Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

*����*


Tunda Kamal ya tafi office suka gama meeting da mrs president, ya koma ya fara aikin shi, amman duk abunda yake fuskar Zainaba ce take mashi gizo, murmushinta kawai yake gani, shima murmushin yake tashi yayi ya taitara komai nashi yace ma secretary dinshi ya ba vice dinshi ya ida mashi shi ko gida zashi kiran gaugawa akeyi mashi daga gida, cikin sauri ya tashi drive dinshi ya dauke shi ya kaishi airport ya hau jet dinshi sai kaduna, birnin governor.
Tunda ya sauka ya hau mota dinshi ba inda ya sauka sai gidan Sadiq, Sadiq shine close friend din Kamal, bayan ya huta suka fara magana.
"Wallahi Sadiq bakiji yanda nike son Zainaba ba, yau din nan baki daya na kasa aiki , sai tunanin ta kawai nike, ba arziki na tashi na taho, please Sadiq maiye mafita."?
Numfasawa yayi sannan yace, "mafita daya ce Kamal, tun baka makara ba kaje ka gaya mata kana sonta kuma aurenta kake so kayi shine solution din problem dinka."furzar da iskan bakinshi yayi yana kallon Sadiq yace..."Hakane Sadiq, amman ba nan gizo ke saka ba, ya zanyi da matsalar Momy? Kasan Momy bata so ta gannin da budurwa ko jiya wallahi fadan damu kayi kenan, ita a dole ba yanzun zanyi aure kuma Sadiq idan banyi aure yanzun ba yaushe zanyi shi, duka fa yanzun har nakai 35yrs kuma ni mabukacin ne ko so take na fara neman matan banza."dafashi Sadiq yayi yana cewa..."Duk wannan bai taso ba Kamal, kaje ku sasanta da Zainaba tunda Allah yayi ma Baba rasuwa, sai kaje kayi ma Yayanshi magana yaje ya nemo maka auren Zainaba ka gaya mashi gaskiyar komai nasan zai fahimce ka."

"To shikenan ni yanzun zan wuce gida, amman insha Allah zan je na gaya mata duk abunda ke cikin zuciyata nagode abokina."
"To Allah ya kai mu lafiya."... "Amin ya Allah, ka gaidaman Madam ban samu damar shiga mu gaisa ba."... "Ba damuwa zan taji."


*Muje zuwa...... =ؤ�*



*Yar'Mutan kankia cec'�*

Share domin Allah


*�&�NIDA UWAR MIJINA�&�*

_By_

*'Yar mutan kankia c'�*

https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ


_It's 500 via account number 0777512438 jamila Abubakar Bello access bank, shidar biya via 08160508316_

<ؓ�<���0�� 5�� �%�0�� 6��


Tunda ya koma gida bai yarda Momy tasan da dawowarshi ba, wanka yayi sannan ya shirya ya fito, cikin motocinshi ya shiga wata prado2022 tafiya yake yana sauraren wakar Hamisu breaker Ashe da rai nike sonki jaruma, bin wakar yake a natse, dan shi Kamal yana san jin wakoki, amman kuma yana da rikon addini sosai, dai dai baki gate dinsu ya tsaya sannan yayi darling din number dinta.
Zaune take tana kallo a parlour zeeword ce take kallo taji wayarta tana neman dauki, tashi tayi taga mai kiranta, murmushi tayi sannan tayi picking...."Assalama Alaikum."
Wani sanyi yaji ya ratsa cikin birnin zuciyarshi sannan nace..."Amin'walaikumus Salam." dan shiru yayi na dan second sannan yace..."Yan-mata gani nan a baki gate azo a shigo dani." zaro ido tayi waje tana juyasu kamar yana gabanta tace..."Wow! what surprise, gaskiya amso happy gani nan zuwa yanzun."
"Tom shikenan, am waiting for you Madam."
Tashi tayi taje ta shafa poder sannan ta kara goga lipstick a dan karamin bakin nan nata sannan ta shiga ta gaya ma Anani zuwan Kamal, sannan ta wuce ta shigo dashi,lambu ta kaishi sannan ta hado mashi kayan matso baki, zuba mashi tayi tace, "Bissimila."... Tana murmushi, shima smile yayi mata, dan tsintar kanshi yayi ya fara cin abincin ga kwarjini tayi mashi balle yace mata ya koshi, bayan ya gama kallonta yayi tana wasa da yatsan hannunta, gyaran murya yayi ta dago kanta ta kalleshi ta kauda kanta gefe, murmushi yayi ya fara magana..."Zainaba fatan na samai ki cikin koshin lafiya."?
"Lafiya lau Alhmdulh, fatan kaima kana cikin lafiya."?As unsual furzar da iskan bakinshi yayi yana �ara �are mata kallo murmushi yayi yana cewa..."To lafiya lafiya dai Zainaba, amman naji dadi da kika ceman ke kina cikin koshin lafiya, hakan ma yayi man dadin ji."
Itadai bata ce komai ba ila killer smile da tayi mashi ta cigaba da wasa da yatsan hannunta.
Kallonta kawai yake dan ji yake kamar ya dagata sama yana juye da ita, ita kuma tana dariya cikin farinciki, murmushi yayi sannan yace, "nasan kinyi mamakin gani nan ba tare da nasar maki da zuwan nawa ba ko."?
Daga mashi kai tayi tana smile, shima smile yayi dan daman tuni ya lura Zainaba ba mai yawan son yin magana bace.
"Zainaba, kasa hakuri nayi, zuciyata ta kasa hakuri, Zainaba sonki yana barazanar aikani lahira, Zainaba lokaci guda haduwa guda Allah ya jarabaini da masifar sonki, ki bani dama nanu na maki irin son da nike maki please Zainaba, wallahi ina sonki ina kaunarki."
Tunda ya fara maganar Zainaba take kallonshi dan tayi mamakin jin wannan kalamai daga bakin Kamal, dan batayi tunanin jin haka daga gareshi ba, murmushi tayi sannan tace, "naji abunda yake tafe dakai Kamal, insha Allah zanyi tunani ka bani dan lokaci kadan."
Kallonta yayi sannan yace shikenan Zainaba, amman ki sani inasonki ina kaunarki kuma bani da gurin da ya wuce naga na mallakeki a matsayin matar aurena, halak malak."
Murmushi tayi game da kallonshi sannan tace, "in sha Allah, Kamal amman nidai ka bani lokaci."
"Tom Zainaba, duk abunda kika ce shi za'ayi ai, amman kisani ki taimakeni dan Allah karda ki dauki lokaci mai yawa, dan ina cikin wani hali aure nike so, ba wasa a cikin maganata tsakani na dake."
"Shikenan insha Allah ba zan dauki lokaci ba Kamal."
"Gud, Madam banfa gaida Anani ba, tunda nazo, ko rowar ganin Ananin tamu ake man yau."? Murmushi tayi tana cewa...Hmmmm"ni na isa nayi maka rowa, ai Anani taka ce kaima, abunda yasa bance kuje ku gaisa ba, ta fara azakar ne shiyasa kaga mangarib ta gabato."
"Hakane, nima bari na tashi na wuce mosque kar ma na makara, sai munyi waya ko."?
"Ok byeee."... "Take care pls Zainaba."... "Ok in sha Allah." har gaban motarshi ta rakashi sannan ta wuto gida, zuciyarta fal da mamakin Kamal wai yana sonta abun yazo mata a bazata, zaune ta tadda Anani tana cewa.."Anani na dawo."... "Zo nan Zainaba, waye wazo wajenki."? Murmushi tayi tana cewa..."Anani Kamal ne fa."... "Naji Kamal ne, Zainaba anya ba sonki Kamal yake ba."?
"Eh yau dai yace yana sona, kuma aure na zaiyi."
"Alhmdulh, Allah abun godiya, Zainaba idan ana baki shawara, to karki saki Kamal, dan Kamal mutunmin arzikine, yana da hankali duk da bansan gidan su a unguwar nan ba, amman ya dukan alamu mahaifiyarshi ta bashi tarbiya ta kwarai."
Murmushi tayi sannan tace, "nima Anani idan ya samaini ya dace." murmushi Anani tayi tana cewa..."Eh yayi dace gaskiya, shiyasa nike san ki fahimta, idan kuka auri juna kunyi dace da juna."
"To Anani in sha Allah zan bashi ansa idan yazo, daman abunda yasa ban bashi ansa ba a gabanshi, dan nazo nayi shawara dake."
"Allah yasa albarka cikin lamarin."... "Amin ya Allah Anani , ni zan shiga ciki nayi sallah, sai na fito."
"To a fito lafiya."





Iske ta yayi a tsikiyar parlour sai zagaye take, ta hada hannu waje daya tana ta zagaye, kallonta yake yana mamakin Momy ko tunanin mai take haka da bata san ya shigo ba, gyaran murya yayi sannan yace.


"Momy lafiya wani abu ya faru na ganki haka."?


Firgigi ta waigo tana kallonshi tun daga sama har kasa, wani kallar kallo take mashi sannan tace..."zo nan ka zauna Kamal."
"To Momy.".... Bayan ya samu waje ya zauna, itama samun waje tayi tana kallon shi cikin fushi ta fara magana.
"Kamal daga gidan ubanwa kake."?
"Momy ban gane ba, daga wajen aiki mana."
"Yi man shiru mutunmin banza, wato Kamal kwana biyun nan ka fara koyan karya ko? Nace daga gidan ubanwa kake."?...... "Momy na gay... Tas ta wanke Kamal da mari tana nuna shi da yatsa tana cewa, "ko ka manta nice na haifeka? Nice uwarka nono na kasha dan ubanka, karya daya zakayi man sai nagane, balle ga alamu nan ka chanza kaya, dan ba da kayan nan ka fita gidan nan dazun da safe ba, sannan bada Prado ka fita ba da Benz ka fita, amman yanzun ka dawo cikin prado sannan ka chanza kaya, what all means Kamal, nace mai hakan yake nufi."?
"Momy wallahi Sadiq ya kirani yace nazo na rakashi wani waje, sannan na taho da Prado Hank dina, shiyasa na chanza kaya muka tafi, kuma sai da nayi dropped din shi gidan shi sannan na wuto nan."
"Wato ka rakashi wajen budurwa ko? Salan kaima ya hure maka kunne kayi budurwa ko? Na lura Sadiq yana san ya bata maka tarbiyar da na baka, dan haka zanyi maganin shi."
"Kash Momy, kuma ba'a zuwa ko wani waje sai gun budurwa? Shi da yake da matarshi, wani abu ne kawai yaje ya anso haba Momyna ai ni ko a hanya bani kallon yan mata, nida ban isa aure ba, nasan randa kika ga na isa aure da kanki zaki fidda man mata kice naje na aura."
Murmushi tayi, dan taji dadin maganar da Kamal yayi sai cewa tayi, "yauwa Kamal, Allah yayi maka albarka, karka sake ka biye ma yan matan wannan zamanin, dan duk wanda zata soka, ba dan Allah zata soka ba, sai dan kudinka, tana maka wayau kuma ta anshi kudin zata gudu ta barka, dan haka ka kiyaye."
"Tom Momy."
"Abinci fa."?.... "Na koshi Momy naci inda mukaje da Kamal.".... "OK wuce ka tafi kayi sallah isha'i tayi sai da safe, dan ni bacci zanyi.".... "Ok byee."
Bayan ya dawo daga Sallah, shirin bacci yayi sannan ya Kira Zainaba sun dade suna waya sai da 12 tayi sannan ya hakura ya yace su kwanta.
Bayan sun gama waya kwantawa Zainaba tayi tana tuno wayar da suka gama da Kamal, murmushi tayi gami da rungumai pillow haka bacci ya kwashe ta.
Washe gari tunda safe ta tashi ta shirya masu breakfast, bayan tagama hada masu nan ta koma room din ta ta shirya, lokacin da ta fito har Auta shima ya fito cikin shirin shi na zuwa wajen aiki, gaisawa sukayi sannan itama ta samu waje ta zauna, tana zama ba da jimawa ba Anani ta fito tare da Dady, gaidasu sukayi sannan Zainaba ta tashi ta fara yin serving din su, bayan ta gama itama tayi serving din kanta, addu'a suka yi sannan suka fara cin abincin, bayan sun gama suka tashi kowa ya wuce wajen aiki, da yake duka gidan aiki suke zuwa harda Ananinsu.



"Momy ina kwana."
"Ina kwana Kamal, ka tashi lafiya."!?
"Lafiya lau Momy."
Samun waje shima yayi ya zauna, nan su Husna suka gaidashi, ansawa yayi, bayan ya zauna sai ga Usman shima ya shigo gaida Momy yayi, ya zauna nan shima Kamal suka gaidashi, abinci Husna ta tashi tayi serving din su nan, suka fara ci bayan sun gama suka tashi masu zuwa wajen aiki suka tafi aka bar Momy ita daya cikin gida, da yake Momy ita bata da ra'ayin yin aikin government.
Bayan sun tafi kitchen ta wuce ta fara girka masu abincin rana, cikin farin ciki take girkin dan tunda Kamal yace mata shi ba ruwan shi da kula yan mata hankalinta ya kwanta, dan ita dai bata san yayi aure yanzun, dan bai isa ba, idan ta tashi yi mashi aure da kanta zata zaba mashi mata, amman bata yarda yaje ya auro mata bare ba cikin gida, tazo ta cinye dukiyar ta tabarsu da Allah Annabi, dan ta yarda haihuwa maisa kayi dariya da suna cikin talauci haka suka gina yaransu, suka sanya su boko, kuma Alhmdulh, tunda daga Usman har Kamal suna aiki Baban ba kamar Kamal ma, dan gidan da suke gidan Kamal ne shi ya gina shi da kudin shi, suka dawo da zama, haka su suka dauki nauyin karatun su Husna gashi har sun gama sun samarmasu aiki, daman ma mutuwa tayi masu gaugawa, ba rabon mahaifinsu yaga arzikin da yaranshi sukayi, amman duk da haka tasa angina isilamiya da massalaci da sunan shi kuma suna yi mashi addu'aur dace wajen ubangiji dan tayi rashin jajirtaicen miji, su kuma sunyi rashin mahaifi, har da wannan dalilin yasa Hajiya Saude bata san yaran ta suyi mata maganar aure, gani take idan sukayi aure matar zata shiga tsakaninsu ta rabata da yaranta, koda taso hana Usman aure, amman ya nuna mata rashin amincewar haka, koda ya auro matar sai da tayi yanda tayi suka rabo, sai da yayi kusan mata biyar tana sa yana sakinsu, daga karshe fushin zuciya yayi yace bai sake aure dan yanzun sai ya huta.
Shima Kamal ba yanda baiyi ba Momy ta barshi yayi aure amman tace ba yanzun ba, dan bai isa aure ba, baiga da Usman yayi aure ba kasa rike matar yayi ba, haka suke kullun shi da ita, tunda ya lura auren ne ba ta so yayi bai sake yi mata maganar aure ba sai da suka hadu da Zainaba kuma yaga har yanzun tana bisa bukatarta shiyasa baiyi gigin gaya mata ba ya fara neman aure ba, dan yasan tana sani zata hana shi wannan kenan.



Bayan ta dawo daga wajen aiki, abinci tayi masu, sannan ta shiga wanka ta shirya ta fito garden dan shan iska.
Itadai Zainaba tunda ta taso ta tashi taga mahaifinta cikin kudi, dan gidansu masu arziki ne ko da basu aiki kudin Babanta ya ishesu zaman duniya, amman duk kudin su an basu tarbiya mai kyau, dan ba'a a kasa nigeria ba sukayi duka karatun su, dan a london sukayi karatu tunda daga kan primary har university, wanna kenan.
Wasa take bakin pool din gidansu sai murmushi take, dan ita yanzun bata san abunda da yasa ba, tana yawan farin ciki, a haka har su Anani suka dawo daga wajen aiki suka tadda ta, ba wanda yayi mata magana, dan sun lura yau tana son shakwatawa, bayan sun gama duk abunda suke sannan Auta yazo ya kirata sukayi luch, suna gamawa ta koma tayi wanka ta shirya tayi kyau sosai, tana zaune Kamal ya kira ta yace yana hanya dan jin ansar bukatar shi, bayan yazo gaisawa kawai yayi da Anani suka samu waje a garden suka fara magana.
"Zee-Zee na, na kasa hakuri kinga na dawo pls ki gaya man matsayina a wajenki, ko na samu sa'ida."
Kallonshi tayi tana murmushi sannan tace."kafin nan ka bari kaci abinci, pls sai na gaya maka."
Hmmmm! "Wallahi abinci baida guri a cikin nan nawa, pls nidai Zee-Zee ke dai nike bukata ke zama mata a gareni help me."
"Naji amman nidai ko ruwane sai kasha pls."
Kallonta kawai yake, dan ji yake kamar ya hadiye ta yake ji, kuma yau tayi mashi kyau sosai, dan bai kiba su dauwama a haka ba, cewa yayi."naji zuba man ruwa nasha, amman ko na koshi da abinci serious."
"Ok."tace sannan ta zuba mashi ruwa ta bashi ya sha, bayan ya gama sha yace mata."ina saurarenki Zee-Zee."
Murmushi tayi, dan ita ta rasa ta ina zata fara yi mashi bayanin ta amince zata aureshi, kunya take ji sosai, lura yayi da haka yace."pls Zee ki daure ki gaya man pls and pls."
Cewa tayi."to naji zan gaya maka, amman sai Kabar kallo na."
To yace mata gami da kallon gefe yana murmushi, mikewa tsaye tayi sannan tace."Kamal na yarda na amince zan aure ka."
Waigowar da zaiyi can ya hango ta har ta kusa shiga cikin gida, wani irin farin cikine ya lublube shi, ji yake kamar yayi mai dan murna dauko wayar shi yayi ya tura massage sannan ya tafi.
Tana zauna tana dariya taji shigowar massage din, dauka tayi ta fara karantawa. Kamar haka.


_"Zee na! Shine kika gudu ko? Baki tsaya muka yi soyayya ba, gaskiya kunyar nan taki tayi yawa ya kamata dai a rage ta kafin muyi aure thank you for accept me, I love you Zainaba."_


Tana gama karantawa tayi dariya ta tashi ta shiga room dinta ta kwanta.





Koda ya koma gida yau basuyi fada da Momy ba, dan ya koma da wuri, kuma sai da ya fara shiga apartment dinta sannan ya wuce nashi yayi wanka ya wuce mosque shi da Usman, bayan sun dawo suka wuto apartment din Momy, abinci suka ci sannan suka fara labari.
Suna cikin labari Usman yace."Momy gaskiya aure nike so na yi,dan na gaji da zamana ba mata."
Wani irin kallo tayi mashi sannan tace."kai dai Usman bakayi hankali da kaidin mace ba ko."!?girgiza kai Usman yayi yana murmushi yace..."Momy wallahi ina bukatar abokiyar rayuwa, nidai ki bani izini na fara neman aure dan na samu wanda tayi man a Abuja take, amman wajen aikinmu daya da ita."
Shiru tayi tana kallonshi dan bata da ta cewa, tasan halin Usman ba hakuri gareshi ba, tunda ya furta mata gyara kawai ba barshi yayi aurenshi, karda ma ya janyo mata abun kunya, ce mashi tayi."shikenan Usman, Allah ya tabbatar da alkhari."
"Amin Momy."
Tashi tayi tace masu ita bacci zatayi suma su tashi suje su kwanta.
Haka ko akayi tashi sukayi dan firar da basu ida ba kenan, kowa ya wuce makwancinshi.
Kamal wanka yayi yayi shirin kwanciya, waya ya kira Zainaba suka sha wayar su sannan suka kwanta.




*>�� SDEENDTM DATA SERVICES>��*
*MTN* . *Airtel*
1GB = � 300. 1GB = � 300
2GB = � 600. 2GB = � 600
3GB = � 900. 3GB = � 900
4GB = � 1200. 4GB = � 1200
5GB = � 1500. 5GB = � 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = � 350. 500Mb � 500
2GB = � 700. 1.5GB � 1100
3GB = � 1050. 2GB � 1600
4GB = � 1400. 3GB � 2000
5GB = � 1750. 4GB � 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=�G�<���=�G�<���=�G�<���=�G�<���=�G�<���
*>؀�08066268951*


*Muje zuwa..... =ؤ�*



*Yar'mutan kankia cec'�*


*�&�NIDA UWAR MIJINA�&�*

_By_

*'Yar mutan kankia c'�*


*MANAZARTA WRITERS ASSOC*


https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ


_It's 500 via account number 0777512438 jamila Abubakar Bello access bank, shidar biya via 08160508316_



<ؓ�<���0�� 7�� �%�0�� 8��



Washe gari bayan sun gama breakfast suka tafi wajen aiki, daga wajen aikin kuma Usman ya wuce wajen Maryam, soyayya suke sosai shi da Maryam bayan ya nuna mata irin son da yake mata tace daman ita a shirye take dan haka ya turo iyayenshi, bayan sun gama gaisawa ya wuto kaduna, da yake shima Usman a Abuja yake aiki, shine v.managed din C. B. N, ita Maryama anan take aiki, nan suka hadu.
Bayan ya dawo daga wajen aiki, gidan Baba Bala ya wuce, dan Baba Bala shine yayan Babansu, kuma yanzun shine ya zamai masu uba, dan komai zasu yi suna zuwa suna neman shawararshi a matsayin shi na mahaifinsu.
Bayan ya gama gaisawa dasu, suka zauna nan yake gaya mashi ance ya turo iyayen shi, su nemamai aure.
Kallonshi sosai Alhaji Bala yayi sosai sannan yace."Usman wannan shine auren ka na shidda kenan, kuma duk nine nan nike zuwa nema maka auren nan, to bari kaji nagaji da zuwa nema maka aure daga wannan shine neman auren da zaniyi maka na karshe, idan ma wasu aljana ce ta aureka, ka bari na fara nema maka magani sannan naje na nemo maka auren yar'mutane."

Tunda ya fara maganar kan Usman yake duke a kasa, shima yana mamakin yanda yake biye ma Momynshi tana sashi sakin duk matan da ya aure, amman daman ya aiyanama kanshi ba zai biye ma Momynshi ba ya saki Maryam ba, dan yana sonta sosai, cewa yayi."ayi hakuri Baba in sha hakan ba zata sake faruwa ba." cikin fada Alhaji Bala yace..."Tama sake mutunmin banza kawai, angaya maku shi aure wasa ne? Yanzun yaran zamanin nan baku dauki aure bakin komai ba, da an daura maku mata kuke sakin su, shiyasa yanzun zawarawa suke son sufi yan matan yawa ma, idan laifi mace tayi maka ka kaita wajen manya su yi mata fad'a mana, amman kawai dan hauka irin na yaran yanzun daga laifi sai saki, laifin da bai kai laifi ba sai kaji an saki mace, to kulelekulelenka wallahi Usmanu, ba zuba maka ido zanyi ba kana sakin mata ba, idan ita Saudatun ta sama ka ido toni ba zan samaka ba, dan haka tashi ka ban waje ka turo man address din gidan su yarinyar gobe in sha Allah zani tafi."
Godiya yayi sosai sannan yace tura mashi take ta whatsapp ya wuce gida.




"Zainaba tunda kun sasanta da Kamal bani san aita wannan doguwar soyayyar dan haka idan yazo yau kice mashi ya turo magabatanshi muyi magana, asa baikon bikin nan naku."
"To Dady shikenan insha Allah zani gaya mashi idan yazo, amman Dad wallahi ban gaji da ganinku ba."tafada cikin shagwaba ita a dole bata gaji da ganin iyayen nata ba, kallon ta Alhaji Masa'ud yake yana murmushi, dan ko shi ji yake kamar karya yayi ma Zainaba aure dan yanzun amman ya zaiye aure dai dole ne ta yi shi ko ba yanzun idan lokaci yayi sai tayi, kuma kwanciyar hankalinshi shine ya kaudata yayi mata auren, dan darajar ya'mace gidan mijinta, ce mata yayi."gidanku Zainaba, ai aure dole ne, kuma ai darajar ya'mace gidan mijinta dan haka nidai abunda zan gaya maki idan kinyi aure, to sai anyi hakuri, dan hakuri shine gishirin zaman duniya Allah yayi maku albarka ku dukanku."
"Amin Dad, zan gaya mashi, insha Allah."
"Yauwa yarinyar kirki tashi ki daura abinci dare ma, dan na lura Dadynki so yake yau ya saman ke kuka."
Murmushi kawai tayi ta tashi ta shiga kitchen ta fara aikin gabanta, kallon Alhaji Hajiya tayi sannan tace."wallahi Zainaba tausayi take bani da, da yanda zanyi da wallahi bata yin wani aure, amman ya zanyi dole ne shi aure, ashe haka uwa take ji idan lokacin rabuwa da yarinta yayi, zata kai ta gidan wani."!?
Kallonta yayi sanna yace."haka akeji mana Hajiya, ai ba yanda ko wace uwa za'ace ta aurer da yarinyarta bata ji ba dadi ba, hakuri akeyi, sannna sai aba zuciya itama hakuri."
"Hakane kuma Alhaji, Allah dai ya basu zaman lafiya, yakuma tabbatar masu da alkhari."
"Amin ya Allah, ai jiya Annas shida Muhamud suke kai kayan auren Auta suma."
"Hakane, wai Auta da aure, ni abun dariya ma yake bani."
"To ai lokacin shi shima yayi, amman Annas yace ma nan gidan zai zauna shida matar ko."!?
"Wallahi banji dadi ace lokaci guda sun kwashe subar man gida ni daya, kai dai Alhaji ba zama kake yi ba sosai, daman Zainaba ce take ebeman kewa itama auren zatayi, ba gwara ya zauna nan ba, inajin motsinsu a kusa dani ba."!?
"Eh hakane, amman ni bansan zama da uwarmiji fa, kinsan ku Mata da yan tsugune tsugune Hajiya."


Murmushi tayi sannan tace."haba Alhaji ai da akayi cases na uwarmiji amman banda yanzun, kuma ni ina ruwana da sha'aninsu, ni kawai zaman ne bansan yi ji daya ba, kaji dalili."
"Shikenan Allah ya tabbatar da alkhari, ai rana daya za'ayi bikin nasu da Zainaba in sha Allah."
"Allah yasa."haka suka gama maganarsu lokacin Zainaba ta gama yin abincin daren ta shiga dan shiryawa dan tasan Kamal yana hanya.




Bayan ya gama abunda yake yasa drive dinshi, ya kaishi airport ya zo gida, motarshi ya hau ya dauki hanyar zuwa wajen sahibar tashi, yana zuwa direct shiga yayi ya samu waje yayi parking din motarshi sannan ya kirata yace ta fito gashi nan ya iso,

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment