Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


*TAKOBIN SIRRI*

Na
Khadijah s Muhammad
k-shitu


Bismillahi rahmanu rahim
Yah, Allah yanda nafara littafin nan lafiya Allah kabani ikon kammalashi lafiya amin.



Chapter:
1

“Ke *'yar matsafa* "wani 'dan saurayi ya fa'da yana kece wa da dariya shida abokinshi harda rik'e ciki, Ayynaa wacce aka kira da 'yar matsa fa na kalla lokaci d'aya idanunta suka juye suka koma kalar bula saboda tsananin bacin rai, dariya suka kuma kece wa da ita cike da wulakanci, azafafe take fa'din "ni kake kira da 'yar matsafa" wasu irin tsanwayen abubuwa kamar jijiyoyi manya kamar tsutsotsi, layi² daga gefen fuskarta suka fito aikuwa nan saurayi ya fa'di yana k'ak'arin mutuwa, saiyma ce rugo da gudu a tausashe tana fa'din "Ayynaa me kike k'ok'arin aikatawa ne" nan wani haske ya fito daga, cikin idanun saima yayi kan 'dan saurayin Wanda tuni abokinshi ya arce, shima yana tashi ya kwasa @360, rik'ota saiyma tayi tana fa'din, "ayynaa da banzo ba fa mekike k'ok'arin aikata wa haka"?.
cikin zafin rai tace, "ke kanki kinsani,duk duniya babu abunda na tsana irin akiramu da 'Yarr matsafa na rantse da girman abun bauta duk wanda yak'ara kirana da wannan sunan , saina ga bayanshi", ta fa'da tare da sakin wata k'ak'k'arfar, Ajiyar zuciya.

Toh ba wannan ba, maa ke kiran mu, oumhm tafada a tausashe, Jan hannun ta saiymaa tayi suka fara tafiya, cikin nutsuwa, sai sannan nasamu damar kare masu kallo woaw.

*Ayynaa* tanada tsayi sosai dai² da ita fara ce sosai, ba yellow ba tanada manyan idanuwa farare tanada hanci mai kyau da tsini tanada Dan karamin baki ja sai bakin gashinta me sheki Wanda yatsaya tsakar bayanta Wanda in ka kalleta baka fatan dauke idanunka akanta.

*Saiyma*
farace itama sosai fari kal² tanada tsawo dai² amma ayynaa tafita da kadan. tanada manyan idanuwa farare sai hancinta mai tsini da dan karamin bakin ta dark pink tanada gashi baki me sheki. mekyau sosai Wanda in ka kalleta Baka fatan dauke idanka akanta.
wnn kenan

Sun danyi tafiya me Dan tsayi kafin su iso wani makeken gida Wanda dole yabaka tsoro saboda cikin jeji yake kofar kanta ta zinari ce
bayan sun shigane suka maida kofar suka rufe woaw wani katon falo suka shigo kai rabi da kwatan adon anyishine da lu'u'lu'u
kai tsayawa misalta muku kyan gidan da tsaruwarsa zamu iya cinye 10pages

su ukkune gaban wutar maa sai huwa sai sawfi.

bari in tsaya daga nan.
Yawan cmnt yawan typing.

https://chat.whatsapp.com/KLVrap3MXLv64XP79X35Ab

banyi alkawarin yin typing kullumba♥️♥️♥️
*TAKOBIN SIRRI*
Na
Khadijah s Muhammad
k-shitu



Page 2

"Sawfi ne cikeda tsokana" yake fad'in um-umh mama saiyma kyakyawarmu andawo yafada yana kunshe dariyarsa don shikanshi yasan Ayynaa tafita kyau.

Fad’awa, jikin huwaa tayi cikin shagwaba tana fadin, huwa Kiyima yah sawfi magana, yadena, tsokanata Mah dake, kallonsu tace kudai, bakwa gajiya, da wanan, rigimar toh Ai saiki tadata, karki karyata, Mah, tafada tana dungure, kan saiyma.

Ayynaa, ce tace Mah gani zokiji, mah tace tareda jan, hannun ayynaar suka, bar, gurin umhum Mah ina jinki, Ayynaa, kullum idan nayi bincike gani nake matsala ,na tunkaro mu tafada cikeda damuwa ayynaa inaso kuyi rayuwa, mai 'yanci, keda 'yar uwarki
Amma, kullum,matsala tunkaromu takeyi tafada asanyayeh.

Duk da cewa jikin ayynaa yayi sanyi amma, dayake tasan kanta kuma, bazata so, takaryawa, Mah gwuiwaba shiyasa, tadaure tace, Mah ita rayuwa komai zai sameka, sai da yardar, abin 6auta, da kalamanta masu, tayi amfani, har ta, kwantar mata da hankali, bayan sunkomo ne, suka nufi dynng suka, ci abincin Dare, kowa ya nufi dakinshi, saiyma da ayynaa, suka nufi nasu, atare.

Washegari, kowa yahallara, gaban abin bautan, su suna, gudanar da addu'à cikin tsari, da nutsuwah.

Note;- Yawan cmnts yawan typing Ngd by ♥️♥️♥️
[9/30, 4:37 PM] MamanAffan: *TAKOBIN *SIRRI*
na
Khadijah s Muhammad (k_shitu)




Chapter
3
****

Bayan sun kammala, Addu'ar, tasune suka ci abinci, suna Fira, sai Mah taji zoben hannunta yayi kara hadeda, haske nan tasanar,dasu zata shiga dakin, bincikensu taji, meke faruwa.

Da saurari, ta tashi Tanufi, wani guri Wanda, ya kasance, ashafe, kamar, bango, Nan tarufe, idanunta tafara, karanto wasu dalasimai, sannan wani haske, yafito daga cikin tafin hannun nata yayi cikin, dakin nan ta bayyana, cikin dakin wanda, yashaa wasu irin, abubuwa, daka gani, ksan,na tsafine..

Tayi Kusan, awa bakwai, acikin dakin kana tafito afirgice, tana fadin ni dama nasan duk, lkcn, da zoben nan, yayi kara tohfa, , Akwai, Abu mai, kyau ko akasin hakan,tafada yayinda tataradda,su duka hankalinsu atashe, dukda, sunsan, duk lkcn,da waninsu,yshg dakin bincike, yana dadewa amma yanda, sukaga tashigane afirgice,tafitoh afirgicene, yakara tada musu hankali.

kowannensu hankalinsa, atashe yake, koma fuskarsu,ka kalla, zaka iya gano hakan, banda Ayynaa wacce, zakayi tunanin hankalinta kwance yake, tasan kanta shys bazaka,iya gane wane yanayi take cikiba...

*"Tabbas* *"Akwai* *"matsala''*
MAH tafada akideme tana mai jan hannun saiyma da Ayynaa suka bacee, sai gasu gaban wani katon teku mah ce, tarufe idanunta tafara karanto, wasu, irin dalasimai, saiga wani mutum yabbayyana, yana fadin, nasan miya kawoku,mafita daya takk Ce Dan haka, basaina bata lkcba,don babu issashen, lkc nan ya ibo, wani Abu tsanwa ya watsama, saiyma da ayynaa.

Note;- yawan cmnt yawan typing dina♥️♥️
https://chat.whatsapp.com/KLVrap3MXLv64XP79X35Ab

Ngd fans
✨ *TAKOBIN* *SIRRI*✨

Wednesday, August, 2022.
Mallakin
Khadijah s Muhammad
k shitu




Page 4

Yana watsa musu shi basu kara sanin inda kansu yakeba.

Washegari, hasken rana, ne yatashesu, Alokacin Mah, tana cikin dakin,tanata kaiwa da komowa,
Ayynaa ce,tafara bude, idanunta tasaukesu, akan Mah, wacce, ta kura musu ido, cike da zallar so dakauna,irin mahaifa.

Da sauri takaraso, gurinsu tana fadin, ayyna ina ke muku ciwo, babu tafada, tareda, kallon saiymaa wacce, itama ta girgixa, kanta toh kutashi
kuje kuyi wankaa.

Toh ammma dakatar da ita mah, tayi tahanyar, daura, yatsanta, bisa bakinta, nasan mezaki Tmby,
abunda,yafaru, shine jiya nakaikune, kunsamu karin, karfin iko.

Tafada tareda ciro wasu zobuna, daga cikin kanta guda hudu masu kyau da kyalli.

Wannan zoben na sihirine, zai matukar taimakamaku, tafada tana, me nuna daya,daga cikin zabban umhm Mah cewar saiyma tana, me taba daya, Mah wann fa ya burgeni, eh wannan diamond ne me matukar kyau da sheki, wnnn daya naki daya na saiyma, bayan tasa musu zoben ne.

suka ce Mah kingayama su huwa da yah sawfi kar hankalinsu yatashi.

murmushi tayi kana tace eh nagaya musu, komai,
bayan sunyin wanka sunci abincine, suna zaune, huwa, tace abin bauta yakaremu Kullum Dana, kwanta sainayi mugayen mafarkai gaskiya akwai matsalah.

Note:- yawan cmnt dinku yawan typing dina ngd 💘💘💘❤️♥️



✨⚔ *TAKOBIN SIRRI*✨




Mallakin
👇
Khadijatou k _ shitu

wannan shafin gabada na sadaukar da shine gareku masoyana:-

my nanakhadi
bo xeener
sis naja'at
mmeelat musa.

Tsokaci::- 'yan wannan group din gsky duk wacce bata cmnt zanyi rmvng dinta.

Babi na biyar
Page 5

####

Hmmm shine abunda Mah tafada kurum taja, bakinta tayi shuru, Saiyma ce taceMah Dan Allah mufita muzaga, Aa Sam Bn yrda ba huwa ce, tace aa Dan Allah adan barsu Sudan fitan, hmm dama keke,sangartasu dariya tareda cewa mudai ynzu abarsu su fita.

Adawo lfy shine abinda sawfi yafada
tashi ayynaa da saiyma sukayi cikeda murna.

Nan suka nufi madafi(kitchen)
kowacce tayi guzuri Wanda akallah zaiyi na shekara guda, sawfi ne ya kwalalo ido yana kallansu yace Ku kuwa shekara nawa zakuyi murguda baki saiyma tayi.

Kana tace toh iyayen kitipipi, shekara bakwai zamuyi dariya yayi kana yace bari nagayawa mah.

Mah ce ta kwala ma ayynaa kira tana fadin ayynaa wai kwana nawa zakuyi?.

Ukku tafada tana murmushi Mah nasha fadamaki kidena biyewa shiriritar yah sawfi.

Toh amma Ai yace kunyi guzirin fiyeda shekara, àa Mah saboda koda munga mabukatanefa.

Hakan yayi shine abinda tafada.

umhm ina huwa take
tana daka charaf sawfi yayi yace tana kurya.

bayan sunyi wanka harzasu hau dawakaine ayynaa tace mun manta da ruwafa huwa ce ta rufe idanunta kana tace ruwa sai ga ruwa yabayyana cikin wani 'Dan 'karamin Abu anya zai ishemu chewar saiymaa wacce take kokarin hawa dokinta.

Murmushi huwa tayi kana tace wannan ruwan yana iya fin shekara 10 kinji kuma karkusake kuyi amfani da kowwane ruwa inbashiba.

Gya'da kai sukayi cikeda gamsu kana suka hau dawakansu suwa lula cikin jeji.
(saidai muce asauka lafiya)

https://chat.whatsapp.com/KLVrap3MXLv64XP79X35Ab
link
inkinsan bazakiyi cmnt ba pls karki shiga.

*yawan cmnt din dakukeyi yawan typing*
🥰🧡🧡🧡🧡
[9/30, 4:37 PM] MamanAffan:
*TAKOBIN SIRRl*

*Mallakin*
Khadijah s Muhammad

Wannan page;- din sadaukarwane
gareki lvly frynd
*Aminatou* A y* *y

Babi na shidda
Page 6

""""""""""""""''''''''''''''""""""""""'''''
Tafeeya, sukayi mai tsayi kana, suka ya'da zango wani wuri me 'kyan gaske, bayan sun ajiye dawakansu ne suka hada wata 'yar bukka, wacce zasu zauna aciki na tsawon kwana biyu,bayan sun ajiye abubuwansu sunci abincine, sun huta, suka fita domin zagawa.


Sunyi yawo sosae kana suka dawo bukkarsu da niyyar gobema sukara fita


Cikin dare sukaji
zabban su na kara lokaci daya
Atare suka tashi domin sunsan Mah tamusu bayanin zoben da tabasu na tsafin
duk sadda yayi kara akwai matsala.

Rufe ido ayynaa tayi tafara karanto wasu irin dalasimai.

'Bangarensu Mah kuwa cikin dare kawai Mah taji alamun tahowar mutane.

basu Ankara ba sai ji sukayi an balle kofar nan Mah ta bace

sawfi da huwa aka

tusa gaba harsuka iso parlour nan suka tadda mutane kusan guda 50 tsaitsaye kowanne dauke da mugun makami.

tambayarsu ogan yafarayi yace ina hatsabibiyar matsafiyar nan take?

Dukkaninsu shuru sukayi
Mah ce daga
cikin dakin tsafinsu tazama wata irin halitta kmr kwayar zarra nan tafara hawa jikinsu.

kowanne tahau jikinsa saidai aga yafadi yamutu
ana haka saeda takusa kararda mutane 43.

Wata gigitacciyar Kara ogansu yayi
kana ya'daga wata katuwar wuka yayi kan huwa da ita girgiza mah tayi tazama mutum sanan tashiga gaban huwa wukar ta caketa.

ayyna na rufe ido
taga dai² lokacin da aka cakawa Mah wuka wata kara tasaki saida jejin ya amsa.


kama hannun saiymaa tayi suka bace sai gasu cikin parlon nan wani irin Abu yaringa fitowa daga gefinan fuskokin su
tsanwa kamar jijiyoyi
kana idanuwansu suka rikide suka koma bula.

take mutanen dake gurin suka fadin suka mutu.

mutum 4 sukayi saura sai wani farin haske yafito daga hannun ayynaa nan take suka kone su duka

gurin Mah suka nufa wacce ta galabaita jijjigata sukafarayi nan ta shafa Kansu kana tace Abin bauta ya albarkaci rayuwarku tana fadin haka.

tarufe ido tazaro wata irin *takobi* me azabben kyau kamar diamond tamika masu kana tace kuyi yadda zaku kubar nan cikin gaggawa.

Ayynaa Ku kula. zamu hadu bada jimawaba
domin na shiryawa rana irinta yau.

Tana gama fadar haka suka bace itada su huwa da sawfi.

ayynaa da saiymaa waje suka gansu gabadaya ginin gidan yazama fili kamar ba'a taba ginin gurinba.

yawan cmnt yawan typing♥️♥️

https://chat.whatsapp.com/KLVrap3MXLv64XP79X35Ab



[9/30, 4:37 PM] MamanAffan: *TAKOBIN SIRRI*

Mallakin
Khadija
k_shitu

Babi na bakwai
Page 7

>>>>>>>>>>>>>>>>

Bayan sunsha kukan sune suka mike sukafara tafeeya cikin mugun Daren nan bakajin tashin komai cikin jejin sae kukan tsun tsaye.

Hadarine yahadu sosae garin yayi
baki kirin.

Wani mutumine daya daga cikin tawwagar mutanen nan yaruka wuyan saiymaa daniya chaka mata wuka.

Ayynaa batayi wata- wata ba
tazare takobinda Mah tabata koda tachireta daga cikin abunta saida kasa tayi girgiza.

Aikuwa tana chakamishi ita yasaki kara yafadi a kasa bazan kashekaba Amman zanbaka sako inkaje kagayawa tawagarku ni *Ayynaa*
Nashirya tunkarar kowanne azzalumi dayake jin kanshi.

Tana gama fadar haka takama hannanun saiyma suka bace saboda sunsan zasu iya xuwa akowwane lokaci inda suka sauka tunda zasu xaga gari suka nufa bayan sunhada kayansu ne suka dauki komai suka hau dawakan su suka fara tafiya bayan sunyi nisane sosae akafara wani irin ruwa wanda cikakken mutum baze iya juri tsayawa cikin ruwa kona minti dayane.

Saida sukayi tafiya mai tsayi na fitar hankali sun galabaita iya galabaituwa.

Domin dama, ta bayan garin nasu suka biyo saboda, mutanen garin insungasu, wata babbar,matsalace.

harsaida rana tafito
kana, suka, tsaya suka ci abinci sannan suka cigaba da tafeeyah, hasuka kowa wata katuwar kofa dazakabi kabar garin, dakatawa sukayi kana suka dubi juna, na 'yan dakiku.

Saiymaa ce tace tana da shawara nan tabude wata 'yar jaka wani Dan tsuntsu yafitobmai kyau.

Murmushi Ayynaa tayi kana tace shawararki tayi domin munajin labari daga nan zuwa birnin
*sayan*
tafiyar kwana 5 ce cirr.

Amma idan muka hauwa bisa tsuntsayenmu zamu iya isa ciki kwana biyu.


Yawan cmnt yawan typing.
'Dan takaitaccen labarine.
nagode❤️❤️


*TAKOBIN SIRRI*

Na
khadijatou *k_shitu*

babi na takwas

Page 8

*......................................….................................*


♥️Ayyna ce hurama tsun tsayen isaka saigashi sunzama manya manya♥️

Hawa saman su sukayi kowacce tahau saman nata kana suka lula cikin, sararin samaniya.

"6abu laifi tsun-tsayen nagudu sosai saida rana tafadi kana suka suka a wani, kayataccen guri me kyau, bayan sunci abincine, sun Dan, huta kana suka hau suka chigaba, da tafiya, har dare ya tsala washegari, ma haka takasanche, saeda suka Dade suna tafiya, kana suka tsaya, suka ci abinchi da niyyar in rana, tayi sanyi suchigaba, da tafiya...


Bayan rana tadanyi sanyine zasu tafiya, shine suke shawarar tayaya zasu boye *takobin*
gefen jikinta ta sanyata bazaka taba tunanin, akwai wani wani, gurin ba.

kana suka chigaba da, fiya cikin dare suka iso garin *Sayan*

Da niyyar in gari yawaye ansan abunda zasuyi..

Kuyi hakuri ban jin dadin jikina ne
❤️❤️❤️❤️❤
*TAKOBIN SIRRI*

Nah
Khadijatou k_shitu


Page 9&10

Wata mstashiyar mata ce suka gani, tana tafeeya, tana wai waye tunda, ayynaa taganta, taji jininta yahadu Dana, matar Dan haka batayi wata² ba ta sauko, tatari matar tana fadin baiwar Allah nace ba, zabura matar tayi kana tajuyo Ajiyar zaciya tasauke kana takalli Ayynaa, ina jinki tafada tareda waiwayawa, Dan ganin babu kowa dai bayansu.


Matar ce, tace nikam fadi abunda zaki fada , inason inbar gurinnan Dan, zaki iya jamin, Matsala kota fannin, kayan jikin ki ne.

Dasauri Ayynaa Takalli jikinta babu ko shakka kayantane, na garinsu, kana kuma, takalli kayan, dake jikin matar don tabbas, ba iri daya bane rufe idoh ayynaa, tayi kana tashafa kayan jikinta, nan take suka koma kallar na matar, sakk Dan ja dabaya matar tayi kana, tace ke mutum,ce tafada tana nuna ayynaa da Dan yatsaa shiiiii shine abunda ayynaa tafada, kana tace, kwarai dagaske ni mutum Ce kamarki.

Amma kafin komai inason, kitaimake mu nida 'yar uwata tafada tana hura iska,Asama saiga Saiymaa ta bayyana itama sanye da doguwar riga light blue, da mayafi daya, rufe Rabin fuskarta, irin yadda matar tayi, don dai ita matar, tadan yaye kadan zaka iya ganin fuskarta.

saiymaa kuwa kan idonta komai, yafaru shiyasa, batayi wata²ba,ta maida kayanta, irin nasu ayynarr.

Kuzo muje, shine abunda, matar tafada ,kana suka fara tafiya bayan sun iso wata madai daiciyar, buka suka shiga bayan sun shigane matar taceda su bari takawo musu abinci, inyaso daga baya mun tattauna.

Dakatar da ita saiymaa tayi,tahanyar fadin munada abinci, fiddo abincin saiymaa tayi kana sukaci, itada ayynaa.

Bayan sun kammalane ayynaa tafara mgn kamar haka.

Munkasance rabi mutum rabi aljannu.

Yawan comment yawan typing❤️❤


[9/30, 4:38 PM] MamanAffan: *TAKOBIN SIRRI*

*{L. W. A}*

written by khaijatou k_shitu♥️✨🥰


Page 11&12

''Dan ja baya, matar tayi ka'dan kana, tace inasauraron ki.

Toh Nidai Sunana Ayynaa maleek
'yar uwata kuma saiymaa maleek.

Kamar yadda nasanar, dake mudin mun kasance rabi mutum rabi Aljan.

Kakan mahaifiyata yakasance mutum, yayin da ya auri, matarsa rabi mutum rabi aljan, yayinda Aka, haifi mahaifin mahaefiyata, Wanda yakasan ce shima Rabin sa, mutum rabinsa Aljani, Inda ya auri mahaifiyar mahaifiyata, yayida suka haihu, diyar su tafar wato *naedih*
wato, mahaifiyar *sawfi* itadin takasance rabi mutum rabi aljana diyar su tabiyu *rubeenah* watoh mahaifiyata.

Tun tasowar mahaifiyata takasance kyakykawa, ta gani tafada, Allah yayi Mata kyau iya kyau Allah yayi mata mugun kwarjini Wanda maza dayawa suna Santa Amma suna tsoron tunkarar ta dabatun soyayya.

Ahalinmu sun kasance idan ransu rabaci zaka ga wani irin Abu yana fitowa daga gefen fuskokinsu layi layi tsanwa kana dukkan su kwayar idanunsu Blue ne saidan, bakin kadan.

Kallonta matar tayi don tabbatar ya idanunta suke bayanta kallane tagani eh lallai haka suke kana tanisa chigabada fadin.

Amma ako yaushe muka so mai dasu baki zamu iya saboda tsananin karfin dake garemu.

Mahaifina yakasance, bako cikin garin kyakykyawane na fitar hankali, saidai amma tunda yazo da wani addini na daban *wato Isalama*
kowa yake yin bayabaya dashi don ana tsoronshi kadan tsananin kyawunsa.

Ita kuwa naedih tasamu miji cikin garin tayi aurenta don ita din macece mai sanyin hali nutsuwa.

bayan tayi aurene tahaihu Mijinta yamutu.

Tun shigowar ba'kon nan garinmu yaji inba, rubeena ba sai rijiya 'kiri² yanuna shifa ita yakeso.

Bayan An Dan ja lokaci ta amince suke soyayya sosai, A lokacin datazo wa mahaifinta batun, baiyi na'am ba saboda yace mata shiba irin addinin mu yake yiba kuma babu, wani 'Dan Uwansa a garin.

''Tace ita taji tagani Haka mahaifinta ya dauramata Aure da malik, batareda ransa yasoba.

Bayan sunyi Aurene da wata 3 kakan mahaifinta yamutu
tareda tsohuwa sabar.

Tun lokacin da sawfi yatashi bashida magana sai Mah tahaifar masa 'ya Aura, Tun lokacinda Mah ke dauke da ciki tafara wasu abubuwa dake ba 'yan garin matukar tsoro, yayinda take bacewa.

Tareda yin yadda taso,shikuwa mahaifinta, tunda yaga abunda ke faruwa yayi gini cikin jeji, don Mutanen garin sunfara jifar su da kalmar sudin matsafane, Aduk lokacinda akaga anyi kisa sai suce wannan Ahalin ne keyi saboda, hakane suka tattara suka koma sabon gidansu, me kyau Wanda Aka rasa yaya, Akayi aka gina gidan saboda tsananin kyansa.

Yayin da Wata rana Mahaifiyata Tafita zagayawa nan taga wani katon ruwa tana shiga taga wata irin, *takobi* Me Azababben kyau kamar diamond.

Nan ta dauko ta taho dashi, gida bayan tabawa, mahaifinta takobin ne yanagani yamike, tsaye yanafadin rubeena ina kika samu wannan takobin, fadamasa tayi inda tasamo ta, nisawayi kana yace tabbas duk Wanda ya mallaki wannan takobin zai iya mulkar duniya gabaki daya.

Don haka zan Shiga nayi, bincike akai.

Shikuwa mahaifina addininsu bakaramin kona masa rai yakeyiba.

Alokacin da Msh ta haihu mutane suka rinqa zuwa ganin yara. don baa taba haihuwar 'yan biyu masu azababben kyansuba.

Hakanne yasa kowa yakara tsanarsu, r
darensuna Aka nemi malik aka rasa mahaifiyar mahaifiyata har ciwon zuciya yakamata, tamutu sanadin wannan abun gashi anyi, amfani da kowwane irin sihiri smdon gano ina take amma abim yaci tura.

yayinda nice v
babba Saiymaa ce karama.

Alokacin da 'Yan garinmu sukayi bincike suka, gano wannan, takobin na hsnnun, mu ne, sukasha, alwashin ganin bayan mu,bdon su amsheta.


Don hakane mahaifin mahaifiyata yana gargarar, mutuwa yaba mahaifiyarmu ita yana fadin, kisakata ahannunki nadama nariga barmiki yanda zakisata adakin bincke yafada nan rai yayi, halinsa.

haka Ayynaa tachigaba dabawa, matar labari har zuwa yanzu dasuka zo, garin *sayan*.

Yawan comments yawan typing kirki rarren labari kuma gajertacce❤️

https://chat.whatsapp.com/KLVrap3MXLv64XP79X35Ab

Kuyi hakuri yanda kuka ga rubutun plss banyi editing bah.
[9/30, 4:38 PM] MamanAffan: *TAKOBIN SIRRI*

🤤💔🔐
[9/30, 4:38 PM] MamanAffan: *TAKOBIN SIRRI*

*(L W A)*

written by
```khadijatou k_shitu🥰♥️```

#paid book
200 Naira

Domin Neman Karin, bayani
09138979162
08061465546

Page 13&14

Bayan tagama sauraron su ne take fadin, tabbas kunhadu da kalubale, iri² Amman Abinda bakusaniba shine nan garin yakasance gari mai matukar, hatsari Wanda suna gane matsafa, wannan karon saiyma ce tasaki murmushi kana tace, Ai huwa tasan wannan shiyasa tahadamu da ruwan dazamu ringa Amfani dashi.


A ko ina gudun matsala kuma karki manta mu mutane aka haifemu kakanmune yayi amfani da, karfin sihirin sa, ya mayardamu rabi mutum rabi Aljannu.

Toh nidai Sunana Rukayya Bn Muhammad
ni 'yar Asalin garin *Nahsan* ce nakasance Marainiya kuma nataso, a gidan marayu tun tasowata Allah yayimin son ganin, Abubuwan Al-ajanbi.

Alokaccinne kayi, gobara gidan danake toh yawancinnmu duk,mun gudu Alokacin ina cikin tafiyane nahaduda wasu mutane suka daukeni, bansake sanin inda kaina yakeba Sai bude idona nayi naganni cikin wannan, garin wanda, Ake kirada sayan sannan kuma, ni muslumace mace.

Gyada mata kai sukayi alamun Gamsuwa, Nisawa tayi kana tace dasafe zan tafi daku inda nake aiki, karkusake kununa, wata Alama wacce, zatasa Agane kuba 'yan nan kasar bane tana gama fadin haka taja bakinta tayi shuru.

Washegari, bayan sunci Abincine suka shirya Tsaf domin, tafiya inda, Jamm ke Aiki domin sunan dasuka zabi kiranta dashi kenan.

Bayan sun kammala abinda, sukeyine suka kama hanyar tafiya amma, da mamakinsu sai gani sukayi, antara mutunanen garin guri guda duk sun hallara.


Note:- yawan comments yawan typing din daza ringa yimaku sannan kuma ina muku Al-bishir da sabon littafina mai suna *K'urarren lokaci*

Taku harkullum k_shitu🥰♥️

https://chat.whatsapp.com/KLVrap3MXLv64XP79X35Ab
[9/30, 4:38 PM] MamanAffan: *TAKOBIN SIRRI*


```by```

*khadijertou* ```k_shitu♥️🤤🥰```

Wannan, page, din sadaukarwa, ne gakeki

Rabin rai Princess khady🥰🤤🔐
*< mah R >*



Page 17&18

"Bayan 'yan sakwanni sai ga tsun² ya bayyyana".....

"Saiymaa ce",tasa hannu tazaro, wata, farar takarda, daga baki²n bakin tsun² tana,dubawa farkon Abinda tagani, shine ana, bukatr suyi gaggawa domin, Mykeael yana gab da k'arasowa inda suke, sannan kuma Abunda, zai xo yayi shine Yana duba, kownne mutum ne domin kar ace suna Zaune da matsafa.

Ayynaa ce tarufe idanunta nan tafara karanto wasu, irin dal'adimai, saega ruwan da, huwa tabata, ya bayyana, acikin tafin hannunta nan tarufe ido tana Neman, mafita tayi kusan mintii biyar ahka kana tabud'e idanunta takalli saiymaa wacce, itama, tabud'e idanunta don sanarda Ayynaa abunda, tagani........


"Saiymaa babu abunda, nagani danayi bincike".

Itama saiymaa, abunda tace, kenn sukayi, cirko² sai chan Ayynaa tace akwai wata mafita,
*zoben da Mah tabasu gab da zasu,rabu* tafidoo Wanda tanuna musu Kuma, tace shine na tsafi.........


"fiddo zoben tayi, kana tafara,wasu irin magngnu tana zagayesa, wata fure,
ce ta fito mai k'yau da kamshi, daukarta, Ayynaa tayi, kana, ta zuba ruwan da huwa tabasu ha'deda mammatse furen ciki.....

Bayan tagama matseta, ne tasha ruwan kana Tamika, wa saiymaa itama tasha sauran Kuma, Wani haskee, yafito daga idon saiymaa ybtr dasu......


Wani haskee,ne yafito daga hannunta, kana tasaita shin douk inda suka b'ata wajen girkin nan, gurin yayi tsaf.....

Tawwagarsu mykeeal ce ta iso

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment