Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

abincin wayar shuraim tasoma ruri sunanta tafito baro baro my beautiful wife,' yana dagowa suka hada idanu da hafkhas murmushi taimiki taredayimishi halama da idanu yadauki wayar,'. Yadaga,'. ____"hellow yaya akayine madam?,'. __"affan kesan magana dakai yatashi abacci yanamun kukan banza akan baigankaba wai bazaiyi breakfast ba,'. ___"ina yake bani shi,' tamikamai wayar shuraim yasaka wayar a hands free , cikin muryar kuka yaron yace,'. ___"Dady natashi bangankaba Dady kadawo gida,'. ___"ohh my affan banda kuka nayi tafiyane kaji zandawo gobe karkayi kuka kuma sannan kayi breakfast mezan kawoma?,'. ___"Dady kasakemun motar danake zuwa skull sannan banasan direbana asakemun kaji Dady saikasiyomun chocolate da ice cream,'. __"angama affan zansiyoma oya ayi breakfast maza,' yaran yatafi yana ihu___"ye Momy Dady zaisakemun Mota harda direba,' murmushi shuraim yayi yakashe wayar hafkhas tace,". ___"affan iyayan shagwaba kenan dagajin muryarshi ,' yayi murmushi kawai yace,'. ___"Suleiman kaji abunda affan yafada ko meya hadaku?,' yace,'. ___"wlh megida dankawai ranar suna lilo shida abokanshi namatsa saimun dawo gida shinefa yace munbata kuma saiyasa ankoreni,'. ___"to motarshi metayi kuma?,'. ___"to yace yanasan Mota sabuwa irintasu kalil all mustapha,'. ___"wacce irice motar tasu,'. Yace,'. ___"element ce ja,'. ___"to badamuwa sai asakemai Ai,'. Su Jidda da hafkhas duksuka rude dajin gatanda shuraim keyima danshi affan,' ``` ```sunshiga gidancin abincin shuraim yana wajan amso abinci hafkhas tace,'. ____"kai guys shuraim yahadu sosai takamarshi gameda izzarshi ta burgeni kuduba yaro karami harda sakemai Mota kai inna shiga Gidan shuraim bazan ganuba tsabar haduwa,'. Jidda tace,'. ___"Kawata Na tabaki da alkhairi aike kakirki tayanke saka wlh kinsamu Hutu,'. ___"kakarmu dai Ai inda amana hutuna nakune kuma wlh dukkanmu munfi karfin auran talaka saidai jigaji eh... kungane Ai sukasa daria yakaraso yakawo musu farfesun kaza da soyayyan dankali sai drinks abaki yadinga ciyarda hafkhas tanata karba sukuma sunacin nasu harsuka kammala yabiya kudin suka fito sunkama hanya sunata lulawa wayar hafkhas tasoma ruri shuraim yadubi wayar yaga anrubuta lawan,' yadago suka hada idanu murmushi taimashi tace,'. __"me wankinane da guga yake kirana,'. Yace,''. ___"daga inji to,'. Cikinta yabada kululu tadaure cikin faduwar gaba tadaga wayar lawan shuraim yakarba yasaka a hands free yace,'. __"kiyimai magana,'. Jidda da Kubra sai zazzare idanu sukeyi,'. ___"hellow Hafsat yakike allah yasadai lafiya nakira wayarki jiya baki dagaba,?'. ___"lafiya lau lawan inawajan bikine lokacin konadauka bazakajiba lafiya daiko kana bukatar wani abunne?,'. ___"aa Hafsat dama gaisuwace nagode dakika bani time sai anjima,'. Wani sassanyan ajjiyar xuchiya dukkansu suka sauke tadatse wayarta shuraim yashafi kumatunta sukayima juna murmushi,'``` ```sunshiga garin Kano lafiya yajuyo yace,'. __"ina to muka nufa yanzu?,'. Dukkansu sukayi shiru hafkhas tace,'. G R A zamu nufa aikuwa motarnan tayi kwana hafkhas tashiga nunamusu hanya awani tangamemen gida tace atsaya ,'. Yayi murmushi '. ___"kina murna kindawo gida ko_?,' ___"yes sosaima yanzudai saimunyi waya anjima kamun kadawo,'. ___"to my hafkhas ' sukayi daria direba yasauke musu akwatunansu saida suka shiga cikin Gidan motarsu shuraim tawuce,``` ```abakin get suka tsaya jidda tace,'. ___"Kawata haka kike waidama?,'. ___"au kuna tunanin banshiryama hakanba? Tabbb Ai dazaran yaga gidanmu shikenan zaifasa aurena saikiji magana tazama ruwan kwando ana zubawa yana tsiyayewa,'. Kawu musane yataho zaifita amota yahangosu a get ahankali motarshi takaraso wajan,'. ___"wanake gani kamar hafkhas kece?,'. Cikin murmushi tace ___"eh kawu nice wlh nace zanzo inyi ziyara naga Yan uwana nakwana daya,'. ___"ikon allah Hafsat aikuwa munji Dadi kushiga daga ciki yanzu zandawo Gidan,'. ___"to adawo lafiya yaja motarshi yawuce sukuma suka shiga cikin Gidan suna daria hafkhas tace,'. ___"au nicefa hafkhas,'``` *love u oll* [11/27, 1:17 PM] +234 814 518 6542: *BANI BA* ________ *AURAN* ________ *TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»* ________________ *_______BY________* *_Badiat Ibrahim_* *(episode)* *86to90✍🏻* ```sunshiga Gidan da sallama yaran Gidan dukka Suna falo tareda iyayansu hajia Nana tace,'. ___"wannan kamar Hafsat Ashe rai kanga rai ainazata mahaifiyarki tarabaki da dangin mahaifinkine kwata kwata?,' cikin murmushi suka shigo tareda zubewa awajan suka kwashi gaisuwa sannan Hafsat tace,' ___*yazatayi tarabani da kyan uwana bayan dolena kuzannema komaganar aure Ai dangin mahaifi sune agaba,' hajia Nana tace,' ___"ahhh lallai Hafsat kinyi hankali daga ina kuke haka?,'. ____"amm munje bikin kawarmune tare muke da dama wanda zan auradin shine yacemun yanasan ganin mahaifina shiyasa nakawoshi nan dan kawu Musa shine mahaifina kuma madaurin aurena,'. ___"wannan gaskia ne a'ina yake kuma menene sunanshi?,'. ___"ammm sunanshi shuraim gidado a Abuja yake,'. ___"aikuwa indai gidados family ne to fitaccen family ne wanda akasanshi sosai bari abban naku yadawo zansanar dashi komai,' ke Amina kaisu dakinda zasu zauna sai kisa akawo musu abinci,'``` ```amina tarakasu dakinta hadadde mecikeda kayan alatu hafkhas tace,'. ___"wannan shine harkar arziki kidubi gida har gida ac takota ina niyadace ace gidanmune nan ba Amina Yar kauyancanba jibeta wani tsohon yadi datasa anmugun dadewa dadena yayinshi ma,'. Jidda tace,'. ___"nazata irin masuba baki drinks ce Ashe itama wai Yar gidace,' Kubra tace,'. ___"amma gidannan ya zauna saidai menene dalilin Umma nahanaki zumunci da dangin mahaifinki?,'. Kaitsaye tace,'. ___"bakin Hali domun inbanda ganuwa dabazan iyama gane gidanba da dadewa lokacin bayan mahaifina yarasu sai kawu yacemata yanaso yadaukeni karatuna da tarbiyata tadawo gareshi harfa ta yadda muntaho Ai infada muku kwanana uku Umma tazo tadage sai anbatani to dama basa shirida dangin mahaifina kinjifa yadda akayi,' tafawa sukayi jidda tace,". ____"kai ammafa dattijuwannan ta kwabsa wlh,"``` ```haka sukaita hirarsu tamkar gidansu sunci abinci kawu yadawo hajia tasanar dashi abunda yakawo Hafsat yasaka akayomai kiranta tasake fadamai da yamma da shuraim yazo suka gana da kawu yafadama kawu shi auranta yakeso yayi kuma bawai yanasan adauki lakaciba kawu yaimasa magana danganeda makomar karatunda datakusan karashewa tana shekarar karshe yacema kawu badamuwa abasu dama sufito tukunna agama komai data kammala karatun yazamana biki yarage sungama tattaunawa kuma sunyaba da shuraim,``` ```haka soyayya tacigaba da wanzuwa yanazuwa akai akai wajan hafkhas tareda cikata da abubbuwan arziki kudi kuwa dayake loda mata indakasan zauracce itakuwa tanata facaka da kudi tafi karfin komai yanzu,'``` ```hafkhas ce suka fito daga lecture itada frnds dinta tace,'. ___"guys wlh harbanasan inkoma gida gashi yau zamutafi gida nifa gaskia saidai insiyamana gida dankarere tunda inada kudin domun shuraim yamatsa yanasan yaga Umma kumani banasan Sam yasan asalina domun komai ka'iya faruwa so mekukace?,' Kubra tace,'. ___"siyan gida a anguwa mekyau shine mafitar kawai domun inba hakaba shima zaisoma zargin wani Abu cewar kullum saidai yaga Dady Momy anki akaishi yaganta kullum saiyayi magiya,' jidda tace,'. ___"kawai zansa wannan Frnd din Nawa ussey yanemo mana gida irin ginannu wanda akeyinsu mu samman Na siyarwa saiki siya kawai Umma takoma ciki but mezakice mata harta yadda takoma kinsanfa Umma?,'. ___"au wannan bangaran office dinane zansan mezance mata kudai anemo mun gida tsakanin yauda gobe dan jibi zaizo garinnan,'. ___"indai hakane muje wahancin abinci mana sainakira ussey yazo mugama maganarmu,' aikuwa hakan sukayi rafadamai kalar irin gidanda takeso dakuma yanayin anguwar datakeso yace,'. Indai hakane suje taga wani gida inyayi mata shikenan dan akasuwa Gidan yake kuma sabo hardama kayan ciki za'a siyar dan masu Gidan kasar zasu bari,'``` ```ankuwar gyadi gyadi suka shiga daga titi titi gidanma yake tundaga wajema yahadu yahadu over sunshiga sukaga yanayin tsarin Gidan plat plat ne guda biyu agidan kuma balaifi manya gakayan cikin yahadu tazaga ko'ina tace yayi mata sannanfa akakira dillalai akaita zuba ciniki batareda bata lokaciba hafkhas tasassaka hannu a takaddu tareda cike cike kana sukaji alert awajan takaddun Gidan akamika mata tareda karbar mukullan Gidan,'. ___"ammm dan allah zuwa gobe da safe kutashi domun muzamu dawo gidanne gobe ,' wanda tasai Gidan hannunsu yace,'. ___"karki damu mujirginma asuba zamuhau mutafi sukayi sallama suka fito tareda tsara plan din komai itada frnds dinta sunkoma hostel sun tattara kayansu kana sai gida Keke napep dinta yana tsayawa akofar gidansu taci karoda lawan dasauri yataso ,". ___"Malam nawane kudinta?,' yakada baki yace,'. ____"Dari biyuda hamsin ne,' dasauri lawan yasoma yunkurin Ciro kudinnan ,'. ____"jimana bawan allah kaikuma daga ina daga ganina katawo kamar anjehoka?,'. Yace,'. ___"Hafsat baki gane wanda yake gabankibane?,'. ___"wayekuwa inba lawanba jimana karka kuskura karka sake kanacikin abokanka daga ganina kawai taso dagudu kanufoni lawan kai wanne irin mayene dan allah nacema bansanka banayi dakai nikam aurena yakusama,' Malam ga kudinka nagode,' tamikamai Dari biyar tawuce fuuu ,'. ___"hajia canjinfa?,'. ___"aibana amsar canji arayuwata tawuce tabar lawan awajan yayi mutuwar tsaye,"``` *love u oll* *BANI BA* _________ *AURAN* ________ *TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»* ______________ *_______BY________* *_Badiat Ibrahim_* *(episode)* *91to95✍🏻* ```fuuuu tashigo tsakar Gidan Umma tamike da saurinta,'. ___"lafiya Hafsat daga dawowa?,'. Wani tsaki taja,'. ___"mtwwws Umma dawa kuwa zan fusata inba lawanba daga ganina yadebo wata kodaddiyar kafarshi waiyazo tarbata wannan abun yacimun ciwo ssiyasa arainani Ai kamata ace ina taraiya da lawan., ____"rufamun baki hafsat bakida wani aiki saina zagin lawan kinkiba kowa fuska yazo nemanki domunke kinfi karfin kowa haba Hafsat anya kuwa zakiyi aure kuwa,'. Tawani yamutse fuska tareda dan matsawa daga kusada umma tace,'. ____"kalleni sama da kasa Umma nafi karfin lawan domun nayimai tazararda har abada bazai kamoniba Umma aurena yakusa domun yanzu haka angama zancan komai nasamu mijinda nakeso,' daria tasaka tareda barin Umma awajan tawuce dakinta umma kuma tayi kasake awajan tana nazarin abunda Hafsat tafada,'. Batayi auneba tajiyo sallama kamarta kawu Musa yayan mahaifin Hafsat ``` ```mayafi Umma tadauko tareda leka zauran Gidan aikuwa shidinne ,'. ___"sannu da zuwa yaya shigo mana,'. Yabiyota tabarma tashinfida masa yazauna suka gaisa yace,'. ___"to gani nazo akan hafsat,' Umma tadafe kirji tace,'. ___"allah yasa bawani abun tajawimunba ko yaya?,'. __"kodaya akan maganar auranta da shuraim ne domun gobe zasuzo kawo sadakinta shine nace baridai inzo insanar dake dakuma wani al'amari daya faru shinefa nacedai bari inzo yazaro takaddu___" wannan takaddun gidane da shi wanda zai aureta yasiya muku tareda bukatar kukoma cikin Gidan gobe domun iyayanshi zasuzo gaisuwa tareda kawo kayan lefe shiyasa nazo,'. Cikin mamaki Umma tace,'. ___"hakane kune iyayan Hafsat kuma nagode dakuka shige gaba akan maganar auranta domun dama Dole anemoku duk inda kuke sannan maganar komawa sabon gida meyasa iyayanshi bazasuzo susamemu agidan mahaifintaba saimun sake gida _?,' hannu yadaga mata,'. __"aiba'a maida hannun kyauta baya danhaka kiyi hakuri kawai kukoma sannan gidannan Na Hafsat ne Ai sai daki daya dakike ciki shine naki dan haka gobe zaku koma Gidan zakuyi baki saiki sanarda Yan uwanki domun afita hakkinsu nizan koma,' __"to yaya nagode allah yabar girma yamika mata takaddun kana yatafi,"``` ```labulen kofar dakin hafkhas tadaga yayinda hafkhas takure kida awayarta,'. __"hafkhas yakamata kitashi muyi magana dan abun yadauremun kai,'. Tadago tana kallon Umma wacce tabata ranta kidan takashe tace,'. ___"uhm um ina jinki Umma,". Shigowa tayi tareda Neman wuri tazauna ,'. __"Hafsat menene gaskiar maganarda kawu Musa yazo yana fada kinje wajansune kunyi magana koyaya?,'. Tamike zaune tace,'. __"yea naje nasameshi domun shuraim daya matsamun lallai saiyaga iyayena shine nayanke hukuncin kaishi wajan kawuna tunda kebazaki iya auraddaniba sunyi magana tareda tsaida lokacinda manya zasu shigo lamarin gobe kenan gida kuma saida nace yabarshi yaki danni banko karbaba shine yaje yasamu kawu yabashi,'. Ajjiyar xuchiya Umma tasauke tace,'. ___"yazakiyi da lawan to bakya tunanin halinda zaishiga agameda soyayyar dayake miki?,'. ___" meye lawan Umma dan allah karki batamun rai waini in auri lawan allah yakiyaye ainifa nafada miki bani ba auran talaka sannan lawan inyazo anjima zanbiya kudinda nasan nacimai kab inbashi abunshi kungane Umma,? __"Hafsat kenan bakisan me duniya take cikiba shiyasa amma bakomai allah ya tabbatar da alkairi zanje gidansu tabawa domun insanar dasu komai dakuma maganar tashin namu,'. __"kokefa saikin dawo,' Umma tasaka kanta tafita, ``` ``` shuraim yana falo yana saka takalminshi Rukayya tafito taganshi sanyeda waganbari sky blue dinkin muktariyya,' yasanya takalmi cover shoe dak blue tareda hukarshi dak blue yanata kamshi yana hangota yasoma murmushi harta karaso gareshi,'. ___"my darling ina zuwa haka? Yamike tareda manna mata kiss akumatu ya tallafo kumatunta yace,'. ___"my beautiful wife zanraka Abba Kano ne gobe zamu dawo kobakyaso inje?,'. Takada kanta tareda shigewa jikinshi ya kankameta,'. __"ban Isa ince karkajeba but dan allah kakula da kanka banso kowacce macce taganka plz,' wlh mutuwa zanyi duk randa naganka dawata macce ,' gabanshi saida yafadi rass rass karfin Hali yayi yace,'. ___"come on rakani Mota kinga suna jiranane yajawo hannunta suka karaso yashiga motar yajuyo yaimata murmushi,'. __"plz banda tunani dan allah,'. __"to allah ya tsare hanya yakuma dawo daku lafiya abunda akaje nema allah yasa ASamu,'. __"Ameen my love yaja motarnan yafice agidan yace,'. ___"Dakinsan abunda za'aje nema dabakiyi adda'ar samuba,"``` *love u oll* [11/27, 11:32 AM] +234 806 963 3688: *BANI BA* _________ *AURAN* _________ *TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»* ______________ *_______BY_______* *_Badiat Ibrahim_* *(episode)* *96to100✍🏻* ```yawuce yaje yadauko kannen hajiyanshi suka wuce abbanshi yana wata Mota shida kaninshi daya da abokinshi sunata lulawa shuraim yana ganin wayar hafkhas tana shigowa amma yakasa dagawa sabidasu hajia taturomai text kamar haka,'. __"my hubby najika shirune haryanzu gashi inata Kiran wayarka baka dagaba hop lafiya ko?,'. Murmushi yayi yatura mata da amsa,'. ___"ohh yea my hafkhas ina hanya tareda su hajia can't talk munkusa karasowa insha Allah,'. Yatura mata sunata Lula gudu babu kakkautawa kankame me suka shigo garin Kano,' yayinda shuraim yakai mazan Gidan kawu Musa matankuma Kubra tazo tadaukesu tareda wucewa dasu sabon gida,'``` ```angama toye toyen kaza dasu drinks anjera komai hafkhas tanata kyarama Umma daurinta Umma tayi Kyau kasancewar makeup sukaimata tareda bata wasu dakakkun lace tareda sarkar zinare da dankunne tafito tayi shar jidda tace,'. ___"very gud ummanmu to Abu nagaba Umma. Shine kidinga magana ahankali plz sannan karkima munama iyayan waicewar yaumuka dawo gidannan kedai kawai inkaka gaisa kiyi shiru duk abunda zasuce kedai karkiyi magana,'. ___"kallonsu takeyi suna tafawa da hafkhas tace,'. ___"waiku mekuke kullawane anya kuwa akwai abunda kuke boyemun tabbas kuwa menene kufadamun yanzunnan kokuma inki fida inkiyin abunda kuka Sani,'. Kallonta suka shigayi yayinda sukaitamata magiya dakyar Umma ta yadda Kubra tashigo dasu cikin Gidan tareda tayasu dauko akwatuna zuwa falon __"sannunku da zuwa kunshafa hanya ga zafi,'. Wub taje takawo musu ruwan gora taredasu drinks kana tace,'. ___"barana kirasu hajia sufito,' tawuce taje tasanardasu cewar gasunan sun karaso Umma suka fita itada tabawa takuma goggo Balaraba,'. ____"ahh sannunku da zuwa barka da hanya ,'. Zama su Umma sukayi aka gaggaisa sannan kanwar momyn shuraim tace,'. ___"to ganan kayan lefe kamar yadda yake munkawo muku kayan lefe mazan kuma suna Gidan Baban ita yarinyar domun a daddale magana uhm,' umma tace,'. ___"to allah yarufa asiri duniya da lahira ,' suka amsa da Ameen ,'. ___"bismillah bara akawo abinci ,'. "Kubra jidda kukawo abinci,'. Dama Suna labe alabule suka fito tareda wasu kerarrun kuloli suka zube agabansu tareda soma ajjiye abincin kanwar Hajiyan shuraim tace,'. __"bismillah kuduba kayayyakin ko akwai abunda baimukuba kobabu sai akaw0,'. Jidda sukashiga rabon abinci yayinda sukuma kamshi dukya budadesu daidaisu Umma suka tashi domun subasu waje suci abuncinsu,' jidda saidata gama kirga akwatunan tsab tamike tabi bayan Kubra suka wuce,"``` ``` sukaci abincin tareda yaba musu sungama komai yayinda kannan Umma suka bubbude akwatunannan tubar kallah masha allah dan hafkhas tayi goshi sosai kayane nagani nafada komai awadace akayishi harkar girma dai sunbukaci ganin hafkhas tafito kannan asunkuye tatsugunna ta gaishesu cikin fara'a suka amsa tareda soma yabawa sosai da hafkhas kana sukayi musu sallama suka wuce danzasu sauka agidan Yan uwansune sukwana gobe suwuce,' su Umma sunbasu tukwaicin dubu dari wanda hafkhas tabasu amma Sam sunnuna harkar girma basuko amsaba sukawuce suna farin cikin samun surukan arziki,'``` ```da yamma lis shuraim yakaraso kofar Gidan su hafkhas cikin shigarshi ta kamala tafito tanawani rurrufe idanunta ahaka tashiga motar,' tasaka daria tareda rufe idanunta,'. Shuraim yasaka hannu yakamo hannunta,'. __"come on luk at me I'm ur husband to be insha allah ,'. Tabude idanunta suka hada ido yace mata,'. __"barka dafitowa matata uwar 'ya'ya yakike?,'. Tace,'. ___"lafiya lau ya antyna dakuma tarona affan?,'. Murmushi yaimata!'. ___"suna lafiya sunama gaisheki,'. tazubamai idanu tana kallon haduwarshi shima kallonta yakeyi cikeda soyayya,'. __"uhm wlh namatsu inganni akusa dake amatsayin ma'aurata,' duk naji inata zumudi tamkar bantabayin aureba,'. ___"come on it's okey kwana nawane so tell me wata Nawa akasa bikin?,'. Yakamo hannunta ya sumbata yace,". ___"sati biyu kacal domun kowa ashirye yake sannan banasan akawo matata da komai itakawai nakeso nasanarda dad ,'. Tayi murmushi tace,'. __"oya mushiga Umma tana jiranmu,". Ahankali suka sakko tareda jerawa zuwa cikin Gidan tanata kallon yanayin tsarin Gidan sa ginin yace,'. __"wow I like this house,". Da sallama sukashiga falon bakowa aciki tacemai yazauna tayi kiran Umma,"``` *love u oll* [11/27, 11:32 AM] +234 806 963 3688: *BANI BA* ________ *AURAN* ________ *TALAKA*πŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ» _______________ *______BY_______* _*Badiat Ibrahim*_ *(episode)* *101to105✍🏻* ```yanata karema falon kallo yajiyo sallamar Umma tafito sannu ahankali harzuwa cikin falon,'. Yazube awajan cikin ladabi,'. ___"barka da fitowa Umma munsameku lafiya?,: __"ahh bismillah zauna zauna dakyau kaida gidanku '. Amm shuraim yakasa zama Asama akasa yayi zamanshi Umma tadanyimai tambayoyi kanshi yana kasa yake bata amsa cikin ladabi da kamala Umma tayaba da hankalinshi da nutsuwarshi sosai lawan ce yashigo da sallama __"sannu Umma,'. Tadago,'. ___"ahh lawan Kaine shigo mana yakaraso tareda mikama shuraim hannu suka gaisa daidai hafkhas tafito daukeda turan ruwa da drinks taga lawan tawani hade ranta tareda zubamai harara takaraso wajan ta dure turan lawan yace,'. ___"Hafsat daman wajanki nazo muyi magana kulululuuuu cikinta yabada yayinda tadago suka hada idanu da Umma tana juyowa suka hada idanu da shuraim Wanda yakura mata idanu,'. ___"ammm lawan wannan shine shuraim mijinda akaimana baiko bikinmu saura sati biyu ammm shuraim wannan dan uwan Umma ne kuma Dane awajanta lawan,'. Umma tace,'. ___"Toni bara inshiga ciki,'. Shuraim yamiko bandir din dubu Dari yace hafkhas takaima Umma tamike tawuce yayinda shuraim yashiga kallon lawan itakuma tana shiga tace,'. ___"Umma me banzannan yazoyi agidannan haryana ganin baki yanawani magana dani yanaso yasakarmun bera ayayi,? ``` ```___"ubanki yazoyi dan ubanki wato Hafsat nalura ba auran allah da annabi zakiyiba auran dagama kai aji kikeso kiyi amma kisani aure ba abun wasa bane sannan duk abunda ba'a daurashi akan tafarkin gaskia ba to wlh bayayin karko zanmiki adda'a Allah yabaki zaman lafiya tareda kwanciyar hankali agidan mijinki amatsayina Na mahaifiya agareki kifita kibani waje '. ___"Umma akan lawan kike faffadamun magana lawan din Umma nicefa Hafsat dinki, shikenan nagode ta ajjiye mata kudin tafita fuuuu '. Tasamu shuraim yamike tare suka jera har cikin Mota yace,' ___"meye tsakaninki da lawan hafkhas banasan karya domun tana daya daga cikin abunda yakesawa intsani mutum kuma inki yafemai so tell me the truth,' gabantane yayanke yafadi yayinda zufa tasoma tsatstsafo mata ajikinta dakyar ta saisaita kanta tareda kakaro murmushi,'. ___"haba hubby meyayi zafi haka ranka yabaci haka lawan dan uwane awajan ummana kuma lawan inbaka mantaba shiya taba kiran wayata muna tare wanki da guga shine sana'arshi kuma nima shiyakemun bayaga wannan babu komai tsakaninmu meyasa zanyima karya ribarme zanci innayima karya haba hubby wlh kasani Na tsorata,'. Yadafe kanshi idaninshi harsunyi ja yace,'. ____"I'm so sorry Bby nadaga miki murya kiyi hakuri plz ' tariko hannunshi tace,'. ____"kadena bani hakuri dan allah ahaka sukaita soyayyarsu sukayi sallama akan gobe da asuba zasubar garin,'. Wata ajjiyar xuchiya tasauke tareda dafe kanta dataga motar tawuce tashiga gida tasamu lawan umma tanata tausarshi akan yayi hakuri da hafkhas tashigo Umma takoma daki tabarsu tare '``` ```lawan kagani karasani ko? Dama nafadama nafi karfinka nesa ba kusaba amma kabani tausayi Dana shigo nasamu kana kuka ana baka hakuri zanyima adalci guda ina zuwa jirani,' tawuceshi tareda dauko jakarta taciro check da aka rubuta mata nakudin dinki datace zata amso dubu Dari biyu tafito yanadai wajan,'. ____"ga wannan check din lawan dubu Dari biyune bayawa mezaihana kasake Sana'a kakoma kasuwanci nabaka kufinnane kaja jari dasu kamantani kamanta sunana lawan hannu yasa ya amsa yayi murmushi ___"nagode Hafsat sannan inamiki fatan samun zaman lafiya agidan mijinki sannan nagode dakika tuna dani nagode dakikaji tausayina nayau daya hakan yamun Dadi nafita rayuwarki dagayau saiwatarana,'. Yamike yafita agidan Hafsat tawani yatsine fuska tawuce dakinta sukaci gabada duba kaya suna mamakin dukiyarda aka kashe, ``` *love u oll* [11/24, 8:22 AM] +234 814 224 0583: *BANI BA* __________ *AURAN* ________ *TALAKAπŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ»* _______________ *______BY_______* *_Badiat Ibrahim_* *(episode)* *106to1010✍🏻* ``` hafkhas sunrubuta jarabawarsu cikin nasara yayinda biki yazo sungama dukkannin shirinsu kasancewar shuraim yabata wadatattun kudinda taketa facaka dasu,'. Tana zaune anamata dilka adukkan jikinta yayinda akemata kyaran gashi taredasa mata gashin idanu aka kavin mata girarta amarya tanata kamshin amarci tasake fari tayi kiba saiwani sheki takeyi gashi kullum acikin tsumata ake tareda kyaran jiki,'``` ```shuraim ne tsaye afalonshi yayinda yaketa kaikawo atsakar falon gabaki daya tsoron sanarda Rukayya yakeyi abunda yake faruwa gashi yazana dole tasani biki yariga yamatso ,' fitowa tayi daga daki rannan nata abace yake turus tatsaya awajan tareda karema akwatunan datagani afalon kallo cikin tuhuma take kallon shuraim wanda shima yayi kasake yana kallonta, ___"shuraim wannan kayanfa daga ina kuma nawaye?,' yamatso gareta yariko hannunta tareda jawota gaban kayan da'ita kana yazaunar da'ita yace,'. ___"kayankine kuma Nina siyo miki kiduba in akwai abunda babu saikifada,' cikin mamaki take daga kayan kaya tagani sosai kuma tsadaddu tagama tarufe tareda karasawa gaban shuraim tariko hannunshi dayayi tagumi yadago suka kalli juna,'. ____"kayan meye kakawomun?,' yace,'. ___"saikinyi hakuri kinkuma nutsu kinji abunda zance miki Rukayya kinsan ina sanki kuma kullum burina baiwuce naga nasaki daria ba taredayin duk abunda zaisaki nishadi ban rageki da komaiba tawajan ci Sha suttura tareda hakkinki wanda wuyana to babu abunda zaicanja matsayinki awajena har abada wannan kayan dakike gani kayane Na fadar kishiya wanda akecema kayan toshiyar baki I'm sorry to say jiki daurin aurena ki gafarceni narasa ta yanda zan fuskancekine da,............__"βœ‹πŸ» hack it shuraim,' dariatasaka tana kuma zubarda hawaye tace,". ___"wlh karyane wasa kakemun nasanima domun duk maccen datayi yunkurin auranka tamkar tana shirin daukar dalane va gammo kaga dakamar wuya,' wani ihu tasaka tareda dafe kanta tasunkuya hawaye yana shatata akumatunta tamkar water bord kwakwalwarta tashiga mata kaikayi yayinda takeji tamkar tafasa ihu kozata samu sassauci,'. ___"ki fahimceni da gaske nakeyi saidai kiyi hakuri domun duk abunda nafada gaskia ne sannan kayannan Na toshiyar bakine,'. Tace,'. ___"kokuma toshiyar ido tunda shine megani kacuceni ka zalunceni ka munafurceni kamun karya kai makaryacine allah ya'isa tsakanina dakai wani ihuuu tayi yayinda tafadi sumammiya dagudu yayo kanta ta tallafota tareda shafa mata ruwa afuskarta tana farfadowa taganta ajikinshi tamike tsaye tasomajada baya baya yana biyota show glass din kusa da'ita tabude tasoma jifarshi da kwalaban humra naciki tana kururuwar ihu tanata asanar kayan dakin yanata kokarin dakatar da'ita amma ina domun akwai makamai ahannunta kankace me makwabta suka tattaru wasuma suka shigo falon duktayi raga raga da kayan dakin yayinda dukta yayyanke gashin kanta dukya gargitse kalanzir tadauko tashiga watsama kayan tareda dauko ashana dasauri shuraim yariketa tabaya yaki sakinta tanata zaginshi tana kuka Sam yaki saketa yace,'. ____"Rukayya are u mad waz wrong with u,' _____"dallah rufamun baki mwcuci azzalumi makaryaci kawai wlh wlg shuraim saina kasheka kaida matarda zaka aura narantse da allah '. Makwabciyarsu tace,'. ____"hava Rukayya wannan kishin aina haukane kiduba yadda kika jijjima kanki ciwo da mijinki kikayi asarar kayayyaki kinata zagin mijinki Ai vaidaceba,'. ___"rufamun baki malama Indai akan mijinane bakiga komaiba wlh allah saina kasheshi,' saketa yayi yawanketa da mari aikuwa tadauki kwalba ta gabzamai ahannunshi take wajan yayanke tasamu tazaro wuka aguje tanufi matan falon dagudu suka fito,' ``` ```___"Ashe bakida kai vansaniba Rukayya mekikeyi wannan meke damunki '? __"haukacewa nayi shuraim akanka kayi kuskure wlh dansaina kasheka Na kashe amaryarka,' wanketa yayi da mari yasake wanketa damari ,' cikin daga murya tareda bacin rai yace,'. ___"Rukayya kiyi duk abunda zuchiyarki taraya miki ki kasheni kikashe matarda zan aura kekizauna kinji kiyi duk abunda zakiyi aurene bafashi kokinso kikinki sai anyishi bafashi kuma so garama kiso ' yawuce fuuu yadafe hannunshi dayaketa zubar jini gadan banzan zugi dayakemai dan kamar akwai kwalabe acikin naman wajan ranshi abace yafice fuuu agidan sai asibity itakuma takira kawayanta awaya tareda sakkoda akwatunannan tsakar Gidan ta bunka musu wuta sukasoma ci akwarunan awajan azufe tana risgar kuka,'``` *love u oll* [11/24, 8:22 AM] +234 814 224 0583: *BANI BA* ________ *AURAN* ________ *TALAKA*πŸ‘¨πŸ»πŸ‘ˆπŸ» *______BY______* *_Badiat Ibrahim_* *(episode)* *1011ti1015*✍🏻 *_______by________* *_Badiat Ibrahim_* *(episode)* *111to115✍🏻* ```amarya tana sanye cikin wani hadadden lace nacikin kayan lefenta dak pick ne jikin lace din sai ratsin lemon green ajikin flawowin lace din sarka tasaka lemon green tareda takalmi lemon green tayi mugun Kyau anmata

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment