Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

naci ubanka."!?
Tashi yayi, ya tafi jiki duk a sake dan shi bai san abunda zai hada shi da Momy.


Bayan tafiyar Kamal, Momy zaunawa tayi tana tunanin zaman da zatayi da Zainaba, dan bata barinta ta mallake mata Wa, sai dan ita ba sunanta Saudatu ba, tana zaune taji Husna na cewa."wallahi Momy ki kwantar da hankalinki, ko ma wacece da kanta zata bar gidan nan, kuma naji dadi da kikace damu zata zauna, dan wallahi yanzun ta fara ganin bakinciki da bala'i, wallahi da kanta zata bukaci ya saketa mudun muna numfashi a duniya."
Murmushi Momy tayi tana kallon yaran nata, dasuke tayata bakin cikin abunda Kamal da Alhaji Bala suka yi mata, cewa tayi."Husna Allah, yayi maku albarka tabbas yau na Kara yarda da haihuwar namiji gwanma mace, kuma mu zuba ido ai sarau wata biyu ko? Allah ya kawota zata zo ta samai mu."
Haka sukai ta maganarsu har suka samo mafita, sannan suka tafi.
Shi ko Kamal zaune yake kawai yana mamakin halin Momy, kuma ya sama ranshi auren shi babu fashi, in sha Allah yasan idan Zainaba ta shigo, zata gyra gidansu, dan yasan wacece Zainaba.



Tunda Anani taga ansa bikin Zainaba, ta fara shirya ta, dan gyara take mata na musanman, dan ko yanzun ta hanata tsarki da ruwan sanyi ko ya yake, sai dai da ruwan zafi, mai ma zafi sosai ba laifi, sannan kuma tana hada mata abubuwan gyara jiki sosai.
*Yar'uwa ga wani sirrin, idan ko kika rike kin gama rike oga a hannu=� �, ki nemi rake ki yanka shi kanana kanana kamar alawar yara, sai ki sashi a tukunya da ruwa ki jefa kanumfari bada yawa ba fa da yar citta itama ba mai yawa ba sannan ki bare dabinon ki ki wanke ki zuba aciki sai ki dora kan wuta ya dahu sosai sai ki sauke ki kwashe raken nan da dabino ruwa kuma ki maida kan wuta ki saka mazalkwaila a ciki sai ta narke sai ki sauke kisa a fridge ki wuni kina sha sai kun gwada kazu ba wata sirrin*


Haka Anani ta Kama yi ma Zainaba gyara na musanman wanda tasan basu bata size effects, dan ba kowane kayan mata zaka dauka kace zaka Kama sha ba, Aa kasha dai wanda Kasan bazasu baka matsala ba, sannan kuma zasu �ara maki ni'ima dai dai abubuwan da ya dace.

Some weeks letter.

Satin bikinsu Zainaba ya Kama, kuma yau suke farayin program din bikin duk da ba wani abu za'ayi ba daga kamu sai wa'azi.
Zaune take tana waya da Kamal, masha Allah dan gsky Zainaba tayi kyau sosai, duk da ba kwaliya tayi ba, gyaran jikin da Anani tayi matane kawai yasan fuskarta take glowing tana wani irin haske na daban, dan ita Zainaba ba fara bace, sannan kuma ba ja bace, kuma dai ba ba�a bace, kuma baza'a kirata chocolate colour ba, wani irin fatace mai kyau Allah ya azurta Zainaba da ita, sannan face dinta ba round face bace, doguwar fuska gareta mai dauke da siririn hanci da dan karamin cute mouth dinta dai dai kiss, masha Allah girarta mai gazar gazar ce, dan idan kaga Zainaba sai kayi tunanin tana yi ma girarta jagira, Amman ko daya batayi haka Allah yayi mata girarta, lashes din ido dogayene, kuma masu cikar gashi, dan sai kayi tunanin fixing din lashes tayi, amman ko daya haka Allah ya hallaci Zainaba.
Yau din nan aka Kira mai make-up, kallo daya mai kyau tayi mata, dan ba wani abu tayi ma Zainaba ba, dan kawai powder da counting kawai ta shafa mata, sannan ta Kara gyara mata girarta sosai, Wankwali aka daurata sai kuma akasa mata rings tayi kyau sosai, coffee and sky blue akayi mata kayan, infact dai Zainaba tayi kyau sosai.
Suma yan matan amaryar ba'a barsu a baya ba, dan kyau ko sunyi kyau sosai, shigar Ash and black sukayi masha Allah, dan abun ba'a magana sai wanda ya gani da kanshi.
Shima ango Kamal ba'abarshi a baya ba, dan wata dakekiyar shaida yasa coffee sai hularshi sky blue, masha Allah dan Kamal ba daga baya ba wajen kyau, shi Kamal farine yana da doguwar fuska amman ba sosai ba, hancin shi tsaka tsakiya ne, shi ba dogo ba kuma shi ba karami ba, yana da baki dai dai karami dashi, sannan girarshi tana da yawa, sannan sumar kanshi lub-lub da ita sai kayi tunanin Kamal dan Makka ne, ba a Nigeria aka haife shi ba.
Ba wata mota ba suka aiko dan kawayen amarya ko wace tana da motarta, shiyasa no need da zasu aiko da motoci, a sabuwar motar fil, Kamal ya ba Sadiq ya dauke su shida Zainaba.
Bayan ya gama shiryawa yaje yace ma Momy.

"Momy ni zan tafi, ki samani albarka."

Kallon shi Momy tayi sannan tace."ai ni Kamal ba albarkar da zan samaka a bikinka, badai aure kace zakayi ba? To kayi ai nan zaku zauna gani ga ku kai da matajx��K(`,`.`���������h�0�Uh�h h�hh�h �����] ^ ` a � � {
|
~

 
� � � � m n p q � � �����������������������������gd�h� � 

D


�O%&�Q������ j��������������������������������gd�h������������uJ������ | ~ � � p!�!�!"�"������������������������������"�"�"�"�"�"C#D#Q#R#f&h&�&�&T*X*.�.t/�/`1b1�1�18:::<:Z<\<^<�����������������������������^<z=�=�=�A�A�A�A�C�C�C�C�E�F�GII�J�L�M�M�M�M�M�M�PJT�UAVRW�����������������������������RWSWiWjW2Y4Yf[g[h[�\�\�]p_r_t_v_�_�_�_�_�_�_�_&`(`J`L`z`|`La�����������������������������LaNaPaxaza|a~abb%b&btc�h�i"j$j&j�jDk�r|t�t�t�t�t�t�t�u�u�v������������������������������v^xpy�z�|g}�}�}������e�
�̈�y�Չ`�������ɍʍˍN�`���-������������������������������-�/�0�D�E�F�
���A�O�P�ʘI�J�K�*�,�.�0�`�b�����������ܚޚ ��������������������������������p�r�t�D�F�n�p�r���e������̥D��������=���a������j�����B������������������������������B���,�@�A�B�C�D�E����J�K�L�Ȳ6�X�����b� ��B�N��s��1�2������������������������������2�3�4�Q�x������7�8�9�;�������a���;�g�2���N������������������������������������������������ �!�"�#�,�������������Z�\�^�`�b�����4�r�����.�0�~������������������������������������2�l�������<�x�����������������&�(�*�X�Z�|�~��������������������������������������������T�V�X�*�,�.�0�X�Z�\�^�������S�T��b�c�d�e�f������V���>�������������������������������������w�[�������n���R�S�T�U�V�>����<���B���-���������R�������������������������������������v�b�d�����o�p�q�r����X��������8� u � � �
������������������������������
�
�
" n � � ( h � � � 4
p
�
�
 "Z��:<>dfh�������������������������������������DFH�������������q�p����������������������������������Q�Q1-����/ ~ � +!s!U"�"######&�&
'I'�����������������������������I'e'!(*�*�*�**,,,X-Z-F.�.�.�/,0\0�0�0�1r2444 4h4�4�405n5�����������������������������n5�5�5�5<6z6�6�6*7f7h7�7�768`8�8�8�8�8�8�8�89
9,9.9\9^9`9�9������������������������������9�9�9::�:�:�:;;;
;V=9>�>�>�?�?p@PpPBQ�QRSSS S�SaT�T�T�T�T�T������������������������������T�TyU�W)Y*Y+Y8[�[�[<\"]^�^�^�^b!cbcdddd"e�h�h�h�k�k
l�����������������������������
ll�l�q�s�t^vw9w:wawbw]�^��l���б�ɳ��h���������H���Ҹ������������������������������r taka, dan haka tashi ka ban waje ni bansan ganinka, zaka matsaman ina cikin hidimar biki."

Tashi Kamal yayi jiki a sake ya je ya shiga mota, kallonshi Sadiq yayi ya gane yana cikin damuwa, ce mashi yayi."Kamal karka damu, nasan Momy zata yafe maka, amman ka bita a hankali."
Kallon Sadiq yayi sannan yace."to shikenan Sadiq in sha Allah, zan kiyaye ngd sosai."
Haka suka tafi dan zuwa dauko Zainaba.
Sadiq Sa'adatu ya kira waya yace gasu nan, su fito da ita.
Tun daga nisa Kamal ya bude ido yana kallon Zainaba dan ji yake kamar yaje ya kamota ya rungume, duk sanda yaga Zainaba mantawa yake da shi waye, duk wace damunwarshi bacewa take, bai san sun iso ba, sai dai kawai yaga Sa'adatu ta bude mata mota ta shiger da ita, sannan ta juya ta shiga tata itama suka dauki hanya.
Kasa hakura yayi da Kallon ta, dan bai san sanda ya riko hannunta ba yana kallon kunshin hannun nata, dai dai setin kunnanta yace."One love wa yayi maki wannan kunshin? Yayi kyau sosai."
Murmurshi kawai tayi, dan ita ya shige mata a jiki sosai, kasa magana tayi dan bata san ya zata ce mashi ba, bata aunaba taji yayi ma hannun kiss, yana cewa."wallahi inasan wannan abun, idan ya goge zaki sake zuwa ki sake yi man wani ko."!?
Daga mashi kai kawai tayi, dan ta lura Kamal yana san ya wuce gona da iri, addu'a take su iso wajen da zasuyi even din, dan gani take kamar Sadiq baya gudu da motar sosai.
Haka Kamal yaita yi mata yan abubuwa har suka samu suka iso, daman wajen kowa ya taru isowar Amarya da Ango kawai akeyi, wani Sky blue carpet ne aka basa masu, sai kawo haske yake haka suka kama hannun juna suka shigo, bayan sun shigo Muhisin shima ya shigo shida amaryar tashi suka samu waje suka zauna,. mc ya taso ya kira daya daga cikin friend din ango ya bude taro da addu'a, sannan aka fara yin shagali, biography din Couples friends dinsu suka bada, sannan suka yanka cake, nan aka fara chashewa, ranar dai kudi sunyi kuka, Bayan gama suka koma gida.
Washe gari.......


*>�� SDEENDTM DATA SERVICES>��*
*MTN* . *Airtel*
1GB = � 300. 1GB = � 300
2GB = � 600. 2GB = � 600
3GB = � 900. 3GB = � 900
4GB = � 1200. 4GB = � 1200
5GB = � 1500. 5GB = � 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = � 350. 500Mb � 500
2GB = � 700. 1.5GB � 1100
3GB = � 1050. 2GB � 1600
4GB = � 1400. 3GB � 2000
5GB = � 1750. 4GB � 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=�G�<���=�G�<���=�G�<���=�G�<���=�G�<���
*>؀�08066268951*

*Muje Zuwa....=ؤ�*


*Yar'mutan kankia Cec'�*



*�&�NIDA UWAR MIJINA�&�*

_By_

*'Yar mutan kankia c'�*

*MANAZARTA WRITERS ASSOC*


https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ


_It's 500 via account number 0777512438 jamila Abubakar Bello access bank, shidar biya via 08160508316_


*<ؓ�<���1�� 3�� �%�1�� 4�� *



Washe gari, tunda safe Anani tazo ta tada Zainaba ta tafi da ita wani waje, can cikin gidansu ne, amman daga karshen gidan ne, dan wani apartment ne ta tafi da ita, ba ma zuwa wajen suke ba.
Suna isowa ta tadda abokan Anninta ne, sun kusa kai goma, zaune suna jiran isowarsu, samun waje Anani tayi ta zaunar da ita a bisa royal din da ke parlourn, bayan ta zauna ta fara gaidasu daya bayan daya sannan ta shiru ta dukar da kanta kasa tana wasa da yatsan hannunta.
Da'ya daga cikin su ta fara yi ma Zainaba magana tana cewa."Zainaba kema lokacinki yayi, masha Allah Alhmdulillah daman shi aure lokacine, abunda mutane basu gane ba kenan, da anga yarinya ta daWe batayi aure ba sai a kama cewa ta biye ma boko ta�i yin aure, bayan hakan ba yin kanta bane, tunda haka Allah ya �addara ma rayuwarta, mudai abunda zamu fara cewa shine anan Allah ya albarkaci wannan auren naku, ya baku zuri'a Waiyaba."
Gaba Waya wajen suka ansa da.

"Amin ya Allah."

amman banda Zainaba da ta ansa Amin dinta cikin zuciya, dan daman Zainaba ba daga baya ba wajen kunya, Allah ya azurta Zainaba da kunya, kuma kunyar tana yi mata kyau sosai.
Numfasawa Hajiya Aisha tayi sannan ta cigaba da cewa.

"Zainaba daga gobe kin zama matar wani, nan da wani dan lokaci kuma zaki zama uwar wasu, to wani irin zama zakiyi da mijin naki? Wani irin zama zakiyi da dangin mijinki? Sannan wani irin zama zakiyi da yan unguwar da aka kaiki Zainaba."?


Cigaba da cewa tayi ki tsaya ki saurareni da kyau Zainaba shi aure ya kunshi abubuwa da yawa Zainaba, to maiye wannan aabubuwan Zainaba? Ki bude kunnanki da kyau na gaya maki Zainaba, wannan abubuwan sune suka hada biyaiya dan ita ce kan gaba sai kuma Hakuri, sai kuma tsafta sannan kuma yanda zakiyi ma yaranki tarbiya Zainaba ki nuna masu abunda musulinci ya gudaya mai kyau da marar kyau."
"Biyaiya!, idan akace maka biyaiya Zainaba ba wai ina nufin biyaiya ga iyaye ba ko mu abokan Anninki ko kuma su Annas, Aa muma anaso ayi mana dama sauran mutunen da suka girmai maka suma yana da kyau ayi masu, amman ni a nan zanyi maki bayani ne akan biyaiya ga miji, karki manta Zainaba Aljanarmu tana kasan kafar mazajenmu, dan haka ki bude kunnanki da kyau zan fara yi maki bayanin Zainaba."
"To Zainaba zana fara yi maki bayani daga biyaiya, Zainaba yin biyaiya ga miji sai ansa hakuri gami da jajircewa, dan ba abune mai sauki ba kuma yana da wahala sosai Zainaba,kinsan komai yasa nace maki haka Zainaba? Nasan kina mamaki yanda nace yana da wahala gashi da sauki kuma."
"Eh hakane Zainaba yana da sauki kuma yana da wahala, saboda shaidan zai shiga cikin lamarin dan shi aure bautar ubanjine, shi kuma shaidan bai da guri a duniya ila yaga ya shiga, cikin zuciyoyin dan adam domin ya yana mu yin aikin Allah wato aikin alkhari wanda zai sa ka shiga aljana kayi kyawkyawan karshe."


Numfasawa Hajya Aisha tayi sannan ta cigaba da cewa ma Zainaba."bari na baki wata ruwaya Zainaba, A wata ruwayar da zan baki Zainaba duk da ni ba wata mai ilimi bace, amman zan gaya maki iyakar sani na, ma'ana zanyi iyakar bakin kokarina na gaya maki �'ata Zainaba, idan garin Allah ya wayen shaidan yana aika yan uwanshi shaiWanu domin su hana mutane aikin lada, idan suka dawo daga aikin da ya aika su zai fara tambayarsu domin ya ji kowa nan su yau wani aiki suka yi mashi, zai fara tambayar daya yace kai yau wani aiki kayi? Wanda ya tambaya zaice ni yau nasa wani ya kashe dan uwanshi mutun, sai yace wannan shine aikin da kayi? To ba laifi, haka dai zai kama tambayarsu har sai da yazo gun wanda ya sa aure ya mutu, nan fa ya kama jinjina mashi, dan shi shaiWan ya fi son yaga mutuwar aure, kinga kenan yin biyaiya a zaman aure sai mutun ya daure ya cije dan hakuri shine ginshi kin zaman aure."


"Dan haka Zainaba ina mai janyo hankalinki akan yin biyaiya ga miji, dan yi ma miji biyaiya yana �ara Wankon soyayya, idan yace daina ki daina, sannan kuma idan kikaga ran mijinki ya Saci kisan yanda zakiyi ki sashi farinciki, kisan irin kalaman da zakiyi mashi har ya huce daga fushin da yake, Zainaba ki sani wannan yana �ara Wankon soyayya a tsakin miji da mata, sannan magana ta karshe da zan maki, a biyaiya harda hakurin da duk abunda na lissafo maki duk hada maki nayi, duba da lokaci kuma wanda zatayi wa'azi naji ance tana hanya ta kusa �arasowa dan haka a gurguje shine karki biye ma shawarae �awaye, sannan kuma karki kama yawo kamar kamshi yau baki bikin �awa gobe baki gidan suna, A'a ban hanaki cewa zaki fita ba, sai dai karki fiya yawon dai, ki zauna gida kina kula da mijinki da kuma tarbiyar yaranki, karki tona sirrin mijinki, komai zai maki kiyi hakuri dashi Allah yayi maki albarka."
Kuka Zainaba take sosai, dan wa'azin Momy Aisha tayi mata, ba karamin kashe mata jiki yayi, haka sauran suka yi mata wa'azi, sannan suka kamata suka kaita room dinta, daman Sa'adatu ta taho da mai makaup nan tayi ma Zainaba kwaliya, itama Sa'adatu akayi mata, ita Zainaba after address aka samata , masha Allah dan ba �aramin kyau Zainaba tayi ba.
Su kuma su Sa'adatu jallabiya suka sa da harami, sunyi kyau sosai.
Haka sukaje akayi wa'azi mai shiga jiki, dan akan zamantakewa akayi wa'azin, yanda mace zatabi ta zama tauraruwa wajen mijinta cikin sauki ba tare da taba kanta wuya ba, taje wajen boka ta kauce hanya.
Bayan angama kowa ya koma ma saukinshi jiki duk a sanyaye.


Wata kaza ce Anani ta dafa ma Zainaba ta kawo mata, tusata gaba tayi sai da ta cinye ta duka kuma ta shanye roman duka shima,wani ruwan wanka mai shigen kamshi Anani ta haWama Zainaba, sannan ta tasa ta shiga ciki duk da zafin da ruwan yake dashi haka Zainaba ta daure ta zauna ciki, sai da tayi kusan 30min sannan ta fito, wani Anani ta sake haWama tayi wanka dashi, kafin ta fito ta tadda Anani ta kawo nata lemun dabino da yaji aya da kannumfari sai kamshi yake dan ko sugar bata sa mata a ciki ba zuma tasa mata mai kyau tana tsaye sai da taga Zainaba ta shanye shi tas, sannan tayi mata sai da safe ta tafiyarta.
Waya sukayi da Kamal sannan ta kwanta bacci.
Washe gari tun da safe aka fara shirin biki, dan karfe biyu na rana aka Waura Auren *KAMAL ABUBAKAR* da amaryashi *ZAINAB MASA'UD* akan sadaki naira dubu Wari, sannan aka Waura auren *MUHISIN MASA'UD* da Amaryashi *FATIMA HABIB* suma akan sadaki naira dubu Wari, daga nan suka tafi abuja aka Waura auren *USMAN ABUBAKAR* da Amaryashi *MARYAM AHMAD* suma akan sadaki naira dubu Wari.
Bayan sun dawo daga abuja suka tafi reception nan fa akaci aka sha masha Allah tubarakalla.



Tunda Momy taji an daura ma yaranta aure, ta shiga wani room tana kuka, dan ita gani take ba'ayi mata adalci ba da akayi ma Kamal aure, duka nawa Kamal yake da har za'ayi mashi aure, sai da tayi kukanta mai isarta sannan tace."wallahi idan na ansa suna na Saudatu sai na raba wannan tsananan auren, wanda baida albarkar uwa a cikin shi, natsaneki Zainaba bani sonki kuma bani bukatar ganinki da W'ana dan haka wallahi akan Kamal ba abunda ba zan aika taba."

Tana cikin maganar taji ance."wallahi Yaya Saude, mundun kikayi wasa, to Kamal sai ya zama mijinta ce, dan ni naga yanda yake rawar jiki akan wannan auren, kuma wallahi ba a banza, wannan yarinyar asiri tayi mashi har ya aureta, sauran kuma idan ta shigo tayi mashi asiri ya manta daku keda �annanshi Yaya Saude."

Kallonta Hajiya Jalila Momy take sannan tace."Jalila mudun ina numfashi ba wanda ta isa ta raba ni da yarona, ai tayi asirin farko taci riba ko? To wallahi bazatayi nasara a karo na biyu, mundun ko tayi nasara to kisani ni Saudatu bani numfashi a dorar kasa."

Murmushin mugunta Jalila tayi, daman tana zargin yayai tata bata son auren Kamal gashi kuma ta gani da idonta, ta wannan hanyar zasu cika burinsu ita da �'arta Wasila ta auri Kamal kuma su mallaka gida suci kararsu babu banbaka.

_wata sabuwa kuma a wajen Hajiya Jalila>��_

Cewa tayi."gwara ma ki tashi tsaye Yaya, ni zan koma na cigaba da kula da ba�i."
Bata ce mata komai ba, sai ma kwanciya da ta yi tana tunanin abunda zatayi ma Zainaba, dan a duniya nan ba wanda ya tsana kamar Zainaba gani take asiri tayi ma Kamal har yace zai aure ta wannan kenan.



Hidima akeyi sosai, shiri ko Anani ta fidda kunya ta shirya Wiyarta yanda ta dace, kuma ta gaya mata shirin zama da miji da abubuwa da dama.
Sai da aka fara kawo matar Auta Muhisin sanan akayi ma Zainaba wa'azi aka tafi kai ta gidan mijinta....


*>�� SDEENDTM DATA SERVICES>��*
*MTN* . *Airtel*
1GB = � 300. 1GB = � 300
2GB = � 600. 2GB = � 600
3GB = � 900. 3GB = � 900
4GB = � 1200. 4GB = � 1200
5GB = � 1500. 5GB = � 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = � 350. 500Mb � 500
2GB = � 700. 1.5GB � 1100
3GB = � 1050. 2GB � 1600
4GB = � 1400. 3GB � 2000
5GB = � 1750. 4GB � 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=�G�<���=�G�<���=�G�<���=�G�<���=�G�<���
*>؀�08066268951*


*Muje Zuwa..... =ؤ�*


*Yar'mutan kankia cec'�*



*�&�NIDA UWAR MIJINA�&�*

_By_

*'Yar mutan kankia c'�*

_It's 500 via account number 0777512438 jamila Abubakar Bello access bank, shidar biya via 08160508316_



*<ؓ�<���1�� 5�� *




Tunda aka fito da Zainaba take aikin kuka, dan kuka take sosai kamar ranta zai fita.
A cikin motar Yaya Annas aka dauketa, dan shi yace da kanshi zai kai kanwar tashi har gidan mijinta.
Tun Sa'adatu na lailashinta har takai da ta sa mata ido, haka dai har suka iso gidan Kamal, duk da unguwarsu Waya amman ba round Winsu Waya ba.
Annas da kanshi ya kama hannunta ya fito da ita daga cikin mota, sannan yayi part din da yake mallakin Zainaba a cikin gidan, sai da ya kanta har bedroom dinta, sannan ya zauna yayi mata wa'azi mai shiga jiki sosai, yayi mata fatan alkairi, ya tafi, bayan tafiyarshi duk suka zo, da marece yayi Hajiya Aisha tasa Zainaba tayi wanka, aka sake shirya mata, sannan suka tafi da ita part din Momy dan bata amanar Zainaba.
Tafiya suka danyi ba wata mai nisa bace, sannan suka iso apartment din Momy, tunda suka shigo suka fara haduwa da Hajiya Jalila, wani irin malalacin kallo tayi masu, sannan tace.

"to dangin asiri, har anshigo kenan? Anzo asirce mana Yaya ko."!?

Tunda tace dangin asiri, jikin su Hajiya Aisha yayi sanyi sosai, dan tun daga nan suka gane Zainaba zata samu matsala da dangin mijinta, haka dai suka Waure basu ce mata komai ba, suka tsaya suna kallon ta, Hajiya Ummaa ce ta fito ta gansu, tazo da sauri tana masu lale da zuwa, hannu biyu ta anshe su, sannan tayi masu jagoranci har room din da Momy take zaune da �awayenta, fuskar kunshe da farinciki, duk da tasan Momyn Kamal bata san auren, amman ba yanda za'ayi dole dai Kamal yayi aure, tunda yana bukatar haka, (Hajiya Umma, itace matar Alhaji Bala).
Tunda ta shigo da su Momy bata sake dariya ba, ji take kamar ta tashi ta kama Zainaba tai ta bugu, daurewa tayi nan suka shigo da Zainaba aka samu waje aka zaunar da ita, kallon arziki Zainaba bata samu ba wajen Momy, sai ma �awayenta da suka tarbesu, duka wanda suka rako Zainaba wajen sirukarta sai jikinsu yayi sosai, sai murnarsu ta koma ciki, sun san Zainaba zata fuskanci matsala tunda Uwarmiji bata sonta.
Haka dai suka bada Amanar Amarya sannan suka fito, dan ko dan tukauci basu samu ba, daga wajen mahaifiyar Kamal, duk abunda ya faru Zainaba taji kuma ta gani, dan ko lokacin da aka ce ta bude fuskar ta Mamar Kamal ta gani koda ta bude taga irin kallon tsanar da take jafarta da shi, dan take tsoro ya kamata, haka suka maidota, Hajiya Aisha tace su bar mata room din zatayi magana da Zainaba.
Bayan sun fita ta fara yi magana kamar haka.


"Zainaba ban san kisa damuwa cikin ranki, har ya hadda sa maki wani abu."
Cigaba da cewa tayi."Zainaba akwai aiki babba a gareki, kina da aiki, dan alamu sun nuna mahaifiyar Kamal bata sonki, bata so k�N���̹ι�Z���к
�F�H���ڻ�@�`�b�������������¼����D������������������������������D�F����������¾ľƾ�������<�O��>�@�b�d������� ����������������������������������8�o�p�q�N�P�R�3� �����������������W�X�Y�Z�,�-�����l�m�����������������������������������������6�8�:�<�v�F�H�J������Z�������f������T�������$�`������������������������������`��������������� ����@�B�d�f�����h�j�l�n�����������>�
�,�����������������������������,�lm���~
 5 6 7 �  �$��!^#b%F&'�(+�,�,�.*3(45�����������������������������ika aure Wanta ba, to taya zaki zauna da ita? Shine abun dubawa Zainaba, kuma ni yanzun zan gaya maki yanda zaki zauna da uwarmijinki Zainaba."
numfashi ta sauke ta cigaba da cewa."kina jina dai ko Zainaba."!?
�arma kawai take, dan a tsorace take sosai, kallon Hajiya Aisha tayi idonta tab da hawaye sannan ta Waga mata kai, dan ko bata iya magana, fahimtar da Hajiya Aisha tayi Zainaba bata iya magana, take tausayin Zainaba ya mamaye zuciyarta, cewa tayi."Allah yayi maki albarka Zainaba, yasa albarka a cikin auren nan naki."
Cigaba da cewa tayi."Zainaba karki kuskura kice zaki kawo ma Kamal �arar mahaifiyarsa akan tayi maki wani abu, dan idan kika ce zakiyi haka, duk yanda yake sonki watarana sai ya bi bayan mahaifiyarshi, dan Uwa daban take Zainaba."
"Sannan kuma kiyi hakurin zama da ita, karki kuskura ki gaya ma Anninki irin zaman da kike da ita, sai kinga abun ya wuce misali sannan, ba itama zaki gaya ma ni kizo ki gayaman, idan kika gaya mata, to hankalinta ba zai sake kwanciya ba Zainaba."
Numfasawa tayi sannnan tace."wallahi Zainaba duk mai hakuri yana tare da riba, dan haka sai kinyi hakuri, sannan kina mata biyaiya tabbas koda ita fir'unnace dole ta sauko ku zauna lafiya."
"Daga karshe kuma Zainaba, komai kika dafa ki kai mata, ki ringa yi ma �annenshi kyauta, kina janyo su a jiki, ki nuna baki so kayanki, duk dan asamu dai a zauna lafiya, daga nan zance Allah yayi maki albarka Zainaba, dole sai ansa hakuri dai a zaman aure."
Murmushi tayi sannan tace."nagode Mama, kuma insha Allah zanyi duk abunda kika gaya man, a gaidaman dasu Anani ."
Cikin jindadi Hajiya Aisha tace."in sha Allah, zasu ji, mu mun tafi, kuma bance kiyi mana kuka ba."
Murmushin karfin hali kawai tayi, ta dukar da kanta kasa,

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment