Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

duguri ,
da kimtsà 'ya'yansu tun suna q'anana ,to itama momyn 'Yar can CE ,shiyasa tun basmah na yarinyartà take kimtsa a binta da kayansu na gida , koda zayynah tazo sai ta hada'asu duka tana tsumasu )

basmah taci gaba da "cewa in kina'son sanin amfaniñsu ki fiddo miji cikin d'unbin masu bibiyarki kawai musha biki,lokaçiñne zaki San amfaniñ maganin da Momy ke d'ura mana sister😄".

Zunburo baki tai" ta ce ni ban soñ kowa, karatun likita nakeda burinyi".☹

Riq'e gemu basmàh tai, "tace kema zaki takewa Yaya Abdul Kareem baya kenañ sister'🤔'?.

Ko da zayyñah taji sunañ da basmah ta anbatà jitai gabantà ya fad'i , sai ta wayañçe da fad'in "nop sister , buri nane hakan dama". "

basmah" tace kenan gidan Momy zai koma matattarar pharmacy nd patient".

daria suka yi gaba da'ayansu .

basmah ta miq' e da sauri tanufi kichiñg Dan duba girkinta ,
Zayynah ta bita tare suka ida girkin ,
Wanda dama tuni basmah ta gogar da ita girke-girke kala kala tun kan tayi aure , dayake bangàren data koya kenan a school.
bayañ sun gama cin abinciñe suka shige bedroom suna fira,

cikin firanne basmah ke "cewa sister na q'agara musha biki, yanzu fa dazarañ Yaya Abdul Kareem ya dawo zamusha bikinsa da diyar baba salmanu saudat ( q'anin dady )

Idanuwa zayynah ta fiddo "tace ban gane ba fa Auny basmàh! ?.

basmah tace wannañ wani tsohon alq'awariñe da kakanninmu suka hada , kuma kiji ingayà miki sister ko shi Yaya baisan da wannañ àl'amarinbà , na tabbatàr inyaji maganàr nàn a kwai cakwakiyà wlh , Dan yanada wacce yake so, sunantà Jamcy , itakuma yare ce , dady d Momy sukuma sunyi alwashiñ bazai aure jamcy ba , ko bayan ransu , dan q'anq'ararrar 'Yar duniyà ce wlh ".



Kumuje zuwa🤳
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt: 🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*LOVE STORY*💞💘
*fg*✴1⃣1⃣7⃣

gaba d'aya jikin zayynah yai sanyi da jin wannan al'amari ,

duban basmah tai tace " to Anty ba sai ya haq'ura inda su Momy bassa soba,"?
sai kiga sanadiyar hakan Allah yabasa wacce zata zamar mai abin alfahari bà".

"basmah tace kemadai kya fad'a sister ", wlh saima kin ganta kwata kwata bata da q'iran mata a babu ba hip da bob , gashi ta ci uban mai ,sai shegunayen lebuna uwa igiyar guga, , narasa sanin miyaja hankalinsa gunta q'ilanma tai masa surkullensu Na yare arna maq' iya Allah ".

Zayynah ta tab'e baki tare da fad'in "Allah kyauta tohm".
Ameee cewar basmah".

Zayynah ta kira idi a wayanta akan yazo ya maidata gida ,ya amsa da cewa yana hanyar q'arasowa ta maida wayar a jikkarta👜.

"tace aunty basmah tukwicin mi za'aban to , Na kawo saq'on momy😉?".

basmah" tace kije ki dibi q'ananun kaya iya d'aukarki ,Dan nasan sune abokan har karki a gida ".

Tsallen mourna tai tace" antyna da girman💺,Allah barki da honorable ke daya 😘".
".ameen sisto Na "
Cewar basmah ,

tashige bedroom din , ta fiddo kayan ta zaba iya son ranta , cous kayanne gasunan over, kamar ba sasu ake ba.

Ta fito da kayan tana jaye da trolley din data sanyosu a ciki.

basmah ta iske tana waya da hubbinta,

ta zauna knn wayar ta yai qara , ado direbane yake cemata ya iso , to "tace ta miqe tare da jawo gyalenta da trolley dinta, dayan hannun kuma yana saq'ale da jikkarta.

Har waje basmah ta rakotà tana cewa "sister sai yaushe kuma zaki dawo?
Tace "don't mind aunt , I will came very soon''.

A haka yajasu suka nipi gida.

Da misalin 9:00
Na dare , zayynah zaune a falo tare da Momy suna fira.

Zuwacan Momy "tace yawwa 'yata d'azu kin gamu da wani da zaki fita ko"?

"Tace eh Momy"

"Tace ishaq kenan ,yaro mai kirki mamarsa abokiyar business dinmuçe nida
Small,momynku,yazo. karbar mata kaya, shine yacemin wlh shi kinmashi Dan Allah in sanar dake , shi da gaske zai shigo ba wasa ba , nace masa karatu zakiyi "yace zai jiraki koda yausheñe , to kuma yace zai dawo gobe yaji mizakiçe, tunda dai ni bazan ari bakinki Na tauna miki albasa bà,''.

baki Na turo ,"nace momy nidai ban soyayya yanzu ☹",kuma ko yazo nidai bazan fitaba ta Na gama fadar Haka, tamiq'e tai sama da gudu , harda kukañ shagwaba,

Murmushi Momy tai ''tace yaro man kaza ".

Washe gari da marece zayynah tana haraban gidan ta sanya q'afafunta a swimming pool tana wasa dasu a ruwan .

Taji anyi sallama gefenta tareda cewa''sannunki da hutawa yake ma'abociyar kyau ".

Kauda kai tai, tareda cewa'' ywwa sannu cike da Jan aji".

Hjy zayynah da fatan kinji saq'ona gun momynki "?

"Tace yes "
Kai màdai hope Kaji nawa "?

Murmushi yai yace" jiya sunyi waya da momynà kan batun kuma na amince zan jiraki har kigama karatun naki zayyñah". "
Tace better''fuska a yatsune.tana faffalàtsà
Q'afafunta a ruwan cikin nishad'i

tasan bazata taba iya fara soyayya a wannan lokacinbà , shiyasa batasa damuwar ishaq a rantaba gaba d'aya.

Yaci gaba da fad'in "bansan sanda sonki yaimin mugun kamubà zayynàh , plcccxx,kiban dama ko abokiñe na zame miki , kan lokacin da kika amince zamu fara soyayya".
da haka da haka dai yazo yau yazo gobe , har yai nasaran shawo kanta suka q'ulla abota , wacce shi aran ishaq ya zata soyayyaçe take nuna masa , yayindà ita kuma Sam babu wannàñ a ranta.

Akwana a tashi gashi har suna shirye shiryen yin candy ,
Suna cikin shirye shiryen exan dinsu ta pinal year ,batada lokacin komi saina karatu ,har lokacin kuwa ba labarin Yaya kareen,


Qwamma last 2 days taji dad na fadawa mom son yace a tarbesa in this week , a lokaciñ tabe baki zayynah tai" tace karma ya dawo wlh mugun,😏
daman cen yai zamansa da har party sayna hada ".ko a jikinà , wai an tsikàri kakkàusà🤷‍♀.''


🤳💤💤
[10/4, 10:17 AM] Zayyneb Dcmt: 🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*LOVE STORY*💞💘
*fg*✴1⃣1⃣8⃣

ta kama yau exam din q'arfe 3:00,
zasu shiga shiyasa tai kwanciyarta da safe ta shari barcinta , sai da misalin q'arfe 1:15,
ta farka ta miq'e ta shiga toilet tayo wanka , ta fito d'aure da alwallarta tayi azhur ,ta dad'e tanawa ma haifiyarta addu'a sannan da sauran iyayenta dasuka riq'eta da amana , sannan ta linke hijab d'in da carpet din ta mayar dasu mazauninsu.

gaban dressing mirrow ta zauna , hakanan yau tasasami kanta da q'yanqyara kwalliya , aiko ta fara ,q'yalqyale nan, goge cen ,shafa nan , nan danan baby face d'inta ta dinga shining tare da daukar ido ,karmadai gazar gazar eye lashes dinta Zara Zara dasu baq'i wuluk kamar tasa, su suka q'ara bayyana asirtaccen kyawun ta.

miq'e watai ta isa ma'ajiyar kayanta ta dauko wata dakakkiyar blue din shanda ,doguwar Riga wadda tasha aiki a q'irji da q'asanta ta sanya , ta murza d'aurin kallabinta taimasa tamkar gwaggwaro step by step,
"wow !
Karkuso kuganta fans sbd abin uhmmm".

q'asa ta sauko Dan yanda takejin cikinta na mata q'ugin yunwa, ,kai tsaye kiching ta dosa ta iske asabe na shirya abinciccika kala kala, ta matsa gunta "tace Anty asabe yawwa daman kamar kinsan yunwa nakeji wlh , tajawo plate ta fara zuba mutuniyartà
Friedrice , wacce tasha kayan lambu a samanta da zub'u zub'un soyayyen tsokokin nama a ciki sai tashin q'amshi take. .

Kujera zayynah ta jawo ta zauna , tare da d'ora q'afa d'aya kan d'aya tanacin abincinñan tana lumshe ido.

asabe tace "kedai uwar dakina na lura kina matuq'ar son jellop rice", wannan ma inkinyi aure kaddai ita zakina dafawa angon kullum 😄?".

ta cigaba da fadin "naga dai dai duk d'inbin abincin da ke jejjere anan irinsu shinkafa da miyan carot miyan pepper tuwon shinkafa da miyan agushi data Ogun da farfesun kan rago , dana kifin ruwa duk bakibi ta kansuba ,
Kinzo kin d'ibi jellof"

Murmushi zayynah tai tace " bazaki ganeba ne Anty asabe".

Ta m'iqe ta dauraye filet d'in ta mayar dashi mazaunin sa.

ta matso tana cewa "Anty asabe wannan delicious foods d'infa? , haka da yawa kamar za'ay baq'i a gidan"?.

asabe "tace kai uwar dakina kardai kice bakisàn yau angona zai duro q'asar ba 🤔 ''?

Zayyanah ta zaro idanuwa waje "tace Anty asabe dama kinada miji Wanda ke waje?
Kai amman na tausayawa ado walle, yanda ya tsunduma a sonki da yawa ",ta q'arashe mgnr fiska cike da tausayawa ado".

Dan ita har ga Allah ta manta dawani waishi Yaya Abdul Kareem , saidai in su momy sunyi mgnarsa tana wajen ta tunasà.

asabe ta yi dariya tace "yayanku fa Nike nifi zayynah zai dawo you, hajiya ma yanzu haka tana airport itada alhj tarosa ".

Tari zayynah ya sarq'eta sakamakoñ q'warewa da lemun🍹da tai wajen tsotsa , sbd jin batun dawowar dodonta da tai , bata q'ara cewa komiba ta koma falo kan kujera ta kwanta tareda lumshe idañunta da tai , kwanyarta tagaza aikin komi sai tunano mata muguntarsa take a kanta a shekarun baya.

q'aran diran motane da taji shi yaqara hargitsa mata tunani gabanta na cigabà da fad'uwa.
Wata zuçiyar ke cemata "haba mana zayynàh calm down man,ko so kike ñe ya fahimci kina tsoroñsà yasamu wata hanyar q'ara cin zalinki ne"?

Jitai ta dake ,wata nutsuwa tazo mata kawai saita mimmiqe a kujerañ tana faman taunar cwingum qas -qas.

Momy ce ta shigo fuskarta cike da murna
Sannan dady daya riq'o hannun wani zankadeden saurayi , ingarmañ namiji , kalarsa sak jinin larabàwa, fuskarsa kwantacceñ saje ne kamar a shasshafa sbd dagani zaiyi dadin tab'i ,
jikake quit,zayynàh ta hade yawu,"cewa a ranta ina dady yagamu da balaràbe "?

"zayynah wai tunaniñmi kike haka,sai magana nike famanyi ba kiji, cewar Momy".

Firgigit ta dawo nutsuwar ta
Tace "Momy sry banjiba ne Kaina kemin ciwo shiyasa".
Tana maganar tana satar kallon wannan balaràben( a fadar ta)

Dady" yace sannu daughter " to kije kisha magani kid'an kwanta zaki sama relief ".

"To dady "
Momy tace to baku gaisa da yayan kiba zaki wuce😊".

Ras, ras ,
gabantà "wannanne yaya kareen ?
Tab ".

Shima yayi matuqar mamakin waye wartà haka cikin ransa , baccin ambatar sunantà dayaji su Momy sunyi baitaba cewa itane ".

baisan miyàsà ba tunda yabar gida, tun tsawon sheka runñàñ yarinyàn take maqale a zuciyar saba mtsss yajà tsoki😏,

yanda yadamu da eta baidamu a lokacin da abokinsà saleem ya tura masa ta yanar gizo da saq'on auren budurwarsa Jamcy ba.

Sakamakon uzzura mata da mahaifànta sukai akan sungaji da jiran gawon shanunda 'yarsu keyi , mafarin hadasu aure da d'an uwanta kirsilee knn, Duk da bata sonsà rayuwarta gaba d'aya Kareem ne a cikinta , tanaji tana gani dole ta haq'ura.

Siririyàr muryarta yaji tana cewà welcome yaya bari naje warm water ka d'an watsa.

Tana gàma fadin haka ta haye Sama .

Mazaunantà yabi da kallo lokaciñ da tahau step tana juyasu cikin takunta mai tayarwa da duwañi baligiñ saurayi hankali....


🤳✍🏻
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt: 🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

*Dedicating for our daughters mieme nd basmah*

FASAHA ONLINE WRITERS F O W

*LOVE STORY*💘
*fg*✴1⃣2⃣5⃣

hankalinsa ba q'aramin tashi yaiba, jin nishin da tekeyi sama-sama, q'irjinta sai sama suke suna dawowa sbd wahala , duk zufa ya jiqata, duk da esin dake d'akin kuwa , da sauri ya sauka gadon ya shige toilet, ya hada ruwan d'umi a baf🛀, ya koma ya daukota ya direta a cikin🛀 , jin ruwan zafi na ratsata yasata jin dadi ta dinga sauke ajiyar zuciya , yasa sabulu yanata wanke mata jiki , saida ya canza ruwa sau uku , sannan tayi wankan d'ahara , ita kuwa kunya kamar ta nutse gun, q'aramin towel yasa ya dingi tsanemata tulin gashin kanta daya jiq'e , sannan ya bata q'aramin towel wanda iya cinya ya tsaya , sungumota yayi a q'irjinsa suka fito , kan bed ya direta ya janyo bedsheet a gadon yakoma toilet din ya wankesa sannan ya shanya , sannan shima yayo wankan, ta tataso sukayi sallar isha , ta koma ta kwañtà , bayañ ta linke hijàb din.yazo ya kwanta kusa da ita , ido suka had'a kamar jira take aikuwa tafara kukan shagwaba , da sauri ya janyota ya rungume fad'i yake "what happen my litl baby? , .hankalinsa duk ya tashi , q'ara shigewa jikinsa tayi tace cikin shagwàba da turo baki "ba kaine ba kanaji inatà maka kuka ba ina cewa ka qyaleni hakaba kaq'i kulani ba☹ ".q'ara matseta yayi a qirjinsa yafara mgn a daidai kunneñta, "ked'ince ay baby najiki kamar honey I swear , shiyasa nakasa mallakar kaina lokacin, ya fara murza mata bayañta yana huramàtà iskan bakinsa a baby face d'inta, tuni tsikan jikinta ya soma tashi, ya rad'a mata a kunnenta babyna kin amuncemiñ naqarà laso zumarnan taki mai dad'i😉".?
Miq'ewatai a hankali ta zauna tsakiyar gadon , ta raya a ranta bari ta wana masà brain , fararen idanuntà ta watsa masa suka had'a ido ta d'aga masa giranta tareda karkashe masa ido,ta girgiza gashiñ kanta ya baje mata a jikinta , ta kwantà, a gadon tana miq'ar Jan hankali, da gangan ta sassako towel d'in, rabin bobs d'inta suka bayyañà, tasa yatsartà tana kiransa dashi ,izuwa lokacin kuwa ta saki towel d'in ya dawo saman cikinta,nonuwànta sun hallara a wake, suna masa wlcm my prnd, tamiq'e zaune tamaida hannayenta baya ta dafa qasa tanata turo masa manyan bobs dinta , tana masa qwalelanka Sweey, tana wani girgizasu masa su tare da cije lips d'inta , jikinsa har kyarma yake , dan tariga yà data gama kama Sa, a hannuñta, wata suka da cafka ya kawo mata , lokaci d'aya ta yi zumbur ta dire daga gadon, tana qyal-qyàla masa dariyà tareda gwalo, ta d'aure towel d'in a q'irjinta, "tace nima narama danace ka q'yaleni kaq'i ".ganin zai damq'ota ya sata ruga , nan dai sukàyita zaga bed d'in tana dariya, ganin taq'i yadda ya kamota ya sashi shirya mata nasa wayon.
duq'ewayai qasa yakama q'afarsa ya riq'e yace "wash Allah!!! baby nafama targad'ena ciwo washhh""!! .
da sauri tayo kansa tana "sannu "!! wayyo inga gun?". ".baiwar Allah har tafara qwallà.
ta kama q'afar tana dubawa.damqota taji yayi ya sungumetà ya kwantar a gado , yace "yawwa gashi kinzo hannu sai yanda nayi dàke yarinya".kukan shagwaba ta sakar màsa ,wai ita barci zatayi".bakinsà ya danna cikin nata, ya shigà tsotsa , batasañ lokaçinda data rungumosa ba suna musayar yawu da tsotse tsotse , daq'yar tasamu ya qyaleta yaja musu bargo suka kwantà barci , Dan qwazaba mamàñta nacikiñ bakinsa yaq'i cirewà, dole ta haqura ta bàrmasa shi inda Allah ya had'ata da ma q'waq'wànçin su, ma tsotsinsu kuma .



💤💤
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt: 🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
*QARAURAWAR SO*

*xayyneb*💤💤

FASAHA ONLINE WRITERS F O W


*LOVE STORY*💘
*fg*✴1⃣2⃣6⃣

da safe bayan sunyi wanka, a tare , a da qyal zayyna ta zille masa ,ta nufi kiching tana had'a musu break ,bayan tasamu ta zaunar dashi a bakin gado tace "set here sweey give me 30 mints karkabiyoni plssss, yanzunnan zan dawo, ta kama face d'insa ta manna masa kiss a kumatunsa da saman hancinsa , sannan ta fice , ya zauna bakin gado yana sakin murmushi, ya jawo iPhone d'insa ,ya bud'e message nd cull bila adadin , na small mom dakuma na momynsa, kira Kuwa duk na abokansane su saleem, akan zuwa paty ,murmushi yayi ya bud'e msg d'in small mom dan yasan nata sai yafi zafi akan kowa, d'aya bayan d'aya yake dubawa, duk akan yaq'i halartar program din jia , small mom harda cewa saita cimasa mutunci inya kuskura suka had'e,,, ,shi abinma dariya ya dinga sashi,can kuma yaga wani text na alhajinsa dayace "son duk inda kake gobe da angama azhur kaje gidan small mom d'inka ka tafo da zayynah akwai meeting d'in gaggawa da za'ayi "
Yana gama karanta saq'on dad ya shiga tunanin miya faru to haka da ake taro a gidan?.tab'e yayi tareda dage kafad'a ya d'an kwanta a gadon ya lumshe idanunsa,.zayynah ta shigo tareda kayan break, ta aje a q'asan carpet d'in da ya malale room d'in , ta qaraso bakin, gadon ta leqa face d'insa taga alamun barci yake , ta kwantar da fuskarta a q'irjinsa tana sakin murmushi ta kalli farar rigar t sheet din jikinsu da sukai anko da ita , cewarsa dole ne yau Susa farin abu kasancewar farincikin data sashi Daren jia ".tattausan tafin hannunta tadinga shasshafa masa fuskarsà da sajensà da shi tana fadin "Sweey tashi muyi break I'm very hungry Sweey Kareen Kaji , shikuwa yana jinta likimo yayi abinsà yana sakin murmushi a ransa, .zumburo baki tayi zata miq'e taji ya fuzgo hannunta ta fad'o q'irjinsa ya matseta gam , har saida tasaki 'Yar q'ara sannan ya sassauta mata , sannan yace"nasaki jin yinwa ko baby "?tace uhmmm a'a".yace eh man nine Sila inndà aikin lada mukayini yi a jiya muna exercises din jikinmu kinga kuwa dole muji yunwa ko?😉 ".dariya ta dingayi har dimple d'inta na shigewà tana rufe idanuwañ kunya , taçe"nidai umm umm, hakanan na kejin abina".janye hannuwan yayi yace "rantse"ta maq'e kafada alamun a'a .murmushi sukayi, ya saukota qasa da kansa ya d'inga feeding d'inta, harta q'oshi, itamà saida ta tabbatar da qoshinsa sannan ta barsa,sai buga santi yake tanà masa dariya, har kichin ya bita suka dauraye kayan break din.sannañ sukadawo dakin , ta dauko wani bedsheet ta shimfid'a , ta q'arasa gaban Mirrow ta amshi cumb din hannunsa tana cigabà da taje masa tattausar sumàr Sa, baccin ta gamane tace "inyee nawan ba , kuma ango ga safeeya kayi kyau ",.harara ya dalla mata. tayi sauriñ riqe bakintà ganin zai d'alle mata Baki,"tace yakamata kazo katafi hakanàn kada small mom tayi waiwai da baya kasani shiga uku".bazanje ba kora mana kike ko"?tace a 'a yaza ay nakori nurul q'albina kuma hubby na ".murmushi yasaki ,ya jawota ya zaunar a gaban mirrow ya duq'o har suna shaqàr numfashin juna ya ce"da gaske ni hasken zuciyar kiñe?kuma masoyinki"?.rufe fuskàrta tayi da Zara zaran fararen yatsuttsañta ta d'aga kai alamàr ehh.sungumarta yayi, yana juyi da ita dan farinciki, tsakiyar gado ya direta yana cewa ""thankyhuu my sweety honey, gskia small mom ta gyaramun sosai, data barminke tsaroñ gida , sanadiyyar haka gashi sai farin ciki kike shayar dani , a rayuwa bantabà tunanin son wata ba muddin raina jini da hanta ba b'argo da k'ashi lungu da saq'o, sonki yamin damq'ar bazata , ki soni baby har q'arshen numfa'shiñmu na roq'eki 🙏🏻".ya q'arashe maganar gwanin tausa". Janye hannuwan "tace ina tabbatar mà zayynah takace as far as end of our life, my sweey😉".rungumota ,yayi yana suck neck d'inta, "budurwarkà wannan yaren Anty basmah fa tacemin ka ñuna mata so a lokacin😒"?.'Yar dariya yà saki yace "hooo babyñ nan tawa akwài kishi, sabo ne mai tsananani ya shigemu nida hln,ba soyayya ba ,har takai naji zan iya auren ta a haka,su dad d mom sukaq'i amin cewà qarshema suka ce nakoma schl, tun daga lokàcin na fiddata a raina,dafatan kin fahimta baby".gira ta d'aga masà, alamar eh. bakinta ta sanya a nasa tana aikamasà da hot kiss, tuni ta Sosa masa inda ke masa q'aiq'ayi, duk yabi jikinta ya rud'a màtashi da hot kiss, batàsàn sañda ya zàre mata 'Yar shert,ya kafa bakiñsà a brst nata batasañ lokaciñ da ta diñga mayar masa ba itama, bai k'yale taba saidà ya sameta sannan.sukàyi barçi maq'ale da juna, bakinsa na saman burin Sa. bayan sun yi wanka suñyi salla ,ya sata a motà suka nufi main house kanta na saman cinyar sa hannunta ya tab'o e,yane, d'insà wañi wawan birki yaja ""




Xayyneb 💤💤
Ummun twins, insha Allah .
[10/4, 10:21 AM] Zayyneb Dcmt: 🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🗯🗯🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔🔔
*QARAURAWAR SO*

*by xayyneb*💤💤

FASAHA ONLINE WRITERS F O W


*LOVE STORY*💘
*pg*✴1⃣2⃣7⃣

Ya tsurawa fuskarta ido, yace "baby so kike mubar duniya yarne kikaimin shigar bazata ne ".ya fad'a yana sauke ajiyan hrt, ta qyalqyale masa da dariya tareda shafo sajensa tace "baza mu mutu yanzuba saina haifama baby's twins nawan insha Allah ". dagota yayi ya d'ora a cinyarsa cikin tsantsar farinciki yace""da gaske baby zaki haifamun twins ".rufe idanunta tayi da tafukan hannayenta tace "em".kai dako sunga gatan da bakowane baby yake samunsa ga ubama "Allah bamu na gari Wanda zasu amfanar da al'umma baby ". ameen sweet na". agogon hannunsa ya kalla yazaro ido tareda cewa "zakisa naiwa dad African time "gashi daya da rabi yanzu , fari tayi da idanuwanta tace"kaida keda amarya miye naka na razana haka "shareta yayi ya d'aure fuska tamau yaja motar sukaci gaba da tafiya, har ga Allah ya tsani aimasa maganar safeeya, Sam".amman baby taq'i gane hakan, ganin ya d'aure fuskane ya sata lallashinsa amman ina ko kallonta baikuma yiba , gani taima ya koma mata ainihin Abdul Kareem d'in da tasani a da ba wasa kwata kwata a face d'insa.a haka har suka q'araso yayi hon watchman ya bud'e misu , wuri ya samu yayi parking , suka fito , gaba yayi ya barta a baya,da d'an gudunta ta iskesa dan yafita dogon taq'i ,ta riq'e hannunsa tace "plssss Sweey na "cikin fuskar ban tausayi tareda langwabe kai ".harara ya watsa mata ya fizge hannunsa ya shige falon , kicibus sukayi da dad rungume juna sukayi dad yace "maza ka d'auro alwala kazo muwuce masallaci"lokaci na tafiya ". OK dad"da sauri ya wuce ciki.zayynah har q'asa ta zuq'unna ta gaisheda dad , ya amsa fuska cikeda fara'a sannan ta miq'e ta shige ciki,.ba jimawa kareeñ ya dawo suka wuce bayan Baffa ya fito suka fice tare, dayake shine aka nad'a kimamun masallacin anguwar.
Mutane da yawa zayynah ta taras a d'akin mom , basmah da Momy , sai small mom da wata mace sai wata budurwa sai faman taunar cwingum take , tana q'wansa kamar tsohuwar kilaki, sallama tayi mamakine Ya kama zayynah ganin yanda small mom ta taso tun kan ta q'araso gunsu ta rungumeta tana fad'in "oyoyo 'yata zayynàh, zoki sauna anan kusa dani"ta jata ta zaunar kusa da ita .kowa dake wajen yayi mamakin hakan , ba zayynah kad'aiba , inda sunsañ ba sonta takeba, saikuma sukai tunanin sau tari ay maq'iyinka na komawa masoyinka, da wannan tunaninne suka bar abin a ransu a binka da 'Yan boko , basu cika sà tunanin wasu al'amurrañ ba a kansu ba.zayynah ta gaisar da kowa a falon , saidai takasa fahimtar kallon banzan da wannàn budurwar kemata da zarar suka had'a ido."safeeya gafa uwargidañ Abdul Kareem nan cewar small mom " kaidajin yanda tayi mata mgnr kasan da bayani a q'asa.zayynah kuwa jin safeeya da aka ambata, ya sata gane itace amaryar ta ta."tace aranta o'ni tunkan muzauna a waje d'aya knn ma , zatakemiñ kallon maikama da kisan da zuwana kishiyata/".?tab wlh gidan ta iske indai itace to nima nice😏".a hakadai suke basmah sai tsokanar zayynah take , da cewa "uwar'gidañ Yaya Abdul Kareem sai qyallin goshi kike kmar minkaiki gidanki ba gidan small mom ba".small mom tace ' ' eh taji d'in can d'inma ay gidañ tane ko 'yata zayyñàh ?".kai ta d'aga alamar eh, sai sunne kanta take q'asa , dan gani take kamar zasu gane take kamar zasu gane abinda ya'faru itada Sweey.big mom ko sai dariya take, inkà d'auke safeeya da hajiyarta da suke faman tab'e baki , kuma duk wajen sun lura da hakañ.
da misalin 2:30 Am, duk sun hallarà a babbàn falon gidan dukansu. bayan bud'e taro da add'ane dad ya juya ya dubi small mom yace "to Momy q'arama muna saurarenki , damañ dai taron kie kika had'asa Dan haka muna sauraranki".small mom ta fara da cewa"akan batun auren safeeya ne da Abdul Kareem, daman dai kunsañ ni ce nai ruwa tsaki kan sai añyi auren , to naji wani zance da kunnena daga bakin wannan tsohuwar iblishiyàr, ta nuna hajiyar safeeyà,wacce tuni idanunta suka rainà fata , tace a rantà na shiga uku, kardai taji wayar dana keyi jia ?in haka ta kasañçe kuwa naga ta kainà 🙆🏿".small mom taci gaba da fad'in shiyasa na gayyatosu gidan a komi gaban su, kuma billaheel azeemun koda zanyi yawo tsirara ba za'ayi auren'neñ ba ehe ".ta q'arashe mgnr tana maka musu harara, daga uwar har d'iyar.gaba d'aya wajen yayi Tsit,sai musayar idanuwa akewà juna""""👀👀👀




💤💤Ummun twiñs insha Allah 😍😘
[10/4,

Please Login or Register in order to submit comment