Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yyi haka .yasan ziyaada bamai Rigima bace ,bata da hayaniya ta kowane fanni."sabanin Jawah da'ke da kafiya da gaddama da itace yyiwa haka da kuka zata saqa masa zata hanasa wannan fitar ne ."dole sai ya tsiya ya saurareta.



Gudu yakeyi sosae a wannan qa'ron haduwarsa da khaleel Abu bazaiyi kyauba.
[15/04 8:44 am] Washa: *_HAFSATUL IKRAAM_*💐

Story (Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel.)


HASKE WRITER'S ASSOCIATION🌸

(25)...........Jin yyi zuciarsa na Neman tsinkewa meye Khaleel keyi hka?''me idanunsa ke nuna masa?
Blue firm yasaka mata .
Yana qa'llon yarda yanayinta ya canja yana qa'llon yarda take ha'de kafafunta wuri day'a.

Baiji tsayuwarsa ba.jin yyi wani Abu ya gifta masa ta cikin fuska har sau biyu."Sai wani irin huci Aliyun keyi ,da mugun mmki Khaleel kebin Aliyu da ido.shi Aliyu ya Mara har sau biyu.?

qa'fin Khaleel yyi magana Aliyu ya fisgi hnnun Ikraam ya nufi up stair's daita.bai tsaya daita koina ba sai tsakiyyar bedroom dinsa ,
Saurin sa'kin hnnunta yyi ba'cin Raine sosae acikin idanunsa tana qa'llon yanayin sa gaba day'a tabi ta tsorata ,
Hawaye suka cika mata ido.

Cikin kakkausar murya ya'ke fa'din dame dame yayi maki?"

Ido ta ware cikin Rawar murya take fa'din wlhi bbu komae .Idan ya qa'ra zuwa gidan nan kika kulasa zan mai daki inda na dauko ki .
Kuma bbu Ruwana dake, Rau -Rau tayi da ido kayi hkuri nima kawae na gansa ne.


Zauna ina zuwa."
da haka ya Juya ya fita.



Ya'rda ya'ke saukowa akan stair's din zay nuna maka Ransa a ba'ce ya'ke .
Har lokacin Khaleel na tsaye yana qa'llon sa da mugun mamaki .qarasowa yyi gabansa haka ya shiga Jan hnnunsa zoka fita !zoka fita Khaleel ,wannan qa'ron baxan saurare kaba.ban kaiga tsanarka ba."Dan bansan taya zan taya zan fara ba!
Bana son kayi Abunda zai Rusa dangantakar mu!
Banason ka Rusa Abokantakar mu!''

A fusace Khaleel ya fisge hnnunsa .how dare yhu?''kan wannan dalilin ne zaka mareni har sau biyu?

Khaleel yyi maganar cike da ba'cin Rai .to barikaji in fa'da maka ,banyi haka Dan naci zarafinta ba."banyi Haka Dan na wulakanta taba. Nayi hakane Dan na tabbatarwa da zuciana. HAFSATUL IKRAAM ba irin kalar Rayuwar Aliyu Galadanci takeyi ba.
Ban sa'qa firm din nan ,Dan na tozarta mata Rayuwa ba!"nayi haka ne Sabida na tabbatarwa da zuciyata *Hafsat*! Ba KARUWAR AA galadancin bace!''


Na ya'rda ko dukana kayi indai zan samu Abunda nakeso !"baxan bo'ye maka ba.ina sonta ina kaunarta ,haka zan Aureta bbu Ruwana da Asalinta da Rashinsa kawae kayimin Jagora a wurin iyayenta!

"Aliyu karkayi kuskuren da zaa zo ayi da nasani Karkasa na Rasata Dan Allah?''

Idan kuma ka'ki kafi kowa sanin wanene ni? Kafi ko'wa sanin *Leel Abu*!!

Zan iya yin komae Dan nasamu Yarinyar nan!''

Zuciata na fadamin itace uwar ya'yana !gaba day'a burina ya tattara akan wannan Yarinyar tun daga Ranar da na fara daura idona akanta .kafi kowa sanin halina bana Neman mata ko zina .''hasalima mata basa gabana.


Dan da'fa shoulder's na'sa Khaleel yyi yana wani irin murmushi Wanda Aliyu ya riqa yasan ma'anarsa." Karka damu kanka da yawa ,nasan halin ka da daukar zafi bazanyi komae ba.saida yardar ka indai zan sameta.
qa'llonsa kurum Aliyu yakeyi ,yana qa'llon cikin idanunsa son ya'keyi ya tabbatar mafarki yakeyi ko ba mafarki ba.kusan sau ukku yana bu'da ba'ki Dan yyiwa Khaleel magana amma ya qa'sa ganin Aliyu din bazai CE komae ba.

Ya'sa Khaleel shafa sajensa nabarka lfy guy sai munyi wya."ka kularmin da my be young side ."da haka ya Ra'ba ta gefensa ya shige motarsa .



qa'nsa ke ciwo kansa ke Juya masa .baitaba Tunani ba ko A mafarki zay iya daga hnnu ya kai Ajikin Khaleel Abu zarri ba. Dan uwansa na Jini Abokin yarintarsa .suyi fa'da su shirya ,kowa ya batawa kowa Rai.amma duk da hakan suna qaunar Junan Su ,Soyayyar da sukeyiwa Juna bazata fa'duba.haka Abokantakar su dangantakar su baitaba canja komae ba."qaro na farko da yabi hnnun na'sa da qa'llo yana Dan yarfi dashi.
Wani gefen zuciarsa maganganun Khaleel Ya'ke Juyawa aransa ,yawo sukeyi masa a kwa'kwalwarsa.
Meyasa meyasa?"Khaleel zai so Abunda yakeso?.meyasa zasu kaunaci Abu day'a.

Baisan yana sonta ba saida *Leel Abu* ya fa'da yana sonta ya dauka shirme yakeyi tausayinta yakeji ."Ashe ba haka bane ?
Shin meya kaisa shiga Rudani da Tashin hnkali dan *Leel zarri* "yace yana sonta?

Haka yana nufin shima sonta yakeyi kenan.?''
Mota ya ko'ma ya zauna gamida Daura kansa akan sitari a hnkali ,tunani yakeso yyi yanason Yaji yarda yakeji azuciayrsa gameda ita .yanason Yaji ya matsayinta yake.''
Lumshe idonsa yyi A hnkali Ranar da yafara Daura idanunsa akanta na dawo masa..
[15/04 8:44 am] Washa: *_HAFSATUL IKRAAM_*💐
Story (Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel.)



HASKE WRITER'S ASSOCIATION🌸

(23)........zaune yyi acikin mota ,yana qa'llon agogo karfe 7:30pm.na dare kansa ya daura akan sitari yafi qarfin minti go'ma sha biyar A hka .baisan mezai fa'dawa Ummi ba?''zuciarsa sae dokawa takeyi dakyar ya iya fitowa daga motar kai tsaye ya nufi compound din shiga gidan,
Ga mmkinsa Jawah CE ya hango cikin ga'din zaune Itada wani ,Wanda baisan ko wanene ba.
Zuciarsa tamkar zata tsinke yaushe Jawah tayi girman kula samari.?"


''A fusace ya nufi hnyar guarding din ,tsayawa yyi cak !''yana ka'llon Khaleel da mugun mamaki ,
ganinsa Jawah ta miqe tsaye da sauri Tana qa'llon yanayin yayan na'ta lokaci day'a ya canja.''


"Yayah Aliyu!
Jawah tayi maganar cikin sanyi murya .

" get out of here Jawaheer!
Aliyu yyi maganar cikin tsawar gaske zata bu'de baki tayi magana ,ya qara daka mata uwar tsawa .bana son magana dake ."Just go Away!''

Da gudu Jawah tabar wurin .

'Ka'llonsa Khaleel kawae yakeyi kafin ya saki malalacin murmushi ,haka yana wasa da car key dinsa .
Hnnu Aliyu ya da'ga Dan ya zabgawa Khaleel mari ,Khaleel yyi saurin riqe hannun karka fara karka so'ma ,shine kuskure na qarshe da zaaka aekata Marin fuskar Khaleel Abu zarri!"

''How dare yhu come in to my house like dat with out permission?''bu'de ido yyi yana qa'llon Aliyu ,zaiyi magana Aliyu ya dakatar dashi cikin tsawar gaske .


"Jawah ba kalar maccen da zata tsaya dakai bane ,Jawaheer Galadanci tafi qarfinka ta koina .
banason qara ganinku a tare ,
dariar Rainin hnkali Khaleel ya sa'ki kana ganin abunda ka keyiwa kannen Wasu ,ya'yan wasu Allah zay qyaleka ne AA?''bazai yuyuba!
duk da bana fatar Rayuwar Jawah ta lalace nima qanwata CE ,
Ta jini kafi ko'wa sanin haka .
Bana da Ra'ayin Jawah saqo naxo kawo mata inhar ma inada Ra'ayinta kai baka isa ka hanani Aurenta ba!''



" kafi ko'wa sanin waye Khaleel Abu zarri.

Gaba Aliyu yyi zuciarsa na tafasa kansa yaji yana wani irin ciwo .abubuwa sunyi masa yawa ,da sallama ya shiga babban Palo ziyaah kawae CE zaune a fa'lon ,
ka'llonsa kawae takeyi tana ganin wani irin yanayi a tattare dashi .''
Har zai yiwa ziyaah magana kuma ya fa'sa itama ta ba'ta masa rai da'zu da safen nan ,
Kai tsaye part din Ummi ya nufa.
Ummi CE a main falo tana aiki da laptop .sallama yyi da'gowa tayi tana qa'llonsa kafin ta amsa sallamar tasa haka ta maida kanta ta cigaba da aikin da takeyi ,
Jikinsa qlau yyi sanyi yasan yyi laifi .


"Day'a daga cikin ko'shin din dake zagaye da falon ya samu day'a ya zauna.


Ummi me Khaleel yazoyi wajen Jawah? yyi maganar gamida qa'llon Ummi da wani yanayi tattare dashi ,nasan da zuwansa ae saida ma ya shigo nan." da haka ummin ta cigaba da aekinta ,
da mugun mamaki AA ke ka'llon mahaifiyar tasa ,
Shin anya kuwa tasan waye Khaleel Abu zarri? ''Abu day'a tasani akansa suna da dangantaka itada mahaifiyar Khaleel akwae zumunci a tsakanin su.''



''A da'zu a ina kashiga ne daga kaje ka shirya?


"Shuru yyi bbu amsa baisan qaryar da zaiyi mata ba.

Ture laptop din tayi agefe ,,....shurunka na kasheni Aliyu !''

Ummi tayi maganar a tsawace ,Am sorry Ummi dama da......!kana tare da macce?''

Ummi tayi maganar gamida tsaresa da idanunta ,qa'llon ta yyi a tsorace hka yana girgiza mata kai.magana ta dakai ta qarshe idan xaka hkura ka hkura bazan yimaka Aure yanzu ba!"


"duk ka kuskura ka qara taba hnnun macce ,wadda ba muharramar kaba.barantana ka kai har ga jikinta ,zan maka ba'ki Aliyu zan sallamawa dunia kai." Na baka nan da kwana biyu ka tattara ka ko'ma ka'sar da kafito ka Rungumi aekin ka!


''Nonsense kawae!'
Idan kaga dama Ruwan adduar ka na cikin fridge din da'kinka ,
da haka Ummi ta tattara komae nata tayi ta nupi bedroom dinta.kansa tamkar zay Rabe masa gida biyu ,
a daddafe ya nufi part dinsa cike da wani irin tashin hnkali .baisan taina xai fara warwarewa matsalarsa ba umminsa gaba day'a bata yarda dashi ba.ga ganin Khaleel da Jawah da yyi ,Wanda yasan akwae abunda Khaleel ke Neman ya aikata.?


Bai san wace matsala zai fara warwarewa ba.''

Bbu maganar da tafi da'ga masa hnkali sai inda Ummi ke fa'din duk ya qara ta'ba hnnun macce bata yafeba.
Haka kuma ya tattara ya ko'ma gurin aekinsa nan da kwana biyu ,fadawa yyi akan ga'do yana sauqe Ajiar zucia...........kusan qarfe Tara da Rabi yana nan kwance sai Rawar sanyi yakeyi ,wani irin zazzabi ya Rufesa lokaci day'a .wyarsa dake gefensa ta fara Ring ka'sa daga wayar yyi ,har tagaji ta tsinke kusan 3miss call samun qan'sa yyi da fa'duwar gaba lo'kaci day'a.
yana duba wayar kiran Khaleel ne ,tsoki ya buga gamida Jefar da wayar agefe.kusan minti biyu saiga kiran Khaleel ya qa'ra shigowa ,
Haka kawae ya tsinci kansa da faduwar gaba haka ku'rum yakejin kiran Khaleel Abu zarri ba Alkhairi bane agaresa.


"daga kiran yyi ba tareda yyi mgana ba.sanyayyar muryarta CE ta da'ki dodon ku'nnensa ,Wanda gaba day'a gangar jikinsa saida ta mo'tsa koina ,pilot yaushe zaka dawo?"
Tayi maganar gamida fashe masa da kuka, dagani sai Yah Khaleel shiya siyomin Abinci mukaci tare ,plsss kazo tsoro nakeji .zuciarsa na do'kawa yyi saurin katse wyar wannan ka'ron haduwarsa da Khaleel Abu zarri bazay yi kyauba wlhi!


Farar Jallabiya ya zura ,da sauri ya sa'qa bed shoe's a qafansa .yana qoqarin fita sukayi ido biyu daita ,Jin yyi zuciyarsa na wani irin halbawa.......



******
Gombe state.

[15/04 8:44 am] Washa: *_HAFSATUL IKRAAM_*💐
Story (Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel.)


HASKE WRITER'S ASSOCIATION🌸


(27)...........sanyi yakeji sosae dakayr yakai gida koda ya shiga parlorn nasa kasa zama yyi saida ya shafe kusan mintuna go'ma sha biyar ,zuciyarsa yakejin tana dokawa kamar zatayi bindiga.A daddafe ya zauna kan soofa.
Kafafunsa ya daura kan center table yyi folding din hnnunsa akan kirjinsa lokaci day'a ya lumshe idonsa A hnkali...............Rayuwarsa ta baya ta riqa dawo masa.
Aliyu Ahmad Galadanci.cikakken sunan sa kenan Wanda friend's nasa da wasu family members nasa ke kiransa da AA Galadanci.shine da na farko a wurin mahaifinsa da mahaifiyarsa sai kanwarsa Jawaheer Galadanci."
Wanda akwae kusan shekara go'ma A tsakanin su ,Wanda alokacin mahaifan Aliyun sun gama fidda rai ga qara samun cikin ."
dan alokacin sunyi yawon zuwa asibitocin kasashen dunia da da'ma.
Abu day'a ake tabbatar masu lafian ta qlau kawae dai lokacin haihuwar ne bai zoba....

Aliyu yana da shekara go'ma sha biyar mahaifinsa ya Rasu lokacin Jawah na qarama ."
Mutuwar da ta zautar dasu. tasa su fita hnkalin su ,Wanda sai da suka shekara biyar suna Kukan Rashin mahaifinsu.
bbu laipi mahaifinsu yabar masu dukia sosae ,
Asalin mahaifinsa dan Galadanci ne.


Agurguje ......Aliyu da Jawaheer sun taso cikin gata yyinda mahaifiyarsu ta dauki son dunia ta do'ra masu ,
Sai akayi sa'a suma sun shaku da mahaifiyarsu fiye da tunanin mai karatu haka baisa sunyi wani maraicin mahaifinsu ba.

Hajia lubna macce CE mai dakakkiyyar zucia wayayya ya'r bo'ko Wanda ajininta hkan yake ,tana da mahaifiya wato karkarsu Aliyu wadda suke kira granny."Atsarin Rayuwar Hajia lubna tafison ya'yanta suyi bo'ko suyi arziki asan su a koina .wannan shine
AA Galadanci yana day'a daga cikin maza masu bukatar macce kusa dasu.
Tun yana makaranta TURKISH ta koyan tukin Jirgi dake Ukraine. " haka yana shekarar sa ta farko yake fa'dawa umminsa aure yakeso ."lokacin da Hajia lubna taji zancen Abakin Aliyu salati ta sa'qa."
dan kwata -kwata Aliyu bazai wuce shekara Ashirin ba Adunia."anan kuma ta shiga zuba masa Ruwan balai haka ta fa'dawa Hajia da Kanwarta Fareeda sai kuma Abban ziyadda kafin Allah yyi masa Rasuwa.
dan ita mahaifiayar Ziyaada tun wajen haihuwarta Allah yyi mata Rasuwa.salati kakarsu Aliyu tasaka.tana masifa tana fa'din lallai Aljannu sun shafi Aliyu."
Aliyu Rantse Rantse ya fara yimasu akan shifa baya da Aljannu.murmushi mahaifin ziyaaah yyi bbu Abunda ya samesa Yayah lubna da gaske Aliyu Aure yakeso kawae ayi masa."
Karkarsu Aliyun CE ta watsawa mahaifin ziyaada mugun qa'llo bakada hnkali basheer lallai bakada hnkali Aliyun ne zaayiwa aure yanzu.

Nan kuma Hajja ta juya kan Aliyu tasha to'ka sosae gamida kiran sunan sa cikin kakkausar murya take ,fa'din kai Aliyu ka'lleni nan?"
qa'llonta Aliyu yyi uban mekakeji da kake fa'din Aure kakeso?"
Haushi da zuciya baisa Aliyun ya amsata ba.
Sai miqewa yyi yabar falon Rai abace.
Yana fita Ester ta kirasa a waya dama a matse yake ,
Motar umminsa yaja yaje ya dauki Ester sukaje ya kama hotel.dan duk da qarancin shekarun sa,bbu abunda mahaifiyarsa bata saqar masa na dukia.
Itadai matsalar ta bazata iyawa Aliyu da qananun shekarunsa ba.
Acewarta ina laipin yakai shekara 34/35 haka."lokacin yasan ciwon kansa.
daga lokacin Aliyu ya fara mu'amala da mata ,haka da Ya'koma makaranta ya cigaba da hurdarsa dasu."
Har zuwa yau indake motsi Aliyu baitaba canjawa ba.
Idan ya shigo garin Kano.
Zaa San ya shigo sabida yarda Ya'mmata ke cika ko'far Gidansa masu Aji da ya'yan masu shi."
Kowace burinta ta kwanta gado day'a da pilot Galadanci sabida ku'dinsa da Ajinsa,
Musamman kyawonsa dake Ru'da ya'mmata."

Akwae wata Rana!
da Aliyu yana gida Wanda lokacin ya gama skull ."Yana shirye shiryen komawa Ukraine.
Wasu Turawa sun daukesa aiki..............Sabida kwarewar Aikinsa.ganin sukayi wata Yarinya ta fa'do cikin falo itada wani dattijo.
Salati Hajia lubna ta saqa tana qa'llon su cike da mmki.
Nuna min ubanwa yyi maki ciki?
Bbu tsoron Allah ,yarinayr ta nuna AA Galadanci Wanda ya zama wani mutum -mutum sabida Rudewa."
da mugun mmki Ummy ta maida ka'llonta kan Aliyu Wanda tuni ya sadda kansa ka'sa zuciyarsa na halbawa tamkar zata fito ,
Kunyar mahaifiyarsa yakeji a wannan lokacin bazai iya ha'da ido daita ba."

Aliyu ka'lleni nan?
Idonsa yyi nauyi sosae baya iya ka'llon ummynsa a wannan lokacin kunya yakeji.........cikin Rawar murya yake fa'din bazan iyaba Ummi! "
Abunda wannan yarinayr ke fa'da da gaske ne Aliyu.?"Hajia lubna tayi maganr muryarta na qaryewa A hnkali.
Kasa ka'llonta yyi nodding kansa kawae yakeyi.

Bbu shiri Ummi taja yarinyar da babanta zuwa falon ba'ki....."baisan Aliyu ya akayi maganar ta tsiya tsakanin su ba.ku'di mahaifiyarsa ta bayar aka Rufe maganar.
Tunda ga lokacin mahaifiyarsa ta saka masa ido sosae Haka ta da'ga tafiarsa zuwa kasar Ukraine ta ha'dasa da Mu'alleem dinsu Jawah!
Shi kansa bazai iya qirga yaran mutane nawa ya lalata ba."

Tun lokacin da aka Samar masa magani abun ya Rage sosae.sai kawae yasamu kansa da kya
marta macce.

Ziyada basheer gwarzo.mahaifinta na Rasuwa ta dawo hnnun Hajia lubna ta ha'dasu itada Jawah duk da akwae shekara a tsakanin ziyaah da Jawah a lokacin. "Haka Aliyu nason kannensa sosae kasancewarsa mutum ne maison barkwanci.
Mahaifiyarsu bata cika zama ba.
Sabida kasuwancinta ,idan sun samu hutun makaranta haka Aliyu zai zo ya kwashesu yaje dasu kasar Ukraine ."
Tunda har gidan kansa yana dashi acan.matsalarsa bai cika zama ba yau yana wannan kasar gobe yana wancan sabida yanayin Aikinsa ."
Amma haka zaaya daure ya zauna dasu kona sati biyu ne ,sa'annan ya maidasu Nigeria watarana kuma idan yana da lokaci umra yake biya masu su ukkun.

Jawah da ziyaah sunfi kusanci da AA Galadanci fiye da umminsu."

Yanzune ya Rage yawo dasu.kullum idan sun masa magana,sai yace ae sun Girma yanzu sun shiga Jami'a su tsaya suyi karatu.duk wani yawo ba yayi yanzu ."hka Pilot Galadanci baitaba ba kannensa fuskar yin Samari ba.
Shi tsoron maza yakeyi kamar yarda bai yarda da kansa ba.haka baiyarda da duk wani namijin da zai zo gurin kannensa ba.



*_Khaleel Abu zarri_*!
Wani gefen sun ha'da Jini da AA Galadanci ta gefen mahaifiyarsa ,dan da kakarsu Aliyu da kakarsu Khaleel ta wajen ubansu uwa day'a uba day'a.
Mahaifan Khaleel suna da ku'di sosae haka Khaleel kwararren likitane anan cikin Asibitin malan Aminu Kano.
Azahirin gaskiyya Khaleel yanajin bakin cikin yarda abokinsa dan uwansa ke Rayuwa .
Khaleel ya taba baiwa Aliyu shawara kan yyi Aurensa a bo'ye batareda kowa ya saniba."

Bbu abunda pilot yace sai Khaleel ina tsoron Ummy ne bazan iya ba'tamata rai ba.!cike da takaici Khaleel ke fa'din amma ka iya lalata ya'yan mutane ko?"
Nagaji da wannan halin na'ka Aliyu ,kanayiwa yaya'n mutane ciki kana sawa ana zubarwa ,
Ko kasan shima zubar da cikin Laipine mai girma a wajen Allah.

"Akan haka sunsha fa'da da khaleel suyi fa'da su shirya.


Mu tsaya A hakan..tunda munji kadan daga cikin Rayuwar AA Galadanci! #

Cigaban lbr.
*
[15/04 8:44 am] Washa: *_HAFSATUL IKRAAM_*💐
Story(Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel.)


HASKE WRITER'S ASSOCIATION.🌸

(26)......da gaske sonta yakeyi ko wane bu'gawa da zuciarsa keyi tareda soyayyar ta ne!"
Meya kaisa?baitaba yiba!
Baisan ya takeyi ba!"baisan ddinta qo Rashinta ba.
Yasan yyi tarayya da ya'mmata A rayuwarsa .ya kwanta dasu badan yana Jin wani Abu akansu ba.ko day'a da yabiya buqatarsa shikenan an wuce Wurin Tunda ku'di shine maganin matsalar komae A rayuwa!"
Ashe akwae Abunda ku'di bazai iya siyansa ba.''

Ya wulakanta ya'mmata da yawa masu roqon da yyi soyayya dasu ko'da ta Rana day'a CE .baitaba duba wane irin feelings sukeji ba.sabida ba damuwar sabace ,damuwarsa kawae ya kwanta dasu yabiyasu ku'di ko nawa suke bu'qata.

qa'ro na farko da wani Abu ya hanasa sukuni ya hanasa zaman lfy.''Shigowar HAFSATUL IKRAAM acikin Rayuwarsa .Tunaninsa ya canja !''
qaro na farko da yaji ya tsani halinsa ya tsani zina.
Yana son ya do'rawa umminsa laifin da duk Ya aikata da qa'sonta aciki.

Yana yiwa yaran mutane fyade .yana lalata masu Rayuwa haka kuma umminsa ke tunanin bai isa Aure ba?"wace irin uwa Allah ya ha'dasa daita?...Aure yakeson yi cikin kwanakkin nan bazai iya Jurewa ba.matsalarsa yawa gareta .
Wannan qa'ron zaiyiwa mahaifiyarsa laipi zai fa'ra tsallake maganarta amma baisan ya ha'duwarsu zata qasance ba.

"Aure zaiyi !
Auren zaiyi ,ta hakane zai gyara kuskuren da ya aikata a baya.

****
Tuki yakeyi cikin su bbu mai magana .itakam IKRAAM Jin ta takeyi a takure gaba day'a Jikinta yyi sanyi ta wutsiyar ido take qa'llonsa.
Yyinda shikuma hnkalinsa na akan tukin da yakeyi ,A hnkali taji sun gangara gefen titi yyi parking din motar gamida ka'sheta duka.

Juyowa yyi yana qa'llonta cikin sanyin murya yake fa'din .magana zamuyi da'ke ." ware idonta tayi akansa ,da gaske nake inason Kibani Hnkalinki da natsuwarki.


Wasa da kyawawan yatsunta ta shigayi cikin sanyi murya take fa'din inajinka !''.

"Aure zan maki!"
Agigice ta da'go tana qa'llonsa maganarsa take Juyawa aranta haka kalmar Aure na zauna mata daram acikin kwakwalwarta.idonta lokaci day'a ya ciko da hawaye .
Aure kuma pilot!"dawa?
Bai bata amsa ba ,yanajin yarda zuciarsa ke dokawa tamqar zata Rabe gida biyu.Yana son ya fa'da mata dashine amma kalaman sunyi nauyi baiiyaba."baisan taina zai fara ba kuma.

Ka gaji da zama danine Aliyu?''tayi maganar hawaye na sauka akan fuskarta A hnkali ,baya iya Jure ganinta cikin wannan yanayin.''
daura Kansa yyi ajikin sitari ,
Kema kin tsaneni kin tsani halina ko Ikraam?''

Hnnu tasa ta Rufe masa baki tana girgiza masa kai .haka hawaye na Ambaliyya a fuskanta.kan meye zan tsaneka Aliyu?wane irin hali kake magana akai?"ban san saba.Abu day'a nasani ka taimakeni qa kula dani ,,Abu day'a yake dauremin kai Meyasa zakayimin aure sa'annan dawa zaka ha'dani.

banki takaba pilot nasan bazaka cutar dani ba.idan Auren da kake shirin yimin shiyafi zama Alkhairi .na yarda na Amince baxan iya biyanka taimakon da kayimin ba."amma fa inajin ciwon Rabuwar mu ,nariga nasaba dakai Aliyu.


Ka'sa magana yyi Amincewarta yake nema ,baya buqatar wani Abu fiye da hakan tada mo'tar yyi zai danne komae zaiyi Abunda Khaleel Abu keso.

Layin Khaleel yashiga kira amma baya shiga.


Wani bangaren kuma hnkalinsa gaba da'ya yana akan Ikram wadda ta maida kanta jikin window haka kuma tana zubar hawaye.murmushi kurum yyi farin hankicif ya miqa mata .amsa ki goge idonki Amarya guda tana zubar hawaye haka.
To idan zan kaiki gidan mijinki hawayen ya qare fa.bbu hawayen Rabuwarku da da Aliyu!"
Yyi maganar yana mata daria ,
qara fashe masa da kuka tayi bbu musu Aliyu yyi saurin ta'ka burki yanajin kukanta na ta'ba masa zucia...


Afuwan mana ya'r qanwata nayi laifi shikenan na daina baxan saqeba.Aliyu yyi maganar da fuskar tausayi akan fuskarsa ,bata kulasa ba.ta amshi hankicif din ta goge idanunta haka ya tada motar sukabar wurin..



*****
Kai kawae zaka iya yimin wannan taimakon Mu'alleem ,da gaske inason na gyara abunda na ba'ta a baya.Ummi baxata saurare niba.kai kawae zaka iya taimakona.

"Gyaran murya sheikh Muhammad yyi naji Aliyu zan taimake ka.zan Daura Auren Amma shi ina Abokin na'ka yake ?" Nata kiran wayrsa baya zuwa.

Zan zama wakilin Amarya ,liman yazama wakilin Ango!''kabar yarinyar anan .bayan sallar Azzahar zaa Daura Aure kaje kayi shiri......godia Aliyu yyi gamida Ajewa sheikh Muhammad dubu da'ri biyu!''
Ga wannan Mu'alleem a dauki sadaqin yarinayar dubu da'ri darin kuma Arabawa masu bu'qata.
Sai na dawo .
Godia Mu'alleem yyi yana saqawa Aliyu Albarka haka tausayinsa ne fa'l azuciarsa.
Masu hali irin na AA galadancin ka'dan ne a dunia.

"Yana mata fatan Alkahiri .
Yana mata Addu'ar samun farin ciki acikin Rayuwar Auren da zata tsinci kanta aciki.

*_ku tayani gani fan's din AA Galadanci .meye AA yakeyi haka?"badai Aurawa Khaleel Abu zarri Ikraam zaiyi ba?"_*


"Kwakwalwana tayi zafi yanzu bana iya tuna ko mai. Mu ha'du A shafi na gaba.Asmy da Meela duka suna buqatar Hutu.

#mungode sosae.
#Ana tare#
[15/04 8:44 am] Washa: *_HAFSATUL IKRAAM_*💐
Story(Asmy b Aliyu)
Written (Meela Gumel.)



HASKE WRITER'S ASSOCIATION.🌸

(28)....ganin qarfe day'a yasa yyi wanka a gurguje cikin sabbin kayansa waya'nda baitaba sanyawa ba.ya dauki wani farin ya'di ya saqa ,Wanda ana hango farar vest din dake Jikinsa ,
Hula ya qa'fa akansa wadda ta dace da kalar shigensa. gamida saqa ha'dadun perfumes dinsa Wanda yake using dasu.
Tsayawa yyi agaban madubi yana qa'rewa kansa qa'llo ba qaramin kyau yyi ba.fuskarsa sai wani kya'lli takeyi amma fa gabansa sai faduwa yakeyi."sabbiin shoes ya samu ya saqa.zuwa qarfe 1:30pm.ya dauki maku'lli motarsa ya fice daga gidan ,wani irin yanayi ya tsinci kansa Wanda baitaba Jin kwatan kwacinsa ba.
Gaba day'a Jikinsa ya ga'ma mutuwa yana gama parkn a ko'far gidan Mu'alleem ,ya hango Mu'alleem din ya fito daga gidansa casbaha riqe da hnnunsa.
Ganin Aliyu yasa ya dan dakata har Aliyu ya fito daga motar gamida Rufeta ya nufi Mu'alleem din tamkar Wanda aka zarewa lakka.
Haka Mu'alleem din ya riqa qa'llonsa har ya qaraso gurinsa.
Batareda Mu'alleem din yayi ma Aliyu magana ba.
Ya kama hnnunsa suqa nufi masjid ,qarfe biyu sukayi sallar azzahar biyu da minti go'ma limamin masallacin ya damkawa Mu'alleem sadakin ikram a hnnunsa .........anan da sukayi yarda shari'ar musulunci ta tsara.duk wasu tambayoyi da zaayiwa Aliyu ya amsa wani irin tsorone a fuskarsa ,
Gumi kawae ke fita acikin Jikinsa riqe hnnunsa na dama Mu'alleem yyi yana fa'din kayi addu'a mana Aliyu bbu abunda zai faru.ina Abokin na'ka ban ganshiba?
Mu'alleem ya fa'da yana qa'llon Aliyu murya kasa-kasa.


"Tamkar mai tsoron magana Aliyu ke fa'din nata kiran wayarsa baya da'gawa,to yaya zaayi kenan?" ......kawae a daura mutane na Jira Mu'alleem AA yyi maganr tamkar mai Jin sanyi.

Yanajin acikin Kunnuwansa aka daura auren Aliyu Ahmad Galadanci da HAFSATUL IKRAAM.
Akan sadaqi naira dubu dari ,Wanda dai daikun mutane suka shaida tareda Addu'ar samun zaman lfy Acikin aurensu da samun tsaftataciyyar zuri'ar.
Rasa yyi a ina yake sama yake ko ka'sa gaba day'a duniar Juya masa takeyi............mmki takeyi waishi Aliyu Galadanci ne yyi Aure wata irin natsuwa tafara zomasa lokaci day'a.
Bbu shiri ya miqe tsaye yyi nafila Raka'a biyu,
Haka yana Addu'ar Allah ya yafe masa laifukkan da yyi abaya.
Ranar nan yau tana cikin Ranakkun da sukeda muhimmmanci acikin Rayuwarsa .

Tare suka fito masallaci da Mu'alleem baisan da bakin da zaiyi masa godia ba.
Idonsa ne Yaji ya ciko da kwa'llah.murya na Rawa Aliyu ya kama hnnun mu'allem cikin sarqewar murya Aliyu ke fa'din ,
Mu'alleem nayi aure kana ganin Allah zai yafemin zunubbaina?"zunnubaina suna da yawa Mu'alleem!
Hawayen da yake gudun zubowarsu su suqa shiga ambaliyya a fuskarsa.


"Karka fa'ra Aliyu karkayi kukan nan dan Allah.
Mu'alleem yyi maganr cikin fuskar tausayin Aliyu.
Katuba!
Insha allahu Allah zai yafemaka kai dai kawae kacigaba da Neman gafarar sa,
Bbu Wanda zai wuce qaddarar sa A rayuwa.
Wannan itace Qaddarar ka Aliyu.dama Allah ya Rubutu hakan.
Tunda ka tuba shikenan Allah zai duba Tubanka." Nasiha Mu'alleem ya cigaba da yimasa.


Sosae Jikin Aliyun yyi sanyi,
Mu'alleem ya ka'llesa kafin yace na turoma matar taka ne?"kunya yakeji ,da'ga kansa kawae ya iya yi.''
Bayajin zai barta anan baisan mezai faruba kuma.


"Tun daga nesa ya hangota cikin doguwar Rigar Atamta sharatooh.mai Ratsin brown da purple ajikinta ,
Suna day'a daga cikin kayan da Aliyu ya siyamata yakaiwa telan dake yiwa Jawah dinki ya dinka mata. Dama kuma yana da niyyar yimata lefe,so yake hnkalinsa ya

Please Login or Register in order to submit comment