Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

BIRNIN AZZALUMAI
Littafi na Daya 1
Na Abdulaziz Sani M Gini
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

BIRNIN AZZALUMAI 1 Ccompleted btook 1
NA ABDUL AZIZ SANI.
PART .A. Typing. Typing.. Typing... Suleiman
zidane.. Garin yayi tsit, tamkar babu wata
halitta mai rai a cikinsa. Inbanda iskar dake
kadawa a yammacin, wacce ta sa busassun
ganyayyakin bushiya ke yawo a ko ina, babu
wani sauti wanda kunnen mutu zai ji. A
matsayinsa na bako daga wata nahiyar, yayi
shiga irin ta mafarauta kuma ya rataya kwari da
bka a bayansa sannan kuma ga takobi daure
aka cinyarsa ta hagu, sai tsoro ya dan kama
shi kuma ya cika da mamaki domin ya gaba
daya gidajen mutanen garin da shagunan
sana'o'i a kulle suke alhalin yammaci ne b
dare ba. Ko kure daya bai gani ba akan hanya
bre ya tabbatar da cewar akwai bil'adama
acikin gari. Abinda ya kara daure masa kai shne
ga, kayayyaki na .yan kasuwa kala-kala an baje
hajojin akan tebura amma babu mai siyarwa
kuma babu mai siye.. Hakika rashin sani yafi
dare duhu. Ashe a kullum idan irin wannan
lokacin yayi dole ne yan kasuwar su bar
hajojinsu a waje a matsayin fansa ga
rayuwakansu kuma haraji gasarki kei ke fitowa
karbar harajin kuma duk mu2min da suka gani
a waje cafkeshi zasu yi su sanya masa sarari a
kai shi kurkuku a kullu kuma ba wai dukiyarsa
bko tsaba hatta gidansa da gonarsa sun zama
na sarki. Acan kurkuku kuwa, aikin bauta za a
rinka kaishi can gonar sarki.. A wannan gari
mai suna BIRNIN AZZALUMAI kowa maka gani
azzalumi ne walau attajiri, talaka da mai
sarauta bbu wanda yake tsira da ransa ko
lafiyarsa da mutumcinsa da arzikinsa face ya
kasance sadaukin gaske ko kuma duk idan yake
yana tare da dakarun da zasu iya kare shi.
Rayuwa ake yi irinta dabbobi gami da kashim
dankali, wanda duk yafi karfinka zai iya kashe
ka ya gaje gidanka, matayenka da dukkan
dukiyarka. Lokacin da bako mafarauci ZAUNAL
ya is0 har tsakiya wannan gari sai yanufi wata
rijiya dake gefan hanya domin ya sha ruwa.
Koda ya bude murfin rijiya ya dauki guga ya
zura a ciki don ya debo ruwa sai ya hango
dakaru sama da dubu biyar daga gabas da
yamma, kudu da arewa, bisa dawakai kuma
dauke da muggan makamai sun durfafoshi a
sukwanee sai kace yaki zasu yi da wata babbar
rundunar amma kan 2 daya suka durfafo. Koda
ganin haka sai zaunal ya yarda gugan yayi
tsayuwa irin ta manyan jarumai wadanda basu
san tsoro ba yana da sauraron is0 warsu. Su
kuwa wadannan dubunan dakaru saisu kakara
wadankansu kaimin gudu cikin mugun nufi da
zalunci don ganin sun is0 kansa bai fi taku
biyar ba a tsakaninsu dashi sai ya daka tsalle
sama tamkar daga cikin bka aka harbo shi,
(typing. Typing.. Typing... Suleiman.zidane.
Pls comment..) ai kuwa sai suka yi karo da
junansu. Dawakai suka hada kirazansu,
mahayansu suka rinka fadowa kasa aka rinka
turmushe su. Da kyar dakarun suka tsayar da
daWAKANSU suka dawo cikin haiyacinsu a
lokacin da mafi yawan sun sami raunika. Kawai
sai suka ji an bushe da dariya.. A fusace suka
waigo izuwa inda dariyar ta fito sai suka ga
ashe bakon mafarauci zaune a can gefe daya
bisa wani dakali ya dora kafasa guda kan
dayar. Koda ganin haka sai dakarun suka
fusata.(MUHADU ANJIMA) BIRNIN A ZALUMAI
1 Na Abdul aziz sani.. Part B typing. Typing..
Typing... # Sul €!M@N Z! D@N€.. Suka waigo
izuwa inda dariyar tafito sai suka ga ashe bkon
mafarauci zaune a can gefe daya bisa wani
dakali ya dora kafarsa guda akan dayar. Koda
ganin hakan sai dakarun suka fusata. Nan take
suka duka suka sake rugowa da gudu izuwa
kansa ruke da makamansu tsirara. Cikin zafin
nama zaunal ya zare tasa takobin shma ya
falfala da gudun tsiya ya tare su yana mai
ratsawa ta tsakiyarsu da karfin tsiya aka
ruguntsume da azabben yaki. Nan fa suka
rinka kai masa sara da suka ta ko'ina yana
karewa yana karewa kuma yana bazar dasu,
yana tarwatsa su har sai daya fice fit izuwa
karshensu. Sai gashi da yawansu na zube
akasa a raunane, jini na zuba a sassan jikinsu
amma sh zaunal ko kwarzanewa baiyi ba.
Al'amarin da ya jefa dakarun cikin tsananin
al'ajabi kenan domin basu taba haduwa da
jarumi mai jarumtaka dazafin nama irin nasa
ba. Wasu daga cikin dakarun sai suka firgta
suka dan jada baya. Koda ganin haka sai
shugab@n nasu ya daka musu tsawa yace, wai
shin tsoron me kuke yi ne hka? Ai komai
jarumtakarsa sarki yawa yafi sarki karfe! Kuzo
musake y4 masa rubdugu kafin yagama da mu
mu duka dole ne ya gaji mu gama dashi. Da jin
haka sai dakarun suka sake rugawa izuwa kan
zaunal akaro na uku suna masuyin ihu da
kururuwa. Aikuwa sai shma ya tare su aka sake
ruguntsumewa da azababben yaki. Mai matukar
bn tsoro. Cikin abinda bai wuce dakika dari
uku ba, zaunal ya kai dukkanin wadannan
dakarun kasa ya zana cewa bbu wanda baisa
mu rauni ba a jikinsu. Har izuwa wannan lokaci
dayansu bai samu nasarar yakusar jikin sa ba.
Al'amarin daya razana dakarun kenan fiye da
ko yaushe. Shugaban dakarun ya fara cika
wandosa da iska, ya daka tsalle ya dira bisa
dokinsa yana mai dafe raunin dake bisa
kafadarsa ta hagu, ya zaburin dokin sa gudu
yana mai tunkarar gidan sarki. Koda ganin
haka sai suma sauran suka yunkura da kyar
suka ranta ana kare. Wasu mada jan ciki kuka
kai lbr sakamakon raunin dake jikinsu. Nan da
nan kasuwar ta dade da zama kamar yadda take
da farko. Maimakon jarumi zauna ya bar
wannan wuri, sai ya karasa gaban teburi na mai
siyar da ya'yan itatuwa ya dauki tuffa guda
daya ya datsata da takobin hannunsa yakama ci
kuma yana zauna dirshan akan kujerar mai
teburin yana mai dora kafarsa guda bisa dayar.
Ashe duk abinda ke faruwa 2nen gari dake
cikin gidanjensu bisa benaye suna leke ta cikin
tagogin a tsarace suna matukar mamakin
abinda ke faruwa tsakanin bakon jarumi zaunal
da dakarun sarki, sbd yau ne karo na farko da
aka sami jarumin da yafito fili a irin wannan
rana harma ya iya korar dakarun sarki, ya hana
su aiwatar da zalunci da suka saba yi na
kwashe dukiyar jama'a gami da rafke su ana
kama su tamkar bera da kyanwa.. A wannan
lokci mutanen wannan gari sun yi matukar
farin ciki bisa faruwar wannan al'amarin kuma
suna son su fito su ci gaba kasuwar cesu
sunkasa.DAN JIYA ZATAKASAN CE Sai tara
gobe dasafe BIRNIN AZALUNMAI 1 PART C NA
ABDUL AZIZ SANI.. Typing. Typing.. Typing...
Naku suleiman zîdane. Inazune sai naga sako
kaman haka sai nafara karantawa... Nan da nan
kasuwar ta dade da zama kamar yadda take da
farko. Maimakon jarumi zaunal ya bar wannan
wuri, sai yakarasa gaban wani teburi na mai
siyar da yayan itatuwa ya dauki tuffa guda
daya ya datsata da takobin hannunsa ya kama
ci kuma ya zauna dirshan akan kujerar mai
teburin yana mai dora kafarsa guda bisa dayar.
Ashe duk abinda ke faruwa mutanen gari dake
cikin gidanjensu bisa benaye suna leke ta cikin
tagogin a tsorace suna matukar mamakin
abinda yafaru tsakanin bkon jarimi zaunal da
dakarun sarki , sbda yaune karo da akasama
jarumi dayafito fili a irin wannan rana harma
ya iya korar dakarun sarki, ya hanasu aiwatar
da zalunci da suka saba yi na kwashe dukiyar
jama'a gami da rafke su ana kama su tamkar
bera da kyanwa. A wannan lokaci mutanen
wannan gari sunyi matukar farin ciki bisa
faruwar wannan al'amari kuma suna son su
Fito su ci gaba da harkokinsu na kasuwanci
amma sai suka kasa. Bayan tafiyar dakarun
sarki da kimanin kusan rabin sa'a amma shiru
basu dawo ba kuma ko mu2 daya daga cikin
mutanen garin bai fito ba sai zaunal ya mike
tsaye kuma ya budi baki cikin daga murya
yace, wai shin bbu maza a garin nan duka sai
mata? Yaya zaku banzatar da dukiyarku akan
titi kuna ji kuna gani sbd tsoron azzalumin
sarkinku. Typing. Suleiman zidane phöne
number 09064179602 NACIGA BAKARU
2KAMAN HAKA. To ku sani cewa daga yau an
daina yi muku wannan bakin zalunci. Na
umarce kuda ku fito ku ci gaba da harkokinku
kamar yadda kuka saba. Na rantse da darajar
iyayena ba zan bari a cutar da dayanku ba.
Haka dai jarumi zaunal ya chi gaba dayin
wannan jawabi yana kai kawo a cikin birnin
amma koda sautin tari bai jiba na wani
bil'adama koda zaunal ya dan kewaya kusa
rabin garin bai ga an masa kiransa ba kuma
gashi ba shi da masauki, bashi da guzuri sai
ya yanke hukunci ya banke kofar wani gidan ya
shiga ya dur fafin .Wani karamin gida dake
tsakiyar wadansu kerarrun gidaje biyu,
wadanda da ganinsu ka sancewa na
mashahuran attajirai ne. MUNA BUKATAR
KURINGA MANA CoMMENT DAN KARAMANA
KARFIN GWIWA SULEIMAN ZIDANE NaCIGABA
DAKARANTA SAKO KAMAN HAKA.. Koda yare
ge baifi taku biyarba kacal tsakaninsa da kofar
gidane sai kawai yaga an bude kofar gidan.
Yana yin arba da wanda yafito daga cikin gidan
sai ya ji gaba daya tsigar jikinsa ta tashi. Nan
take yarube kuma ya dimauce. Ba komai bane
ya haddasa masa hakan face yin arba da wata
tsaleliyar budurwa wac2e kyawunta yafi gaban
kwatance ko misali. Ko a tarihi zaunal bai taba
jin lbrin mace mai kyawun wannan ba. Budurwa
ce wadda shekarunta baza su haura sha takwas
ba. Kai tsaye wannan kyakkyawar budurwa ta
tunkaro jarumi zaunal, fuskarta a murtuke
tamkar ana aiko mata sakon mutuwa a wannan
lokaci tana sanye da wadansu matsatsun tufafi
na fatar damisa wadanda suka kara bayyana
kyakkyawar surarta. A gefan kulbin cimyar
budurwar tadama akwai wata takobi Mai kyan
gaske wacce kufanta ma zinare ne. Nan take
jarumi zaunal yaji kmar an zare masa dukkan
bkin cikin rayuwarsa bisa ganin wannan
kyakkyawar budurwar data tunkaro shi a kai da
gani kasan ya kamu da tsananin s0nta da
sha'awarta nan take. Budurwar da is0 daf da
zaunal ya zamana cewa tazararsu bata wuce
taku daya ba har suna iya jin numfashi juna.
Kawai sai budurwar ta daka masa tsawa ta ce,
kai mahaukaci ina ne ka tsaya anan alhalin kayi
wannan babbar barna haka. To kasani cewa
duka abinda kake takama da shi walau karfi
tsafi ko wajen karfin sarki ya is0 idan ba haka
ba kuwa za'a dauki buzunka... Kafin budurwar
ta gama rufe bkinta sai suka hango kura daga
can nesa ta turnuke sararin sama. Daga nin
haka sai budurwar tayi fito...ANAN ZAMUN
TSAYA INKAJIN DADIN WANNAN LBRIN ZASO
KAMIN ADU.A kuma kayi share disa daga naku
Suleiman zidane...sai kuma gobe da safe part
D..nagode... BIRNIN AZALUMAI Part D. Na Abdul a ziz
sani.. Typin. Typin.. Typing..
Suleiman zidane. INAZAUNE INA CHAT A
FACEBOOK. SAI NAGA TEX Sai nafara
karantawa kaman haka. Suka hango wata kura
daga can nesa ta turnuke sararin sam. Daga
ganin haka sai budurwar tayi fito... Hakuri
page yasama matsala. Ketare kuka iso nan. Da
ita ne zai iya karya asirin da na hana shi
tarawa da matata, mahaifiyar lasmir, kuma ya
asirceta ta manta da mu kuma ta manta da
komai na rayuwarta. Ba zamu iya karya wannan
asiri ba face mun mallaki kwagirin dake
hannun sarki baskar. Ni da yata lamir mun da
biyar mun shafe shekaru muna bincike akan
yadda zamu sami nasara sai muka gano cewa
bbu wanda zai iya wannan aiki face bakon
jarumin da ya shigo wannan birin yai yaki da
dakarun sarki suka kasa hallakashi ko kama shi
a karon farko. Tabbas idan da kayi gangancin
tsayawa ka sake tunkarar dakarun sarki baskar
a karo na biyu da tuni ka sheka barzahu. Ka
sani cewa tun yata tana shekara sha daya sarki
baskar yarabata da mahaifi Yarta kuma tun
daga ranar basu sake ganin juna ba domin
sarki baskar ya tsareta a cikin gidan sarautar
bata fita ko ina. Shin yanzu zaka taimaka mana
ka sato mana wannan kwagiri na sarki baskar a
matsayin ladan ceton yata lasmir datayi maka
kuwa? Koda tsoho husam yazo daidai nan a
zancesa sai jarumi zaunal ya bushe da dariya.
Typing suleiman zidane. Al'amarin da yai
matukar baiwa lasmir da dattijo husam mamaki
kenan suka kura masa idanu kawai. Sai da
jarumi zaunal ya kyakyata sosai sannan ya
tsuke bakinsa ya dubi husam da lasmir
fuskarsa a murtuke yace, ya zaku raina mini
hankali kuce naje na sato abinda kuka kasa
satowa. Ai ko ba a gwada ba linzami yafi karfin
bakin kaza. Bisa abubuwan da naga kunyi
yanzu na ban al'ajabi da tsafi, ni ba zan iya
kwatankwacinsu ba. A salima ni bana tsafi
kuma ban iya shi ba amma ina da matukar sa'a
da rabo bisa duk abin danasa a gabana. Cafar
sai lasmir ta ce, yauwa ka baiwa kanka amsar
dalilin da yasa muka zabeka a matsayin wanda
zai iya sato man,Nan tambayoyin guda biyu
sai tsoho husam yayi murmushi, yace kai zaka
zaba ka fadi ladanka kuma ko dinare nawa kake
so zamu baka. Dangane da gudunmuwar
dazamu baka kuwa nine da kaina zanyi maka
jagora har cikin fadar sarki baskar domin duk
fadin birnin Azzalumai bbu wanda ya san sirrin
gidan sarautarsa sama dani. Koda jin wannan
batu sai hankalin lasmir ya dugunzuma ainu ta
dubi husam cikin alamun rashin yadda, tace,
ya kai abbana, kasani cewa ba zan taba yarda
ka tunkari gidan sarki ba domin in dai kayi
arba da sarki baskar sai ka zama gawa. Husam
ya gyada kai cikin alamun tausayawa a lokacin
da shima idanunsa suka ciko da kwallar yace
yake yata ki tuna cewa ya shekara bakwai
kenan muna jiran wannan dama. Nine kadai zan
iya yiwa jarumi wannan jarumi jagora har
yasami damar shiga inda aka boye mahaifiyarki
ya daukota. Idan banyi hakan ba har abada ba
zki sake ganinta ba. Ni rayuwata ta fi, bani da
saura buri a duniya face farin cikinku lallai
raina fansa ne ga wannan farin ciki naku.. Sai
kuma an jima inkajin dadi kayi comment karka
wuci suleiman zidane...

BIRNIN AZZALUBIRNIN AZZALUMAI 1 PART E
NA ABDUL AZIZ SANI.. Typing. Suleiman
zidane. Naciga ba dakarantun kaman haka.
LALLAI RAINA FANSA NE GA WANNAN FARIN
CIKI NAKU.. Nan take zaunal ya ji yasake
kamuwa da tsananin tausayinsu fiye da ko
yaushe. Tsawon yan dakiku suna manne da
juna sannan husam ya janye jikinsa daga na
lasmir sannan ya juyo ya fuskanci jarumi
zaunal ya dube shi cikin nutsuwa yace, na
san
kaijarumi ne tunda harka iya korar dakarun
sarki baskar guda dubu biyar, to amma dole
ne
na sake jarraba jarumtakarka domin yanzu
sama da dakaru dubu dari zamu fuskanta a
cikin gidan sauratar. Abu na biyu kuwa dole
ne
mu haura wata makociyar kasa dake nan
gabanmu kadan mu dauko hayar zakakuran
mayaka guda dubu daya kacal wadanda zasu
janye hankalin dakarun gidan sarkin a lokacin
da zamu shiga bangaren da aka boye matata
zamirat. Yanzu idan ka shirya ina son mu fita
izuwa kofar gidan nan domin muga iyakar
karfin damtseka da iya yakinka. Phone
number
09064179602. Koda jin haka sa1Murmushi
kuma ya dubi tsoho husam da lasmir cikin
mamaki da raini yace, to dawa zan fafata har
kuga matsayi n nawa? Koda jin wannan
tambaya sai shima tsoho husam ya maida
masa da martanin murmushi yace muje mana
ai zaka gani. Cikin izza da takama sai jarumi
zaunal ya fita izuwa kofar gidan yaja tunga ya
tsaya yana mai harde hannayensa biyu bisa
kirji ya kurawa lasmir da husam idanu yana yi
musu kallon raini a lokacin da suka fuskance
shi. Kawai sai tsoho husam ya koma gefe
daya
ya dubi lasmir yayi mata wata inkiya. Nan
take
lasmir ta gyara tsayuwarta gami da zare
takobinta tana mai murtuke fuskarta alamar
cewa bbu sani ba sabo. Typing. Suleiman
zidane. Koda ganin haka sai jarumi zaunal ya
bushe da dariya, yace yanzu ke da na yaki
mutum dubu biyar a gabaoki na ragargazasu
amma ke kadai ki ce zaki tunkarini. Lamir ta
yi
dan guntum murmushi tace, ni daya kacal nafi
dakaru dubu goma. Idan baka yi bani wuri,
gani nan bisa kanka. Kafin jarumi zaunal ya
budi baki ya karace Wa wani abu tuni lasmir
ta
dako matsalle a sama daga inda takd tsaye
tamkar daga cikin baka aka harbota. Ai kuwa
sai ta kawo masa wawan sara a ka. Cikin
zafin
nama zaunal ya zare tasa takobin ya kare
saran
yana mai rufe takobin da hannayensa biyu.
Sbda karfin saran da nauyinsa sai daya
durkushe kasa bisa gwiwoyinsa. A iya
gwagwarmayar jarumi zaunal, bai taba
haduwa
da jarumi mai karfin sara da nauyi ba haka
kamar larmir don haka nan take mamaki ya
turnuke shi kuma ya firgita da al'amarin lamir
amma abinka da kuma wanda bai san tsoro
ba
sai yayi wata irin alkafira a kasa ya kaiwa
kafafunta duka da kafarsa guda. Lasmir tayi
taga.taga da baya kamar zata fadi amma sai
ta
yi tsayi cikin matukar juriya sannan ta sake
afka masa suka kacame da azababban yaki.
Nan fa suka rinka kaiwa junansu sara da suka
cikin zafin nama, juriya da jarumtaka ta ban
mamaki. Kuringa comment. Dan allah) sai da
suka shafe dakiku dari uku da saba'in ba tare
da dayansu ya sami nasarar koda kwarzanar
jikin Dan uwansa ba. Al'amarin da yai
matukar
girgiza jarumi zaunal kenan kuma ya fusata
shi
ainun bisa ganin yadda ya mace ta zame
masa
alakakai alhalin ya kasance dodon maza mai
TarWATSA RUDUNA. YAN UWA WLH BANDA
LAFIYA SOSAI KAWAI INA TYPING. Dinan Ne
DAN FARAN TAMUKU) TO WAI shin dama
akwai sadaukan mata irin haka a duniya bai
sani ba? Amsar da zaunal ya kasa baiwa
kasa
kenan. Lokacin da jarumi zaunal yaga yaga
sun
jima suna wannan fafatawa da gumurzu babu
wata nasara sai ya jada baya, ya soke
takobinsa acikin kufe kuma ya cire takobin
daga jikinsa yai jifa da ita gefe daya. Sa'adda
lasmir taga abinda yayi sai tayi murmushi,
nan
take ita mata cire makaman jikinta ta zubar
dasu akasa sannan ta gyara tsayuwarta tana
mai dunkule hannayenta ta dube shi cikin
murmushi tace, tabbas yana da kyau mu fidda
raini domin tsagwaron karfin damtse shine
cikar jarumta ba wai sarrafa makami a karo
na
biyu kamar yadda tayi masa a farko fara
gumurzun ta kai masa kakkarfan nushi a
fuska.
Sbd karfi N naushin sai da yai baya taga-
taga
har taku uku kuma ya furzar da gudan jini.
Koda ya yuyo da fuskarsa suka hada idanu
sai
tayi masa murmushin mugunta, al'amarin da
ya kara fusata jarumi zaunal kenan amma ya
maida mata da martanin murmushi ya saki
hannayensa kasa kamar ya karaya db yin
fadan.
Hakan ne ya sa lasmir ta taho gareshi ba da
zafinta ba. Koda ya rage saura taku biyu kacal
a tsakaninsu sai ya daka tsalle sama ya doki
fuskarta da kafarsa guda. Take lasmir ta kife
kasa da ruf da ciki, tayi wanwar ko motsin
kirki
ba tayi ba... Anan zamu tsaye sai kuma
injima.
Page dinda banganiba yanzu nagan shi shin
ayishine anjiman koko tida anwuci kawai
abarshi. Typing. Suleiman zidane. Kuyi
comment..
Gmail Suleimanzidane4@Gmail
BiRNiN AzZAlUMai 1 pARt F. Na abdul aziz
sani. Typing. Suleiman zidane zaune nake na
chat sai naga sako yashigo wayata kaman
haka... Tayi wanwar ko motsin kirki ba tayi
ba... Al'amarin da yai matukar razana tsho
husam kenan rugo da gudu izuwa kanta cikin
tsananin firgici, harma idanunsa suka cikn da
kwallah domin a zatonsa ko mutuwa tayi. Koda
tsoho husam ya durkusa daf da ita da nufin ya
dago fuskarta ya ga halin da take ciki sai kawai
ya gata mike zaune zumbur. Tamkar bubu
abinda ya sameta. Kawai sai ta furzar da jinni
daga cikin bakinta ta dubi mahaifinta, tsoho
husam, cikin murmushi tace, koda ka damu ya
abbana. Ai shammatata yayi bakon namu.
Yanzu zamu fara fadan gaskiya. Tana gama
fadin hakan sai ta mike tsaye ta yafuto jarumi
zauna da hannu. Ba tare da shakkar komai ba,
jarumi zaunal ya rugo gareta, itama sai ta rugo
gare shi, suka ruguntsume da masifaffan fada,
ya zamana cewa suna kaiwa junansu naushi da
bugu. Hannu da kafa ba sassauci ba sararawa,
tamkar jikinsU ban a jinni da tsoka bane.
(nima suleiman na wanzu ina kallon abin
mamaki) kaico! Wuya ba a sa mata lokaci kuma
mai rabon shanta sai ya sha komai rintsi da
tsanani. Sai da wannan jarumai suka shafe sa'a
guda cur suna kwamarzuwa, har ta kai cewa
sun hadawa junansu jini da majina. Tun suna
fadan da dukkan karfinst da kuzarinsu har
saida suka durkushe karfinsu da kuzarinsu har
saida suka dukushe kasa bisa gwiwoyinsu suka
cigaba da kai hari tamkar fadan kaji. Duk da
cewa sun zama ababen tausayi sai gashi tsoho
husam yana yi musu dariya. Haka dai suka ci
gaba da fadan har suka kai ga matsayin kasa
motsa hannayensu tamkar sun zama gumaka.
A dai dai wannan lokaci ne suka ji tsoho
husam yakama yi musu tafi. A tare suka juyo
da kyar suka dubeshi sa'adda ya tunkaro inda
suke a durkushe. Husam ya dubi zaunal yace,
tabbas jarutakarku takusa zuwa daya amma ka
fita. Koda jin haka sai lasmir tadubi husam
cikin alamun tsananin damuwa da takaici ta ce,
saboda me zaka ce haka? Husam yayI
murmushi sannan ya amsa mata dacewa. Sbda
yayi miki mugun naushin da kika baje a kasa
tamkar kin mutu, ke kuwa baki yi masa irinsa
ba. Inda makiyi ne na gaske, da nan take a
lokacin zai hallaka ki 2da ya sami damar
hakan. Maza kije ki dafa muku ruwan dumin da
zaku gasa fuskokinku da jikinku don kawar da
kumburi.. ME ZAI FARU A LOKACIN DA AKAYI
KICIBUS TSAKANIN HUSAM DA BASKAR?
MARUBUCIN YACE MUHADU A LITTAFI NA
BIYU 2 DOMHN JIN CI GABAN WANNAN
KASAITACCEN LABARI... Typing. Suleiman
zidane phone number 09064179602.SAI IN
ALLAH YAKAI MU GOBE KUMA..
BIRNIN AZZALUMAI
Littafi na biyu 2
Na Abdulaziz Sani M Gini
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

BIRNIN AZZALUMAI 2
Littafe na biyu .
Completed book 2
Na ABDULAZIZ SANI.
Typing.. By Suleiman zidane.
Dajin haka sai lasmir ta mike da sauri ta shige
cikin gidan, shi kuwa tsoho husam sai yazo ya
zauna daf da jarumi zauna. Duk su biyun sai
suka yi shiru har izuwa tsawon wani lokaci na
yan dakiku. Daga can sai jarumi zaunal yai
gyaran murya yace, ya kai Abba lasmir! Ina son
nayi maka wata tambaya idan har baza ka
samu damuwa ba. Husam ya numfasa yace,
fadi tambayarka ko wace iri ce, ya kai dana
domin tambaya ita ce tafarkin neman ilimi.
Jarumi zaunal ya ce, wai shin menene dalilin
da yasa sarki baskar ya raba ku da mahaifiyar
lasmir? Sa'adda tsoho husam yaji wannan
tambaya sai yayi shiru kamar ba zai ce komai
ba kuma nan take idanunsa suka kada suka
ciko da ruwan kwallah. Daga can sai yadubi
zaunal yace, yaro kayi mini tambayar labari mai
tsawo amma zan yi kokari gajarce maka shi.
Asalin sarki baskar abokina ne kuma aminina
wanda muka taso tare tun muna yara kanana.
Mahaifinsa Da mahaifina ma haka suka taso
aminan juna. Typing. Suleiman zidane.
Mahaifina ne sarkin birnin Azzalumai, shi
kuma mahaifinsa shine sarkin yaki. Tun iyaye
da kakanninmu tsawon shekaru da dama ake
rayuwa ta zalunci a wannan birni namu, ya
zamana cewa sarakuna basa adalci ga
talakawansu. Masu arziki da masu karfin
jarumtaka kadai ke iya kare kansu daga harin
masu karfi, barayi da mazalunta. Abin ya zamo
tamkar al'adar awannan birni namu. A gaban
mutane za'a yiwa mu'2 kwacen dukiyars ko
matarsa babu wanda zai taimakeka ko yayi
yunkurin ya hana. Sai idan mu2 yai sa a ne ma
zai tsira da rayuwarsa. Mutanen wannan kasa
tamu sun kasance basu da alkawari, amana da
gaskiya don haka duk yadda kake da mu2 zai
iya cin amanarka ya cutar da kai. Hakan ce
masa kowa bai yarda da kowa ba. Sarki bai
yarda da eadawansa, hadimansa da dakarunsa
ba. Haka zalika, miji bai yarda da matarsa ba
kai hatta tsakanin bayi da iyayen gijensu babu
yarda da amana amma wani babban Abin
mamaki

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment