Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ban yafe ba😳 yayi shiru yana kallonta cike da mamaki yace baki yafe ba akan me? saboda yau ba girkinta bane k......... cikin tsawar dana firgitata ya katseta yace shut up stupid, jahilar banxa,ke bakida tunanine tunda yarinyar nan ta dawo gida shekara biyu ynxu muke tare da ke,hr mukaxo bata taba nuna damuwa akanki sai ma tirsasa mata da akayi tadawo, rana dayace kike ma baqinciki,idan kinada magani kije kiyi a dakinta xan kwana,kuma sati daya xnyi acan, sai anyi magana kice girkinki,me kika iya acikin girkin kigayamin tunda na aureki me kika taba girkamin ? tace ni kake gayawa haka abidina? ya gyada kai yana kallonta cike da bacin rai yace ko dukana xakiyine? tace bance xn dakekaba amma wallahi idan banyi gidan yarin waccan yarinyar ba ni ban haihu ba,bata isa nayi kishi da itaba batada ajin daxaisa na hada miji da ita wlhy sai na kasheta yace ki kasheta a kasheki,shari'ar nan daban take data waje idan kina tunanin can kudi ake bayarwa nan kasheki xa'ayi tace sai me inkasheta akasheni,kagayamin nida kai wayafi baqin ciki, ya juya yana fadin banxa tunda baki taba xuwa islamiya ba ai baxaki damu da hukuncin da Allah ya tanadar maki acan ba, lunatic..! nice lunatic,ta fada idanunta a waje bai kulataba yaja tsaki ya fice daga dakin....ya nufi sashen nusayba ya murda qofar dakinta yaji shi gam ta kulle da key sai ya nufi dakinsa dake sashenta ya kwanta. [9:35AM, 3/1/2016] Fertymerh😘: Nusayba kuwa tsananin tsoro ya hana mata barci dan tana jiyo hayaniyarsu,ta tsorata da kalaman xee dan tasan xata iya aikata abinda tace, da tunani iri iri tayi barci amma sama sama washe gari koda ta tashi idanunta sunyi luhu luhu na rashin barci da kyar tayi wanka,tasanya kayanta,ta janyo trolley dinta tana hada kayanta,abidi ya turo qofar ya shigo ya xuba wani farin yadi caftan mai rashin kauri hr ana iya hango vest din dake jikinsa ta cigaba da xuba kayanta don batason ganinsa ya xauna kusa da ita hade da riqo hannunta, ta fincike da qarfi hawayen datake maqalewa suka xubo mata cikin sanyi murya yacd meyayi xafi haka,idan nayi maki wani laifine ayimin afuwa ta zumbure baki,ni gida xnje.baxan iya xama ba yace tor naji amma kibari kiyi kalaci ko ni baxan ci ba yace tea kadai,bai jira cewartaba ya fita ya hado mata tea da coconut cake ya dawo da rarrashi ya samu taci kadan yace ba abinda xai faru dake nusee,kiyi haquri ki xauna dani if not i will become shattered....!kefa kika gayamin jiya kin haqura tayi shiru bata tanka ba yace kisoni koda rabin son danake maki ne,ya kwantar dakai akan qirjinta yatsun hannunshi na cikin sumar kanta,sai taji wani sanyi a ranta batare datayi magana ba ta rungumoshi very tight mai nuna gesture din dake cikin xuciya.... 126 to 130 Kwana uku ! Kamar kullum tana gama sallar isha'i take rufe qofarta itadai tana cike da tsoron xee duk tsiwarta da rigimarta yanxu babu su komai a natse takeyinsa sanda ya dawo sallah ya murda qofar dakinta yajita rufe kamar kullum sai ya nufi dakin xee ya samdta xaune yanayinta ya nuna tana cikin damuwa sai tabashi tausayi, ya xauna a kusa da ita yace danme xaki riqa tada hankalinki saboda nusayba,yarinyar nan agabanki tatashi kinsani batada wani mugun hali bayan rigima ynxu kuma duk ta kauda wannan dame kike tunani xata cutar dake? tayi shiru hade da goge guntuwar kwallar dana xubo mata ganin haka sai ya rungumota cikin shigar lallashi da irin abinda yasan yanncin lagonta dashi,lokaci daya ta kwace jikinta daga nasa data tuna ai da wata ya kwana jiya a fusace tace kamanta hr yau a dakinta kake.ne? yace to bata kulle dakiba nikuma a buqace nake... ta balla masa harara cikin takaici tana mamakin rashin ta idon namiji wai me sweet 18 xai ce yana buqatar mai 28 hakan ya qara fussata ta ta nuna masa qofa kaga binan kafita pls a wahalce yace nikuma ake kora yau tace an koreka kana kuma tabani xan rotsa maka crystal dinnan a tsakar kai ya tashi yana fadin meyayi xafi Allah yabaki haquri ya fice dan yasan xata iya aikatawa,tabishi da kallon baqin ciki qanqanuwar yarinya ta haukata mata miji ta sauyashi gaba daya ta maidashi mai arha duk ajin nasa tamaidashi mara kunya da kawaici alhalin ba haka yakeba dolene ta dauki mataki mai tsauri akan nusayba yaxo bakin qofar dakin nusee ya soma kwankwasawa😂 kina jina fa nasan bakiyi barci ba kixo ki bude min qofar tace nifa baxaa kasheni a banxaba am not ready to die now...mema xakayi a dakin yanxu koma mexanyi inkin bude ai xaki gani ko? [9:58AM, 3/1/2016] pherty🎤👯: tayi shiru bata tankaba kuma batada niyar budewa, ya kwantar da murya yace pls nusayba ko kinaso ki kwana cikin tsinuwar mala'iku ne, duk wannan abin da yake akan idanun xee baqin ciki kamar ya kasheta tunda take dashi bai taba roqonta ta bude masa qofa ba wai danta rufe....ba musu nusayba ta bude masa qofar a sanyaye ai kuwa ya sunkuce yayi ciki da ita a wannan daren nusayba tayi kuka sosai hr ta gode Allah kamar wancan na farko sai taji ba banbanci xee kuwa itama kwana tayi tana kukan kishin mijinta. Washe gari da shirinsa yaxo dakin xee yace inada tafiya yau ko xakixo na ajiyeku a gidane batare data kallesa ba tace bana buqata ya juya hr yakai bakin qofa ya juyo yana kallonta yace idan nayi maki wani laifi tun xamanmu dake ki yafemin bansan sharrin qarfe ba, sai taji jikinta yayi sanyi sosai ta dago a raunane tana kallonsa tace Allah ya yafe mana gabaki daya,ya dawo ya sumbace ta a goshi kana yace amin ya juya ya fice koda yafita nusayba hrta fito cikin shirinta tana tsaye bakin mota suka shiga tace uncle ita baxata je bane? yace tace bata xuwa ta saba xama ita kadai a gidan baxataji tsoro ba, tayi shiru bata sake mgn ba hr suka iso gidan,abbu ya dade da shiryawa shi kadai yake jira dama xasuje ne bakura ganin gonakinsu, bayan sun kebene ya rungumota a sanyaye yace am so weak badan komai ba sai dan xnje na barki ki kula da kanki kinji, ta gyada kai tana kallonsa itama sai ya sumbaceta ya juya ya fice,yana fitowa suka dauki hanya shida abbu. Kusan minti talatin da fitarsu sai ga daddy ya shigo a rude da guntuwar kwallah a idanunsa inna da umma na ganinsa hankalinsu na tashi musamman dayace su fito suje asibiti su abidine sukayi accident, dirshan nusayba takai xaune cikin wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa halimatu kuwa kuka ta soma da kyar suka shirya sukayo asibiti kai tsaye dakin da aka kwantardasu suka nufa, nusayba ce kan gaba tana tafe tana tuntube cak ta tsaya cike da wata irin fargaba ganinsu kwance rufe da farin mayafi me hakan ke nufi badai sun mutu ba, sai tasoma girgixa kanta hawaye na cigaba da xubo mata daddy ne yayi qarfin halin buda mayafi daya abbu ne a kwance da sauri inna taqaraso cikin wani irin kuka dai dai lokacin da likitan k fadi sai dai muyi haquri dashi yarigamu gidan gsky Allah ya karbi abinsa.... dayan ma.....bai qarasaba lokaci daya numfashin nusayba dana halimatu na dauke sai gasu kwance qasa ragwaf. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:18 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [3:22PM, 3/9/2016] pherty🎤👯: [2:34AM, 3/6/2016] pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚴🏻 ©Fertymerh xarah💝 141 to 145 Alhamdulillah...! sauqi ya samu, watansa biyu a garin suka garxayo suka dawo nigeria tareda dimbin alheri daga merah halimatu baa baro garinba sai da akayi miji shima dan nan qasar tamuce xamfara😜 aiki yakaishi pheonix, aminan junane da merah idan xaku tuna Bilal na mulki ko sarauta shiyasa baisha wahala wajen neman aurentaba kai tsaye aka bashi. tym din da suka iso gidan sai sukaga komai ya cnxa na gidan tamkar babu wata halitta dake rayuwa acikinsa kasancewar inna da ummane kadai agidan duk sauran maaikatan sun gudu ganin daddy bayanan kuma babu mai biyansu ya rage daga maigadi sai malam sani damai wanke wanke acikin gida, gashi dai akwai mata acikin gidan amma sun kasa kula da maaikatan gidan hr sukaje suka barshi ya tabbata da abbu yana nan da haka bata faru ba, a ganina not all what man can do a woman could, wannan qaryace kawai ta bature dayake cewa what a man can do a woman can do better (nidai pherty am against it😏) shidai namiji ko anqi ko anso shine shugaba domin Allah yabashi juriya
da qarfin xuciyar da baibawa diya mace ba, bata ne babba mace tace xata hada kanta da namiji, ubangiji s.w.a da kansa yace Arrijal kawwamuna alan nisa'i, kenan maintaining the belief that duk abinda namiji xaiyi mace ma xata iya hrma fiye dashi. daddy ya girgixa kansa yana goge kwallar rashin abbu batare dayabari sun fahimcesaba yasa kai yafice. sadiq naganin halimatu yaxo da gudu ya rungumeta yana dariya, ta cirasa sama tana dariya miss my little boy....shima dariya yake cikin jin dadin ganinta anashi tunanin itace mahaifyarsa saboda ita yasani yafi kuma shaquwa da ita duk gidan bayansu inna da umma, yasan abidi sosai dan yana xuwa akai akai inda yake yakan daukesa sufita gidan baxasu dawoba sai dare shiyasa yayi matuqar sabawa dasu. nan da nan nusee taji shaawar son daukarsa sai ta kauda kawaicinta ta miqa hannu xata daukesa ga mamakinta sai ya make kafada hade da rungume halimatu alamar baxai jeba. hr axuciyarta bataji dadiba sai dai bata nuna a fuskartaba illah murmushi datayi abidina na lura da yanayinta halima kuwa sai dariya take tana cillasi sama tace ashe yaro yasan mahaifiyarsa mai masa son gsky,ba wacce xata kyautardakai ta manta dakai ba, nusee bata kulataba sai kawai ta tabe bakinta tayi shigewarta dakin inna cike da jimamin rashin abbu😪 sanda suka dawo gida kai tsaye toilet ta nufa tayi wanka duk tana dauke da gajiya [2:42AM, 3/6/2016] pherty🎤👯: tana tsaye gaban madubi tana tufke gashin kanta abidina ya shigo yayi tsaye daga bakin qofa yana kallonta baisan adadin qaunar da yake mata ba, a hankali yake takawa qafarshi na nutsewa akan kilishin da aka malale dakin barcin da ita, har ya cimmata ya xagayeta da hannuwansa ya sanyata cikin qirjinsa ..wannan dare dai dai yake da darare dari agaresu, domin darene da akabiya bashin soyayya mai yawa aka baiwa so da qauna haqqinsa suke kuma fatan Allah yabasu xuria acikinsa. watansu biyu da dawowa bikin halimatu yataso gadan gadan, cikin ikon Allah aka soma bikin wannan karon hr merah sai dayo tattaki yaxo nigeria hr gidansu abidi tare da matarsa affiya. tunda aka soma bikin take laulayin ciki,abinka da abu a hannu kai tsaye dr.merah ya gano hakan, farinciki a gun abidina hr yafi na wancan karon.... [3:34PM, 3/9/2016] pherty🎤👯: WATA BIYU da gama bikin halimatu suka daga xuwa malaysia badan komai ba sai dan cikawa nusayba burinta na xama cikakkiyar likitar haqori A can ta qara haihuwa ta sami wani namijin mai sunan daddy suke kiransa Abba xaman su a qasar zee ta takurasu da yawa badan komaiba sai dan nadamar da tayi tadawo akan abidi ya maidata tana kuka take roqonsa sai hakan yabaiwa nusee tausayi ta shiga roqonsa akan ya haqura ya maidata fafur yaqi hrya nuja mata.bacin ransa ganin haka yasa taja bakinta tayi shiru..... suna garin halimatu ta haihu itama dai namijin ne, 150 to 155 A gurgujrle pls😒 Shekara kwana gamai yawan rai.... a yaune ake yaye daliban jami'ar dake malaysia....ciki hrda nusayba wadda ta karbi kwallinta mai daraja ta farko, cikin farinciki halimatu ta rungumeta dayake itama tana cikin yin nata karatun a pheonix tare da bilal. Da tsulelen cikinta [11:09AM, 3/11/2016] pherty🎤👯: ta iso nigeria, ga mamakinta abidina ya bata suprise ya buda mata NUSEE DENTAL HOSPITAL, cikin lokaci qanqani asibitin ya samu kafuwa sai son barka. 156 to 160 Sanye yake da shadda ruwan toka tayi matuqar fitarda kyawunsa babu hula a sumar kansa baqa wuluk kwance a dokin wuyansa kamar wani balarabe. ya qaraso dardumar datake xaune ya sunkuya yana yi mata magana cikin kunnenta, sassanyar numfashinsa a fuskarta,qamshin alban din bakinsa a hancinta, qamshi yake na musamman mai kwantarda xuciya barka da asuba sarauniyar xuciyata,inasonki da yawa,rayuwata seems to be difficult without you,my life is vile, idan.na rumtse idanuwana barci baya xuwa idan babu ke nusayba meyasa kika barni jiya? yaga bata kulasaba sai wani yamutsa fuska take kamar tana hadiyar yawu ko magana ta kasa yimasa sai nishibtake idanu a warwaje sai kawai ya dauketa da ita da tirtsetsen cikinta yai waje yasata a mota kana yaciro wayarsa yakira umma da daddy..... kokafin ya iso hrta fita hayyacinta dan ta galabaita sosai batasan inda kanta yake.ba, da gudu ya shiga asibitin ya turo nurse suka shiga da ita, naquda gadan gadan amma faya taqi fashewa kamar haihuwar farin ko miye dalili oho, abidi ya tsare yaqi fita daga dakin haihuwa ba korar da basu masa ba yaqi fita, duk ya gigice shima nothing worth comes easy, lokaci daya tayi wani nishi mai qarfi ta qanqameshi sai ga sankaceciyar budurwa ta fado,mintuna biyar tsakani sai ga hussainar ta fado....... murna gun abidi baa ko magana hr yaka sa rufe bakinsa, ya rungumeta cikin tsantsan qauna ya tabbata nusayba bata rageshi da komai ba xabin iyayensa yana alfahari dashi, nusayba taxama wata jigo ta rayuwarsa,ta xame masa ADON TAFIYA hayake ganin rabon samuntane yaxo dashi nigeria a wancan lokaci hr aka aura masa ita, a tunaninsa xee ce ADON TAFIYARSA malaysia ashe ba haka bane? ya rungumeta cikin wani irin so mai ratsa xuciya da gangar jiki hr yakejin bai iya controlling dinsa to such an extent dat lamarin yaxo wani limit beyond his capability to ignore,har yakejin baxai iya rayuwa idan babu taba, a cikin kunne ya rada mata kin xamemin ADON TAFIYA,ina alfahari dake inasonki nusayba........ murmushi kawai tayi cikin xafin ciwo ta shafi sumar kansa da hannunta daya.... idan kinsami sauqi xamuje church ne matar postor, sai ta tunxure baki alamar bataso, ya kyalkyace da dariya rungumota😂 Ranar suna yara sunci sunan Hayfah da Hayrah, suna kan anyishi sunan dangi ba irin abincin da baa ciba ba irin xanin da nusayba bata dauraba ba irin abin alherin da basu ganiba daga yan uwa da abokan arxiki iyayensu kayan jarirai sai a store aka loda su aka kulle, kudi kuwa a account dinta aka loda, atamfofi da lesuka akwati akwati jaka jaka haka aka dorasu daya kan daya. Nusayba da halimatu sai son barka sun cikawa maxajensu gida da kyawawan ya'ya maxa da mata abin alfahari ga iyayensu. 161 to 165 Masha Allah Laquwata illah billah! Nan na kawo qarshen labarin ADON TAFIYA🚴🏻 sai mun hadu a MATAR WAYE? My regards to masoyan littafaina wadanda nasani da wadan da bansaniba🙋🏻🙋🏻 ol greetings to Sadteeyesh💝 halamcy xarah dange baby aysher ru'aiya mmn boy kdeey maryam ramat nafee anka umboh mmn aleesha Ammin pherty sally princess ammi lurv hamxa mohd dama wadanda ban ambata ba ban manta dakuba, tare da ku room mate😜. Shin da gaske ne soyayya ba lallai ta xamo jigo wajen yin aure ba? wane irin aure ne yake dorewa, wane irine yafi nagarta tsakanin auren so da auren kauna.......duba littafin MATAR WAYE? special tnks to my caring an loving grup 📝Hausa novel 1&2📚 Muqaru da juna(serdy& aysher) mata masu duniya nisa'ul jannah. Sadteeyash na maku fatan alheri🙋🏻 📝Hausa novel📚

;

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment