Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tana Cewa Addah Salma malam salih iyan sanda ku taimaka mun zasu gudu da yarana! Ko zafun jikinta Bata je ba.
Kai ba itta kadai bah harta sauran matan da suka haihu suna cikin mayuwachin hali


Cikin rashin Imani da tausaye wane qaton yazo ya Bata mari biyu hakan bai daneta ba hannu tasa ta rige kafansa tana Cewa in kasan Darajar Manzon Allah kadawo mun da yarana .naushi Mai zafin gaske yakai Mata a ciki ya toshi bakinta da Gam ya daure hannunta akan wanan gadon.
Mata gabadaya sun rude Ana ta kwashe jarirai ciki kuwa harda twins .


Haka wanan mutanen suka fitta da yara akkala yara 16 suka sacce suka hau mashine suka gudu


Fittowar su da minti biyar iyan sanda suka iso bayan angama wanan barnar nurse's ne suka hau kan marasa lafiya su masu jaruumtar kinan.


suhaima ta haifu ta samu iya mace a wanan lokachin Cikin Ikon Allah Addah Salma ta farfado daga sumah da taye


Addah Salma? Cewar suhaima tana kuka


Addah Salma ga iyata Nan. bansan me Ubangiji ya qaddara a rayuwa taba, Naga jarabawar rayuwa dabab daban Naga takaina rayuwa ta ta kare sun dauke mun yarana yau na haife su ko wahalar naguda bangamah bah


Allah kana gani kanaji hakan tafaru


Allah nabar yara nah agunka, Allah ka kubutar mun da yarana , Kaine Allah gaskiya ,ya Rabbi bantaba zinna ba,banyi karuwanchi bah,bana share,shaye,bana sata, banyi kissa bah, ya Allah nabi ka nabi Manzon kah,nabi addininka,nabi uwata nabi Babba na , naye zumunchi,naye sadaka,naye kyauta,banyi hassada ba,banyi riyah ba,banyi ribbah bah ,Ya Allah kabani jarabawar rayuwa Mai matukar wuyah da sarqakiya , Allah ka warware mun ka bayyana haske a ciki duhu,
Uwa bataji dumin danta ba
Uwa Bata bawa danta abinchi Shiba
Uwa bata rubgumi danta ba
Uwa Bata ga Idon danta bah
Allah ga Wata sabuwar uwa.
Kada numfashi nah na karshe ya fitta batareda sakayyar wanan azalluman bah
Allah ga uwa na zubda hawayen tah akan yaranta da ta Haifa yau dazu tana makiyar ka kubutar Mata da yaranta
. cikin sarkewar murya tana magana Wanda gabadaya Addah Salma ba komai yaki Shiga kanta bah Don Bata haayyachinta .ga kukan Mata a kefe ga iyan sanda ana ta zuba binchukiii……




Wanan kinan kaɗan daga cikin sabon littafi nah DUHU CIKIN HASKE ….
littafi dake ƙunshi da.
Tausayi
Soyayya
Harkitse
Chaƙwakiya
Fadakarwa
Ilmantar wa
Zamantakewa
Rayuwa,
Nishaɗi.




******MIJIN MAGE****
********Next page*****""
""""""Mijin mage""""
(KULIYYA).
Littafi daki ƙunshi da
***Makirchi***
***Zalunci****
***Munafurchi***
***Yaudara*****
***Chin Amana***
***Jahilchi********
***Zumunchi*****
***Soyayyya*****
***Riqon addini**
***Nishaɗi*******






Back to story.




Haka na fara yawo ina duba ta'ina wanan mafarkin zai cikka kwatsam na hadu daki a jaharku kuna jimammun ɓacewar ɗiyar ku,


koda naye bincike anan na gano lallai wanan ɗiyarta ki itta kaɗai ce zata kashi doddon aljannu


bayan tasha wahala a cikin rayuwarta,


duk yanda zanyi nagano wane ɓangare a inda take, ko doddon aljannu ,hakan ya chuturra


karshe na yanke shawarar zuwa na sanar miki lallai ɗiyarki na da rai kuma zata gwabzah yaƙi mai karfi tsakanin kafurchi da musulunci,


kuma insha Allah zata ye nasara,


Babban burina shine ya za'ayi nasamu labarin inda taki ko na kai mata ɗauki?




Kicce gaba da mata adu'ah muma insha Allah zamuyi domin ahalin danaki mike magana ɗiyarki wasu maqiya ku sun maida tah suffar mage ba lallai ta kasance mutum cikkikiyah bah, Kuma Mai hankali bah,,,,,,


Nan taye shuru tana hawaye Hajiya Zahrah kam suma taye a zaune har sai da "Ummu salma'' ta ankara da hallin da ta shiga hannu ta zaro daga inda taki har inda ruwa yaki a wajen ɗakin ,ta zubawa Hajiya Zahrah a fuskar tah,


cikin mintochi ƙalilan ta dawo hayyachinta ta fara rera kuka cikin ƙawa zuci da tausayawa,


Sam baƙowarta bata Hanna ta kukkan bah domin tasamu yin kukan ma Rahama ne a garitah ,


channta tsawaita kukkan ta dubi "Ummu salma'' tace :yanzu kina nufin ɗiyata tilo dana haifah tah tazama mage?




Kuma bazata warke daga cutar bah ?




Kuma zataye yaƙi? Kinan bazata dawo garimu bah??




Hasbunnnallahu wanee emal wakil.
Shikkinan ɗiyata tazama mage,waiyoo ne waiyoo rayuwa nah,kaitcho da maƙiya Allah.


"Ummu salma'' ce tace kiye hakuri, duk da cewa kiɗin mace ce mai hakuri da tawassalu don haka ina ƙara mai baki shawara kiye mata adu'ah sosai,


Allah warkar da itah, yabata nasara cikin aikin da zataye. Kuma da yardar Allah zanye iya abinda zan iya yin ganin na tarwatsa muguwar sihirin daki gangar jiƙinta.
Ameen inje Hajiya zahrah………






🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*








22/3/2023


Next Page
Mijin mage ( kuliya)🔥🔥🔥
Story by ƙanwar soja,,




Alhamdullah
Alhamdullah
Alhamdullah
For Another Ramadan, Ina wa dukkanin musulmai duniya Barka da wanan watan mai Albarka,da lada, Ubangiji Allah ya sadamu da alkairen cikinta,








Hhhhhhhhhh Tauraruwa mai wutsiya,ganin ki a halin farinciki ko baƙinchiki ba Alkaire bane,


jakaddiya kinan ,ai wanda ya taka wuta idan ya hango toka sai yaye nisah da ittah,


ki bakije hausawa suka ce mahaukachi ya faɗa rijiya yace kanku akije Ni wanka nah mah nakiye hhhhhhhhhh


Rankishidaɗe gaisuwa ta ban girma gariki na taho mike da wata kyakkyawar tsarabah cewar jakaddiya,




Hajiya suwaiba ce sanye cikin Kayan sarauta da manya manyan zinarai a wuya ta da hannunta ta,,


Gyrah zama cikin isa da qaddara tace: lallai jakadiyya tah haƙiƙa idan kinsani farinciki akan labarin maƙiya nah nikuma Zan saka Miki da abinda Baki ye tsammani daga garine bah.


Wato rankishidaɗe naje labarin wanchan shigiyar matar mai kama da suffar Mayu uwar ustazai na duniya taje garinsu har tadawo,


masarautar cikin baƙinchiƙin rashin samun dalillai ko hujujji akan ɓatar wanchan bahamagiyar ɗiyarta kubrah,


har ma naje labarin wai zatasa malamai su fara mata adu'ah akan lamarin.




Hhhhhhhhhh…




waiyooooo Ni suwaiba ai bata sanniba ba wallahy taye kaɗan domin babo mai tuna sunan wanan ɓatachuyar maggen harmah amata adu'ah ƙarya ne kowane shege ya rusamun aniyatah akan Zahrah da ɗiyarta ,
lallai Zahrah kallon kitsen takiwa roqo,


Aikin banza zataye wai tura agwagwa cikin ruwah,


ai Ni baƙar furah ce ana damani sai mutuwar masu gida,


ki barta ai da ruwan ciki aki jan na rijiyar..


Nasan ta inda zan zo mata ai daman aikin boka baya tafiya saida kissa da kisissina irrrin namu na manyan mata,




Tabbas hakane: Sarauniya tah duk ƙazantar daba'a ganibah sunan ta tsafta, kuma mai bunu a gindi, baya kai gudunmawar gobara.




Tsitt hirar nasu ya katse sakamakon wane baƙin duhu da ya kauraye ɗakin gaba-daya ,


cikin tsoro da firgita gaba-daya ɗakin gani nakiye yana jujjuyawa duhun na ƙara yawaita ko sanin taffin hannu ido bazai iya gani bah.


Jakadiya ce ki tsunduma ihu Hjyah suwaiba na tayata ihun meki faruwah jakaddiya tashin alkiyama ya tsaya ne banshirya bah,


kodai duniya ce tazo ƙarshe


Suwaiba kiwa Allah kicecce ne kar namutu ban tubah bah,


yau jakadiyya ne kike kira da suna na kai tsaye ?


Kiye hakuri ki bude mun ƙofah mu gudu Hajiya wallahy na tubah bazan sakibah.




Cikin harquwa da wari mara misaltawa kayan dakin yafara rawa ,kai kacce girgiza ƙasa ake a ɗakin,




Jakadiya tasa kafa tana gudu taye kichibus ta buga kanta akan fuskar mutum je taye kamar dutse,,




Hjyah suwaiba ce taje taye karo da wata hallita ta fasa mata baki ai a take suka tsunduma ihu suna ƙanƙanme juna tana ki taimaka mun mutuwa zanyi waiyooooo,,




chan cikin tuntuɓe da tsoron kar wane abun ya samesu suka fara jah dakata suna rarrafawa kutsam Hjyah suwaiba tace karo da wane glass ta Fadi boom ta rentse Ido ta fasa razzananen ihu wanda ya harƙitsa hanjin jakadiyya a tunani ta ko an suwaiba an kashe ta an tsotse jinin tane




Don haka bataye wata-wata bah ta sulalle a ƙasa kwance tana rusa ihu tana kallamai marasa kan gado,






Subhanallahi!
Subhanallahi!!
Subhanallahi!!!


Hajiya mama me yafaru,,,,,,




kotakan jakadiyya baaiyibah a hankali tabude ido ta tana kallon dakin ta ka


kamar ba abinda yafaru ta hango jakadiyya kwance kamar wata sabuwar mahaukaciya,


tana nishi tana ihu tana na mutu na lallace yau ranar tashin alkiyama yazo mun ban shirya bah,




Koda ta dubah kafarta inda ta bugu sai taga ƙafarta duk jini ta shafa kanta da bakinta taje boommmm tabbas ba mafarki takibah tunda taje ciwo Anman kuma dakin tsab ga haske a sannu a hankali ta sulalle ta suma,


a hannun yaronta wanda gaba-daya ya rikice ya rasa me yasamu uwar tasa cikin wanan bakar halin kamar wacce taye dambe da mahaukaciyar zakanya.


Daga bisani ya ɗauki mahaifiyar sah zuwa asibitin masarautar su, wanan kinan daga Kano Nigeria.


"""""""""Next page,,,,,""""


********Next page*****""
""""""Mijin mage""""
(KULIYYA).
Littafi daki ƙunshi da
***Makirchi***
***Zalunci****
***Munafurchi***
***Yaudara*****
***Chin Amana***
***Jahilchi********
***Zumunchi*****
***Soyayyya*****
***Riqon addini**
***Nishaɗi*******


22/3/2023..




BIRNIN HARIS


Gaba ɗaya tsawon kwanakin nan masarautar bata da walwalla da farinciki sakamakon abubuwan da ki damewa,


Sarkin gida ne kwance akan gadon kara an zagaye sa da wasu ganyanyakki na magani ana turarra masa turaren wuta a ƙarƙashin gadon, kwance yaki tamkar gawar daba'a shirya muturwar sa bah,




Yana numfashi sama sama baki buɗe ya karkace ce ga rawar da jikinsa kiye tamkar wane dan mazari, ga boss nasa a kumbure da alamar Baga samu maganin da zai warkar dashi daga dafin mage bah.




Waziri ne ya shigo Dakin ilyah mai maganin masarautar m sannu a hankali ya shigo Dakin yana mai kallon Sarkin gida dabaya cikin hankalin sah


, ganin waziri yafara karkarwan yin magana Anman ya kasa cewa komai sai mah wane wari daki fitowa daga kasan sah, (subhanallahi).


Haka dai yaye ta fama Anman yakasa cewa uffan, tsaye waziri yaye cikin tsatsanr mammaki da ƙyamar ganin Sarkin gida cikin mayuwachin hali,




sauri yaye ya fitta daga ɗakin yana tofah yawu yana Cewa kaicho da Sarkin gida ko me ya aikata har hakan ya faru dashi wataƙil mah shirme yaye tun aiwatar da aikin da yasashi,


ai danasan bazai iyah bah da da kaina mah zance, waye kuma munir ubansa mu azam yaye kaɗan bare kuma shi,,,


Yana cikin wanan bak'ar tunanin nasa yana tafiya da fadawan daki taki mai baya, kwatsam wane bawa yazo cikin sauri-sauri




ya zube a kafar waziri yana mika gaisuwa da jinjina tare da cewa ya'laɓai Ana Chan ana Neman kah a fada domin kuwa jikin yarima munir babo dad'i ,


Cikin jindaɗi da farinciki waziri yace:kana nufin Yarima munir baya magana tana kwance?


Cikin mammaki da tsoro da fargaba da ya cikka bawan nan yace: ya'laɓai daman har kasami labari?




Duk da cewa ba abin mamaki bane domin wanan al'amarin ya zagaye gaba ɗaya birnin Haris duk da dai cewa Ba'a bare anga halin da yarimar yaki ciki bah,


Tuni dai waziri ya hau doki ya kama hanyar zuwa fadar Sarkin mu'azam ,,




Bai zame koguna Bah sai ɗakin yarima sauri -sauri yakiye (ninah saurin naki naga halin da yarimah munir yaki ciki ),


Ƙawance yaki an ɗaga kansa akan maƙwanchin kansa kaɗan yana ta zare ido ɗaya bayan ɗaya yana kallon mahaifiyar sa da ki riqe da hannun sah na dama tana zuba da hawaye,,


Ji yakiye inamah zai iya ɗaya koda yatsan sane ya sharewa mahaifiyar sah hawaye ,




waiyoo ne munir wacce irin qaddara ce tasamini a rayuwa ya abun bautar gaskiya ka bayyana mun asalin rayuwata mai nagarta,,


Kwana biyu tunda abun nan ya faru banga mage Bah ?


To kodai ittace tasani a wanan halin? Kai kaiii da sauri ya e bazaiyubah koyaushe taimako na yakiye kuma tana sonah bazata cutar sani bah da yardar abun bautar gaskiya,, haka ya katse tunanin nasa ya dawo dai dai,


Munira da munairat na ƙefinta suna kallon ɗan uwan nasa cikkin tausayawa ,jalilah ce ta hango bankaɗuwar waziri nan da nan ta haɗe fuskar nan tamau tace wa shaidar daki zaune kusa da ittah :




na rantse da abun bautar gaskiya bana ƙaunar wanan waziri duk da ubah ne garimu ,Kafun saudat taye magana ya shigo ko alama Babo,,,,




Lalllai ashe dai yarimah da gaske ne abunda ki faruwa dakai to garin yah haka? Na shiga ukku ban lallace bbah mulki gadon gidan mu ne …


Mama Hafsa ce ta ɗago jajjayen idanunta da sukaye kama da garwashin wuta ta kalle waziri cikin tsananin tuhumah da zargi,,,,,




Ahh ashe kimah kin ɗakin kai abu kam Babo daɗi tooo bare na wucce ,ai nazo dubu yaron nawa ana ta raɗeraɗen baya magana yana kwance ba motsi to Anman yana iya nuni da abu ne?


Jalila cikin jarumta tace: lallai baya nuni kuma baya magana domin maƙiyansa sunyi nasara akansa Anman su jira ranar ƙin dillance domin abun bauta zai fitoo da DUHU CIKIN HASKE,,,,,, my new novel.


Ke jalila kike ko? Baki da kunya Ni zaki gayawa magana ina matsayin ubanki ,kuma Sarkin gobe,,


lallai kin tafka babban kuskure cikin zuciyarsa ya ki ta wanan maganar, a filli Kuma yace:




Kwarai ɗiyata zamu binciko kowa ki da hannu Agun wanan lamarin,
Abun bauta yabashi lafiya ,nikam zanje fada,




Ya sallame su cikin farinciki da Annashuwa yaye tafiyarsa




Haka Iyayyen yarimah mata ,,da iyan uwan sah suke ta zuwa dubah sah suna gaisuwa idan dare yaye ,yarimah jalil da Arwan ne masu kwana dashi ,,,,,,






Kwance taki A ƙasan bishiyan mangoro iska na kaɗawa mai sanyi da ne'imah da alamu yau gaba ɗaya bata jin daɗin jikinta duk da cewa Alaman gun akaiw sanyi hakan bai hana jikinta zafi Bah ,


Alamar zazzaɓi ki damunta, da tunanin mara misaltawa, cikin wanan yanayin ne ta ƙarawa dungulewa gurin ɗaya tana hawaye tana sheshigar kuka,,


Ittah kanta batasan meye matsalar tabah gashi yau kwana biyu batare da taga halin da Yariman ta yaki cikibahh,




to mah ya zataye duk ji takiye kamar dukantah akiye ana tsaga naman jikinta ana daddatsiwah ,,




cikin jarumta na MAGE ta miƙe ta tsaya ta fara tafiya ɓattt kamar walƙiya ta ɓacce sai ɗakin yarima ,,


Ƙance yaki kamar yanda tabarshi yana mike ya rufe idon sa da alama yanzu kam ya samu barchi haka ta sah jikinta a saman kafaɗarsa ta kwanta tana ajiye numfashi ɗaya bayan ɗaya mai huchin zafi da wahala ,


Cikin barchin yarimah yafara ganin gizo gizo tamkar mage sa tazo ne da maƙaƙin barchi ya buɗe idonsa ya sauke akan tah tana kallon sa nan da nan hawayen baƙi ciki suka zuba daga idon tah,


Ganin hakan yarimah mah hawayen ne a idon sa yana sun nata magana ya tambaye tah mike damunta? Anman hakan baiyubah duk da ya lura cewa tana cikin matsanancin yanayi,,,,,,,,,




Jalil ne durƙushi a kan ƙafa da a gaban mai martaba sarki mu'azam ,da mama hafsat da mama Amina (uwarsa saudat da Arwan) da mama A'isha (uwar safiya da Haruna )da mama sahura( uwa ga jalil da jalila)


cikin i'i'nah yaki basu labarin magen yarimah don a tunanin sah wataƙila mugunta ce mage tawa yarimah munir ,


Lokachin da yabasu labarin shuru sukaye suna kallon sa har ya gama ba wanda ya katse shi, lokachin da ya dasa aya a maganar sah yaye shuru yana jiran abinda mama Hafsa zataye,,, wane hukunci za a gudanar,,,,,,




Daga ɓangaren ɗaya kuma sarki Faisal ubah ga yarimah Sultan da sultana Yana hanyar zuwa babban birnin Haris wato huraitu duk da cewa bai bada tabbacin yau zai iyah ƙarasuwa cikin masarautar nasu Bah,,,,,,,,,








🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*




********Next page*****""
""""""Mijin mage""""
(KULIYYA).
Littafi daki ƙunshi da
***Makirchi***
***Zalunci****
***Munafurchi***
***Yaudara*****
***Chin Amana***
***Jahilchi********
***Zumunchi*****
***Soyayyya*****
***Riqon addini**
***Nishaɗi*******






Mu haɗu a page nagaba domin Jin ya zata kaya a cikkin wanan littafin Mijin mage (KULIYYA).


Wata ƙawata ce nagayyama ta sunan littafin danaki rubuttah wah buɗan bakinta tace: waiyoo shi Yariman MAGE zai aura kinan,,,,,,,,,




Akaiw wata da tazo private ta samine Taki cewa :: daman ɗan adam na auren dabba ne??


Bayan naye dariya nabata amsar cewa ****
Lallai ɗan adam bazai aure dabbah Bah ,,Anman akaiw soyayya mai ƙarfi tsakanin ɗan adam da dabbah ,, musanman mah mage,,,,


Domin gida da yawa suna son mage ,
Mata da mazah,,,,,,,




Wanan Kuma tana cewa ,,,,, ƙanwar sojah----------- shin kina son mage ni sosai, har kika rubuta littafin mai taken mage??


Amsah::: lalllai Ni dai ƙanwar soja ne ,Anman ina tsoron mage sosai, don idan nagansa mah tsikan jikina na tashi,,,,




Anman maganan gaskiya mage na burgini🥰




Gaskiya ina shan dariya sosai akan yawan tambayar da ake mun akan hakan ,




Ina godiya sosai ga wanda sukaye yabo a wanan littafin da wanda suka ban gudunmawa wajen chigaba da rubuttawa


kamar dai call mhie Aleeyourh sayyerdarh,


ina godiya sosai da shawarar ki,........


Godiya na musamman ga Aminiya tah, Amreesh babban yarinya ,,,,,,


MIJIN MAGE (KULIYYA)


Tabbas wanan shine littafi nah na farko,
Kuma wanan Labarin ƙirƙirarin labarin ne banyi don chin mutunchi n wane ko wata bah,,


Proudly with my first novel 🥰




Wanan littafin sadaukarwa ne ga dukkan musulmai na duniya gaba ɗaya,
Allah ƙara daukaka musulunci ♥️
Allah bamu ladan azumin Ramadan 💖
Allah yajiƙan Iyayyen mu da i'yan uwan mu na duniya gaba-daya 💔
Allah bamu lafiya ,,
Wanda basu da lafiya gida da Asibiti Allah ya basu lafiya🙏
Allah ya bamu zaman lafiya
A gidanmu, unguwar mu,jaharmu,, ƙasar mu, da dukkan ƙasashen musulmai duniya..






Me zai iya faruwa a Part 2 MIJIN MAGE,,,,,


Ga sarki Faisal na zuwa da iyalansa,




Ga yarima munir kwance mage kwance an rasa Mai rarrashin wane,,,, me yasamu mage bata da lafiya?




Wane irrin hukunci mai martaba zai yanke akan maganar akaiw mage a masarautar sa?




Wai waiii waiii ina labarin "Ummu salma'' ce?




Me yafaru da Hjyah suwaiba da jakadiyyarta??


Wane abin ne ya firgitar da hjy suwaiba da jakadiyyarta???!!!!




Shin saudat zata aure ɗan uwanta Sultan kasancewar ƴaƴanta munir bayason sah ko a'a?




Wai mama Amina kam ta zubar da makaman yaƙinta Akan yarima ne?


Domin farkon littafin ittace ta zubamai gubar barchi a abinchin sa???


Menene manufar jalila akan ɗan uwan tah Yarima munir???




Hummm kar ku manta a farkon littafin akaiw Sarkin hushim ,,ubah ga yarima Hashim ,shima fah jinin masarautar huraitu ne???




Ina labarin dodon Aljannu kuma??? Ana nan ana neman sah ruwa a jallo ko?


Miye shirrin waziri a yanzu ,yaye nasarar kwantar da yarima,,,,,,,,,,,




shin zaiye nasara kashe sarki mu'azam har yasamu mulkin babban birnin Haris??




Ya labarin masarautar Kano Nigeria??..






Mu haɗu a kashi na biyu domin jin ƙarshen wanan Labarin,,,,,,,,,


MIJIN MAGE ( KULIYYA). PART 2, THE END OF THE BOOK,
INSHA ALLAH..
Daga sabuwar marubuchiyyar nan
Narnah ƙanwar soja ,
Ɗiyar Fulani daga jahar Adamawa state
Facebook page: narnah kanwar Soja
Wattsppt number: 08101235739……


Muyi sallah lafiya,,,,,,,,
Allah karɓa ibadunmu……..
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment