Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

teemah.
Su teemah abu sai kara yawa yake,
don kuwa ta kara haduwa da qawayen
banza, yanzu har party suke zuwa, gashi
duk saurayin daya ganta da wuya baice
yana sonta ba.
Tana level 2 Allah yayi ma Alh
rislan rasuwa, sunyi babban rashi,,,
sunyi kuka sosai, a lokacin teemah
kamar ta shiryu bayan kwana biyu
kuma aka koma ruwa….
Alh Faisal kam ya rike zumunci, don
bai yarda su raudha ba, yana taimaka
masu sosai duk wata yakan sai masu
kayan abinci ya aika masu. Kuma yana
shiga har gidan yaga lfyr su, ana yawan
kai mashi zancen teemah tana yawan
tara samari, yana iya bakin kokarin sa
akan ta, amman abun yaci tura sai dai
addua.
Wata ranar juma a ce ta dawo daga
school, suka hadu da Areef a bakin titi
tana jiran mota, yayi parking ya fito har
wajen da take yayi mata sallama ta
amsa, bayan nan ne yace ina zata tace
gida ta tashi daga skul ne, yace in ba
damuwa tazo ya sauke ta,,, hmmm
daman take jira taji yace, don ta ganshi
da katuwar mota, tasan akwai money,
don ita lashe money ce.
Bayan sun je ya karba number din
ta yace zai dawo gobe sai su zauna su
fahimci juna, tace tohm Allah ya kaimu
sai yazo,, ta shige gida..
Areef kam ya kamu sosai don motsi
kadan tunanin teemah shikam ya samu
mata, a nasa tunanin don tayi masa..
Toh masu karatu ku biyo mu don jin
yanda soyayyar teemah da Areef ta faro
asali.
Urs….
S B R
(Triple Writer’s).
[truncated by WhatsApp]
[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[10/5/4:30pm.]
SADEEY S ADAM
&
RASH KARDAM
WITH
BEEBAH LUV
YAUDARAH
04~06
Haka hirar Khalid da teemah ta
kasance, ya gama shafeta sosai har sai
da ya gaji,, dazai tafi ne yace ta rufe
idon ta bayan ta rufe ne yayi kissing din
ta, sannan ya miko mata abu a Leda,
sannan ya ce ta bude,,
Wooow me zata gani, wata arniyar
phone ce iPhone 6x, wayyo dadi kashe
teemah, tayi hugging dinsa tana godia,,
ah haba ai kinfi haka beb, kar kiji komai
ai indai nine u deserve more than that,,
saboda haka duk abinda kike so u r free
to ask me, kinji my dear,,,
Hmmmm ita kuwa a ranta sai murna
take kut ai ka shiga uku Khalid, tunda
kayi kuskuren cewa in tambayeka duk
abinda nake so, ai sai na wanke ka
sosai, kai harda so so da sabulu ma,,
muje zuwa dai ai ka shigo hannu..
Beb yaushe za muje outing ne?? Duk
sanda ka shirya sweetie, tohm zansa
mana rana soon ok Allah ya kaimu,,
haka dai har karfe 9:30 yace bari ya tafi
yaga dare yayi tohm sweetie, sai yaushe
kenan? Ai zamuyi waya niko gobe ma
kika ce na dawo zan dawo ai,,, ta shige
gida shima ya tafi..
Areef kam abin dunia ya ishe shi,,
kullum sai kara kaunar teemah yake har
yanzu ya kasa gano laifin ta,,, gida
tunani office tunani duk shi kadai,,
Waya kam baya gajia da yi mata, yau
ma kamar kullum yayi dialing number
din ta,,, yau kam anci sa a ta daga,, hello
my darling ya kake,, shi kuwa kamar an
mishi albishir da gidan aljannah sai
washe baki yake,, haba sweerie me yay
zafi haka yau kwana nawa ina kiranki
kinki picking why?? Ta rausaya ido
kamar yana ganinta,, wayyo darling kayi
hakuri kaji,, banda lfy ne kwana biyu,
amman naji sauki shi yasa bana daukan
waya,, haba nidai daman nayi wannan
tunanin,, har ciwon yayi serouse haka
baki iya daukan waya? Ehh tace a
takaice,,, ya jikin toh hpe kinji sauki
sosai, ah!! Alhamdulillah naji sauki,
yaushe zanzo yanxu,, ehh toh, yau dai
zamu je kaduna kakata bata da lfy zamu
je duba ta, sai dai in mun dawo,, kwana
nawa zaku yi? Gaskia ban sani ba.
Toh amman fa kuka dade gaskia
zaki ganni a kd, don nayi missing dinki
a lot,, ok nima nayi missing dinka,,
bama xamu dade ba karka damu, su ka
ajiye wayar,, mtswww kaji dashi, kai ala
dole aure na kake son yi,, ko an gaya
maka ni yanzu na shirya yin aure ne, ai
sai na wanke garori son raina sannan
zanyi auren…
Hhhhh lallai teemah kinyi kuskure,,,
ba ki san cewa in damar ki ta wuce ba
shikenan,, shi yasa daka samu dama ,
toh whl kayi amfani da ita, kar kuma ta
wuce ka/ki,, ki dawo neman ta ido rufe,
hattara dai yan uwa.
Ahmad ne zaune shida abokan sa,
suna ta hira ana ta shewa da daria,,
wancan na zagin budurwar shi wani
kuma na yabon ta,,,
Fu’ad ne yace kai ai whl naku wasa
ne guys,, duk cikin ku akwai wanda yake
da yan matan da suka wuce uku ko hudu
a nan?? banda Ahmad da keda su
barkatai,, haba malam Ja can, yo ai
yanzu sai da hakan ai gwara ka tara su,
tunda gasu nan kamar janfa a jos, sai
wadda ka za6a,, cewar sadiq kenan.
Sai IBB yace hmm whl kuyi a hankali
babu kyau abinda kuke yi,, yaudarah
bata da kyau, kuma whl (kaamaataa
diinuu tuudaan) duk abinda kayi sai
anyi maka,, kai dallah tafi can!! wai kai
ala dole ga na Allah ko?
Toh bari kaji mu son yan mata
yanzu muka fara shi,, ita YAUDARAR da
kake cewa ita ma yanzu muka fara,,
zamani riga shi ne ya kawo mu,, kuma
whl sai mun saka ta,, in ya wuce mu cire
mu wullar da ita.
Hmmm toh Allah ya shirya mun
ku, yasa ku gane gaskia amin alaramma.
Ya amadi ina wannan sumayyar
kuwa,,, wadda ka kai kudinta, da iyayen
bogi, ya kuka karshe ne?? Hhahahah ai
tuni na yarda kwallon mangwaro na
huta da kuda,,,, haba abokina ai na
sumayya nafila ne, ka manta na munay
da har sai da na kai lefe, amman na
arce,, gaskia abokina ka kware a fannin
yaudarah,,, ya kamata a baka award,,
heheh ai tukunna ma yanzu na fara,,,
Ni dai bazan kai kudi ba amman fa
zan nuna ina sonki tsakani da Allah
dakin mun zancen aure zan arce in
barki,, ba zaki kara gani na ba,, inji
cewar sadiq…
Fu’ ad ya amsa,, kai nifa har gida
naje na nunawa jeeddah, nace ina
gamawa za ai bikin mu kuma ta yarda..
ai nima akwai sababbi da nayi kwanan
nan baku san su ba,,,
IBB ne yace su ma matan da laifin su
whl,, da suke biye muku,, har kuke
yaudarar su,, Allah ya hada ku da masu
yaudarar naku kuma, kuji in da dadi,,
yan is kawai, daria sukai sosai game da
tafawa, ai mukam munci dubu sai ceto,,
karya kuke whl kuma baku fi karfin a
yaudare kun ba,, muje zuwa dai Allah ya
shirya ku,,, amin suka ce daga nan kowa
ya watse.
Futha ce zaune a gidan su tayi
wanka tana jiran teemah,, zasu kaiwa
Matar Soja ziyara su biyar,, sun dade
basu hadu ba, don tunda akai bikin ta
suka kai Amarya basu kara zuwa ba,,
tana ta jiranta duk ta kagu don kuwa ta
tsani jira a rayuwar ta,, ta dauki waya
tayi kiranta,, haba teemah yanzu tun
dazun nike jiranki amman kin shanya ni
har na bushe, kinsan fa ance 12:00 zamu
hadu acan gashi yanzu har 1:00 saura,,,
gani nan yanzu zaki ganni,, na gama
komai kwalliya kawai nike,, mtsssw ai
daman nasan shegiyar kwalliyar nan
taki kike yi ta gado,, dallah malama kiyi
sauri,, in kuma ba haka ba whl in tafi in
barki ma hadu acan.
Haba ai whl sai dai ki tafin don kuwa
sai nayi kwalliya, ta gani ta fada ai sai
da kwalliyar yarinya,, Aw haka kika ce
in tafin ko,, nace gani nan ina kwalliya
ko!! haba! kedai zauna daga farar
powder sai lip gloss shi yasa baki da
wani saurayin arziki sai guda daya
wannan nacec cen da ko motar arziki
baya da ita,,, kema kuma kin nace masa,,
ke kika sani, ehh naji din, haka nike son
abina keda kike da masu motar arzikin
ki jika su ki shanye,, kuma in kika wuce
daya da rabi sai dai ki zo kiga na tafi.
don whl ko waya bazan miki ba, naji
gani nan masifaffiya.
Tana gama kwalliyar a daidai
lokacin wayar khalid ta shigo,, ya beb
gani nazo fito mu tafi,, toh gani nan,, ta
fito ta shiga dakin ummanta,,, umma
mun tafi, a ah ina futhar, ai ni zan biya
mata kinga ita ce a gaba ni kuma ina
baya,, ok to sai kun dawo a gaida
Amaryar,, har ta tafi ta kirata, zo nan! a
kula dakai dai,, banda ballagazanci, da
yawan kula samari a hanya ba mutuncin
ki ba ne, kina jina ko?? Toh umma zan
kiyaye, Allah ya tsare..
Tafia take kamar baza ta taka kasa
ba,, shi kuwa duk ta ruda shi,,, daman
zata yarda suje Sudan huta a hotel kafun
su tafi,,,, ai kuwa tana shiga ya nemi
hakan,,, haba sweetheart kasan fa na
gaya maka jirana suke,, kuma gaskia
bana zuwa hotel,, fitinar tawa bata kai
nan ba..
Ok sorry my dear nima wasa nike
miki,, gwada kidai kawai nayi, yayi
mata kiss a kumatu,, suka tafi…..
Hmmm kunji sarkin karya…
Urs…
S B R
(Triple Writer’s).
[truncated by WhatsApp]
[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[20/5/8:10am.]
RASH KARDAM
&
BEEBAH LUV
WITH
SADEEY S ADAM
MA’ YAUDARAH…
D following day-k’arfe hud’u yayi
parking motarsa a k’ofar gidansu
teemah,sannan yayi mata waya ba b’ata
lkci ta fito tazo gurinsa suka sha hira ta
burge shi sosai sbda yarinyar she’s
frndly yasan yayi dacen mata dan kuwa
ta yi masa barkwanci sannan tanada
saurin sabo
Soyayyar teemah da Areef a kullun
increasing take dan kuwa duk Wanda ke
tare da Areef yasan teemah,hka duk
Wanda ke tare da teemah yasan Areef…
Tana wankar sa sosai dan kuwa babu
abinda zata tambaya yak’i bata,hkan ne
yasa duk lkcin da zaixo gurinta Sai ta
tatsashi fiye da 50k
Ko ita takan fad’a tace a cikin samarinta
babu Wanda yake kashe mata kud’i
kamar Areef,tasan duk wacce ta Aure shi
tayi sa’ar miji,, Futha takan bata
shawara mexai hana ta aureshi tunda
tasan haka,Sai tace a’a ita bata shirya
yin Aure ba,sbda bata shirya renon
“Yaya ba,
Tun Futha na naci har ta xubawa k’awar
tata ido..
Yau da gobe kayan Allah,wata rana sunje
Park ita da Areef kamar yadda ya zame
musu al’ada duk ranar Sunday Sai sunje
Galaxy Park,to yau ma hakan ta
kasance…
Suna zaune suna hira tare da shan
icecream take tambayarsa “dear yaushe
zaka kaini na gaida mum d’inka”?, yayi
murmushi sannan yace “Sai an d’aura
Auren mu”, ta b’ata rai “kenan bazaka
kaini su sanni na sansu ba Sai ranar da
aka d’aura mana Aure”?, “eh hkan yafi
dacewa ga duk wata d’iyar kirki,kada ki
Manta sun sanki a photo sannan kuna
waya kin Manta ne? Kuma su Hafsy ma
nason ganinki xan kawo miki su har
gida”, cike da jin haushi ta kalleshi
“kenan ni ba d’iyar mutunci bace?dan
nace ka kaini na gaida mum
d’inka?”,smiling yayi sannan yace “idan
dake ba d’iyar mutunci bace da bazan xo
gidanku ba,bare har nace Ina sonki,sbda
haka banason kina wannan tunanin
ma…
Hararar sa tayi sannan ta d’auki
handbag d’inta tabar gun,yana ta kirata
amma Ina tayi zuciya…
A k’ofar Park d’in ta tsaya Tana jiran
d’an napep…
Tana nan tsaye wata zuk’ek’iyar mota
tayi parking a gabanta sannan aka zage
glass d’in motar “yam mata ya Kika
tsaya ke kad’ai anan ga yamma tayi
kuma Naga kin b’ata rai” hmmm tace
tare da juya kai gefe…
Da k’yar ta yarda ta shiga motar suka
tafi,dama tanason shiga kawai d’an jan
aji ne tayi dan kar ya rainata..
Suna tafiya suna hira tuni ta ware
(karku Manta dama kunsan makira ce ta
iya yaudarar samari) Saida suka tsaya a
Wani shopping mall yayi mata siyayyar
kayan mak’u lashi sannan suka wuce
gida…
Anan ta ruk’a tunanin dama saboda su
had’u da wannan guy d’in sukayi fad’a
da Areef, hmmm dama ta dad’e da Areef
so take ta canxa shi tun kafin sonshi
yayi nisa a ranta…
Aliyu Hydar shine new catch d’in teemah
soyayya suke sosai Tana mugun
yaudarar sa,Areef kuwa ya kasa hak’ura
da teema kullun yana kiranta a waya but
bata picking sannan yana yawan xuwa
gidansu amma bata fitowa saidai ya gaji
da zama ya tafi….
Ya rasa kanta,ya rasa dalilin fushin nata
so yake su had’u yace xai kaita gun
mamansu ko ta huce ta daina Yi masa
fushi amma inaaa tak’i yarda su had’u
ma..
*************
Areef ne zaune a falon Sa ya rasa meke
mai dad’i gaba d’aya duniyar tayi masa
xafi,to meye dalilin dayasa teemah zata
yi fushi dashi bayan tasan duk duniya
baya da kamarta,bara ya k’ara
jarrabawa ya gani,,key d’in car d’insa ya
d’auka sannan ya fita…
A main falo yaci karo da mum nasu tare
da sisters d’insa,yad’an had’e rai ganin
mak’iyiyarsa a zaune kusa dasu
Ita kam tunda ya fito ta sadda kai
saboda tsananin tsoronsa,dan yayi Mata
warning in yana zaune a falo to karta
xauna saboda tun ranar da aka mak’ala
mai ita yaji ya tsaneta gata ba wat
wayayyiya ba a ganinsa..
Areef dawo dama inason ganinka,zama
yayi kan kujera tare da b’ata rai,tashi
tayi zata bar falon mum tayi Mata
Magana, “dawo Hamida ai maganar
takuce gaba d’aya……
Cikin sanyin murya irin Tata ta amsa da
“to mum” sannan ta dawo ta xauna kusa
da Hafsy.
Ku biyomu dan Jin yadda xata kasance.
Urs… S B R
(Triple Writer’s)
[Truncated by Whatsapp].
[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[25/5/ 09:09PM]
RASH KARDAM
&
BEEBAH LUV
WITH
SADEEY S. ADAM
MA’YAUDARAH
6⃣ - 3⃣
A bakin titi ta zauna tare da saka kanta
tsakanin cinyoyinta.
kuka takeyi sosai Yau ya xatayi ina
zata dosa a cikin wannan dare???
Tana nan zaune motoci sai wucewa suke
babu Wanda ya damu da rayuwarta
bare ya tsaya…
“hello! Lafiya kike zaune Anan ko dai
bamai hnkli bace”?,,d’agowa tayi ta
kalleshi sannan ta mik’e tsaye a tsorace
‘yam Mata lfya kike zaune a Nan da
wannan duhun dare,idan bakida gurin
kwana ai za’a iya taimaka Miki amma
bai kamata ki zauna Anan ba”…
Kallon sama da k’asa tayi
masa,tsoho ne dan daga gani ya doshi
shekara hamsin
“bana buk’atar taimakonka kaje
nagode”, bata tsaya Jin amsarsa ba taja
d’angalalliyar k’afarta tayi gaba,,,ko
taku uku batayi ba taji an janyota da
k’arfi tareda hankad’a ta cikin mota…
Kafin ya rufe motar cikin k’arfin hali ta
fito duk da bata iya taka k’afar sosai
amma batasan lokacin da ta tsallaka titi
aguje ba bata Kai ga tsallakesa duka ba
taji mota ta bugeta k’ara ta saki tare da
zubewa k’asa sumammiya………
A d’imauce farouq yayi parking tare da
nufowa inda take.
torch d’in wayarsa ya kunna ya
haskata,,mutanen da suka ga anyi abin a
gabansu tuni sun iso wajen,wasu ma
wucewa sukaxo Yi but duk sunyi parking
abin hawa…
“Malan mutun ka kad’e amma kake
dariya” wani na kusa dashi yayi masa
mgna.
Farouq ya d’ago yana smiling”ban
kad’e taba nadai kusa,shocked ta samu
shiyasa har ta sume amma ban kad’e
taba wlh”, “ya kamata ka kaita asibiti
dan kuwa kamar Bata motsi..
Baiso hkan ba amma babu yadda
zaiyi haka ya d’auketa ya shigar da ita
mota babu Wanda yace zai bisu asibitin
shima bai nemi hkan ba yaja motarsa
yayi gaba
Direct gidansu ya nufa,yana Shiga yayi
parking a harabar gidan sannan ya fita
xuwa cikin gidan.
A parlour ya samu mum d’insa da
sisters d’insa Hidaya da
Zulaihat,”yawwa ku biyoni mota ku
karb’i sak’o” ba musu suka bishi…
da kyar suka yadda suka d’auketa
xuwa cikin gidan
A bedroom d’in mum aka zubeta
tsakiyar gado,har lkcin a sume take
numfashi kad’ai zaisa ka gane tanada
rai…
Ya basu lbrin abinda ya faru,dariya
sukai tayi zulaihat kuwa har k’asa takai
dan dariya..
Mum ce tace a barta ta huta kar a tada
ta,xuwa gobe ita xata rakata har gidansu
cikin zolaya Hidaya ta kalleshi “su
yaya an sama mana Aunty,kace mu fara
shirye2 biki”, “ke xan fasa Miki baki
wlh,me xanyi da wannan ‘yar k’aramar
yarinyar gata xubin ‘yan k’auye,ki k’ara
tsokana ta ki gani idan ni sa’ankine”,
Mum ce ta harareshi tare da fad’in
“idan har Bata burgeka ba taya ka gane
tana da xubin ‘yan k’auye,kayi Mata
kallon k’urilla ko”?, god forbid” ya fad’a
tare da barin d’akin…
*************
Teemah ta d’ago ta kalli Futha “Kai duk
Wanda ya samu dama sai ya
dama,yanxu fa kalli daular da hydar ke
sakarmin,na yarda da hausawa da suke
cewa duniya gidan dad’i”,
“hmmm I pity ur lyf duk sanda Allah
ya tashi kamaki kuma idan duniya gidan
dad’i ce ai wata rana takan zamo gidan
wahala”,
“Futha bansan yaushe xaki waye ba
duniya tasan ki,na rasa gane kanki”,
kinga teemah ni ba wannan mgnar ta
kawoni ba,ki shirya ranar Saturday za’a
kawo kayan engage”.
Dafe k’irji teemah tayi sannan tace
“Futha Aure?ki rufawa kanki asiri tun
kina yarinyarki a Maida ke
tsohuwa,haha besty da hnklinki xakiyi
aurennan”, “ras kuwa,ke kuma ki tsaya
ki gama cin duniya da allura bama
tsinke ba,kinga na tafi dan kuwa inada
abinyi” tashi tayi ta fita,da gudu teemah
ta bita tare da fad’in “ki tsaya mu gama
mgnar mana”.
Urs….
S B R
(Triple Writer’s)
[Truncated by Whatsapp].
[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[23/5/ 02:17PM]
BEEBAH LUV
&
RASH KARDAM
WITH
SADEEY S. ADAM
MA’YAUDARAH
-
Bayan ya fito daga wanka bai saka wasu
kaya masu nauyi ba Kawai doguwar Riga
ta barci ya zura tare da feshe turare a
jikinsa.
Still maganar teemah suke tattaunawa
shida farouq,har yanxu yak’i yarda
teemah yaudararsa take.
Suna cikin jayayya marwan ya
shigo “malan ko ka yarda ko ka k’i yarda
yarinyar Nan ba sonka take ba,tsabar
yaudara ce Kawai” yana fad’a ya Shige
toilet, “hmmmm” Kawai Areef yace.
Tashi sukayi suma sukayi alwallah,
farouq ya Yi musu jam’i suka gabatar da
farali…
Farouq ya kalli marwan yayi
smiling”Marwan kalli yadda abokinmu
ya rame a yini d’aya kacal,gskya Areef
kayiwa kanka fad’a ka nutsu ka gane
teemah ba k’aunarka take ba,ka rungumi
Hameedarka itace tafi dacewa
dakai,itace baxata tab’a yaudararka ba”.
“hmmm nidai ku bani shawarar yadda
xan janyo teemah gareni bawai Kuna
min mgnar wannan kidahumar ba,idan
baxaku shawo kan matsalar Nan ba to ni
kubarni dan xan iya komai dan ganin
na auri teemah”, “hmmm aikam baxaka
auri wadda xata wulak’anta mana Kai”.
Hka dai sukai ta lallab’a Sa amma ya
dage sai teemah,har dai suka gaji suka
zubawa sarautar Allah ido…
10:30pm ya raka su har bakin
motocinsu,sukayi sallama kowa ya Shige
motarsa yaja….
Kwance yake akan gado ya rasa abinda
ke masa dad’i tunani kala2 yake akan
teemah,shin so take Yi masa ko
k’i??,amma har bacci ya d’aukesa bai
samu amsar tambayar ba.
*********
“Dan ubanki xo Nan” jikinta na tsuma ta
matsa kusa da ita tare da fad’in “Aunty
kiyi hkr dan girman Allah ki taimaka ki
ceci rayuwata”, kamota tayi tafara
dukanta da hannuwanta gaba d’aya ta
saki jikinta akanta sai kima take
Tun tana ihu da salati har muryarta
ya dashe,sai da ta gama Yi Mata lilis
sannan ta saketa ta koma gefe tana
huci…
Rufaida nanan kwance tana
numfashi sama2 jikinta kuwa duk Scars
ne na duka da takesha kusan kullun…
Aunty Farha kuwa tana gefe sai
bala’i take,can tasa k’afarta ta hankad’a
Rufaidah sannan tace “duk saurayin
daya k’ara zuwa ya d’aukeki a Mota
Kika k’i yarda kuje inda yakeso ko kuma
ya buk’aci Abu a wajenki kika k’i basu
had’in kai,idan suka kawomin complain
a kanki wlh Sai na lahira ya fiki
jindad’i,ke bakya ganin yadda samari ke
kashewa ‘yan matansu kud’i?Sai ke
uztaziya ko?to wlh kad’an Kika
gani,duka kuwa yanxu Kika fara sha
indai bazaki na nemomin kud’i ba,
ke ko kunya bakyaji kullun kina zama
da Kaya kala biyu da uban hijab kamar
matar malan?to ko ‘ya’yan masu kud’in
sun gane bare ke da bakida uban kowa
nid’in dai dani kike tutiya”.
Rufaidah dai batace komai ba jikinta
ne keta azabar xafi da rad’ad’in
ciwo,,amma ba tausayi Aunty Farha ta
jata ta hankad’ata waje, “karki dawo
min gidan nan ba tare da kud’i
ba,hkrina ya k’are duk kyaun nan naki
ace kin kasa yin amfani dashi?to bazai
yuwu ba kullun in ciyar in shayar in
miki sutura duk ni kad’ai ko tausayina
bakyaji,to na gaji duk inda kud’i yake ki
nemo sakarai kawai”.
Tura gidan tayi tabarta a kwance a
k’asa,batada da Wani gata,’yan unguwa
dake taimakonta sun gaji dashan zagin
Aunty Farha,yanzu ko kasheta Aunty
zatayi babu mai cetonta Sai Allah…
Haka ta tashi da kyar dan jikinta duk
ciwo yake ga yunwa,rabonta da abinci
tun na safe…
Gabas kawai ta dosa Tana tafiya
Tana d’angashi bata masan Ina xata
nufa ba.
Urs…
S B R
(Triple writer’s)
[Truncated by Whatsapp].

Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Novels villa
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
And
Cool novel, makeup and cooking)

WHATSAPP NO:
07039625239

[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[27/5/6:47am]
RASH KARDAM
&
SADEEY S ADAM
WITH
BEEBAH LUV
MA’YAUDARA
3⃣ 3⃣
Futha tace”ma had’u gobe, don na san
shawaranki, bana arziki bane, kedai sai
muce Allah ya sa ki gane. Teemah tana
murmushi ta dawo cikin gida, aikin da
zatayi wa Mama ta mata, tukun ta
kwanta ta huta, sai Sallah azahar ta
tashi.
Bayan tayi sallah abinci taci, ta watsa
ruwa, batayi make-up sosai ba,
kasancewan ba inda zataje, kalo ta kuna
tashar Zee Cenima, sun saka film d’in
AAKASH VANI, kalo take cikin kwanciyar
hankali, da alama tana jin dad’in film
di’n.
Wayarta ne tayi k’ara, ko da ta d’ago
wayar sunan Khaleel tagani, saida ta
saki lallausan murmushi, cikin yan
seconds ta canza muryanta, wayar ta
kara, a kunnenta, tare da fad’in, “Hello
My Luv, ya kake fatan kayini lafiya”.
Daga d’aya bangaren yace”Babyna
ya kk?.
“Zuciyata tana cikin mararin ganinki,
dukan gab’ob’in jikina sun dawo tamkar
basa aiki, sabida rashin ganinki, Teema
autar mata, Teema kifi d’aya acikin rafi.
“Kece farin cikina abar qauna ta, ya
k’arasa maganar yana wani munafikin
murmushi, wanda zamu iya cewa na
YAUDARA ne.
Teema ko kanta taji, ya mata girma,
tun da yafara maganan sai juya ido take,
daga alamar kalaman sunyi tasiri acikin
zuciyarta.
Teemah cikin yanga da salon YAUDARA
tace”lafiyalau abin alfaharina, kaine
annurin zuciyata, duk lokacin da, ido na
suka kaleka, na kan fad’a wani yanayi.
Khalid yace” Baby d’an ajima zanzo,
naganki, zuciyata ta kasa jure rashinki
kusa dani, Teema sai da tayi fari da ido,
tace”ina jiran isowarka, daga nan hira
sukayitayi mai cike da kalaman qauna
aciki.
Da daddare Khalida ya iso, wayar
Teema ya kira, sai gata ta fito cikin wasu
matsasun riga da sket na atamfa sun
kamata, ko da muka kali gaban rigan
yana da zip, d’inkin sun mata kyau
sosai, cikin takun yanga ta bud’e qofar
motar tashiga, sanyin AC motar ya had’u
da kashin turarensu, ya bada wani
sassayan kamshi, Khalid cikin salon
YAUDARA ya zuba ma k’irjinta ido,
wayarsa ya kunna ya haska fuskanta,
yace”Teema duk likacin danake tare da
ke, nakanji qaunarki na k’ara k’aruwa
fiye da zatonki, kalaman YAUDARA ya
ringa mata, a hankali ya fara mata
sana’ar sa, sai da ya shafeta son ransa,
ya tsotsi kirjinta, har daida tasoma jin
zafi.
Yace”Beeb a ko da yaushe in muna
tare gani nake, kamar ba wata mace a
duniya sai ke, ki shirya gobe zamu fita
outing, zamu zaga gari, cike da murna
tace”Allah ya kaimu. Sai da suka gama
iya shegensu, kafin ya mata sallama, ya
tafi.
Da safe Teema ta shirya cikin
kananan kaya, sun kama jikinta, tasamu
Mama tace”zata makaranta akwai
Assignment d’in da lecturer su, ya bada
zataje tayi. Mama ta mata addu’a da
fatan a dawo lafiya, Teema ta d’auko
katon hijab tasaka, tafita.
Wayar Khaleed ta kira wayarta,
tafad’a masa inda take, yazo ya
d’auketa, sai da suka zaga gari, ya mata
sayya, tukun ya jasu a mota, sai wani
lafiyayayen hotel, daman ya gama shirya
komai, Teema bata wani nuna
damuwarta ba, nan suka shiga, d’aki mai
number 20 suka shiga, suna zuwa ya
gwada mata kujera ta zauna, shima ya
zauna kusa da ita, hannusa d’aya yasaka
ya janyota jikinsa, a hankali ya soma
wasa da sassan jikinta, itama tana
mayar masa da martani.
Cikin kunnen ta ya rad’a mata” duk
lokacin danake tare dake bana iya
control d’in kaina, bai jira amsarta ba ya
d’agata cak, sai kan gado, nan ya fara
tsotsan bakinta kamar ya samu lollipop,
a hankali ya gan-garo kan twins d’inta,
wasa yasomayi dasu, sai da ya tabbatar
ta kamu bazata iya hanashi kanta ba,
belt d’inza ya bale, ya cire wandon
jikinsa, ya zamana bayida komai a
jikinsa.
Skirt d’inta yasoma cirewa, Teema
cikin dashashiyar murya tace”Khaleed
mai kake…. Bakinsa ya had’a danata,
nan yasake mantar da ita, wani duniya
take, a haka ya rabata da kayan jikinta,
wasanin da ya san, bazata iya kin amsar
sak’onsa ba, yaringa mata, ganin ta
kamu sosai, hakan tasa ya fara shiganta.
Hmm S.B.R ido muka zaro, lale yau
Teema tashiga hannu.
Urs…
S B R
(Triple Writers)
[[truncated by WhatsApp]
[10:14PM, 9/21/2016] Rash Kardam:
[21/5/.5:19PM]
RASH KARDAM
&
SADEEY S ADAM
WITH
BEEBAH LUV
YAUDARA
6⃣
Cikin sanyin murya irin Nata, ta amsa
da”to Mum. Ta tako cikin nutsuwa ta
zauna kusa da Hafsy.uban gayyan Areef,
sai hararanta yakeyi, kasa-kasa yakeyi,
don tunda akace za’a had’asu baya
qaunar su zauna inwa d’aya, itako gata
da tsoro kamar farar kura.
Mum tayi gyaran murya, cikin natsuwa
da kasaita, irin na matan da suka isa,
masu jida kansu. Ta fara magana”da
yimusu nassiha gameda rayuwa harta
gan-garo kan zumunci, ta d’anyi shiru,
sanna ta kalli inda Areef yake, ya wani
sha kamshi, kamar wanda aka aiko
masa, da sakon mutuwa. A hankali ta
kira sunan sa, sai da k’irjinsa ya bada
sautin rass! A hankai ya d’ago kai tare
da amsawa, “na’am Mum”.
Mum ta kira sunan Hameeda, itama ta
amsa cikin nutsuwa, Mum tacigaba da
cewa” ba dan komai yasa na tara ku
anan ba, sai dan maganan da namuku
kwana biyu dasuka wuce. Areef kaine
babba, don haka na baku nan da sati
biyi ku dai-daita tsakanin ku, don mun
gama yanke hukunci, a kanku nan da
wata za’ayi bikinku.
Cikin firgici Hameeda ta d’ago, bakinta
har wani rawa yakeyi, don sam bata
tsamaci za’a ce maganan Auren su
bane.tana so tayi magana amma bakinta
ya kasa furtawa, cikin zuciyarta,tace”
wai shin ko Mum sun manta yanda ya
Areef ya tsaneni ne?.
“Baya son ganina bare farin cikina.
“Ta yaya zaman mu zai yuwu?.
” nidai na san gawata suke son gani,
muryan Areef ne yadawo da ita, daga
duniyan tunanin da ta luka.
Cikin muryan tausayi, da damuwa Areef
yace”Mum bana ki bin umarni kubane,
a’a kinsani Mum ina da wacce nakeso,
itama tana sona, “Mum Teemah nah! Ta
nada hankali itama, gata a waye take
Mum ki gane, pls ku barni na auri
Teemah itace farin cikina.
Cikin bacin rai Mum”tadaka masa tsawa,
eh! Lalle tabbas yau zaka gwadan kai
d’an yau ne ko?. Har kana da bakin
fad’an ta waye. Meye makusa a jikin
Hameeda tafi Teemah nesa ba kusa ba,
yarinda ban gama yarda da kamun
kanta ba.
“Mum Tee…..
“Shut up! Your mouth” tafad’a cikin
zafin rai.
“Ina Teemah kace ko?.
“Areef na baka nan da 3 days matsawan
ba wani feedback, to aurenka da
Hameeda ba fashi.
Mum ta mike ta nufi ciki, Hafcy na ganin
condition d’in yayansu, ta mike tasan
yanzu sai ya huce a kanta, dakinsu ta
nufa.
Hameeda ta mike da sauri zata wuce
yayi saurin shan gabanta, yanda idonsa
ya canza kala, ya juya tamkar namijin
zaki. Take wani tsoronsa ya dira a
zuciyarsa, fitsari tafara ji, sai da matso
daf da ita, runtse ido tayi don jiran
saukar mari, sai taji ya shako rigarta,
ido ta zaro nan take hawayeta, ya k’ara
zuba kamar fanfo. Nuna ta yayi da d’an
yatsa, Yace”kee wallahi wallahi kinji na
rantse ko matsawan kika sake kika yarda
aka had’a auren nan sai na lahira ya fiki
jin dad’i. Don bana sonki baki cikin
tsarin matan dana keso, mace wayyayi
nake so ba irinki yar kauyeba.
Kafin Hameeda tayi yunk’uri fitsari ya
soma gan-garowa, don tagama tsurewa.
“Mtss yasaki saki ya mata wani mugun
kalo ta fita.
Hameeda ta sauke ajiyar zuciya, a fili
tace”mtss mugu kawai, an fad’a maka
nima sonka nake. Yanda biyya zakayi
nima haka biyya zanyi, kuma zana iya
cewa su Mum bazan bi umurni su ba. Ji
duk yasa na saki fitsarin da ba shiri
Mungu kwai.
Areef hankalinsa

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment