Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_




_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_




```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```



```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```








*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*






*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*


*GA MASU SATAR MUN FASAHA KO EDITING ALLAH YA ISA*







Tana ƙoƙarin bashi waya dan ya samata number,







Tana zuwa tafisge wayar tayi jifa da ita sannan tajuyo tashaƙo wuyan budurwa tashaƙeta,


Tari budurwar tafara haɗida kakarin wahala idanta harsun fiffito ƙwalaƙwala saboda wuya,




Neman kwacewa take Amma takasa saboda riƙon da Annur tamata bana wasa bane,






Dik Za'id yaruɗe Cikin ɗaga murya Yace," kisa keta nace! nace ki saketa Annur!,"






Amma ko saurarensa batayi ba burinta kawai ta kasheta tinda har take iya furta kalmar so ga mijinta,





Take hankalin mutanen wurin suka dawo nan,





Kuka Najwa take tana roƙon Annur tasake budurwar,





Dik yarda mutanen wurin sukayi ƙoƙarin ganin Annur tasake budurwa hakan yaci tura.





A matiƙar hasale Za'id yawanketa dawani gigitaccen mari hausau 2, Wanda zafin marin saida yasata ganin taurarin wahala, Saketa tayi saboda taji marin ba ƙaɗan ba, dan har gefen bakinta yafara zubda jini,





Budurwar kuwa faɗuwa tayi ƙasa A gun tana mayar da numfashi dakyar,







Ɗagowa tayi A galabaice fuskarta harta kumbura saboda ƙarfin marin datasha,
Cikin muryar kuka Tace," Uncle saboda wannan zaka mareni,"?





"Eh na mareki idan kuma zaki rama ne to bismillah!"

Yafaɗa A matiƙar harzuƙe.






"To bari na ida kasheta inyaso saika mun dik Abunda yafi wannan,"



Matsawa tayi daniyar sake kamota amma saidai kash Ammy tazo gurin ,



Shikuwa ƙara fusata yayi yajanyo hannunta da ƙarfi harsaida tayi ƴar ƙara, Niyarsa yasake marinta Amma Ammy tariƙesa tana faɗin "Abbana Yaushe kafara rashin haƙuri? ke kuwa buyar Allah meya haɗaku ne, Annur kinada hankali kuwa keda kikeda wannan cikin haka, Maza kishiga gida,"






Bawa budurwar haƙuri Ammy tashigayi,


Najwa taja hannun Annur dansushiga ciki,


Ranta baƙaramin suya yake mata wai yau Za'id zai mareta A kan wata daban kodai yana sonta ne? Eh zuciyarta tabata Ansa gashi harda marinki yayi A kanta!



Wata irin juyawa taji cikin yamata ga zuciyarta namata wani irin zafi,




Rintse ido tafara wata irin razananniyar ƙara tasaki kafin taɗan sunkuya tana riƙe cikin nata.






Cikin tsoro Za'id da su Ammy sukayo kanta Amma tini ta.....................











_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_










WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948






*BAƘIN KISHI!! "PAID BOOK #200 ONLY*


FREE 🅿️ 30/31



*RUBUTA LABARI DA TSARAWA 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN... AMMYN KHAUSAR CE..... KUMA TAURARUWAR ROYAL🥳🥳*



*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c

```MARUBUTA MASU AIKI DA FASAHA DA ZALLAR TSAKWARON AMANA, FAƊAKARWA HAƊI DA NISHAƊANTARWA GAMI DA WA'AZANTARWA HUMMM WANI ABU SAI ROYAL STAR WRITER'S ✍🏻📚✨⭐✨ ASSOCIATION RUWA ƘAƊAI KE MAGANIN ƘISHI (R..S..W..A) 💪💪💪💪
UP-UP-UP```

_🍂"ALƘALAMINMU🖋️ ƳANCINMU"🍂_




_GODIYA TA MUSAMMAN GADIKAN MASOYANA🥰_




```YABAWA GAREKI SWEET MARYAM YUSEEF "MAMAN JUWAIRIYYA```



```MARUBUCIYAR -- MAIZAMAN KANTA "PAID BOOK" DOCTOR HEESHAM PAID BOOK-- BARRISTER KHALEEL FREE BOOK -- SAINA KASHE MIJINA FREE BOOK --- RAUNIN MACCE BAYA HANA ƊAUKAR FANSA FREE BOOK--- SO SIRRIN ZUCIYA FREE BOOK'' FAHERTH 'FAHAT" HOT LOVE FREE BOOK... YANZU KUMA BAƘIN KISHI!!! PAID BOOK"" YA SAUKA GAREKU MASOYA```








*LITTAFIN ƘUƊI NE IDAN KINASO KI GAGGAUTA BIYA DOMIN SAMUN NAKI #200 KAWAI ZAKI BIYA*






*IDAN KINSAN DAN KIFITAR MUN DA LITTAFI KIKESON SIYA DAN GIRMAN ALLAH KIBAR ƘUƊINKI NIKUMA NARIƘE LITTAFINA, IDAN KIKA ƘARƁE LITTAFINA KIKA FITA DASHI WLLH WLLH WLLH BAN YAFEBA KUMA ALLAH YA ISA GADIK WADDA TASAMI LITTAFINA COMPLET TAFITA DASHI WAJE HAR WASU SUKA KARANTA WLLH ALLAH KA ISARMIN BANYAFE BA!!!*


*GA MASU SATAR MUN FASAHA KO EDITING ALLAH YA ISA*






_•••°°°•••°°°•••°°°••°°°•••°°° LAST FREE FAGE INSHA ALLAH 6/3/2022 MARCH SUNDAY.... IDAN KINA BUƘATAR LITTAFINA KIDAURE KIBIYA DAN ALLAH FAGE TO FAGE #200 COMPLET DOCUMENT #300 ZAKU NEMAN RA WANNAN NUMBER WhatsApp 07064904617, DOMIN KIRA KUMA 07031012948,, KADA KUMANTA A LITTAFAN NAWA A KWAI ""MAIZAMAN KANTA "PAID" DOCTOR HEESHAM ""PAID #300 NE COMPLET DOCUMENT, 🥰MUJAHEEDAH🥰 (MATAR 💖 MALAM) HEEDAH HAYDAR OSTHMAN, AMMYN KAUSAR CEEEE🤱🤱🤱





Cikin A zama Za'id ya ɗauketa tsohon sashensa nada tinkan yayi Aure yaje da ita kwantar da ita yayi yana ƙoƙarin dubata, Ammy kuwa sai safa da marwa take A ɗakin,




Bayan wasu ƴan lokutta harya gama dubata yamata Allurai, ya zauna gefen gadon ya zubamata ido, harwata rama ya hanga A idanuwanta, shikam yana mamakin irin zafin kishinta,




Ammy Tace," Meke damunta ne yanzu,"?





"Normal dama ɗan cikin nata ne yajuya amma bawata matsa data farka lafiya zata tashi,"






"To tana tashi kakirani inason magana daku,"



Tana gama faɗin hakan tabar ɗakin.





Bayan wasu A wanni A hankali taware idanta tazuba mishi su, A ɗan raunane Tace," da gaske kana sonta ne,"?





"Kinutsu kinji ko dubeki garin baƙar haukar ki kina yunƙurin cutar da ɗanki dama lafiyarki,"


Kiran Ammy yayi A waya yasanar mata tatashi, bata ɓata lokaci ba tazo,






Sosai Ammy da Abba suka mata faɗa haɗida nasiha shiɗinma sunmasa faɗa kan marinda yamata kada yasake dukan matar matar shi, kawai suwuce gida bikin ya isa haka,..






-------------------




Bayan wasu lokuta A yanzu cikin Annur yashiga wata 8 yayi girma sosai tayi nauyi Amma hakan baihanata kula gidanta ba,




Tana ɗaƙi kwance takejiyo fira sama sama harda dariya kamar muryar macce,




Miƙewa tayi da ƙyar tafito hango za'id da wata budurwa suna sauka kan step-step ɗin Ajere da juna fuskar kowannen su ɗauke da farinciki,
Wani irin suya tajizuciyarta tafara idanta suka fara rufewa take *BAƘIN KISHI!!* nta ya bayyana,




Yunƙurawa tayi batare da sunsan dazuwanta ba tasa hannayenta tatureta da ƙarfi,



Gangarawa zuwa ƙasa tafara ihun A zaba tasaki da kanta ya bugu da tiles ɗin benen kafin ta ida sauka ƙasa bako numfashi A tare da ita,



A matiƙar tsorace Za'id ya sauka yaduba fuskarta yaga bata numfashi Ɗagowa yayi Yace," Kinfita hayyacinki ne Annur wannan wane irin *BAƘIN KISHI!!!* kin kasheta fa Ƙanwatace fa Amal kika hallaka saboda *BAƘIN KISHI* nki na hauka,"





Dariya tayi "Ina ruwana da kowacece kawai nasan tayi yunƙurin shiga gonata nikuma nayi maganinta inmata tashi daga yau bazata ƙara kusantar mijin kowa balantana Mijina ni *ANNUR* Wllh koda Ammy ce data haifeka idan tayi wani kusanci da kai wllh wllh wllh saina ɗau mati A kanta dan ni *ANNUR INADA BAƘIN KISHI!!!*





Kasace mata komai yayi kawai sai yaɗauke Amal yafice da ita,


A ruɗe yake dik fatansa kada Amal tasamu wata matsala, shiga da ita wani ɗakin Aka soma treating ɗinta, saida suka gama baida zaɓi dole yakira su Ammy yafaɗa musu,




Kafin wani lokaci Ammy da Abba harsun ƙaraso, Ganin yanayin ƴarta baƙaramin tsorata tayi ba tahau tanbayarsa meya sameta?



Baida zaɓi yafaɗa mata gaskiya, Ran Ammy yayi matiƙar ɓaci shikanshi Abba baiji daɗin lamarin ba....






A yau kwanan Amal 3 Asibiti kwance dik kanta nannaɗe da bandige bayan wasu raunuka data samu A sassan jikinta nadaban,





A kwana 3 nan sam Za'id yadaina bari yahaɗu da Annur wani lokacinma baya kwana gidan,


Dik Annur tadamu da hakan amma sam batayi nadama Akan Abinda yafaru ba,





Wayarta taɗaga takira ƙawarta khairat tana kuka Tace," dan Allah kizo A kwai matsala," batajira Ansarta ba takashe wayar taciga ba da kukanta,





Khairat kuwa dik ta ruɗe kiran mijinta tayi tafaɗa masa ƙawarta ba lafiya dan haka zataje, Allah ya tsare yace mata, dama Auwal mijin khairat baida matsala hasalima shi ba mazauni bane saboda shi soja ne,





Koda itaso gidan palourn tasameta tanata kuka ,


Zama kusada ita tayi tanafaɗin meke faruwa ne dan Allah kigayamin meke faruwa dan Allah,"?




Riƙe hannunta tayi cikin muryar kuka Tace," Nashiga uku ni Annur kwana 3 yanzu bansaka mijina A idona ba gamu gida ɗaya amma nadaina ganinsa wllh yama daina kwana gidannan ya ƙauracemun gaba ɗaya ko tausayina bayaji,"




"To mekika masa? mutum mai haƙuri irin za'id idan kaga fushinsa to wllh taɓaci kuma tabbas kinmasa gagarumin laifine,"





"Danfa kawai naganshi da Amal suna cikin nishaɗi saikinga yarda yasake mata itako tawani nane masa shine *BAƘIN KISHINA* Yamotsa niko najefota ƙasa daga kan bene,






ɗan zabura Khairat tayi kafin Tace," kina hauka Annur towa yakaiki Aikatw haka? bayan kinsan itaɗin ƙanwarsa ce kinsani Aure ya haramta tsakaninsu so meye na aika-aika irin wannan wai wane irin *BAƘIN KISHI!!!* ne dake haka kinga yanzu da kanki kinruguza farincikinki kuma nasan surukarki kuma mahaifiyarki wllh tayi fushi kifa daina ganin wai tana sonki wllh saitafi son ƴaƴan cikinta dake ita uwa tadabance ɗanta ɗanta ne lalle kinjayo ruwa wannan karon kuma ga Alama suna ƙoƙarin wucewa dake, toma kintaɓa zuwa dubata ne,"?






Rage kukan nata tayi tana share hawayenta Tace," bana tinanin Ammy zata canzamin gaskiya dan nasan tanasona saidai ko tayi fushi dani, banjeba ni kuma bankirasu ba,"?





"Kaji sakarya to wllh dik irin sonda take miki tafison ƴaƴanta dake idan zaki natsu kiyi hankali to kinatsu, yanzu maza kije kiɗauko hijab ɗinki muje Asibitin narakaki kiyi duba kuma kibada haƙuri kinuna kinyi nadama,"






'"Hunmm wllh koda naje saidai naje dan son mushirya da mijina amma badan nayi nadaman Abunda na aikata ba, dama Amal basona takeba tinfarko tasha nunamin tsana nasani wllh zata iya Auren Za'id, bari nagaya miki Abunda baki saniba Amal ƴar ƙanwar Ammy ce bawai ƴarta tacikinta ba tana riƙontane kawai saboda Abba yanada ƙuɗi koda nazo gidan natarar da ita iyayenta ma basa ƙasar tabbas nasan Ammy nason Amal sosai Amma bata taɓa nunan banbanci tsakaninmu ba shiya kikaga naƙi yardar cewa Ammy zata juyan baya kawai nafizargin zatayi fushine dani dazar nabata haƙuri zata haƙura, so muje kawai,"






"Jinjina lamarin khairat tayi tinda take bata taɓa tsammanin Amal ba ƴar Ammy bace, Annur natunanin Ammy tafisonta akan ƴat ƙanwarta hunmm tabbas tasan Akwai ƙura dan tanaganin kamar Ammy zata iya.....


Katse tinanin tayi tahanyar jan hannunta Tace ,"Muje nasan dai tana *HAMDALA HOSBITALL* dan itace Asibitin Za'id,"





Motar Khairat suka shiga suka nufe Asibitin.







Zaune Za'id yake yana sauraron faɗan Ammy Akan bazata bar wannan Abun yatafi Abanzaba wllh saita ɗau mataki,





Amal kuwa hawaye kawai take matsowa ƙarin na munafurci dan ita sotakema Ace yasaketa daganan ita ta Aure shi,



Najwa sai haƙuri take ba Ammy Amma ko sauraronta batayi ba,






" Kaji nagayama Za'id wannan ne karo na farko da Ammy tafurta sunanshi dan haka yasha jinin jikinsa,
Tace," koda nice Uwar Annur wallh saina rufe ido na hukuntata A yau balantana riƙonta nake dan tsabar iskanci gani ina kauda ido Akan binda take shine iskancin zaidawo cikin gida? to wllh bata isaba saidai tamutu Amma saika ƙara Aure dole ka Aure Amal,"





A razane Najwa taɗago tana fidda ido waje saboda tsoron kalmar Ammyn wai *UNCLE ZA'ID MIJIN ANNUR YAƘARA AURE KUMA AMAL!* tinsuna ƙanana tasan bashiri tsakanin Amal da Annur haka kuma za'id ba mutum ne mai ra'ayin mata 2 saboda tsabar sanyin halinsa bazai iya ba sam baison hayaniya gashi ba shida wani sakewa da Amal hasalima ɗabi'unta basa mishi ga Annur da *BAƘIN KISHI* Tajimata wannan raunin dan kawai taganta tajera da mijinta to inataga taji labari zata Aure mijinta!!!!!?





Za'id kam dasƙarewa yayi A gun banda gumi ba Abunda ke tsatstsafo masa dik da ɗakin A kwai isassun A.c Amma gumi yaketa haɗawa kamar Anwatsa masa ruwa, wannan wane irin tashin hankali ne Annur zaima kishiya kuma wai Amal?






Ledodin da ke hannunta tasake suka faɗi ƙasa, ƙarar faɗuwar leda yasa suka jiyo, dik ilahirin ya nayinta yacanza Bakinta sairawa yake tanason yin magana Amma tsabar tashin hankali da ruɗu haɗida da tashin hankali sunhana maganar fita,






A walaƙance Ammy ta takalleta Tace," Au kina jinama Ashe? to Alhamdulillah tinda Allah yasa kina kusa kuma kinji da kunnuwanki dan nasan shiɗin ba gaya miki zaiyi ba, to kifara ƙirga kwanaki nanda kwana 7 sati ɗaya Amal zata zama kishiyar ki zaku raba za'id keda ita lalatarciyar banza da wufi wanda batasan menene gata ba balantana kawaici!,"






Cikin wata iriyar murya Annur Tace," Mafalki ne nake ko khairat? kai haba ina saidai mafalki za'id bazai taɓa mun kishiya ba Ammy kidaina wasannan kada kisa zuciyata tabuga nayi Asarar raina, kai ina wllh wannan bazao taɓa yuwu ba!," Tafaɗa cikin ɗaga murya tana maijifa da sauran kayan da ke hannunta.





Ammy Tace," Aikuwa zaki gani wllh zaki gani Annur, indai ina raye to bamai hana faruwar hakan saidai inna mutu"





Za'id kam kasa koda motsi yayi balantana ya iya cewa Wani Abu..






A matiƙar hasale Annur tashaƙo wuyan Ammy cikin wata irin Murya Tace ," To bari ni nakasheki ke tinda kece kike bada umarnin min kishiya, bakince indai kika raye sai yayi Auren ba to idan nakasheki ai magana taƙare," iya ƙarfinta tashaƙe Ammy.....................







```WAYYO HOOOOOOOHHH GANSHIDAI WASAN YAƊAU ZAFI AMMA SAIDAI KASH ANAN FREE FAGE YAƘARE SAIDAI KAWAI KABIYA DANSANIN YARDA ZATA KAYA,,,, °°°°°°••••°°°°°° AMMAFA A KWAI ƘURA WLLH SHIN ZA'ID ZAIYI AUREN KUWA? SHIN WANE MATAI ANNUR ZATA ƊAUKA KOZATA HAƘURA NE? SHIN AUREN ZAIYU?? KAI AKWAI TARIN TANBAYOYI FA DAMA TARIN ANSOSHI AMMA DIK SAI ACIKI CIGABAN *BAƘIN KISHI!!! -PAID BOOK* GA WANDA YABIYAFA AMMA,,, AMMA TARIN RIGIMA TASHIN HANKALI ACIKIN WANNAN LITTAFIN KAWAI KUBIYONI DA ƘUƊINKU DOMIN SAMUN WANNAN ƘASAITACCEN LITTAFI NIƊINCE DAI MUJAHEEDAH MATAR MALAM,, AMMYN KAHUSAR CE, KUMA TAURARUWAR ROYAL```








_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_






WhatsApp number 07064904617 or call number 07031012948


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment