You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
domin Sarkin yaki Marwan
yaxamema maxaje dodan maxa yarika kisa bashara,a
yana ballawagamida tsike kanmakiya Asifu yana goyeda
Zinariya yarika tattake mazaje yana aikasu lahira yaki
yaitsanani masifa tai masifa awannan yaki akashe yan
uwan Zinariya guda Shida sukamutu haka awannan
yakine akashe uwar Zinarya Sai yarage daga Asifu sai
Masifu dakuma Kashifu Sai Sarkin yaki Marwan sune suka
jadaga suka ture akaita kairuwa rana gamida dauki
badadi hardare yashiga bisa tilas akajanye dayaki sukuwa
Su Sarkin yaki marwan sai suka bidundare suka kara gaba
ahanyane anacikin tafiya Sai Sarkin yaki Marwan
yagungurodaga kandokinsa yafado kasa koda asifu suka
tsaya suduba Saikawai suga Sarkin yaki Marwan
yarigayamutu ashe tun afilin yaki ammasa miyagun sara
da sukawanda sukaimar illa koda su asifu sugahakaSai
sukafasheda kuka maitsanani akarshe suhakarami
sukabinneshi tashin hankali ahalin yanxu saura su uku
dakuma ita Zinariya suka rasa abinyi sai Masifu yace ni
inagganin kawai mutsaya mumika wuya musallama
domin lallai baxamu tsiraba tabbas sai makiya
suncimmanakuma zamu mutune kamar yadda yan
uwammu suka mutu adokardaji suka zama abincin
kuraye Asifu yamike yana rungumeda Zinariya yace ina
dan,uwana abaxaiyuba tunda muka fara wannan yaki
lallai sai munga karshensa Kashifu yace mekake fadane
dan,uwa amfimu karfi tsafi yawa tayaya zamu iya wannan
yaki Asifu yace yaku yan uwana lalllai kada ku zaku mika
wuyanku gamakiya toni inamai rantsuwada wannan
'yatawa lallai baxan tabamikata ga kowaba Face DILLALIN
MUTUWA atare yan uwansa sukace wanene kuma Dillali
mutuwa Asif yace musu shi annobane,kuma balbalin bala
ine kararkwanane na mazaje wutardajine sannanshi
aradune tsawane maitadana kwance Shine akekiransa
gobara dagakogi SADAUKINMAXA BARDIL sukace kai,ina
kasanshi Asifu yace nasanshine ayayi fataucinaDILLALIN MUTUWA 0__7 Lokacida yarage saura Asifu da
Masifu dakuma Kashifu Sai kuma Jaririya Zinariya sauran
kaf sunhallaka Sai kashifu yafasheda kuka yanacewa
tabbas bamuda karfi ko zarranda zamu,iya kare wannan
yarinya tabbas komun gudu sam bazamu tsiraba domin
ahalin yanxu idanun Sarakunan duniya suna kammune
tabbas manya manya sarakunan duniya sunbaza dakarun
aljanu da mutane akan duk inda mushiga akamomu
amace kamarayene abinda dai kowani Sarki yake bukata
shine Zinariya tarayu afadarsa domin yasami daukaka
aidan duniya yakuma zama gagarabada agun mazaje
yatunbatsa yashara akarshe yaxamo Sarkin Sarakunan
wannan DUNIYA yabude baki zaici gabada magana aisai
ga kansa akasa wata wukace maimasifan kaifi taratsa
wuyansa wohoho aikafin su Asifu su ankare tuni dubaben
dakaru sunkewaye ilahirin gurin kowannensu rike
damiyagun makamai Masifu yadubi asifu wanda tuni
yasunkuci Zinariya yagoyata yadaureta tamau yaxare
takobi yaceda dan uwansa lallai mubiyune kawai murage
sai yarmu ZANARIYA kada muyarda mumutu awannan
yaki kawai sai sukwarma kururuwa sukai kundun bala su
afkama makiya wohoho nanfa wutar yaki taruru gobarar
rayuka takama Asifu yarika Saukema makiya azabar yaki
kisan gilla gamida kisakiyashi tattake mzaje yake yana
wufce rayukansu Haka shima Masifu yajadaga gamida yin
runfa yashiga aika mazaje lahira guri yadu yamutse jini
yadinga kwarara gawawwaki su yawaita dankari tabbas
mazasuke maganin maza domin duk inda Asifu da Masifu
suka sa gaba saidai kaga fili kankce haka sunyi raga raga
da makiya wani abu da Asifu yalura shine yanajin karan
takundawakai marasa adadi tabbas yasan karin makiyane
suke zuwa sai yadubi dan uwansa yace lallai muimaza
mubude makanmmu hanya mu silale kawai sai suhada
karfida karfe sudur fafi makiya abangare guda nanfa suka
rika ajalin mazaje kawuna suka rika tashi sama jikkuna
suka rika zubewa kasa tuni suka bude hanya sauka saki
linxamin dawakansu sufuta atsiyace makiya suka rufa
musu baya nanfa suka kasa tsere ai koda akajima ana
casawa sai Asifu da Masifu sukaima makiya fintinkau
sukai musu nisa bammamaki akarshe anemesu akarasa
Sunbace bat saida Asifu da Masifu sukai kwanaki goma
suna tsula gudu adokardaji batareda sun tsayaba saida
suji alaman zasu tagayyara sai sukadakata sufara neman
gurin buya ahaka sukalaci abinda zasuci bayansunci sun
koshi duk wannan ruwan masifa dabala ii da akasauke
Zinariya tana Sharar barci abayan ASIFU kwatsam sai
hadari yagangamo samatai bakin kirin nanfa hankalin
Asifu da Masifu yatashi sufara neman gurinfakewa can
afara kada iska maikarfin tsiya wanda tafara fatalida
manyan duwatsu tana karya itatuwa nanfa suka rika dube
dube har sukai ga wani katon dutse wanda itatuwa
sunrufeshi koda suka duba kasan dutsen sai sukada wani
wawukeken kogo wanda mutukar mutumbai luraba
bazaitaba ganin kogonba kai tsaye suka dannakai ciki nan
sukasha mamaki domin yanada mutukar zurfida fadi
tamkar wani dakine namusamman saida sukai karshen
kogon ta ananne sukai mugun gamo wata hargegiyar
damusace me yaya tana kwance tana shararbarci ga
kananan yayanta sunata wasa Asifu da Masifu sukai turus
sukalli juna sai kawai sujuya domin sufuta awannan kogo
kafin Damusannan taji motsinsu tatashi tasaukemusu
balbalin bala i tokuma adaidai lokacinne Zinariya tafarka
daga dogon barcin datakeyi cik Asifu yatsaya Masifu
yadubeshi yace yazaka tsaya bayan kasan muna tsakamai
wuya kamata yayi mugaggauta futa kafin kukan Zinariya
yatashiDamusar can Asifu yace Zinariya tafarka kuma
ahalin yanzu tana neman nonone Masifu yace to ai
immufuta sai munemi wata barewa koko gada mai
shayarwa mukamata mushayarda Zinariya nono Sai Asifu
yai murmushi yace tabbas samun wayannan hallittu
masu shayarwa xai wahala saboda haka kawai mui
amfanida wanda yake ahannu Afurgice Masifu yakalli
Asifu yace mekake nufine dan uwana Asifu yace inanufin
Mushayarda ZINARIYA NONONAN DAMUSARCAN MAI
'YA'YA Masifu yadubi Asifu yace kai mahaukacine shin
kanka yakwancene tokasani mutukar katunkari
damisarcen tolallai zaka mutukaida Burinka nagani
girman ZinariyaKaiwai Sai asifu yaidariya yakwanto
Zinariya abayansa yamikama Masifu yace mutukar yata
najin yunwa toko mutuwa baxata hanani bata abinciba
kawai sai yatunkari damisarnan yana xuwa yasa kafa
yataka bindinta Damisar taiwani Zambarma tatashi
aikoda taga Asifu saita daka tsalle tayo kansa caraf
yariketa dakarfin tsiya yadagata yamakadakasa yabita
yadane gamida birkiceta yaceda dan,uwansa mazakazo
kashayar da Sarauniyar zamani take Masifu yazo yakafa
bakin Zinariya anonon Damusa saida tasha takoshi
dakanta takauda kai Sannan Asifu yasaki Damusannan
taiwani gunji gami da Zambarma takama kai komo tana
Shiri afkama Asifu nanfa Sukama Kallon juna da Hararan
juna DANKARI MEZAI FARU SAINAGA ABIDA KECIKIN
KULANDA AAJE AGABANA[DILLALIN MUTUWA 0-8] Zakanyarnan tashiga kaikomo
tai kumaji gamida daka tsalle tarungumi Asifu shima
yarumbaceta sushiga kwatsa kokawa tadanneshi shima
yadanneta zakanyarnan takafa kumbunanta akirjin Asifu
tai gunji tana kokarin raba kirjinsa biyu tsanani zafida
[DILLALIN MUTUWA 0-8] Zakanyarnan tashiga kaikomo tai kumaji gamida daka tsalle tarungumi Asifu shima yarumbaceta sushiga kwatsa kokawa tadanneshi shima yadanneta zakanyarnan takafa kumbunanta akirjin Asifu tai gunji tana kokarin raba kirjinsa biyu tsanani zafida Zugi sai Asifu yakwarara ihu yadunkule hannunsa yadaki kan Zakanyarnan dukan yaratsa kwakwalwarta aitake taxube kasa Sumanmiya Asifu yakoma gefe guda yabaje akasa jini naxuba ajikinsaDasauri Masifu yakarasa gurin Asifu yatallabeshi yaungumeshi yana mai magani yatsaida jinin to adaidai wannan lokacinne Zakanyarnan tafarfado koda tai idobiyu da Asifu tayi tariyar gumurzun dasukayi dashi abaya sai kawai tanufi gurin yayanta Asifu yai murmushi Masifu yace magganin wuya agudu tabbas dole kanwan naki Asifu da Masifu suka sami wani bangare akogonnan sukazauna adaidai wannan lokacinne sukajikaran tafiyardawakai dakuma hayaniyar maxaje tabbas dandaxon makiyane masu farauta Zinariya sune abakin wannan kogo hankali Asifu da Masifu yatashi domin suntabbar mutukan makiya suka taresu awannan wuri to saidai gawarsu kawai sai suga Zakanyarnan takallesu duba nasosai sai kawai takada yayanta tanufi kofar futa daga kogonnan koda ganin haka sai Asifu yamike zaibita Sai masifu yarikoshi yace aa dan uwana kada kabatamata aikinta Asifu yadubi dan,uwansa zaiyi magana Sai dan,uwan yacemasa idan zakanyarnan taje bakinkogonnan taigurnani gamida gunji masu farautammu suka ganta tobazasu shigo wannan kogonba domin sunyi imani babu yadda zamu zauna lafiya da ita aramidaya kawai Sai Asifu yaimurmushi yarungume dan,uwansa haka kuwa akayi lokacinda Zakanyarnan ta isa bakin kogonnan sai takicibis dadakaru suna kokarin shigowa kogon koda sukaiarbada juna Sai kawaidakarun suka juya suka fada cikindaji aguje sai kawai Zakanyar takoma cikin kogon itada yayanta Asifu yaimata jinjina alamar godiya taiwani yakare baki gamida daga kai alamar ta amsa Bayan sunsami natsuwa masifu yakwance Jakarsa yadaukomusu guxiri gasassan namane gakuma Salkan ruwansu cikeda ruwa akusa dasu kodasuka fara cin abinci sai Masisifu yadubi dan uwansa Asifu yace yakai dan,uwana abaya kayirantsuwa gamida shan,alwashi cewa lallai duk wuya komai rintsi baxa mika Zinariya gakowaba Sai DILLALIN MUTUWA shin wanene Dillalin mutuwa kuma,awace kasa yake Sannan tayaya kaikasanshi Koda asiffu yaji wadannan tambayoyi sai yai murmushi yadubi dan,uwansa yace hakika dan uwana katambayeni a,inda yadace domin munsamidamarda zamu zauna awannan kogo tsawon kwanaki bakwai batareda muntagayyaraba kokuma wani yakawo mana hari Asifu yacigaba dacewa nahadu MURAIS wato Dillalin mutuwane akasar Turim shekaru bakwaidasuka Shude Sarki Musluhu wato sirikimmu mahaifin ZINARIYA yaturani kasar Turim domin inkarbo dukiyar haraji wajan Sarki Malhas lokacindana isa kasar bayan ammi kyakkyawan tarba naxauna akai zaman fada dani har akatashi akaini masauki sai Sarki Malhas gayyacene Turakansa domin muci abinci lokacin damukai nisa cikin cin abinci muna hira irinna nishada sai Sarki Malhas yakecemin shin yaushe zankoma nacema mutukar gobe kun hadamin harajin danazo karba tokuwa gobe zandauki hanya sai Salki Malhas yace aa lallai katsaya kai kallo domin gobe zamui rage agida kurkun kasata Sai naidariya nacemasa tomenene zankalla kawaidan xakaima yan fursuna afuwa lallaigobe zandauki hanya Sarki Malhas yaidariya yace aiba afuwa zan musuba aduk karshen shekara mukan ware dadaddun yan fursuna saimuhadasu yakida wasu zabbabun sadaukai namu namasamman matsafanesu mashaya jinin dan,adam tabbas wadannan dakaru namu bama futuwa dasu sai guri yai guri saimunga ananema acimmuda yaki to awannan lokacinne muke futowa dasu su tamamana yaki adadinsu sudarishidane amma zasu iya yakinda Sadaukai miliyan sittin zasuyi sunada tsananin karfida juriya matsafane nakarshe tunsuna yara kanana akarainesuda rashin imani dakuma rashin tausayi aciyardasune daga naman miyagun dabbobin daji mamugunta sannan anashayardasu jinin dan,adam kuma anaciyardasu naman dan,adam domin sugagari duk wata halitta dasukai karoda ita tabbas sundabi antu da miyagun dabi,u dangin mugunta keta rashin imani darashin tausayi shinema yasa mukewayesu awani gida namansamman kuma muka zabi hanya guda nakara musu rashin tausayi gamida rashin imani tahanyar zaban mutanen gida kurku jarumai Sai murika hadasu yaki sukuma suna kashesu suna cinyewa domin duk wanda yakashe kawai zaija kayansane yakoma ciki zama abincinsa kodanaji wannan batu sai nagirgixa kuma nai sha,awar ganin wannan dambarwa amma saina tambayi Sarki Malhas shin baku taba arangamada wani jarumi daga cikin yan kurkunnan ya addabi dakarunku na musammanba Sarki Malhas yabusheda dariya yace aiko Aljanne yaigaba dagabadasu tokuwa kwanansa yakare Sai nai murmushi nace amma tabbas watarana zakui kicibiss mugun gamo tabba akwai rananda dakarunku zasui arangamada ajalinsu to awannan ranan zakuga maxa masana sirrin yakin Duniya tabbas wataran Zakui karo da Balbalin bala iii DILLALIN MUTUWA sarki Malhass yadada bushewa dadariya yadubeni yace kaida kashirya gani kisan gilla gobe daganan mukai sallama nakoma masaukina nakwanta duk nakosa gari yawaye domin INGA GASAR MUTUWA To Abokai Muhadu awannan Fili amma INKASAN BAKADA DAKAKKIYAR ZUCIYA KADAFA KAXO MAS,UD YAHAYA FATAN ZAKAXO MIN DA GURASA<<
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg
DILLALIN MUTUWA
Littafi na biyu 2
Na Ibni Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
DILLALIN MUTUWA 0-11
Lokacinda Zinariya tasa kuka sai Asifu yai shiruda labarin
Dillalin Mutuwa dayakeba Dan uwansa Masifu atare
sukatashi sunufi inda Zinariya ke kwance Asifu yadauketa
tacigaba rurakuka Asifu yarika jijjigata kotayi Shiru Sai
Masifu yace yakai dan,uwana Asifulallai kasani Yarmu
Zinariya nono take nema jin haka Sai Asifu yakalli inda
Damusarnan meyaya kekwance suka hada ido da
itatamike shikuma yatunkareta babu alamar tsoro aikoda
damusar tatuna masifar da Asifu yasaukemata akaron
farko saikawai takwanta takarkace kawai sai Asifu yakafa
Zinariya akarkashinta tasha mamar Damusa takoshi
kawai sai takoma barcinta Farinciki yakama Asifi
yasunbaci Zinarya yaje yakwantarda ita amakwancita sai
shida dan uwansa Masifu Sukoma gurin
xamansulokacinda suka samina natsuwa saiMasifu
yadubi Asifu yace yakai dan uwana mekuma yafaru
bayan Sadauki Muraisu yatarwatsa gayyar
yammfashinnan sannan wacece wannan Budurwan dayai
fada dominta Asifu yai aciyar zuciya saiyaci gabada
labarin Sadauki Muraisu DILLALIN MUTUWA yace lokacin
da Muraisu yatarwatsa yan fashinnan sai Budurwannan
tarugu da gudu tarungumeshi sukadade amanne dajuna
tamkarbazasu rabuba cansuka rabuda juna Sai Muraisu
yakamaHannun Budurwannan zasu fada cikinJeji dasauri
namike nabi bayansu nace yakai Dillalin mutuwa
shinSaurin mekake dabaza katsaya ka amshi
godiyarmuba bisa taimakonmu dakayi Sai yawaigo
yacedani Sam bana bukatar Godiyarku domin nayi
wannan fadane dan yar uwata Reham dama saboda itace
nabaro duniyata to nasameta yanzu zankoma duniyar da
nafuto sai yajuyaZaitafi sai nadaga murya nace yakai
Dillalin mutuwa lallai munasomuji labari awata duniya
kake sannan kuma munaso musan Wacece Rehan Sai
yakara waigowayacemin Mu mutanen jejine ajeji aka
haifemu kuma ajeji muka girma sannan ajeji zamumutu
itakuwa Rehan ruhinace wanda baxam iya rayuwaba
Saida ita yakara juyawa zasu tafi sainakara daga murya
nace yakai Muraisu Kana tsoron bamu labaringarinkune
dankar wani yakwo muku hari koko rowane kake gwada
mana dasauri Muraisu yajuyo yace kai mutumin gari
kasani mumutanen daji bamu santsoroba kuma rowa ba
halimmubane yaci gabadacewa mumutanen jeji mungaji
karrama bakimmune dakuma girmamawa sabani ku
muta alkarya da kuka gaji cin amana gamida tsananin
yaudara wandatsananin cin amanarku gamida
yaudararku itace taraboni da dangina dakuma Duniyata
nashigo wannangwubatacciyar duniyar taku maicike da
xalunci yace muje inbaka labarinasalina dangina dakuma
Duniyata landanan nasa akakafa tantuna Bayi suka
shiryamana abinci kalakalabayan munci munkoshi mun
sami natsuwa sai nadubeshi nace yakai Dillalin mutuwa
muna sauraronka Sadauki Muraisu yace mu yan kabilar
Yadofne muna zaune awani kungurmin daji nesa da
mutane mai suna Raukib tabbas wannan daji dajine dake
cike damiyagun namundaji da bakaken aljanu da
shaidanu tomu atsakiyarsu muke zaune kuma basuda
ikon cutardamu asalinwannan kauyan namu wani
jangwarxon sadaukine maisuna Bilham yakafashi
shikuma yafutone daga kasar Sinari nahiyar Rumawa
Sadauki Bilham yakafa tarihinda harxanxu ba,asami wani
jarumi da yayi irinsaba awannan duniya domin alokacin
yana dan Shekara talatin yakasance daya daga cikin
dakarun kasar Sinari watarana ana fadanci afadar Sarki
Barkam sarki Sinari Saiga takarda daga azzalumin Sarki
Sarki Ramu ibn Ramamma sarki Barkam yakarbi wasika
yaba maga takarda yakaranta kowa yaji afili maga
takarda yafara karantawa Wasika daga Babban Sarki
Ramu bn Rammama zuwaga Sarkin Sinari Sarki Barkam
inamai Sanarkai cewa nayi niyyar karafadin kasata da
kuma yawan mutane saboda haka inamai umurtanka
dakaraba kasarka biyu kabani rabi kokuma inyi gagarimin
hawa in yakeku inkarkashe maxajenku inmaida kasar
Sinari karkashi ikonabakidaya wohoho aikoda jama,a
sukaji abinda wannan wasika takunsa saihankalin jama,a
yatashi inda tuni wasuma sun fasheda kuka shikansa
Sarki Barkam hankalinsa yatashi bakomai yatadahankalin
jama,ar kasan Sinariba facesanin wanene Sarki Rumu bn
Rammama yakasance bakin axxalumine gashida
taDakaru mai tsananinyawa tabbas yawan dakarunsa
kawai sun ninka jama,ar kasan Sinari maxansu
damatansu tsofaffinsu da yaransu cikinrudu darudewa
SarkiBarkam yashirya tattaunawada yammajalisarsa
domin neman mafuta koda akafaratattaunawa sai
kashitara dagacikingoma na yammajalisa sukabada
Shawaran cewa abi umurnin Sarki Ramu akasa kasar
Sinari biyu abashidaya wannan shawara na yammajalisu
yatashi hankalin sarkin Sinari domin shi bashida ra,ayin
bin umurnin Sarki Ramu sai yadubi Sarkin yakinsa yace
yakai dirkan Sinari shin menene ra,ayinka gameda
wannan lamari kawaisai Sarkin yaki Marzuk yace
lallaifabaxamu iya yakida Sarki Ramuba domin yafimu
yawandakaru tarin makamai sannan shi shahararrem
maxafine lallai ashawarata mumika wuya gamida
Sallamawa muraba kasarmu biyu mubashidaya dankari
awannan lokaci Bilham yakasace karamindakarene maiba
yammajalisa kariya kuma yakasance mai tsananin
kishinkasarsa aikoda yaji furucin sarkin yaki sai
yakwarara ihu yace baxai yuwaba lallai baxa mumikama
Sarki Ramu koda kaxa takasarnanba mamaki yakama
yammajalisu sukazurama Bilham idanu afusace Sarkin
yaki yacedashi wayekai mekatabayi atarin jarutarka
dakake kokari jawomana bala i Bilham yace balallai
natabakafa tarihi abayaba amma awannan karan bani
kadaiba dakarun sinarine zasukafa Sarkin yaki
yacedakyau to daga yaunasauka amukamina nabaka
kaine zaka jagoranci dakarun Sinari kugwabza yakida
SarkiRamu kuma mutukar kainasara kazamaSarki
yakinKasar Sinari Har,abada Bilham y ce mutakar sarkina
YA AMINCE ZANXAME MAMAKIYAMMU
DILLALINMUTUWA GINII
DILLALIN MUTUWA 0-12
Koda Sarki Barkux yaji furuci dakuma alwashi na sadauki
Bihamu sai yamike yadafa kafadan Bilham yace dakyau
jarumin maza dama maxa suke maganin