Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

jarida ne"
Muka shiga wani dan ofis a kuryar gidan ya saka aka kawo min ruwan sha "nine aba yusuf
mataimakin shugaban Hamas reshem zirin gaza da kewayenta, jin haka murna ta rufeni sosai , don
wannan shine mutumin da Abuja'afar yace na nema a zirin gaza Shuraih Usman inkiya 99%
.
Naji kamar nazo gida , nayiwaa Allah godiya daya saukaka min abubuwana haka , amma duk da
haka ban saki jiki da suba don gani nake kamar basu bane
.
Wayewar gari da sanyin safiya unguwar jeninta cike da matasa birjik , na fita daga layinmu na ktsa
cikin jami'an tsaro cikin tsoro, na isa wani dan banki da ake canjin kudi na dade ina bin layi,
.
Ina gaf da zuwa kanta suka samu umarnin tsaida harkokin banki kai tsaye,dana nemi dalili matar da
take kanta tace "sabon tashin hankali ya barke a zirin gaza yanzu ba shiga ba fita an rufe ko'ina"
.
Gabana ya fadi Allah yasa dai ba abin da ya sameni a sarayebo bane za'a maimaita ba nace araina
"waya bada umarnin " na tambayeta
"Peoples committee" tace dani sai na gane kwamitin jama'a na palasdinawa na ya bada wannan
umarnin ba gwamnatin izra'ila bace
.
Kamar yaddaa na fara fashintar abubuwan tun daga jiya a wajen Abu yusuf Shuraih Usman inkiya
shuraih 99% ke typing

.
Jama'ar cikin gari suka harzuka suka hau kan titi suna zangar zangar lumana na fice daga harabar
bankin ina tafiya ina waige waige, na shiga wani shagon sai da shayi don na karya, kuma naji
tsegumi
.
Na fara shan shayin kenan sai naji kabbara ta kaure akan titi, motocin yan sanda suna kawa da
jiniya daban daban cikin sauri na kurbe shayin na fito na tsaya a bakin titi don na kashe kwarkwatar
idona
.
Matasa mata da maza , yara da manya dauke da kwalaye an rubuta tsinuwa da la'anta ga mamayar
yahudawa, wasu anyi rubutun ayoyin jihad, wasu kalmar shahada aka rubuta
.
Suna tafe suna kabbara suna tsinuwa yahudawa da gwamnatinsu, sahun gaba ya kunshi matasa
majiya karfi da kuma wasu yara kanana cikin jan kaya, matasan suna sanye da bakaken kaya dun
suna rawa irin ta soja na gabansu ya rike wata jar tuta an rubuta INTIFADA,
Shuraih Usman inkiya 99%
.
Gefensa matasa suna zarya suyi gaba suyi baya cikin azama da kumari a bayansu wasu suna dauke
da tutar palasdinu da kwalayen da suke kira ayi tawaye, wasu an yi kalmomin masu daraja da ayoyi
masu tsarki
.
Suna tafiya cikin jin karfi suna buga takalmansu a kasa da karfi kasa tana rawa bayansu wasu
matasa sunyi shiga mai ban sha'awa suna jan tutar izra'ila a kasa wani na dauke da kwali a bayansu
an rubuta death to izra'ila
.
Haka suka ringa shigewa kungiya kungiya sahu sahu cikin tsari gwanin ban sha'awa, nan da nan jiki
na ya dau tsima kamar an yimini allurar karfin jiki
.
Kawai ina tsaye sai naji kafata tana tsima kamar an kada mini gangi, koda wani ayarin cike da
matasa majiya karfi yan bana bakwai wanda suke sanye da bakin wando da farar riga da jajayen
kyalle a goshinsu , suna waka suna rawar soja suna zarya suyi gaba da gudu su dawo baya Shuraih
Usman inkiya 99% suna fadin;
.
Shahada maganin mutuwa
Allah bamu shahada
Allah a gaza mana
Allah karya yahudu
Allah karya amurka!!!
.
Wannan wakar na sha jin yan hizbullah suna rera ta alokacin dana ke bosniya, ban san lokacin dana
amsa musu ba, ban yi aune ba sai na tsinci kai na a tsakiyar yan zanga zanga cikin yan mintuna sai
na ganni a sahun gaba
.
Ina rawa ina waka ina juyi ina buga kafata a titi, kamar ba ni ba duk hatsarin da nake ciki na manta
cewa bafa a kasarmu nake ba, na mance kasar izra'ila nake, na manta a bin daya faru jiya atsakanina
da jami'an tsaronsu, bana shakka kuma ana nemana, dadin dadawa kuma lokacin da aka kayade min
saura kadan kuma yana cika akan dole na fice ko su shiga farautata,
.
Amma gaskiya duk wanda ya saba shiga rawar sojoji ko zanga zanga ta fito na fito yasan cewa duk
wani hatsari ko tsoro bacewa suke yayin da kaga ayarin masu zanga zanga na ficewa tya gabanka,
komai mantawa zakayi dashi har sai ka shiga sannan hankalinka zai kwanta,
.

Tun ina jami'a Shuraih Usman inkiya 99% na sha karanta babin zanga zanga da ake kira Mob
Action amma ban fahimci ainashin sa ba sai dana samu kaina a gaban sahun matasar zanga zangar
INTIFADA
.
Can mun zo tsakiyar wani fili ban yi aune ba kawai sai ga motocin sojoji dana yan sandar kwantar
da tarzoma cikin mugun shiri, sunyi sahu sun shirya sosai mu suke jira mu karaso
.
Bayansu motocin daukar gawa sun layi kai kace yaki za'ayi tsakanin rundunoni, masu karfi kuma
karfinsu yazo daya, ban taba zaton za'ayiwa farar hula masu zanga zangar lumana wannan
mummunan tanadin ba , ganin yadda suka zo da motocin daukar gawa ya nuna cewa sun zo da
nufin halaka mu gaba daya
.
Ina tsaye ina kallon wannan shirin kisan gilla sai wani matashi ya tabani "kafita daga sahunnan, kai
bako ne, sa kuma sheda ka, kuma kai baka zo ne saboda gumurzu ba ka Shuraih Usman inkiya 99%
barmu mune muka gaji fafatawa da yayan da Allah ya tsinewa
.
Naki matsawa ko'ina, wani na yazo ya gaya mini haka, toh don na sami daman kallon komai ba don
naji tsoro ba, don har wannan lokacin jikina tsima yake , sai na koma gefe na tsaya ina kallon yadda
mara bindiga zai fafata da mai cikakkun kayan wuta, wanda ya tanadi duk wani makami na kisa ko
tsoratarwa da gallazawa dan adam
.
Akayi cirko cirko sojojin sun shirya tsaf sun saka hulunan gwano maganin iskar tiya gas, sun sanya
wasu rigunan roba suna rike da garkuwar karfe, motocin asibiti na jiniya shiga baya sunyi layi,
palasdinawa Shuraih Usman inkiya shuraih 99% masu zanga zanga suna kabbara sun a hailala suna
rokon Allah yabasu juriya da nasara
.
"Wata doguwar mota na tabbata tankar ruwar zafi ce tayi birki, daga baya a daidai lokacin da wasu
matasa dauke da bindigogi suka karasa cikin masu zanga zanga, kamar a film wani kyaftin din sojan
izra'ila ya karaso fili a cikin wata mota mai sulke, ya fito da kasan daga cikin motar yayi magana ta
lasifika daaga nan ya daga hannunsa alamar umarni sojoji suka karba, karar bindiga da kabbara a
lokacin guda suka abku, wani abu kamar abu kamar ruwa kamar hayaki yayi tsiri sama daga dogon
bututn dake gaban tankar ruwan zafin..................."
.
Anan muka kawo karshen littafi na daya
Marubucin yace zai cigaba a AWA 48 A ZIRIN GAZA na biyu
Ibrahim akhatibi daurawa nagode , wassalam
.
Ammafa jama'a sai dai kuyi hakuri don bani da littafi na biyun Shurarih Usman inkiya 99%
.
DIRAR MIKIYA
Yakin basasa yayi kaca kaca da kasar somaliya ,
Yunwa na kashe mutane yan tawaye da sauran yan ta'adda suna cin karensu ba babbaka , gefe daya
sojojin Amurka suna kokarin mamaye kasar gaba daya , sun shiga fasadi da mata da yada
gurbatattun Al'adunsu
.
Daga ibrahim akhatibi daurawa
SANARWA
Wannan labarin kago shi akayi, amma akwai abubuwa da yawa a cikinsa wanda suka faru a tairhi
ka bincika sosai zaka karu
.
Alura sosai ba fim bane, an rubutashi sakamakon bincike mai zurfi na lokaci mai tsaho
Ba'a yarda a juya shi ta kowacce irin hanya ba, sai da rubutaccen iznin marubucin

.
DAGA IBRAHIM AHMAD DAURAWA
Sarayebo.
1,2,&3
Dirar Mikiya
Baradan Chechen
Kundunbala
Hadirin Kasa
Kowane Allazi. 1&2
Tarnaki
Gidan Rina
Awa 48 A Zirin Gaza 2
.
P.O. Box 5055, kano
Anfara bugawa a 2000
INAD Publisher Al-khatibi, 2000
.
Kada ku manta zaku iya downloading wannan littafi zuwa kan wayoyinku ta hanyar ziyartar
shafinmu na yanar gizo gizo Hausaebooks
.
Ko kuma kuyi searching nashi a google ku downloading
.
Daga Naku Shuraih Usman
Inkiya 99%
Littafinmu na gaba shine
TARAR ARADU
Littafina Uku 3


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment