Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

FARAR MAGE TANA KALLON SAH GANIN CEWA BATA CUTAR DASHI YASA HANNU A HANKALI ZUCIYAR SAH NA BUGUN 10 10 YA SHAFA DOGUWAR JILLAR TAH NAN TAKI TA SAKI AJIYAR ZUCIYA DA LUMSHI IDO TA KARA MATSUWA KUSA DA YARIMAH


SHIDAI YARIMAH IDO KAWAI YA ZUBA MATA CIKKI DA TSORO KAWAI DAI DAUREYA CE IRRIN TA JARUMAI ….


MAGE GANIN YAU TA SAMU FUSKA SAI TA LALLLAƁA IZUWA HANNUN SAH




TA KISHINGIƊA TA KWANTA LUFF TANA KALLON IDON YARIMAH


ABUN MAMMAKI MAGE DA IDON MUTUM YARIMAH YACE


YANA SHAFA BAYAN TA A HANKALI HAR BARCHI YAYE A WUN GABA DA ITTAH SHIMAH SAI YA KUMA BARCHIN SAHHH


KUNDAI SAN MAGE DA SON JIKKI TUNI TA LAƁI A HANNUN YARIMAH TANA SHAN BARCHIN TAH AMAN BARCHI MAI CIWO DOMIN YAU KAM TA SAMU RAUNI AGUN CETON YARIMAH.


ASUBA TAGARI YARIMAH DA MAGE SAH ♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
💝💝💝💝💝💝💝💝💝
🔥🔥🔥🔥🔥🔥
💋💋💋
🐿️💝
💥 💥 💥 💥💥💥💥💥💥💥💥💥
💋 💋
💋 💋
🔥🔥🔥💥 💋
♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️💖






WAI INA LABARIN WAZIRI DA SARKIN GIDA NI??


SHIN BOKA DODDON ALJANNU YA MUSU AIKI NE KO YAFARA NE??


SHIN INA LABARIN SARKIN KUNFAL SARKI FAISAL UBAH GA SULTAN DA SULTANA???


YAUSHE NI MUSULUNCHI ZAI DAWO BIRININ HARIS!!??


GA DAI MAGGE GA YARIMA WAI ME YAKI FARUWA DA YARIMAH MUNIR NE!!??


WACCE CE WANAM MAGE DA TAKI TARE DA YARIMAH???





SHIN YARIMAH ZAI YARDA KANWAR SA SAUDAT TA AURE SULTAN??


ME YAKI FARUWA A MASARAUTAR KANO AKAN ƁATAR KHADIJATUL KUBRAH?


WAYA KI DA HANNU AKAN FARUWAR HAKAN???






*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*










Mujeee zuwa yanzu aka fara buga wasan
Much love to you all 💖💖
Prodly with my first novel 🔥🔥


MIJIN MAGE 🐿️ (KULIYYA)🐿️
****Next page*******
Littafi daki ƙunshi da
***Makirchi***
***Zalunci****
***Munafurchi***
***Yaudara*****
***Chin Amana***
***Jahilchi********
***Zumunchi*****
***Soyayyya*****
***Riqon addini**
***Nishaɗi*******


8/3/2023






Sanye Taki cikin shigar Bakakkéñ kàyà da ya rufe jikinta gabadaya tareda sanya liqab da ta rufe fuskan tah kallo goma za'a Mata baza a tantance wacece bah.




Zaune taki a gaban gasurgumin bakin jibkigin boka Mai manyan jajayen iddanu Mai labta labtan bakakken hakura masu tuzo da tsini Kamar horro, sanyi yaki cikin yakikeyar riga da takai tsawon guiwarsa ba tareda wando a jikinsah ba,


yasa jar hula daki da tambarin MAGE a rusheshin katon kansa tsoho ne Wanda yaga jiya ya ga yau Kuma Yana da burin kallon gobe,


Nan ya fara magana da kakkausan muryan sa da yasa illahirin dajin yin Amo


(Taki na rufe hanchina Domin Kar warin bakinsa yasa na kasa dauko labarin abunda ki faruwa)




Lalllai mun samu nasara akan wanan kazamin aikin da muka qaddamar Kuma Muna Nan muna Kara qaddamar wa Domin kuwa wanan yarinyar mun Sauya halittar tah I zuwa farar MAGE Mai mugun hatsari a daji mun aika aljanni RIYA U
Ya jifar da itta wata kasar kafurai Chan nisa da duniyar mu.




Hahhhhhhhaahhaaaaaaaaaaaaaaa
Sai ne sarkin Aljannun duniya Naga yau Naga gobe jiya na barta da zunubai akaina wazai jadani na ɓatar dashi a doron duniya shin akaiw wanda ya Kaine hatsabibance a duniyar bil adama ne?, Sai ni ruwa biyu rabi mutum rabi Aljani




daga yanzu na rufe bakin kowa ba Wanda zai Kuma tuna wanan yarinyar duk da Cewa uwar ta na tsaye akan lamarin Aman bazata iya aikata komai ba .




Godiya naki gagara badau hatsabibi Mai bakar aiki yanzu nan zanmah kyauta ta musanman kyauta irrin na sarauta Nan taja zip na jakanta ta fitto da tsupin kudi 1000 bundle bundle




Tsawa Mai tarwatsa zuciyar matsorachii ya buga Mata Kar ki Raina mun wayoo dun kingani a daji wacce ta kawo ki Bata sanar Miki waye nibah ko?


Bana karbar tsupiin kudi nema Sabo nakiso ( lolz🤣)




Ranka ya Dade hatsabibi sarkin hatsabibai naje labarin kutu ta aminchi a chigaba da amsar tsohun kudi shiyasa na taho mah dasu Anman kawo account number na mah transfer Nan da Nan hatsabibi sarkin hatsabibai ya fashi da dariya yace yauwa yanzu naji labari.


( ASHE BOKA MAH YASAN AN SANJA KUDI 🤣).






Fitowar ta daga bukar da ta shiga Naga ta fallah da gudu gudu zuwa motar tah da ta ajiye sah nisa da inda taje Anann naga Wata tsuhuwa ta tahu da sauri ranki shidade barka da fitowa suna shiga motar su driver ya taka motar sa suka tsalla da gudu.


Jakadiya gaskiya naje tsoro wanan boka gabadaya Nima naki narasa kaina duk yanda kika ban labarin sa ban yarda bah Sai da nagansa.
Tana magana tana yaye liqab nin fuskarta da ya hada gumi,


Ay ranki shidade bansan meyasa yace lallai lallai Sai kinzo ya ganki bah ??.




Hummmm Cewa yaye aikin bazaiye tasiri bah har Sai ya gani da kyau dashi da aljanun sa domin kuwa Sai da naye tsirara agaban sa yanda aka haifunni ya kalli ne harda wani lallatsane yakiye fa Yana wane sambatu Kamar zautace nifa wane abun mah bazan iya gayyamiki bah ,da girman sa Nan ban taba aikata aiki Mai Muni irrin wanan ba gaskiya Yana da hatsari .
Hahhhhhhaaa




To ranki shidaɗi ai kin takka babbar sa'a domin Baiye sukuwar sa akanki bah,domin kuwa duk sanda kika aikine saiya jakwalkwalani ya da yakiso da wanan tsufar nawa,Aman gaskiya nakanji dadin yamda yaki sarrafani suk da Cewa agaggauchi da jahilanchi yaki murkusani.


Tabbbbb lallai dole na Miki kyauta idan mun Kuma masarauta wanan warin jikinsa kawai yanzu zuciyata Sai tashi yakiye


Duk maganar da sukiye a hankali sukiye ko driver baya Jin wani abunda Suki Cewa

Nan sukaye shewa da karfe sanan suka ye kasa da muryarsu, ai ne idan bukatatta zata biya na kuntatawa hjya zarah tu duk abunda boka yaban umarni zanye to ba shakkka zanyi




Dubah fah yau kusan wata shidda kinan da bacewar yarinyar Nan Aman ba adaina maganar taba?




Ranki shidaɗi ai ni nafara zargin sarauniya Huraira da Cewa kodai tana son kubrah ne har wane tausayin sarauniya Zahra takiye akan batar wanchan battachiyar yarinyar ?




Kidai na cemata yarinya domin ahalin yanzu tazama MAGE taye dariya sosai


Dukansu haka zasuyi shuru da maganar ai domin hatsabibi boka ya rufe bakin kuwa ni shegen cewar SARAUNIYA SUWAIBA KENAN






(. Wa iyazubillah. Allah yamana tsari da masu wanan bakin hallin na bin bokaye da sunan hassada ko kiyayyya ko baƙin kishi ko Neman mulki ko siyasa masu wanan halin Kuma Allah ya gannar dasu gaskiya ya shirye su idan bamasu shiryuwa bane ALLAH ya tuna Asirin su. Allah karemana imanin mu ya kubutar damu daga sharrin shaidan tsinanne. Ameen ya Allah ).

Wanan kinan daga kasar Nigeria.






Daga Chan ƙasar haris kuwa, sarki Faisal ne zaune akan kujerar mulkinsa Yana zuba mulki son ransa tareda zumudin jiran abunda Dan aikin waziri daga masarautar huritu zai gayammai.


Ranka shidaɗi sarki gaggarra badau an buga dakai anbarka jarumi uban jarumai haka kake akanka abarka sarki Mai karfen damtse sarkin masarautar hushaim.


Nan take sarki yace Fadi sakonka
Abun bauta ta karama lapiya waziri yanan sakon Cewa lallai akaiw matsala domin kuwa Mai martaba sarkin MU'AZAM Bai ye wani yunkuri na tursasa yarima MUNIR Akan auren gimbiya sultana bah .


Sanan Kuma yace na gayyama wanan sakon lallai akaiw wata boyeyen alaqa tsakanin yaronka yarima sultan da gimbiya saudat diyar sarki MU'AZAM.

Nan yaye shuru tare da jiran amsar da xai Kuma da itta I zuwa masarautar s upu, Jim kadan kaman sarki Faisal ba zaiye magana ba.
Yace lallai sakon farko Bai mun Dadi ba Aman kagayyamai zanye abunda zanye domun tabattar da sako ba biyu .


Nan dai baawan waziri ya tashi da kyautar sarki ya hau dokin sa domin Kama hanyar masarautar su, Don issar da sakon da aka bashi.


Wanan kinan





gimbiya Munira ce zaune tanaye wah umman su tausa gimbiya munairat kumah tana yanki wa sarauniya hafsat kumbah


Tana Cewa mamma idan har musulunchi yazo garimu kinsan abunda zanyi kuwa ?


Kafun ta rufi bakinta tuni Munira tace zanye kokarin ganin na fikki yin bauta ,




Ai Sai dai mu jira domin inajin babah nacewa duk Wanda ya rabauta da wanan addinin zai samu ingantachin rahama.


Sarauniyar hafsat taye murmurshi tana Cewa mahaifinku na gayammun lokachin da yaki zama da modibbo yaje Yana cewa lallai musulunchi haske ni Mai haskakawa


Aman Kash Ina xamu shiga domin samun wanan hasken, ko haka zamu dawa mah Muna bautar Rana ?


Munira ce tace Kash mama kinsan fah wanan masarautar Bata bautar komai yanzu haka dai muka zauna tsawon shikaru tunkafun a haifimu bamu da wane abun bautar?


Munaira nifah gani nakiye sauran masarautu sunyi Mana daba rar gun chigaba da bautar Rana


Kullll cewar mama hafsat


Abun bauta Ɗaya ni ba a haɗassa da komai gun bautar sa.




Tun Ina yarinya nasan da wanan kawai zamu dagi dabin ƙauyuka nisa da garuruwar mu muna farautar wanda yasan da wanan ilimin na abun bautan gaskiya




Baiwa ce ta shigo ta katse musu hirar tasu da Cewa yarima MUNIR yana tafe


Nan danan ta rufe kanta tareda kimtsawa sumah Naga haka kowacce ta Gyrah


Sallamadai uwa tagari,,


cewar yarima fuskar Nan na ɗauki da murmurshi Kamar na kullum zama yaye kusa da mama hafsat ya twankushi kafarsa tareda hada hannayen sa biyu akan kafafun maman sah


Yana cewa nifah mama Sam baki tsufah dubi ki fah Aman koyaushe ciwon kafa ?


Idan har Naga ciwon nann na chigaba da takuraki nasan matakin da Zan dauka ,




Mama hafsat taye murmurshi tana Cewa Kai wato Raine ya shigo ko to gayyamun me zakaye wane mataki zaka dauka ko surka zaka kawo mun tana Mai murmusawa .




Hhhhhh abun bauta yabaki lapiya uwah tagari, surka ai sai na tabbatar kin warki.


Munira ce ta Fara gaisuwa sanan munairat yarima yace mama wanan yaran idan suna damunki da surutu ku gayyamun nasan abunda Zan musu MAGE Zan sa musu a turakarsu,


Bai Gama magana ba suka zube kusa dashi suna Cewa Tabb baban Yaya ai na daina surutu Daman munairat ce bakinta baya gajiya Sam
Baban Yaya Ƙarya takimun ko yanxu mah ittace tafara zuba zance .




Lah babban Yaya kaima fah kana tsoron MAGE bare wanan yaran cewar yarima jalil kinan da Suki Shigowa shi da yarima arwan .
Me yakawo su sashin sarauniya hafsat??????????? ………….








🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*











Tunatarwa!!!!!
Wani bawan Allah yazo gun
Mazon Allah Yana cewa kayimun wasiyya


Manzon Allah tsira da amince Allah su tabatta agarishi Yana cewa :, karkayi fushi
Yana maimaita wah karkayi fushi !!!


Allah ya Kara yarda a garisah.🧡🧡🧡




A sassauta fushi idan fushi ya samike ko Kai Kar kuyi gaggawar yanki hukunchi a wanan lokachin kuyi alwala ku nime yardar Allah daya sassauta muku zuchiyar ku Allah ya Mana Mai kyau.




""""""""""" Next Page """""""""""
9/3/2023
Story by kanwar soja
Facebook page: narnah kanwar soja
Wattspt number: 08101235739
Prodly with my first novel🥰




Godiya ta musanman Gariki Aunty Jasmine 🌸🌼 marubuchiyyar littafin
Jiddattul Rahman.
Allah ya saka miki da Alkaire, Allah yabar kauna 💖




Yarimah Arwan ne ya murmusa tareda Cewa ni fah gani naki duk garin Nan ba Mai tsoron MAGE tamkar baban Yaya


suna zolayar suna zama
Sarauniya hafsat: yauwa kunzo Zaku Fara ko ?
Twins ne sukaye gaisuwa tareda barin gun .
Baiwa ce ta zuba kayan marmari da kayan abinci da ruwa kafun tabar gun.


Ganin tafiyarta ne yarimah munir yaye gyaran murya tare da Cewa to Kai Kuma jarumi uban jarumai ka Raina ne Arwan na yarda a lokachin baya Ina tsoron MAGE Aman Banda yanxu,,




Yarima jalil yace wato yanxu Kuma ka daina tsoron MAGE ne Don kanaa mafarkinta?


Dariya suka sa gaba-daya su tareda Cewa mufah Anan yau zamu kwashe girke.


mama hafsat: tace to ku Fara nikam na Baku gu ai.


Nan suka chigaba da chin abinchi suna Hira suna zolayar juna har suka Gama suka tafe cikin so da kaunar junan su.


( Allah bar zumunchi ♥️ zumunchi Dadi).




Lokachin da yarima ya dawo Dakin sa ya samu MAGE SAH kwance akan shimfidar sa tana kuka da hawaye,


da ganin hakan yarima ya tsorata aynun tare da matsowa garita a tsorace ganin yarima yasa kulliyar Hawa kan kafansa tareda bude Baki kamar Mai magana Sai taye shuru tana hawaye.




Yarima yasa hannun a hankali Yana share Mata hawaye Yana cewa kiye shuru bazan saki tafiyaa na barki ki kadai bah kinji ko?


Gayamun akaiw abun da ya samike ne?
Ko akaiw Wanda ya ganki a ɗaki na????
To kodai yunwa kikeje gayyamun Iyar farar MAGE tah


(Yana magana kamar wane zauttace🤣)


Murmushi yaye tareda tashi tsaye riqe da MAGE sa ya ajiye tah,
kijira ne Ina zuwa Zan amso Miki abinchi kinji ko ?
kamar ta gani abunda yace ta gyda Kai sama Alamar too .


Ya fitta ya Kira bawan sa iro yace meye abinchin da mage taki son chi?


Iro yaye shuru Yana cewa ko miye yarima zaiye da abinchin mage yau Kuma oho…


Ina magana, ummmm yallabai kifi da Madara kulliya na son ci sosai da Kuma nama ko ɓera,


Kai Kai Kai Banda bera ka kawo mun kifi
da madarar Ina jirankah.


Bayan iro ya kawo abinchin yarimah yafara bawa mage sa cikin so da kauna da Kuma tsoro tace sosai ta Sha Madara Tasha ruwa ta haye kan yarimah tana zuba shugwaba




Yarima yaye murmurshi yace gaskiya a mage mah ke ta mussaman ce kina da shugwaɓa,
yanzu tashi akaina zanyi wanka Sai nazo kiban labari ko?




Taye shuru chan ta tashi ta zagaye sa ta bayan wuya ta na legan idon sa idan sun hada Ido Sai taye saurin boyewa ta dawo bangarin ɗayan ta sake lekansa,


yace ohh wasan ɓoya kikemun ko zam kamaki ai tana lekowa suka hada Ido yaye saurin kamata Aman ta gudu Nan suka Fara zagaye Ɗakin Sai zai kamata taye tsalle ta hau Abu ya bita da gudu chan dayaga bazai iya kamata ba Sai ya Fadi Yana cewa waiyooo kafata nan da Nan mage tazo tana duba meyafaru da yarimah ,,,,,
charaf ya kamata ya kashe Mata Ido Daya Yana cewa Wana kama! Wana kama!!!! Na kamaki sarkin wayoo …




Ai kuwa ta zuba wa yarima Ido tana Buɗi Baki Alamar dai dariya Taki Mai,


anan ya ɗauketa zai Mata wanka yace dubi jikin ki kinye Baƙi yau Sai wari kikiye Yana tushi hanchinsa,,


Yana wanki ta tana lumshe Ido Sai gani naye ta fantsama Mai ruwa ai Nan shimah yafara Mata chakwalkuli tana tuntsirawa da dariya


nannya hango waasu abubuwa a cikin bakinta yaye kokarin sa hannu Don ya cire Aman yakasa sakamakon da ya sa hannu Sai yace kamar an buge Mai hannun sa ne ya hakura yace watakila haka bakin kowacce MAGE yaki ya ajiyeta SHIMAH yaye wanka yaazo ya kwanta tare da kyakywar MAGE sa a jikinsah.




Safiya tagari 🥰💖💖💖💖💖💖💖💥💥🐿️🐿️🐿️🐿️🥰




Sallama dai masu gida: cewar sarkin gida a kofar gidan waziri,bayan anyimai isoo ya samu gu ya zauna Yana jiran fitowar waziri.


Hummm lallai waziri idan har yasa muka samu nasara a wanan lokachin nasan dole waziri ya bani matsayi da dukiya Mai tarin yawa Bari dai naje labarin Ina aka kwana da maganar mu dashi .




Yauwa sarkin gida kazo ko?




Ranka shidade ai tuntuni Kai naki jirrah .
To Abu yaye kyau bayan kankanin lokachi waziri yafara magana Kamar haka:,


Doddon aljanu ya gayyamun zai nakasa jikin yarimah munir,


bazai iya magana bah zai toshi majiyar kunnen sa yazama kurma koma zai sa aljannu su shanye kafarsa tayanda ko tafiya baxai iya ba balle ayi tunanin bashi mulki.




Zamu samasa wanan a cikin ɗakinsa ya fitto da wane laya da aka daneta da fatar damisa.




Idan har hakan ta faru akaiw maganin da zansa wa sarki MU'AZAM ya shaqa a dakinsa Nan taki zai Fadi ya mutu.




Anan za'a haɗa dukkan masarautu domin kawo sabon sarki gabadaya sarakunan garin haris 14 na saye 8, da zinarai masu yawa,,


Ɗaya Kuma na yaudari shi da cewar yarima munir zai aure Iyar sa ko Kuma ɗansa nsa Zai Aura SAUDAT kaga na rufi bakin sa ko?


Nan taki Zan zama sabon sarkin birnin HURITU na shuka tsiyata yanda nakiso Kai kuma sarkin gida zanbaka dawakai200 Kuma na baka matsayin waziri, Anman da sharadi Daya?ka aminchin????




Cikin gaggawa yace Abun bauta ya taimaki sabon sarkin birnin HURITU na aminchi.


Fadi kowacee irrin bukata ce na rantse ma da hular kakkata Zan maka abunda kakiso.


Hhhhhhhhhh sarkin gida kinan dodon aljanu ya gayyamun yarimah munir Yana tareda wata farar MAGE,


Yallabai mage a masarautar mu?


Kwarai da gaske munir na da mage burinmu bazai cikaba har Sai mun gano wanan tsininiyar mage mun kaiwa dodon aljanu yaye firfesu da ita ya bamu mun shude kwano, domin wanan mage itta ki taimakon munir a kowani lokachin..


Badamuwa ranka shidade anyi angama duk inda Taki a masarautar Nan Sai mun aikata I zuwa dodon aljanu bana Wasa da mulki nine sarkin gida, kowacce daki nasan maboyarsa Don haka da kaina zanyi wanan aikin batareda Bata lokachi bah.


Ganin ya mike tsaye zai tafe na hango gudun Abu da sauri kamar walkiya ya haska,,,


naye gagggawar binsa Naga meneni kwatsam na hango wutisyar farar MAGE yarima MUNIR ganin hakan kawai na bita Don Jin labarin me yakawotah gun su waziri ?????








SHIN WANAN SHARRIN DA TUGGUN XAI KAMA SARKI DA MUNIR NE?


IDAN AN KAMA MAGE YA YARIMAH YA ZAI KASANCE?


ZASU SAMU NASARAR SAMUN WANAN MAGE KO DAI UMMMMUMM


LALLAI WAZIRI YA SHIRYA MUGUNTA A WANAN MASARAUTAR MUJEE ZUWAH YAMZU KAM WASA YA FARA ……




( Da farko labarin naso ace a karshen Zan hada auren saudat da sabir ne Aman Naga chakwakiya tsantsa Naga soyayyya da saudat takiye wa sultan bazan Mata auren dole bah. Don haka zamu hada wanan auren saudat and sultan domin muga gudun ruwan waziri. Sorry sabir Zan samu mah Mata a Masarautar HURITU🤫).






********Next page*****""
""""""Mijin mage""""
(KULIYYA).
Littafi daki ƙunshi da
***Makirchi***
***Zalunci****
***Munafurchi***
***Yaudara*****
***Chin Amana***
***Jahilchi********
***Zumunchi*****
***Soyayyya*****
***Riqon addini**
***Nishaɗi*******
A story by ƙanwar soja*** i'yar jahar Adamawa state Yola ,,garin Fulani***


10/3/2023


NIGERIA MASARAUTAR KANO

zaune take a Gaban iyayen ta da iyan uwan ta domin yau ne ranar family meeting,,


da akiye bayan Wata shidda shidda a birnin Adamawa Yola taron yafara ne da Adu'a da jawabin jadawalin taimakon family da shirye shiryen bukukkuwa da za'ayi ,,,




Duk wanan harkitsen yinsa kawai akiye badon Jin Dadi bah domin kuwa Autar sarki sarauniya Zahra na cikin jimamin rashin diyarta Kubrah da takiye .






Nan taki Naga wani dottijo ya mike tsaye yafara bayani kamar haka: sallamu alaikum warrahmatullahi ta'ala wa barkatuhum.




Mai martaba barka da wanan lokachin
Da Mata da maza yara da jikokin wanan family namu Fatan kowa Yana cikin koshin laapiyah ?




Gabadaya suka amsa sallama da gaisuwa yafara kora jawabin sa


Lallai ni a ganina munyi batar hankali domin kuwa kowa yasan sarki Abdullahi yarinya Daya garishi wato khadijatul Kubrah makiyan sa zasu iya Amfani da wanan damar soyayyyar da sarki abdallah yakiwa diyar sa gun cutar dashi,


ko ta hanyar Sihiri ko ta hanyar aljannu ko ta hanyar kissa.


Yaye jimm kowa yaye shuru ya tafe dogon nazari


Ya ɗaura da Cewa: yakamata mu Mai da hankalin mu gun sauki karatun al'qur ani Mai girma da yawai ta sallati da sallar dare mu bada sadaka sosai muna adu'a idan har jikkar mu Kubrah tana da Rai tu Allah ya tsare Mana itta ya dawo da ittah cikin koshin lafiya .




Idan tarigamu gidan gaskiya To mu roqe Allah ya bayanna Mana wani haske akan lamarin,,,


Kowa ya amsah da ameen masu kuka Nan da Nan suka Fara rerawa Nan dai akaye sauran abubuwa da adu'ar samun dace Aka watse .


Hajiya Zahra ta dawo gidan mijinta sarki abdallah a masarautar Kano,Don Fara shirye shiryen samun yardar Allah akan batar Kubrah Allah sa mu dacce.


Sallamu alaikum ummah fatan kina cikin koshin lafiyah ?




Sabir kinan Ina lafiya Sai dai mucce Alhamdullah




Jabir: ummah Allah sa musamu nasara a cikin wanan lokachin da muka sa agaba .
Ameeen Allah


Jabir : tabbas inason nasanar Mike Cewa Ina yawan mafarkin Wata farar MAGE tana gudu tana kuka tana zuwa guna da Cewa na taimaka Mata






Sabir : tabbas Ina ganinn wanan a barchi nah lokachin da Zan cirota daga Rami Sai Naga wani daban Yana kokarin janta a jikinsa,,,






Umma: nikuma dai dai Nan Sai Naga bakin fuska Yana tunzura wanan mage zuwa ga bakin daji Mai mugun hatsari,
Tabbas wanan mafarkin Yana da alaqa damu domin kuwa dukanmu Muna mafarki Daya?






Jabir : kwarai kuwa to Allah ka taimaka mana akan makiyan mu.






( Fans: ameen)








Safiyya ce ta shigo tamkar an jifota diyar sarauniya Aisha,,




Oh kikam safiya yaushi Zaki girma ni dubi kifah kin Fara zama iyan Mata Aman gudu kikeyi tamkar ba jinin sarauta bah wai ki ga Auta ko?




Kafun taye magana Munira tace: ai aurar da ita zamuyi mama yarinya Sai shugwaba


Wacce aka Kira da safiya ce taki zumbura Baki tana Cewa to dama ai ki Yaya Munira kinfi kowa samin Ido a gida nan,


ki ai kinfine girma Aman gashi ba a aurar da kibah duka dukka shikarata sha hudu fah.


Tana magana tana Hawa kan kafan sarauniya hafsat,




Munairat ce ta amsah da Cewa sauka kafan Mama kinzo Zaki karasa Mana uwa.
Haba Yaya munairat nikam mama yaushe Zaki musu aure ne su tafe subani guri na walwalla ,,,,,




Gabadaya suka sa dariya.




Safiyya tace mama Hafsa Daman mamana ni ta aiki ne,,




Ohh safiya nikuma ba maman kiba koh?
A a mama hafsat. Mama karama ce ta aiki ni.




ta

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment