You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
[3/14, 06:43] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________
*16 - 17*
Tana shiga ɗakin ta tadda babanta yina karatun Alkur'ani ,sallama tayi taje gefe ta aje kular abincin ,itama tafita taje ta bayan backyard ɗin gidan tayo alwala a wajen tank ɗin kafin ta komo ɗakin .
Still yina zaune akan tsohon Morocco (buzu) ɗinsa yanzu yadaina karatun ƙuranin amma yana ƙofe yina jan carbi .
Raɓawa tayi daga gefen sa ta kwanto ɗankwalinta ta shimfiɗa ta yayo wani tsohon zani ta rufa dashi ta tada sallah
Bayan ta idarne itama ta zauna tana jan ƴar madaidaiciyan carbinta ba kamar na babanta ba mai dubu .
Sun jima a hakan kafin ya ɗaga hannu yina koro addu'a a bayyane itama ɗaga hannun tayi tana amsawa da Amin har ya shafa itama ta shafa .
Da azamarta ta janyo kular abincin ta turawa baban gabansa.
"Baba gashi inji baba mai shara"
"To sannu mairamuu...sai dai inaso inja kunnen ki game da gidan nan,wato Allah ya hana bankaɗe bankaɗe saidai kuma shi yace kakare kanka...wato mairamuu Allah ya jarrabe mu da wannan mutumin a matsayin ubangidana saidai hmmm Allah ka shirya, mairamuu inaso ki kauda kai akan irin matan da zasuna zuwa gidan nan don ba nagari bane,kuma haɗuwa dasu ba alkhairi ,don haka ina horonki da ki lizimci zaman ɗaki fiyeda zama a harabar gidan nan , sannan akul ɗinki da shige shige kina jina ko har zuwa in karɓi haƙƙinmu mubar masu gidan su kin fahimceni?"
Jinjina kai tayi masa batareda tace komai ba
"Yawwa ƴar albarka to jawo mana kwanon abincin mu taɓa"
Dakanta ta zuba masa a roba kafin tarage kaɗan ta faraci dukda zuciyar ta a tsinke yake da zaran ta tuno yanda taga ogansu da halinda yasa kansa a take sai gaban ta ya tsinke ya faɗi,ahaka ta cuccusa abincin don kar ace bata ciba bawai don tana son ciba"
Daga ƙarshe ta ture robar ta miƙe.
"Badai har kin ƙoshiba ?"
"Eey na ƙoshi abincin ba daɗi wani wari wari yikeyi mara dadi"
"Ayyah kiya haƙuriy Mairo na ,ga garin kwakinan da sukari ki sha"
"A'ah baba kabarshi sai zuwa anjima"
Duk firarrakinnan da yarensu sukeyi, anan sukayi sallan ishai tayi shafai da wutr ta fara hamma tana gyangyaɗawa
A lokacin har taran dare ya wuce
Daga wajene baba tazo ƙofar ɗakin tana knocking masu
Baba ne yafito yina waye?
Amsa masa tayi daga wajen sannan ta daura da cewa"Mairo nazo kira tazo mu kwanta"
Buɗe ƙofan yayi kafin ya ƙwallawa Mairo kira ,gigif ta farka tana murtsuke ido
Ƙara leƙo da kansa ɗakin ya kuma yi kafin yace "Mairamuu ga babanki tazo ku je kwana"
Tashi tayi tana ƙunƙune tareda turo baki
"Ni baba tareda Kai zan kwana "
"Habawa ke ƴan nan inakika taɓa ganin anyi hakan? Saika ce muna gaidan anna? Kinga zo mu tafi daga yanzu komai naki yina wajena ..."
Waigowa tayi ta dubi baba ɗan fillo
"Baban Mairo nayi magana da maigidan yace ya amince ku zauna kafin ayi albashi ƙarshen wata kunemi gidan hayan amma kafin nan Mairo zata zauna a wajena da kayanta da komai"
"Nagode Allah ya bar zumunshi ,yanda kika taimakemu Allah ya biyaki da aljanna" ya faɗa yina matso ƙwalla
Murmushi tayi kafin ta janyo hannun Mairo tana amsawa da Amin.
*******
Duk yanda baba mai shara taso jin cikin Mairo abun ya faskara daga ƙarshe ma kawai sai ta ɓingire a wajen ta kama barci .
Tsaki taja ta babballarawa mairon harara kafin tajata zuwa kan katifarta itakam tuni ta kai London a barcinta so batama san tanayiba.
******
Gari na wayewa baba ta miƙe ta tashi Mairo sukayo salla kafin ta fara aikin da ya kamaceta itama mairon na tayata a haka sukaje kicin haɗa abun karyawa.
Dukda dai fir ta hanata ta taɓar masu kayan abinci acewarta wai bata wanka ,in takoyi wanka itakuma zatana koya mata girki ko bayan kuku ya dawo
Jinjina kai tayi kurum kafin tace "To in yanzu na je nayi wankan fa zaki koya mun?"
"Eh me ze Hana ,muje innuna maki yanda ake operating kayan toilet ɗin"
Bayin masu aiki takaita ta tsaya tana nuna mata yanda ake haɗa ruwan zafi,plushing ,shaya ,washing machine da sauransu.
"Cif kinsan da innaga wancan tukunyan ɗaukafa nikeyi randan ruwa ne"
Dariya ta saki "a'a Mairo wannan toilet ne ,akwai squart akwai na zama , wannan na zamane amma kinga masu amfani dashi sunada yawa bani baki shawaran kina zama akai kodai kafin ki hau kiyi plushing sannan ki yi squart ko kuma kinemi potty kurum zai fi"
Sosai tayi mata bayanin komai kafin ta tafi ta bata waje tayi wankan
****
Wasu Yagutsatsen kayan saƙi ta saka sun cuccure waje guda daga gani basu taɓa sanin gugaba
Rigar ɗingilalliyace iya ciki sai taja zani ta ɗaure har cikin .
Ta murtsuke manta basilun ƴar haɗin gida Mai suna dangwali yarɓa taka tafito tana shining ƙafa caɗai caɗai kamar ɗanwake tabi fuskarta tayi masu ɗigeɗigen Fulani tasaka jan jambaki mai green ɗin gida. Ta kuma murtuka gashin kanta waje guda tasaka abun kan ta naɗan goshi.
Abunta dai aca an acaan😅
Da murnarta tafito da ƴar sandan ta a hannu
"Baba kinganni?"
"Wai wai wai cancaɗi irin wannan gayu haka saikace zaki ƙwacen miji"
Dariya tayi kafin tasa hannu ta rufe fuskanta🙈
"To yanzu me zanyi?"
"Kash Mairo nagama girki saura ƙarasawane amma muje ki tayani mop da gyaran ɗakuna"
Take faraarta ya ragu kafin tace "uhm kinji Bara inje wajen babana a get kafin masu gidan suzo fita suna masa ihu"
Murmushi tayi mata kurum
Itako da sauri ta fita kamar za'a janyota
Sarai baba ta gane dalili amma fa hakan bai dameta ba don inhar kere na yawo zabo nayawo watarana za'a haɗe ,kazalika komin wayaun amarya sai anshaa manta
****
Cike da jaraban sa ya tashi a daddafe ya karya tun a wajen karin suka fara musayar dirty talk shida Zakiyya ,Zakiyya akwai wayo don haka komun gajiya bata nuna masa ta gajin ta tara Kuɗi yafi 2m a ƙarƙashin julayb.
Suna cikin hakanne marketing manager ɗinsa ya kirasa cikeda zumuɗi ya ɗaga wayan
"Hello Ahmad?"
Gaisawa suka somayi kafin ya fara faɗa masa ainahin dalilin kiransa
Murmushi yayi kamar yina kallonsa
"Tom shikenan ka ajeta a office ɗinka kafin inzo"
Yina datse kiran ta tsuke fuska tana masa kallon tuhuma
"Wace za 'a aje maka a office?"
"Baƙuwa nayi amma yanzu zanje indawo ok?"
Miƙewa tayi kafin ta daki tebur ɗin "No dont brain wash me " a ƙufule yace "And who the hell Are You da zan ƙi faɗa mata gaskiya?"
Ɗan sauke murya ƙasa tayi "Alright baby am sorry Bara mu tafi tare"
Ɗaure fuska yayi yace "Bazani da keba"
Komawa tayi daɓas tana tunanin mafita.da ƙarfi ta doka ƙafa cikin bawa kanta grade sannan ta cije leɓɓe "inkasan wata ai bakasan wata ba "
Fuskarsa a haɗe tamkar hadari ya fito da niyyar fita anan yaci karo da baba mai shara .bayan ta gaishesa ne ta shaida masa koken su Mairo
Cikin oya² yace "kice na amince buh kuɗi sai ƙarshen wata as i scheduled"
Ɗan yamutse fuska tayi kafin tace "sir inaso zanje gida wajen marayuna ƙaraminsu ba lafiya amma zan dawo da wuri yau , before then zan sa Mairo ta kula da ayyukana plz"
Ɗaure fuska yayi kafin yace "waye Mairo kuma anan?"
"Sir yarinyar gateman "
Da sauri ya karɓe maganan "oh No..
No ...No bata iya komanta ba"
"Ok sir "
Ta faɗa tareda kaucewa ta basa waje ɗakinta tayi direct don ta canja uniform ɗin aikin zuwa kayan gida.
Koda julayb yazo gaban motan da yike hawa yau tsayawa yayi yina observing ɗinta ,gar an wanke an kuma goge sai sheƙi take daɗa yi kamar wankin car wash don inbacin ga shaidan ruwa a ƙasa ba abinda zai hanasa yarda a can aka wanke
"To wani ɗan wahalan ne ya wanke mun,and noticed the exact car and colour that i ought to ride?"
Me gadi yashiga ƙwallawa kira
A guje ya fito yina murtsuke ido alamun daga barci ya tashi
"Who washed my car?" Tambayar da ya jefa masa kenan tareda nuna masa motar da hannu
Dawara ya shiga yi da ido kafin ya hau tafa bayan hannu alamun bausani ba ,yako fahimci maganan ne saboda nuna masa da yayi kuma yaga an wanke
Mairo ce dake wankin kayan baban ta daga backyard tafito ɗaukan sabulu tagansu cirko²
Fakal fakal ta ƙaraso inda suke komai na jikinta narawa ga ruwa ya jijjiƙe gaban rigarta ya haɗe ya manne a jikinta har kana iya hangen shatin kan nonuwanta (Nipple) sakin baki yayi yina ganin luntsumammun nonuwa tsayayyu car cikin ɓingilar rigar da ko bra batasan yanda ake samusu ba. Banda ɗuwawuka dake katar katar kamar zasu faso zaninta.
Cikin hausarta mesa dariya ta ƙaraso tana cewa
"Baba Nifa na wanke motan nan ,i haƙuri na ragema aikine,Gara kasa a faɗa masa kar ya nemi zagin mun kai da Yaren ƴan asaran da bamu ganewa" da Hausa tayi maganar dukda dai a sargafe hausan yike kowa zai iya fahimta.
Waro ido julayb yayi sam ya manta pretending ɗin da yikeyi na baya jin hausa
"Say what,ke kika wanke kina macen?"
Juyi tayi ta kuma juyawa
"To seme nike kaɗa shanaye garke guda kiwo in wanke dabba tas soso da omo ɗan wankin nan ne zai mun wuya?"
Kyaɓe baki yayi kafin yace "Hmm i see" cikin nuna halin rashin kula
Saida tagama maganan ne kuma,yanda yayi resppnding ya bata mamaki a take ta waro ido
"Kai ba ance bakajin hausaba ya kaji?...ta tambayesa tana ƙifƙif da ido.
Shiru yayi baibata amsaba kawai yayiwa ƙirji ta ƙur da ido
"Oh see this noble structure ,gaskiya cant wait ,whether You Are nasty oh what so ever,i must to prick and taste😋"(Da Allah jiwani lafiyyayen jiki,ai wallahi dole in huda in ɗan ɗanɗana )
Tsayawa tayi tana kallonsa kafin tabi inda ya ƙurawa ido da kallo. Dirke ƙafa tashigayi a tsorace
Baba mun shiga tara yaji zagin da na masa ko?😩"
Tsuru baba yayi da ƙwalaƙwalan idonuwansa ƙala ya kasa faɗi jikinsa na kyarma.
Julayb da sauri yasaka tabarau ɗin fuskarsa cikin borin kunya, kafin ya danna remote ɗin motarsa murfin motan ya buɗe saida ya shiga wajen driver kafin ya leƙo yayiwa baba nuni da gate ɗin "Open my gate" he shout
A sittin baba ya fanana zuwa wajen get ɗin yafara kwarewa
"Topah yau balain tashafi driver ko ya zaiyi oho ,mudai Allah ka Katar shemu"baba yawuce yina dogon sharhi a bayyane
Waiting for your comments🏃♀️
[3/14, 06:45] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________
*18 - 19*
(Bissmillahilladhi la yadurru ma asmihi shaiun fil ardi wala fissama wa huwas samiul alim)
بسم الله الذي لا يضر مع اسمه شيء في الارض ولا في السماء وهو السميع العليم
(A'udhu bi kalimatullahi tammah min sharri ma khalaƙ)
اعوذ بكلمات الله التامة من شر ما خلق
```Addu'ar kariya daga dukkan sharri```
*JUMU'A KAREEM*
___Cikin oya² Baba mai shara ta wuce gidanta ,tun a tsakar gida take ƙwala kiran "Lateefa!...Lateefa!!"
Wata kyakkyawar budurwa mai matsakaicin tsawo da kewayayyen fuska ne ta fito daga ɗakin kunnenta manne da earphone ,tana fitowa ta gantsare a bakin ƙofa tana miƙa tareda jan hamma,saida ta natsa kafin tace
"Mom meya faru kike ta ihun kirana tundaga waje , kardai kicemun kin kuma yayibo bashin kine ,masu bashin sun biyoki don in hakane wallahi saidai a tafi dake don banida ko sisi a bank harda pos sai fifty Naira!😏"
Ƙarasowa tayi da sauri ta rungume ta "ke dallah ja can ko sannu da zuwa baki iya yimun ba? To yau alkhaeri nazo maki dashi amma mushiga daga ciki" tafaɗa cikin sigar raɗa² kamar marasu gaskiya
Saida tashiga wani wahalallen falo mai ɗauke da leda tiles da kujeru masu hannun katako yadin jikinsu sunji duniya sai table ɗin katako a tsakiya
Zama tayi akan kujera ta saki tumbi tareda ɗaura ƙafa akan tebur ɗin
Da sauri wacce aka kira da lateefan taje gaban wani tsohon firinji daya dafe yazama brown brown tsabagen tsufa ta buɗe ta ɗakko ruwan famfo dasuka ɗuɗɗura a gorina me sanyi da cup ta kawo mata ta ajiye
Ɗauka tayi taɗan kurɓa kafin ta ajiye tana faɗin "Wash!"
Cikeda Zaƙuwa Lateefa tace "mom meke going ne nasan ke ɗin gindin resit ne komai a bakinku akeji ,halan kinji fanshan babanmu marigayi zasu sakar mana ne?"
"Ke dayalla wani fensho ai wato wani hanyar samun kuɗi na samo mana ,Hmm wato indai kikayi aiki mai kyau cikin ƙanƙanin lokaci zaki fara fantamawa kizama babban yarinya me tunkaranki sai ya tara😹"
"Wu wu Allah ya bar manake momy akwai cika baki,menene ɗan shafamun inji"
Tasowa tayi ta soma kalle kalle kafin taje kunnen ta ta raɗa mata.
Ɓata rai tayi kafin tace "kai mom Ni bazan iyaba" tafaɗa taba kumbura baki .
"Ke ƴar ƙauye zauna nan ,to inma baki saniba kisani wai in don mazane ,kike ƙunƙume kanki Gara ki saki jikinki ,karwai ki aureshi yayi maki wulaƙanci ko yace you're not a virgin ,to se me?😏 Ni fa yanzu kaina ya waye naje naga yanda mata ke karakaina wajen yaron nan suna bada jikinsu suna kwasan nairori, ke infa kinada kuɗin ki saikiyi komai ,inkin tashi auran iyaka aje wajen likita yayi maki kwaskwarima ,to wa ze gane?... amma inkince baki yardaba ruwanki , saidai fa kisani sarai nasan keda idi ƙwaƙular juna kuke shiyasa yike Maki wannan hidimar, kuma in ance ya fito ba aurenki zaiyiba.kingako gwara kije wajen mutumin nan in kintara ƴan matsabbanki sai aje ayi gyaran gabaɗaya"
Dariya ta sheƙe da shi"Hmm momy har kinsa naji kunyarki🙈 amma aikema inasane da Bello mai kilishi dake zuwa da daddare wajen ki , kuma nasan ne ku keyi".
"Ke ja can rufamun baki,... kin san Allah sai kinyi shiri inba hakaba kallon banza baki ishesa ba , don ɗan rainin wayone ga yarfi da miskilanci"
Karki damu mom nine fa ,barima ki gani"
Miƙewa tayi tashiga gyagyara na shanun ta cikin bra suna daɗa zillo
"Ai mom indai munada wainnan ba mu ba jin kunya" tafaɗa tana daɗa watsalosu.
Thumb up tayi mata kafin tace"kinga yimun irin tafiyar da xakiyi in kun haɗe،"
Miƙewa tayi da sauri ta gyara riganta ta soma haɗe ƙafa ɗaya cikin ɗaya tana balance tareda yarfe hannu
"Woooouu yarinya kinyi ,kawai saita fara mata waƙa A beutiful lady doing cat walking on the street wiuuu" ta kama tafa mata
"Saidai ya kamata kina ɗan gantsaro ƙirjinki tareda ɗiwawunki at d same time , wannan tafiyar shi ake kira da cat walking if i gues well"
Hakane mom saima nayo hayan fitinannun kaya a wancan boutique ɗin wallahi ke kanki bazaki ganeniba ...mom? Kije kawai kuɗin nan sai mun cisu bar mun sauran aikin"
"I trust You Latee" tafara mata waƙa tana tafa hannu
"Lateeti Lati ,lati ƴan mata lati ,lati an girma lati,lati sai aure latee"
Turo baki tayi "mtsww mom nace maki banason waƙannan yanzu haba"
(Allah ka kare mu da irin wannan hali, hattara gareku iyaye masu tunanin iya kaiwa likita ƴarsu din ya dawo mata da budurcinta ba wannan likitan komun kwaskwarima bayi original ,na Lye inji inyamuri🥴)
*****
Daga Ruggar dabo kuwa harɗo ne ya fito daga bukkan su shatu cikin tausayawa da jimami ya tadda ƴan uwan shatun a daga waje.
Da hillonci yake basu haƙuri kafin yace "inaga mai zai hana akira mijin shatu ,yazo daga kudun yaga halinda matarsa take ciki ,tunda suna Maraya ai inaga bazasu rasa kuɗi a hannun suba,don gaskiya wannan ciwon yafi ƙarfin maganin gida"
"Toh babansu fatsime bari a kira lawwali yaje wajen ƙauyancan yasamu masu salulan kuɗi ,yasa lambansa yayi kiransa a shaida masa"
"Wannan kam shine shawarar da tafi"
*****
A wajen business Centren ƙauyen ne lawwali ya cancano kekensa yina tafe yina zuƙar rake
Yina isa wajen ya miƙo masu takardar numbern wayan baba mai gadi
"Ku rafkawa wannan numbern kira zuwa birnin ikko in kuna iyawa"
Tsuki suka ja kafin su karɓa aiko tuni ya fara ringing
"Woohoohuuu sun ɗano masa kira "
Sai gab da zai katse ya ɗauka.
"To ai saika riƙe don kuɗinka ke tafiya ,don in ɗari kaci baka barin wajen nan saika biyasa cas ,ko in tafi da kekenka don ku ƴan rugarku Allah ya zuba maku zafin san abin duniya"
Karɓa yayi ya kanga wayan a baki yina ihu a dole yina waya .
"Baban Mairo ,shatu ba lafiya rai ga hannun rabbana ,kai maza ka taho gida kar a rasata"
Yina gama faɗa masa baijira ta cewarsa ba ya miƙa masu wayar .faɗi yake "Nawanaci"
Aka faɗa masa ya biya ya daɗa cancanan kekensa yayi gaba.
Yina barin wajen kiran baba mai gadi yashigo dayike ba kati a wayarsa saida yaje yasayo
Amsar ɗayane wanda yakira ya tafi wajen masu hayan wayane.
Ciikeda zullumi yafito ɗaki yina mai cire malfarsa tareda sharce zufa damuwa fal fuskarsa
Adaidainan baba mai shara ta dawo gidan.ganin baba akan bencin sa tace"sannu da gida baban Mairo?"
Shiru ba amsa hankalin sa na can wani wajen
Matsowa kusa dashi takumayi ta ƙwala masa kira a firgice ya ɗago ya kalleta
Cikin jimami take tambayarsa meke damunsa
Bai iya ɓoye mataba ya shaida mata halinda ake ciki
Har ga Allah ta tausaya masa ,cikin fuskar tausayi tace"to pah munshiga uku mu yaya zamuyine?...kanama da kuɗin motan zuwa Yola kafin ayi taɗin na zuwa ƙauyen ku?"
"Wallahi banidashi Hajiya ina ganin ,zan sa a roƙanmun me gidane ya bani albashi na iya na kwanakina inyaso ko a Boot ɗin motane inyi maleji har inkai"
"To ya za kayi da Mairo anyae?"
"Nabarta hannun Babanta (yina nufin ita)"
"Shi kenan da ikon Allah zaka yabama riƙona ,zan riƙe amanar Mairo...ai Mairo ƴace ,uhm Mairo ?😁 Karma ka damu gobe kayi sammakon shirinka Ni zan roƙi oga yabaka na mota ai laruri ya huce komai" Tafaɗa tana washe baki
[3/14, 06:45] Bamalli✌️: *Typing...✍️*
*JARABABBEN NAMIJI*
*Na...Oum Aphnan🌸*
________________________________
*ALHERI WRITERS ASSO.🖊️*
*A .W. A*
https://www.facebook.com/Alheri-writers-association-100452175039849/
________________________________
*20 - 21*
Dukda Baba mai gadi ransa a ƙumba yike hakan besa ya iya faɗawa mairoba ,din yasan tuburewa zatayi saita bishi ,shikuma bayida kuɗin motarta .
Lallaɓata dai yayi akan zaije wani ɗan unguwane ya dawo bazai kwashe sati biyuba
Taso tada hankalin ta amma ya dinga bata haƙuri akan bazai yiwu yayi yawo da itaba tana mace
Haka kuwa akayi bayan julayb yadawo baba ta samesa tashaida masa halinda ake ciki
Sosai ya tausaya masa ,atake ya ɗauko 30k yace a bashi , sannan ya ɗauko complete salaryn watanshi yace a bashi .
Aikuwa gari na wayewa ya ɗauki asubanci ya wuce tasha
Mairo tasha kuka har ta godewa Allah,da ƙyar baba ta iya rarrashinta.
******
Ƙarfe 10:00am baba ta aiki Mairo ta sayo mata recharge card a near by shago
Ta fito kenan ta haɗe da lateefa a farkon layin .
Da sauri ta ƙaraso gabanta kafin tace "sannu ƴan mata"
Kallon up and down tabita dashi baki sake.
Tabbas inbacin tayi Hausa bata taɓa kawowa wai musulma bace ,wani shiga tayi wanda tsoffi ke kira fam ɗarinka tsurara tasaka wani attachment har ɗuwawu,sai wani doguwar riga iya cinya marar hannu ta gallaro rabin nonuwanta waje
Shalmala²n cinyoyinta a waje yina sheƙi da ɗaukan ido tsabagen smooth ,ta hau wani muguwar takalmi mai tsinin gaske an ɗaure da igiyoyi. Banda wannan bakomai a jikinta .ko ke mace kika kalleta sai ta fizgi hankalin ki bare namiji , namijin ma jarababbe irinsu julayb .
Ɗaure fuska tayi kafin tace "me zan maki?"
A yangance ta zare kafcecen tabarau ɗin fuskanta ta fara mata magana tanayi tana taunan cingam.
"Please ina neman gidan Alhj Yusuf dillalin gidajene ,ko kin sani ?"
"A'ah bansaniba Ni baƙuwace a layinnan"
"Ohk wani gida kike koda yike naga kinfito a wancan gidan,shine gidan wannan Balaraben ko?"
Gyaɗa mata kai tayi kafin tace "uhm sai anjima"
Tun wannan lokacin lateefa ke gurin saidai ta shiga motar da tayo aro tasha ruwa da bons ta dawo ta tsaya tana zaman jiran julaybib
****
Ƙarfe biyar da rabi ,sai ga motar julaybib ta shigo layin ,a lokacin tana tsaye tana ƴan waige²
Har motar tayi gaba kuma sai tayi reverse ta dawo inda take
A sukune driver ya buɗo ƙofar baya,jimawa kaɗan saiga julaybib ya fito cikin suit ash
Da sauri ta maze ta gyagyara kanta , kafin ta kauda kanta zuwa wani ɓangaren.
"Assalamu alaiki yake wannan kyakkyawa"
Jiyowa tayi ta kallesa kafin ta mere baki.
Kuma dawowa ɗayan ɓarin ta yayi yina mirza hannuwansa kamar mejin sanya,yinamata yaudararren murmushinsa.
"I think a fine lady like You deserve to b in the parlour under ac seeping drinks not here under d sun ...i dont knw y You Are here but can You Please be with me for a mean time ? Before your approach meet ,rather then staying here relunctantly"
Ya tsina fuska tayi kafin tace "oh thank You"
Nuna mata gidan yayi kafin ya wuce motarsa itama ta shiga nata tana bin bayansu
Haka take rawa tana waƙa while tana tuƙin
****
Horn akayi da gudu Mairo taje ta yage gate ,alokacin sun taru itada baba tana tayata sharan compoud ɗin dukda ba komai Sai ɗan ƙura
Ziyyyy motocin suka ciccinno kai ciki ,hangame baki Mairo tayi tana kuma leƙen lateefa ta wajen driver,kafin ta jinjina kai.
Da kansa yaje ya kamota daga cikin motar suka fito suna rangaji ,ta soka jikinta a tsakanin ƙafarsa , shikuma ya saka hannayen sa ya tallabo saman Cikin ta just beneath her breast .sunxo zasu wuce tagaban baba itakuma Mairo ta yanko wajen a guje don ta ɗauki woud broom ɗin ,a hankali lateefa ta sargafo hannun ta kewayen wuyarsa tana ƙara gantsaro ƙirji "oushhhh" yace kafin yakai hannu yashafo saman