Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na gaidashi....... da wannan hirar suka kwanta washe gari bayan sun taso daga skul hr xasu shiga mota halima taja ta tsaya tace ina xuwa nusee bara nasiyo mana pizza tace tor kiyi sauri ta juya tafice itama nusee ta shiga mota xamanta keda wuya tajiyo qarar halimatu da sauri ta fito abinda idanuwanta nagane mata yayi matuqar raxanata halima kwance a tsakiyar titi.mota ta bigeta da gudu ita da driver suka isa ta rungumota tana kuka tace wayyo halima karki mutu nima xn mutu uncle xai kasheni idan babu ke bakinta na fitarda jini ta girgixa kanta tace nusee inaso nagaya maki kina auren......sai kuma ta sarqe ta soma kakarin amai lokaci daya nusee ta saki qara ta xube nan qasa atare aka kwashesu aka nufi asibiti dasu tym din data farfado abidi na gefenta ya hade kai da gwiwa yana kuka sosai kamar ransa da sauri tatashi tana waige waige tace uncle ina halimata da sauri ya dago yana kallonta a ransa sai fadi yake wa'ixa asabathum musibatun qalu inna lillahi wa inna ilaihir raji'un meya faru uncle kota mutune, ya gyada kansa yana share hawayen fuskarsa summ.........ta qara faduwa sumamma. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 8:29 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [6:04PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 91 to 95 Tayi shiru tana naxarin littafan tana juyasu kafin ta cillasu saman gadon idan ma hakane ai xatayiwa kanta fada danta nutsu ance anaso ta gyaru ta daina tor xata gyaru amma xata bar gidan dama qasar baki daya tunda kowa baison halinta sun kasa gane ita kowacece ita wata irin miskilar yarinyace da wuya ka fahimci inda tasa gaba domin fuskarta bata nuna abinda k xuciyarta komi girmansa da muhimmancinsa koda xata cutu. ba abinda xata farayi illah neman ilimi ta kowacce hanya xata xana waec da neco xatajd ta cimma burinta na xama cikakkiyar likitar haqori(dentist)kodan ta gyarawa inna haqoranta da sukayi ja da goro ta kuma liqawa kakarta haqoran roba biyu da suka fice daga bakinta na qasa, dan haka ta xabi tabar garin taje tayi rayuwar kadaici da goal attainment ta qulla abota da biro da takarda ta manta duk wata rayuwa da tayi abaya da gorin da ake mata na rashin hankali. lokaci daya ta fara tuna irin wulaqancin da Abidina yayi mata da irin maganganunda ya gaya mata abaya, ta tashi tana kallon madubi ta yarda cewa ita macece mai surar mata tasan ita kyakkyawace bata rasa komai ba kuma ba abinda xee xata nuna mata illah farin fata da kwarewa abariki, tanada qoshin lfy da kuxari sannan kwakwalwarta a shirye take da daukar duk abinda aka koyarda ita... idan hr tanada wadannan abubuwa mexai hana ta cigaba da yunqurin neman ilimi da fafutular rayuwa? she has to apploud th idea that individual is an actor seeking for goal and these goals are endless/limitless (wato basu da qarshe) in hakane mexaisa ta xauna namiji yana mata kallon raini saboda kawai batada wayo da tunani, ita bata dauki namiji jigon rayuwarta ba, lokaci daya taji ta tsani abidi tsana mai qarfi dama bata tabajin sonsa a xuciyartaba illah komai da take yanxu tana kallonsa a qurciyane, ta bude sirf ta nemo inda ta ajiye takardar daya bata ta bude rubutune yayi da manyan haruffa INA SONKI NUSAYBA BUT INA SON MACE MAI HANKALI DA NUTSUWA. shine kawai abinda ke cikin takardar, son banxa lallaima ashema kallon marar hankali yake mata........ [6:40PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: Watanni biyu da suka wuce batada wani buri sai karatu, sauyawarta a gidan yabaiwa kowa mamaki ynda tasa karatunta a gaba na waec da neco kuma tana daukan lesson a gida, ta kauda duk wani surutu hayaniya da neman tsokana, sau tari idan ana hira bata cikasa baki ba illah tabi kowa da idanu ba kamar da dahar gardama takesa ayiba,ko sadiq bata damu dashiba bawata kulawa irinta uwa da da' koda yana hannun kakanninsa iyakarta dashi nono, sai abin yabawa halima mamaki musamman yanda taga nusayba ta tsani duk wani abu daya shafi abidina, duk da halin-sa-ido ba halinta bane amma wannan dai confrontation ne like a chase game da takeson ganin yanda xai qare idan abidina yadawo, dan haka take ganin bai kamata ta kira sa-idon nata da sunan sa-ido ba sai dai ta kirashi curiosty wanda haline na kowane dan adam akan abinda ya bashi mamaki. hakan ya baiwa halima wata dama ta samun nusayba, tacs nusee nifa canjin danace kiyi bawai ki tsani yaya bane illah ki gyara rayuwar aurenki amma meyasa kika tsanesa a ynxu? tace saboda ynxu nasan koni wacece na fara wayo da hankali baya sona bana sonsa ko ana dolene? tace wlhy yaya na sonki kiyarda nusaybb, tayi shiru bata sake kulataba duk iya qoaarinta nason tankwasa nusee abin yaci tura musamman sanda abidina ya dawo da matarsa xee abin yabata mamaki na halin ko inkula da nusee ta.nuna akansa shikuma tunda ya dora ido akan sadiq da ita yaji sonta da shaawarta na damunsa daman xaman da yake da zee na haqurine bata taba gamsar dashiba kamar nusaybb duk da kasancewar sau daya ya kusance ta. Abinda ya qara daure masa kai ko gaisuwa nusee bata taba yimasa ba kwanasu biyu.magana bata taba hadasuba batama yarda su hadu sai dai yajiyo muryarta a wani daki ko kafin yaje ta fice..... 96 to 100 Soyayyar nusayba tamasa mugun kamu a xuciya it starts from one cell and spread
to other cell tunda ta farone daga xuciya jinin jiki harma da nervous system, ta cigaba da attacking dinsa ta hana masa sukuni da farinciki har yake mantawa da wata matarsa xee wani babban tashin hankalk sanda sadiq yayi shekara daya da wata shidda ta yayeshi lokacin zee ko batan wata bata taba yiba gashi xamansu sai ahankali. ta dauki sadiq ta nufi gidan abidina dashi a falo ta samesa xaune ta ajiye sadiq da trolley dinsa, sai alokacin sukayi ido biyu dashi tun bayan dawowarsa daga malaysia sai da gabanta na fadi. cikakken matashi dan shekara ashirin da tara ya xama qaton gske yanada wata irin halitta da kalar fata mai daukan hankali da fisgo xuciya xuwa gareshi musamman daga fitinannun matan da sukasan qirar namijin duniya, sai take ganin rashin lefin xee dan ta maqalemasa, dogo ne sosai mai ginannen jikinda babu qiba babu rama acikinsa, mawuyacin haline ka banbance nationality dinsa saboda haiba da kamalarsa yaxama chocolate bature,kyawunsa suka cakude suka bada surar giant idanunsa kadai suna narkarda xuciya(oily eyes), tayi saurin kawar da tunaninta ido cikin ido take kallonsa ga yaronka naxo ma dashi nayi dawainiyar rainon cikinsa nikadai batare da kulawarka ko dayaba,na haifosa na kuma shayar dashi na tsawon lokaci, inaji kamanta mgnr da mukayi dakai a baya na dawainiyar yara xaka auro wacce xatayi shiyasa naxo ma dashi kabawa xee shi tayi masa tarbiya kamar yanda kace ta juya tafice battre dataji mexaiceba yabita da kallo hrta fice [7:07PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: a ransa yace xee batada tarbiyar da xata bawa yarona wadda ta wuce ke mahaifiyarsa kibasa sai ya dauki sadiq ya nufi gida dashi tana tsaka da karatunta halima ta shigo a fusace tace ashe ke wawiyace nusayba, idan wannan shine hankalin dakike tunanin kinyi to kinyi asara tunda hr xaki iya kyautar da yaronki ga kishiya wacce bakisantaba bakisan.kowace irin tarbiya takeda ba ashs qiyayyar da kikewa yaya abidi xata shafi yaronki? tace tor miye.naki don na tsaneshi inaji yaron dana kyautar nawane ba haifamin akayiba kuma naji ya dawo dashi and what else,nace bana sonsa sai me? tace idan kikace bakison yaya bakiyi adalciba yayankine kuma mai sonki,ya soki tun kinada qurciya kuma yayi haqurin xama da halinki, nuna maki dayake bayasonki wlhy bada gske yakeyiba sai dan kisan ciwon kanki,kuma na rantse kikayi saken daya kubuce maki xakiyi nadamar da baxatayi amfaniba tunda na lura ke sakaraice bakida hankali, a bit lunatic..!!! ta fada cikin daga murya tana xaro idanu saboda takaici da bacin rai. tace nice banida hankali halima, lunatic? Ni???ta fada tana nuna qirjinta fuskarta dauke da tsananin mamakin jin kalmar daga halima. gyada kai halima tayi tana kallonta alamar tabbatarwa da kalamanta tace babbar marar hankali kuwa dan ita kadai xata kyautar da jinjirinta kuma marar kirki sannan marar tunani da kara,alheri na binki kina gudu,aurenki da yaya abidina alherine kuma iyayenmu xasu dauwama da farincikinki a rayuwarsu amma kinaso ki janyowa iyayenki bacin rai saboda son xuciyarki....dubeki dan Allah(ta nunata sama da qasa da yatsa tana tabe bakinta) mekikafi yaya abidina?baqa qirin dake siririya kamar rakken tankada,banda so gamon jini ne mexaiyi dake banxa mai kama da yan qauyen chukun, takaici ya cika xuciyarta ta harareta tace baki burgeniba sai kingayawa uncle haka inyaso sai ya gayamaki dalilinsa nason karen rakken tankada,nace bana sonsa kuma bantaba sonsa sai kiyi abinda xakiyi, ta juya tana fadin i dont have time for your stupidity banxa ta fice... itama halima taja dogon tsaki ta fice cike da bacin rai. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:14 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [7:15PM, 2/21/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 76 to 80 A harxuqe umma ke kallonta tace ke fice kiban guri marar wayo, baki gyara hanji kika cire kashi ba kike tunanin xasuyi qamshi inbanda wauta menene na sanya turare a abinci ta dubeta idanunta taf da hawaye tace nidai xnci a haka kibarmin abina tace tor baxakiciba xubarwa xnyi nusee ta fita tana kuka,ai kuwa ta tayarda wata fitina a gidan dole badan umma tasoba tasake bayarda kudi aka siyo mata da kanta ta gyara mata ta soya mata, Bayan kwana biyu! cikin dare ta kasa barci sai juye juye take akan gado ciwon kai ya hana mata barci, sai ta soma hawaye ta sauko daga saman gadon amaimakon ta tayarda inna sai tafito tsakar gida ta xauna ta soma kuka kukanta yafito da mutanen gidan a tsorace cikin dare daddy yace menene nusayba me akayi ne? cikin kuka ta soma mgn kai na ke ciwo😭 umma ta girgixa kanta kawai ta juya ta fice, dama inna da abbu basu fito ba sunsan baxai wuce shirmenta bane daddy yace tor shine baxakisha magani ba xakixo nan kina kuka ki hana mutanen gida barci meyasa bakida tunanine? a maimakon tayi magana sai ta cigaba da kuka tana sheshsheqa, ya shiga sashensa yaje ya dauko mata paracetamol yabata yace jeki dauko ruwa a fridge kisha maganin. ni baxan iya tashiba hrda qafafuna ke ciwo😭 yayi shiru yana kallonta sai ma yakejin baiga lefin abidina ba dan ya saketa hr ynxu akwai gyara a lamuran nusayba 17yrs amma batasan kantaba, ko yaushe xatayi hankali? da kanshi ya dauko mata swan yabata ta bude maganin tasa bakinta hade da korawa da ruwa, hadiye maganin keda wuya sai tasoma amai, ya duqa ya riqota yana fadin ashe abinda gske ne,me kikaci hakane? dai dai lokacin inna ta fito ita ta taimaka mata ta gyara jikinta ta shigar da ita daki washe gari sukayi asibiti da ita nan likita ke shaida masu cikin dake jikinta ta soma kuka tana fadin ita bata sake iskanci da kowa ba qarya likitan keyi. abin ya daurewa daddy kai ya dubi likitan yace cikin dake jikinta fa yafita wata biyu da suka wuce sannan ynxu batada aure ta ina ciki xai shiga dr. Dr.Bakori yayi murmushi yana kallon Dr.Aiman Merah da mulki ya hana masa dagowa ya duqufa kan rubutun da yake kamar bayajin mesuke fada ya bawa daddy result din [7:44PM, 2/21/2016] Pherty🎤👯: yana fadin cikin bai xube ba a wancan lokacin kamar ynda ya nuna watansa hudu ynxu, ciwon kai da takeyi da ciwon mara bai debe nasaba da rashin jin mgnrta meyiwuwa ta cika tsalle tsalle ne saboda naga qurciya xallah a idanuwanta ynda take hararata.... daddy yace ikon Allah, amma Dr. naga cikin bai taso ba kuma wata hudu.....tayi caraf tace daddy ya soma girma fa ina ganin sa duk naje wanka bara kagani ta soma kiciniyar cire hijabi yayi saurin riqeta yace kibarshi.......,Sai a lokacin Dr.Merah ya dago cikin qasaita ya dubeta yanayinta ya birgeshi da alama yarinyar batada nutsuwa, suna hada ido tayi saurin kawarda kanta badan komai ba sai dan kwarjinin da yayi mata. ya maida kallonsa ga daddy yace cikin xai taso, dan batada jiki sosaine amma sai dai ta kiyaye tsalle tsallen da takeyi duk da motsa jiki yana da kyau ga mace mai ciki amma bnda tsalle ko Saif, ya fada yana kallon dr.bakori shima ya gyada kai...... A GURGUJE PLS😒 kuyi haquri pls....5 mnth later😜 Ciki ya girma da kyar nusee k tfy hr lokacin su abidi basu dawo ba kuma baa sanardasu cikin nusayba na nan ba, a wata safiya ciwon mara yasata a gaba kuka wiwi hr masu aikin gidan najiyota wai xata mutu.... wasa wasa hr dare ana abu daya dole sukayi asibiti da ita duk ta jigata ta wahala nishima da kyar take inna sai hawaye take tana mata addu'oi Dr.fulani ta karbi labour din cikin ikon Allah sai gata ta santalo qaton saurayinta sak abidina, abin mamaki tunda haihuwar taxo tayi shiru batasake kukaba sai hawaye shirunta ya sanya su daddy tsoro suna xaton ko rai yayi halinsa basusan nusee an tuna Allah ba sai addua ake axuciya yau ba batun jesus😂.... tunda ta haihu ta koma wata iri sukuku ko mgn batayi sai dai tabi mutane da kallo kuma taqi karban yaron tabasa nono dan ma yanada haquri yana tsutsan yatsa abin yaxo da sauqi...... dai dai wannan lokacin halimatu tafito rataye da jakarta tana janye da trolley ta sami abidi da xee a falo a tsaye take kallonsu ya tashi yana fadin ina xakije halima yaya kayi haquri amma nagaji da xama nayi haqurin rashin yar uwata na tsawon watanni wannan.karon baxan jureba jiya nayi mummunan mafarki da ita inaso naje naga yar uwata.. meyasa baxaki jira muje tareba nectwk idan nagama exam tace baxan jure xama dakai da waccan daba muharramarkaba a gida daya yaya kana bani mamaki,ina kamanta hankalinka meyasa kake xaune da maccen daba muharramarkaba, bana xarginka dayin xina dannasan ba dabia kabace amma annabi s.a.w yace lallai an rubutawa kowane mutum kasonsa daga cikin xina kuma babu makawa sai ya gamu da ita, babu shakka idanu biyu suna xina,xinarsu itace kallo, kunnuwa biyu xinarsu itace saurare,harshe xinarsa itace magana, hannu kuma xinarsa itace tabawa, kuma xuciya tana shaawa kuma tana buri, farji shike gasgasta hakan ko kuma ya qaryatashi, ina gayama hakane yaya dan ina qaunarka inaso kayi gaggawar sallamar wannan matar [7:49PM, 2/21/2016] Pherty🎤👯: tun shaidan bai maku mugunya huduba a xuciyaba.... yace naji amma kijirani 6days ne kawai ya ragemin a garinnan kuma aranar xaa dauramin aure da xee sai muxo gida.... takaici ya hana mata mgn sai ga hawaye nabin fuskarta yaya ashe da gske bakason nusayba,ashe hrxaka iya mantawa da ita ka nemi wata ba komai Allah ya xaba mata mafi alheri taja trollly da qarfi ta fice abinta tana kuka, dole badan yasoba ya rakata airport sai dayaga tashin jirginsu kana ya dawo gida. ko ya haduwar halimatu da nusayba xata kasance(ku biyo pherty kuji🏃🏻🏃🏻) Pls duk mai wannan littafin nawa ya turomin *JIDDAH 1 *HERLEEMERTU *LABARI NA Sadteeyesh💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:15 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [9:54AM, 2/28/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 116 to 120 Ya tashi batare daya kula xee ba ya xira doguwar jalliabiya yabi bayanta tayi xaune jugum ya janyo stool din madubi ya xauna daf da ita yana fuskantarta hr lokacin bata dago ta dubeshiba ba abinda ya fahimta a yanayinta sai kishi,kenan nusayba tasan kishi kuma so k kawo kishi...... yace bayan rashin so nusayba menene matsalarki a xama dani?ynda yayi mgn sai da ya saukar mata da kasala
saboda yana gab da ita numfashinsa na dukan fuskarta, tayi shiru bata tankaba yace ke.nake saurare a hankali ta dago ta dubeshi abinda tagani a cikin kwayar idonshi ya sanyata kokonton anya uncle ne cos kwayar idonshi ta nuna wani mutum dake fama da axabtacciyar soyayya yet he is not weak amma kamar ba uncle mai jida kai ba. sai tayi cooling tace ninace bana sonka? yace haka kika ce mana kunnuwana suka jiyemin bawani ya gayamin ba, ta xumbure baki hade da kauda fuskarta yace bana qalubantarki not even a little, cos nasan hr ynxu aiwai qurciya atare dake na yarda na amince xn cigaba da xama dake a duk ynda kike inaso na cigaba da xama life mate dinki idan hr xaki bani gurbin, tace amma ai kace bnda hankali bnda tunani idan ni nace bana sonka kaima ai bani kakesoba wannan xee din kake s..... ,yayi saurin katseta hade da riqo hannunta kiyi haquri ynxu nagane kuskurena kinada hankali, tunda bakyasona kuma kince bann sonki ynxu inaso mugina rayuwa mai kyau mu mance baya (past) mu fuskanci gaba (future) muyi gini akan sabuwar rayuwar da muka tsinci kanmu (present) batare da tuna baya ba kimin alqawarin wannan, bata amsaba amma xuciyarta sanyi take tana saukowa daga tsananin fushin data dauka dashi,fuskarta ta nuna sassauci,tana jin son abidi,ashe soyayya baka saninta sai taxo kanka batasan lokacin datafara sonsaba ashema xata iya fassara tata soyayya da defination da yawa wanda neither Dr.fulani Gafai nor Marhoom Danbatta experienced it a LABARI NA💝 (duba litafin) ganin tayi shiru batayi mgn ba yasa ya riqota yace xo muje xnyi mgn daku, ba musu tabi bayansa xee na xaune a falo suka sameta ya xauna hannunsa na riqe dana nusayba sosai ya daure fuskarsa yana kallonsu yace xainab ga matata nusayba, lfy muke xaune da ita sanin kankine ban taba baki wani lbr daya shafi nusayba ba tun xamanmu dake [10:15AM, 2/28/2016] Pherty🎤👯: sannan ba don tayimin wani laifi ko ta gaxa dani ta wani bangare yasa na aure kiba . na aurekine dan ina sonki kamar ynda nake sonta, A girme dai kin girmeta kin fita hankali dan haka ki riaeta kamar qanwarki.... ya juya ga nusayba yace nusayba ga xainab nan itama matace kamar ke, na auretane dan ina sonta badan na quntatt miki ba, idan ta girmeki a shekaru kin girmeta a aure, don haka kece uwargidana a duniya da lahira ki xauna lfy tare da ita duk da kowa sashenta daban ki riqe girman da na baki bnda fada tsakaninku kinji....tayi shiru bata tankaba, ganin haka ya dubi xee a raunane yace bari na rakata ta kwanta,itama bata tankaba saboda a qule take ga kishi kamar ya hudo mata qirji takeji, suka fice suka barta nan suna shiga dakinta ya dagata gaba daya bai diretaba sai a gadonta hannuwanta yayi baya dasu da hannun damanshi, yayinda yayi amfani dana hagun wajen tallafo kanta a hankali ya soma kissing dinta gently tun daga bakinta wuyanta qirjinta hr xuwa yatsar qafarta..... ta bude baki xatayi mgn sabida dimaucewa yayi saurin toshe mata baki yana girgixa mata kai,idanunshi jajir a shide kuma a juye da tsimin soyayyarta wasu irin kalamai yake gayamata cikin kunnuwa da qananun shekarunta baxasu iya fassarawa ba, gaba daya tsigogin jikinta sun gama tashi da sabon alamari, ya cigaba da sumbatarta yadda ransa ke so ko.motsi ta kasa yi ta xamo spale and completely touched..... da qarfi aka turo qofar dakin tana tsaye ynda ta samesu ranta yayi mugun baci idanunta suka juye kalar ja saboda.kishi da bacin rai yanayinta ya tsorata nusee,ta janye abidi da bashida wani sauran karfi ko katabus ta miqe hade da maida zip din rigarta,ta lalubi dan kwalinta ta nufi hanyar toilet tana sauri saura kadan ta fadi saboda tsoron zee....., yayi xaune hade da dafe kansa da hannuwansa duka biyu kafin ya dago a raunane idanunsa cike da tsana yake kallonta kafin yaja dogon tsaki batare da ya kulataba ya tashi ya fice..... Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:16 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [6:04PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 91 to 95 Tayi shiru tana naxarin littafan tana juyasu kafin ta cillasu saman gadon idan ma hakane ai xatayiwa kanta fada danta nutsu ance anaso ta gyaru ta daina tor xata gyaru amma xata bar gidan dama qasar baki daya tunda kowa baison halinta sun kasa gane ita kowacece ita wata irin miskilar yarinyace da wuya ka fahimci inda tasa gaba domin fuskarta bata nuna abinda k xuciyarta komi girmansa da muhimmancinsa koda xata cutu. ba abinda xata farayi illah neman ilimi ta kowacce hanya xata xana waec da neco xatajd ta cimma burinta na xama cikakkiyar likitar haqori(dentist)kodan ta gyarawa inna haqoranta da sukayi ja da goro ta kuma liqawa kakarta haqoran roba biyu da suka fice daga bakinta na qasa, dan haka ta xabi tabar garin taje tayi rayuwar kadaici da goal attainment ta qulla abota da biro da takarda ta manta duk wata rayuwa da tayi abaya da gorin da ake mata na rashin hankali. lokaci daya ta fara tuna irin wulaqancin da Abidina yayi mata da irin maganganunda ya gaya mata abaya, ta tashi tana kallon madubi ta yarda cewa ita macece mai surar mata tasan ita kyakkyawace bata rasa komai ba kuma ba abinda xee xata nuna mata illah farin fata da kwarewa abariki, tanada qoshin lfy da kuxari sannan kwakwalwarta a shirye take da daukar duk abinda aka koyarda ita... idan hr tanada wadannan abubuwa mexai hana ta cigaba da yunqurin neman ilimi da fafutular rayuwa? she has to apploud th idea that individual is an actor seeking for goal and these goals are endless/limitless (wato basu da qarshe) in hakane mexaisa ta xauna namiji yana mata kallon raini saboda kawai batada wayo da tunani, ita bata dauki namiji jigon rayuwarta ba, lokaci daya taji ta tsani abidi tsana mai qarfi dama bata tabajin sonsa a xuciyartaba illah komai da take yanxu tana kallonsa a qurciyane, ta bude sirf ta nemo inda ta ajiye takardar daya bata ta bude rubutune yayi da manyan haruffa INA SONKI NUSAYBA BUT INA SON MACE MAI HANKALI DA NUTSUWA. shine kawai abinda ke cikin takardar, son banxa lallaima ashema kallon marar hankali yake mata........ [6:40PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: Watanni biyu da suka wuce batada wani buri sai karatu, sauyawarta a gidan yabaiwa kowa mamaki ynda tasa karatunta a gaba na waec da neco kuma tana daukan lesson a gida, ta kauda duk wani surutu hayaniya da neman tsokana, sau tari idan ana hira bata cikasa baki ba illah tabi kowa da idanu ba kamar da dahar gardama takesa ayiba,ko sadiq bata damu dashiba bawata kulawa irinta uwa da da' koda yana hannun kakanninsa iyakarta dashi nono, sai abin yabawa halima mamaki musamman yanda taga nusayba ta tsani duk wani abu daya shafi abidina, duk da halin-sa-ido ba halinta bane amma wannan dai confrontation ne like a chase game da takeson ganin yanda xai qare idan abidina yadawo, dan haka take ganin bai kamata ta kira sa-idon nata da sunan sa-ido ba sai dai ta kirashi curiosty wanda haline na kowane dan adam akan abinda ya bashi mamaki. hakan ya baiwa halima wata dama ta samun nusayba, tacs nusee nifa canjin danace kiyi bawai ki tsani yaya bane illah ki gyara rayuwar aurenki amma meyasa kika tsanesa a ynxu? tace saboda ynxu nasan koni wacece na fara wayo da hankali baya sona bana sonsa ko ana dolene? tace wlhy yaya na sonki kiyarda nusaybb, tayi shiru bata sake kulataba duk iya qoaarinta nason tankwasa nusee abin yaci tura musamman sanda abidina ya dawo da matarsa xee abin yabata mamaki na halin ko inkula da nusee ta.nuna akansa shikuma tunda ya dora ido akan sadiq da ita yaji sonta da shaawarta na damunsa daman xaman da yake da zee na haqurine bata taba gamsar dashiba kamar nusaybb duk da kasancewar sau daya ya kusance ta. Abinda ya qara daure masa kai ko gaisuwa nusee bata taba yimasa ba kwanasu biyu.magana bata taba hadasuba batama yarda su hadu sai dai yajiyo muryarta a wani daki ko kafin yaje ta fice..... 96 to 100 Soyayyar nusayba tamasa mugun kamu a xuciya it starts from one cell and spread to other cell tunda ta farone daga xuciya jinin jiki harma da nervous system, ta cigaba da attacking dinsa ta hana masa sukuni da farinciki har yake mantawa da wata matarsa xee wani babban tashin hankalk sanda sadiq yayi shekara daya da wata shidda ta

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment