Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ihun kuka tana shirin sauqa daga gadon ,sae da Hajia Ruma ta sakata cikin jikinta tana Dan bubbuga bayanta alamr rarrashi ki nazu azeezah kiyi min bayani,
Mom nagama zama matar Abhi har abada!
Ta fada cikin gunjin kuka ,
Cike da tsoro Hajia Ruma ke fa'din lfyn ki kuwa azeezah."
Mom aure zay qara nikuma banason kishiya bana kaunarta ,muddin yace yayimin kishiya wlhi zan kona gidan da aka kaita na qonata ,Sae dai na qarasa Rayuwata agidan yari plsss mom help me out.....ta qarasa maganar gamida fashewa da wani irin kuka mai Sosa rae.
Ran Hajia Ruma ya baci ita Abhi zay wulakanta ya tozartata ,ya'r tata kwara day'a tilo zay yiwa wae ita aba kishiyaa ?"auren su ko shekara baiyi ba ,ae wlhi akwae balai !sae dae ya sakar mata ya'h .
Da sauri azeezah ta dago kanta daga jikin mom din tata hawaye na zuba a idonta take fa'din ki yimin rae mom wlhi bazan iya juriyar rasa Abhi ba ,mom inason Omar bazan iya hakurin ganin Abhi da wata macce a matsayin matarsa ba,
Mom taba kirjina kiji tamkar zuciata zata fito mom,kiyi min alkawarin zaki hana Abhi auren nan mom idan na rasa sa mutuwa zanyi ,tafada cikin qara fashewa da matsanacin kuka."dole Hajia Ruma aka hau lallashi ,hka zuciarta na tafasa tana kissima irin rashin mutuncin da zata tafkawa abhi.
Shewa hajia meri tayi wadda tana gefe tana qa'llonsa kafin ta lailayo wata uwar Ashar ke azeezah har zaki damu kanki a banza akan wannan ya'r kankanin Abu.shin kin manta mune dangin Asiri mune zu'ria'r bin bokaye ,Hajia Ruma gobe zuwa Maiduguri ya gano mu .
Zamusa a batar da ita !
A salwantar daita ,Wanda xaa ingizata wata dunia Wanda Abhi ko fuskarta bazai qara kokarin tunawa ba,wlhi sha kuruminki azeezah akan wannan ya'r matsalar kike Neman kashe kanki."ae mu da kin tona mana asiri ,da gudu Azeezah ta saki uwarta gamida dirowa daga kan bed ,sae gata agaban Hajia meri Jikinta har bari yakeyi ,
Hawaye na zuba a idonta tana dariar farin ciki take fa'din da gaske Aunty meri?"bana son in kara ganinta a ingizata ta Shiga wata dunia .
Ba damuwana bane indai xaa fasa wannan auren,
Samun nasarar hakan shine zan biyamaki hajji ,
Nabaki mota gu'da Hajia meri ta saki ,ta sunkuce Azeezahn duk girmanta ta goyata a baya.
"Tana zagaye room din daita tamkar ba itace kwance a gadon Asibiti ba,
Namaki alkawari mata a gidan Omar salman kurfi ,Uwar gidan mataimakin commissioner ya'n sandan Arewa baki day'anta.'
Murmushi Hajia Ruma ta saki Dan haka take son Hajia meri ji yarda azeezah ke kyalkyalar daria ,
Tamkar baita CE ke kuka yanxu ba,
Hajia Ruma nan take ta nemar masu sallama zuwa gida.

Misalin qarfe 7.na dare sae ga Abhi Arikice ,lokacin Hajia Ruma na zaune a parlor tana lissafin kudi itada ya'n aekinta ,
Da sallama ya Shiga parlorn aka amsa durkusawa yyi yana gaida Hajia Ruma ,Wanda ko ka'llonsa batayi ba kansa akasa yake fa'din mom azeezah pah?"
Gudun kada tabada shi a gurin ya'n aeki da ko qa'llonsa bazatayi ba ,
A dikile take fa'din tana dakinta ,baijira mom ta qarasa ba ya mike agigice ya nupi Room din nata,
da ido Hajia Ruma tabisa ,aranta take fa'din bakin munafuki kagansa shuru-shuru kamar na Allah waishi har yasan ddin macce da zay yiwa ya'rta kishiya ,tsoki ta buga.....................tana zaune agaban mirror dressing tana shirya kanta towel ne daure a kungunta ,
Wanda nonuwanta gasunan a fili ,da alamr wnka tayi take shirya kanta jin anturo qofar nata baisa ta ka'lli kofar ba cikin tsawa take fa'din Justina !
Sau nawa zan maki maganar bana son takura Jin anyi shuru haka taji qamshin turaren mutunen da bata yi tsammani zuwansa a wannan lokacin ba ,yasata qa'llon ko'far da sauri Ya jingina jikinsa a jikin ko'fa ya harde hannayensa akan kirjinsa yana qa'llonta bata rae tayi gamida dauke kanta akansa ,ta cigaba da shirinta mikewa tayi tsaye ta nupi trolley bag nata ,
Taji ankamo dayan hnnunta Wanda aka rufesa da bandeji ,idonsa akanta yake fa'din meya kaiki azeezah?"
Meyayi zafi haka?'
Ke kanki kinsan banason auren nan ,Dan mi zaki daga hnkalinki ?"akan mey zaki riqa wasu abubuwa tamkar qaramar yarinya ,kan mey zaki nunawa kowa kishinki yanxu duba ,.da kika yankawa kanki wuqa akwae abunda ya canja?"
Bbu abunda ya canja idan kika kwantar da hnkalinki komae zay zomana da sauqi."ki daga hnkalinki kin nuna kishin ki qarara a gaban su Mami !kinyi yunkurin sae kin kashe Ikram,
Idan wani Abu ya sameta zaki iya qare kanki?"
Fisge hnnunta tayi hawaye na zuba a idonta ta zauna gefen bed ,gamida dafe kanta da hnnu biyu ,Abhi kabiyoni gidan mune ka qara cimin zarafi ka wulakanta ni ko kabiyoni ne ka kara marina."
Plsss bana son ganinka kafitar min a daki bana son magana da kai plsss just get out.
Tayi maganar cikin daga murya dason tayi kuka ,
Bayada zabi ya zauna a gefenta ya jawota ajikinsa .
Wannan karon kulawar sa take bukata zay Aje komae ya lallasheta ."Amma fa bazai fada mata plan dinsu akan auren saba.
Xaita lallabata ne zuwa ranar daurin auren zata fahimci irin dinbir soyayyar da yake yimata.fashe masa da kuka tayi tana dukan kirjinsa iyakar qarfinta ,baiyi yunkurin hanata ba.hakan maybe shi zay sa ta huce...ka mareni ka wulakanta ni agaban ya'n gidan Ku !
Sa'annan kamin ihu akan wata Jahila!dakikiya!kucaka ya'r kauye Kafadamin Omar da mey ......kafin ta idar ya saka bakinsa cikin nata ya Shiga yimata wani irin hot kisses Wanda yasata yin tsit.



#Asmy b Aliyu.🤘🏽

HAFSATUL IKRAAM💐

#Written (Meela Gumel.)❤
[15/04 8:43 am] Washa: 💐HAFSATUL IKRAAM💐
Story(Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel).



HASKE WRITER'S ASSOCIATION🌸


(16).... Zaunawa yyi acikin motar ya tsura mata ido ya rasa wane kalan tunani ma zay yi?mutanen da suka taru a wurin kowa yyi gaba abunsa,wato idan ma Aljana CE ruwansa.
Ta farfado amma takasa bude idonta ,shin wacece ita?
A ina zay ajeyeta kafin gobe da safe?''dabara ta fado masa ko ya kaita gidan granny dinsa?....wata zuciyar tayi saurin fadin no Aliyu think before yhu act!
Kasan halin kakarka da kanwar mahaifiyarka ,bazasu yarda ba.
Kansa ya Daura akan sitarin motar dogon tunani ya hauyi na kusan minti biyar ,kafin ya iya yiwa motar key yabar wurin cikin sanyin Jiki.gidan su dake cikin unguwar G.r.a.ya nupa har yagama parkn bata bu'de idonta ba.cikin harshen larabci ,yake fadin wat wrong with her?
Anya kuwa mutum CE .?
Ba gamo yyi ba ??"wani irin tsoro yaji ya shigesa addu'a yakeyi Allah ya qaresa daga sharrinta,
Bude marfin motar yyi ya fito kai tsaye hnyr shiga babban parlon gidan yyi ,hango haske yyi a qaton falon nasu.'yarasa tsakanin Jawah da Ziyah waye baiyi barci ba."Ummi bata gari mey suke Jira a wannan lokacin.'?


Zaune ya hango Jawah day'a daga cikin Kujorun dake zagaye da falon zaune tana qaranta English novel ,haka tana sipping Juice dake cikin glass cup ,kayan barci ne ajikinta masu Dan kauri Riga da wando ,
Sae kanta dake da kananun kalaba .waya'nda ke Reto tsakiyyar bayanta .''
da sallama ya shiga palon nasu tamkar Mae tsoron Jawah din ,daga idonta tayi akansa ae da sauri tayi fatali da littafin hnnunta da gudu taxo tabasa swt Hug.
Cikin ihu take fadin Yah Aliyu Ina kashiga ne?
Kabarmu mu day'a munajin tsoro ,Dan dagata yyi daga jikinsa.
Fuskarsa bbu walwala yake fadin nikam Jawah yaushe zakiyi hnkali ne?"
Shagwabe fuska tayi ,gamida turo bakinta .
Haka ta sakala hnnayenta akan wuyansa ,
Yah Aliyu mana.!
Tayi maganar cikin cool voice nata, do yhu know how much I miss yhu ?"
Wlhi gidan yyi wani iri bbu ddi bakanan bbu Ummi ,
Aunty ziyyah tana daki kasan ita komae nata daban batason hayaniya.
Ke kuma Sarkin rigima ba ?
Aliyu yyi maganar yana qa'llonta,
Sakinsa tayi gamida riqe kugunta da hannayenta duka biyu.
Shin wai ma ina ka shigane in in this hour?...... Kaipa nake Jira nakasa barci ,tsoki ya buga Jawah bazata taba canjawa ba.
Plss Jawah ki tsiyarda wannan shirmen naki ."am not in d good mood now! Muje na rakaki da'ki ki kwanta.......Hop kinci abinci?
Bata kulasa ba saima bata ran da tayi ta Juya tabi wata hnya zuwa Room dinta,da sauri Aliyu yabi bayanta yasan bazata qulasa ba tayi fushi.
Dan a Rayuwar Jawah ta tsani tana mgana a gwasaleta.''
To halin yayan ta kenan ,
Musamman idan Ya'n rashin M.din na bisa qansa,
JAWAH!
My Jawaheer mana!
Yyi maganar cikin shagwabe fuska gamida riqe duvet din dake hnnunta ,
Plsss yah Aliyu leave me a lone.......tayi maganar idonta na cikowa da hawaye ,Am sorry plsss naji ka tafi.
I love yhu !
Yyi maganar yana qa'llon cikin idanunta well ,I know I love yhu more......tayi maganar in a low tone .
Subbatar goshinta yyi gamida jamata duvet din,
Kiyi addu'a plss .
Daga kai kurum tayi wutar dakin ya kashe ,gamida barmata bedside lamp.
Ya Jamata qofar ,dakin Ziyaah ya nupa ."
Akwae wadataccen haske a dakin na'ta zaune take a tsakiyar carpet ta tankwashe kafafunta wuri day'a tana Assignment ,Rigar barci CE Ajikinta doguwa kalar maroon sae hular net fara Sol wadda ke zaune bisa kanta,
da sallama ya shiga dagowa tayi tana amsa sallamar tasa ,amsawa tayi kurum gamida cigaba da Rubutunta .miskilancin ziyaah yana basa mmki watarana !
Qarasowa yyi ya zauna gefen bed ,
Mekikeyi haka ziyadah?
Yyi magana murya can ciki.
Tamkar Mae tsoron yimata mgana,Assignment nakeyi Yayah!
Ina kashiga ne tun safe ,
Jawah ta damu sosae nima haka!
Tayi maganar still kanta na a qasa tana rubutun ta.
Wani wuri na tafi....kodai wurin budurwarka.
Wannan qaron baka tantance da wane sauti Ziyaah tayi maganar ,
Atsorace Aliyu ke qa'llonta gamida bu'de manyyan idanunsa akanta,
Cikin harshen larabci yake fadin."are yhu kidding me ziyaaaah !this is so Embarrassing!"ya qarasa maganar shaye da toka.
Daria ziyaah tayi Wanda yasa fararen hakoranta bayyana .,hardamu kenan Yah Aliyu?'"
Bai qulata ba ya fisge takardun hnnunta yajata ya kwantar daita akan gado gamida hade takardun wuri day'a ,
Nasani kin gaji ki kwanta haka ki huta da Asubah sai ki idar ae gobe bbu skull ."
Blanket yaja mata gamida Dan rankwadawa ya subbaci goshinta .
A hnkali yake fadin .I love yhu!
qa'llon idonsa take da wani yanayi tattare daita ,
Tanajin bugun zuciyarta akai akai saurin runtse idonta tayi gamida Rufe jikinta duka har fuskarta.
Yarda yyiwa Jawah haka yyi mata sa'annan ya fito daga Room din na'su ajiar zuciya ya sauqe wannnan damar CE zay yi amfani ya shigo da wannan yarinyar cikin gida,
To a ina zay kaita ?dakin Ummi?
Nooooo!
Ya fa'da gamida girgiza kansa,
To a ina?
A part dinsa?
Saurin girgiza kansa yyi gamida fadin ta yaya?"
Karo na farko a Rayuwarsa da yaji ya shiga takura ,Dan baisanta ba a iya tsayin Rayuwarsa.

**
Kwantar daita akan hadadden Royal bed nasa, yyi dai-dai da falkawarta .
Idonta tar akansa.''shima din qa'llonta yakeyi ,tana son tamike zaune ta qa'sa cikin sanyin murya tamkar mai mura take fadin ,taimakeni Dan Allah.'
Hnnu yasa zay dagota komae ya tuno yyi saurin Janye hannunsa a tsorace gamida Dan Ja dabaya.
"Idonta cike da kwa'llah take qa'llonsa ,plsss Jikina ciwo yakeyi ........ta qarasa maganar da yanayin da AA Galadanci yakasa fassara sa.
Haka hawayen idanunta suka fara sauqa a hnkali akan kyakkyawar fuskarta ,cikin sanyi Jiki yaja pillow sa'annan ya taimaka mata ta miqe zaune .haka ta Dan Jingina bayanta da pillow,
Tana bukatar taimako baisan taina zay fara ba??"... Kinajin yinwa?yyi mganar cikin hausar sa da bata pita,Dan qa'llonsa tayi sa'annan ta daga kanta ,
Haka tana Dan matsa kanta da hannyenta duka biyu .
Meye zakici?
Komae ma tabasa amsa cike da kasala,batareda ya qara magana ba ya miqe ya nupi wata qofa da ido tabisa ,har ya bacewa ganinta.''baifi minti Biyar ba sai gashi dauke da plate da kuma tea cup.
Turamata yyi agabanta wainar kwae CE da kuma tea mai kauri ,qa'llonta yyi sae yaga hnkalinta baya kansa.
gashi kici.
Ya fada murya kasa-kasa kona taimaka maki?
Yyi maganar yana qa'llon cikin idanunta ,hawaye na zuba a idonta take fadin da gaske zaka iya taimaka min?''
Ehh mana ki daina kuka!
Yhu are my Sistr.
Hnnunsa na dama yasa gamida yagar wainar kwan ,ya nupi bakinta daita batayi musuba ta bude bakin ,ya saka mata.haka ya riqa feeding dinta har ta canye.''
Kin koshi ko a kara maki?
Haka ma ya isa nagode ,
Mey kikeso yanzu?
Kaina ke ciwo kabani magani?
Ta qarasa maganar cikin rawar murya .
Kwashe kayan yyi ya maida kitchen ruwan c.way ya dauko marar sanyi da kuma panadol ,
Ya bare gamida fa'din Haaaah!
qa'llonsa tayi sai taga yyi mata murmushi bu'da bakin tayi ya saka mata maganin gamida qafa mata gorar Ruwan a ba'ki ,ciki da ya mutse fuska tasha maganin."



A hnkali take fadin thank yhu.
Thank me for wat?
Aliyu ya fada gamidi Dan ware idonsa akanta ,for helping me.u pass DAT.
Ki kwanta kiyi barcinki ,ya umurceta bbu shiri ta kwanta yaja mata blanket ,kan soofa ya koma gamida Ciro wyarsa acikin Aljihun wandonsa ,bude idonsa yyi yana qa'llon wayar 5miss call daga ummin sa."
Meyasa baiji kiran ba?
Sabida wyar na silent.
Nan kuma yaci karo da text message shima daga Ummin sa.
Da sauri ya bu'da.


Wai ina kabar wyarka ne Aliyu?''jirgin qarfe hudu na Asuba zamu biyo zuwa Nigeria ka sanar dasu Jawaheer wayoyinsu a ka'she ."yana zaune baisan lokacin da ya miqe tsaye ba ,haka yaji gumi na tsiyayo masa ta koina.kallonsa ya maida kan Ikram Wanda ta koma barci,Ummi tana nan dawowa?
Oh my goodness!
Ya zayi da wannan yarinyar ?
Yasan halin umminsu baisan taina zay faraba.ya zama dole yau da Daren nan ya samarwa kansa solution kafin umminsa ta sauka agarin Kano.
Zagaye dakin nasa ya farayi cike da matsanaciyar damuwa a fuskarsa.



*_barkarmu da shigowa Rayuwar Pilot Aliyu Galadanci ,yanzu aka fara tafiar .Rayuwar hafsatul Ikram ba a hnnuna take ba nima ina tafiar daita ne A yarda tazo. ...........Mubi ta fuskar duk yarda Rayuwa tazo mana."LOKACI SHINE MAGANIN KOMAI(Madallah da shigowarki Rayuwar AA Galadanci HAFSATUL IKRAAM_*#........


Good day Everyone.🤘🏽
[15/04 8:44 am] Washa: 💐HAFSATUL IKRAAM💐

Story(Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel.)



HASKE WRITER'S ASSOCIATION.🌸


(15)…...bu'de manyyan idanunta tayi akansa bata taba tunanin zuwan sa a wannan lokacin ba,yana cikin shigar kananun kaya ya qara wani irin kyau Abhi ne zaune day'a daga cikin kujerun da sukayiwa parlorn kawaye ,
Yana famar danna waya .
qarasowa tayi agabansa shi kuma sai famar aika mata saqon murmushi yakeyi ,
My flower haka kk canja?
Kingan ki kuwa ?
Areef ya qarasa maganar yana binta da wani irin asirtaccen qa'llo Itakuma sai murmushi take dokawa abunta batama qa'lli gurin da Abhi yake zaune ba ,
Zauna my Areef bari na qawo maka lemu nayi kewarka da yawa .'
Nima haka .yyi mganar yana qa'llon side din da Abhi yake zaune sae yaga hnkalinsa nakan wayarsa.


My Areef ga lemu kasha .amsa yyi gamida fadin thank yhu my sweetheart yyi maganar gamida kai Glass cup din a bakinsa ,
Tsam ya miqe tsaye hannayensa zube duka cikin aljihun wandonsa .
Murya can ciki yake fadin idan Areef yagama ya samesa a waje da haka ya juya yabar falon batareda ya Jira mai Areef din zay fada ba.
Ka'llon Areef Ikram tayi ,sae taga ya daga mata kafada."anan suka shiga tattaunawa akan yarda zasu gudanar da Diner party nasu.
"Yhu know wat my Areef?
Saurin nodding kansa yyi ,
Alamr a'ah sae ta fada .
Am scared very scared narasa mekedamu na .tun safe nake Jin faduwar gaba ,
sa sassauta murya yyi bbu abunda zay faru My flower auren mu Alkhairi ne ,inajin hkan ajikina kedai kurum kiyi addu'a,
Agogon dake maqale da hnnunsa ya qa'lla sa'annan ya maida kallonsa kan Ikram din ,
Ni zan tafi .dare yanayi sai gobe kafin a shirya zuwa dinner ina son mu ha'du ,
Sallama yyi mata har bakin kofar falo ta rakasa .
Sa'annan ta koma ciki Dan ko kusa batayi tunanin zuwa tayiwa Abhi sallama.
Dan tasan halin mutumin nata yanzu nan sai ya haukace mata.


_THE FOLLOWING DAY_.
Abhi Kurfi( place).....Aunty meri kin tabbata bokan ki zay tura mata aljanin da zata barin gida,
Kafadar ta ta dafa ,karki damu Azeezah yasan aekin sa sosae kedai ki saka eye's naki kisha ka'llo ,cike da jin tsoro Azeezah ke fa'din to Aunty meri family member's din Abhi bazasu gano dasa hnnu na aciki ba?" Oh my god Azeezah!
Wat wrong with yhu?be Strong mana.
Idan kinsan bakya son aekin nan a fasa shi karki bamu matsala?aunty meri tayi maganar shaye da toka ,gamida folding hnnunta akan kirjinta alamr Azeezah ta fara bata haushi ,murmushi Azeezah tayi .
Ba haka nake nupi ba Aunty am sorry ,ni zan tafi ,
Sae zuwa bayan magrib zaa turo bakin aljani .
Kedai ki kula da kyau ."daga kai kurum Azeezah tayi gamida ha'de wasu yawu masu dacin gaske ,ita ganin take ganota zaayi ,
Driver taba key Dan mayarda aunty meri Abuja.
Komawa tayi gefen bed ta zauna gamida buga uban tagumi ,
Zeezah!
Ya fa'da gamida Dan tabata a firgice take qa'llonsa .
Da mmki yake qa'llonta ,
Hnnunsa yakai gefen wuyanta ,gamida fadin are yhu alright? "
murmushi tayi gamida Daura kanta akan kafadar sa,
Am fyn.my baby boo ina ka shiga tun safe haka?
Ko break fast baka tsiya kayi ba.
Shafa sumar kanta yyi ,
Muna tare dasu Mami .suna shirya yarda diner partyn zay qasance ,
da sauri ta tashi zaune shiyasa ka tafi kaki sanar min ,meyasa bakwasani komai a bikin nan.
Na dauka an zama day'a .shin kaima baka yarda dani ba?"kamar yarda ya'n uwanka basu yarda dani ba,da Mami?
Ta qarasa maganar da so sad ,akan fuskarta .
Hnnunta ya riqo tayi saurin fisge hnnun qara kamo hnnun yyi .Am sorry ba haka bane ,
Bana son nayi maki dole ne Azeezah ,kuma lokacin da na pita kina barci bana son tashinki.
am sorry nayi laipi......yyi maganar gamida riqe kunnuwan sa duka biyu,naji na yafe .
Murmushi yyi oya a hadamin ruwa nayi wnka.
Bbu musu ta miqe ta nupi toilet ,qallo yabita dashi gamida sauke ajiar zuciya..


*****
Alwallar magrib takeso tayi ,ta gudanar da sallah kafin a fara yimata make up .
Takasa koda motsa yatsanta ,barantana ta miqe tsaye jin take tamkar ba jikinta ba .haka takejin kamar kanta zay rabe biyu sabida azabar ciwon da yake yimata tana son takira mom dinta a waya ,
Ta fada mata tamkar an riqe mata jiki addu'a takeso tayi gaba day'a taji harshenta yyi mata nauyi.
Idonta taji ya ciko da kwa'llah ,
Cikin minti biyu taji wani irin qarfi na shigarta haka taji gidan yana mata zafi haka jikinta tamkar an zuba mata garwasun wuta,
Haka kurum taji bata son zama cikin gidan nan ,
Car key din mom dinta ta hngo akan center table hnnu tasa ta dauka .
Tayi waje da sassarfa ,tana yarfi da hnnunta sauri -sauri gudu ta nupi hnyar fita,
Bbu Wanda ya kula da fitar ta .
Samun kanta tayi da shiga motar hka tayiwa motar key tamqar wadda ake baiwa umurni ta fisgi motar ,
Da wani irin gudu.............Bin hanya kurum takeyi,
Batasan tsawon awannin da ta dauka ba .tana tafia mai makon tagaji da tukin da takeyi qarfi taji ana qara mata.

***
Some hours letter.
KANO..
Agogon hnnunsa ya shiga dubawa kusan qarfe goma sha day'a na dare .
qa'llo day'a zakayi masa kasan agajiye yake ,
Bayada burin da yawuce ya gansa a gida ,
Titin da yake akae bbu wasu motoci akai ,sai motocin matafia ,
Wata mota ya hango kirar 406 .tana nufosa a tsiyace ,
Salati ya farayi qoqari yyi ya kaucewa motar amma ina ya qasa juya sitarin motar sa,motar tazo ta bugi motarsa.
Kafin ta tsaya cak!
Haka shima tashi ta tsiya,
Kansa na akan sitari yafi karfin minti biyu a hka kafin yaja dogon numfashi.
Jikinsa na rawa ya fito daga motarsa ,
Ya nupi day'ar motar idanu ya qura mata macce CE matukiyar motar ,
Jiki na rawa yasa hnnu ya bu'de marfin motar har ta fara hayaki saurin dagota yyi gamida fitowa daita ,wasu mutane biyu da agaban su komae ya faru suka kamata.
Bbu alamr numfashi a tattare daita,
Wani ke fadin ya dauko Ruwa a motar sa idan akwae ya Shafa mata bata motsi."
Cikin harshen *UKRAINE*!
Yake fadin oh my Allah help me out.
Kar matar mutane ta mutu ,
Rayuwarsa ta qare a gidan yari....


_The young smart pilot the young business man and d young multi billionaire ,Aliyu Ahmad Galadanci_....well I know tafiar yanzu aka fara ,zamubar Rayuwar Omar salman Kurfi da Areef yusuf Turaki .yanzu ne zamu shiga Rayuwar AA(Galadanci)"muji yazay karbi Rayuwar HAFSATUL IKRAM ,dake cikin Rayuwa mai cike da qaddarori kala-kala.?


#The voice of Innocent Team.#

Aliyu Ahmad Galadanci!
[15/04 8:44 am] Washa: 💐HAFSATUL IKRAAM💐
Story (Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel)



(POSTED ON 7, FEBRUARY 2018)...



HASKE WRITER'S ASSOCIATION🌸

(14)........wata irin soyayyarta take hangowa cikin idanun Omar kurfi Jikinta qlau taji yyi sanyi qa'llon cikin idonsa kawae take gaba day'a yabi ya gigice ya susuce ,sae yanzu ta lura da irin Ramar da mijin nata yyi Wanda tashin hnkali da bakin kishinta ya Rufe mata ganin hkan.''


"qara kankamesa tayi gamida fashe masa da kuka cikin kukan take fadin " Am very Very sorry my baby boo.


"Ni kaina ban San meke damuna ba ,sonka da kishinka ne yyi min yawa .dago kanta tayi daga Jikinsa gaba day'a ta gigice masa bana son na Rasa ka Abhi bana qaunar na bu'de idona naganka da wata macce ,am scared very scared Omar.''Dan ya tsansa ya saqa akan bakinta hka lokaci day'a ya Jawota ajikinsa ,
Rada ya shiga yimata a kunne cikin sigar lallashi yake fadin bbu abunda zay faru my zeezah kiyi addu'a duk lokacin da kk Ji kunci acikin zuciyar ki Ina tare dake Allah yana tare damu, duka.banajin akwae Alkhairi acikin auren nan inaji ajikina kamar akwae abunda zay faru!
Inajin akwae mummunan abunda zay faru ina tsoron faruwar haka ,
Kiyimin addu'a my zeezah ya qarasa maganar idonsa ya kada yyi wani irin Ja kansa ya kwantar akan cinyarta hnnu tasa acikin sumar kansa tana Shafa ta A hnkali ,Tana tuna irin Alkawarin da Aunty Meri tayi mata nacewar Abhi bazay auri wannan yarinyar ba,
Tana tunanin Abhi yaji Ajikinsa akwae abunda zay faru?"......



(GOMBE)...gaba day'a bangaren Ango da amarya sae shirye-shiirye akeyi an yanka sadaki dubu dari ,An kawo lefe jakunna goma sha biyu ,samfari kasar Italy kallo day'a zakayi masu kasan kudi na aeki ,
Hajia Amina dauke amarya tayi na sati biyu zuwa garin maiduguri wurin wata babbar Aminiyarta ,Mae suna Hajia Hajjaju wadda ita ta zauna tsayin sati biyu tana yiwa amarya turare ,
Da dilka kayan qamshi haka da dai kayan da akasan amarya zata buqata irin namu na mata."
Abangaren AReef kuwa ya azabtu da rashin ganin my flower dinsa ,
Duk da kullum sai sunyi waya bangaren Abhi kuma bayada wata matsala tunda yasan bashi zay auri Ikram ba ,
Su Mami kawae ke shirye -shiryen su .''

SATIN BIKI...Ranar dasu Azeezah suqa diro agarin Gombe ranar Mami ta saka su Aunty Raheema suka kai mata kayan fadar Kishiyya jakkuna shidda ,
Bata nuna masu komae ba hannu biyu-biyu tasa ta qarbar harda sucewa zatazo zuwa dare idan ta huta tayiwa Mami ban gajia."
Wanda ba qaramin mamaki Aunty Raheema tasha ba ,da hka suka Juya itakuma Azeezah tana yin haka ne bisa gabin umurnin mom dinta .Amma bayan fitar su kalanzir da Ashana ta samu ta zuba akan kayan ta qonasu duka."
Anan ta zauna agaban kayan tana rusar kuka kamar Ranta zay fita. "


"Ikram Jirgi suka hawo itada Aminiyar mamarta zuwa Gombe ,
Tayi wani irin kyau ta canja tamkar ba Ikram ba .
Duk inda ta wurga sae Abinta da ido wani irin qamshi na musamman ke tashi Ajikinta."
Hajia Amina tamkar ta canye ya'rtata Dan ddi ,nan take ta daga waya takira Mami ta fada mata su Ikram sun iso .
Murna wurin mami kamar mey anan tace zata sanar da Abhi yazo ."
Dan su qara tsara Abunda zasu gudanar Duk da Abhin yace dinner kawae zaa yi sae Waleema..''


Tana kwance a dakinta gaba day'a tarasa meke mata ddi a dunia wata ya'r uwarsu mamanta Mae suna Aunty Ummi ta shigo a dakin nata,
Tana fadin ke Ikram tashi ki shirya kina da ba'ko.
Turo baki tayi tanaa qa'llon Aunty Ummi ,waye shi Aunty Ummi?
Nipa nagaji barci zanyi!
Aunty Ummi ta kama baki to uwar masifa mijinki ne qarayin kicin kicin da rai tayi ace masa nayi barci na gaji da yawa yabari sai gobe.....Aunty Ummi ta fiddo ido bakida hnkali Ikram ,
Sae gobe pah kk CE?
Ina kikaga lokaci gobe da takasance Ranar dinner."
Aunty Ummi tasha toka tana qa'llon Ikram wlhi Idan baki tashi kk tafi ba zan ha'daki da Aunty Amina afusace Ikram ta fisgi katon hijab nata na sallah gamida zura plat shoe a kafafunta tayi gaba abunta tana qunquni da ido kurum Aunty ummin tabita."
[15/04 8:44 am] Washa: 💐HAFSATUL IKRAAM💐
Story (Asmy b Aliyu.)
Written(Meela Gumel).



HASKE WRITER'S ASSOCIATION.🌸

"The smallest word is I,the sweetest word is love and the dearest in the world is u.that why I love yhu.ba kowa keda irin baiwarta ba ko acikin Writer's kalan nata tunanin daban ne .kin San ina sonki kedin tawace!" Haka kinsan ina sonki tamkar yarda Aunty Ummi Aysha da yah Hajja keson ki.damuwar

Please Login or Register in order to submit comment