naji sunaso Sumata Yanda sukama Umman kane shine nafara bibiyarta Dan mugudu....


Kuma number ka tadaina shiga atakaice dai.

Sun azabtar dani Dan sungane nufina..

":'Sannan kuma Sunhada sharri Dan suga bayana shine Allah yakawomunkai...


": Yanzu kowani irin hukunci Yakama Dan Allah kayima Kowa"


Ardo yasa kuka da sauri Amar Yamike'"

Cike da takaici..

'";Hawaye cike da idon innar Amira take kaunar ardo ta ratsata Ashe


Taimakonta zaiyi yahana kanshi sukuni da ...Haryasha wuya baccin Allah yakawo danshi kasheshi zasuy.


Sannan gashi yakawo mata Yarta hargida yarinya tazama kamar baturia?


Bari suje gida taji meyafaru..

Dan yanda taga amira dama sunsan juna da Amar kenan?


*Akwai uzuri gabana sosai kumun hakuri zuwa dare insha Allah*..













*Tafeesu ce*
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATAU NE SILA*

Na

¥esmeen Tafeesu

*Page 45*

Haka innar amira tajata sukayi gida..


Yayin da gaba daya gari yadauka masu kuka nayi masu rokon ardo Yafiya nayi"

Saidai daka kalli Amar kasan yana cikin damuwa.

Saboda mutanen da sukayi sanadin hallakar mai da uwa...

Batare da tamusu laifin komiba....

Umarni yaba.Yaran daya taho dasu cewa kar abar kowa ya tashi awurin..

"Jikinsu na rawa waenda ba ruwansu aciki..


Ardo yadafa shi...kasani naki fadamakane saboda a lokacin kana karami kuma banda yanda zanyi


Wannan dalilin yasa nabada komi nawa na sadaukar da komi nabawa yayar mahaifiyarka saboda kazama soja..


Kaiduk bakasaniba..Nasan koda bana raye zaka tallafama garinnan sudaina cutar da yaran mutane"

"Haka akadinga cusasu a mota ana tafiya dasu yayin da aka bar waenda ba ruwansu...

Bakomi ya kara bani mamaki ba.sai waenda suka daki ardo Ashe suma sune kan gaba..


"Bayan komi yalafa...garin yayi tsit kamar anci garin da Yaki.

'", Har lokacin Amar bedawo daidai ba

Haka suka mike suka nufi gidansu Amira..

Sun sameshi Sunata fira da inna..saboda Amira ta boyema umma meyafaru da it a

Saidai zuwan Amar yabata komi saboda cewa..

Labarin tun randa aka dauki Amira suka fara haduwa har Yau abun dake faruwa ...


Kafin yagama gaba daya fuskar inna tajike sharkaf da hawaye"


"Tàna dana sanin kai Yar"ta *AIKATAU*

Anan wurin akamusu nasiha ardo yayima Amar fada sosai saboda takaicin abun dayayi"

'"Anan wurin Amar yagabatar da son auren Amira..


Amma sunce saitayi istbrae..tukunna tsawon wata uku....


Baidamuba..saidan fira dasukayi tamike ta rakoshi. Har kofar gida


Tana sunne kai..aranshi Sai harararta yakeyi..

Yana cewa kaji muna funci meye beganiba dazata dinga sunne kai...

Hmmmm Niko nace lallai namiji to waye sila?

Haka suka rabu bayan sun dawo gida..mutanen kauyen sukazo suka karamai gdy..

Akan taimakon dayamusu yanzu basu da haufi..


"Inna ma tama Amira fada sosai har saida taraina kanta...


*Kukara hakuri zanmuku typing zuwa dare aiki yamun yawa shiyasa kuke ganin typing Dan Kazan*









Tafeesu ce
[29/07, 12:28 p.m.] YSMN: *AIKATA NE SILA*

NA

¥esmeen Tafeesu

*Page 50*

Haka rayuwa taci gaba da tafiya kauyen balli yasamu lfy sosai


Yayin da Yadawo yadiba..malaman Addini


"Ya biyasu kudi sosai saboda bakowa zai iya zaman garinba...

Cikin Yan'watanni addini Yafara ratsa Yan garin rayuwarsu tafara canzawa..

": Amar Yakoma bakin Aiki Daniyar inyadawo zai sa agida makarantar boko Dana Islam...


Saboda komi yafara zama tarihi agarin.

':Kuma baibar kauyen balli ba saida aka daura auren ardo da inna..

Inda yanemi' su dasukoma Abuja can birni ardo yace bayanzuba..


Biyayya sosai Inna kema ardo yayin da inkaduba...Yan garin suma komi yazama tarihi..

Nanda wata daya za'asha biki Biki me tarin armashi Wanda kowa ke d'oki dangin mahaifiyar Amar gakuma Yan kauyen Balli..Kowa Yakosa bikin..

Yazo Dan suna matukar kaunar ardo da Amar sunkawo musu sauyi acikin lamuransu..

" Saimuce Allah yakara dankon soyayya yakaimu lokacin..









*Alhamdulillah*

Jinjina gareki tauraruwata marubuciya hazakakkiya..mai natsuwa nasan kun k'aku kuji wacece wannan bafa kowaba ce *UMMU YUSRA CE*/ Marubuciyar *YESMIN*

Allah yabarmu tare..

Da sauran dukkan marubuta ya Allah ya hada kanmu baki daya...


*TAFEESU NOVEL'S*

Kun shagwabani da soyayyarku azuciyata komi nawa nakune inayinku sosai sosai






Takaitaccen labari wanda inkunduba munyushine akan illar kai yara aikatau baabu maikyau bane sannan bako ina ake dacewaba Ya Allah kasa mugama da duniya lafiya....










*Tafeesu ce*

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment