Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Mutuwa goma Sha uku sun
bayyana atare kowannesu yajike da jini tamkar sun futo
acikin kogin Jini takubba n hana yansu suna digan jini
tafiya suke atare cikin jinkai da Girman Ixxa suka kariso
gaban Sarki Duksuru sujeru da Sadauki Bilham Sadauki
Bilham yace kaida karun fama yaku ma,abota kisa
bashara,a Shin ina kubaro Makiyanku atare kuma,alokaci
guda sukace lallai makiyammu muturasu kiyama tabbas
Mukulla ciniki Da mutuwa tasiya kuma mun Siyar mata
hankalin Sarki Duksuru yatashi xuciyarsa ta hassala
yakwarana Ihu yaxare takobi kawai sai yasokama cikinsa
yafadi yana Shure Shuren Mutuwa Dillalan Mutuwa sukai
gaba Sai yakwala musu kira yace yaku maxajen fama
atare Suka waigo sai yabude bakida kyar yace tabbas ku
jarumaine Masana Sirrin yaki amma ina tabbatar muku
baxa kui nasara akan babvan Sarki Ramu bn
Rammmamaba tabbashidin Shaidanine kawai sai
yabingire akasa matacce Sadauki Bilham da abokan
tafiyarsa suka Fuce agarin Sarki Duk suru Saida Sukai
tafiyar Sa,goma tsakaninsu da garin Sannan su yada
Zango sukafa tantuna domin Suhuta Suci gaba da tafiya
Acan kuma Fadar sarki Ramu bn Rammama kuwa yana
ganin Duk irin Balbalin bala in da Dillalam mutuwa suka
saukema Sarki Duksuru da jama,arsa Tacikin Madubin
tsafinsa Sai yamike gamida barka wani Sakaran ihu
yakama kai kawo acikin Fadarsa saida yaikaikawo saudari
sannan yatsaya yakama simi dabaki yana ambaton wasu
kalamai natsafi gamida tsatsuba take fadar tafara girgixa
kamar xata kife hankalin jama,ardakecikin fadan yatashi
can akwarma wani ihu dankari sai kasa tatsage wata yar
dunkulalliyar curarriyar wadanniyar aljana tabayyana
kajeriya kamar akifeta akwando mai Ido daya tafuto
takarkashin kasa, kasa takoma tahade Aljana tai sujjada
ga Sarki Ramu tana mai cewa Girma da daukaka sutabba
agareka Shugaba ina dalilin wannan kira Sarki Rama yace
yake aljana Dakila Mutuwa mai ido Daya lallai kisani wani
Shaidanin yaro da abokansa yatsokano tsuliyar Dodo
lallai sai yasan yataba wuta Kije kidibi Tawagarki domin
kitarwatsa Dillalan mutuwa lallai kisani ina Bukatar
kikawomin Kawunan DILLALAN MUTUWA goma Shahudu
agabana ALJANA DAKILA taigaisuwa tabace tana babbaka
dariya tana cewa lallai kakwantar da hankalinka
Shugabana nine xankawo karshen DILLALAN MUTUWA
domin IDAN SU DILLALAN MUTUWANE TO NINE AKEMA
LAKABIDA MUTUWA MAI IDODAYA
KAI ABOKAI ZAFA AYITA DOMIN SHAYI MAI XAFI YA ISODILLALIN MUTUWA 0-18
Bayan gari yawaye hasken rana yagauraye ko ina Dillalan
mutuwa sunkarya sai suka motsa jini natsawon Sa,a biyu
sannan suka haudawakansu lokacin dasuka haudawakai
Sai sadauki Bilham yadauko wata jemammiyar fatar
damisa maidaukeda taswiran daular romawa bakidaya
yaiduba akan taswiran sai yanannadeta yamayar
adamarasa sannan yadubi abokan tafiyarsa yace yaku
abokaina lallaikusani akullum aikine kekaruwa mana
tabbas muna kashe makiyane suna kara yawa lallakusani
munyi nasara akan garuruwa biyu da muwuce sannan
ahalin yanxu zamutinkari garuruwa biyar masu mutukar
hadari kowanigari danashi Sarkin sannan kowaniSarki
danashi kalar masifarda yatanaazar mana lallaikusani
abokainamunfoto wannan yakine dominkare martaban
kasarmu dakimarta,yadaga murya yaceyaku
abokaineshinko xaku iya tunamin karatun farko a,ajin
koyan yaki bakidayansu kuma atare sukama cewa lallai
mutum bayacika mutun sai yaxama masallama
rayuwarsa domin al umman kasansa sannan mutun
jarumi na gaske shine mutumin da yadau takobi yakashe
ko akasheshi dominKasarsa kawai sa Sadauki Biham
yakwarara ihu yace tabbas karatunku daidaine abokai
kuxo mujemui yaki dan al ummammu domin cigaban
kasarmu yasaki linxamin Dokinsa dokin yai rimi gamida
haniniya yafuta agujee tamkar futan kibiya yayin da
maharbi yacillata Sauran abokansa sukarufa masa baya
gudu sukeyi mai suna gudun mutuwa kaikace duniyar
xasu xagayeta surfafa gudu suke inda suka fada wata
dogowar sahara mai tsayin gaske babu bishiya badutse
babu tsirai babu ruwa sai wata iska maitsananin xafi da
kona mako garo tabbas sun galabaita awannan
Saharatamkar ransu zai futa saida sukashafe kwanaki dari
da sittin aciki wannan mummunan yanayi dukkansu
babu wanda bai sumaba inkaciresadauki Bilham arana
nadarida sittin datara alokacinne sufara hango katangan
birni na uku dogowar katangane wanda aka ginatada
bakin Dutse mai kyalkyali sannu ahankali suka isa jikin
Katangar wani abin mamaki Shine sai suka tarar da kofar
Birnina uku abude babu masu gadi akofar kodaganin
haka Sai sadauki Bilham yace yaku abokaina lallai akwai
mugun shiri da mugunnufi awannan gari amma babu
fashi kubiyoni sai yafada cikin Birnin suka rufamai baya
dankari aikoda suka shiga cikin Birni na uku Sai sukara
sham mamaki domin Birnin wayam yakeji babu alamar
mutane acikin garin wani abin mamaki shine ilahirin
kofofin gidajen garinabude suke amma babu alamarcewa
akwai mutane aciki Gimbiya Salbiya tadubi Sadauki
Bilham tace yakai Dillalin Mutuwa koka fahimci wannan
Shiri Bilham yaidariya yace wannan shiri Shine ake nufi
Shigo shigo bazurfi inka shigo abakin ranka yace kusani
makiyarmu basa kusadamu ayanxu amma natabbata
makiyammu basa kusa saboda haka mushiga kasuwansu
muci abincinsu mukoshi musha daga ababenshansu
sannan bayan munsami natsuwa sai mufuskanci makiya
domin mushayardasu gidauniyar mutuwa lallai sun
shirya mana kaidi toda sannu zamu maida musu
dakaidinsu take subazama sukaci suka koshi sannan suka
hau dawakansu sukanufi hanyar fucewa awannan birnin
har suka kure iyakan birni na uku basu hadu dako kazaba
amma lokacinda suka futa agarin bakidaya to ananne
sukai arangama da dandnxon maxaje fiye da irga
bakidaya sunja daga gamida yin Runfa suna jiran
karasowar Dillalan Mutuwa tabbdi jam aikoda Dillalan
mutuwa suka fuskanci Dakarun Birnina uku Sai akama
kallon kallo ana hararan juna Sai Sarauniya Birni na uku
taketo Cikin dakarunta sukadare tafuto gaba takarema
Dillalan Mutuwa saita kece dadariya akarke tadaure fuska
tadakamusu tsawa tace kai tsinannu lallaikusani kunxo
iyaka tabbas yau,itace ranan mutuwarku lallai dayanku
baxai tsiradaga kaifin takubbammuba Sadauki Bilham
yadube sarauniya yakece dadariya akarshe yace
kesakaryar lallai kisani mu balbalin bala iine kuma mu
annobane gamakiya yadaga murya yace keda malalatan
dakarunki Sa,abiyune kacal yarage muku kubar duniya
hoho dakaru sufusata gamida hassala sarauniya
takwarma ihu tadakama dakaruntatsawa tace maxaje
ku,afkama tsinannunan kushesu dakaru suka kwarma ihu
gamida kururuwa sukaikanDillalan Mutuwa afusace
wohoho sadauki Bilham yadaga Murya yaceina Dillalan
Mutuwa Kushirya shirin daukan rayukan makiya lallai
kufara kasuwancin mutuwa karkubarwanikai facekun
sareshi kada kubar wani tumbi facekun farkeshi dankari
suka xare wasu kananan takubba suka barka ihu su
afkama makiya hoho fashi barnan aiki nanfa mutuwa
tafara kaikomo tana wafce rayukan maxaje Dillalan
mutuwa sufara aikinsu kisa ba shara,a kamar barnan iska
haka suke tura makiya kiyama sara da suka suke kaiwa
tamkar shaidanu idan sukai kora sai sukashe dakaru
dubu biyu insukai wani wawura saikaga fili yasamu
wohoho Sadauki Bilhamu ya afkama makiya tamkar wani
Shaidani faskara kan maxaje yakeyi kamar mai fashi
kwakwa tsarge mazaje yakeyi kamar rama hoho Turma
armad suka jadaga gamida yin runfa sukarika tura
mazaje lahira saikaga dakaru sun yanyamesu gamida
lullubesu amma daxaran TurmadArmad sunyi wani
wawan kora saikaga kawuna natashi sama jikkunanaxuba
kasa Gimbiya Salbiya kuwa har wani tsalle takeyi gamida
katantanwa asararin samaniya tana saukema makiya bala
ii tagefen Anwar da Marwan kuwa abin bakyangani
domin wani irin masifaffen yaki sukeyi idan anwar
yagabxama sara sai Marwan yasokeka yaki yakaxanta
yaimuni jini yarika kwararaDakarun Birni na uku Sukaji
masifa da bala i suka rude gamida furgicewa kawai sai
suka Zubarda makamansu gamida durkushewa,bisa
guiwowinsu suka Sallama Sarauniya birni na uku
takwarara ihu tabdijam aikafin tarufe bakinta saiga kanta
akasa yana gungure tuni Bilham yasarekan NAFURGITADILLALIN MUTUWA 0-19
Lokacinda sadauki Bilhamu yasa takobi yasare kan
sarauniyan birni na uku saida karun Birni na uku suka
zubarda makamansu gamida mika wuya dankar to
alokacinne kuma akwarara wani ihu gamida kururuwa
take yanayin sama yacanja yaxama jajur tamkar
xa,aruwan wuta akara barkaka ihu kawai Sa aljannu suka
rika Sauka daga sararin samaniya kamar yayyafi aljannun
sunkasance masu mummunan kama cikin dammaran
yaki kai inka gansu sai karantse duniya zasu kifar sukaci
gaba dasauka saida sukai kimani miliyan biyar sukai sahu
sahu sufuskanci su sadauki Bilham inda suma sukasance
cikin shiri shanfama can sai akara sakin wani sakaran ihu
gamida kururuwa wata guguwa tatunnuke gurin baka
kirin can guguwar talafa komai yadawo daidai kawai Sai
wata gajeriyar aljana tabayyana tsanani gajartan aljanan
batafi akifeta da kwandoba tana rike da wwata zabgegiyar
takobi wanda tsawon takobin yayi tsaon aljanan hudu
amma tana rikeda takobin tamkar tarike Sillan kara
aljana takarema susadauki Bilham Kallo saita fasheda
dariya tamkar taxare saida tayi dariyar ta isheta saita
daure fuska tamkar wanda aka aka aikomata sakon
murtuwar dangita takwarara ihu gamida dakamasu tsawa
tana cewa yaku kananan jarumai hakika kunyi mana
barna tundaga Birnin farko har ixuwa birni na uku
tokusani lalllai yau komai yaxo karshe domin ni aljana
Dakila Mutuwa mai taken Mutuwa mai idodaya tadaga
murya tace kai,yara Shin xaku yankomin kawunankine
koka saina farmakeku nai muku kisan gilla insare
kawunanku inkaima babban sarki Sarki Ramu bn
Rammama Sadauki Bilhamu yai murmushi yadubi aljana
yace ke Sakarya lallai kisani jarumtarmu Dillancin
mutuwarmu bai tsaya kan mutaneba kawai Lallai idan
har ajannu sukai yunkurin shiga sha,animmu
tobamakawa sai mun gudanar da kasuwancimmu akansu
aljana tafusata takwarara ihu takama kumbura tai,dam
kamar zata fashe tai tsawa ga jama,ar aljannu tace kai
banu Junnu kufarmaki wadannan tsinannu mutanen
tasama takasa lallai sa,a guda nabaku kusaromun
kawunansu bakidaya wohoho aisai Dakarun aljannu sukai
gunji da karaji,sukai kan Dillalan mutuwa wasu takasa
wasu sukai fiffike sukai kansu tasama Hodijon sanin aiki
rage wahalane Sadauki Bilham yace yauku Dillalan
mutuwwa kushirya shirin kasuwancinku kununama
aljannu kowa kusamar takobinku gojine dankari sai sukai
kuwwa suka rabu gida biyu bakwai sukai baya bakwai
sukai gaba guda bakwai nagaba suja daga suna sauraran
isowar aljannun bakwan baya sai suka fallo aguje suka
dafa bakwan gabansu suka haye kafadunsu suka daka
tsalle hoho ai sai suka tashi Sama tamkar tsuntsaye suka
tunkari aljanun dasuka harosu tasama nan sukacame da
masifaffen yaki asama dankari cin hakin sama Saibabban
tsuntsu kaxamin yaki yarincabe asama haka mummunan
yaki ya kaure akasa bala ii lallai aljannu sunyi mugun
gammo domin Turmad Amad Unad umad Kumar Kamar
sadaukiBilham da mahat sun farma aljannun kasa suna
musu kisan kiyashi duk inda suka gifta saidai karika jin
ihun aljannu suna kamawa da wuta kamar karmami haka
Sadauki Bilham yake babbaka jama,ar aljannu kisa yake
tamkar Damusa akasuwa awaki karyawa sarewa fekewa
gamida tattake dakarun aljannu masifa tai masifa akarasa
suwaye aljannu kuma suwaye mutanen jini yarika malala
gawawwaki suyawaita mutuwa tarika Shawagi tana dibar
rayukar aljannu tana watsasu kiyama wohoho acan
Sarari Samaniya kuwa aljannu sun gane dan adam bala
iine domin marawan Anwar kamwar marsuf Hunam
Samsan da gimbiya Salbiya sunrikita Jama,ar aljannu da
sara da suka sai kakkabo aljanu kasa sukeyi tamkar ana
girgixan nunanniya mangwaro bala yai bala ii masifa tai
masifa jini yarika zuba tasama tamkar ana ruwansama
sassan jikin aljannu yarika watsewa gamida konewa kaico
haka Gimbiya Salbiya ke ragargaxan jama,ar aljannu tana
musu Falle falle tana watsosu kasa hoho yaufa aljani
yataka wuta sai tsalle aikoda Aljana dakila taga irin barna
da Dillalan Mutuwa kema Jama,arta saitafusata takwarara
ihu taikuwwa gamida tsawa tai girgixa take takasu irinta
goma Shahudu bakwai sutashi Sama bakwai suka falfala
aguje sutunkari su Sadauki Bilham dankari lallai gaba da
gabanta ai cikin Kankanin lokaci aljana Dakila tatasamma
dillalan mutuwa tarikitasu tarudasu takure musu
tunaninsu tanuna musu tsagwaran Shaidanci da
hatsabibanci tuni takama Dillalan mutuwa goma Sha uku
tadaure aka jefasu acikin wani katon ragan aljannu
amma sai sadauki Bilham yaxamemata karfen kafa
yarika,saukemata miyagun sarada suka yariki tata saida
yaimata miyagun sara guda uku jini yarika xuba aguraren
da yasareta aljana tafusata takwarma ihu tanunashida
tsinin takobi tace kai tsinanne lallai kai jangwarxone
kuma ka cancanci akiraka Dillalin mutuwa domin
rabonda wani mahaluki mutum ko aljan yaimin tabo
afilin yaki yau sheru dari hudu kenan amma gashi kai
kamin raunuka harguda hudu bataredanama rauni
kodayaba takara kwarma ihu tace lallai yau saika mutu
mutuwa irinna wulakanci tasheko aguje sukara
kacamewa da yaki saida sukai sa,a uku suna gogawa babu
wanda yainasaran koda kuskuren,wani ran aljana yabaci
taigirgiza takara girma da fadi takawoma Bilham wani
wawan sara tasameshi agadan bayansa tsananin xafi
yakwarma ihu takara dabamar takobi akirji kirjinsa gurin
yadare yai fari sal sannan jini yabarke tamkar anyanka
rago Bilham yadurkushi akasa aljana dakila taja baya
tajijjiga takobinta tace hakika nayi nufin sare kankune
abirni na Hudu amma kai yanxunnan xan sare kanka
Tasheko aguje tanakwarara ihu Sauran Dillalan mutuwa
dasuke daure arangan karfe hankalinsu yatashi sufara
xubda hawaye Bankwana GASKIYA NIMA NAKARAYA
NAFECE
DILLALIN MUTUWA 0-20
Lokacin da aljana Dakila tafalfala aguje danufin datsema
Sadauki Bilhamu kai saura kirista isa gareshi saiwata
guguwa tai awan gabadashi dankari aljana dakila
takwarara ihu tabi guguwarnan da masifan gudu tana
kaisara dasuka Guguwar tairimi tai Sama aljana Dakila
takarafaka kururuwa tai girgixa itama taxama guguwa
tabi guguwarnan amma saitanemi guguwar tarasa dole
tadawo kasa tace atafida abokan tafiyarsa Birni nahudu
akatasakeyasu zuwa birni na hudu saida sukaikwana
bakwai sannan suka isa binni na hudu atsawon kwanaki
bakwannan aljana Dakila tahana abasu abinci
akaratsadasu tacikin Birnina hudu wani kasai taccen
birnine na aljannu bakidaya babu bil,adama kodaya wasu
gabxa gabxan aljannune masu kama da Duwatsu suke
kara kaina acikin birnin aikoda Dillalan mutuwa sukaga
wayannanmakamakan aljannu Saixuciyarsu tabuga
Turmad yadubi yan uwansayace ku abokai lallai gwagwar
mayarmu taxo karshe tabbas awannan birni xamumutu
Armat yace kayya dan uwa hakika xancenka hakane
domin baxamu iya arangama da wadannan aljannuba
Anwar yagirgixa kai yace aibawadannan aljanu keban
tsoroba Face wannan shu,umar gajeriyar aljanan
maikama da turmi lallai hatsabibiyace kuma @shaidaniya
Marwan yakarba yace aitunda kaga shedaniyar
aljanannan taigalaba akan Sadauki Bilhamu DILLALIN
MUTUWA to lallai mukam saida tsananin nisan kwana
koda Gimbiya Salbiya tagama jin hiran abokan tafiyarta
Saita busheda dariya tamkar wanda taxare can tadaure
Fusaka tadubesu tace haba maxajen Fama lallai
baikamata wadannan maganganu nakaraya da nuna
tsoro surika Futowa abakunankuba tacigaba dacewa lallai
yammaxa basa mika wuya ga makiya tabbas inaji ajikina
Xamu kubuta Sannan burinmu zaicika naganin bayan
Sarki Ramu bn Rammamabakidaya suka tsuramata idanu
suna mata kallon mahaukaci Sadauki Unad yace haba
gimbiya Tayaya zamu iya gwabxa yaki da,wayannan
makamakan aljannunnan masu kama da bishiyar Kuka
gashi bamusan inda Sadauki Bilham yafadabaUmada
yamike afusace gamida kwarara ihu yakalli abokan
tafiyarsu yace kaico lallai yammaxa kunbadani
aiba,asammaxa da karayaba kotsoroba lallai ni ina tareda
Gimbiya Salbiya tabbas zamu kubuta ahannun aljana
Dakila adaidaiwannan lokacinne aka watsasu aciki
wanikaton daki mai tsananin Duhu wanda basa iyaganin
koda tafifin Hannunsu sai suji Muryan aljana Dakila
tanacewa kusha xamanku awannan gida lallai nai
rantsuwwa da gajartata baxan yanke kawunankuba har
saina kamo SadaukiBilham Dillalin Mutuwa zanhadaku
insare kawunanku inkaima babban saarki Ramu bn
Rammama Shiko al,amari Sadauki bilhamu kuwa tunda
guguwannan tasureshe bata tsayaba saida tai dogon
tafiya maitsayi kwanaki biyar sannan ta ajeshi awata
katuwar masarauta atsakiyar fadan tsulun sadauki Bilham
yatsinci kansa atsakiyar katuwar fada cike da aljannu
suna xaxxaune cikin furgici da rudani Bilham yai duba
gadaukacin aljannun dake cikinFadarsai yaga bakidaya
suntsuromai idanu idanu kamar xasu cinyeshi
shibaice,dasuba suma basu tankamasaba can Sai wani
aljani yabayyana yai gaisuwa ga Sarauniyar aljannu yace
ranki yadade nine nakawo wannan mutumin domin
Xaimana maganin matsalarmu Sarauniya tamike tadubi
aljani tadaka mai tsawa tace kai wawa tayaya abinda
yagagari aljannu dan,adam xai iya maganinsa lallai kai
gaggawan daukeshi daga gabana tunkafin insarekansa
aljani yace ranki yadade lallai shi bakamar sauran
yan,adam yakeba tabbas shi mutumne amma Shaidanine
balbalin bala iine kuma annobar yakine domin shine
wanda akema lakabida sadauki Bilham Dillalin mutuwa
sarauniya takara dakama aljani tsawa tace mahaukaci
idan yana dillancin mutuwarsa acikin mutane saikakawo
shi cikin aljannu lallai kayi wajedashi kuma banaso
inkarajin kalma daya daga bakinka kaima saina Saremaka
wuya jin haka Sai sadauki Bilhamu yamike yakalli
Sarauniya sai yace shin kin dauka shidan,adam sa,an
aljanine lallai kisani akullum akoyaushi dan,adan shine
kegaba da aljan yadaga murya yace lallaikisani shidan
adam wutane kuma aduk lokacin da aljani yataka wuta to
sai tsalle wohoho ran aljannu yabaci suka hassala dajin
kalaman jin kai da ixxa daga bakin Sadauki Bilham sai
wani katon aljani yakwarara ihu yaxare takobi yayokan
Bilham yanacewa kai banu adam karya kakeyi kaxo har
fadan aljannu kaxagemu agabar sarauniyarmu ahassale
aljani yakawoma sadauki Bilhamu sara sadauki Bilham
yagoce caraf yariki hannun aljani yakife aljani damari
tsananin zafi aljani yakwarma ihu bilham yasa kafa
yabankeshi aljani yai Sama yaje yabugu da wani ginshikin
nafadan take yadagargaje afusace wasu aljannu biyu suka
xabora sufara kaimar sara Bilham yacafki wuyandaya
yafige makogwaransa jini yai feshi afadan yabata fuskan
Sarauniya wohoho ai saidakarun aljannu sukai kuwwa
sukai dauki Kan Sadauki Bilham kaiya rashin Sani yafi
dare duhu domin dasun san masifan daxata samesu
tabbas baxasu tunkareshiba suka afkamar da yaki inda
shikuma yazare wasu yankananan wukake guda biyu
yarika tsalle gamida katantana yana Soke wuyan aljannu
suna Faduwwa matattu kaii koda akai dakika ashirin kacal
ana gumurxu sai sarauniya ta irga gawawwakin Jama arta
sama da dari akasa dankari ai saita mike takwarara ihu
gami dadaka tsawa cik yaki yatsaya aljannu sukaja baya
sunama Sadauki Bilham kallon abin tsoro Sarauniya
takaremasa kallo tace kai bamutum bane lallaikai
Shaidanine acikin mutane kasani duk jarumtan aljani da
sadaukantakarsatosai yadauki sa,aguda kafin ya iyakashe
dakarena gudadaya ammakai kakashe min dakaru
samada dari adakika ashiri tadafa kafadarsa tace
lallaikane maganin matsalarmu domin,tunkaran
matsalarmu SAI,DILLALIN MUTUWATALLATA HAJARKA A SHAFIN HAUSA EBOOKS AKAN FARASHI MAI RAHUSA
.
Shafin hausa ebooks shafine dake kawo ma yan uwa hausawa littatafan hausa cikin manhajojin PDF,TXT da doc,
.
A kowacce rana sama da mutane dubu biyar ne 5000 ke ziyartar shafinmu, hakanan sama da mutane 4000 dubu hudu ne ke download na littatafanmu, hakan yasa muka bude sashin tallata haja,
.
Inda duk wanda ya bukaci mu tallata masa hajarsa, zamu sanya a cikin shafinmu da kuma ebooks namu, wato littatafan mu, akan kankanin farashi
.
TSARUKAN TALLA DA KUDIN BIYA
.
1, ADS in site, tsarin farko wanda ya danganci saka hoto, ko bayanin hajarka a sama da kasan shafinmu inda kowanne mutum ya shiga shafinmu zai gani, muna cajar dari biyar N500 akan wannan tsari, sannan yana karewa bayan kwanaki 31,
2,ADS in Ebook, tsari na biyu wanda shikuma yana fitowa ne a cikin littatafanmu,
Makaranta da manzarta zasu runga cin karo da tallan hajarka yayin da suke karanta littatafanmu,
Nuna cajar N100 akan wannan tsari ga kowanne ebook,
.
Kafin fara kasuwanci dole kana neman mutane su san abun da zaka siyar,
Wannan tsarin zai yi matukar temako musamman ga Masu buga littatafai suna siyarwa, da masu senyawa a Okadabooks, da ma dukkan wani dan kasuwa
.
Domin tallata hajarka sai ka tuntube ni ta wannan namba 08181619967 Shuraih Usman 99%
Chief executive officer @ www.hausaebooks.com.ng
Gargadi, bana whattssap, just call me or send msg

DILLALIN MUTUWA
Littafi na uku 3
Na Ibni Abdullahi
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com
DILLALIN MUTUWA 0-21
sarauniyar aljannu sarauniya Amkayatul badariya tadubi
Sadauki Bilhamu tace yakai sadaukin maxa lallai kasani
mumunkasace daga jinsi fararen aljannu sunan wannan
yankinnamu wadil Jabal nice saraunyar aljannun wannan
yanki munaxaune zaman lafiya nida Jama,ata kwatsam
sai wata shaidaniyar macijiya tashigo Wadil jabal tarika
SariN jama,ar aljannu duk wanda tasara baya kara kwana
duniya al,amarin yata axxara yatsananta har Jama,ata
sukawo kukansu Gareni koda naji halin da al,ummata
tashigasai hankalina yatashi nasa akiramin Sarki Bokayen
kasata kodana sanardashi labarin bakuwar macijiya sai
yakwarma ihu yacemin bala i yatunkaromu sannan
masifa ta fado mana lallai saida mui kaura mubar
wannan yanki domin Shaidanu na bukata wannan yanki
na fusatanadakama boka ayyana tsawa nacemar kai
wawa mekake fada muikaura mubar yankinnamu da
mugada iyaye da kakanni shine xamu tashi mubarma
wasu tsinannu tokasani lallai koda xamukare bazamu bar
kasammu ta gadoba Boka Ayyam yace ranki yadade
sudin bakanana aljanubane tabbas su hatsabibainedaga
tsinannun halittu daga halittunn duniya lallai
kadamutunkaresu domin xasu sharemu daga dorankasa
Nafusata nakife Boka damari yagigice yasaki futsari
awandonsa nakalleshi nace kai wawa kanatsu kabani
cikakken labarin halittuShin mutanene Ko aljannu Boka
ayyanu yace ranki yadade kisani su wadannan Tsinannu
wasu bakakenaljannune dasukai kaura daga daularWakil
Wakil inda sarkin bakaken aljannun duniya kemulki to
kauwarsace Sarauniya Marliya tai hijara daga yankin
sakamakon sabanida Suka samuda dan uwanta Sarkin
Bakaken aljannu shine suka gwabxa yaki na tsawon
shekara arba in tabbas sunyi kaxamar yaki wanda akaci
rayukan aljannu samada milyan dubu koda bala i yai bala
ii kuma kowwani bangare yaki janyewa domin sunyi
rantsuwa Saidai suda jama,arsu sukare bakidaya koda
xubda jini yaiyawa sai manya manyan,sarakunan
Bakaken aljannu nanahiyar suka Sabaki,inda akashirya
taron Sulhu wanda akarshen Sulhun baima aljana
Marliyaba saita dibi Jama,arta tayo nahiyarmu toshine ta
turo wasudaga cikin jama,artadomin sutsoratamu,mut
ashi awannan yanki namu na wadul Jabal koda naji
Wannan labari Sai nairantsuwa da abin bautanmu muma
bazamubar kasarmuba koda nida Jama,ata zamu kare
tuninasa aiyekuwa nahada xakakuran mafarauta
nacedasu lallai kamai rintsi komai wuya nai musu umurni
dasushiga daji Sufarauci macixan dakemana kisan Gilla
dakaru Sukaiyi waje cikin kwari guiwa gamida jinkai
domin suma hatsabibaine suna isa Bayan gari Sai sukama
neman macixannan amma sama kokasa basugansuba sai
ran shugaban wannan tawaga mai Suna Imkan yabaci
yabude jakarsa yadauko wani garimmaganiyaxuba atafin
hannunsa yakama karanto wasu dalamusan tsafi dankari
lallai tsafi gaskiyar maishi take garinmaganin yakamada
Wuta Sadauki Imkan yasabaki yahure Wutar tamutu ai
tana Mutuwa sai hayaki yagauraye dajin bakiyansa
tilasdole kawannaki Kawai Saiga macixannan na bayyana
sukataru aguri guda akarshe suka rikida sukoma Suffansu
na aljannu susu arba in inda suka Fuskanci Jama,ata
sukumaSu darine nanfa akafara hararan juna Shugabar
bakaken aljannunnan takwarara ihu gamida dakama
Imkan tsawa tanacewa kai tsinannemenene yasa kake
busa mana abinda bama kauna,Afusace Sadauki Ikran
yace Saboda ku matsoratane kunbuya acikinwata suffa
kuna yakarmu aljana tabusheda dariya tace kaiwawa
hakan gata mumuku domin kutsorata kukara gaba Imran
yace kekaramar Shaidaniya lallaikisani keda uwargiji yarki
baku isa kutashemu ayankimmuba aljana tafusata tai
umurni da cewa su afkama Jama,ata da yaki
bakidayansusuka fasa ihu gamida kururuwa suka tunkari
Juna yakimai tsanani yakaure atsakaninsu,tabbas anyi
haduwar hatsabibai domin saida akwashe Sa,a bakwai
ana dambarwa akarshe bakidaya da jama,ata da jama,ar
bakaken aljannu akai kare jinbiri jini akarshe sukai ragas
sukai mutuwar kasko aifaruwan hakan keda wuya nida
Jama,ata mu isa guri domin inga dambarwan da akayi
kayya lallai masifa akwance take dukko mai tasota Tabbas
tsinannene domin daukacin Jama,ata sunjewannan guri
wanda Kuma Shine babban kuskuremmu domin saida
muma hallara awurin kawai sai muji ankwarara ihu
gamida wani tsawa maikada hantar aljan bakidayammu
Saida muka futa ahayyacimmu jama,ata suka rude kawai
Sai wata murtukekiyar macijiya tabayyana tsananin
girmanta da muninta inkai ido biyu da wannan macijiya
bamakawa Saika mutu macijiyarnan tarika feshin wuta
tana babbake jama,ata tamkar Karmami bakida
tahargitsa al ummata saida takashe Samada aljannu dubo
goma sannan takoma gefe tacoge sai jama,arta suka
kewayemu susamu atsakiya tsananin yawansu
Saimukoma tamkar allura acikin taiku bayan sungama
ritsamu sai MACI jiyarnan tai wani Girgixa take tarikida
takoma wata mummunan aljana ganinwannan
mummunan aljana yafi bayyanar macijiyarnan bantsoro
aljana takalleni tabushedadariya taceyake Sarauniyar
Fararan aljannu lallai kinyi Kuskuredakika kashemin
jama,ata tabbas banyi niyyar kasheku bakiyankuna
amma tunda kuka kashemin har dakaru arba in lallai kuje
kui shirin yakidani nabakukwanaki arba in kui iya shirinku
kuma kunada dama daxuka xagaya duniya kunemi
taimakon koma waye mutum ko aljani ammadai kusani
nanda kwanaki arba in Babu wanda Zairayu acikinku
tabbas duk Sai kummutu Sarauniya Amritul badariyya
taceda Bilham tofa duk Sarkin mutunkara da wannan
batu saiyaimana koran kare tareda Mummunanan
kashidi tace yakai DILLALIN MUTUWA
INAROKONKA,DAKATAIMAKEMU KATUNKARI KASUWAR
MUTUWA DANKARI SHIN sadauki Bilham Dillalin Mutuwa
Zaikarbi wannan cinikin MUTUWAR BARIDAI INSHA
SHAYIZauran littattafan yakiDILLALIN MUTUWA,0-22SADAUKI Bilhamu yakalli
sarauniya Amkayatul badariya yace yakewannan
sarauniyar aljannu lallai kisaninafitone domin
yakarBabban Sarki Ramu bn Rammama dayake
barazanarbaje kasarmu damutanecikinta kuma ahalin
yanxu abokainana hannun aljana Dakila acan Birni na
Hudu tabbas hakalina bashi ataredanidomin ina yawan
tunanin Shin yanuwana suna rayene koko aljana Dakila
tasarekawunansu Sadauki Bilham yadaga murya yace
lallai kusani nibaxan iya taimaka mukuba lallai kumike
kufuskanci Matsalarku nima Kuma xan Fuskanci
matsalata kawai Sai yajuya yanufikofar futa daga
yaitafiyasa koda Sadauki Bilham yaitafiyasa sai Fada taitsit
akarasa maicewa komai jama,ar Fararan aljannu sushiga
cikin tashin Hankali indahar wasu sun fara xubdda
Hawayen bankwana daduniyaKoda Sarauniya Amkayatul
Badariyya taga irinhalinda jama,arta sushiga nahalin
tsoro da furgici gamida Karayar Zuciya Sai tahassala
xuciyartatabaci sai takwarara ihu sannan tamike bakidaya
Jamar Fadan suma Sai sukamike Sarauniya
AmkayatulBadariya takarema jama,arta kallotsaf saita
fara magana cikin Fushi tanacewa yaku jama,ar fararen
aljannu lallai nuna karaya da gaxawa sam banamubane
kusani iyayammu da kakanninmu Sunyi kaurin Suna
afagen yaki shin muba jininsubane wannan magana saita
xama kamar sarauniya tama jama,arta alluran Jarumta
bakidaya suka sami natsuwa sukuma zuba mata,ido
domin maganar taratsa zukatansu Sarauniya amkayatul
Badariyya taci gaba dacewa idan harmu jininsune
tobaikamata mujitsoran wani Mahalukiba domin
iyayammu dakakannimmu sune akema kirari da ajalin
maza wakilan Mutuwa kwarin guiwa yafara ratsa
xukatanSu tsoro yafara futa axuciyarsu Sarauniya
tacigaba dacewa tarihi yanuna kakannimmu sunyi yakida
Bakaken aljannu natsawan shekara dubuyaki mai tsanani
yakinda saida akashe rayuka samada miyan dubu arba in
dukda jama,Bakaken aljannusunninka kakannimu
saudubu amma akarshe saida iyayammu sukai rinjaye
akansu sukacisu dayaki sukori bakaken aljannu daga
tsakiyar Duniya suturasu Bangon Duniya tadaga Murya
tace shine mu yanxunamatsayimmu na yayansu jininsu
ababen alfarinsu zamuci amanarsumubari tsinannu
sudawo yankimmu maicike danatsuwa da zama lafiya,
Jama,ar Fararen aljannu suka sami kwarin Guiwa daga
kalaman Sarauniyarsu tsoro yafuta axuciyarsu sufara ihu
gamida xare makamaiSuna furta maganganu na Jarumta
koda Sarauniya,amkayatu Badariya taga Jama,arta tasami
kwarin guiwa Saitadaga murya tace yaku jama,ar Fararen
aljannu lallai saurakwanabiyu yarage Tsinannun bakaken
aljannunnan suka afkamana saboda haka kowa yajegida
yai cikakkiyar Damarar yaki gamida Shan duk wani jiko
da tsumin Maxa natsawo Kwana daya domin Zamu
Fuskanci Bakaken aljannu domin tarihi Zaimaimaita
kansa nanda cikar kwanaki Biyu Ranabata karya Jama,ar
Fararan aljannu suntaru akofar Sarauniya amkayatul
Badariya cikin shinri yaki adadin yawansu yakai kimanin
miliyan dari kai inkagansu sai kaixaton aljannun duniya
aka tattaro suna tsaitsaye sai muzurai sukeyitamkar
sacibabu can Sarauni tafuto itada makusantanta cikin
shigar yaki sunyi wata Shahararriyar Shiga kai inkagansu
saikadauka sune wakilan mutuwa tatsayaagaban
Dakarunta takwarara ihu gamida Kururuwa bakidaya
Jama,arta sukadauki ihu gamida ruri saitadaga
hannayenta biyu guri yai tsittafara magana cikinnuna isa
tanacewa yakutaron maxaje lallai kusani Mutuwa tayi kira
mun,amsa tabbas wannan yakine maitaken ajalin maxa
dukda cewa musan jarunta gamida hatsabibanci
Sarauniya Marliya itada bakar rundunananta tobaxamu
bari axohar yankimmu nahiyarmu kasammu acimu
dayakibalallai saidai ai uwarwatsi wanda xaimutu yamutu
wanda xairayu yarayu tadaga murya tace shin xaku
gudene cikin tsoro abiku akarisaku koko xaku fuskanci
mutuwa gaba da gaba dankusan Juna Jama,ar aljannu
suka dauka lallai xamu fuskanci mutuwa mukulla
kasuwanci da ita harsai munxamo Dillalan Mutuwa
Sarauniya amkayatul Badariyya taimurmushi tadaga
murya cikin tsiwa tace yaku dakarun fama bakidaya muje
Filin yaki maitaken Mahadar Mutuwa domin mufuskanci
makiyammu mugwabxa tahaye ingarman dokinta
maikama da giwa taimar kaimi taxabureshi tai gaba
jama,arta subita duu kamar gudan xuma saida
sukaitafiyar kwana daya sannan su isa filin yakin wato
mahadar mutuwa aikoda isansu Sai suka Sha mamaki
inda wasuma tsoro yakamasu tunkafin afukanci Juna
bakomai yabadakarun Fararen aljannu mamakida
tsoroba face ganin wata kasaitacciyar mahaukaciyar
rundunan bakaken aljannu sunyi sahu sahu cikin
mummunan shiri da mummunan kama tabbas iya
iyalissafinka baxaka iyakimanta yawansuba balle ka iya
irgasu nanfa runduna tafuskanci Runduna aisai Sarauni
amkayatul Badariya da Jama,arta suka xama kamar
kiyashi daya atsakiyar Tururuwwa Sarauniyar bakaken
aljannu Marliya tadubi Sarauni amkayatul Badariyya
takece dadariya tace lallai kunhaukace kuma sharafar
mutuwa dadebeku takawoko ga ajalinku takwarara ihu
taiwasu kalaman yaki takewaniyanki na Bakake aljannu
sukwarara ihu sukaikan Fararen aljannusuna Ihu Itama
sarauniya amkayatul Badariyya tai kuwwa ga jama,arta
tace kutari makyanku kutuna musu shekaru dubababe
baya cewa iyayankune suka kori iyayasu awannan fili
dankari sukwarara ihu gamida hargowa sutunkari makiya
nanfa sukahadu atsakiya sukai Kwaram Karfi yahaduda
karfi karfe yagogi Karfe nanfa afara cinikin Rayuka
mazaje sufara sarewa gamida datsawa suna farke cikin
makiya tabbas Bakaken aljannu Sunsha mamaki domin
akaran Farko na wannan yaki bigi

Please Login or Register in order to submit comment