Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hajji acikinsu sunsauke farali zamansu medadi kawancansu abun Shaaawa Rukayya tasamu lafiya hartayi aure tanazuwa jifa jifa ganin affan suma in'akayi Hutu suna kaishi,' rayuwadai tadawo normal lawan yazama hamshakin mekudi dan kasuwa,'``` ```hajia hafkhas tana zaune tareda yaranta biyu Yan biyune macce Dana miji,' MUFADDAL DA MUFADDALA,' mufaddala tatashi tanata tsiwa,'. ___"wlh Momy kifadama mufaddal yafita harkata banasan rainifa to,' hafkhas tatsaya tana kallon yarinyarnan komai nata iridaya da hafkhas har maganarsu shuraim wanda yake tsaye yanata musu daria yasunkuyo kunnen hafkhas yace,'. ___"kinga poto copy dinki ko ciwarku iri daya itama inaga BATA BA AURAN TALAKA,' mikewa hafkhas tayi tabi shuraim dagudu tana dukanshi da dankwali yaranma suka biyosu suna dukan dadynsu da pillow ___"tarama dangi zakuyimun kenan,'. Sunata daria yajawosu ya rungumesu yace,'. ____"inasanku iyalina,'. Dukkansu suka hada baki,'. _____"muma munasanka Dady rungumesu yayi suna daria hada idanu sukayi da hafkhas yakashe mata idanunshi,'``` ```THE END``` *ALHAMDULLAH* *GODIYA TA TABBATA GA ALLAH SUBUHANAHU WATA ALA MEKOWA MEKOMAI DAYA BANI IKON KAMMALA WANNAN LITTAFI LAFIYA* *NAYISHINE DANYAZAMA ISHARA GA MATASANMU NA ZAMANI WADANDA SUKADAUKI BURIN DUNIYA NAGODEMA ALLAH DAYABANI DAMAR ISARDA SAKONA ALLAH YASA A AMFANA DASHI AMEEB* *BAN MANTA DAKUBA SILAR MURMUSHINA WATO MASOYANA KUNA RAINA HAR ABADA,* *SAIMUN SAKE HADUWA ACIKIN WANI SABON LITTAFIN,* *TAKUCE AKULLUM* *_BADIAT IBRAHEM (B BBY๐Ÿ‘„)* ```DOCUMENT MADE BY``` ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’ยฐยฐSalmaยฐยฐ๐Ÿฌ๐Ÿ›๐Ÿ’

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment