Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yole keji dashi suka sakko sunatawani yatsina har dakin yakaimusu kayansu sannan yace,'. ___"zanyi jiranku amota hajia,'. __"to yanzu zamu fito,'. Hafkhas tace,'. ___"ma'aikin allah Na madina ni Hafsat khamis kuduba waje wai yau mune zamu kwana a wannan kerarren hotel din dankari.' Jidda tace,'. __"a gaskia sunkashema aurannan kudi sosai saida suka shirya hafkhas tace,'. ___"kodaya bawani shiri Ai mahaifinta mashahurin me kudine nasani kunsani to bawani shiri dasukayi dama kudine komai kuma akwaisu,'. Kubra tace,'. ___"yakamata mufara wanka tukunna,' aikuwa sukashiga sukayo wanka kowacce tayi adanta nakece raini hafkhas tana sanye cikin wani lafaya green yayi matukar yimata Kyau tasanya takalmi da karamar jaka milk Kubra kuma ita lafayarta blue ce tasanya takalmi dajaka yellow Saikuma jidda tasaka nata pitch colour tareda takalmi da jaka brown sunyi mugun Kyau kasancewarsufarare sol Sol sunata tashin kamshi suka sakko direba yawuce dasu wajan kamu``` ``` amarya tanadai zaune yayinda aketa gudanarda bidia daya daga cikin kawayanne tataso taketo jama'a hartasamu karasowa , ___"Amina yanzu sabida kawai muhimman kawayanki basu karasoba saikice dole sai anjirasu kiduba mutane kowa ananwajanfa suyake jira sai kace wasu shararru alhalin kab cikinmu iyayanmu sunkasance manyan attajirai haba Amina kamun Amina tabata amsa sukajiyo tafin mutane rabbbb rabbbb take mc yasoma magana,'. ___"ahhh jama'a masu waje sunzo dole masu tabarma sunade allahu Akbar manyan bakinmu alafiyadai hajia hafkhas Yar gayu banraina girmaba manya manya maganin kanana angaisheki hajia Jidda tareda hajia Kubra barkanku dazuwa ina Yan uwan ango bismillah saisu karaso domun muyi abunda yataramu ahhh wato kamu bismillah su hajia hafkhas kukaraso daga kan gadanda amarya take dan asaka mata lalli,``` ``` ahankali suke takowa ajere sunawani kasaita tareda TAKUN GIRMA harsuka karasa inda amarya take,' gabaki daya jama'_at wajan hankalinsu ya raja'a awajansu hafkhas yayinda kawayan amarya suka soma kuskus,'. __"dama wadannan hadaddun kawayanne aketa jira gaskia sungadu musamman me green kayan,' wato hafkhas,' dayar tace,'. __"daganinsu kuwa jikakkun masu kudine domun fatarsuma kadai tatona asirin hutun jikunsu gaskia,'. Aisha tace,' ___"Yan makarantarsune fa kai sunhadu over,' suna karasawa Amina ta rungume hafkhas tana murmushi,'. ___"kunsa jama'a saijira sukeyi wlh harna cire raina da zuwanku,'. ___"ahhh haba my dear gamu Ai munzo ina sauran kawayan dakuma dangin mijinki?,' karasowa sukayi dangin mijin Amina tareda ragowar kawayan Amina ,'. ___"to Yan mata kamar yadda al'ada yatsara gamu munzo gareku domun kuma amarya kara kufada mana Nawa kukeda bukata nasaka lalli?,' kowacce tayi shiru kawayan Amina sunyi shiru suna jiran amsarda su hafkhas zasu bada cikin wata hadaddiyar murya hafkhas tace,'. ____"dukkanmu dai bayara bane damma abun yazama da al'ada to kubada konawane it's okey ko?,' tajuyo tana kallon sauran frnds din cewa sukayi,'. ___"gaskia ne kubiya kawai konawane,'``` ```suka miko musu bandir din dubu Dari,'. __"gashi kuyi hakuri to,'. Hafkhas tacema kawayan su amsa amma sukaki amsa sai Jidda ta amsa nantake akadinga fesama amarya turare akasata a lalli sannan akaci gaba da bidia saiwajan goman dare akatashi kawayan amarya suka koma hotel yayindasu hafkhas sukashiga gari chilling abinsu amarya kuma tana gida hartayi bacci sabida gajiya,'``` *love u oll* [11/27, 1:17 PM] +234 814 518 6542: *BANI BA* __________ *AURAN* _________ *TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»* _________________ *_______BY_______* _*Badiat Ibrahim*_ *(episode)* *51to55✍🏻* ```matar shuraim tashigo cikin gidannan ahankali yayinda Rukayya take falo tanata jijjiga tacika tabatse kiris take jira tafashe yasakko rannan nashi abace yashiga falon suka hada idanu tawani zubamai harara karasowa yayi gareta afusace,'. ___"uban waye yabaki damar fita agidannan wakika tambaya kikazo company kikaci mutuncin rahma kika lalata mata lips dinta meke damunki domun wannan haukace ba kishiba,'. _______"dakata shuraimβœ‹πŸ» domun kai baka Isa kabudemun idanu akan wata karuwaba Mara daraja saika fadamun daman inkaje office abunda kakeyi kenan damata wayasan iya adadin yaranda ka lalatama nayi danasanin yadda dakai amstsayin masoyi why shuraim why kafiso sanka yakasheni kenan kasan zan iya aikata komai akanka wlh zan iya kisa indai akankane ,'. Tasss tassss ya gaureta dawani mari saidatayi xaman Yan bori kikukeyi tibb tibb tadafe kuncinta tana kuka yace,'. __"why rukayya kekanki kinsan ina sanki banida burin auren mata biyu sannan Neman Mayan banza basa gabana bakya tunanin ni babban mutunne sananne taya zanso in aikata aikin ashsha hw? Tana kuka tamike tamatso gareshi,'. __"nayima kaina alkawarin nikadai zanzauna azuchiyarka tareda gidanka kamar yadda naxauna acikin mahaifiyata nikadai shuraim karka fasa bin karuwai nima bazan gazaba wajan binsuba domun indauki hukunci,' fuuuu fuuu tawuceshi tareda bankado kofa,'. Kanshi yadafe zuchiyarshi tana suya yarasa yazaiyi da kanshi idanunshi suka kada sukayi jajir yayinda kanshi yashiga mishi ciwo kamar yadda yake aka'ida indai yayi hayaniya kokuma yasaurari hayaniya saiyayi ciwon Kai dakinshi yawuce yafada toilet yayo wanka kana yafito yaxauna akan gadon yana nazarin kazamin kishi irinna Rukayya yakada kanshi ya kwanta,"``` ```amma me baccine ya kauracema idanunshi yayinda maganganunda Rukayya taimasa yadinga dawomai,'. ___"wlh zan iya aikata komai akanka sannan inbaka FASA binsuba bazan gashida binsuba domun daukan mataki shuraim nika Mara akan wata karuwa?,'. Hannu yasaka tareda to she kofofin kunnen dukka biyu πŸ™‰πŸ™‰ yaruntse idanunshi dakyar dakyar bacci yadebeshi yayinda rukayyama tanacan tanata kukanta tana birgima sabida tsabar kishi itama haka garin allah yawaye da'ita,'``` ```yana falo yana wayada abokinshi ,'. ___"ahh haba ango wlh kayan sunyi allah dai yanuna mana daran bawani Abu Ai uhm,' yace,'. __"hakane abokina kashirya dawuri saikazo kadan ragemun wasu kawayan amaryar,'. Daria shuraim yayi tareda cewa, __"aa waneni bazayi wannanba nadaisan zanzo bikin but bazan dauki kowaba kasanfa halin Me dakina sarai koya akace mata gani angannk da mata daru zatamun Rukayya tacika rigima,'. __"hakane shuraim Na mantane nayima uziri tunda matarka bataso arabeka okey saidai munhadu kawai,' sukayi sallama tareda ajjiye wayar,'. Rukayya tafito daga daki ranta abace idanunta sun kunbura sosai yakada kanshi kawai tana zuwa dab dashi zata wuce yajawota tafado cinyarshi cikin tsiwa zatayi magana yasaka bakinshi acikin nata yahau tsotsa tanata fisgs fisge tasamu takwace dasauri tamike,'. ___"meye haka kasani irin haka yakare atsakaninmu domun bazai yuyuba kadebo wata cutar ina zaman zamana ya yayibamun bazai yuyuba nafadama kenan to,' tawuce murmushi yayimata yarabu da'ita kawai yakarya yakoma daki yakwanta abunshi sai bacci,'``` ``` hafkhas tana kwance tanata baccinta Jidda tacema Kubra,'. __"yakamata hafkhas tatashi haka musamu mushirya banasan azo anawani jiranmu gashi har anyi magrib kuma zata iyayin zazzabi ,'. __"Kubra tace gaskia ne kinga yanzu karfe bakwai kuma ance takwas za'atafi batareda bata lokaciba tundadai Amina nuhu kinga jiya bamusamu zuwa dawuriba yau yakamata ajemata dawuri sannan bamujefa Gidan bikinba tanata kiranmu,'. Hafkhas tayi mika tareda bude idanunta saitaga duhu habawa azabure tamike tareda zazzare idanu batareda bata lokaciba tawuce tayo wankanta suma sukayi wankan daidai anfara kwankwasa kofarsu hafkhas taje tabude wasu mata tagani su biyu,'. __"sannu madam dama anturomune muyi muku makeup daga Gidan amarya hop kunshirya k0? Hafkhas tace,'. __"yea bismillah kushigo mana aikuwa suka shigo batareda bata lokaciba suka somayi musu makeup Nagani nafada dan kayan kamfani dabanda nashago wadannan sune asalin masu makeup sungama musu sundauki Kyau saiwani haskawa sukeyi abunka da fararen fata kuma kyawawa,' hafkhas tadauko kayan tasaka rigace pitet gauwn wacce tazauna ajikinta lace ne gabaki daya jikin lace din milk colour ne saiwata sanda sanda ajiki baki tareda wasu stone Ami green ajikin lace din tasaka yaimata matukar Kyau wani irin abun daurawa akai akabama hafkhas Ami green dashi akaimata hadadden dauri nagani nafada hakama Kubra kayanta iri daya da hafkas Jidda kuma tasaka nata lace din yellow yayi mata mugun Kyau akadaura mata goggoro dak yellow sunfito sunyi dodar dasu abun shaawa sukansu masu makeup sunata fadin antys kunyi Kyau kunyi Kyau,' hafkhas tadauko wani high hill shoe Ami green hadadde tasaka tanata kamshi Jidda tasaka takalmi dak yellow Kubra tasaka nata baki,'. Budar bakin hafkhas data kalli mudubi tundaga kanta harzuwa kafarta tace,'. __"kura tafito damisa tafito gaskia dole zandau magana sosai konikaina nasan nafitunu over ,' dariar mugunta tasaka yayindasu Jidda suma suketamata daria,"``` ```atsaye yake yagama shiryawa cikin farar shadda malum malum wacce tasha surfani da yellow zare dinkin dakuma kayan sunmatukar mishi Kyau yadaura hularshi yellow sannan yakawo takalmi yellow yasaka tareda daura farin agogon fata hadadde shuraim yayi mugun Kyau yanata fidda tattausan kamshinshi Na asali,'tundaga falo Rukayya tana jiyo kamshin turaren shuraim,"``` ```wayar Jidda tasoma kida tadaga,'. __"Kawata yaya akayine,?'. __"kusakko gani aharabar hotel dinku saimutafi tuntuni ansoma sauran kawayan sunacanun ango yana bakin hol muyake jira,'. __"gamunan fitowa mungama Ai,' suka fito ajere suna takun kasaita harzuwa cikin motarnan nikuwa Anty Badiat Ibraheem nakada baki nace,'. __"wow ammafa Yan matannan sun burgeni sunyi Kyau sosai,' motarnan tawuce yayinda Amina tadinga yaba kyansu tana murna,' sunkarasa batareda bata lokaciba kallo yadawo garesu sunfito da amarya angonta yarike mata hannu suna gaba yayinda sukuma suke tafiya abayansu, ``` ```kowa nacikin holl din atsaye yake yayinda DJ yasakarma amarya da ango wakar auransu,' suna tattakowa atsanake habawa basaiwaje kayaureba kallo yadawo garesu baki daya waje yayi waje yahada manyan attajirai daga gari gari mazada mata sunraka amayarya wajan zamanta yayinda sukayo tattaki domun samun wajan zama,' gabaki daya atenshion din jama'ar wajan tana kansune yayinda hafkhas takasance acikin murmushi Na burgewa sukadan matsa nesa suka sunsamu wajan zama harzasu zauna hafkhas tace,'. __"ohhh no bara nadaukemu selfi mana oya kukalleni,' aikuwa suka jiyo suna kallonta yayinda tadan kwanto jikinsu tana kokarin daukar hotannan nikuma Anty Badiat Ibraheem daidai shigowata kenan aikuwa nima nasaka wayata nadaukesu hotannan hafkhas tazauna tana daria,'. ___"guys munfitunu sosai kukunga yadda ragowar kawayan amarya jikinsu yayi sanyi kuwa?," Jidda tace,'. __"guys kukunga yadda aketa kallonmu kamar za'a cinyemu,'. Kubra tace,'. ___"Ai girman yakai munyi mugun kyaune musamman hafkhas,'. __"kunga kuwa ni Matar manyace hamshakin mekudi ba talakaba danni bamatar talaka bacce,'. Wayartace tasoma ruri tana dubawa sunan lawan yafito wata daria takeyi irinta Yan gayunnan ajebortas tanadan wani dafe kirjinta,' ___"guys manyan kasane wato lawan kekirana awaya kubarni da lawan zanshiga zamaninshi inna koma gida dagashi har Umma,' takashe wayarta dukka"``` *love u oll* [11/27, 1:17 PM] +234 814 518 6542: *BANI BA* _________ *AURAN* ________ *TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»* _______________ *_______BY_______* *_Badiat Ibrahim_* *(episode)* *56to70✍🏻* ``` ahankali shuraim yafito adaki yanata yauki yasaka wani katan farin eye glass me tsadar gaske murmushi yataho yanayima Rukayya wacce hankalinta inyayi dubu yatashi tamike tsaye,'. __"Malam mewannan shigar take nufi miting da gwamna ko shugaban kasa irin wannan kwalliya kana tunanin mararka metsananin kishinka zata amince kafita haka idanun kowacce macce akanka?,'. Murmushi yayi tareda dan zare glass dinshi yakamo kafadarta yanadan shafo lips dinta yace,'. __"ba miting zaniba bikin Dinnie zani Na abokina bama dadewa zanyiba sabidadai inje yaganni shiyasa kinji karki dagama kanki hankali kece kullum acikin raina kenake gani duk sauran mata ina kallonsu tamkar duwatsu kekadaice macce,'. ___"kai shuraim dawani dadin bakinka dawani kyaran saje dakayi dawani cakaro hula dakayi wlh bazaisani in hakura kashiga cikin taron maza da Mata ahakaba waceni rufamun asiri kazabi daya cikin biyu imma kaje kasake kaya kazo katafi imma ka hakura muzauna agida,'. Yahade ranshi tareda nunata da yatsa,'. ___"ke wannan kishin yagama isata haka saikace Duk duniya nine kadai namiji mekyau to yaukam zanfita kuma yanzu tareda kuma kayan jikina saidai kuwa kiyi abunda kike tunanin zaki iya excuse me,' yatureta yawuce key yasaka ya kulleta tabaya yayinda tashiga daki dagudu dandauko mayafi tabishi yashiga morarshi kirar range rover megadi ya wangale mashi get yazo zaiwuce yace,'. __"Malam hudu karka budema kowa get yashigo gidannan nafadama sannan karkabar kowa yafita,'. Yace,'. ___"insha Allah Al'haji angama yadda kakeso haka zanyi,'. Yaja motarshi yawuce yana kada kanshi,"``` ```mc ne yake magana,'. __"am jama'a yanxune zamu fara ainihin bidia amma kamunnan inasan inkira daya daga cikin tahannun damar amarya tazo taima bakinmu barka da zuwa tareda kirawo mana sunayan wadanda zasu zauna akusada amarya da ango bakowa bace face Hafsat khamis wacce kowa yafi saninta da hafkhas amm dan allah inkin shirya gareki hafkhas ,'. Wani murmushi taimasu Jidda yayinda suka kashema juna idanu,'. ___"zanbada tsoro Ku saurareni kuji ga wayata kuyimun video,' ahankali take takowa cikin tafiyarta hadaddiya cikin fashion takaraso wajan tareda tsayawa akan steg din,'. ___"ahhhh jama'a dan allah kufama wannan bakuwa tamu wato hafkhas innalillahi kayan kamfani daban Dana shago wato wannan Shiga ta hafkhas ita ake kira London must come,' rabbbbb rabbbbb rabbbbb wajan yadauki tafi tareda jinjinama hafkhas itakuma tadan dago hannunta ta amshi abun maganar cikin cikakken turancin inga take maganarta,'. __"assalamu alaikum maza da mata wajanda suka halarci wannan taron inayima kowa barka dazuwa musamman abokan ango da kawayan amarya ammm ammm batareda bata lokaciba zansoma kiran kawayan amarya dansuyi tattaki suzo sutaya amaryarmu zama,' dafarko zanfara dani kaina danagani nice tafarko taredani akwai Jidda tareda Kubra sannan kalisat dan allah insuna kusa bismillah,' rabbbb rabbb rabbb wajan yadauki tafi su Kubra suka mike tareda zuwa kujeruunda aka tanadar domunsu ,'. ___"abokan ango gareku Aliyu tamasi tareda Umar Musa sai babban aboki wato shuraim gidado tareda Musa a rabiu insuna kusa bismillah,' ahankali yashigo cikin holl din yanata takunshi Na girma yayinda kamshin turarenshi yasoma dukan hancin al ummar wajan dagowa yayi carab suka hada idanu da hafkhas daidai tana murmushi har saida shiryayyun fararen hakoranta suka baiyana tsayawa yayi cak tareda kurama halittar daya gani idanu baisake yunkurin motsawaba yashagala wajan kallonta kawai cinkayo daddadar muryarta yayi tana fadin,'. ___"ammm banga shuraim gidado ba kobai shiryaba bane dan allah indai yana jina toya fito domun musoma abunda yataramu," dakyar yasaisaita hankalinshi da tunaninshi yasoma takawa ahankali har zuwa cikin inda aka tanadar domunsu,'. __"ammm nagode jama'a I don't know hw to say so much but zanbarku da mc mc bismillah nagode,'"``` ```ahankali hafkhas tajuyo tareda nufar kujerarta hada idanu sukayi daidai takashema Jidda idanu wani faduwar gaba tayi tayi sauri takauda kanta tareda zama awajan zamanta kuma kusada shuraim aranta tace,'. ___"wow wannan labaren fa amma yahadu,' shima magana yakeyi azuchiyarshi,". ___"wow kamshinta da Dadi furicinta da taushi gatada Kyau dama akwai kyawawan mata hada anan kasar najeria haka wow taburgeni yadda take fidda turancinta,' tahadu duk yadda akayi tahada jinsi da larabawa ko hafkhas ce dagani,'``` *t0 faπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒπŸ˜ƒ*πŸ˜ƒ [11/27, 1:17 PM] +234 814 518 6542: *BANI BA* _________ *AURAN* ________ *TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»* ______________ *_______BY_______* *_Badiat Ibrahim_* *(episode)* *71to75✍🏻* ```fitowa tayi daga daki tareda mukulli Mota ahannunta tana waya,'. __"wlh basira saina kawo karshen karuwan shuraim agadannan domun yaukam duk wacce nakamata da shuraim kasheta zanyi inada daurin gindin da babu abunda za'a iyamun,' basira tace,'. __"gud Kawata ina hanya muhadu awaje muje tare ,'. Rukayya tanufi kofar tana tabawa tajita a garkame tasake ja kofa tace budemu mugani tadinga jijjiga kofarnan amma ina kuka tasaka tareda kwallama megadi kira,'. ___"hudu hudu!!! Aguje yakaraso wajan kofar,' __"gani hajia,'. ___"wlh hudu kabudemun kofarnan yanzunnan ka ballemun kofar tabaya yanzunnan inba hakaba wlh zamanka yakare agidannan,'``` ```cikin rawar mirya hudu yace,' ___"hajia Al'haji dakanshi yakulle kofar yacemun karnabar wani ko wata yashigo gidannan kiyi hakuri Al'haji shiya daukeni aiki zan iya rasa aikina inna bude kofarnan wlh,'. __"rufamun baki wlh inbaka budebama aikinka yazo karshe zaka gani,' ihu tasaka tareda faduwa kasa tasaki wani kukan takaici tareda kuna,' tadingina akofar tana bugawa tana kuka``` ```idanu hafkhas tadago da niyyar sake kallon hadadden gayannan tana dagowa suka hada idanu yasakar mata wani lallausan murmushi,' tayi maza tasauke kanta dataga ta takura tamike tsaye dasauri tanufi su Jidda tareda amso wayarta tanadan daddannawa yayinda shuraim yakasa dauke idanunshi akanta anata rabon abinci nagani nafada taredasu drinks kala kala kuma tsadaddun gaske,' yayinda hafkhas takecin nata ahankali tanadan chart dasu Kubra suna gulma mc yace,'. ___"alhamdullah jama'a kamar yadda mukazo bikinnan lafiya allah yasa mukoma lafiya batareda bata wani lokaciba a gurguje zankira hafkhas dantazo tarufe taron da adda'a ,' dasauri shuraim yajuyo yana kallonta cikin mamaki baisan sanda yabude bakinshiba yace,'. ___"HAFKHAS???" Dasauri tamike aikuwa wayarta tafadi kasa fass tafashe idanunta tazare waje yayinda aranta tace.'. __"nashiga ukuna wayata tafashe asirina yatonu kawai,' tsugunnawa tayi da zummar taba wayar wata murya taji akusa kunnenta,'. ___'no hafkhas don't jeki kiyi abunda zakiyi zancire miki Sim's dinki karki yanke plz,' juyowa tayi suka kurama junansu idanu yayinda suka shagala wajan kallon junansu jama'ar wajan kuwa idanunsu Ashe yana Kansu ahankali shuraim yasaka hannu tareda daga hafkhas daga tsugunnon datayi saikawai sukaji mc yana.'. ___"jama'a kutafama wadannan masoyan dan allah,' rsbbbbb rabbbbbbb rabbbb,' dasauri hafkhas takara wajan tareda rufe taro da adda'a kana akasoma fita sukaima amarya sallama akan sai gobe dan daganan Gidan mijinta za'a wuce da_ita suka juya batabi takan shuraim ba tacemasu Jidda,". ___"wayyo yahanani daukar wayata gashi ban amshi Sim's dinba yazanyi guys?, Jidda tasaka daria tace,'. __"amma gayan yahadu over wlh bantaba ganin hadadden saurayi kamarshiba.' Kubra tace,'. ___"kuma wlh kundace sosai allah fa,' daria sukasa sunkaraso daidai motarda zata maidasu hotel direban yakaraso,' ___"hajia a waccan motar zaku koma gida bismillah inkunshirya kushiga,' budemasu Jidda yayi canbayan motar su biyu hafkhas zata shiga yace,' __"as hajia kizauna atsakiya bibbiyu ake dauka tazauna atsakiya itakadai tanata waige waige kozataga wannan gayan yabata sim dinta aikuwa tana juyowa taganshi yana waya yanadan murmushi saikawai taji tatsinci kanta dayimai murmushi itama,'``` ```mezata gani yabude motarnan yashiga yazauna akusada hafkhas direba yashiga yaja motar suka wuce,' yajuyo yanamata murmushi yacikata da kamshin turarenshj yace,'. __"yaya akayi kinata tunanin zangudu miki da sim ko,'? Takada kanta kawai halamar aa.'. Waya yamika mata iPhone 7 sabuwa dal tasaka hannu ta amsa takurama hotonshi dakenan screen din wayar kallo tadawo da niyyar magana yace ___"no plz aiba'a maida hannun kyauta baya nasani kinfi karfin wayar kuma girmanki yakai abaki bawani Abu,'. Jitakeyi tamkar tayi ihu tsabagen murna yau itace da iPhone a hannunta wai tatace afili kuma tadan rausaya kanta tace,'. ___"okey it's okey tnx,' yayi murmushi suka karasa hotel din yayinda su Kubra suka fita suna taya kawarsu murna zata fita yajawo hannunta,'. Tajuyo suka hada idanu yace,'. __"kimun alkawari inna kiraki zaki daga inasan inkasance da muryarki awaya sannan gobe kamun inwuce office zanzo inganki,?'. Tasauke kanta tace.'. ___"to badamuwa waya zamuyi but zancan haduwa kuma gobe zamu wuce garinmu da safe,'. ___"ohhh no sweedy dolena inkashe duk abunda nakeyi inzo inkaiki garinku ko'inane wat time zaku tafi,' tadan daga kanta tanadan tunani . ___"uhm around 9:00am mungama,'.___"angama Bby girl okey saimunyi waya ko?, tadaga kanta tabude motarnan tareda fita saitada kule yace, ____"yessssss yana murmushi suka kama hanyar gida,```` *love u oll* [11/27, 1:17 PM] +234 814 518 6542: *BANI BA* ________ *AURAN* ________ *TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»* ____________ *_______BY______* *_Badiat Ibrahim_* *(episode)* *81to85✍🏻* ```yayi kasake yana kallonsu direbanshine yakaraso wajan,'. __"sannu me gida gani nakaraso,' sauke kanshi yayi kasa dan daria tanaso ta kubcemai shima,' Mota yashiga,' hafkhas tace,'. __"Jidda kushiga Mota mutafi,' suka shiga yayinda hafkhas tacemai,'. ___"mutafi ko?, kamun yayi magana tashige Mota biyota yayi susuna baya yayindasu Jidda suke tsakiya sai direba agaban Mota motarsu tafita acikin harabar hotel din yace,'. __"sweedy hardake amun daria ciwon goshina shine abun daria?,' to nagode,' tasaka daria tareda zuge zip din Jakarta taciro karamin Mirrow tamikamai takarba mezaigani janbaki jajir a lips dinshi tareda kumatukanshi dukka biyun," kunyace dukta kamashi haryakasa hada idanu da hafkhas yasauke kanshi kasa yanadan murmushi,' tissue tadauko tareda mikamai yasaka hannu ya amsa ya goggoge,'. ___"sweedy,'. ___"shishshshi uhm um it's okey kai matarkace so bawani Abu bane danrashafama janbakiba karka damu,'. Yariko hannunta,'. __"I'm so sorry sweedy kinji bansan tadda akayi hakan yafaruba wlh,'. ___" πŸ™„ it's okey dear yawuce,' so ya jikinka kasha magani kuwa?,' ___"nasha magani kunyi breakfast ne Jidda?,'. Tace,'. ___"aa bamuyiba,'. ___"okey direba muje QX muyi breakfast kamun mugama saikaje kasha mai kawai,'. ___"to ranka yadade,'. Yasha kwanar gidancin abincin wayar shuraim tasoma ruri sunanta tafito baro baro my beautiful wife,' yana dagowa suka hada idanu da hafkhas murmushi taimiki taredayimishi halama da idanu yadauki wayar,'. Yadaga,'. ____"hellow yaya akayine madam?,'. __"affan kesan magana dakai yatashi abacci yanamun kukan banza akan baigankaba wai bazaiyi breakfast ba,'. ___"ina yake bani shi,' tamikamai wayar shuraim yasaka wayar a hands free , cikin muryar kuka yaron yace,'. ___"Dady natashi bangankaba Dady kadawo gida,'. ___"ohh my affan banda kuka nayi tafiyane kaji zandawo gobe karkayi kuka kuma sannan kayi breakfast mezan kawoma?,'. ___"Dady kasakemun motar danake zuwa skull sannan banasan direbana asakemun kaji Dady saikasiyomun chocolate da ice cream,'. __"angama affan zansiyoma oya ayi breakfast maza,' yaran yatafi yana ihu___"ye Momy Dady zaisakemun Mota harda direba,' murmushi shuraim yayi yakashe wayar hafkhas tace,". ___"affan iyayan shagwaba kenan dagajin muryarshi ,' yayi murmushi kawai yace,'. ___"Suleiman kaji abunda affan yafada ko meya hadaku?,' yace,'. ___"wlh megida dankawai ranar suna lilo shida abokanshi namatsa saimun dawo gida shinefa yace munbata kuma saiyasa ankoreni,'. ___"to motarshi metayi kuma?,'. ___"to yace yanasan Mota sabuwa irintasu kalil all mustapha,'. ___"wacce irice motar tasu,'. Yace,'. ___"element ce ja,'. ___"to badamuwa sai asakemai Ai,'. Su Jidda da hafkhas duksuka rude dajin gatanda shuraim keyima danshi affan,' ``` ```sunshiga gidancin abincin shuraim yana wajan amso abinci hafkhas tace,'. ____"kai guys shuraim yahadu sosai takamarshi gameda izzarshi ta burgeni kuduba yaro karami harda sakemai Mota kai inna shiga Gidan shuraim bazan ganuba tsabar haduwa,'. Jidda tace,'. ___"Kawata Na tabaki da alkhairi aike kakirki tayanke saka wlh kinsamu Hutu,'. ___"kakarmu dai Ai inda amana hutuna nakune kuma wlh dukkanmu munfi karfin auran talaka saidai jigaji eh... kungane Ai sukasa daria yakaraso yakawo musu farfesun kaza da soyayyan dankali sai drinks abaki yadinga ciyarda hafkhas tanata karba sukuma sunacin nasu harsuka kammala yabiya kudin suka fito sunkama hanya sunata lulawa wayar hafkhas tasoma ruri shuraim yadubi wayar yaga anrubuta lawan,' yadago suka hada idanu murmushi taimashi tace,'. __"me wankinane da guga yake kirana,'. Yace,''. ___"daga inji to,'. Cikinta yabada kululu tadaure cikin faduwar gaba tadaga wayar lawan shuraim yakarba yasaka a hands free yace,'. __"kiyimai magana,'. Jidda da Kubra sai zazzare idanu sukeyi,'. ___"hellow Hafsat yakike allah yasadai lafiya nakira wayarki jiya baki dagaba,?'. ___"lafiya lau lawan inawajan bikine lokacin konadauka bazakajiba lafiya daiko kana bukatar wani abunne?,'. ___"aa Hafsat dama gaisuwace nagode dakika bani time sai anjima,'. Wani sassanyan ajjiyar xuchiya dukkansu suka sauke tadatse wayarta shuraim yashafi kumatunta sukayima juna murmushi,'``` ```sunshiga garin Kano lafiya yajuyo yace,'. __"ina to muka nufa yanzu?,'. Dukkansu sukayi shiru hafkhas tace,'. G R A zamu nufa aikuwa motarnan tayi kwana hafkhas tashiga nunamusu hanya awani tangamemen gida tace atsaya ,'. Yayi murmushi '. ___"kina murna kindawo gida ko_?,' ___"yes sosaima yanzudai saimunyi waya anjima kamun kadawo,'. ___"to my hafkhas ' sukayi daria direba yasauke musu akwatunansu saida suka shiga cikin Gidan motarsu shuraim tawuce,``` ```abakin get suka tsaya jidda tace,'. ___"Kawata haka kike waidama?,'. ___"au kuna tunanin banshiryama hakanba? Tabbb Ai dazaran yaga gidanmu shikenan zaifasa aurena saikiji magana tazama ruwan kwando ana zubawa yana tsiyayewa,'. Kawu musane yataho zaifita amota yahangosu a get ahankali motarshi takaraso wajan,'. ___"wanake gani kamar hafkhas kece?,'. Cikin murmushi tace ___"eh kawu nice wlh nace zanzo inyi ziyara naga Yan uwana nakwana daya,'. ___"ikon allah Hafsat aikuwa munji Dadi kushiga daga ciki yanzu zandawo Gidan,'. ___"to adawo lafiya yaja motarshi yawuce sukuma suka shiga cikin Gidan suna daria hafkhas tace,'. ___"au nicefa hafkhas,'``` *love u oll* [11/27, 1:17 PM] +234 814 518 6542: *BANI BA* ________ *AURAN* ________ *TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»* ____________ *_______BY______* *_Badiat Ibrahim_* *(episode)* *81to85✍🏻* ```yayi kasake yana kallonsu direbanshine yakaraso wajan,'. __"sannu me gida gani nakaraso,' sauke kanshi yayi kasa dan daria tanaso ta kubcemai shima,' Mota yashiga,' hafkhas tace,'. __"Jidda kushiga Mota mutafi,' suka shiga yayinda hafkhas tacemai,'. ___"mutafi ko?, kamun yayi magana tashige Mota biyota yayi susuna baya yayindasu Jidda suke tsakiya sai direba agaban Mota motarsu tafita acikin harabar hotel din yace,'. __"sweedy hardake amun daria ciwon goshina shine abun daria?,' to nagode,' tasaka daria tareda zuge zip din Jakarta taciro karamin Mirrow tamikamai takarba mezaigani janbaki jajir a lips dinshi tareda kumatukanshi dukka biyun," kunyace dukta kamashi haryakasa hada idanu da hafkhas yasauke kanshi kasa yanadan murmushi,' tissue tadauko tareda mikamai yasaka hannu ya amsa ya goggoge,'. ___"sweedy,'. ___"shishshshi uhm um it's okey kai matarkace so bawani Abu bane danrashafama janbakiba karka damu,'. Yariko hannunta,'. __"I'm so sorry sweedy kinji bansan tadda akayi hakan yafaruba wlh,'. ___" πŸ™„ it's okey dear yawuce,' so ya jikinka kasha magani kuwa?,' ___"nasha magani kunyi breakfast ne Jidda?,'. Tace,'. ___"aa bamuyiba,'. ___"okey direba muje QX muyi breakfast kamun mugama saikaje kasha mai kawai,'. ___"to ranka yadade,'. Yasha kwanar gidancin

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment