Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

small mom tayi tareda furta o'h Ashe itace ,
Daganan bata qara furta komiba, sai harara da take fakar ido tana watsawa zayynah .

(Small mom Kenan,haka su basmah ke kiranta dashi,kokuma suce hajiya q'arama.

matace ga wani qusan gomnati ,alhj sa'ad ,
ita kadaice matarsa, saidai har yanzu Allah baibasu aihuwaba,

kuma qanwa ga Momy,
wacce ita small Momy tarigaya ta dauki kudi amatsayin jigon rayuwarta ,Sam batta hulda da talaka ,har i'kirarin cewa take,

talaka gadan tsiya duk mai kudin da yarabi talak'ka inba sa'a ba saiyagadar masa da tsiyacewar arziqi , taqi gane cewa Allah ne kadai ☝,ke bada arziqi wa Wanda yaso, Mafarin knn taji ta tsani zayynah Sam).

Momy ta matsa gun yaya abdul Kareem,

"tace babana kaga lokacin break fast dinka yayi ,katashi kadan samawa cikinkà Abu kasan ba'a so patient na zama da yunwa ,Kaji babana, tafada haka tana shafa kansa na lallashi,"

Mi'kewa yai, ya zauna yace hadamin coffee ma is OK mom,

anjima zanci sauran.

Small momy "tace bari na hado maka son"

'Tahada ta miqa masa ya amsa, yana faman yamutse fuska uwa yasha madaci.

Suna a hakane dady ya shigo gun da sallama"

hannunsa dauke da ledar magunguna ,
yaja kujera ya zauna 'suka gaisa da small Momy .

Yajuya yadubi Yaya Abdul Kareem '
"yace kagama shan coffee din my son kasha magungunàn .

Ya CE OK dad.

Momy tace yakukai da doctor din ne ,?
Dan tun shigowata basmah ke fadin kun fita tare.

"Yace all is normal madam ,
kawaidai an rubuta magun'gunàñ sune da zayynah nai'masa payment bill din abinda akayi ,

xuwa marece yace zasu qara checking nasu,
su sallamesu .

Momy" tace to Allah kaimu lokacin amin.

Da misalin qarfe biyar, (5:00)
na marecen ranar , likitañ ya rubuta musu sallamà ,bayan checking dinda aka sake yi'masu gadashi har zayynah din.

bayan kwana 2 .

yaya Abdul Kareem tsaf yake take k'afansà, bawani ciwo dayai shawra a ciki.

Hakamà zayynah, komi'nsu dai yayi free.

A'lokaciñne yake tunañanin abin yi, danganin yarama muguntar da zayynah tai masa ,

Dan ji yake zuci'yarsà bazata t'abà yafemai' ba ,
muddin bai hukun tata'ba lokacinne zaisamu sauqi a heart dinsa.

'Yasan kuma muddin Momy na gidan, planning dinsa bazaitaba tafiya dai daiba .

Hooooooohhhhh,

Ya huro iska à bakinsa.

'ya m'iqe tareda daukar towel yashige toilet yana roqon Allah yabashi Aron rana .

'Saida ya shirya kansa tsaf cikin wata lallausàn yadi , yadauko darduma carpet ,
Dan ranar takàma juma'@tul Kareem, zashi masallaci.

Yabaza turarensa toch'me ,
sai baza qamshi yake Uwa wani sabon ango.

'Momy ya iske a falo, tana kallon tashoshin watsa labarài a TV.

'ya rungumota ta baya, "yace Momy nawuce masallaci karnayi late".
, ya'fada yana duban ran'tsatsen agognsa qiran diamon dake daure a tsintsiyar hannunsa.

"Tace yawwa babana, plsssss ,
da'ganañ kamiq'amin zayyñàh ,

a 'gyaramata kanta,

A , zainab saloon,
inda duk hanyar ne, inzaka dawo saiku dawo tare.

,Yaso ya musanta mata komi ya tuno kuma saiyasaki wani murmushi ,
,yace to Momy ,bare ma naje nakirata, yaf'ada tareda haurawa saman benen da sauri,

'Yana isa ya
murza qofan dakin ya shiga ya ganta a tsaye taba k'ofa baya ,
ga alama make 'up, ta gama,zatasa kaya ta na kiciniyar saqala qarfen bra ta baya ……………,💤💤
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt: *🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔QARAURAWAR SO*🔔🔔🔔🔔🔔

*by xayyneb*💤💤

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*LOVE STORY*💞💘
*fg*▶1⃣1⃣2⃣

Danne lips di'nsa yai cike da murmushin
muguntar zasu fita tare ,

Ya lallaba a hankali ya tsaya bayanta.

Ya zura hanna'yensa ta wajen q'arfen, ya amsa bra din daga hannunta.

'Wani mugun razana da zayynah tayi, ta za'bura zata juyo taga ko'waye yai mata hakan .???

Da sauri yasa hanna'yensa ya r'ike mata kafad'u ta bayanta.

"Yace in kika saki , kika juyo na ganki a haka, to ki tabbatar da wlh sai kinyi jinyar breast naki ,

Dan bazaki tadamun da lust ba kawai a banza .''

Jin abinda ya fa'da din ta tsaya cak batare da ta k'ara ko q'waq'qwarañ motsi ba,
tayi tsaye tana zazzare ido .

Sai da ya sa'qala mata q'arfen bra din "yace ta mat'sa masa a gaba ''

Fuska shaye da toka,
Ya zauna a gefen mirrow yana binta da ido.

Ahankali ta isa wajen kayan ta ,ta dauko wata java ( atamfa).

Wacce tadan fara gajiya,cikin kayan ta suke ,Wanda tazo dasu da daga garinsu .

Da yake sabbin d'inkunan ta ,suna wajen tailor basmah takaimusu gove zai kawomu su,

''Kutttttt "!!!!
taji yace tareda zaro idanunsa waje na mamaki.

"Ke ?
kina hau'kane ,xaki Sa wannan tsumman kayan kizau'nàmuñ a moto"??

"Salon kisamun detti a 'set ko".?

Turo d'an mits'itsin bakinta tayi ,
"Tace kuma'fa sune Nike sawa ay daman , tafad'a cikin muryar shag'waba☹.

galla mata harara yai ,
"Yace tunda abin hakane ,daga yau ni'nan zan dinga zab'ar miki kayan da zaki dinga sawa muddin ina gidannan , Dan bazaki dinga samu jin kunyabà in munyi baq'i,


Ya q'ara so gabantà yace'' kuma ki ka kuskura kika fadawa wani wannañ maganar saikiñ yi mamaki na😡" .

Ya isa ma'ajiyar kayan nata daq'yar ya zab'o mata wani milk lace, Wanda baffanta ya d'inka mata a wannañ sallàr .

Miqa mata yai, ta amsa ta zura siket din ta zuge zip din ,ta dauko rigar ta sanya tai'ta kiciniyar zuge zip d'in ta kasa .

Ta d'ago kai a tausaye tana Duban sà ,kansa na q'asa yana duba text din jamila tsoki yaja tare da "f'urta Jamcy kin fiye takura wlh "

Ta q'araso gabansa T@ basa baya ,alamun yazuge mata zip d'in ,

Hannu yasa ya xugosa da mugunta, ya karto bayantà da q'arfen zip d'in ,

Wata "q'ara ta qwalla mai q'arfin gaske ,''

tareda wuntsulawà gefe tana murza wajen,
Ta na yarfe ya'tsu.

''Inkin gama kisameñi a motor karki b'atamun lokaci kuma Dan masallaci zanje "

yaqarashe maganar fuska murtu'q uwa bashine yai mata mugunta yanzuba.

''Mugu kawai😏.tace".

Ta dauko gyale mahadiñ kayan ta yafa tare da jikkarta ta ratayà a kafada,ta gangaro q'asa.


Koda ta sauko sukai sallama da Momy ta fice .

iskesa tai a saman boot yana waya harda wani lan'washe Maurya yana turo hula gavan goshi .

Jitai" yace Jamcy
by ,I will cull you later, l miss yhu ,
muccch 💋yai kissing d'in wayan tareda reject.

Wani mugun haushi zayynah taji na wacce taji yakira da Jamcy,

Tahau turo d'an bakiñta tana kumbure 2:
Sam shi baimasañ tana yiba shi.

A wajen saloon ya ajiyetà ,ya wuce masallaçi.

K'arfe 3 :15 ya dawo ya dauketà suka miqi hanya,
Waje yasamu inda mutane sai jifa jifa ke gittawa,yai parking.

Ya juyo ya kalleta, idanuwàn su suka gaurayà' tai saurin sunne kanta k'asa.

"Ke" !!!

Ya CE"

Ta dago ta dubesa a hankali .

Yamatsa gareta sosai har suna sha'qar numfashin juna .

"Yace inason inji mi'yaja ra'ayinki, ta hanyar samun karkashi harta kaini ga kwañciyà asibiti eyy?😡".

Idanuwa ta f'iddo waje dukkañsu ,cikeda mamakin ya akai yasan gaskiyàr zançe?
"Nop
"Yace"
basai kindamu kanki ba da tunanin yanasan gaskiya ba,
I need you r answear infact now,".

Kasa cewa komi tai sai "haq'uri take basa kamar tai kuka a marairaice ".

Abi'nma dariya yakusan Sa Shi,ganin yanda jikinta ke b'ari,
Saidai kawai ya kan'ne baibà,.

"Yace to indai dannayi kissing naki kikàimin haka, to bari inmiki abinda i'nkin tashi zakimin mafi'yinsa ".

F'uzgota yai da q'arfi ta fado q'irjinsa ,yasa hannu ya zuge zip din rigarta hannu tasa tari'qe nasa tana q'wallà .

"Tace Dan Allah Yaya Abdul Kareem ka q'yaleni bazan q'arabà".

"Yace baby dama kinyi shiru ,Dan saina hukuntaki da abinda kika hukun tani Kansa".

Ido ta rumtse lokacin da taji hannayensà na ratsa bayànta ,bata ankarabà
Taji bakinsa a cikin nata Yakama harsheñta yana masa tsotsan sweet minti……
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt: 🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
*Q'ARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

FASAHA ONLINE WRITERS F O W


*Nakine wannan fg*,
*Sis Mira D'an fodio*😍

*LOVE STORY*💞💘
*fg*✴1⃣1⃣3⃣

jin yanda yake tsotsar min harshe, lokaci daya naji ni ina kakkama q'irjina, jikina na rawa dan wani tsoro daya shigeni lokaci daya,
na ji gaba d'aya yana shirin saukarmin da kasala" shi kullum sai ya fak'e da cewa zai hukun tani ,in nai masa laifi kenan shi nasa salon hukuncin kenan ."

Y'unqurawa nayi tare da f'uxge bakina cikin nasa yasake fuzgoni jikinsa ,

da qarfi na Wanda na tattaro na sake fixge kaina a kansa ,tareda furta "Yaya Abdul Kareem miye haka kakemin ne wai?!!
nifa ba 'Yar iska bace nafada haka tare da murgud'a baki😚.

Zaro idanuwansa yayi gaba d'ayansu tareda f'urta ,

"Kutttt!!!
Nine Dan iska kenan kike nifi"?

Na gatsine fuska "nace ni bance kaiba, saidai ko in ka tsa'rgun wataqil kazamo kai d'in ne na ke nifin, nafada haka ina mai dauke kaina gefe. "
Naji yace .

"Heeeee naji yace cikin tsawa",
Tare da f'uncikoni daga cikin motan yafito dani waje, ,har lokacin bai saki hannuna ba , dayake gefen titin yai parking din motar ,akwai wata 'Yar q'aramar gona, yagangara dani har cikin gonar nan, muna isa ya wancakalar dani gefe, nai zaman 'Yan bori akan wasu q'ayayu dake gun.

"wata qara na saki, hannuwa na aka,🙆
Inacewà wayyo zaka kasheni Yaya Abdul Kareem"

"Yace baki gama komiba gada nau'oen azabata baby,''

"Miqe naji yacemin cikin kakkausar Maurya ' ,'
Ni uwar tsoro nayi zumbur na miq'e tuni na manta da wani zaf'in q'aya 'a' bobo na .

"Yace kinga waccen bishiyar 👉🎄"?

"Nace eh yaya "!

"Yace gud girl'

"To ,so Nike ki isa wajenta da rarrafe ,!

"If not did, uhmmmm I only understand remains baby ,
yafada yana wani killing smiling."

Ji nai hawaye sun cigaba da surna'nomin a fuska,
Duk haq'urin Dana hau basa q'iyawa yai ,q'arshe "yace zai k'ikkifamiñ ✋🏻, in na sa ke f'urta masa Kalmar sory, koda ko (s )ce ya fito bakina bare (h).
Duq'awa nai bayan naja skirt dina Sama kamar yanda ya umarceni.

Raina na zaf'i ganin uwar ranar da ake Tatawa ,
hakanan na sha alwashin nagama basa haq'uri ,koda'ko wahalar zata kashe ni, wane masi'fane Wanda ban shaba a gun amaryar baffa na ,bare kuma 'Yar wannañ,

"mugu kawai dakai😏 ta furta a can q'asan maq'oshi."

5 round nakai ,hajaran majaran ina zufa ina shassheqar wahala, sannañ "yace inyi tsallon kwad'o sau 20'., ina kuka ina fyace majina naq'arasa, Dan mugunta "yace sainayi masa kamun Kunne na daure nafarayi kenan, naji jikina ya kab'e da kyarma, kaina yafara aikin nasa (ciwo)sbd kukan dana'sha, ina'cikin kamun kunneñ knn naji nabi lapiyar q'asan gonar nan na zube q'asa,
Numfashi na ya dinga Sama Sama, idanuwa'na, na Neman kakkafewa da gudu ya iso inda take fadi yake ke zayynah ! Baby!baby !
Wake up wake up plsssss baby duk yabi ya rude ya gigice ,

Ya rasa taimakon da zai bata dan ta dawo daidai ,ga shi kuma numfash'iñta gab yakeda daukewa, a matsayiñsa na mai karatun likitanci, cikin fasaharsu ta likitoci ya aza bakinsa a nata yana'hura mata iskar bakinsa tana shiga maq'oshinta, tana wucewa cikin cikinta nan danan ta'fara miq'a tana ajiyan zuciya ta bud'e idanunta a hankali ,suka sarq'e da nasa idanun yana mata duba na kallon ya i'sheni hakanañ.

Ya,miq'e tsaye knn ,yaji ta riq'o hannayensa da tattusan nata hannayen ,yajuyo ya kalletà da alamar tanbaya a fuskar Sa ,

Langabe kaitayi tana "cewa bazan iya tashibà kataimakamin Yaya Dan Allah,
tsoki yaja ya sunkuya kanta tareda d'ora hanna yensa ,a…………
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt: 🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*LOVE STORY*💞💘
*fg*✴1⃣1⃣4⃣

"Tsoki yaja, ya sunkuya kanta,tare da d'ora hannayensa a q'ugunta, ya sunkuceta da damtsen hanna'yensa ya juya ya fara tafiya ,a haka har suka isa bakin motar, bayan set ya bud'e wa wancakalar da ita cikin dan salon q'eta irin nasa.

"Wayyo tace", jin yanda q'ugunta ya amsa da q'arfi sakamakon sakinta dayai da q'arfi.

Dariya ya matse,jin wayyo, da ta CE ,wani bangare na zuciyarshi na "cewa abinda yaimata yau d'in nan yanaji a zuciyarsa bai ma ta adalci ba,Dan zuciyar ce'masa take "why??? Abdul Kareem ,baby zayynah cefa, 'Yar amanar momynka miyasa zaka azabtar da eta har haka kaikuwa?.''

Q'oqarin yakice hakan yai cikin zuciyar Sa , ko waiwayenta baiba yaja mota yai gaba, tare da q'ure volume din music din celiondion na waqarta ta love me Darling.

Zayynah kuwa tana zaune a bayan motar, saboda tsananin tsino baki da take kamar bakin ya ture masa hular sa daya kaso gaban goshinsa, hankalinsa a kwance,
Banda faman hararan q'eyar Sa da cuno baki had'e da gatsine bata komi.

A haka har suka iso gida,ficewa yai a motar ya barta a ciki ,

F'itowa tayi gada motar tare da buga murf'in motar da q'arfin gaske ta shige ciki itama .

Ta iske Momy da dady a falon ta zuq'unna tare da gaishesu ta miq'e ta haura Sama .

Dady ya juyo ya kalli Momy
''Yace madam gobe son zai kai zayynah school , dan munyi magana da shugaban makarantar yace akaita ai mata komi ya dace ,insha Allah zuwa Monday zata fara zuwa , "tace to Allah kaimu goven alhaji'na ,

"Ameen ya f'urta yana kurban juice."

'Koda suka hadu da dare ,sun tattauna da Yaya Abdul Kareem a kan batun kaita school gobe ,

*The pollowing day*
Tun misalin q'arfe 10 :00 Am,
A ofis din principal yai musu, nan. dai aka kammala komi akan zuwa *Monday* zata fara zuwa school, a'haka suka dawo gida, ,yana a'jeta harabar gidan ya juya ya fice,ta bisa da kallo har ya q'ule , ajiyan rai ta sauke a hankali ta shige ciki.

Zayynah q'agare take gari ya waye ,ta ganta a aji tana daukar darasi ,har kuka tayi tareda yiwa Baffa addu'a akan barin ta dayai tai karatu, wanda yasan dama shine burin rayuwarta .

*Ranar Monday*,
tunda wuri zayynah ta tashi ta salla wanka tayi 'Yar madaidaiciyar kwalliyà a fuska,

*'Wow dears fans*," zokuga yanda uniform dinnan suka q'ara haskaka fatar jikin zayynah.

Skirt iya gwiwa sai doguwar sock white, wacce takawo kusan skirt din,
ga sandal dinta cambus masu mazargan igiyoyi , farar rigar uniform d'in kamar jikinta aka dinkatà daure da lakatayip blue kalar skit din ,faran hijab d'in Wanda ya sauko saman kafad'unta, shiya ba gashinta damar dagowa a saman q'eyarta tamfar tayi acuci , hakanne yaq'ara k'awata 'Yar baby face d'inta haska'kàwa, ta ratayo school bag dinta a gefen damantà ta gangaro q'asa inda yaya kareen ke jirañtà.

Koda ta sauko Momy kanta ta yaba karbuwar uniform din a jikinta ,shikuwa uban iya yin tab'e baki yai ya miq'e "yace tawuto yakaita, da India zaya karma ta b'ata masa lokaci, danshi bayya q'aunar African time sam,."

Zayynah kuwa da sauri ta shiga kiching, ta amso kular break d'inta wajeñ asabe, "taiwa Momy sai sundawo ta fice à 306 Dan tasan hali."

Koda tashiga mota saida ya gama fadansa na ta shanyashi sannan yaiwa motar key suka fice ,
a ranta kuwa "cewa take can Kaji da masifarka nidai yau ina cikin farin ciki bazaka sani baq'in cikiba wlh😏.

A haka yakaita school ya dawowarsa gida yahau shirye shiryen barin q'asar Dan hutunsa ya q'are ,kuma yana tunaniñ a q'alla in ya tafi bazai dawo ba sai nan da 5 yrs ,
Dan lokacin zaigamà karatu ya dawo da kwalinsa na cikakken doctor ,a haka ya hada kayansa ,"yai ban kwana da parents dinsa ",.suka rakasa airport ya shilla ✈…………………………………😭👋
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt: 🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*THIS PG ,DEDICATING TO'
*XINNE SMARTH*😘

*LOVE STORY*💞💘
*Fg*✴1⃣1⃣5⃣

Ko da lokacin tashin mu yayi ado direba naga yazo dauka na ,
Sab'anin Yaya kareen da nazata .

Narasa yanda akai tunda ya kawoni school ya tafi ,nikejin alamun kewarshi a jikina ,duk'da na danganta hakan da sabon danai dashi, duk da ko cutata da yake innai masa laifi ko ban masa ba.

ina dawowa na shiga dakinmu na yo wanka,na fito na gabatar da sallar azhur,bayan na idar na miq'e na isa gun kayana, na Dan shafa lotion na fesa turare na sanyo doguwar rigar after dress da kallabinta , na sauko q'asa

Lokacin Momy ta fito, na isketa a fallow ,

Da sauri na q'arasa na Dan rungumo ta ,ta baya na kwantar da kaina a bayanta ina Dan murmushi,

Shafomin kai tai tare da 'Yar dariya "tace WO zayynah badai son jikiba Uwa mage ta" ,

Daria nayi na miq'e daga bayanta ,na zauna kusa da eta tare da aza kaina a cinyarta, ( tuni momy ta sabarmin da sakewa da ita," tace in saki jikina ita yanzu ta zama tamfar momyna", tun ina d'ari -d'ari har takai ga nasaki jikina da naniq'ewa a jikinta a ko ina nema na same ta zaune,daman abinka da uwar son jiki dama .)

"Taci gaba da shafa kwantaccen liya liyan gashin kaina ,

"Tace natashi naje abinci "na miqe na je nadan tsattsakura, Dan bajin yunwa nake ba , danma kar tai fad'an banci ba ,inda tace ni bacin abinci nake ba, shiyasa ganinan 'Yar shafal shafal dani ".

bayan na dawo hannuna dauke da 'Yar magen Momy fara qal da eta ,wacce na sanyawa suna *Romeo* ina matuq'ar son mage a rayuwa ta.na zauna gefeñ momy
Muna kallon tashar India, sun sanyo wani film ,mujhe shadee kharogi , inda akazo dai dai waq'ar tafara shigana ,haba wa Tu ni namiq'e na ajiye romoe. , nafara dancewa ina jujuyawa tareda bazo gashin kaina Wanda yazo har kusan q'ugu na ,in kaga zayynah a lokacin yanda take jujjuyà jikinta gun rawar saikaji kamar ka saceta ka gudu Dan tsantsar kyau.

Momy kuwa daria kawai takesha abinta,
Tana tsaka da rawar ne small momy tazo gidan jin sallamar ta a falon yasa zayynah faduwar gaba tare da Neman wajen zama .

Taqaro inda Momy take ta aje Jakarta a q'asa dan Sam ita bamatalurà da zayynah ba Sam,

Nan suka gaisa India small momy ke" cewa kwana 2 Yaya D'ana bai zagayoniba shine nazo bikon botsaràrren nawa Dan nasan hali.

Tunda tafara maganar Niko na q'osa inji mi Momy zatace Dan nima tunda nadawo school ban sasa a idanunaba,

aikuwa bud'ar bakin Momy sai cewatai "kaddai baije yimaki sallama ba". ?

"Sallama xuwa ina knn anty ?cewar small momy.''

Momy
''Tace jirgin 1 1 yahau yau, yakoma makaranta ."

Das !das dammm!!
Gabana yai wata faduwar bazata bansan sanda "nace Momy why?
Zaitafi baimanà sallama bà😔"?.

sai lokacin small Momy ta sanda eta a wajen ,.
Aikuwa daman kamar jira take tahauta da fadan akanmi zaimiki sallama aurenki yake koko?
Nidama Nike dolensa bai je yayi min bà ,balle ke da babu sid'i ba sad'ad'a,".

Momy ta katseta da "fadin ya isa haka man kema ukhteey ( haka take kiran ta dashi)
Ta cigaba da fadin ina laifin Wanda ya nuna damuwa kan naka?"
Duk an rigaya da an zama d'aya fa kidainà hakan bana so".

"Yi haquri Anty ,"
Cewar small Momy Wanda da ganin bada haq'urin bai kai zuci ba.

Miq'e wa nai na haura Sama,zuciyata a cunkushe ,ina shiga daki na fad'a kan gado nai ,rigingine ,na jawo pilow na rungume, nafada duniyar tunani, sam ni fadan small Momy baidame ñibà, damuwatà yanda Yaya kareen yakasa min bankwanà yai tafiyarsa, lallai ynxu na tabbata nikadai kedamuwan dashi, shi ko a jikinsa .

ban Ankara ba naji hawaye a fuska na.

ahakadai barci ya saceni cike da mafarkai kala kala, Wanda duk akan Yaya kareen ne.

Ahakadai na cigabà da zuwa school, ganin q'wazona a aji yasa akaimin jumping zuwa primary 4 ,

basmah kuwa dole ta haq'urà ta komà hostel da zama , sbd karatun exam daya taso musu da zafi, sai dai tazo weekend ta koma.

A kwana a tashi gashi har mun shiga (s s one

Kuma a tsakankanin shekarunne muka sha bikin basmàh, da angoñta, honorable mutapa yola , Amman anan abujar suke zaune à (G R A).

Su zayynah an q'ara zama 'Yan mata duk wasu halittuñ kyau sun q'ara bayyana a jikinta, komi yaji (5 yrs ba wasaba fa fans🤔).

Abinda ya q'ara q'awatà surar jikiñta kuwa , manya mañyañ bobs nata, sun cikamàta gaba fam a tsai'tsaye kamar ai magaña subada amsa, da q'ugunta ( hips )
Tamfar ta zab'o,gashi bawata q'iba ne da itabà , kalar sune akewa laq'abi da q'irar kalañgu , ko ta ina sun bada sharp.

Har lokacin ko dai dai da rana daya bata taba mantawà da Yaya kareen ba .

Yau takama Saturday,
Zayynah tasha kwalliyàrta da wata gaunt ,ta atamfa ,ta bude tun dagà q'asan q'irjinta har q'asa, samañ q'irjin ya bud'e kad'añ tayi parking tulun gashintà a kallabinta ya leq'o ta sama , sai sheqin gyara yake sai baza q'amshi take mai kwantàr da hankali, ta saqalo gyaleñtà d 👜a kafad'a, tasauko q'asa, tana taku q'was q'was,

Ta amshi saq'o wajeñ momy zataje gidañ basmah takai mata,

Ta bud'e q'ofa kenàñ taji anturo tad'anja gefe , wani kyakkyawàn saurayi D'an black dashi, taga yashigo ,
Suna 4 eyes taga yaja ya tsayà yanà kallontà yana murmushi ,

Hannu ya m'iqo mata👉🤝)
"Yace hey beautifull baby , my name is ishaq maleek.

Dauke kanta tai gefe batare data basa hannuntà ba,

gabanta yasha da sauri, yana fadi'n
" haba 'Yan mata"

Kan ta ta d'ago ta watsa masa farareñ idañuntà, cike da yanga tace…………………………………………………………????
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt: 🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

*Wannan fg nakine*
*SIS Ayusha iliyasu*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*LOVE STORY*💞💘
*fg*✴1⃣1⃣6⃣

"Tace Miye damuwarka da son sanin sunana "?

bata bare ya kai ga bata amsar maganar taba tace "excuse me plzzzzzzz, sauri nike Mlm "tana gama fada'ar hakan ta zagayesa ta wuce," cikin ta kunta na tafiyar Jan hankalin duk wani lafiyayyen namiji.

baki ya saki galalaaaa,ya bi bayanta da kallo, a haq'iq'anin gaskia ji yake yasamu matar aure, duk da ko yasha alwashin shida aure ba yanzuba ,dan shi gani yake miye a auren, kawai in ba abiyawa juna buq'ataba, tsakanin mace da namiji , mafarin knn yace inda ga 'Yan matannan jamfa a jos a gari ,kuma da zarar ka nema babu wata wata zasu miq'a maka akalar su basai yayi wahalar Tara mutane zaman shafa fatiha ba ay.( niko nace kull ishaq😡wasu matan kenan🙄)
shiyasa ya fidda son aure a lokacinnàn kwata kwata, a gabansa ,inda akwai hayus a gari a cewarsa.
Amman yana daura idanunsa akan wannan big lady din, tuni yaji ruwan kansa ya tsotse tsaf, ta tafi dashi matuq'a.

Jiyai dad'ai duniya bai tab'a tozali da kyakkyawàr halitta kamar taba ,ajiyar zuciya ya sauke tareda lumshe ido, yana mai "furta huuuuuu madaran kyau ".
yasaki wani malalacin murmushi, yasakai yashiga falon gidan.

zayynah kuwaTana isa haraban farfajiyar gidan ,tadan jingina da mortar tare dà q'walawa idi direba kira , da sauri ya q'araso yana "fadin uwar d'akina fita za'ayine "?,

"Eh Mlm idi
Zaka kai nine gidan Anty basmah', da fatan dai bakka wa ni aiki yanzu"?

"Yace Haba uwar d'akina aiko inayin wani aiki yanzu ai ajesa nakayi, na kaiki aradu "ya fada hakan cikin maganarsa ta barkwanci".

Murmushi zayynah tadanyi" tace to shiknn mutuniñà ,godia nakayi ".ta kokoyi maganarsa(ta sokoto) itama,
da sauri ya zagaya ya bud'e mata set d'in baya ta shiga ta zauna ,da sauri ya rufe murfin ya shiga ya jasu suka fita .

A hanya ma qara jaddada mata yake Dan Allah ta qara qaimi wajen Isar da saqon soyayyarsa ga asabe ( mai aikin su)

Da to kawai take binsa, sbd hankalinta naga game din da take bugawa a phone d'inta.

Ganin ba wadatacciyar amsa yake samuba yasa yaja bakinsa gu d'aya yai shiru tareda maida hankalinsa kacokam kan tuq'in.

A harabar gidan yasamu waje yai parking, da sauri zayynah ta fito a motar Dan q'agare take taganta kusa da 'Yar uwarta,

da sauri sauri ,gudu gudu,ta isa hadadden falon gidan Wanda yasha kayan alatu naq'in gaban kwatance,

"Aunty basmah". ?
Ta dingi q'wala mata kira ,da sauri basmah ta fito a kiching tana "cewa muryan wa nikeji haka Uwa ta sister na",?
Rungume juna sukai zayynah fad'i take "miss yhu alot my Anty, tanata q'yalqyala dariya,
Masauki sukai a d'aya daga kujerun falon .

baccin sun gama murnar ne , ta bata saq'on hajia ta amsa tare da bud'awa,

Kayan mata ne tagani a ciki masu inganci ba Wanda suke lalata HQ ba ( mu kula mata da irin magungunan da mike amfani dasu , dan kar wajen gyarañ gira a rasa na fari (ido🙄).

basmah na ganin kayan tahau tsallen murna , "tana fadin sai kinyi momynàh" ,

"Tace kai maganinnan sunyi ba q'arya fa sister ",.ta fad'a tareda dukan cinyar zayynah.

Zayynah ta danyi fari da idanunta "tace Anty basmah wai mikukeji in kunyi amfani da irin wadannan magungu ñan nanne"?
Dan fadamin sirrin ta kawo kunnentà dai dài bakin basmàh ,

basmah Ta kama kunnen zayynàh ,ta d'an matsa Sa.

" wayyo Anty yi haquri sakarmiñ kunne, washhh zafiii"!.

sakin kunnen tai,
"Tace kema ay inda sabo yaci ace kin saba da magungunàn nan , wanda tuni Momy ke shayar damu".

( "kunsan mai

Please Login or Register in order to submit comment