Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

tawuce gida Abunta ranta na matiƙar soya mata haɗida danasain futowar nan datayi dashi...

Dude dube yashiga yi amma sam bako Alamarta, Harcikin motar Amma bata ciki, wayarsa yaɗauka yafara kiranta amma taƙi ɗauka daya matsanta da kira saiyaji wayar kashe.

Asaɓule yaja motar zuwa gida shima,.

Lokacinda yake kiranta harta sauka tashiga gidan, tana gani amma bata kulashi ba ganin yanace da kiran saita kashe wayar gaba ɗaya, A palourn tazauna kawai kuma saita kuka.....

Ganin ƙofar Abuɗe ya tabbatar masa tayo gida, baikawo gate man dan haka dakanshi yasauka yabuɗe gate ɗin yashiga sannan yarufe,

Kwasar kayan yayi zuwa ciki, A palourn yasa meta tawani haɗa kai da guwwa saifaman kuka take.

Rage fushinsa yayi yazauna kusa da ita yazauna cikin sanyinsa Yace," Haba Hayat yazakimun haka kiwani kamo hanya kidawo bayan kingama kunyatani cikin jama'a, nagayamiki itaɗin cousin ɗinace munjima bamu haɗu ba koda Akayi bikinmu batasamu zuwa ba shinefa take tayani murna,"

Ɗago jajayen idanuwanta tay, harzatayi magana sai wayarsa tahau ringing sharewa yayi ganin number ce ba suna dama shi baifaye ɗaga kiran ba,

Kallon tuhuma ta watsamasa Tace," bazaka ɗaga kiran bane,"?

"Bansan number bane shiyasa,"

"Wannan ba Reason bane baka da gaskiya ne shiyasa,"

Ɗaga wayar yayi dan kawai ta gasgatashi,

Ɗayan ɓangaren Akace "haba dr. inata kira baka ɗauka kuma inaa.........."

Tagama kai maƙurar ɓacin bai Ankaraba kawai yaga taƙwace wayar tabuga ta ƙasa, take tawartse.

Cikin fushi Yace," Kika sake fasamin waya yauma Annur zaki ƙarayi,"?

Miƙewa tsaye tayi Tace," Eh nafasa nafasa ɗin wllh yanzu nafara fasa maka dik wata waya dazaka siya muddin macce nakiranka wllh nadinga fashe wayoyinka kenan kawai kahaɗa zumunta da shagon saida wayoyi wllh bazan daina fasa wayoyin ba wllh domin inada *BAƘIN KISHI!!!* Akanka za'i'd....................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*

FREE 🅿️ 18/19

*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_

```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```

```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```

*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*

*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*

Tana gama faɗin hakan tawuce ɗakinta A fusace harda saka key dan kar yabiyo ta.

Shikuwa zubawa fasasshiyar wayarsa ido yayi, jiya jiya yasiye wayar nan kusan dubu 80, 000. Amma itace walaƙance Anan wannan wace irin rayuwa ce shikenan haka zai dinga tabka Asarar.?

Tsaki yaja A fili Yace," Salim wataƙil zancen ka dakwai gaskiya mamata *BAƘIN KISHI* ne taya zansamamata maslahar wannan *BAƘIN KISHIN*? Wata zuciyar tabashi Ansa da Addu'a itace mafita kawai,

Aha sukayi kwana 2 bawani sakewa tsakaninsu dik da kowanne A daddafe yake dan rashin ɗan uwansa kusa dashi ba ƙaramin Azabtuwa yake ba,

*------------------------*

Yau monday kuma yau ne hutunsa yaƙare koda yagama shirinsa yafito harta gama haɗa masa break-fast tare sukaci suna firarsu kamar basu taɓa samun matsala ba, harya gama rakosa tayi waje tareda buɗe masa motar yashiga kasa miƙamasa jakarsa tayi tazuba masa ido kawai.

Hura mata iska A ido yayi "Kallon fa kona miki kyau ne,"?

Sauke Ajiyar zuciya tayi "Kasan kai ɗin mai kyaune ai dama zaka fasa fitar nan wllh irin wannan kyau da kayi haka kada kaje wata tsinanniyar ta kalle ka,"

Murmushi yasaki saida fararen haƙoransa suka bayyana "Kada kidamu sarkin kishi ba wadda zata kallan zansaka face mark kuma kinsan ai Uncle ɗinki baruwansa da mata,"

"ni dai kada kabari idanka yafaɗa kan wata shegiyar balanta harkaji taburgeka, Allah ya tsaremun kai,"

Tabashi jakar tareda rufe masa marfin motar takoma ciki..

Girgiza kansa kawai yayi kafin yawuce, dan A yanzu su Abba sunbashi ƙanen wanda kemusu gadi shike buɗe masa gate yanzu da kula da shukokin gidan.....

Batawani jima da dawowa ciki ba taji nocking tana mita takoma tabuɗe,

Najwa ce dasu Affan sai kairat babbar ƙawar Annur A kalla sunkai 3 years basu haɗuba,

Ihu Annur tasandara tana faɗin "My khairat kece,"?

Rungumar juna sukayi cike da murnar ganin juna,

Najwa Tace," Kunga ku matsa muwuce tinda mu bata tamu kuke ba,"

"Sorry My sis ina murnar gani khairat ne shekara 3 fa,"

A tare suka shigo palourn dik suka zazzauna,

Affan Yace," Aunty ina Uncle,"?

Annur taware hannaye Alamar yazo,

Tasowa yayi tarungumeshi

Tace," Yi haƙuri ɗan ƙanena nayi kewarka sosai inasu Mamy? Uncle yafita ɗazun,"

"Mamy na gida tace A gaisheki, nima Aunty jiya nayi kuka nace ni Aunty nakeso shine yau Mamy tabari yau A kazo dani,"

"Allah sarki ɗan ƙanena Ai cike nake da kewar ka dama tinaninka kadaina ma su mamy kuka kaji ko,"

Ɗaga kansa kawai yayi.

"good boy, yanzu jeka wancan ɗakin Akwai kayan wasa sannan dakwai chaculate Auncle ya A jema Acan,"

Dagudu yanufe ɗakin.

Maida kallonta tayi gun Najwa Tace," baki bani labarin yadda kikasamo mana wannan ba hartazo gidana,"..........

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*

FREE 🅿️ 20/21

*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_

```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```

```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```

*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*

*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*

*IDAN KIKAMUN SATAR FASAHA KO EDIT A LITTAFINA ALLAH YA ISA*

Najwa Tace," tazo dan batasan inda Gidanki yake ba Amma taga bikin naki A medi'a,"

Annur "Kai gaskiya naji daɗin ganinki khairat kwanads dayawa ya mijin naki, ina yaranmu,"?

Khairat Tace," wllh ƙlau suna lafiya sunje kai ziyara da babansu da wata ƴar uwarsa A katsina shine nace tinda gani A garin Abuja dole na nemeki kafin nawuce,"

Dafe ƙirji Annur tayi "Ƴanzu kairat dan bakida hankali shine zakibar mijinki da wata suyi tafiya tare? lalle bakida hankali ke sakaryace wllh,"
Taƙarasa maganar cikin takaici.

Murkushi khairat tayi "Ƴar'uwarsa fa nace Annur ba wata da banba, yo kowata da bance mezaisa natada jijiyar wuya Wllh saisundawo nan sukabarni nanzasu dawo suman,"

"Ke shasha ce wllh Khairat yara 3 Amma bakida wayon ko ɗan kishin nan babu Mtswwww ni dan Allah rufe wannan captar bana ƙaunarta wllh, bara nakawo muku ruwa,"

Miƙewa tayi taje kawo musu ruwan.

Dariya khairat tayi "Wai haryanzu Annur kinanan da *BAƘIN KISHIN* nan naki? Hunmm wai Amma ko Za'i'd na fama wllh,"

Najwa Tace," Ai ba wanda zai iya zama da wannan wllh in ba Uncle ba koshi dan yana tsananin sonta da tausayinta gashi da haƙuri Amma wllh Sis Annur Akwai *BAƘIN KISHI*,"

Aje wani tire gabansu kan ƙaramin stole dake palourn Tace," Nima ai inada haƙuri ehe koda nakeda *BAƘIN KISHIN* ba,"

Sosa ido khairat Tayi kafin Tace," Ke menake gani kamar ciki ne dake My Annur, lalle munada casu Ashe kice harkin ɗauka wooooh,"

Zama Annur tayi tana shafa cikinta Tace,"wllh ko muma munbiyo sahu munji Abunda kukeji saura najwa,"

Dariya sukayi banda Najwa dake faɗin Allah ya shiryeku kunbani, Ni kam bara na matsa kada kuɓatawa my sa'id ni, laaah ɗan halak kinga yakira to na matsa,"

ficewa waje tayi dan Ansa kiran,

Sukuwa suka saka dariya,

Maida kallonta tayi gun Annur tana ɗan matsowa tace," My Annur Allah kidaina wannan kishin haki yayi yawa sarai nasami labarin dik Abunda kikewa za'id A kan *BAƘIN KISHIN* ki, kisanifa dik abunda kike bazaisa yafasa yin Abunda yayi niyaba kiyi Amfani da damarki Annur tinkan tasuɓuce miki wllu kidaina wannan *BAƘIN KISHIN*.........

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*

FREE 🅿️ 22/23

*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_

```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```

```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```

*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*

*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*

*GA MASU SATAR MUN FASAHA KO EDITING ALLAH YA ISA*

Sauke Ajiyar zuciya Annur tayi Kafin Tace," Bazan iya jure ganin Mijina da wata ba wllh,"

Riƙo hannunta Khairat tayi "Zaki iya Annur komai na rayuwa ɗan haƙuri ne plzz ki gwada,"

"tom naji zanyi yanzu kundawo nan ne da zama gaba ɗaya,"?

"Eh Ammasa transfer ne zuwa nan kuma,"

Firarsu sukaci gaba dayi cikin nishaɗi, khairat nabata shawarwar Akan rage *BAƘIN KISHIN* da takeda.

°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°°

Cikin Annur yakai wata 6 yanzu yayi girma sosai,

Zaune Za'id yake yana kallon wani indian searis

Ahankali tafito harta kawo kusa dashi tazauna baisani ba dan Hankalinsa na kan film ɗin yatafi dashi,

Dafashi tayi "Ƙalby wannan film ɗin yatafi dakai dayaa kaida ko kallo bakayi Amma kazauna kana kallon wannan,"

Murmushi yayi tareda shafar cikinta Yace," Babys ɗina na lafiya ko dama Ummunsu? wllh film ɗin ne yamun jarumar yarinyar taburgeni sosai tahaɗu ga iya Atting gaskiya tacancanci A word sosai,"

Ɓata fuska tayi Ganin baimasan tanayi ba taƙara fusata,

Miƙewa tayi tanufe t.v ɗin A bango yake haɗe wani ƙarfe dake ƙasa taɗauka jikake ƙasss ƙasss ƙasss dik tafasa glass ɗin t.v,

A ɗan razane yamiƙe tsaye Yace," Kina hauka ne zaki fasa t.v meke damunki ne wai,"?

A hasale "Ai harnafi gidan mahaukata hauka indai Akan kane to wllh nafi haukar hauka dan inada *BAƘIN KISHI* Akan me zaka dube tsabar idona kayaba kyan wata da surarta wai tana burge ka to ai saika ɗaura kaje can ƙasarsu kasa mesu!,"

Fuuuuuuu tabar palourn tana ta zage zage.

Komawa yayi ya zauna yana mai dafe kansa dake tsantsar sara masa, A fili yafurta "Allah gani gareka kamun maganin wannan matsalar dana ke ciki ni Za'id Allah ka ƙaramun haƙuri, juriya tausayi dama tawakkali Akan wannan jarabar taka daka jarabceni da ita!,"

Hawaye nagani sunfara silalo masa A idansa

[] ALLAH SARKI ZA'ID HARKABAN TAUSAYI YAU HARDA KUKA KAKE A MAIMAKON KA ƊAUKI MATAKI SAI KAWAI YAKAI KUKANSA GUN MAHALICCINSA, HUNMMMM KAGA AIKIN MASU ILIMI KO?? AURE MAI ILIMI YAFI AUREN KYAKYKYAWA YAFI AUREN MAI ƘUƊI YAFI JINDAƊI KWANCIYAR HANKALI NATSUWA SANIN YAKAMATA DA DAI SAURANSU, DAN HAKA INAMAI BAKU SHAWARA KUFARA AUNA ILIMIN NAMIJI HAƘURINSA KAFIN MAGANAR AURENSA,, ALLAH YASA MUDACE ALLAH KAIMUNA DA KYAU[]

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*

FREE 🅿️ 24/25

*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_

```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```

```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```

_YAU 5/3/2022 SATURDAY MARCH A YAU NE KUMA AKA FARA EVENT'S ƊIN BESTY NA "NANA FIRDAUSY UMAR" YAU NE AKE WANKIN AMARYA INAFATAN ALLAH YABAKU ZAMAN LAFIYA, MUKUWA ALLAH YA HOREMUNA MUTAKA RAWAR GANI ABIKINNAN SANNAN ALLAH KANUNAWA SAURAN AL'UMMAR ANNABI MUHAMMAD S.A.W AMEEN ALLAH YASA MUDACE!_

*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*

*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*

*GA MASU SATAR MUN FASAHA KO EDITING ALLAH YA ISA*

Saida ya tabbatar tasauka daga fushin sannan ya shiga ɗakin baice mata komai ba, bayan sallama da yayi yashiga toilet yayi wankansa yafito yana shafa mai,

Tasowa tayi taje gabansa ta ɗauke man tafara shafa masa baicemata komai ba kuma baida katar da itaba,

Ahankali tafurta "Dan Allah kayi haƙuri bazan koma ba,"

"Kamae yarda kura bata ɗaukar Azimi indai taga kalacin nama gabanta haka yake ɓangaren *BAƘIN KISHINKI!!!*

Ficewa ɗakin yayi yashiya Abinsa yanufe Office zama tayi Agun tare da zabga uban tagumi,

Tinda yaje Asibitin Aiki kawai yake amma sam fuskarsa ba walwala Ahaja haryagama duba pentiens ɗinsa, office ɗinsa yakoma ya zauna tare da zabga Uban tagumi yayi nisa A duniyar tunaninsa,

Najib daketa sallama har yazauna kusa dashi Amma baisani ba,

Taɓasa yayi Yace," dr meke damun ka wannan wane irin tinanine kake haka nayi sallama nazauna amma dik bakaji ba meke damunka,"

Nan nauyan numfashi ya sauke kafin Yace," Bako mai yi haƙuri kawai banji bane,"

Murmushi Najib yayi Yace," yaushe kafara ɓoyemin damuwar ka? yaushe kafara mun ƙarya? inban isa nakai matsayin da zaka gayamin damuwar ka bane kawai,"

Miƙewa yayi daniyar barin office ɗin dasauri Za'id ya janyoshi yasake zama Yace," Kayi haƙuri ba haka nane matsar iyalinace Anna muhammad s.a.w yace ku Asirta sirrika sirrin tsakanin mata da miji, Amma zangaya ma. kwashe komai yayi yafaɗa mai,

Najib yajinjina kanshi Yace,"kaci gaba da haƙuri Amma nikaina ina mamakin irin tsananin *BAƘIN KISHI!!* Irin na matar ka Amma inada yaƙin zata iya sauyawa,"

"Kana ganin Annur zata iya daina wannan *BAƘIN KISHIN* Kuwa? sau 9 tana fasamun waya sau 7 tana fasa t.v yanzu bawani t.v cikin gidan nan dik tafasasu kuma bakomai ne yajanyo hakan ba face *BAƘIN ƘISHI!!!* irin nata wllh ni yanzu hartsoron sayen waya nake sam banson A kirani ina gida wllh, Badamar nayi waya da macce koda ƴar uwata ce to saita fasa wayar,"

Najib Yace," gaskiya ne kana cikin damuwa kuma dole kadamu amma kayi haƙuri komai zai wuce wata rana yanzu kaga tanada ciki kuma kasan ba Ason masu ciki da damuwa so yanzu kw bita A hankali zuwa idan ta haihu daga nan saimuga wane irin mataki yaka mata mu ɗauka,"

"Hakane Abokina kanada gaskiya insha Allah zan ƙara haƙuri nagode,"

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

Whats App number 07064904617 or call number 07031012948

*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*

FREE 🅿️ 26/27

*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_

_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_

```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```

```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```

*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*

*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*

*GA MASU SATAR MUN FASAHA KO EDITING ALLAH YA ISA*

```FREE FAGE YAKUSA ƘAREWA DAMA BAKIN PAGE 1 TO 30 NAMUKU A KYAUTA DAN HAKA KUHANZARTA BIYAN ƘUƊINKU MASU BUƘATAR *BAƘIN KISHI!!!* DOMIN ƘIRIS YARAFE FREE YAGAMA GAMASU BUƘATAR COMPLET 300 NE IDAN KO FAGE TO FAGE NE 200 NE KAWAI, BANDA FITARMUN LITTAFI WAJE DAN ALLAH```

Ahaka rayuwa tacigaba da tafiyarmusu cikinta nata girma ammafa ɓangaren *BAƘIN KISHIN!!!* ta sai Abunda yaƙaru...

Yau ne Ake bikin Najwa da Sa'id , Kusan Annur A gida ta tare, yau ne wunin bikin kuma kowa kagani yaci Ado Amarya da ƙawayenta dama ita kanta Annur sunci kwalliya,

Zaune suke bakin rumfunan da Aka sakama ƴan biki, Za'id nahanga yashigo gidan fuskarsa ɗauke da murmushi saifaman gaisawa da mutane yake,

Wata ƴar budurwa ɗaya daga cikin Ƙawayen Amaryar tafito daga cikin gidan, ganinsa yasa tasake baki tana kallonsa dan baƙaramin tafiya da imaninta guy ɗin yayi ba, kasa daurewa tayi saida tanufesa, da sallama taƙarasa gurinsa sukaɗan gaisa Tace," Dan Allah idan bazaka damu ba number ka nakeso,"?

"Number ta kuma,"?

"Eh wllh haka kawai katafi da zuciyata dan Allah kaban number ka,"

Mamaki yasashi ɗan darawa "Ikon Allah kawai saina baki number ta kuma? to ni inada matata wllh kuma ina masifar sonta itama haka dan haka kiyi haƙuri,"

Ashe dik Abunnan dake faruwa A kan idan Annur saicika take tana batsewa,

Wata budurwar dake kusa da Annur Tace," Ah kunga Nash takasa haƙuri saida ta tinkare wancan haɗaɗɗen guy dama nasan saitayi masa magana dan bata iya ɗauke idanta A kan kyakykyawan namiji Amma fa sundace dubi yanayinsu wataƙilma ya Amince da buƙatarta dubesu dagani soyewarsu suke Abunsu,"

Dariya sauran sukayi,

Najwa kuwa haɗe rai tayi dantasan yau A kawai tashin hankali, juyowa tayi daniyar riƙe hannun Annur dantasan A yanzu takawo iya wuya *BAƘIN KISHINTA* Yamotsa amma me saitaga inda take zaune wayau koda taɗaga kanta tahangota tana kutsawa cikin jama'a tanufe can A matiƙar fusace.............

*TAB YAU KENAN A KWAI ƘURA😂😂😂😂😂😂 MUHAƊU NEXT PAGE KAWA*

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948

*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*

FREE 🅿️ 28/29

*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*

*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A)

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment